Showing 48001 words to 51000 words out of 190707 words
kuka tasake chukuikuyeshi sama da nada hawayen datakeyi na sauka akan wuyanshi yana gangarawa cikin riganshi, every drop of warm tears nata kaman yana kara mishi jin wani abune gameda ita aranshi, baisan lokacin da cikin wata sanyin murya kaman ba nashi ba yace “sakeni” makemai kafada tayi still tamaki bude idanun cikin kuka da murya kaman na yarinya tace “nika rikeni” wani kalan zirrrr yaji jikinshi yadauka jin muryanta akan wuyanshi, murya chan kasan makoshi yace “why is that”? Cikin kuka kasa kasa tace “you are my savior!” Amsa maganan kanshi yayi hannunshi sukahau shocking ahankali yamike tsaye chak da ita yakalli karnukan dake kallonsu ahankali yace “are you scared?” Fuskanta har lokacin na makale awuyanshi tace “yes” wani kalan soft cool ijiyan zuciya yasauke shi kanshi he can’t explain what he’s feeling right now, kallon karnukan yayi yace “Kikito, Robit and Lucy go, go, go” yay maganan yana dan shuresu da kafa dasauri suka tafi juyoda kanshi yayi yakalleta yace “can you let me go now sun tafi” awani kalan hankali taciro kanta daga wuyanshi yabita da kallo bin duka wajen tayi da kallo ganin babu karnukan yasa awani kalan hankali tajuyo da kanta takalleshi hada idanu sukayi itada Maheer dake mata wani kallo kaman yaune yafara ganinta aduniya, faduwa gabanta yayi batasan meya faruba but kaman idanunshi sun hana nata motsi samin kanta itama tayi da zubamai idanunta da ruwan hawaye yacikasu sosai eyelash nata sun jike sabida kuka tana kallonshi dasu, tunda tazo gidan nan yaune rana na farko datasan ta kalli fuskan mutumin nan da kyau he is super handsome! Tunda Allah yayota bata taba ganin namiji kyakkyawa irinshi ba. “Pablo!” Kaman daga sama sukaji muryan Hajiya arude Yasmeen tashiga kokarin sauka daga jikinshi tana kallon Hajiya arude gabanta na faduwa, batare daya saketa ba yana kallon fuskanta ko gezau baiyiba yace “ina zaki bakisan akwai ciwo akafanki ba” dawani kalan sauri takalli kafanta sai alokacin taga jinin daya diddiga awajen dan juyowa yayi yakalli Hajiya dake kallonshi idanunta sunyi jazur sannan yaduka yazaunar da ita kan swinging chair din kaman wata yar yarinya yana kallon fuskanta, sauke kanta tayi kasa takasa kallonshi sai yatsunta datake wasa dasu, jaye idanunshi yayi akanta da kyar ya kwalama Dan kira. “Dan” “yes sir” Dan ya amsa da sauri yazo garden din, tsugunnawa Maheer yayi agabanta yakai hannunshi ahankali yakama kafarta dasauri ta kalleshi shima kallonta yayi bai damu da dattin da kafan yayi ba ga duk jini yasauke idanunshi daga kanta yajuyo yakalli Dan yace “get me first aid box I think this stubborn gurl tataka wani abu” dasauri Yasmeen takalleshi jin yakirata stubborn girl shima dagokai yayi ya kalleta, watsamai harara tayi kasa kasa tareda turomai baki, dauke kai yayi daidai Dan yakawo first aid box din, dasauri Hajiya tazo wajen hannunta takai azafaffe zata dauki kafan Yasmeen dake kan cinyanshi tace “kabari I will clean up the wound for her” “don’t you dare touch her!” Maheer yafadi da kakkausan murya, chak Hajiya ta tsaya, hanyar shigowa garden din yanuna mata da idanu strictly yace “ki bar nan” kallonshi Hajiya tayi da mugun mamaki ganin kallon dayake mata yasa tawuce fuuuu tafita, murmushi ciki ciki Dan yayi kawai yawuce yafita shima, hakan yasa yadauki spirit yabude tareda dago kanshi yakalli fuskan Yasmeen din da kanta ke kasa yace “ke bakijin magana ko” dago idanunta tayi ahankali takalleshi, hawaye ne suka cicciko idanunta cikin wani kalan murya tace “mesa bakace natafi gida ba” spirit din yakai yashiga wanke ciwon dawani kalan sauri takai hannunta kan kafadarshi tace “washhhhhhhh” chak ya tsayarda abinda yake yakalleta hakan yasa dasauri tazare hannunta daga shoulder nashi, cikin wata kalan murya yace “this should be the last time zaki kara taba jikina”.
✨KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣1️⃣
KINASON KIYI MAGANA DANI M SHAKUR OYA DANNA LINK DIN NAN
wa.me/+2347012181461
Gyadamai kai tayi like a little obedient girl idanunta na ciccikowa da kwalla kaman zai kaimata duka yace “wat?” cikin muryan kuka dake taba zuciya tace “to yaushe zakasa amaidani gida please” zare idanunshi yayi yamaida kan kafan, batare daya kalleta ba yana kallon dan stick ne haka yashiga kafanta, kafanta yay taushi da yawa ne dan normal normal stick din nan saidai kafa ta karyata bata shiga kafa ba, daukan wata yar karaman surgical scissors yayi ahankali kaman baisan tai magana ba, cikin wata kalan murya mai sanyi Yasmeen tace “dan Allah kamin magana ba dan ni ba” dago mayun idanunshi yayi yazubamata saikuma yadauke idanunshi ya maidasu kan kafan yana kokarin cire tsinke yace “my policy has always been I don’t forgive, babu wanda yatabamin abinda Babanki yayimin, nasaki kannenki but decided na rike ki as his punishment” dasauri Yasmeen ta kalleshi daidai yana zaro tsinken fashewa da kuka tayi sabida zafin dataji zata kwace kafan tace “ayyyyyyshhh zapiiiiii” rike kafan yayi gam yazare tass ya yar sannan yasake daukan spirit yace “I don’t know how long zan ijiyeki anan all I know is harsai babanki yay nadaman taba Pablo Escobar, naga dama ma har abada yagama ganinki!” Dasauri takalleshi daidai shima ya dagokai ya kalleta, fashewa da kuka tayi sosai tana girgixamai kai kaman wata Nanah tace “dan Allah kayakuri kasa amaidani gida please kayakuri, don’t keep me here forever dan Allah” yana kallonta batare daya cire idanunshi daga kan nata ba yace “tell me maisa kike ganin zanyi compromising policy nawa da principles dina akanki? No one touches Pablo and go unpunished, so why do you think zan hakura and listens to you sabida kin rokeni”?Yakarashe maganan yana daukan bandage dan rufe kafan, shiru tayi tana kallonshi da yanda yake rufe kafan nata da bandage yana komi ahankali sabida kada taji zafi, ahankali tace “because you are a good man!” Chak ya tsayar da abinda yakeyi batare daya kalleta ba, hakan yasa cikin sassanyar murya mai bala’in dadin ji tace “you are you good man! You are kind hearted, behind this hard wicked face naka lies a beautiful soul, you are not wat you think you are Maheer!” Tadanyi shiru jin yanda takira sunanshi tana mamakin yanda ta haddace sunan akanta dagajin wannan Dr Hamad din yafada, cikin sanyin lafazi tace “Maheer na nufin jarumi, someone that is brave, bold, wise, courageous, clever, genius, skillful and above all kanada kirki you saved me countless times” tunda tafara maganan ya tsayar da abinda yake bai kalleta ba, baiyi motsi ba, baikuma cigaba da abinda yake ba, babu wanda yataba gayamai kalaman dasuka taba shi suka sosa zuciyanshi kaman yarinyar nan tunda yake aduniya, ganin yanda yay freezing yasa gently tace “ranan dana sume u didn’t left me there ka watsa mini ruwa na farfado, ranan da hannun rigana yakama wuta a kitchen you saved me from getting burnt, when I got sick ka kiramini doctor, yanzun nan da dogs suka biyoni you saved me, and look u are still saving me yanzu haka” tanuna kafanta da yatsa dayake kan kafarshi ahankali cikin wata kalan tattausan lallausan murya tace “will you please let me go kaji”? Hadiye duk wani abu dayakeji yayi dan baison koda wasa tagane wani yanayi da kalamanta suka sakashi ciki yadago idanunshi yazuba mata wani matsiyacin look sak Pablo dinshi yace “I might but kinsan inhar nabarki kika tafi you will forever be indebted to me, sannan you will pay back the favor when the need arises” dawani kalan sauri ta gyada kanta tace “wlh wlh na yarda inhar zaka barni nakoma gida I will forever be indebted to you, kuma kowani favor kakeso zan maka I will repay your kindness I promise” tasaki wani murmushi dayasa yaji gabanshi yafadi dasauri yadauke kanshi, yasa hannunshi yadauke kafanta dagakan cinyanshi ya ijiye akasa zai mike da sauri Yasmeen tace “yo yaushe zakasa amaidani gida”? Juyo da idanunshi yayi yazubamata dasauri ta sauke kanta kasa dan wani iri yanzu takeji idan yakalleta, murya chan kasa kaman batashi ba yace “I will think and evaluate my decision tukunna” murmushi tayi daya mata wani kalan bala’in kyau duk yana kallonta ahankali yace “can you walk”? Dasauri ta yunkura ta tashi kara kadan tasaki. “Aaaashhh” alamun taji zafi dasauri Maheer yace “what is it”? Dan kallonshi tayi yanda yay maganan da so much care, girgixamai kai tayi tace “bakomi” takoma tazauna sai yanzu kirjinta kemata zafi kallo daya yamata yadan lura dasauri yadauke kanshi yace “ta ina kikai escaping”? Dan kallonshi tayi saikuma tasauke kanta akunyace tace “ta window” Gyadamata kai yayi yace “yayi kyau, can u walk”? Tashi tayi this time around ahankali tafara tafiya tanadan dingishi saikuma ta tsaya takasa kallonshi, kaman wanda baiso yatako zuwa gabanta, wani kalan faduwa gabanta yake batasan lokacin data fara fidgeting ba, gently ya matso dab da ita dawani kalan sauri ta runtse idanunta ahankali gamgam yana kallon fuskanta da yanda tayi yaduka yadauketa dasauri ta manna fuskanta akirjinshi cikeda bala’in kunya tana numfashi dasauri dasauri, tafiya yafarayi da ita ahankali, sundanyi tafiya da dan nisa kadan sannan tabude idanunta kadan kaman munafuka takalleshi yanda yake kallon gabanshi yana tafiya rikeda ita kaman ba abu yadauka ba, bata taba ganin kyakkyawan namiji kamanshi ba wlh yanada bala’in kyau, hakanan kawai yanda yake kula da ita wannan halin nashi na yanzun nan yanuna miki yanada kirki yanzun nan yanuna miki shi dan iska ne dan mafia, wannan soft and hard yanayin nashi nawani kalan burgeta, yanda yaki yarda yanada kirki abin amazes her, she has never seen a man mai kalan halinshi da yanayinshi ba, kowa so yake ace yanada kirki amman shi bandashi, kunyan yakeji aga good side of him, what a strange man karap suka hada ido ya zubamata mayun idanunshi dasauri ta kulle idanunta wani kalan mugun kunya yakamata kaman ta nutse akasa sabida yanda yakamata tana kallonshi, girgiza kai kawai yayi yacigaba da tafiya da ita suka shiga falo, Hajiya na zaune sai bambami take da kafa a falo tabi Pablo da kallon ganin yanda yadauki Yasmeen a hannu tai lamo ajikinshi yawuce da ita corridor batare daya kalleta ba.
KINASON KIYI MAGANA DANI M SHAKUR OYA DANNA LINK DIN NAN
wa.me/+2347012181461
✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣2️⃣
Please idan kina group 1, 2, 3, ko 4 kada kishiga 5 please BUT YOU CAN SHARE💃💃💃
https://chat.whatsapp.com/Izxc95b7WeW9ciRtgIvSXU
Dakin datake ciki yabude yashiga da ita yana kallon window dakin da drip daya gama zubewa akasa sannan ya zaunar da ita bakin gado, yawuce yarufo window yazo wajen drip din ya kalla sannan yajuyo yakalleta hada idanu sukayi dasauri tasauke kai kasa tana wasa da yatsunta cikin dan kakkausan murya yace “idan kikamin amai agidan nan anjima saikin lasheshi da kanki tunda kin iya zare drip” gyadamai kai tayi dasauri ba musu kaman yar karaman yarinya, juyawa yayi fuuuu haryakai wajen kofa ya tsaya yajuyo yakalleta yace “wat do you wanna eat”? Batare data dago kanta ba cikin yar kankanuwan muryanta mai dadi tace “tea” yanayin maganan ta yayi shima yace “tea” dasauri ta kalleshi watsa mata wani mugun kallo yayi yawuce yafita tareda bugo kofan, dan zaro idanu tayi saikuma tai murmushi sosai harta manta da damuwan datake ciki to metamai yake masifa kuma yanzu, murmushi kawai tayi ta kwanta kaman yar yarinya wlh har cikin ranta kawai she’s happy bamata san dalilin ba, “Maheer is soo cute” tafadi ahankali.
Yana fita kitchen yawuce still bai kalli Hajiya ba binshi kitchen tayi ganin hada tea yake kaman yanda yaga Hamad yayi jiya yasa fuu tafito tayi sama dakinta tashiga ta kulle tadauki wayanta takira Adamu ringing biyu yadaga tace “Adamu wai da gaske nizakama iskanci” ahankali yace “to baki nemeni ba” dasauri tace “kaga banda lokacin fada dakai wlh ina cikin damuwa Adamu” dasauri yace “menene babyta” ahankali ta zayyano mai komi ahaka yace “to mu kashe yarinyar mana Hajiya” dasauri tace “haba kazaci banyi tunanin bane, matsalan shine na kasheta CP will be on my baby neck for life, bazai taba barin Maheer ba saiyaga bayanshi aduniya saisa bazan haka ba, kawai dai sonake na duramata kwayan da saiya tattarata ba shiri yakaita gidansu gobe gudun karna kara bata wani abun, tausayin yarinyar yake sosai, kuma kasan I can’t call factory ko warehouse nasa akawomin zai sani, please kai kasamo mini wani abu kaji Adamu be fast zansan yanda zan na sace key dakin awurin shi” anatse Adamu yace “consider it done Hajiya” ya katse wayan ta tashi takara dawowa falo tana karkada kafa.
Tana kwance taji ana bude kofan dakin dasauri ta tashi tana kallon kofan deep down jitayi takosa taganshi, Dan taga yashigo dakin da tray wanda tea keciki da bread yakawo mata anatse yace “Oga yace akawo miki” bin Dan tayi da kallo daya ijiye komi agabanta ahankali tace “shiya hadamin tea”? Ita kanta batasan ya akayi tambayan yafito daga bakinta ba, dasauri Dan yakalleta sarai yaji tambayanta amman ahankali tace “mekika ce Miss?” Girgizamai kai tayi da sauri batare data dago kanta ba tama kasa magana hakan yasa Dan yajuya yafita daga dakin, kwanciya tayi dasauri akan gadon murya chan kasa tace “what’s wrong with me?” Dan gajeren tsaki taja ta lumshe idanunta tamaki kallon tea dan jitayi haushin tea takeji sabida tambayan datayi.
*****
Bangaren Baba
Baba tunda yafara aikin dan sanda baitaba shiga bakin ciki da damuwa irin wacce ya shiga kwanan nan ba, wato Pablo ya gwadamai cewa baida criminal mind and idan kanason ka kama criminal kaima you have to act like one, yasaki kayanshi yasaki direbobin shi amman basu saki Yasmeen ba sannan number tasu dip batakan network, yayi tracking number Yasmeen all he got from that was mekeke napep nan yabashi labarin yanda komi yafaru which Baba believe yakarbi jakan school na Yasmeen da wayan nata data bari a kekenshi dasuka dauketa.
Duk wani hanya da dabaru babu wanda baibiba baida any lead a case din, bazai karya ba Pablo kam yayi defeating nashi which kanshi yayi blaming, kafin yafara case din nan yakamata yasan waye shi Pablo Escobar din yasan wat he was getting kanshi into but no baiyi hakaba, baiyi protecting family nashi ba ta hanyar zuba yan sanda alayinsu da school na yaranshi all he was after was yakama Pablo and if he’s been honest to get recognition daga government as per dan sandan daya kama number one drug lord na africa gaba daya. Dukan table Baba yayi ya watsar da abubuwan kai yana wani kalan nishi yace “I will never never forgive you for this Pablo! Kama y’ata wani abu I swear by Allah saina wulakanta ka aduniya! Yasmeeen!” Baba yakira sunan Yasmeen ahankali yazauna akan kujera idanunshi sunyi jazur, duk idan yatuna har yanzu Yasmeen na hannunsu sai gabanshi yafadi rabon dayay wanka tun wanda yayi ranan Alhamis dazai tafi office, tun ranan da su Farida suka dawo gida har yau yakasa komawa gida dan baisan tayaya zai kalli mutanen gidan ba most especially Ammi dahar drip anhau samata inji Baffa dake yawan kiranshi yana tambayanshi progress, gashi tun yan layi basu san abinda ke faruwa ba har an soma sani dan daga school din su Farida news din yafara leaking yanzu few mutanen anguwan su ne basusan an dauke Yasmeen ba though ba asan asalin labarin ba amman dai ansan an dauke Yasmeen.
****
Tunda yabama Dan yakai mata tea yawuce study yazauna yay shiru tareda lumshe idanu. “what is wrong with me”? Ya tambayi kanshi dan tunanin Yasmeen kaman zai tsagamai kai, kalaman data fadimai sunmai katutu awuya yakasa mantasu, yakasa hadiyesu, su tsayamai sosai arai, tashi zaune yayi ahankali yabude kofan study din yafito kofan dakin da Yasmeen din take ciki ya kalla, ahankali yataka zuwa gaban dakin yay jim yana kallon kofan kaman yabude ya shiga yakeji yadaure yajuya wucewa yayi yafito yafita waje tsayawa yayi tareda kunna taba yana sha yana kallon makeken compound din nasu da tsuntsaye dake flying daidai lokacin wata mota tashigo gidan, kallo daya yama motan yadauke kai yawuce yay hanyar garden dan he wants to be alone, he wants to clear his head.
Adamu daya gama parking binshi da kallo yayi duk duniya baiga wanda ya tsana yake kuma adawa dashi kaman Pablo ba, he’s envying Pablo sosai, sometimes he wish inama he’s young he’s 32 kaman Pablo ba 46 din nan dayake ba, no be lie Pablo akwai kyau, ga brain, ga gayu, ga body, ga kudi shi baiga abinda Pablo baidashi ba har yanzu dole Hajiya ta mutu akanshi, bude motan yayi yafito yafara tafiya yawuce yashiga cikin gidan, Hajiya na zaune falo ta kumbura tai suntum yana ganinta yayi dariya yazo zai rungumeta wani kallo tamai da sauri ya tsaya hade rai tayi tace “bani sakona katafi bana mood na wasa” dan ijiyan zuciya ya sauke yana kallonta yaso koyaya ne tabarshi yadan da chaji amman yasan ko amafarki dan bata taba bari sunyi abu agidan nan ba koda Pablo bayanan, hannu yasa a aljihu yaciro wani dan kwalba karami ya dunkule hannunshi yabata yace “marfi daya ko ruwa ko drink” sa hannunta tayi ta karba tareda murmushi tace “jeka to nagode” juyawa Adamu yayi badan yasoba yawuce yatafi itakuma Hajiya tawuce sama da sauri dan yanzu ne perfect time yanda yatafi waje shan taban nan, dakinshi tashiga tawuce zuwa drawer spare keys na gidan, da kyar tagano key dakin dauka tayi tasauko tawuce kitchen gora tadauka na faro tabude ta daga kwalban gabaki dayan abin tajuye aruwa.
✨ KK✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 3️⃣3️⃣
Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃
Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461
Daukan goran Hajiya tayi tafito daga kitchen din, tadan leko cikin falon daganan dinning taga falon babu kowa hakan yasa tawuce tai hanyar corridor da saurin bala’i, bude kofan study Maheer tayi ganin baya ciki yasa taji hankalinta ya kwanta dasauri tai wajen kofan dakin da