Showing 117001 words to 120000 words out of 145203 words
Najeeb bayan gaisawa bai iya furta komai ba...
Bin bayan su yai da kallo yana ganin yadda Farida ke tafiya ya ji wani abu ya ɗarsu a zuciyar sa...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......✍*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0️⃣4️⃣8️⃣
Da sallama su ka shiga ɗakin. Sabreen na kwance an ɗaura ma ta ruwa. Mouna kawai su ka gani a ɗakin. Tunda ta ji sallamar su ta juyo ta kafawa Najeeb ido hawaye na bin fiskarta.
"Sabreen" ya faɗa yana kallon yadda kwana ɗaya ta lalace.
"Forgive me Noory, forgive ne please"
Hannunta ya riƙo yana faɗin "na jima da yafe mi ki Sabreen. After all ke ƙanwata ce"
"Really?"
Najeeb ya ɗaga ma ta kai.
Farida na gefe ta cika ta yi fam. A wani dalilin zai riƙe ma ta hannu abin da zuciyarta ke raya ma ta kenan.
Ko me Najeeb ya faɗa ma ta oho ta dai ga maimakon hawaye da ta ke da sai ma bugewa ta yi da dariya, Najeeb ya sa hannu yana goge ma ta hawaye. Farida ta zaro ido waje. Ganin hirar ta su ta ƙi ƙarewa ya sa ra fara gyaran murya kaman wata mai mura.
Sai da ya ga ta sake ranta kafin ya ma ta sallama akan zai tafi gobe zai zo ya dubata. Juyawar da zai yi sai ya ga babu Farida a ɗakin. Mouna ta ce ai ta fita tuntuni.
Ya fito daga ɗakin yana mai kiran numbar Farida amma ba ta ɗauka ba. Yana ta dube-dube ko zai gan ta amma shiru. Kusan sau biyar ya kira amma ba'a ɗauka ƙarshe kuma idan ya kira sai ayi rejecting. Tsaki yai sannan ya kira numbar Abdullahi ya tambayeshi ko Farida tana mota Abdullahi ya ce ma sa e.
Cikin sauri ya fita daga asibitin dan ya san Farida fushi ta yi...
Yana shiga motar ya gan ta zaune fiskar nan a kumbure tamau.
"My Queen shi ne za ki tafi ki bar ni ni ɗaya"
Farida ta juyar da kai gefe ba ta ce komai ba.
Ya kamo hannunta ya riƙe. Ta fara kici-kici ɗin ƙwacewa tana faɗin
"Ni ka sake ni, kar ka taɓani da hannun da ka taɓa wata ƙatuwa har ka ke goge ma ta hawaye da shi"
"My love Sabreen Is sick and..."
"She's sick ai, shine aka buge da taɗin soyayya, dan munafurci ma maimakon ayi da turanci yadda kowa zai ji sai aka fara larabci ana wani bubbuɗa hanci irin tsohuwar zuma ba lafiya ɗin nan. Mu je kawai ka biya sadaki sai..."
Tunda ta fara magana ya ke kallon ta, irin kishi haka tun ba'aje ko'ina ba. Lallai Aysherh. Ganin maganar na ta ba ƙarewa zai yi ba ya sa ya jawota ya haɗe bakin su. Ƙoƙarin ƙwacewa ta ke yi tana buga kafaɗun sa da duka hannun ta biyu amma bai ba ta dama ba. A hankali kiss ɗin ya fara shigarta, maimakon dukan kafaɗunsa da ta ke sai ya zama ta ƙara jawoshi jikinta sosai tana shafa wuyan sa zuwa gashin kan sa.
Sun jima a haka kafin su ka rabu kowa na maida numfashi saboda daɗewa da su ka yi su na kiss ɗin har numfashin su ya sarƙe ya gauraye ya zama ɗaya.
Farida ta kwantar da kan ta kan kafaɗar sa ya fara shafa bayanta yana jin mugun sha'awarta na taso ma sa. Farida ma dai jikinta ne yai sanyi shiyasa ta kwanta laƙwas a jikin sa. duk da ta tsinci kan ta a wani hali hakan bai sa ta manta ɗankaren wahalan da ta ɗanɗana jiya ba.
Abdullahi dai dariyan masoyan ya ke yana fata inama ta shi matar tana son kiss kaman Farida, amma ita ba ta so sai ta ce abin na sa ta jin amai. Wani lokaci auren wayayyiya da daɗi. Loddo kam banda ya taho da ita birni ba ta taɓa fita daga ƙauyen su ba. Shekara huɗu da su ka yi tare ma duk wassu abubuwan shi ya koya ma ta. Wassu ta ɗauka wassu kuma har yanzu fama ya ke da ita...
Gidan su Daddy su ka wuce su ka yiwa su Daddy da Mom ban gajiyan biki da kuma ya mai jiki. Farida ta shiga ɗakin su ta ɗau wassu daga cikin kayanta su ka fito. Da za su tafi Mom ke cewa daga gobe Tasallah za ta koma yi ma ta aiki. Farida ta ma ta godiya...
Daren ranan dai Farida ta yi ta yiwa Najeeb tsiya akan Sabreen. Da taga yana ƙoƙarin yin abubuwa sai ta sa ma sa kuka. Shima yai hakan ne dan yai maganin bakin ta, amma yana so ya barta ta warke na kwana biyu tukunna a cigaba da abubuwa. Tana kwance jikinsa tana kukan sakalci har bacci ya tafi da ita. Ganin ta yi shiru ya leƙa fiskar ya ga bacci ta ke, cikin zuciyar sa ya ce "my crazy Aysherh kenan"
................................
Washe gari ma sun je sun duba Sabreen kuma Alhamdulillah ta fara jin sauƙi. Wannan karan Najeeb bai yi gigin taɓa Sabreen ba dan sai da ya sha warning daga wajen Madam ɗin sa kafin su ka fito.
A asibitin ne ma Mouna ke nuna mu su videon Sabreen da aka yaɗa. Najeeb ya san za'a jima ana yawo da wannan video kuma hakan na nufin career ɗin Sabreen zai samu tangarɗa.
"I'm sorry Sabreen" ga faɗa lokacin da ya gama kallon Videon.
Sabreen da ke zaune a kan gado ta yi murmushi ta ce "i want to start a new life Noory, offscript"
Farida da ke gefe ta ce "daya fi miki kam"
Sabreen ta ɗago ido ta kalli Farida tana haɗiye duk wani kishinta da ke cin ta.
"Please take care of him Ayshah"...
Da su ka dawo gida wannan dare kam Najeeb bai iya haƙuri ba sai da su ka yi abubuwa. Wannan karan ma ta yi kuka sai dai ba kaman na ranan ba...
Satin su ɗaya suna cin amarcin su, ba su zuwa ko'ina suna manne da juna.
Ranan Monday Sabreen ta wuce London dan ta duba jikin mahaifinta. Ba wai ta gama warkewa ba ne ita ne dai ta nemi a sallameta...
.............................
Tana zaune a gaban mirror Najeeb na tsaye yana riƙe da hand dryer yana busar wa Farida gashin ta. Yanzu su ka gama wanka saboda abubuwa da su ka yi.
"My Champ yaushe za mu koma office, an koma aiki tun Monday fah. Ga Ya Anas ma ya fara fita"
"Who owns the Company?"
Ta marairaice murya ta ce "idan ba mu fita aiki zai wa ya Anas yawa"
"Sai mun dawo daga tafiya tukunna"
"Ina za mu je?"
"Surprise, ki dai shirya kaya dan tafiyar jibi ne"
Mintsinin sa ta yi a ciki wanda ke buɗe saboda towel kaɗai ne ɗaure a jikin sa.
"Shi ne ba za ka gayamin da wuri ba na yi sallama da jama'a na"
"Then it wont be surprise ai"
"Nikam nikam nikam" ta faɗa cikin sakalci. Ta manta hannun ta na jan towel ɗin sa. Sai ga towel ɗin ya faɗo ƙasa.
Kashe hand dryer ɗin yai ya ce " da alama kina son sabon wanka"
"Ah Ah Ahhhh...."
............................
Da ke tafiyar su ta zo ma ta ba zata shiyasa a rana ɗaya ta shirya zuwa sallama gidan su tareda gidan su Najeeb. Gidan su Najeeb su ka fara zuwa da safe kafin ta wuce gidan su.
Ta kwana biyu ba ta je ba, ta ga gidan ya wani chanja ma ta. Sai a lokacin Baaba Sabuwa ke ce ma ta Anty Hanne ba ta gidan, Baffa Musa ya saketa.
"Yaushe haka ta faru?"
Baaba Sabuwa ta ce " ina ga wata na biyar kenan. Tun lokacin mijin ki na kwance a asibiti"
"Ayya amma ban ji daɗi ba"
"To ya za'ayi, Hannen ce tanada gajen haƙuri, shi kuma aure musamman idan ba kai kaɗai ba ne to dole ka sa haƙuri a ranka, ka dinga ɗauke kai a mafi yawancin abubuwa da za su dinga faruwa a gidan"
Farida ta amsa da hakane. Dan ta san yanzu haka ba zai wuce a kan ɗan ƙanƙanin abu ba ne su ka samu matsala Anty Hanne ta nemi sakin. Dan matar tana da shegen neman saki idan su ka samu matsala da mijin ta.
Ko kafin ta yi aure ma lokacin tana gidan akwai ranan da su ka samu matsala da Baffa Musa ta dinga zage-zage ƙarshe ta dinga cewa idan ya isa ya saketa mana, ya yarabata da sauran igiya biyun da su ka rage. Sai anan ne ma Farida ta san ashe ya taɓa sakin ta sau ɗaya...
Da Baffa ya dawo da dare ta shiga falon sa dan su gaisa da ke ƙarfe takwas da rabi Najeeb ya ce zai zo ɗaukan ta.
"Babana na kaina. Allah bar min kai"
Baffa Musa ya amsa da Amin.
"Baba na" ta faɗa da sigar zolaya
Baffa Musa da ke lissafta wasu kuɗaɗe ya ce "Na'am 'ya ta"
"Na ce naga ma ka wata kyakykyawar bazawara 'yar Fulani. Shekarunta ba wani yawa sosai arba'in da ɗaya ne kacal"
Baffa Musa ya ajiye kuɗi ya tattara hankalin sa kan Farida yana mamakin kalamanta. Ta yi auren ma ba ta dena shirme da shiririta ba.
"Baba Allah kyakykyawa ce sosai kuma girmanta bai nuna a jikinta ba, dan idan ka ganta sai ka ɗauka 'yar shekara talatin ce. Yaranta huɗu ne kacal"
"Tashi ki wuce gidan ki. Shirmen ki yai yawa Farida. Allah ya kaiku lafiya ya dawo da ku lafiya"
"Baba Allah ba shirme ba ne. Sai ka cikata gurbin Anty Hanne da ita"
"Tashi tashi maza, mun gode da ziyara" ya faɗa da ɗan ƙarfi.
"Baba dan Allah ka auri Ummi na. Ka ga sai ya zamana duk kuna kusa da ni"
Baffa Musa ya girgiza kai ya cigaba da abinda ya ke, ganin ya ƙi kulata ya sa ta ce "Baba na ka amince?"
"Ba za ki tafi ba sai na ɗau bulala na zane ki ko"
Farida ta tashi tana dariya...
Bayan sun koma gida kusan ƙarfe tara da rabi Anas da Najdah su ka zo mu su sallama. Da ke dare ne ba su fi awa ɗaya ba su ka tafi. Wannan ne karo na biyu da su ka zo gidan su tare saɓanin zuwan farko Najdah ta ɗan sake jiki an yi hira da ita...
Washe gari da safe ƙarfe takwas Jirgin su ya lula sama. Paris su ka fara zuwa su ka yi kwana huɗu sannan su ka wuce Amsterdam su ka yi kwana biyar. Sai da su ka je Italy da Netherland kafin su ka dawo ƙasar America wanda anan su ka yi kwana goma cur, sun zaga garuruwa da dama da wajajen tarihi har makarantan da Najeeb yai tundaga kindergaten har MIT inda yai first degree na shi.
Ba ƙaramin soyayya su ke gwada wa junan su ba. Yanzu kam Farida ta zaƙe sosai wajen ganin ta sace zuciyar mijinta da abubuwa. Tunda babu zafin yanzu zaƙewa ta ke yi su sarrafa junan su da kyau ta inda za su gamsu da juna sosai.
Daga NewYork ta ƙasar America sai Dubai. Farida kam tun tana mamaki da ƙorafin kashe kuɗi da Najeeb ke yi har ta dena.
Daga Dubai sai ƙasa mai tsarki inda su ka gudanar da Umara. Kullum su ka je Ka'aba sai Farida ta yi kuka, tana kuka tana roƙa wa mahaifinta gafara, tana roƙawa Umminta, Baffa Musa, ƙannen ta da 'yan uwanta da kuma 'yan uwan Mijin ta samun albarka da kuma tsira da duniya lafiya.
Above all kuma addu'a wa mijin ta da kuma 'ya'yan da za su haifa.
Sati bakwai su ka yi wajen tafiye-tafiye kafin su ka dira a Nigeria. Dawowar su ne su ka samu labari biyu ma su taɓa zuciya. Ɗaya Allah ya yiwa Nanna rasuwa sati uku da su ka wuce ɗaya kuma Najdah ta yi ɓarin cikin wata ɗaya.
Maganar ɓari ya sa Farida ta ankara da itama fa rabon ta da period tun barin su Nigeria.
Addu'a ta ke a ranta Allah ya sa itama cikin gareta. Kwana uku da dawowa su ka wuce Jos ta'aziya. Shi Najeeb bayan yai gaisuwa Kano ya dawo ita kuma ta zauna akan sai ta yi kwana biyar. A wannan kwanakin ne ta siyo PT strip ta gwada a gida, ganin test line ɗin ya fito amma bai fito ral ɗin nan ba ya sa hankalin ta ya kasu biyu. Hakan ya sa Washegari ta shirya ta je asibiti aka ma ta gwajin jini sai ga shi result ya nuna positive. Kiran Najeeb ta yi a take a wajen amma lokacin da ya ɗauka ta kasa sanar da shi, she's too excited...
Da ke Ummi ta kwana da zazzaɓi shiyasa ba ta dawo Saturday ba kamar yadda ta tsara. Ranan Monday da safe ta kamo hanya bayan sun rabu baran-baran da Ummi akan ta ce ma ta ta auri Baffa Musa...
..............................
Takunta da kayan jikin ta su su ka nunuwa sakatariyar cewa wannan matar babbar macece. Tun daga nesa matar ke aika ma ta harara ta rasa a wanni dalili. Ta ƙurawa matar ido wanda sai da ta ƙaraso kusa da ita sosai ta gane ko wacece matar. Matar Oga ce, matar da hotunan ta ya cika office ɗin Oga Najeeb.
Matashiyar yarinyar da bazata wuce shekaru ashirin da bakwai zuwa da tara ba ta yi saurin miƙewa tsaye tana faɗin "welcome ma"
"Mi ya kawo ki nan? Ke wacece?" Farida ta daka ma ta tsawa.
Budurwar ta rikice ta fara i'iina tana faɗin " Ma, I'm.. i'm the new secretary. Naomi .... Naomi Masoyi is my name"
Farida ta ma ta kallon banza ta ce " Mrs Comfort Masoyi na sani a wannan kujeran mi ya kawoki nan?"
"Mrs Comfort mahaifiya ta ce, ta yi accident ne kuma yanzu tana amfani da wheelchair shiyasa ta nemi alfarma a wajen Oga Anas akan na maye gurbinta"
Farida ta ja dogon tsaki kafin ta wuce office ɗin Najeeb.
Yana zaune yana amsa waya lokacin da ta shigo. Murmushi kawai ya ke sakar mata har ta iso. Kai tsaye ta haye cinyar sa ta zagaye hannunta a wuyar sa, ajiye wayar yai ba tareda ya yi sallama da wanda ya ke wayan ba ya shiga kissing matar shi. Sun jima suna gaisawa da juna kafin ya ce "my Queen ya hanya?"
Hannun sa ta kamo ta ɗaura a cikin ta ta ce " ni da babyn ka mun dawo lafiya"
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......✍*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0️⃣4️⃣9️⃣
Ido ya zaro waje yana faɗin "really?"
Ta gyaɗa ma sa kai.
"Alhamdulillah, Alhamdulillah. Thank you my Queen"
Ɗaukan ta yai sama yana juyi da ita.
"My Champ saukeni Hajijiya na ke ji"
Bai sauketa ko'ina ba sai a wajen kujerun da ake zama dan hutawa.
Yana riƙe da hannun ta ya ce "ban san da mi zan fanshi wannan good news ɗin ba. Ask me anything my love"
Hannunta da bai riƙe ba ta kai saitin kirjin sa ta ce "ka mallaka min zuciyar ka ni kaɗai, i want your heart to beat only for me. Abinda na ke so kenan"
Sai da ya kissing goshin ta kafin ya ce "zuciyata ta jima da zama mallakin ki. I love you Aysherh only you"
Haɗe bakin su ta yi tana faɗin "i miss you"
A hankali ya zare suit ɗin jikin sa ya fara ɓalle buttons ɗin shirt ɗin ciki.
"My Champ mu na office ne fa" ta faɗa in between kisses.
"Wait here" ya faɗi tareda tashi ya je wajen table ɗin sa. Waya ya ɗauka ya kira Sakatariyar shi.
"Ki sa ka do not disturb tag a jikin ƙofa"
Bai jira mi za ta ce ba ya katse kiran. Wani remote ya ɗauka ya kulle ƙofar shiga office ɗin wanda ko mutum ya zo shiga babu yadda zai yi sai dai an buɗe ta ciki. Ya rage wutan office ɗin kafin ya ƙarasa wajen Madam ɗin sa.
A hankali su ka fara gudanar da abubuwa akan kujera. Nishin da Najeeb yai lokacin da wani daɗi ya ziyarce shi ya sa Farida faɗin "za a jimu fa"
"Soundproof" kawai ya iya faɗa ya cigaba da shiga ciki ciki...
Sai lokacin ta tuna da mafi yawan lokuta da ta ke son jin gulma amma ba ta iya ji ba saboda duk abinda ake a office ɗin ba ka jin sa a waje, Lokacin da ta ke Miss Salihu...
Yana kwance ya miƙe akan kujera ita kuma tana kwance a kansa su na maida numfashi, kayan su na yashe a gefe.
" ina so ya kasance namiji mai kamannin ka" Farida ta faɗa hannunta na wasa da nipples ɗin sa.
"Ina son mace mai irin jarumtar ki. A no nonsense cute princess"
"De ka ce mai baki kamar ni, ta dinga cika ma ka kunne da surutu"
"Ina son ta kasance mai komai irin na ki, everything na ki"
"I love you" Farida ta faɗa tana kissing ƙirjin shi...
Anas ya zo zai shiga office ya ga tag ɗin da aka sa *do not disturb*
"Naomi mi Najeeb ke yi a ciki?"
Naomi ta langwaɓar da kai ta ce "Madam ce ta zo"
"Madam....He's wife?"
Naomi ta amsa da yes.
Anas yai murmushi ya juya yana cewa nima ba zan dawo da amaryata aiki anan ba kuwa...
Banɗakin da ke office ɗin su ka shiga su ka yi wanka, da ke garin akwai zafi shiyasa Farida ta daure ta yi wanka da ruwan shower ɗin wanda ba irin na gidan su ba ne mai ba da ruwan sanyi ko ruwan ɗumi, wannan ruwan sanyi kawai ke bayarwa.
Bayan sun kimtsa ne Najeeb ya ƙarasa duba wani aiki, ya yi su a gurguje cikin minti shabiyar. Sannan su ka fito daga office ɗin maƙale da juna.
Farida ne ta cewa Naomi sun tafi sai gobe. Naomi ta bi bayan su da kallo.
Office ɗin Anas su ka je, Anas sai dariya ya ke mu su, har da tsokala wai zai bawa Najdah aiki a office ɗin sa, saboda aci soyayya a gida da office.
Daga wajen Anas su ka fita daga kamfanin sai gida. Tana shiga falo ta cire gyale da ɗankwalin ta wanda ya jiƙe saboda wankan da su ka yi ɗazu kan bai gama bushewa ba ta ɗaura ɗankwali, dan ma gashin da kitso ba wai a tsefe ya ke ba.
Tasallah ta leƙa a kitchen ta ma ta sannu da aiki sannan ta haura sama.
Yana tsaye yana waya ta shigo. Zuwa ta yi ta rungumeshi ta baya. Yadda ya ke wayan ta tabbatar da Daddy ya ke magana. Minti ɗaya kafin ya gama wayan.
"Miji na da Daddy ka ke magana?"
"Yes Love, he's so excited that ya kusa ganin 'ya'ya na"
"Yanzu ba ka ji kunyar gaya ma sa ba?" Ta faɗa tana