Showing 114001 words to 117000 words out of 145203 words

Chapter 39 - SAKATARIYA TA COMPLETE

Azizat   

13 Jul 2024

25700


Ganin ba ta da alamar tashi ya sa ya ɗauketa, tana ta ƙoƙarin tirjewa.

Wannan karan ma shi ya taimaka ma ta ta yi wanka ta yi brush ta yi alwala.

Sai da ta fara sallah ta kai ruku'u ta ji ƙafafunta suna ma ta wani zogi. A daddafe ta samu ta idar da sallan. Ta koma kan gado ta kwanta dan har yanzu jikinta ciwo ya ke.
Lokacin da ya shigo ɗauke da tray ta kalleshi daga sama har ƙasa tana ƙaramin tsaki a ranta. Ba dole ta wahala ba irin kayan da ya ajiye under that jallabiya ai ba kaɗan ba. Dama Miss Jean ta ce most at times za ka siraran mutane sun faye samun babban abu.

Ƙarasowa yai kan gadon yana ajiye tray ɗin gefe.

"Good morning my Queen, ya jikin na ki. I made breakfast for you"

Ta ɗan tallafo kai ta ga tray ɗin, omelette ne sai apple da grapes a gefe da tea.

"Ka yi wa kan ka breakfast dai ba ni ba, wannan ne zai ishe ni"

Ya taƙali hancinta ya ce "na san matata akwai ci, but manage this please, na sa a kawo miki special breakfast daga gida, ki ci wannan kafin nan"


Yunwa ta ke ji dan jiya ba wai ta ci kazan nan sosai ba ne. Kwaɗayin kazan ma ta ke ji yanzu.
Ta tashi zaune ya ɗaura tray ɗin a kan cinyar sa ya na sa ma ta grape ɗaya a baki ta fara taunawa tana jin daɗin sa...




...........................



Karfe tara saura na dare aka kai amarya Najdah zuwa ɗakin ta. Bayan nasiha da 'yan koke-koke aka watse aka bar Najdah ita ɗaya a ɗaki.
Ƙarfe goma saura kwata ango ya shigo ɗaki. Tana zaune bakin gado kan ta a rufe. Ya zauna gefen ta yana mai sallama a karo na biyu, Najdah ta amsa ƙasa-ƙasa.

"Masha Allah" ya furta lokacin da ya ɗaga veil ɗin ya ga kyakykyawar amaryar sa. Sai da su ka haɗa ido kafin ta yi saurin sauke idon ta tana murmushi.

"Najdah ban san da wani irin baki zan gode mi ki ba. Kin so ni, kin amince da ni a talaka na duk da kin fito daga gida mai girma gida mai daraja"
Ya ɗaga hannun ta ɗaya ya kissing...

Kazarta ya fito da shi a cikin foil paper sai tiriri ta ke.
"Bismillah"

Ta girgiza kai "Dear ka manta bana cin abinci idan dare yai nisa"

"I know, amma wannan kazar daban ne, ki ci ko kaɗan ne"

Ta kai hannu za ta ɗau cinya, ya riƙe hannun ya ce "barin fara samun lada tun daga yanzu"

Ya sa hannu ya yago nama ya fara ba ta a baki... cinya ɗaya ta ci ta ce ya isa sai da ta ɗan kora da fresh milk kafin ya tattara wajen.

Bayan kowannen su ya yi wanka ya yi alwala sannan su ka gabatar da sallah raka'a biyu na godiya. Anas yai wa amarya tambayoyi kuma Alhamdulillah ta san basics na abinda ya shafi tsarki da alwala da sallah...

Hannunta ya kamo ya fara murzawa a hankali, dama hannun gasu da laushi saboda hutu abin ya zo ya haɗu da gyara kuma. A hankali ya kai bakin sa kan nata ya fara kissing ɗin ta yanayi yana shafa breast ɗin ta... zuwa lokaci kaɗan ya cire after dress da ta sa ya saura rigan bacci. A kan gado su ka ƙarasa cire kayan...

Ana kiss ana sucking breast Najdah ta fara jin daɗi ta sake jiki har tana ƙanƙameshi. Amma da ya introducing abun shi sai ga shi ta challa ƙara. Kuka ta ke tana roƙon shi amma ina ya ɗimauce hankalin sa baya jikin sa... Sai da ya sauka a kanta ya ga ashe ta jima da suma gaba ɗaya tausayinta ya kamashi. It wasnt his first time amma ya so da ita ya fara, har yau yana dana sanin haɗuwa da Zulfa.
Ya je masters na shi a Canada ya haɗu da Zulfa student ce amma su mazaunan wajen ne saboda ita a Canadan ma aka haifeta. Sun ɗan shaƙu da ita tun lokacin da su ka fara haɗuwa. Duk da ya san yarinyar ba ta da kamun kai amma hakan bai sa sun dena friendship ba. Sun jima suna tare ba abinda ya taɓa shiga tsakanin su sai da ya ƙare karatu yana shirin haɗa thesis na shi watarana tsautsayi Zulfa ta rinjayeshi shi kuma sheɗan da son zuciya ya sa ya biye ma ta. Sai da haka ta faru tsakanin su sau uku kafin ana ukun ya daure ya yaƙi zuciyar sa. Ranan da Zulfa ta zo ya ma ta faɗa tareda shi kan sa, sai da su ka yi kaca-kaca kafin su ka rabu...Duk da dai daga baya Zulfan ta yi ta bibiyan sa amma shi ne ya daure ya gina katanga tsakanin su ya dena shiga sabgarta har ya gama abinda zai yi ya dawo Nigeria...

.........................

Sabreen ta jima a ƙasa tana kuka kafin lokaci guda ta tashi ta haura sama. Kayan ta dama a haɗe su ke ta ɗau handbag ɗinta da akwatin kaya ta sauko ƙasa. Su Mouna da su Najma su na ba ta haƙuri amma ko kula su ba ta yi ba. Ganin su na so su hanata fita ya sa ta ce ko su bar ta ta tafi ko kuma ta shiga ciki ta kashe kan ta. Wannan furuci ya sa su ka haƙura su ka bar ta ta fita. Tana jan akwati tana tafiya tana hawaye. Ta sani ko mi ya faru yau ita ta ja wa kan ta. Tana son Najeeb anna tafiye son kan ta da yawa, she was always selfish. "Chasing my dream, following my heart" shi ya kawota inda ta ke yanzu.
Tana tafiya tana tuna rayuwar su ta baya. Ƙuruciyar su da adulthood na su. Ta tuna ranan da su ka fara sharing kiss. It was the day da ta gama highschool. Ta tuna how he's blushing saboda wannan ne first kiss na shi duk da ita ba shi ne first kiss na ta ba saboda tun tana 14yrs ta samu first kiss na ta da wani crush ɗin ta a class ɗin su.

Najeeb loved her, supported her. He's the only man da ya ke da damar yin komai da ita amma bai yi ba. Every other man yana samun dama the next thing shi ne ƙoƙarin shigar da abun shi cikin abun ta. Amma Najeeb, Najeeb, ta goge hawaye tana tuna kalaman sa idan watarana sun yi kiss mai nisa har ta fara ƙoƙarin jan hankalin shi.

"Lets just do it Noory"

"No princess we'll do it, at the right time"

"Za mu yi aure fa, so miye dan mun fara yanzu?"

Najeeb murmushi zai yi ya ce " lets wait for the right time. Its coming very soon"

Ga shi wannan very soon ɗin bai zo ba har yau, all because of her.

Ta so auren Najeeb, everything was going perfect until lokacin da aka kirata akan za a bata role na wani movie idan za ta yi, ta sani ba wanda zai barta ta ajiye aure saboda film hakanan ta sani idan ta riga ta auri Najeeb ba zai taɓa barin ta ta yi acting ba. Just aikin assistant director da ta ke yi ma ya bari ne saboda ya san ta jima tana son aiki da Hollywood...
Ta so dawowa daga wannan film ɗin guda ɗaya amma bisa rashin sani contract ɗin da ta signing na shekara biyar ne. Gashi kuma watarana bayan sun gama shooting sun je wani party da co'actor ɗin ta, shi ya bige da shan giya, ita ba ta sha giya ba amma just coke da tasha sai ya bugar da ita. Ba ta san ya akayi ta ƙare da James Anderson a ɗaki ba. Da ta yi ƙoƙarin ma sa barazanar kai ƙaran shi sai ya nuna ma ta ba wanda zai yarda da ita saboda da ƙafarta ta zo gidan shi. Wannan abu ya ƙara dagula ma ta lissafi saboda abinda ta ke tattali shekara da shekaru saboda Najeeb sai ga shi wani ya samu a banza. Daga baya ta yi ƙaran James for rape amma kasancewa shi babban actor ne kuma ɗan asalin ƙasar America sai court ta ruling on his favour, har ta kai ma sai da ta biya tara saboda acewar su ta ɓata ma sa suna.

Tun daga James Anderson rayuwar ta ta sauya. She have sex whenever she wants to, tana shan giya kai har ƙwaya ta sha. Sai da ta shekara shida kafin ta dawo dai-dai ta dena shan giya da ƙwaya bayan dogon theraphy section da ta rinƙa zuwa akai-akai. Being a celebrity is not easy. Fans su yi ta tunzura ka. Fans ne su ka yi ta tunzura ta har ta je aka gyara ma ta shape ɗin bakinta saboda fans sun ce tana da kyau amma lips ɗin ta sun yi manya. Daga lips kuma ta yi butt enlargement...

Kiran wayanta aka fara yi hakan ya sa ta dawowa daga dogon tunanin da ta tafi. Tana zaro wayan ta ga Larry ne manager ɗin ta.






*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......✍*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0️⃣4️⃣7️⃣




Sabreen na ɗauka wayar Larry ya fara magana cikin masifa. Ba ta gane mi ya ke faɗi ba amma ta ɗau abu ɗaya, wato ta duba whatsapp na ta ya tura ma ta saƙo.
Ta cire wayan a kunne tana ƙoƙarin duba mi Larry ya turo ma ta.

Ba ta yi mamaki ba ganin video clip ne na wajen da ta ke durƙushe a ƙasa tana kuka yayinda Najeeb ke kwararo bayani, sai ɗayan kuma wajen da ta riƙe ƙafan Najeeb tana ba shi haƙuri.
Ta sani cikin su Jean, Arfah da Sarah da ta zo da su ne wani ya ɗau wannan video ɗin. But at the moment da video ɗin da wanda ya ɗau video ɗin duk ba sa gabanta. Babban damuwarta shi ne Najeeb, ta sani daga wannan rana ta rasa Najeeb rasawa ta har abada kenan.
If only ba ta gudu ba, da yanzu suna nan tare cikin farinciki.

Larry ya cigaba da kiran ta amma ta ki ɗagawa. Su Mom da Mouna ma sun yi ta kira amma ta ƙi ɗagawa.
All she needed is a quite place where she can cry her eyes out...

Receptionist da ya ga Sabreen sai da ta bashi tausayi. Wedding dress ne a jikinta amma kuma babu farinciki a tattare da ita ko kaɗan.
Ya miƙa ma ta key ɗin ɗaki tareda cewa "sorry Madam" ko kallon sa Sabreen ba ta yi ba ta ƙarɓi key ta ja akwatin ta. Da ace akwai yadda za ta samu jirgi da zai ɗauketa a wannan lokaci yai nisa da ita da Nigeria da za ta biya ko nawa ne ta samu wannan Jirgi. Amma dare ne kuma yau Friday ne.
Receptionist ɗin ya bi bayan Sabreen da kallo wanda ke tafiya a ƙafa ba ko takalmi ga takalman tana riƙe da su a hannu. Tunanin shi ya bashi ƙila ta zo daga wata ƙasa dan ta auri ɗan Nigeria ne shi kuma ya ƙi ta, ƙila ma irin online dating ɗin nan su ka yi...

Sabreen na shiga ɗakin hotel ɗin ta rufe ɗaki ta durƙusa a wajen ta fara kuka. Tana son ta yi kukan rayuwan ta, tana so ta yi kukan rashin masoyin da ta yi. Wannan karan da gaskiya ta ke son ajiye film na har abada bayan sun yi aure da Najeeb. Tana so ta zauna da shi, ta nuna ma sa kulawa, ta nuna ma sa tsantsan so. Yadda ta ke ta kukan tana dafe da ƙirjinta sai ga tari ya ƙufce ma ta. Hannunta da ta ke tare tarin ne ta ga jini, she's coughing blood, nishi ta ke yi a hankali. Ko da za ta mutu she has to ask Noory for forgiveness. Ta tashi da ƙyar tana dafe bango idon ta na ganin bibbiyu. Da ƙyar ta buɗe ƙofa ta fito daga ɗakin tana furta Noory a hankali. Ko ta ku biyar ba ta yi ba ta faɗi a wajen...


.............................


Da sauri Anas ya miƙe daga kan gadon ya shiga banɗaki da gudu. Ruwa ya ɗebo a wata roba ya fito da gudu jikin sa na rawa. A hankali ya ɗeba ruwan ya shafa ma ta a fuska nan da nan ta ja dogon numfashi.
"I'm sorry baby love, i'm very sorry" ya faɗa kaman zai yi kuka.

Wani matsanancin zafi da ta ke ji daga ta ƙasanta ya sa ta sake fashewa da kuka. Ji ta ke the pain was unbearable.
Anas ya fara hura ma ta iska a kunne yana ce ma ta sorry. Ganin kukan ba mai tsayawa ba ne ya sa shi tashi dan ya haɗa ma ta ruwan zafi...

"Sannu kin ji, i'm sorry my love" ita kam kukanta kawai ta ke yi duk da ma ruwan zafin da ya saka ta ya sa ta ɗan farajin sauƙin zogin da gabanta ke yi, ba kamar da farko ba.

Da ƙyar ya samo pcm a na shi ɗakin ya kawo ma ta dan ta sha. Shan maganin ma sai da ta ma sa kuka...
A hankali ya dinga bubbuga bayan ta har baccin wahala yai gaba da ita tana kwance a jikin sa...


...............................


Farida ta zage ta cinye omelete ɗin nan tas, saboda ita ne ma ya haɗa ƙwai huɗu, shi kam ba zai taɓa iya cinye ƙwai huɗu a lokaci guda ba. Yana mamakin ma yadda duk yawan cin ta ba ta yi ƙiba ba.

"Alhamdulillah ba laifi ka iya soya ƙwai" ta faɗa tana kora sauran tea da ke mug ɗin ta.

Ganin yadda ya ke kallon ta ya sa ta ce "mi ye?" Da ɗan ƙarfi

"I love you"

"A hakan shi ne jiya ka kusan kashe ni"

Ya shafi kumatun ta ya ce "sorry my Queen, ni ma ba a son rai na ba ne"

"Kaman da gaske, abunda duk sauran Sabreen ne"


Dariya yai ya ɗau tray daga kan gadon ya ce " kaman sauran Wannan likitan na gani jiya ko? Tunamin ma sunan shi?"

Ta jawo pillow ta wurgeshi da shi ya goce yana dariya...

Bayan ya dawo ɗakin ya ce ta fito ya nuna ma ta gidan ta kuma ga ɗakin ta. Kukan sakalci ta sa mi shi wai ba za ta iya tafiya da ƙafarta ba. Haka ya tsugunna ta hau bayan shi ya fita da ita daga na shi ɗakin. Ko'ina su ka zaga a cikin gidan, gidan ba ƙaramin burgeta yai ba. Ɗakin ta ya yi kyau sosai, akwai walk-in closet a ciki wanda ya ke cike da kaya.

"My champ ina da kaya a gidan su Daddy fa"

"Tuna min wa ki ke aure ma?"

Ta ɗan ranƙwashi kan sa a hankali ta ce "Mai girma Sir Najeeb, my Hero my Champion, my Mr BLTD"

Sanda su ka sauƙa falon ƙasa su ka ji doorbell ɗin na ƙara. Still Najeeb na goye da Farida ya je ya buɗe ƙofan.
Tasallah ce ɗauke da kwandon abinci.

"Alhaji an tashi lafiya?"

"Lafiya" ya faɗi a hankali yana matsa ma ta dan ta shigo.

Daga bayan Najeeb Farida ke yiwa Tasallah ina kwana.

A kan dining ta jera food warmers ɗin. Suna tsaye ta gama ta zo za ta tafi Farida ta ce "Baaba Tasallah ya su Mom?"

"Hajiya na lafiya, amma jiya a asibiti su ka kwana wannan ɗiyar yayanta ba lafiya"

"Wacce ɗiyar yayantan?"

Tasallah ta ce " wannan Sabeera ko Sareena ne ma. Wacce de ta ke tafiyan magen nan"

"Sabreen?"

"E ita"

"Mi ya sameta"

Tasallah ta ce ba ta sani ba.

Bayan Tasallah ta fita dukkan su shiru su ka yi kowa da abinda ke saƙawa a ransa.
Tasallah kam ta fita tana mamakin Najeeb da Farida. Ko kunyar ta ba su ji ba haka su ka tsaya ƙato na goye da ƙatuwa. Chan zuciyar ta ya ce to ai duk cikin so ne...

Farida ce ta fara katse shirun da cewa "my Champ mu je sama ka kira Mom mu ji labarin mai jiki"

Ok kawai ya faɗa ya haura sama da ita chan ƙasan zuciyan ta yana addu'ar Allah ya sa Sabreen ta samu sauƙi dan ya san saboda shi ta shiga wannan hali.

Farida ce ta kira Mom ɗin tana tambayar ya jikin Sabreen, Mom ta ce da sauƙi domin ta farfaɗo yau da safe amma an ma ta alluran bacci tana bacci.

Farida ta ce "Allah ya ƙara sauƙi" Mom ta amsa da amin.

"Aishah" Mom ta kira sunan Farida a hankali

"Na'am"

"Dan Allah ke da son idan kun samu dama ku zo ku duba Sabreen. She's in pains kuma ɗazu da ta farfaɗo sunan Son ta ke ta kira"

Wani tukuƙin kishi ne ya tasowa Farida. Lokaci ɗaya ta hango Sabreen da Najeeb. Kunnen ta ne ya fara jiyo ma ta kalaman Mom tana faɗin " Ayshah ki yi haƙuri an ɗaura auren Sabreen da Najeeb saboda zuciyar Sabreen za ta buga idan ba ta samu Najeeb ba"

"Ayshah ki na jina?" Mom ta maimaita a karo na uku. Sai a lokacin ta ɗan dake ta ce "ba matsala za mu zo"

Tana ajiye wayan ta haɗa rai ta ce "Mom ta ce ka je ka duba Sabreen anjima"

"Na ji mi ta ce fa, cewa ta yi mu je mu biyu"

"Ni ba inda zan je. A gaida marar lafiya daga nan a kai goro"

Sai da yai dariya mai isar sa kafin ya kai bakin sa zai kissing ɗin ta ta juyar da kai. Ɗan cizon kunnen ta yai ya ce "wannan kishin haka, kin san ke kaɗaice sakatariyar zuciya ta"

Ta ɗau hannu za ta kai ma sa duka ya riƙe hannun ya jawota jikin sa yana dariya...



Karfe biyar saura na yamma su ka isa asibitin. Lokacin Sabreen ta farfaɗo amma ba ta magana ko na ce ta ƙi magana da kowa. Jininta ne ya hau kuma likita ya ce idan ta cigaba da sa damuwa a ranta za ta iya samun heart attack. Magana ma ƙarin damuwa ne a gareta shiyasa ta ƙi magana. Noory kawai ta ke son gani.

Za su ɗakin da aka kwantar da Sabreen su ka haɗu da Dr Lukman. Najeeb yanata wani shan ƙanshi lokacin da Lukman ya miƙa ma sa hannu. Hannun sa sarƙe cikin na Farida ya ciro hannun sa da ƙyar ya miƙa ma sa su ka gaisa...
Farida ne ta iya ce ma sa sun zo duba mara lafiya ne. Amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login