Showing 111001 words to 114000 words out of 145203 words
karo na biyu, but few months bayan na shiga coma ki ka tattara kayan ki ki ka koma Hollywood saboda an baki role tareda Keanu Reeves"
ƙaramar dariya yai kafin ya ce "And the stupid thing shi ne a gaba ɗaya film ɗin sau uku ki ka fito, Sabreen kin tafi kin barni saboda kawai ki yi fita uku a film. I think ba ki shirya wata rayuwa ba bayan film, so go back to Hollywood, i dont need you, nobody needs you here"
Ya yafce ƙafarsa daga riƙe shi da ta yi.Har ya juya zai fita sai kuma ya juyo ya ce "actually ya kamata na gode miki ne ma, because you left i finally found true love, and i finally know real love. So thank you Sabreen"
Wannan karan gaba ɗaya ƙasa ta yi kamar wata mai sujjada tana buga ƙasa tana kuka. Wassu sun ji tausayinta wanda ba su gane maganganun Najeeb ba kenan saboda ingautsan Larabci da kuma turanci da ya yi. Amma wanda su ka fahimci mi ya faɗa ba su ji tausayin Sabreen ba"
Farida na ganin yadda Sabreen ke kuka sai ta ɗan ji tausayin ta, ko ba komai ta san ya ake ji idan ranan auren mutum ya zo aka samu matsala aka fasa auren, she felt it twice, so ta san zafin abin. Juyawa ta yi jikinta a sanyaye ta bar wajen...
...... .......... .......
Da yamma ta ci kwalliya su ka fita aka yi ta ɗaukan hoto, kaman ba abinda ya faru haka aka cigaba da hidima. Ango da tawagar sa sun zo an yi hotuna. Najeeb ma ya je ya chanja kaya ya zo aka fara hotunan da shi.
Wani hoto da za su yi su biyu ya ɗan rankwafo kan sa dai-dai kunnen ta ya ce "ki shirya yau za mu yi abubuwa"
"Wane ni Aisha, abubuwa ai sai Noory da Sabreen ɗin sa"
Ya ɗan cizi kunnen ta ta yi 'yar ƙara...
Daren ranan ƙarfe takwas aka shirya amarya Najdah za a kaita ɗakin ta. Farida ta gama shiryawa akan za ta raka amarya sai ga kiran Najeeb tana ɗauka ya ce ta sameshi a ɗaki. Tana ƙunƙuni ta wuce ɗakin.
Gani ta yi shi kam ko shiryawa bai yi ba jallabiya ce ma a jikin sa.
"Ba za ka zo ka raka ƙanwar ka ba, Anas fa yana buƙatar abokin da zai taya shi siyan baki"
"Ni idan na tafi wa zai tayani nawa siyan bakin?"
"Kai ka sani, ni kam bari mu je kai amarya dan yanzu tana wajen Daddy ba za su jima ba za su tafi"
Hannun ta ya riƙe ya ce "wani raka amarya kuma, bayan ga mijin ki nan yana buƙatar rakiya"
"Allah ka bar ni na je, ai sai a ga baƙina idan ban je ba ƙanwar miji guda"
"Na ƙi ɗin, serious Aysherh akwai inda za ki raka ni"
"To ka bari idan mun dawo daga kai amarya"
Ya lakuci hancin ta ya ce "No, yanzu za mu je mu dawo, ƙila ma har mu dawo ba a tafi da amaryan ba"
"Serious?"
Ya gyaɗa ma ta kai.
Fita yai bayan ya ce ta sameshi a wajen mota.
Ba abinda ta ɗauka sai purse da waya, ta gyara gyalenta ta fita...
Motar ta ce dai da Daddy ya bata anan ta sameshi, Ta shiga baya ta zauna saboda Abdullahi dreba ne zai kai su.
Sai da su ka haɗa ido ta ga yadda Najeeb ke mata murmushi tukunna ta ankare da abu biyu na farko ɗazu da yamma Najeeb ya ce yau za su yi abubuwa, na biyu kuma idan ba Sallah ba Najeeb ba ya fita da Jallabiya yanzu kuma Jallabiya ce a jikin sa.
"My Champ mu koma gida na yi mantuwa"
"Kar ki damu ba daɗewa za mu yi ba"
"My Champ wayata, na manta da wayata"
Dariya ya suɓuce ma sa ya ce " ko dai kin manta wayar a hannun ki"
Ta dubi hannunta sai ga wayar, ta san dama ta fito da waya amma ta manta wayar na hannunta lokacin da ta yi maganar ta manta waya.
Haɗe rai ta yi ta juya gefe ba ta sake magana ba. Yadda ya ke murza yatsun hannunta a hankali ya sa tsikar jikin ta ya fara tashi, darussan Miss Jean na yawo a ƙwaƙwalwarta. Tunaninta kar fa abun Najeeb ya zama irin wanda Miss Jean ta mu su bayani, har ta ga Najeeb da BLTD yana shigarta. Kai anya za ta iya, duk da Miss Jean ta mu su bayanin cewa idan aka bi wassu procedure zafin da za ta ji ɗan kaɗan ne, ƙila ma zafin ma ba za ta ji ba.
Kai amma yadda ta ga zanen ƙaton abun nan da Miss Jean ta nuna mu su za'a samu matsala idan irinsa ya shigeta...
Duniyar tunanin da ta tafi da lissafe-lissafen da ta ke yi ya sa ba ta ankara ba ta ji ƙaran buɗe gate. Ta ɗaga kai ta ga ƙaton gidan da su ka shiga. Tunaninta hotel ne, haushi ya kamata idan ma za su yi abu sai a gadon hotel haba.
"My Champ dan Allah ya za ka kawoni hotel"
" waya gaya mi ki hotel ne"
"To gidan waye?"
"Shhhhhh ba na son yawan tambaya"
A bakin gidan Abdullahi ya tsaya, wanda tsakanin gate da inda gidan ya ke ma tafiya ce mai tsayi dan idan ka fito da ƙafa daga ƙofar gidan zuwa bakin gate a tafiyar sauri sai ka yi minti biyu kana tafiya kafin ka iso gate ɗin.
Najeeb ne ya fara fitowa, ita kan ta dake cikin mota tana ganin ikon Allah. Zagayowa yai ya ɗauketa "ka barni zan fito da kai na" bai saurareta ba ya ɗauki a barsa su ka wuce gidan. Wassu numbers ya danna ƙofar gidan ta buɗu.
"Mu shiga da Bismillah" ya faɗa yana kallon ta.
A fili yai na shi ita kuma ta yi a zuci.
"Aysherh anya kin yi?"
Ta zumɓuro ba ki ta ce "na yi a zuciya fa"
Ganin sun ƙutsa kai cikin gidan kai tsaye ta ce
"Yanzu idan mutanen gidan su ka ganmu ahaka ya ka ke so na ji, dan Allah ka saukeni"
"Mune mutanen gidan ai"
Ya faɗa yana kissing goshinta. Sama ya haura da ita wanda mamaki ya sa ba ta ƙara cewa komai ba.
Wani ƙaramin falo su ka shiga ba shi da wani tarkacen furnitures a ciki, komai a wajen fari ne, ya ajiyeta akan kujera.
"Close your eyes"
"Idan na rufe ido ka yanka ni fa, daga rufe ido sai na ganni a lahira, ba zan rufe ba"
"Ke kam ba daɗin ki ba, daga zuwa soyayya sai a zarce gidan gaskiya"
"To ba zan mutu yanzu ba Malam, sai na ga 'ya 'ya na"
Yai murmushi ya ce " mu je to ki karɓi saƙo, idan ki ka ci sa'a ma wannan shekaran sai ki fara ganin 'ya'yan na ki"
"Ni dai ba haka na ke nufi ba"
Hannu ya sa ya toshe ma ta baki " mu je ki ga wani abu to"...
Tana tsaye amma sanyi da ƙanshin ɗakin ya cikata har wani laƙwas jikinta yai saboda kasala da ta ji ya sauka ma ta.
"Janjanin ya isa haka ka buɗe mun ido na ga inda mu ke"
A hankali ya cire hannunsa daga idon ta.
Wani makeken gado ta gani a gabanta wanda aka zuba real roses a kai.
Hannun sa a kan ƙugunta ya ce " do you like our bed?"
"Ni dai ka maida ni gida zan je kai Amarya" ta faɗa cikin shagwaɓa.
"Yanzu ma a gidan amaryan ki ke"
"Ba wani, ni dai ka maida ni gida"
"Yanzu ma a gidan ki ke"
"Ni dai..."
"Kin san idan ki na yawar maganan nan, all i wanted to do is to kiss you. Should i?"
Ta sa hannu ta toshe bakin tana sake wani munafukin murmushi...
Cewa yai ta rage kayan jikin ta ta yi wanka.
"To inada wassu kayan ne idan na cire wannan?"
"Idan ba wassu kayan you can sleep naked ai ba matsala"
Dundan cikin sa ta yi ta gudu. Shi kuwa ya fara dariya.
Banɗakin ma wani abun kallo ne, da tana ganin na ɗakin su na chan gidan Daddy yana da girma amma wannan ya kusa biyun wanchan. Jacuzzi bathtube ta ke son shiga amma ganin ba ta gane kan abin ba ta je wajen shower wanda ya ke da warm and cold. Ta sakarwa kan ta warm ɗin...
Aƙalla ta yi minti ishirin a banɗakin kafin ta fito. Baya ɗakin amma ga hijabi da wata rigan bacci a kan gado. Idan ba maimaita kayan da ta zo da shi za ta yi ba saka rigan baccin nan shine option ɗin ta. Ta ɗau rigan ta sa ka wanda ta ke tunanin ko a ina Najeeb ya samo wannan rigan oho. Ta saba saka ƙananan kaya idan su na tare amma banda irin wannan, domin wannan kam sai a hankali. Ta warware hijabin ta sa wanda ya kai ma ta har ƙasa. Maida towel ɗin da ta yi amfani da shi ta yi banɗakin kafin ta fito kuma ya dawo ɗakin.
Hango ledodi uku ta yi a kan ƙaramin center table da ke ɗakin yana ƙoƙarin ajiye plate da spoon da forks.
"Come here my love"
Ƙirjinta ne ya fara ɗan bugawa da sauri-sauri.
"Barin yi alwala" ta faɗa ta shige banɗakin da gudu wanda a zahiri ta yi alwalan lokacin da ta yi wanka. Ta jima tana saita nitsuwarta kafin ta fito bayan kaman 5mins. Miss Jean ta ce "dont panic or else ko ba zafi za ki ji zafi"...
"Akwai fried chicken, akwai grilled chicken. Wanne za a fara serving na ki?"
Dariya ta fara saboda wani farinciki da ke mamaye da ita...
Duk yadda ta ke ɗokin cin kazan nan sai ta ji ta kasa sakewa ta ci shi da kyau, Najeeb ke ba ta a baki. Da ta ce ma sa ya isheta sai yai murmushi ya ce "ni dai na san Aysherh na ba ta ƙoshi da wuri ban san miya chanja ba yanzu"
Murmushin ya ƙe ta yi. Dan duk yadda ta ke ƙoƙarin kauda tsoron da ke ranta ta kasa. Da tana ɗokin wannan rana and now that komai ya fara zama gaskiya sai ta ji tsoro da fargaba na ƙoƙarin cika ma ta zuciya.
Wanka ya shiga shima bayan ya tattare wajen. Ita kan har ya fito ba ta iya taɓuka komai ba haka nan ba ta cire hijabin ba...
Sallaya ya shimfiɗa bayan ya sa silk pyjamas na shi navy blue, wannan karan ba baƙi ba kamar yadda ya saba sa baƙaƙe..
Sallah ya ja su raka'a biyu, bayan ya idar ya mu su addu'a sosai. It took him 8yrs ya sake aure bayan maganar auren su da Sabreen ta tashi. And it took a year kafin wannan rana ta zo ma sa, finally zai kasance da matar sa kuma abar son sa...
Tashi yai bayan ya gama addu'an ya je ya buɗe wata drawer ya ɗauko wata file. Gaban Farida ya durƙusa wanda ke zaune tana jan carbi tun bayan sallan da su ka yi😂.
Buɗe file ɗin yai ya fiddo da wassu takardu guda uku ya miƙa ma ta. Karɓa ta yi tana jiran ƙarin bayani, biro ya miƙa ma ta ya nuna ma ta chan ƙarshen takarda ta farko ya ce " sign here"
Muryanta na rawa ta ce "my champ minene?"
"Just sign" ya faɗa yana murmushi. Ba ta tsaya karanta mi aka rubuta ba ta signing a wajen. Sauran takardu biyun ma sai da ta sa hannu. Da ta gama ya karɓi takardun ya maida su cikin file ya ce " Aysherh Farida Salihu. Yanzu haka kina da 25% shares a Najeeb constructions"
Zaro ido ta yi tana mamaki.
"Ni?"
"You deserve it and even more"
Magana ta ke son yi ya haɗe bakin su...
It was a different kiss a different feeling. Kowanni jijiya a jikinta na amsa wannan saƙo. It took him less than 3sec ya cire hijabin jikin ta. Ɗaukan ta yai sai kan gado still bakin su haɗe da na juna...
Zama su ka yi akan gadon yana gaya ma ta kalamai ma su daɗin ji while working his hand all through her body. Ya ɗauko ɗaya daga cikin rose ɗin da ke gadon ya fara goga ma ta a fiska.
"I love you Aysherh" ya faɗa yana shafa ma ta rose ɗin a lips ɗin ta.
"I love you too" ta faɗa da ƙaramar murya
Bai yi ƙoƙarin cire rigan jikin ta ba sai da ya ga ta gama sake jiki da shi. Lokacin da ya cire ɗin ma ba ta yi ƙoƙarin kare jikin ta ba, she just lay flat amma idon ta a rufe ya ke.
Kissing ɗin dukkan gaɓoɓin jikinta ya ke har ya kai wajen cinyoyinta, Was she nervous? Was it intentional? Amma dai sai ga tusa ta fito.
Rintse ido ta yi da ƙarfi kunya ya cikata " Allah na riƙeta, na riƙeta amma munafuka sai da ta fito, i'm sorry"
Ƙara kissing ɗin ta yai a wajen ya ce " kar ki damu my Love mun zama ɗaya"
"But it was embarrassing"
Bai amsa ma ta ba ya cigaba da sarrafata a hankali...
Miss Jean ta gaya ma ta idan ta sake jikin ta komai zai zo da sauƙi shiyasa ko Lokacin da ya ɗan ɗaga ƙafanta sama ba ta kame jiki ba ta bashi full access.
Pillow ya sa ata bayan shi saboda ya samu full support sosai.
Ta riga ta jiƙe he sees it and he feels it. Bai shiga ciki ba ya fara goga ma ta abun a bakin wajen.
"Plz ka min a hankali, na san an daɗe ana shan kanwa"
"Ni kuma na san matar da na aura jaruma ce" ya faɗa yana kissing ɗin wuyan ta har lokacin bai sa abun a ciki ba. Lokacin da ya ɗago ne yai addu'ar saduwa sannan ya sa abun a ciki, bai shiga a lokacin ba sai a na biyun da ya sake turawa da ɗan ƙarfi.
"Wayyo, wayyo, dan Allah ka cire, dan Allah"
He was going in gently amma fa lokaci guda shi kan sa ya kasa sarrafa kan sa, he wanted to go easy amma kaman ba shi ke controlling kan shi ba a wannan lokacin, he was going fast and with full speed...
Yaƙushi da cizo ba wanda tabon sa bai fito a soft skin ɗin sa ba. Ta yi kuka har da mai kamar busar sarewa. Miss Jean kuma ta sha tsinuwa ba kaɗan ba, dan a ganin Farida ƙatoton ƙarya ta mu su lokacin da ta ce zafin da za su ji kaɗan ne.
Najeeb ma sai da hawayen daɗi ya zubo a idon sa. Finally zai buga ƙirjin sa ya ce "i'am now a man"...
*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......
*Azizat......✍*
*Wattpad @000Azee*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
0️⃣4️⃣6️⃣
It took a very long while kafin yai release. Ya kwanta gefenta yana maida numfashi, ya juyo ya kalleta idon ta a buɗe, amma idon yai jaa ga hawaye da majina duk sun ɓata fiskar, lips ɗin ta na ƙasa yai jaa sosai saboda cize leɓen da ta rinƙa yi.
Goshinta ya ɗan tallafo ya kissing ya ce "Thank you Aysherh, thank you my Queen. Jazakillahu Khairan my love"
Ba abinda ta iya cewa sai ma wani hawayen da ya fara zubowa. Sa harshensa yai ya fara lashe hawayen ta sa hannu ta makeshi.
"Ashe har yanzu da ƙarfin ki, barin je second round kawai"
Buɗe baki ta yi za ta yi magana amma ta kasa.
Murmushi yai yace "once upon a time bakin Aysherh ya mutu"
Hannu ta ɗaga ta ma sa daƙuwa.
Ya kama dariya, yana miƙewa tsaye tareda yin miƙa. Farida ta bi bayanshi da kallo. Ɗakin da ɗan haske dan ɗazu da su ka hau gadon Najeeb ya rage hasken wutan zuwa dim ne. This is the first time da ta ke ganin mijinta naked. Ashe kullum da ta ke ganin shi cikin kaya ya sa ta renan ma sa. Standing there naked ta ganshi a namijin sa. Hararan bayan sa ta ke yi har ya wuce banɗaki...
Sai da ya heating ruwan a jacuzzi tube sannan ya fito cikin zuciyar sa yana tunanin anya ruwan bai yi zafi dayawa ba. To amma ya karanta cewa a hot sit bath zai sa mace ta ji sauƙin zafin.
Har lokacin daya ƙaraso tana kwance, ta so tashi amma ƙafafuwanta sun ƙi bata haɗin kai. Ɗazu kam ta sadaƙar Najeeb karya ma ta ƙafa zai yi yadda ya dafe su ya ke shiganta da sauri-sauri. Duk shegiyar Miss Jean ne da ta shalala mu su ƙarya cewa idan su ka ɗaga ƙafa zai sa a disvirgining na su da sauƙi. Bayan wahala ga wahalan ɗaga ƙafa. Tana cikin saƙa da warwara ta ji ana ƙoƙarin ɗaukan ta. Ta fara ƙoƙarin riƙe zanin gado amma ina tuni Najeeb yai wuff da ita...
Ihu ta saka lokacin da ya sa ta cikin ruwan zafi. Tana ƙoƙarin tashi ya maidata.
Da dashashshiyar murya ta ce "ka cire ni dan Allah, zafi" bai kulata ba "ɗuwawu na zai mele, wallahi ya ma fara dafuwa, ka cireni dan Allah"
Aysherh kenan, amidst pain ma dai bakin ba zai yi shiru ba.
"I'm sorry my love, za ki ji daɗin jikin ki anjima"
Haka ta dinga kuka har ruwan yai sanyi...
Bayan ya gama gasa ta ya taimaka ma ta ta yi wankan tsarki sannan ya ɗaukota, a ɗan bakin gado ya zaunar da ita amma kafin ya dawo ta kwanta. Saboda ana sanyi sai da ya shafa ma ta mai kafin ya sa ma ta kayan baccin sa ma su kauri. Kan kujera ya maidata sannan ya je ya yaye bedsheet ɗin ya ɗauko wani ya shimfiɗa...
Magani ya bata tana kumfar baki ta sha da ƙyar sannan ya maidata kan gado ya ja ma ta bargo. Bayan yai wanka yai alwala ya gabatar da sallah raka'a biyu yana ƙara godewa Allah da ya sa duk wani pressure bai sa ya resulting to zina ba. It wasnt easy amma Alhamdulillah ya tsira ko da da ƙyar ne...
Jawota jikin sa yai lokacin ta jima da fara bacci. He still wish he can go in again saboda yadda ya ke jin sabon ƙarfi na taso ma sa amma kuma dole yai haƙuri...
Safiya...
A hankali ta fara buɗe idon ta da takejin sun ma ta nauyi. Idonta cikin na sa ya ma ta ƙuri da ido yana kallon ta yana murmushi.
Ita ne ta janye idon ta tana ƙoƙarin juyawa ɗaya ɓangaren.
" wakey-wakey its already past seven"
Ta rintse ido tana tuno wahalar jiya.