Showing 69001 words to 72000 words out of 80390 words

Chapter 24 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

155

min bayan ya zauna a gefen gadon ya yi matashi da pillow idonsa a lumshe ya ce  Ki je ki yi wanka. Ai da sauri na shige toilet don kunyar ganinsa nake a haka. Wankan na yi sosai kafin nima na ziro rigar wankan na fito daga toilet d in. Yana nan a yarda na barshi stiil idanunsa a lumshe. A takura na tsaya a jikin bango shi kuwa a hankali ya bu de lumsassun idanunsa yana kallona ya mik o min hannu cikin wata irin yanayin murya ya ce  Come closer K alb, Ki zo na nuna Miki yarda komai na jikina ya yi missing naki. Nok e kafa da na yi ga rawar sanyi ina ji saboda a.cn da take d akin kaina kuma na jik o shi. Ya sake mik o min hannu amma na nok e kai, k arshe ma sunkuyar da kai na yi.  Me kenan AYSHA ki zo na ce, kada ki bari na iso nan fa. Ya fa da cikin wata irin galabaitattiyar murya. Da sauri na juya baya ganin ya mik e da nufin isowa inda nake na ce  Ka bari mana na saka kaya. Bai bari d in ba don ji na yi gaba d aya ya d aga ni sama shagwa be fuska na yi na furta  Ni bana so, ka bari mana. Ya ajiye ni a saman gadon kafin ya fara ware rigar jikina yana furta  Ni kuma ina so shine Amma abinda na fi so a kan komai a rayuwar nan. Ina son jikinki AYSHA da duk abinda yake tattare da jikin, ki bari yau ina nuna Miki wata irin soyayya fiye da ta first night d inmu da ba mu yi ta cikin nutsuwa ba pls K alb kada ki disashe farin cikin mu& . Wasu irin abubuwa da y a dinga min ne yasa na yi gum da bakina don bama zan iya magana ba, lamarin ya girmi tunani na. Abu guda na sani Ustaz ya rasa dukkan nutsuwarsa a wannan daren. K arshe kuka na saka masa don wahalar ta yi wahala. Ya jani jikinsa yana sakin wahalallen numfashi ya furta  Am sorry K alb, yau ba ranar kuka ba ce ranar farin ciki ce da zata zame mana ranar tunawa every year, kin shayar da ni wani irin farin ciki mai wuyar fasaltawa. Ina rok on Ubangiji yasa ki zame min mata har Aljanna yasa ki zama shugaban hurul ain& Allah ya sakawa iyayenki da alheri har ma da Mamin mu. Lumshe ido kawai ina jin wani farin ciki na sake rub anya a zuciyata. A ranar kam Naga wani irin tattali da gata da ban san akwai sa ba ma a duniya. Tabbas auren mutumin da kake so yake matsanancin sonka ni ima ce da Babu ta biyunta a duniya.


Wayewar gari a Abu Dhabi. Mun yi tane cikin wani irin farin ciki da tarin annashuwa. Fuskokinmu kawai zaka kalla ka San duk wata soyayya da jin da di mun same ta a tattare da junanmu. Murmushi kawai muke aikawa junanmu. Ustaz ya kasa nesanta kansa da ni ina mik ewa zai ja ni jikinsa ya ce  Honey moon muka zo Hajiyata, don haka sai abinda ya turewa Buzu na di. Ban hana shi ba, don na San hakan kawai zan yi mu samu shak uwa ta dindin a tsakaninmu. Burina na goge masa hadda na cire masa tunanin kowace mace a ransa. Na dasa masa k aunata mai zafi ta yarda koda sunan sha awa ba zai sake kallon wata mace ba balle soyayya.


Yanzu ma zaune nake a cinyarsa ina aikin murza gemunsa shi kuma idonsa a lumshe. Na ce  Ka fa da min Ustaz yarda aka yi a karo na uku aka sake d aura min aure da kai? Idonsa ya lumshe yana murmushi bayan ya ha da goshina da nasa ya ce  Ko Karen hauka ne ya cije ni dama ba zan sake ki ba AYSHA, ke ce wayonki ya kasa nuna miki wasa ake da hankalinki& . Kowa gudun b acin ranki yake shi yasa Abba ya ce mu biyo Miki ta wannan hanyar a gwada a gani ko kina so na, idan har baki damu ba da niyyar auren Humaira da na yi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? to tabbas ba kya so na, sai muka ga kuma sab anin haka. AYSHA ta shiga tashin hankali marar misali. Ba abinda ya fi bani dariya halin da kika shiga da kika ga Mamuda a matsayin mijin da zaki aura ranar ni da Humaira sai da cikinmu ya kusa k ullewa don dariya. Turo bakina na yi duk da nima abin yana bani dariya sai dai yanayin yarda suka dinga tunzira ni sai na ji zuciyata ta hasala na saka masa kuka. Ja na ya yi jikinsa yana furta  Easy mana madam, tsokanarki nake, ki bari na baki labarin yarda komai ya canja mana. Na lumshe ido na ina rungume a jikinsa ya fara bani labari.


Tun sanda court ta wanke ki daga zargin da take miki, da na hango irin kallon tsanar da kike min sai da k irjina ya buga. Don na San tabbas kallo ne da yake nuni da sai na rama duk abinda ka min. Ban sake tashin hankali na ba sai da Naga kin min kallon  d iban karan mahaukaciya k in watsar kina tauna leb enki cike da tsiwa.

Ban sake sarewa da lamarin ba sai da na biki gida nan ma na ga Babu wata mafita don kin k i saurarata. Haka na koma gida gwiwata a sanyaye. Mommy na gani a parlor don haka da sauri na zube a kujerar da take kusa da ita. Ta dubeni cike da tausayawa don tun afkuwar lamarin ina hango tsananin tausayi na a idanunta, musamman ganin bana cin abinci bana walwala sam. Lawyoyi iri iri na nema k wararru don su saka hannu a shari ar Amma suka ce ba ruwansu ba zasu iya wannan shari ar mai sark ak iya ba. Tunda lamari ne na manyan k asa minister da kansa babu wanda kuma bai San shi wajen tsaurin rai ba, yana iya sawa a kashe mutum kuma ba abinda za a yi. Mommy ta dubeni cike da tausayi ta ce  Yayansu ya shari ar ta kasance? Murya ta a dashe na ce  Ta yi Free Mommy, sam bata da hannu a duka wannan abubuwan daga wannan Har wancan wata ce can daban mai kama da ita, da ake zaton twins ne. Mommy ta waro ido tana furta  Are you serious Yayan su? Idan kuwa haka ne da wani ido zan dubi yarinyar nan? Hasbunallah! Na ja ajiyar zuciya na ce  Ba ke ba ma Mommy, ni kaina kallon tsanata nake gani muraran a idanunta, Ban ga kuma laifinta ba, tunda a sanda abin y a faru kowa ya kasa mata uziri. Mommy ta ce  In sha Allah zata zama mai halacci a gareka ba zata juya maka baya ba Yayansu, amma ni kam bani da bakin da zan tareta na nemi afuwarta kunya ma ba zata bar ni ba. Wannan dalilin ne yasa har yanzu baki ga Mama tazo ta miki magana ba.


Haka na dinga zaryar zuwa wajenki kina k in fitowa har Usman ya bani shawarar na rabu da ke Har zuwa sanda zaki huce don kan ki. Don yanzu kam zuciyarki a zafafe take wajen son ganin kin yi ramuwar gayya.


Na k i bin shawarar Usman na dangana ga Abba. Shi ma exactly irin shawarar Usman ya ba ni. Hankalina ya sake tashi gani nake kamar na sake rasa ki Har abada. Don haka na dinga yiwa Abba Aiken manyan mutane Har Abba ya gaji ya bada shawarar yarda aka yi. Abba ya san ba takardar saki
Na baki ba takarda ce kawai mai d auke da kalaman soyayya. Ba kuma wani Humaira da zan auri Cousin d ina ne ya ganta wqta rana ya raka ni wajenta ya mak ale yana son aurenta don haka Abba ya b ullo da wannan dabarar muka dinga wasa da hankalinki&  turo baki na yi alamar shagawab a na ce  Shi kuma waye wannan mutumin? Ustaz ya yi dariya sosai kafin ya ce Manager na ne na companyn shinkafa duk muka shigo da shi don a sake b atar da hankalinki. Ban tabbatar kina so na ba sai da Naga yarda hankalinki ya tashi akan an ce Miki Humaira zan aura. Ba Wanda baki bawa dariya ba a parlorn ganin yarda taurin kan ki zai saka ki rasa abinda kike so, saboda miskilanci. Duk abinda kike yi sau tari Humaira tana min vedio ta tura min, na dariya na yi dariya na tausayinki na tausaya miki. Yanayin da kika shiga a asibiti da kika ga Mamuda shine abinda yafi bani dariya ina kallon yarda kika dinga wurga masa kallon tsana zuciyarki na harbawa don ana gani ta k irjinki yarda take harbawa da sauri sauri. Miskilanci da nurk ufanci AYSHA bai yi ba ki rage kin ji K alb? Huci na furzar ina masa hararar wasa na ce  Amma Allah ya sani kun wahlar da ni iya wahalarwa kun kuma
Bawa zuciyata matsananciyar wahala don ko barci gagara ta ya yi Allah ne ya yi da kwana na a gaba. Ahmad ya mintsini kumatuna ya ce  Ba wanda ya ja miki sai miskilacin ki, yanzu alal misali ace wannan mutumin aka baki ya .za ki yi? Na runtse ido na kafin na furta  Ba yarda zan yi, sai dai na San tabbas zaman aure da shi zai iya zamowa ajalina wallahi murus zan iya mutuwa. Ustaz ya yi dariya ya ce  Na san yarda zuciyarki take son auren mai kyau don haka na ha daki da shi, sai ga shi kin fa di jarabawar warwas! Na mik e daga cinyarsa ina turo baki.




Nazeefah&
'?
[10/16, 5:45 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& .64.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.



*Gagara gasar masu gasa, tsohuwa kuma fasihiyar marubuciyarku HABIBA ABUBAKAR IMAM IKARA ta sake yunkuro mu ku da wani shahararren littafin ta wanda babu nadama a cikin tafiyar, KUSANCI , littafin da zai zamo gagara tsara, littafin da ba'a taba zuwa da irin salonsa ba, tafiyar ta na da nisa mikakkiya ce wacce na ke son duk wani masoyin littafan Hausa da masoyin Yar Gidan Imam ya shigo ayi tafiyar da shi, ku yi sauri ku shigo gidan kusanci domin samun abinda zai tafi da dukkan damuwarku. Maza ku biya kudin karatunku domin morewa wannan labarin ta wannan asusun 2083086009 Habiba Abubakar Imam UBA BANK Naira 1000 daya ne kacal amma ga bonanza ga mutane dari da zasu fara biya zasu biya nera 500 ne kacal kafin ya koma asalin farashin sa sai ku yi tururuwa ku shigo domin ku ci garabasar bonanzar, za ku tura shaidar biya ga wannan lambar 08033484021 ko kuma 09069067488.*


*Mun gode.*



Ya hau girgiza kai yana furta  Ni ne zan Mutu AYSHA, ni ne kuma a cikin bala i don bana jin zan iya kwatanta Adalci a tsakaninku, ina tsoron ranar k iyama na tashi da shanyayyen b arin jiki. Ba ki ji yarda zuciyata take bugu, ina tsoro AYSHA, Allah ne da kansa ya umarcemu da mu yi adalci tsakanin matanmu. Ya sanar da mu idan Har ba zamu iya ba to mu auri guda kacal. Abinda Har yanzu mazan yanzu suka kasa ganewa wallahi AYSHA ba a adalci, don haka maza da yawa zasu tashi da shanyayyen b arin jiki. Ina cikin tsaka mai wuya AYSHA ban san menene mafita ba? Ya ya zan yi? Ya fa da yana runtse idonsa a hankali ya kai tafukan hannayensa saman k uncina, kafin ya ware idon yana kallona hankalinsa a tashe. Idanunsa sun ka da sun yi jajur da alama furucin nasa Har k asan zuciyarsa gaskiyar maganar kenan. Ni kuwa kuka nake sosai kuka mai bayyana uk uba da tsananin da zuciya ta take ciki. Kukan nake sosai shi kuma ya kasa rarrashi na ya dai zuba min ido har wayarsa ta fara ringing. Idanuna na kai kan wayar na ga an saka MY WIFE 2& da sauri na janye ido na daga kan wayar ina jin yarda zuciyata take fusga da k arfin gaske. Numfashina yana shirin sark ewa kai da gaske kishi bala i ne musamman idan kana son mutum. Janye jikina na yi da sauri na fice daga d akin. Ustaz bai biyo ni ba hakan yasa na shige nawa d akin na zube a saman gado ina kokawa da numfashi na da na ji yana neman d aukewa. Tsawon mintuna biyar na ji ya turo k ofar d akin. Ina jin sa ya zauna a gefen gado. Kafin ya saka hannu ya shafi fuskata  Ta shi K alb, magana za mu yi. Na bu de idona a hankali ina kallon cikin idonsa da suka nuna galabaitar da zuciyarsa take ciki. Leb ensa ya d an fusga cikin kammalalliyar murya ya ce  Ki yi hak uri tamu k addarar kenan, ki min addu a kuma Allah yasa na iya kwatanta adalci a tsakaninku ko da a fili ne, don na San a zuciya dai kam ba ni da iko da hakan. Zan tafi ga wata dattijuwa can Mommu ta aiko Miki da ita zata taya ki zama. Da ku di da komai a drawer zuwa jibi da yamma zan dawo nan, amma gobe ma zan shigo mu gaisa, amma don Allah ki saka Hijabi idan na Miki waya zan shigo. Wani yawu na ha diye mai kaurin gaske. Wani abu na ji y a cunkushe min a zuciyata. Ban san sanda na rik e hannunsa ba ina murzawa da k arfin gaske na saki kuka ina furta  Pls Ustaz kada ka tafi ka bar ni, wallahi zuciyata ba zata jure ba. Za ta iya failing.  Ba zata yi ba AYSHA, ki daure ko wace mace da haka take sabawa. Ba a kanki aka fara kishiya ba, ki dinga tuna haka sai ki samu sauk i a zuciyarki. Ina kallo Ustaz ya janye hannunsa ya tafi da saurin gaske. Ban san sanda na runtse idona ba don tsananin kuka idona har yaji ya fara. Shikkenan Ustaz ya tafi wajen Hameeda zai mata abinda yake min, zai mata soyayya za su kwanta tare su yi wanka tare kamar yarda muke yi&  Na ji zuciyata ta buga da k arfin gaske.


Ni ce Har k arfe ukun dare ina kwance a haka Sam na kasa runtsawa tun bayan da na je wajen Baba Atine wacce Mommy ta kawo min na bata abinci da wajen kwana, sai na dawo na yi kwanciyata cikin wani irin tunani mai wahalar da zuciya. Har a lokacin zuciyata Imagining Ustaz take a gadon barcin Hameeda suna romancing juna. Ban san sanda na furta kalmar  Na shiga uku a fili ba. Yanzu haka zan yi rayuwar aure da Ahmad muna sharing d insa da wata, haka kuma zan dinga ji a duk sanda Hameeda ta karb i girki? Na dinga jin kamar zan Mutu. Anya zan iya kuwa?

Na d au wayata ina duba lokaci. Ganin k arfe uku bai hana ni kiran Mami na ba. Tsawon lokaci tana ringing kafin Mami ta d aga da alama ma barci take don muryarta ta bayyana hakan.  Baby lafiya? Kira a tsohon daren nan, Allah yasa dai lafiya. Cikin shashshek ar kuka na ce  Mami na, na kasa barci, zuciyata ciwo take ga kai na ya yi nauyi. Mami a rud e ta ce  Subhanallah, Shi Ustaz d in yana ina? Kuka zauna baku tafi asibiti ba?

Na sake sakin kuka da k arfin na ce  Mami ya tafi wajenta. Cikin ki dima Mamin ta ce  Ita wa? Na sauke ajiyar zuciya na ce  Matarsa Hameeda. Mami ta saki ajiyar zuciya ta ce  Wallahi Baby kin bani tsoro. Idan har na fuskanci matsalarki bakomai ke walagigi da ke ba sai kishi, Ya kamata kuwa ki ajiye shi a gefe, duk da an San yana da ciwo Amma yana zuwar wa mutum a inda ya d auke shi. Idan ka d auke shi da zafi zai zo maka da zafi, idan ka d auke shi da sauk i yazo maka da sauk i. Don haka ina so ki dauke shi da sauk i kamar yarda kika ga ni da Ummanku mun d auke shi da sauk i. Sai hakan ya zame mana alheri. Kada ki ba mu kunya. Na runtse idona ina k ok arin sakawa kaina nutsuwa sai dai abin ya gagara na ce  Wallahi Mamina ba zan iya ba, kowacce mace da yarda Allah ya halittar mata nata kishin, ni Allah ya yi yo ni cikin mata masu tsananin kishi. Cikin tsawa Mami ta ce  Za ki iya AYSHA, kowacce mace da kika gani koya ta yi kuma ta iya Har ta Saba. Don haka ba dalilin da zai saka ke kika sa iyawa, sai dai idan kin sakawa kanki son zuciya. Mata nawa aka yi wa kishiyar kuma suka zauna lafiya. Fashewa na yi da kuka jin fa dan da Mami take min madadin rarrashi. Hakan da ta ji ne ina ji ya saka ta tausasa harshenta ta ce  AYSHA, saurare ni, yi shiru haka, maza ki tashi ki je ki yi alwala ki yi sallah, za ki samu sauk i a zuciyarki, kin ji? Maza tashi.  To na ce a sanyaye ina zame wayar daga kunne na na shige toilet.


Cikin k arfin hali na yi alwala kafin na fito na fuskanci alk ibla na tada ik ama. Ina sallah Ina hawaye ina rok on Allah ya saka min nutsuwa a zuciyata ko na samo na tsallake wannan jarrabawar.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login