Showing 78001 words to 80390 words out of 80390 words

Chapter 27 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

154

ciki Aysha idan kika ba ni na raini jika na na farko. Na saki murmushi na ce  In sha Allah Mami. Sai su tashi just like twins shi da Uncle d insa. Haka muka zauna aka dinga hirar Mami cike da farin ciki muna shirya irin gagarumin taron sunan da za a yi. Sai dare Ustaz yazo muka tafi gida ko a gidan ma na ishi Ustaz da zancen cikin Mami. Shi dai murmushi kawai yake.



Bayan watanni shidda& & ..


Abubuwa da dama Sun faru Sun wuce. Wasu masu da di wasu kuwa sai dai godiyar Allah. Sosai nake samun kulawa da tattali da soyayya wajen Ustaz da yake ji kamar ya mayar da ni ciki. Ko motsin kirki baya bari na na yi musamman girman cikin ya isa kwatance. Nauyinsa nake ji sosai, ya kumbura ni ya sauya min duk wata halitta da take jikina. Shirin tafiya yake mana zuwa Egypt don na haihu a can, tafiyar da yake shirya mana har da Mami na, da Mommynsa sai Khadija k anwarsa da zata taya ni zama a can.


Barcin la asar sakaliya na ke sosai a parlor kan wata kujera mai taushin gaske. Na ji kamar ana ja min hanci hakan yasa na Ware ido na ina kallon Ustaz da yake tsaye sai murmushi yake min fuskarsa cike da walwala. Ya mik a min hannu.  Taso y ar beauty&  dariyar da yake ne yasa na san tsokanar da y a Saba min zai min, hakan yasa na turo bakina. Tunda cikina ya tsufa yake tsokanata da sunan Beauty. Zama ya yi yana rab ani da jikinsa ya furta  Sowie dear, albishir fa nazo Miki da shi k in saka zan manta. Da sauri na kalleshi na ce  Albishri d in me? Ya ce  Ke dai albishirinki&  na ce  Goro. Bakinsa ya nuna min yana murmushi hakan yasa na manna bakina da nasa don na San abinda yake nufi. Kyakykyawar kiss na bashi. Ya lumshe ido yana murmushi ya sake ja min hancina da ya tashi sosai ya furta  Aysha cikin nan ya maki kyau, ji fa hancinki da bakinki yarda suka sake doubling size d in su. Pillow na d auka na wurga masa ina turo baki na ce  Ustazu bana so! Murmushi ya saki yana furta  Ayshatu, ina so. Ba kya son na gaya Miki albishir  din? Na turo bakina ido na ya yi raurau don gani nake kamar da gaske Ustazun muni na yake gani.  MAMIN AYSHA.. ta haifi twins Girls& . Wani irin waro ido na yi kafin na ce  Are serious Ustaz? Ya d aga min Kai yana murmushi ban San sanda na isa na rungume shi ta baya ba ina furta  Ka zo min da kyakykyawan albishir I love you dear&  Shukaran lillah.. ya furta a hankali yana pecking goshi na. Da Kansa ya zira min Hijab muka fita don zuwa wajen Mami na da nake jin kamar na yi tsuntsuwa na je wajenta.



Da hawaye na na shiga gidanmu ina tunanin Ashe za mu ga wannan rana? Ashe Mami za ta daina amsa sunan Juya a wajen dangin Miji? Tabbas bayan wuya sai da di.

A zaune na samu Mamina na isa wajen na zauna a gefenta cikin murmushi na furta  Alhamdulillah Sannu Mami. Ta Shafa min Kai na ta ce sannu Ayshatu& Allah ya rabaku lafiya Allah yasa kada ki sha wuyar da na sha. Ameen na furta jiki na a sanyaye kafin na Kai hannu na d auko babies d in masu tsananin kyau kamar ni ina jaririya Sun sha fararen kaya masu kyau gaske. Da sauri na kalli hoto na da yake gefen gadon Mami hotona ne ina jaririya na ce  Wallahi Babie d in nan da ni suke kama. Abba d a yake tsaye ya saki murumushi ya ce  Ba sai kin rantse ba Aysha, ai tun d azu Nima na fa da kama suke da ku sosai. Na rungume su a jikina da k yar Abba ya ce na bada su a kaiwa Ustaz.


Kafin ka ce meye wannan gidan mu y a cika dank am da mutane. Y ay a da surikai da jikokinsu haka aka cika gidan taf ana taya Mami murna, tabbas haihuwa rahma ce kuma ina tausayawa Wanda bai yi ta ba, sai dai kuma akwai ladansa mai girma a wajen Ubangiji ba mamaki y a zama sanadiyyar shigarsa Aljanna.


Sanda Ustaz yazo don mu tafi dagawa na yi anan zan kwana. Abba ne ya ce tilas sai na fita na bi Mijina kwanan me kuma zan yi? Haka na tafi duka raina a b ace. A mota Ustaz yake sanar da ni Visar mu ta fito. Na jefe shi da hararar wasa na ce  Kai ma ka San ko birnin lantsandan ne ba zani ba, har sai an yi suna. Ustaz ya ce  Kada mu yi haka da ke K alb, tunda dai t haihu lafiya ai shikkenan. Na turo baki na ce  Kada ma ka fara, Am serious I won t go anywhere&  shiru ya yi na lura ransa ne ya b aci shi yasa bai sake min magana ba, ni kuwa ba zan sauka daga kan nawa ra ayi nn ba. Haka muka kwanta yana Jin haushina dai dai bai fasa yi min duk abinda yake min ba. Ya bani abinci da drugs d ina ya ha da min ruwan wanka.


Tsakar dare& ..

Cikin hukunci Ubangiji na ji baya na ya yi wata irin amsawa. Ba shiri na mik e jin Mara ta ta amsa itama. Ban san sanda na d aka wa Ustaz duka ba a gigice ina furta  Ka tashi mutuwata ta zo Ustaz, wayyo ka yafe min. A Gigicen shima ya tashi. Yana kunna side lamp ya ce  Lafiya me ya faru? Azabar ciwon da na sake ji ne yasa na damk i hannunsa da k arfi ina salati na ce  Mu tafi Asibiti Ustaz mutuwa zan yi.. da azama y a zura min Hijab ya kinkime ni zuwa cikin mota don bana jin zan iya tafiyar ma. Ciwo kam na sha shi kafin mu isa asibiti, sai dai cikin k udirar Ubangiji muna isa asibitin na haihu yaro namiji kyakykyawa jajir da shi kamar d an larabawa. Farin ciki ne ya ratsa ni sanda na bu de idona a kan fuskar yaron mai kama da Babansa kwabo da kwabo. Na furta  Alhamdulillah cikin muryar da ta riga ta galabaita.


Ahmad ne ya fara shigowa cikin d akin. Idanunsa a kaina ba ya ta Babyn da ake mik a masa cewa kawai yake  K alb, hope dai k alau kike? Na gya da masa kai ina murmushi sai da ya saka hannu ya kwantar min da gashin kaina da ya yi Buzu Buzu sannan ya amshi jaririn da likitan take mik a masa. Manna shi ya yi a k irjinsa yana sakin ajiyar zuciya kafin na ga ya manna masa sumba a lab b an sa a hankali ya furta  What a wonderful gift! Alhamdulilah ya rabb&  ya lumshe idonsa sai ga hawaye suna zubo masa. Na saki murmushi nima ina jin k wallar na son zubo min. Ya bu de idonsa yana sakin murmushi ya furta  Kyauta mafi girma, daga halittar da nafi so fiye da kaina a duniya& . Sai da aka gama shirya mu sannan Ustaz ya dinga gayawa Mutane na haihu. Na San kowa sai ya yi mamaki don na rage edd na da kusan sati uku.


Kafin me, tuni asibitin ya cika da mutane, sam ba su wani duba tsakiyar dare ba ne. Yayyena duka sun zo haka Humaira Umma da Mami na, da ba yadda ba a yi ta zauna ba Amma sai da ta zo. Humair sai ta tambayata take wai haihuwar da wahala? Murmushi na saki ina kallon turtsetsen cikinta na saki dariya na ce  Wallahi ki shirya ma, don ba na jin a duniya akwai ciwon da ya kai na haihuwar azaba.."  Humaira ta waro ido&


Asubar fari aka sallame ni. Mami kuwa tana gefena bata la akari da sabon jegonta sai kulawa take ba ni. Da nuna tausayawa.


Sanda muka isa gida na Hajiyan Potiskum ce ta tilastawa Mami sai da ta tafi gida fa di take  Tafi maza y ar albarka ke ma ai d anyen jego ne kike haihuwa kwana guda, sai sanyi ya kama yaran. Haka Mami ta hak ura ta tafi ba don ta so ba har a ranta.

Haka aka cigaba da kulawa da ni. Gefe guda kuma ana ta shirin ha da suna na da na Mami inda za a yi shi a wani Babban wajen biki.

Ranar suna da safe Ahmad ya sanar da sunan yaro Sulaiman sai muke ce masa AKBAR.


An tari sosai a shagalin sunan. Inda twins d in Mami suka ci suna NILFA DA NAUFA. Abba na bai ji kunya ba sunan Matansa Mami na da Umma na ya mayar.


An sha suna an gaji jikina ya yi Lakwas. Hakan yasa muka yi wanka kawai muka kwanta.

Cikin daren na ji Ustaz a jikina da sauri na bu de ido ina kallonsa ina nuna masa Hajiyar potiskum da take zube a k asa tana barci. Ya saki ajiyar zuciya ya ce  To tashi mu je, wata mahimmiyar magana za mu yi. Ban yi musu ba na mik e don ban hango wasa a idonsa ba.


Ina shiga d akin na gan shi yana parate a tsakar d akin fuskarsa a ha de sosai hakan da ya razana min zuciya. Na dinga kallonsa hankalina a tashe. Idonsa a kai na ya mik o min wata farar enveloped na kalleshi na kalli takardar zuciyata na wani irin bugu.  Karb i mana&  na ji ya furta muryarsa a sama. Hannuna na rawa na amshi takardar na bu de ina addu a ido na a runtse kafin na Ware ido akan takardar. Abinda na gani ne yasa Ban san sanda na daka tsalle na rungume shi ba takardun wata babbar plaza ce da yake ginawa shine ya mallaka min. Kiss na masa sosai kafin na ce  Na gode Jannaty, ka yi min komai&  muryarsa na rawa ya rungumeni yana furta  Ni ne da godiya K alb, kin shayar da ni duk wani abu da nake so a rayuwar nan kin bani farin cikin da Ban tab a zaton akwai shi ba. Ke mace ta gari ce Mumina mai halin k warai duk Wanda Allah ya bashi mata irinki a duniya to fa ba shi da wani sauran buri a duniya sai dai ya yi fatan dacewa da lahira& Allah ya yi
Miki albarka K alb& .. Ya fa da yana manna min kyakykyawar sumbata a bakina. A hankali ya janye daga jikina yana furta  Madalla da Mace ta gari, Alhamdulillah. Nima na ce  Madalla da Miji na gari Alhamdulillah! A tare wasu hawaye suka zubo mana. Tabbas rayuwar mu ta yi kyau Allah yasa mu dace.


Jikar Nashe ma anan take cewa Alhamdulilah sai mun ha du a sabon littafina HADARIN GABAS& .

Ga wanda yanzu suka fara bin littafina akwai wasu a k asa. Masu tambaya&


Takaicin Uba& .. labarin yarinyar da ta rasa dukkan farin cikin ta sanadiyyar mahaifinta. Ayra Gaya an sha gumurzu kafin ta amince ba duka maza ba ne suke amsa sunan Butulu& . Tabbas mijinta ya sha fama kafin ta amince ta amshe shi a matsayin miji saboda tsanar da ta yiwa Ubanta. Idan baki karanta ba 1k ne Amma ina promo zan ba ki shi akan 500 kacal.


Ya Abin Yake? Labarin yarinyar da Uwar ta ta tsaneta sanadiyyar wani b oyayyen sirri da ita ka dai ta sani sai Hammad da ya zamo d a ga Mijinta ashe akwai k ura a lokacin da Hammad ya bayyana kansa a matsayin Mijin Hamda da suke Uba d aya. Anan allura ta tono galma&


Me Zan Yi da ita? Littafin da ya kara de duniyar rubutu.


Gaskiyar Lamari&



K udirar Allah& . Mhmmn wata miyar sai a mak ota.


D AND ANO DAGA KUDIRAR ALLAH.

LITTAFIN NAZEEFAH SABO NASHE.

PAID BOOK IDAN KIN SHIRYA
SIYA
TURA KUDIN KAI TSAYE A
ACCOUNT
NUMBERR NAN. 2118666253 UBA

KI TURA
SHAIDAR BIYA TA 08033748387.



Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi. Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .


Ya zama complete biya 1k kacal don ki karanta.



SARAUTA TA DANNO. SHAHARARRIYA MARUBUCIYA NIMCYLUV ZATA ZO MUKU DA SABON LITTAFINTA MUTALLAB 1.10.2024. SAURA KWANA BIYU=؃?



Domin a fara tafiyar littafin *=؋?MUTALLAB=؋?* da kai join our Conversation group. Musamman iyaye mata wanda yaransu ke age Win Adolescence

https://chat.whatsapp.com/GjfdfXJ0Pg0HGgCT0UkCt5



Na yi gaba sai kun zo =؃? hjl???????"$&TVXZ\^dfh\^`v(x(z(|(?+?+?+?F?F?FRJTJVJXJ?P?P?P?P?P?P?PQQQQ6Q8Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q6R8R:R?R?RSSFSHSJS?T?T????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?T?T?T?T?TUUlini ?"?$?\?^?`?b????????? ?"?$?&?>?@?B?D?F??????????
? ?R?T?V?X?????????????p?r?t?v????????? ???????????????????????*?,?.?0?2?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H2?4?d?f?h???????*?,???????????????????????.?0?2?h?j?l?n?p?x?z?|?~?????????????????????d?f?h?j???? ?????????&?&?&?&?.????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?.?.?.?.?7?7?788888F8H8?8?8?8?8?8?8?8?8?899NBPBRBTB?I?I?I?I.K0K2Ka@aBa?q?q?q?q?~?~?~?~?~?~?~?~>@BDprtvx????ڣܣޣ???????"?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"?$?&?(?*?,?\?^????????????????????"?$?&?~???????????????
? ?????@?B?~?????????????????:??@?B?D?F?H?x?z???????????.?0?2?4?6???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????&&&&*-,-.-P3R3T3V3*>,>.>0>2>???????????????@?@?@ AAxAzA?A?A?AZC\C^C`CbC?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?E?E?EDHFH????????????????????????????????????????????????????????????????????????HFHHH?P?P?P?P\X^X`XbX?klllll0m2m4m6m&t(t*t,t.t0t`tbt?t?t?t?t?t?tuuuuʊ̊ΊЊ????????????????????αбұԱz?|?~???????????? ?"?J?L?N?z?|?~?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H~????????????????????????>?@?B?D?<>@BD@
B
D
F
H
J
L
N
~
?
?
?
?
?
468:TVXZhjln?'?'?'?'*.,...0.b0d0f0?6?6?6?6?=?=?=?=?=?X????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?X?X?X?X?X?X?X?XPYRYTY?Y?Y?Y?Y?Y?Y?Y?Y?m?m?m?m~q?q?q?q?s?s?s?s
{ {{{D}F}H}J}???????????B?D?F?H?ަ??????,?.?0?2?4?6?R?T?V?X?????????v?x?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx?z?\?^?`?b?j?l?n?p?T?V?X?Z?\????????xz|?????????^`bd????Z\^`H'J'L'N'~)?)?)?)002040zA|A~A?A6I8I:I?J?J?J?JtNvNxN????????????????????????????????????????????????????????????????????????HxNzN|N~N?N?N?NOOO OLONOPOROjOlOnOpOfff
f f?{?{?{?{H?J?L?N??????????
? ??????????????????f?h?j?l?n?p?r????? ????>?@?B????????????
? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ??????????????????(?*?,?.?0?~???????????? ?"?$?P?R?T?V?n?p?r?t?v?x?????""" %%%%?&?&?&?&?)?)?)?,?,?,?,?1?1?1?1?1?1&2(2*2,2X2Z2\2^2`2x2????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx2z2|2~2P>R>T>V>?V?V?V?V4g6g8g:g?h?hNiPiplrl?n?nTpVp?p?p r"r???????
? ??ƊȊR?T?V?X????????????&?(?*?,?D?F?H?J?L???????????P?R?T?V???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????6?8?:?f?h?j???????????????
"
$
&
r+t+v+x+t5v5x5z5|5?5?5?5?5?5?54666J7L7?>?>?>?>?^?^?^?^?^?^?^?^?^?^?^aaaaDgFg????????????????????????????????????????????????????????????????????????HFgHg@hBhDhFhHh?q?q?w?w?w?w?w?z?z?z?z?zprtv??????????$?&?(?*?V?X?Z?\?t?v?x?z?????????¶??????????R?T?V?X?N?P?R?T?????????????????????T?V?X?Z???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????"$&(?????0?0?0?0?0 1"1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?<?<?<?I?I?I?I?I4L6L8L?PQ?R?R?R?T?T?TW W?YZZ&\(\*\4a6a8a:a????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:a?k?k?k?k?k?k?k?kLlNlPlRl~l?l?l?l?l?l?l?l????????؀ڀ܀ހ0?2?4?6?L?N?P?R?????????????????@?B?D?F?v?x?????????2?4?6?8??? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????f?h?j?? ?"?$???????N?P?R?T?V?????????????$?&?(?*?B?D?F?H????????>@BDFHnprtTVX,.0????(?(?(?=?=?=?=?>?>?>?>?>?>?>????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?>?>?>^?`?b?d?f???@@.@0@2@4@N@P@R@T@ D"D|Z~Z?Z?Z`]b]d]f]l]n]p]r]&k(k*kdlflhljl?z{{{ȃʃ̃΃??…ąƅȅ????b?d?f?h????????????????? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hč????(?*?,?.?p?r?t?ƞȞʞf?h?j?l?????????ªĪƪȪ?????????????????"?$?&?(?h?j?l?n?B?D?F?H???
? ????????????????????????2?4?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????????????:??6?8?:? ????????????????4?6?8?:?????b?d?f?h?h j l n J L N P V X Z \ ? ? ? ? * , . 0 2 4 6 f h ? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?    
 " $ & ( ( ( ( ( ?, ?, ?, ?, ?L ?L ?L ?L ?N ?N ?N ?N 0P 2P 4P 6P ?R ?R ?X ?X ?X ?X X` Z` \` ^` (j *j ,j .j 0j 2j bj dj ?j ?j ?j ?j ?j ?j k k k k k k "k $k | | | | 8~ :~ <~ ?~ ?~ ?~ ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ? ?? 0? 2? 4? 6? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? N? P? R? T? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ± ı Ʊ h? j? l? n? ?? ?? ?? ?? f? h? j? l? 4? 6? 8? :? ?
? ? ? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ?? ?? $? &? (? `? b? d? f? ?? ? ? ? 8? :? N
P
?
?
?
?
?
?
?
?
4
6
8
:
f
h
j
l
n
?
?
?
?
?
f
h
j
l
?
?
?
?
?
?)
?)
?)
?)
?-
?-
?-
V1
X1
Z1
?<
?<
?<
?<
2A
4A
6A
8A
:A
?C
?C
?C
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?C
?C
NI
PI
RI
TI
JV
LV
NV
PV
?`
?`
?`
?`
?`
Ja
La
Na
?d
?d
?d
?i
?i
?i
?i
?i
?i
j
j
?j
?j
?j
?j
?j
?j
?j
Lk
Nk
Pk
Rk
~k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
q
q
q
q
q
,?
.?
0?
2?
ܥ
ޥ
?
?
?
?
?
??
?
?
?
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
?
?
?
?
?

?
z?
|?
~?
??
??
??
??
?
?
?
?
2?
4?
6?
8?
:?
R?
T?
V?
X?
??
??
??
??
\?
^?
`?
b?
??
??
??
??
0?
2?
4?
6?
??
??
??
??
t?
v?
x?
?
?
?
?
??
??
??
??
V?
X?
Z?
\?

?
?
?
*?
,?
??
??
N?
P?
R?
T?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HT?
?
?
?
?
f?
h?
j?
l?
? ? ? ? \ ^ ` b d f h j ? ? $ & ( B D F r t v x z ? ? ? ? ? 2 4 6 8 : j l n p T V X Z v, x, z, |, ~, ?- ?- ?- 3 3 3 3 l5 n5 p5 r5 ; ; ; ; :; ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:; <; >; ?A ?A ?A ?A H H H H VK XK ZK \K PL RL TL VL HN JN LN PO RO TO ?O ?O ?O ?O "Q $Q &Q (Q ?Q ?Q ?Q ?S ?S ?S ?S x[ z[ ?] ?] ?] ?] ?^ ?^ ?^ _ _ _ _ ?a ?a ?a ?a ?c ?c ?c ?c jd ld nd pd ?d ?d ?d ?d ?d ?d ?d ?d ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?d ?d 8e :e f @f xf zf |f ~f ?f ?i ?i ?i ?m ?m ?m ?m Zn \n ^n `n bn ?o ?o ?o ?o p p q q q zq |q ~q ?q ?q ?q ?q ?????????????????????????????????????????????????????h?0?5jl?????$&VXZ\^fh^`x(z(|(?+?+?F?F?????????????????????????
4?
l4??FTJVJXJ?P?P?P?P?PQQQQ8Q?Q?Q?Q?Q?Q?Q8R:R?RSHSJS?????????????????????????
4?
l4?JS?T?T?T?TUUni"?$?^?`?b??????"?$?&?@?B?D?F????????????????????????????????
4?
l4???
? ?T?V?X?????????r?t?v???????????????????????,??????????????????????????
4?
l4?,?.?0?2?4?f?h?????,????????????????0?2?j?l?n?p?z??????????????????????????
4?
l4?z?|?~???????????????f?h?j??? ??????????????????????????????
4?
l4????&?&?&?.?.?.?7?78888H8?8?8?8?8?8?899PBRBTB?????????????????????????
4?
l4?TB?I?I?I0K2K>a@aBa?q?q?q?~?~?~?~?~?~@BDrtvx??????????????????????????
4?
l4????ܣޣ?????$?&?(?*?,?^???????????????$?&????????????????????????????
4?
l4????????????? ????>?@?B????????????????@?B?D?F??????????????????????????
4?
l4?F?H?z????????0?2?4?6?????????????&&?????????????????????????
4?
l4?&&,-.-R3T3V3,>.>0>2>?????????????@?@AzA?A?A\C^C`C?????????????????????????
4?
l4?`CbC?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?C?E?EFHHH?P?P?P^X`XbXlll?????????????????????????
4?
l4?lll2m4m6m(t*t,t.t0tbt?t?t?t?tuuůΊЊ?????????????????????????????????
4?
l4???????????бұԱ|?~????????? ?"?L?N?|?~??????????????????????????????????????
4?
l4?????????@?B?D?>@BDB
D
F
H
J
L
N
?
?
?
?
6?????????????????????????
4?
l4?68:VXZjln?'?'?',...0.d0f0?6?6?6?=?=?=?=?X?X?????????????????????????
4?
l4??X?X?X?X?XRYTY?Y?Y?Y?Y?Y?Y?m?m?m?q?q?q?s?s?s {{{F}?????????????????????????
4?
l4?F}H}J}????????D?F?H??????.?0?2?4?6?T?V?X??????????????????????????????
4?
l4?????x?z?^?`?b?l?n?p?V?X?Z?\???????z|????????????????????????????
4?
l4??????`bd???\^`J'L'N'?)?)?)2040|A~A?A8I?????????????????????????
4?
l4?8I:I?J?J?JvNxNzN|N~N?N?NOO ONOPOROlOnOpOff
f f?{?????????????????????????
4?
l4??{?{?{J?L?N???????
? ??????????????h?j?l?n?p?r????????????????????????????
4?
l4??????@?B?????????
? ??????????????*?,?.?0????????????????????????????????
4?
l4????? ?"?$?R?T?V?p?r?t?v?x???""%%%?&?&?&?)?)?,?????????????????????????
4?
l4??,?,?,?1?1?1?1?1(2*2,2Z2\2^2`2z2|2~2R>T>V>?V?V?V6g8g?????????????????????????
4?
l4?8g:g?hPirl?nVp?p"r?????
? ??ȊT?V?X?????????(??????????????????????????
4?
l4????? 
  
 !"#%????????????????????????????????????./0123????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????(?*?,?F?H?J?L?????????R?T?V??????????????????????????????????????????????????
4?
l4???8?:?h?j????????????"
$
&
t+v+x+v5x5z5|5?5?5?5?5?????????????????????????
4?
l4??5?566L7?>?>?>?^?^?^?^?^?^?^?^?^aaaFgHgBhFhHh?q?w?????????????????????????
4?
l4??w?w?w?w?z?z?z?zrtv??????&?(?*?X?Z?\?v?x?z????????????????????????????????
4?
l4???¶????????T?V?X?P?R?T?????????????????V?X?Z????????????????????????????????
4?
l4??????????????$&(????0?0?0?0"1?1?1?1?1?1?1?1?????????????????????????
4?
l4??1?1?1?1?1?<?<?I?I?I6L8LQ?R?R?T?T WZZ(\*\6a8a:a?k?????????????????????????
4?
l4??k?k?k?k?k?kNlPlRl?l?l?l?l?l?l??????ڀ܀ހ2?4?6?N?P??????????????????????????
4?
l4?P?R?????????????B?D?F?x???????4?6?8?? ??????????????????????????????
4?
l4???????????h?j? ?"?$?????P?R?T?V?????????&?(?*?D?F?H??????????????????????????
4?
l4?H??????@BDFHprtVX.0???(?(?=?=?=?>?????????????????????????
4?
l4??>?>?>?>?>?>?>`?b?d?f?@@0@2@4@P@R@T@"D~Z?Z?Zb]d]f]?????????????????????????
4?
l4?f]n]p]r](k*kflhljl{{{ʃ̃΃…ąƅȅ??d?f?h????????????????????????????????
4?
l4?????????????č???*?,?.?r?t?Ȟʞh?j?l?????ªĪ?????????????????????????
4?
l4?ĪƪȪ??????????????$?&?(?j?l?n?D?F?H??
? ????????????????????????????????
4?
l4???????????????4????????????????????????????????????????????????????????????
4?
l4????8?:????????????6?8?:???d?f?h?j l n L N P X ?????????????????????????
4?
l4?X \ ? ? ? , . 0 2 4 6 h ? ? ?   
 $ & ( ( ( ( ?, ?????????????????????????
4?
l4??, ?, ?, ?L ?L ?L ?N ?N 2P 4P 6P ?R ?X ?X ?X Z` \` ^` *j ,j .j 0j 2j dj ?j ?j ?????????????????????????
4?
l4??j ?j ?j k k k k k "k $k | | | :~ <~ ?~ ?~ ? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?????????????????????????
4?
l4??? ? ? ? ?? 2? 4? 6? ?? ?? ?? ?? ?? ?? P? R? T? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?????????????????????????
4?
l4??? ?? ± ı Ʊ j? l? n? ?? ?? ?? h? j? l? 6? 8? :?
? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?????????????????????????
4?
l4??? &? (? b? d? f? ? ? ? :? P
?
?
?
?
?
?
6
8
:
h
j
l
n
?
?
?????????????????????????
4?
l4??
?
?
h
j
l
?
?
?
?
?)
?)
?)
?-
?-
X1
Z1
?<
?<
?<
4A
6A
8A
:A
?C
?C
?????????????????????????
4?
l4??C
?C
PI
RI
TI
LV
NV
PV
?`
?`
?`
?`
La
Na
?d
?d
?i
?i
?i
?i
?i
j
j
?j
?j
?j
?????????????????????????
4?
l4??j
?j
?j
Nk
Pk
Rk
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
?k
q
q
q
q
.?
0?
2?
ޥ
?
?
?????????????????????????
4?
l4??
?
?
??
?
?
?
?
?
?
?

?
|?
~?
??
??
??
?
?
?
4?
6?
8?
:?
T?
V?
?????????????????????????
4?
l4?V?
X?
??
??
??
^?
`?
b?
??
??
??
2?
4?
6?
??
??
??
v?
x?
?
?
?
??
??
??
X?
?????????????????????????
4?
l4?X?
Z?
\?
?
?
,?
??
P?
R?
T?
?
?
?
h?
j?
l?
? ? ? ^ ` b d f h j ?????????????????????????
4?
l4?j ? & ( D F t v x z ? ? ? ? 4 6 8 : l n p V X Z x, z, ?????????????????????????
4?
l4?z, |, ~, ?- ?- 3 3 3 n5 p5 r5 ; ; ; <; >; ?A ?A ?A H H H XK ZK \K RL ?????????????????????????
4?
l4?RL TL VL JN LN RO TO ?O ?O ?O $Q &Q (Q ?Q ?Q ?S ?S ?S z[ ?] ?] ?] ?^ ?^ _ _ ?????????????????????????
4?
l4?_ _ ?a ?a ?a ?c ?c ?c ld nd pd ?d ?d ?d ?d ?d ?d ?d :e 4?
l4??e .f 0f @f zf |f ~f ?f ?i ?i ?m ?m ?m \n ^n `n bn ?o ?o ?o p p q q |q ~q ?????????????????????????
4?
l4?~q ?q ?q ?q ???
4?
l4?/ ??????0??/ ??=!??"??#??$??%?1?hSummaryInformation(????????PDocumentSummaryInformation8????????????/?XXXX????

 !"#$%&'()*+,-.????012???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0  ?hpv?
? ?
??????
TECNO PR651H
TECNO PR651H@@?q? ?@?q? ? WPS Office?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ??T2??."??FH~??Xx?xN ?x2??Fg??:a???>??? ? ?? ?C
??
T?
:; ?d ?q ??????????????????????????????FJS??,?z??TB???F?&`Cl????6?XF}???8I?{?????,8g(????5?w?????1?kP???H??>f]??Ī????X ?, ?j ?? ?? ?? ?
?C
?j
?
V?
X?
j z, RL _ ?e ~q ?q ?????????????????????????????????????????? 
  
?( ??0?g??*?Ax? ?Times New RomanTimes New RomanC??SymbolSymbol?&? ?*?Cx? ?ArialArialG&?????@ ?CalibriCalibri;?z?(SimSun?[SO[?
Cambria MathCambria Math ???h?ʇ?ʇ?!?!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0???)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??>
?3 ????#"? ???@???
??՜.??+,??0? PX` hpx???  

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login