Showing 21001 words to 24000 words out of 80390 words

Chapter 8 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

146

akin ko sallama ban masa ba& Gani na yi ya mik e tsam ya iso inda nake yana wani sakin murmushi. Na juya zan tafi na ji ya fisgo ni da k arfin gaske na fa da jikinsa. Ture shi nake da k arfin gaske amma bai bani damar kub uta ba, kawai na ji tattausan lips d insa a saman nawa. Sai da tsotsa son ransa sannan ya janye jikinsa yana zama saman kujera hannayensa a cikin gashin kansa yana burkita gashin, idanunsa a lumshe. Takaici ya isheni a zafafe na ce  Allah ya isa kissing d ina da ka yi, mugu kawai! Ya ware birkitattun idonsa a kai na sai naga ya saki murmushi ya ce  Me ye a cikin lips d in naki? Leb e da k arti suka gama tsotsewa kin zata lallab a ki zan yi, ki shirya duk ranar da kika shigo gidana sai na fanshe wahalar da kika ba ni, kafin nan ki shiga ki saka hijabs zan kai ki gwajin H.I.V& . Cak na ji zuciyata ta tsaya da bugun da take idona da kunnena kuwa kamar basa aikin da ya kamata idanuna a burkice na nuna shi da yatsa bakina na rawa na furta  In dai kai d an halak ne Ustaz ka sake saki na yanzun nan a karo na biyu, bana son ka ba tsaneka kuma ba zan tab a komawa gidanka ba Ahmad ko kai ne Autan Maza!






5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?


08033748387.
[10/16, 5:43 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 32.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


Ban san me ya ce da Yaya Muhammad na dai ji Ya.Muhd ya ce  Ke Aysha! na juyo fuskata a masifar d aure  Ba zaki gaishe shi ba? daga shi har Ya.Muhd d in na musu wani banzan kallo na sake juyawa na yi wucewata cikin gida idanuwa na suna shirin zubar da hawaye. Ban bar ko Umma ta ganni ba na yiwa kaina masauki a cikin d akina ina mayar da huci idona a runtse nake tunanin Uban me ya kawo Ustaz kuma gidan mu? Shin akwai sauran alak a ne a tsakaninsa da gidan mu? Ban dawo daga tunanin da nake ba na ji Yaa Muhammad yana tambayar ina nake? Ina ji Umma ta ce tana cikin d aki, wani abin ta yi ne na ga kana ta b ata rai&  muryarsa cike da takaici ya furta  Kin ga kallon banzan da ta yiwa Ahmad, kamar wata mara hankali&  bai saurari Umma ba ya bugo door d in d akin da wani irin k arfin gaske. Idanunsa a kai na yake zuba wani irin kallo, kafin ya k arasa cikin d akin fisgo ni ya yi da k arfin gaske yana min kallon cikin k wayar ido&  Wa kika gani kika wulak anta, kina da hankali kuwa, are you out of your senses da ina maki magana zaki kalleni with your shameless eyes ki juya ki tafi&  Turo baki na na yi don kam wallahi sai dai ya kashe ni idan akan wancan mutumin ne da ko sunansa bana son na dinga ji a rayuwa ta.  Kin zata zuwa ya yi biko da kika nemi ki disgracing d insa? Sai na ga ya ciji bakinsa ya furta  Ba biko yazo ba, at all ma ba wajenki ya zo ba yazo kawowa su Usman gudumawar biki ne marar kunya har kika nemi wulak anta shi& me zai yi da ke?  Nima me Zan Yi da shi ko maza sun k are ba zan sake kallonsa a matsayin masoyi ba sai dai gagarumin mak iyi. Ya.Muhd tsayawa ya yi yana kallona with a lot of surprises a kan fuskarsa sai na ga ya yi dariya kawai ya furta  Rubbish! Ya fice daga d akin. Ina ji yana sake bawa Umma labari, Umma bata ce komai ba ta ce Allah ya kyauta.


Da daddare sai ga Yaya Usman ya shigo d akin da nake da fara a fal fuskarsa ya zauna a gefen gado yana kallo na.  AYSHA ya naga mood d inki ya canja? Sai sannan na samu hawayen da yake idona ya fara suntiri na fara basa labarin abinda ya faru. Madadin ya ji haushi sai naga ya yi murmushi ya ce  AYSHA Ustaz fa bai cancanci haka a wajenki ba, kada kiga ya banzagatar da lamarinki kullum wallahi a cikin maganarki ya ke, har group muka ha da na whatsapp da shi da y an mazan gidan nan duk akan matsalarki muna so mu gano menene zahirin gaskiya, sannan da saka hannun Maminki a ciki ko bab&  Kallon da na masa ne ya saka shi jan bakinsa ya yi shiru yana dariya k asa k asa ya ce  Idan biko yazo Ai sai a ha da da namu kawai a d aura ki koma gidansa shikkenan baki alaikum&  Da sauri na ce  Ashe kuwa za a kai Gawata gidan Ustaz don wallahi tsaf zan kashe kai na&  Ya.Usman waro ido ya yi ya ce  To Allah ya rufa asiri, yanzu ma fa zuwa na yi na gaya miki kyautar motoci ya kawo mana masu masifar kyau ni da Umar matsayin gudumawarsa da zunzurutun ku di& .. Da sauri na saka hannu na na rufe masa bakinsa, ina girgiza kai na ce  Ya.Usman don Allah tashi ka fita, bana son jin komai& . Na fa da idona a runtse ina zubar da wasu zafafan hawaye. Shiru Ya.Usman ya yi kafin ya mik e jikinsa a sanyaye yana furta  Take heart AYSHA ba wai nufi na ki koma gidan Ustaz ba&  Ban bi ta kansa ba na mik e a guje na koma cikin toilet ina mayar da wani irin nauyayyan haki.


Kwana biyar tsakani Umma ta ce na tattara kaya na na koma gidan Ya.Muhd kada na dawo har sai an gama biki. Idona cike da hawaye na ce  Umma ba zan yi attending bikin ba? Ba zaki yi ba Aysha, akan me za ki yi attending biki? Idan yaso duka idanun y an biki ya dawo kan ki da wanda ya san labari da wanda bai sani ba kowa ya ji ko? Na girgiza kai na. Tsam na mik e na fara tattara kaya na zuciyata a mugun k untace. Ina gamawa Umma ta ce na fita driver na jira na. Da sauri na fita idona na zubar da k walla. Umma ta d an yi tsaki kawai. Ina ji tana furta  Sai na zauna ina kallo mutane suna nuna ki ana yama didi da abinda ya faru saboda ba ni da kai, bakin duniya ya je ya sake tagayyara ki. A mota ba abinda nake sai tsinewa mutumin da ya yi silar shigata cikin wannan matsalar da ban ji ba ban gani ba.


A gidan Yaya Muhammad kuwa da wani irin murna da farin ciki su Anty Khadija suka tare ni. Ga k annenta har biyu da ta kawo su taya ni zama. Ayra y ar su y ar shekara biyu itama ta  dafe ni tana dariya. Sai na ji duk wani k uncin zuciyata ya fara Yayewa na rungume Ayra ina dariya.

Wanka na shiga na fara yi, don yinin yau kaf ban yi wanka ba. Kai na da yake cunkushe Anty Khadija ta kalla ta yi tsaki tana furta  Sannu Aysha, so kike ki lallata gashin ki ko? Maza Samira shirya ki kai ta saloon d in da muka je jiya a gyara mata kai, a mata predicure da manicure, kada ku dawo gidan nan sai na ganta tsaf kamar amarya. Na turo baki na ina furta  Ki bari sai gobe Anty Khadija daga zuwa na, ni fa duk wa dannna abubuwan yanzu bana son su.. Khadija ta tab e baki ta ce  Yanzu kuwa zaku tafi, kuma har lalle sai an miki duk da dai ba ke za a bikin. Girgiza kai na yi na ce  Gaskiya zan yi komai amma banda lalle. Anty Khadija bata kula ni ba ta bawa Samira Atm ta ce  Idan kun dawo a d aura girki ni zan je wajen Umma. Na fita ina jan hannun Ayra da ta bi ta mak ale min.


Samira k anwar Anty Khadija tunda muka fita take aikin yi min nasiha, da nuna min illolin bin ru din samarin Zamani. Kallonta kawai nake ina mamakin kalamanta ban ce mata komai ba illa murmushin takaicin da nake saki, don na san ba laifinta ba ne, kowa kallon da yake min kenan. Tsaf aka wanke ni aka gurji fatar jikina duk wani datti da ya mak ale min sai da ya fita tas jikina ya zama kamar mudubi tsabar santsi da sulb i. Gashi na ya yi tsaho na ban mamaki. Ni kaina da na kalli kai na a mudubi sai da na sake kallon kai na na saki murmushi. Mai gyaran kuwa sai cewa take  Ma sha Allah! Wannan in dai amaryace yau na san zautarwar da zaki yiwa mai gidan Allah ne ka dai zai k wace ku, irin ku ko fatar jikinku ba zata bari a yi kishi da ku ba, jiki kamar tarwa da. Murmushi kawai na saki. Ina jin yarda jikina yake wani tashin k amshin turaren da aka min na jiki. Muka biyata ku dinta muka fita Samira ma sai zuzuta kyan da na yi take.



Girki muka d ora don Anty Khadija ta ce mu  dora girkin Ya.Muhammad yana azimi kasancewar alhamis ce. A gurguje muke aikin don lokaci ya Riga ya k ure. Kunun kwakwa da madara muka masa sai plantain da chips da liver sauce. Muka ha da masa tamarind juice da aka ha da da apples. Ganin mun gama na tattara ba barwa Sameera gyaran kitchen d in. Na ja hannun Ayra don na mata wanka don duk ta b ata jikinta da cornflakes d in da ta sha. Duk toilets d in bedrooms d in ba ruwan zafi ya k are haka yasa na janyo hannunta zuwa na sitroom da Samira ta ce min akwai ruwan wankan. Anan na mata wankan ban san da mutane a parlorn ba hakan yasa na ajiye hijab d ina na fito gashi na kwance a saman baya na jikina kuwa wata Riga ce k arama na fito rungume da Ayra a hannuna. K iris ya rage na saki Ayra a k asa ganin wa danda suke zaune a sitroom d in. Ya.Muhammad ne da Ustaz da wani da ban san sunansa ba. Kuma mutumin ya kafa min ido kamar zai ce babu. Ta k asan ido nake kallon yarda fuskar Ustaz ta yi kicin kicin da b acin rai. Na rasa yarda zan yi tabbas idan na fita a haka ba abinda ba zasu gani ba a jikina, don Rigar irin tsukakkiyar nan ce da ta fitar da duk wata sura a jikina idan na ce har Shatin pant d ina ana gani ban yi k arya ba. Idan har na juya zuwa toilet d auko Hijab d ina nan ma za su ga baya na. Ya Muhammad ya mik e don da alama bai lura da ni ba. Sai na ga Ustaz ya mik e ya nufo inda nake fuskarsa a mugun ha de ya wani irin zabga min kallo ya yi bake-bake a gaba na ta yarda na zaunen ba zai iya gani na ba murya a cunkushe ya ce  Koma cikin toilet Malama! Da wani irin sauri na shige cikin toilet d in don dama irin taimakon da nake so kenan. Na d au Hijabi na da yazo min har k asa na fice a toilet d in kai na a k asa. Ina ji Bak on ya furta  Ahmad wacece wannan d in. Murya can k asa na ji Ustaz ya furta  My Ex-Wife& akwai wani abu ne? Ni dai na shige ciki da sauri duk jikina b ari yake na dinga ja musu Allah ya isa kamar laifina ne ba nasu ba. Tunda na shiga kuma ban fito ba. Sai da Sameera ta lek o d akin tana kallona ta ce  AYSHA ki je in ji Abban Ayra kina da bak o. Baki sake nake kallonta kafin na furta  Bala i, ki je kice ba zan zo ba, nazo na masa Uban me?  Ki masa Ubanki, mara kunya fitsararriya&  na samu muryar Ya Muhammad yana furtawa a sama.  Ba zaki tashi ba.. Da wani irin k arfin hali na ce  Wallahi na zani ba&  Sai naga Yaya Muhammad ya bu de ido ni kuwa na cigaba da cewa  Ai wallahi ko kashe ni zaka yi ba zani ba&  Ban yi aune ba naji saukar mari a saman fuskata a zafafe Ya.Muhammad yake furta  Ni kike gayawa haka, da kika samu har yazo yana son ganinki banda shima baida zuciya ban ga Uban da yasa zai sake neman aurenki ba a karo na biyu. Duk da zafin marin da na ji bai hana ni sakin wani murmushi ba na ce  Na rantse da rabbu ba zan je ba Yaya Muhammad sai dai kai gutsi gutsi da nama na, da na koma gidan wancan mutumin gwara na mutu ba aure&  Zai sake kai min duka sai naga Sameerah ta hana hakan yasa ya fice a hassale yana fa din Samira fito bari na saka shi ya shigo cikin d akin tunda ita bata da mutunci. Ina kallo Samira ta fita na wani irin dariya ina wawurar wani sandan labulai da yake gefe na na tsaya a tsaye kamar y ar Caburos so nake kawai Ustaz ya shigo na tafka masa. Zuciyata tana wani irin zafi na ji an turo k ofar yana sallama cikin kwantacciyar murya. Ko rufe bakinsa bai yi ba na cilla masa sandar ina huci na nuna shi da yatsa& ..




5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 35& .

NAZEEFAH SABO NASHE.&
'?


08033748387.


Kallona Kawai yake Yana sakin murmushi a hankali kafin cikin sanyin murya ya ce  Idan suka mayar da ke gidan nawa ki fita kin Ji Aysha. Daga haka ya fice daga cikin sitroom d in. Ji nayi kamar ana hura wuta a cikin zuciyata na runtse ido kafin na kwarma wani Uban ihu da yaja hankalin mutanen gidan suka shigo inda nake a guje. Umma ta k araso tana kamani cikin rawar murya ta ce  Ke menene? Me aka miki? Ban fasa kukan ba ina kallon k wayar idonta data bayyana tashin hankalin da take ciki. Na ce  Umma ku yi min rai wallahi Ustaz ba don Allah ya dawo na koma gidan da ba, akwai wani kalar mugunta a ransa wanda Allah ne ka dai ya sani. Shiru Umma ta yi kafin ta kama hannuna ta d aga ta ce  Mu je cikin gida, naji me ya ce miki. Bin ta kawai nake ina sake kukan da nake. A d akinta ta saka ni kafin ta ja k ofa ta rufe. Ta dawo inda nake bakin gado ta zauna ta ce  Oya gaya min, me ya ce miki? Tsaf na gaya mata abinda ya ce min, sai naga ta yi shiru tana girgiza kai, ta saka hannu ta share min hawayen fuskata ta ce  Ki yi shiru Aysha, a dole dama zaki fuskanci irin wannan matsalar daga wajen duk Mijin da zai aureki. Ta yi shiru tana share k wallar idonta kafin ta ja hannuna ta matse a hankali da alama duk abinda take son ya fito daga bakinta mai ciwo ne a zuciya&  Duk macen da ta rasa budurcinta a yawon banza AYSHA dole ne ta fuskanci irin wannan k alubalen a wajen Mijin da zata aura, don haka dole ki jajirce wa ranki kika saka ranki bautar Ubangiji zaki yi ba bautar Ustaz ba, to shine zaki samu salama! Hawaye ne masu zafi suka zubo min a hankali na ce  Ni fa Umma ban rasa budurci na ba, kuma wallahi babu wani namiji da ya tab a rik e min hannu bayan Ustaz to me yasa zaku yi ta jefa zargi na a zuciyarku& shiru fa kawai nake muku ni ban aikata abinda ake zargi na ba, ku yi bincikien mana ku gani&  K wayar idonta kawai take zagayawa cikin tawa tana kallo na ta ce  A yau d aya na yarda da ke Aysha don ban hango k arya a cikin idonki ba, amma abinda na kasa ganewa how comes duk wa dannan abubuwan suke faruwa, bincike kuma wallahi ana yi daga Abbanki har y anuwanki da shi kansa Ustaz d in tunda abin ya faru har yau basu huta ba, k arshen lamarin ne kawai bai zo ba& .Allah ka dube mu ya Allah, Allah yasa kuma abinda kika fa da hakan yake. Yanzu ki share maganarsa idan kin je gidansa ya tara da ke ya sameki a matsayin cikakkar budurwa anan lamarin zai canja. Shiru na mata ina sakin ajiyar zuciya  Kin ji me na ce miki ko? Na  d aga mata kaina yau d aya sai naji wani sashe na k uncin zuciyata yana zagwanyewa. Ta mik e ta fice cikin matuk ar sanyin jiki.


Shirye shirye sosai ya kankama duk na komawata gidan Ustaz. Duk wani gyara Umma ta min ta saka kuma an ha da min wasu shegun kayan gyara daga wajen Maman Fareeda mai kayan gyaran aure. Ni da kaina ina jin yarda jikina ya sauya. Wani irin glowing nake na yi kyau ba ka dan ba. Ustaz ne dai ban sake saka shi a idona ba tun bayan da ya gama gaya min bak ar maganar da har yau ta kasa barin zuciyata na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login