Showing 6001 words to 9000 words out of 80390 words

Chapter 3 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

149

can ba da Allah ka dai ya san abinda zan muku, haba ni tun a farkon fari ban so ya auri matar nan ba, kana ganinta kaga wayayyiyar da idonta ya Riga ya bu de da duniya ga shi nan ta gurb ata muku tarbiyyar y a da son ranta, ai kuka jawo da kika d au y a guda mace da Allah ya baki kika bata, kika kuma ja gefe kika daina saka baki a tarbiyyarta wai ke alkunya, yanzu wa gari ya waya? Wa aka cuta idan ba ke ba? Ga Boko nan Ai kun gani da an yi magana Imamu ya ce wai Fateemah y ar boko.. Ta yi k wafa tana cije leb enta ta ce  Wallahi bata ci bulus ba, yanzu zan je har gidan Uban da ya d aure mata wani wuri na ci Ubanta la ada waje har na ha da da iyayenta iskancin banza da wofi&  Cikin rauni Umma ta  dago tana kallonta ta ce  Inna ba za a yi haka ba, tunda dai ya saketa Ai bai kamata ki je ba&   sai na je Kubra& ina ce Fateemah ba k anwar Uwarki ba ce balle ta Ubanki kuma bamu da alak ar komai da ita tunda bata haihu ba ko? To sai naje, sai ta gaya min dalilin da ta yasa ta saka yarinya a turbar rashin arziki& Ke kuma annamimiya tashi mu je maza ki nuna min gidan, kafin mu dawo ki gaya min abokin shai danancin naki shima na je har gidan Ubansa na ci mutuncinsu& . Zufa ce ta dinga zubo min, ni kuwa me yasa Inna zata ja ni gidan su Mami ni sam ba zan iya kallo Mami ba, duk da abinda ta min har yau da tausayinta a raina, sai dai sam ban isa na yiwa wannan jarababbar matar musu ba. Jikina a salub e na mik e ba bi bayan Innan da take ta min masifa&  Allah dai ya wadaran boko, ba ga abinda nake gayawa Imamu ba kullum nazo sai nace ya aurar dake ya ce min wani Zamani ya canja, ai gashi nan yanzu yaga zamanin a gidansa& 


Ni dai shiru na yi mata. Ko a cikin motar masifar da take ta yi kenan. Idona lumshe har muka isa gidansu Mami. Ina ganin mu a k ofar gidan gaba na ya yi wani masifaffen fa duwa& .




5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?

https://chat.whatsapp.com/EuW3Jn8UkDrJudA1ThiH23

Kina buqatar kayan kitchen Masu kyau da rahusa?
Kina buqatar inda zaki dinga samun kaya Masu quality?
Uwar gda Amarya Duk ku tawo =؃?
Quality shine takenmu =?;? Muna maraba da masu sayan daya ko sari =?o?
B&? Muna tura kaya ko ina da yardar Allah cikin Aminci=?;? muna zauna a garin Kano cikin kwaryar birni=?o?
B&? masu sayan kayanmu Mina godia=?o?
B&?[10/16, 5:43 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 26&


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.

MIKIYA WRITERS ASSOCIATION.



&&
'?




Bayan na koma barcin still wani
Mafarkin na sake yi ana sake k yakyata min dariya ba k akkautawa. Ina gudun ana bina na durk ushe a wajen ina wani irin kuka ba na komai ba sai na neman taimako, ina kuma addu ar Allah ya raba ni da koma menene mai bi na d in&
A kusa da ni aka yi maganar da ta kusa saka ni na zauce.  Ba ki da mafita Aysha, baki da mafitar da ta zarce addu a, idan kowa ya k i ki mu muna son ki& .


daidai nan na mafarka sakamakon dukan da Umma ta kai min a gefen cikina. A firgice nake kallon Umman da itama ta k ura min ido, kafin naga ta d an janye idont??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a da kaina, idan ba idona ba ne ya gano min ba daidai ba, sai naga kamar k walla ta share.  Ki tashi an yi sallah ki fita ki yi aikin ki&  ta fa da cikin raunin muryar da ta sake sanyayar min da jiki. Na mik e jikina a salub e na fita na yi alwala. Ko da gari ya waye na gama duk Ayyuka na, sai na ji zuciyata ta yi sanyi bayan idar da sallahr walahar da ta zame min jiki. Na zauna ina sake tariyo mafarki na, na ji a raina tabbas na amince da cewa Aljannu ne suka aure ni, suka fito min ta wannan hanyar. Ina son na je na gayawa Umma amma zuciyata na kwab ata don haka na k udundune maganar na barta cikin raina, dafatan Allah yasa naga Ya.Usi na gaya masa mafarkin ko ya samar min mafita.


Da yamma kuwa ina kitchen Yaya Usman ya shigo. Ina ganinsa na saki murmushi alamar farin cikin zuciyata ya kasa b uya. Ledar hannunsa ya mik a min kafin ya furta  Ta samu kenan ko Aysha naga fuskarki fal fara a. Murmushin na sake yi ina furta  Ya.Usi dama tun safe nake nemanka. Ya k araso wajena yana murmushin don yanzu da sauk i Umma ta daina hana shi yi min magana. Ya furta  Gaya min Aysha me ya faru? Na gyara tsayuwata ina ajiye wuk ar da nake yanka cabbage. Na ce  Ya.Usi na gano wanene ya min duk sharrin da kuke cewa na aikata&  Da sauri ya ce  Wanene Aysha gaya min na je naci Ubansa! Na d an girgiza kai kafin na ce  Aljanni ne Ya.Usi, Aljanni ne&  Kallon da yake min ne yasa ni ha diye sauran maganar, gaba d aya idanunsa sun bayyana rashin yarda da zance na. Amma sai naga ya saki murmushi ya girgiza kai ya ce  Aljanni kuma Aysha? Ta yaya kika san Aljanni ne duk ya aikata hakan? Idona na ji suna tara k walla kafin na fara bashi labarin mafarkin da na yi. Shiru ya yi yana kallo na kafin ya saki ajiyar zuciya ya ce  Mafarkin Aysha zai iya zama Aljanni zai kuma iya zama ba Aljannu ba, zai iya zama wani abu Allah yake so ya nuna miki, amma duk da haka ba zan bar maganar haka ba, zan samu Umma da maganar idan yaso sai na kai ki wajen ruk iya don a yi miki a duba idan da Aljannin ko babu.. Na d aga kai ina furta  Na gode Ya.Usi muryata a shak e. Ya mik e min ledar hannunsa abinda ya saba kawo min ne time to time yau d in ma ya kawo min. Yoghurt ne mai sanyin gaske da kazar yahuza. Cikin farin ciki na sake masa godiya ina kallo ya juya zai tafi. Yana furta  Idan kina son mu cigaba da shiri, ina son ki zama Good girl, ki yi ta istigfari kin ji&  Gaba d aya jikina naji ya yi sanyi ganin da gaske shima Ya.Usi bai yarda da ni ba, yana kula ni saboda shi mutum ne mai sanyin hali ba kamar sauran y an uwana ba. Na tuna ranar da ya rutsani da son na gaya masa gaskiya. Rantsuwa na masa da girman Alk ur ani akan ni dai a hayyacina ba wani namiji da ya tab a rik e min ko hannu bayan Ustaz. Shiru ya yi sai kuma yasa hannu yana shafe min tarin k wallar da take zubo min. Ashe dai Yaya Usi duk abinda na fa da har yanzu bai amince da ni ba. Yanzun ma kukan na yi na kuma share hawaye na ba tare da kowa ya lallashe ni ba.


Bayan sallahr Isha i, sai ga shi ya shigo d akina. Jikinsa a sanyaye ya furta  Zo Aysha mu je ki k ara maimaita mafarkin ki a gaban Umma, ina fatan wannan ya zama k arshen wahalar ki. Na mik e ina addu a a raina, Allah ya biye bakinsa ya sa k arshen wahalata ne ya zo.


Ko da muka isa ya fara gaya mata, kafin ya ce Aysha gaya mata irin mafarkin da kika ce kin yi.. Na gyara zama na shiga gaya wa Mami ina gaya mata murya ta tsaf ba don komai ba sai don ta yarda da ni. Wani kallo ta dinga min, kallon da ya dinga saka ni jin kamar jijoyin jikina suna tsinkewa tsabar sanyin da gab ban jikina suka yi. Wani murmushi ta yi ta ce  Aljanni ko? Kai kuma Usmani sai ka yarda da labarin k anzon kuregenta, mak aryaciyar banza, ka zauna ta wahalar da kai a banza&  Yaya Usman fuskarsa ta nuna rashin jin da din abinda Umman ta ce ya ce  A a Umma, kada ki ce haka ki bari a je a ji ta bakin Malamin kafin ki yanke hukunci duka zancen AYSHA zai iya zama gaskiya fa& . Umma ta tab e baki ta ce  Ai ban hanaka ba Usmanu, abu guda na sani k arya take kuma zaka ce na gaya maka, b ata lokacin ka kawai zaka yi& amma ma ji ma gani wai an bawa mai kaza kai. Daga haka ta shige d akinta ta bar mu ni da Ya.Usi fuskokin mu cike da damuwa, da gaske lamarin Umma mamaki yake ba ni.


Yaya Usman ya ja hannuna a fusace, Yana furta  Mu je Aysha, Allah ya bayyanar da gaskiya a lokacin kowa zai gane abinda aka miki baa kyauta ba.

Wani murmushi na saki ina raya ranar kuwa da kallo don babu wanda zan ragawa, don ni ba a tausaya min ba a lokacin da nake son a tausaya min. Za su sha wuya k warai da gaske kafin su shawo kai na.


A machine d insa muka tafi gidan Malamin da zai min ruk iya. Babban Malami ne k warai da gaske,wanda ya shahara a b angaren cire Aljannu. Muka ci sa a kuwa babu kowa sai mutum biyu kacal a wajen. Daga ganin Malamin zaka san addini ya ratsa shi. Bayan Yaya Usman ya gama gaya masa abinda ya kawo mu, sai ya umarce ni nima akan na sake masa bayanin irin mafarkin da na yi. Ban yi nawar baki ba na sanar da shi komai. Da duk abinda na gani a cikin barcin. Cikin ta ajjabi yake girgiza kai yana kallo na ya ce  Usmanu tabbas zai iya zama Aljannu ne da k anwarka, zai iya kuma zama bata da Aljannin wani lamari Allah yake son bayyana mata a cikin barcin. Ba zamu gane hakan ba sai ta hanyar Ruk ya, kana ganin a yi mata yanzu babu matsala? Usman ya girgiza kai ya ce  Ba matsala Ya sheikh, sai dai da zai yiwu na fi son a yi a gida a gaban iyayenmu don su tabbatar duk abinda aka ce  din da gaske ne&  Malam ya girgiza kai ya ce  Haka ne, yanzu abinda za a yi zuwa da safe In sha Allah ka min kwatancen gidan naku zan je na yi mata In sha Allah a can, tabbas wannan lamari akwai sark ak iya a cikinsa. Ya.Usi ya yi godiya ni ma godiyar na masa, sannan muka mik e muka tafi.


Da muka je gida wani irin kallo Umma ta mana sai kuma naga ta yi murmushi ta ce  Usmanu, har an cire Aljannun? Guda nawa aka cire? Usman ya d an tsuke fuskarsa murya a cunkushe ya ce  Baa mata ba sai gobe zai zo a yi a nan, amma fa Umma bana jin da din yarda kike yiwa AYSHA sai kace ba ke kika haifeta ba, kin banzagatar da lamarinta, komai ta yi Ai kamata ya yi ki ja ta a jiki ki ji dukkan matsalolinta. K asa naga Umma ta yi da kanta sai naga hawaye na  diga a idonta ta girgiza kanta ta shige d aki ba tare da ta yi magana ba. Ya Usman ya kalleni ya girgiza min kai kawai shima ya ce  Aysha Umma na son ki, kuma tafi kowa son dukkan abinda ya faru ya zama sharri, a hakan da kike ganinta dauriya kawai take tana cijewa abinda yake damun zuciyarta yana da yawa Aysha. A idanun Umma nake hango tausayinki da k aunarki.. Na share hawayena Usman ya ce  Ki tashi ki tafi ki kwanta ki huta. Ban musa masa ba, don tabbas ina buk atar hutun na zuciya k wak walwa da gangar jiki gaba d aya. Don haka na shige d akin da ya zama mallakina.


Kashegari k arfe tara na safe Ya.Usman ya shigo da Malam Sitroom. A tsakargida Abba ya fito daga sashensa yana furta  Ka kiyaye ni Usman, wani Aljannu ne da Aysha da zaka kawo min Malami gida? Ya.Usman ya marairaice hakan yasa dole Abba ya shige sitroom d in. Nima Ya.Usman ya ce na mik e na shiga. Da sallama na shiga parlorn cikin zumbulelen hijabi na mai tsaho da fa din gaske, irin wa danda na saba ta ammali da su& Malam yana kallo na ya ce Sannu Ayshatu Baiwar Allah, In sha Allah yau Ubangiji zai nuna mana gaskiyar lamari&  Sosai na ji da din kalaman Malam, Saboda cikin tausayawa da tausasawa ya yi furucin. Na ayyana dama haka iyayena suke min da zuciyata bata shiga cikin k unci da ciwon da take ciki yanzu ba. Malam yasa na mik e k afata kafin ya ce Ya.Usman ya rik e manyan yatsuna na k afa guda biyu. Ya dubi Abba ya ce.  Alhaji kada ka yi mamaki a ce maka duk wani abubuwan shai danun Aljannu ne suka aikata, suna yin fiye da hakan, Ubangiji ya yassare musu wannan baiwar ta riki da dukkan suffar da suke.. Abba ya girgiza kai yana furta  Allah yasa hakan ya kasance. Malam ya ce hakan ne ma In sha Allahu.

Sannan ya fara rero karatun Ruk iyyar& ..



5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:43 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 27.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?

08033748387.


Tsawon rabin awa Malam yana karatun, sai dai ko gezau ba abinda na ji, ba kuma abinda ya canja a jikina. Malam ya dubeni ya ce  Ayshatu ba ki ji wani sauyi a jikin ki ba? Ba ki ji tsigar jikin ki ta tashi ba? Ko jiri da ciwon kai haka? Na girgiza kai na da sauri na ce  Ban ji ba Malam. Sai na ga ya bu de wata kwalba ya yarfa min wani turare a cikinta.. wani irin turare mai warin gaske mai hauka kai. Tsawon mintuna biyar yana kallon cikin k wayar idona. Sai na ga ya girgiza kai yana sakin ajiyar zuciya ya kalli Abba ya ce.  Abin mamaki, Alhaji ba Aljannu a jikin yarinyar nan. Abba ya saki wani malalacin murmushi wanda daga ganinsa ka san na b acin rai ne da karayar zuciya ya furta.  Dama Allah ya gafarta Mallam, don kada ka ce na k i yarda da abinda kazo da shi ne, amma ni na san ba wani Aljanni a jikin yarinyar nan, shai dananci ne kawai irin na yaran Zamani. Da kuma tsagwaron ta rainawa mutane hankali ta zauna ta shirya zancen wai ta yi mafarki. Ya ciji leb ensa yana bi na da kallo.  Ga shi nan yanzu kun yarda da kan ku, na yi mamakin kai da Usmanu da kuka yarda da tatsuniyar yarinyar nan wanda dama k arshenta shine k urunk us! Ta shi ki ba mu waje Munafukar banza& 


Tuni murna ta ta koma ciki, wani sanyi ya ziyarci zuciya da gabban jikina, na dinga jin rauni a tare da ni. Ban san ya aka yi na kai kaina bakin k ofa ba, ina ji dai Malam yana cewa  Alhaji ku bita a hankali, tsangwama da kyara ba shi zai gyara ta ba sai addu a da kuma janta a jiki. Lumshe idona na yi ina datse leb ena ba don komai ba sai don zantukan Malam sun tabbatar min da cewa, shi ma ya yarda ni d in tantiriyar y ar iska ce. Hakan ya sa wani hawaye ya dinga sulmiyo min na ayyana yanzu haka shi ma Yaya Usman daga rana irin ta yau ya fita daga sabgata shikkenan na tabbata Ni Ayshatu Na ga rayuwa. Umma ko ko bi ta kaina ba ta yi ba bayan wani banzan kallo da ta yi min da na fito daga parlorn Abban ta furta  An cire Sarkin Aljannun a kan ki? Haba wa ni na san ba ta yarda za a yi Aljanni ya rab i zuriyata ba alfahari nake ba, amma addu oin tsarin da nake muku tun kuna ciki da girmanku ba zai bar Aljanni ya kusanceku ba, sai dai idan ke ce Aljannar kan ki.


Tun daga ranar ban sake saka Yaya Usman a idona ba. Ba ya nemana ledar da yake kawo min ma tuni ya daina kawowa. Wannan shine abinda ya fi d aga min hankali.

Ranar yau Asabar Anty Khadija matar Ya.Muhd da matar Ya.Sadik suka zo. Da murna ta na tare su cikin tsananin farin ciki. Anty Khadija ma da fara ar ta rungume ni tana kallon jibgegen zanin gadon da nake wankewa da brush a tsakargida. Sai naga ta d an jijjiga kai kawai fuskarta a tsuke ta ce  Asysha ke kike wanke wannan kuma? Ban bata amsa ba na yi murmushi kawai na juya ina kallon matar Ya.Sadik da take bina da wani kallon banza tana yamutsa baki.  Ina yini? Na furta cike da mamakin kallon da take min. Kamar wacce aka yi wa dole ta amsa tana d age kai. Ba tun yau na fuskanci sam Yaya Sadik bai dacen mata ba, tana da isgili girman kai da izza. D auke kaina na yi ina kallo ta shige cikin part d in Umma na saki ajiyar zuciya kawai. Ji na yi AntyKhadija ta kama kafa data ta furta  AYSHA idanunki kenan ko? Ko kunya babu ki ke kallona? Na d an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login