Showing 30001 words to 33000 words out of 80390 words

Chapter 11 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

145

sai dai ya harareni ya d auke kai. Ni ma bana k asa a gwiwa nake ramawa sai kawai ya tab e baki ya wuce.


Yau ni ka dai ce a gidan don kwana na biyu ma ban saka Ustaz a gidan ba. Kwance nake akan tattausan carpet d in da yake tsakiyar parlorn na dinga jin ana nocking a hankali. Bu de idona na yi a hankali na mik e na isa bakin k ofar a hankali na ce  Waye? Wata murya mai kama da ta Mami na ta amsa da  Ni ce Aysha bu de&  Da azama na bu de k ofar cikin mamaki na ware idona ganin da gaske Mami na ce a tsaye a bakin k ofar, tana sanye cikin dogon Hijab idanunta a kai na tana sakar min murmushi& ..





5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& 37.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


Idona na runtse na sake ware su a kanta, don son na tantance da gaske ita d in ce. Bata bari na cigaba da tunanin da nake ba ta kama hannuna tana sakin murmushi ta ce  Ayshatu ni ce dai ba wata ba, mu je ciki ko ba kya maraba da gani na, na ga baki welcoming d ina ba. Jiki na a sanyaye na bi bayanta ganin yarda ta shige cikin parlorn kai tsaye ba tare da wata fargaba ba. Allah ne kawai yasa na koma cikin parlorn saboda yarda k afafuna suke kakkarwa. Me Mami tazo yi? Shine abinda nake ta tambayar kai na. Zama na yi a kujera mai kallon tata jikina a kasalance ina kallonta kawai.  Ba gaisuwa AYSHA? Na ha diye wani yawu da naji ya tsaya min a mak ogaro na ce  Akwai Mami, ina yini? Ta sake murmushi tana zagaye parlorn da idanunta. Ta furta  Lafiya lau Ayshatu, ya amarci hope komai ya wuce Ustaz ya karb eki as his wife? D aga mata kai na yi. Sai naga ta tab e baki ta ce  Allah ya baku zaman lafiya, amma ban gane ba haka ya kamata ki welcoming bak i ko kuma nice ba ki so zuwa na ba? Da sauri na girgiza kai ba wai har zuciyata naso zuwan nata ba sai don ba yarda zan yi da kunya na kalli idonta na ce ban so zuwanta ba. Ta saki dariya ka dan tana furta  Na san you are not Happy Shatu, baki farin cikin gani na ba, ba yarda za ki yi ni, an gina wata Katanga ta k iyayya tsakaninmu akan laifin&  Ta ciji bakinta wasu tarin k walla na zubo mata ta furta  Bakomai shai dan ne, kema kuma ina son ki saka a ranki ba laifin kowa ba ne sai na shai dan shi duk ya assasa duk wannan wutar fitinar, ki yi biyayya ga Ustaz AYSHA amma ba irin biyayyar da zaki cuci kan ki ba, ki kima jajirce ki koma makaranta bana son nan gaba ki zama a sahun gidahumai nafi son a ko ina a dinga damawa da ke. Ta mik e tana murmushin da kai zan iya kiransa feck smile, ta ce  Am leaving Shatu, dama na so kawai nazo na ganki ne&  Ko kafin na ce komai ta nufi hanyar waje da sauri na bita da ledar da ta Bari a saman center table na ce  Mami you forgot your things&  Ta dubi ledar hannu na ta ce  It s yours AYSHA, duk yarda zaki amfani da su na rubuta. Ta shafa kumatu na bayan ta kai min sumbata a gefen kumatu ta ja karan hancina ta ce  Take care care of your self dear. Ta fice da sauri ta nufi gate. Hawaye na ji sun fara zuba a idona na ja jikina da ya min bala in weak na shige cikin parlor na. Haka kawai na samu kaina da zama jigum cikin rashin kuzari ina kallon ajiyar ledar Mami, na saka hannu na bu de ta. Wasu irin turaruka ne masu bala in k amshi kana ganin kwalabansu ka san an kashe ku di wajen siyensu. Sai wani body mist da Turarukan wuta na jiki da na kaya. Gefe guda kuma wasu containers ne da aka zubo magunguna iri iri, da tarkacen su zuma, dukkansu da yarda za a yi amfani da su. Na lumshe ido na ina jin yarda suka sake cika da hawaye. Na tattara kayan na shigar da su bedroom d ina, haka kawai yinin ranar sai na ji zuciyata ta yi wani irin nauyi ga kasala da ta addabi jikina.



Da yamma ina kwance a parlorn idona a lumshe barci ne yake fisgata sai dai bana son na yi barcin duk da daddare ba barcin nake ba, kwana nake ina sallah sai Asuba yawanci nake barci. Na dinga jin k amshin Ustaz a hancina, a hankali na bu de lumsassun idanuna sai kawai naga Ustaz a kujerar da take facing d ina ya zuban ido. Ban ma san ya shigo gidan ba. Fuskarsa a d an ha de yana murza goshinsa ya ce  Baki iya gaisuwa ba ne? Shiru na masa kafin na turo baki na na sake lumshe ido na a raina ina cewa sai ka shekara a wajen in dai jira kake na gaisheka. Tsaki ya yi ka dan ina kallo ya tashi ya shiga d akinsa sai naga kamar duk jikinsa a gajiye yake, don a hankali yake tafiya hannunsa a kansa yana jan gashin kansa. Na ja k aramin tsaki ina sakin wak ar da na tabbatar ya san habaici nake masa. Bai kula ni ba ya shige hanyar da zata kai shi bene inda zai hau sama. 1 hour ya d auka sai ga shi ya sauka sanye cikin wando three quarter da armless Riga black da ta yi matching da light cbrownn d in wandon, da dai shiri muke da shi da kam na furta masa ya yi kyau duk da fuskarsa a tsare take. Ya zauna still yana sake kallo na duk parlorn ya sake ha dewa da shegen k amshinsa mai kassara nutsuwar mutum. Tsawon lokaci idonsa a kaina kafin na gaji na ce  Ni fa kallon nan ya isheni malam, wai me ma kake kallo ne? Lumshe idonsa ya yi kafin ya furta  Mara kunya kawai, me Zan kalla banda abubuwan da ake kallo a jikin mace, wanda kike rabawa maza. Shiru na masa ba tare da na bayyana damuwata ba sai can na ce  Na raba musu d in kuma wallahi baka ji yarda suke zuzuta lamarin ba&  wani irin Zillo naga ya yi ya iso gaba na fuskarsa a mugun ha de ya ce  Are you mad kike gaya min wannan maganar? Ni kike gayawa wasu banza sun zuzuta ni imarki? Dariya na yi ina kallon yarda yake wani irin huci kamar zai ci babu. Na ce  Ai gaskiya na gaya maka, don kam duk wanda ya kusance ni sai ya yi kamar ya hauka ce don d imaucewa&  wani irin fisga ya kai min a zuciye na fa da jikinsa ya saka hannu zai tsinka min mari sai naga kawai ya saki tsaki ya ture ni gefe idonsa a runtse ya furta  Stop it AYSHA I hate this nonsense, kin san yarda kike hurting zuciyata kuwa? Ko kina son ki yi ma amaryata asarata ne? Na tab e baki na ina kallon yarda idonsa suka wani firgice mai nuna yana cikin matsanancin zafin zuciya. Ya mik e a zafafe ya shige d aki. Haka kawai na ji ina son na bisa d akin naga me zai yi. A hankali na tura k ofar bedroom d in da ya shiga ina lek a wa alamar shashshek ar kuka na ji, jikina a sanyaye na koma parlorn ina mamakin kukan me zai yi, ba shi ya jawo na gaya masa magana ba, ai kuwa zai sani tunda na gane ba zai iya jure kalamai na ba, ko da su ka dai sai na dinga hurting masa zuciya, har ya gaji ya daina jifa na da kalaman b atan ci.


Har Magriba ina parlorn ban mik e ba, shima still bai fito daga cikin bedroom d in ba. Sai da aka kusan kiran sallah naga ya fito da alama wanka ya yi jikinsa sanye da jallabiya fara tas gashinsa a kwance sai k yalli yake. K afarsa sanye da wani black silifas da ya fito da kyan k afar tasa. Kallo guda ya min ya  d auke fuskarsa a d aure ya ce  Ki dafa min Indomie, ki shirya kuma zamu gidanmu anjima. Bai jira amsa ta ba ya wuce. Harara na wurga masa ina tab e baki na ce  Wallahi ba zan dafa ba. Gidanku kuma zan je ba don komai ba sai don kada ka ha da ni da Abba mugu kawai mai kan tumato.


Bai dawo gidan ba sai da aka yi sallahr Isha i. Ya shigo da manyan litattafai a hannunsa. Sama ya shige sai ga shi ya sauko. Ya ce  Ina indomien? Na d auke kai ina fa din  Ban dafa ba&  ya girgiza kai yana fa din kin yiwa kan ki, gobe i yanzu ma ba zaki ganni ba balle ki wulak anta ni. Tashi mu tafi, ko shima ba zaki ba? Ban masa magana ba na mik e ina roller mayafin abayata ya d an kalleni sama da k asa ina ji ganin da ya yi abayar bundumemiya ce kamar Boubou sai bai damu ba ya nuna min hanya. Shi ya kulle k ofar babban parlorn sannan muka fita.


Tunda muka fita karatun kur ani kawai ya saka cikin suratur rahman har muka je bai ce min komai ba, nima ban ce masa ba. Sai da ya yi parking a babban parking space d in gidansu na saka hannu zan bu de k ofar na jita a kulle. Juyowa na yi ina kallonsa idonsa ma a lumshe yake na ji yana furta  Idan kin shiga kuma, ki yi behaving like mara kunya kamar yarda kike min a gida, ba ruwana ke zaki zama mai bak in jini a wajen dangin Miji da Uwarsa&  Turo baki na yi na furta  To ina ruwana sai me? Waro ido ya yi kafin na ji ya jawo ni da sauri jikinsa duk da k ok arin k wace wa da nake sai dai ya ha da bakina da nasa ya min wani irin tsotsa a gaggauce yake murzar leb ena da nasa bakin yana romancing jikina cikin wani irin gigitaccen yanayi. Ban wani hanasa ba don da haka nake son cin galaba a kansa. Sai da ya yi son ransa sannan naga ya sake ni ya kifa kansa a saman sitiyari, yana mayar da numfashi ya furta  Gobe ma ki sake saka jambaki idan zaki fita kin ji? Ya fa da cikin wata irin murya. Shiru na masa ina kallon yana danna wayarsa ya saka a kunne bayan an d aga wayar.  Fito maza ki shiga da ita Habibteey akwai inda zani. Ya kashe wayar yana min duban k asan ido, ya furta  Kin jawo ba zan iya shiga cikin mutane a haka ba, dole za a gane ni, wai ke dole sai kin ja ra ayi na shine har da saka jambaki da turare ko? Ya fa da yana sake kai kansa k irjina ya shinshina da kyau ya furta  Duk mace mai saka turare dai idan zata fita Manzon Allah ya tsine mata. Na ture kansa a jikina ya d ago yana kallona cikin tsare gira ya ce  Don t tried it again, duk sanda kika sake ture ni daga halak d ina you will see what I do, mara kunya gantalallen jikin naki ma.."  Isowar Khadija ne yasa ban mayar masa da martanin maganarsa ba, na yi sak ina kallonsa hakan ya saka ya hura min iska a fuska bayan haka ya manna min kiss a gefen kumatu a hankali ya furta  Be a good girl, don t behave like& . Sai naga ya yi tsaki ya bu de k ofar na ce  Ka k arasa mana. Hannu na da Khadija taja cikin farin ciki ne ya hana ni k arasa maganar, ta rungume ni tana furta  Oyoyo Anty Ayshan mu. Na d an yi murmushi kawai ina kallo Ustaz ya fito daga motarsa ya nufi ainahin chalet inda d akunansu suke. Khadija ta ja hannuna muka shiga cikin gidan, tana ta min surutu da nuna min jin da dinta da gani na da ta yi. Ta ce  Ina ta son zuwa Anty AYSHA, Bro ne ya hana ni zuwa wai bai gama cin amarci ba zan zo na dameku da surutu. Murmushi kawai na saki ina mamakin shegiyar k aryar Ustaz.



A yarda Mahaifiyar su ta karb eni na san sam bata yi farin ciki da zama na surikarta ba, ta dai amsa gaisuwata ta ce a kawo min drinks Daga haka bata da da bata raga ba, lamarin da ya sanyayar min da zuciya na dinga jin kamar na saka kuka, na tuna wancan lokacin da nazo da ta dinga yin kamar ta mayar da ni cikinta. Ban wani jima ba Ustaz ya yiwa Khadija waya ya ce ta fito da ni zamu tafi. Ina kallon wani banzan kallo da Mommy ta min da ina mata sallama ta ce  Allah ya bamu alheri. Na fice jikina a sanyaye na bi bayan Khadija da itama na lura sam bata ji da din abinda Mommyn ta yi ba. Don a hanya ta ce min  Sai hak uri AYSHA, kin san lamari irin wannan&  na d aga mata kai ina sakin fake smile.


Tunda ya mayar da ni gida ban sake ganinsa ba tsawon kwanaki shidda, sai dai hankali na bai wani tashi ba musamman da na tsinci wata takarda a saman dinning da ku di a kai ya rubuta  Ko zaki buk aci wani abu, kada ki neme ni na yi nisan kiwo. Na ja tsaki na yaga takardar ku din kuwa ko kallonsu ban yi ba.


Ranar da ya kwana shidda da tafiya ina kwance wajen 11:30 na dinga jin nocking a babbar k ofar shiga parlorna. Na mik e jikina sanye cikin atamfa ban damu da tambayar waye ba don na san ba zai wuce Ustazu ba. Na saka hannu na mur da handle d in sai idona ya fa da cikin na Asma k awata. Da murmushi ta ce  Amare, kun yi wuyar gani, koda yake yanzu Uwargida sarautar mata zan ce. Sam ban gane furucinta don haka na tab e baki na ce  Asma yanzu idonki kenan? Ta ha de rai tana furta  Kya ce haka mana, yaushe rabon da ki neme ni ko a waya. Na tab e baki na ce  Ina naga wata waya, ni Ai yanzu ba ni da waya haka nake rayuwa kamar wata y ar prison, ya su Mama? Ta ce  Haba dai, har yanzu wai kina nufin baki da waya? Na d aga mata kai ina d an murmushi sai naga ta saki ajiyar zuciya ta ce  AYSHA ya kika ji da fargabar kishiya kuma? Ni fa wallahi na zata ke Ustaz ya kai gidan da yake gina wa na kusa da gidanku, ina ta murna zaki sake zama mak otanmu, wai sai jiya na shiga in k are miki tsiya kawai naga Ustaz da wata banza a zaune a parlor ta bi ta kanainaye shi, na dinga zare ido ina kallonsu sai na ji ta ce  Zauji wacece wannan? Na ji Ustaz ya ce aminiyar Uwargida ce. Wallahi ban san sanda na fita daga gidan ba a gigice& .  KISHIYA? Na furta ina kallon Asma? Sai na ga ta yi tsilli tsilli ta ce  Ba dai baki sani ba?





5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& 40.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?

08033748387. (WhatsApp only pls!)



Ji na yi k irjina ya buga da k arfin gaske, da sauri na saka hannu don na amshi wayar sai dai Mommy bata bani damar hakan ba, ta rik e wayar gam a hannunta, tana jifana da wani irin kallo da ban isa na musanya mata abinda ta gani, amma cikin k arfin hali kuma once a rayuwata na tab a yin k arya da wayo na dai. Na ce ba ita ba ce Mommy, sharri ake son k ulla mata&  Ta dubi numberr da aka turo sak on sannan ta mayar da kallonta kai na ta ce  Shi Shareef d in ne zai mata sharrin? Na yi saurin girgiza mata kai, zuciyata na wani irin bugu ga damuwata ta kasa b uya a idona, na yi nadamar ajiye hoton a wayata d a vedion ma gaba d aya, na san tabbas sai Mommy ta nemi Shareef don jin gaskiyar lamari. K wafa naji ta yi ta kuma cilla min wayar tana furta  Mazinaciya kenan zaka aura Ahmad? Ka sani amma so ya rufe maka ido, zaka iya rantse min da Allah wannan ba AYSHA ba ce? Ga kamanninta nan zahiri amma kana son ka raina min hankali, amma wallahi ka bari na tambayi Shareef ya tabbatar min ita ce wallahi ko itace autar maza ba zaka aureta ba, ka ji na gaya maka? Na  d aga mata kai duk da rawar da zuciyata take yi. Tana fita daga bedroom d in na yi saurin kiran Shareef a wayata. Tun kafin ya yi magana na ce  Please Shareef do me a favour please.. Shareef da yake ji na ya ce  Wai menene Ahmad,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login