Showing 54001 words to 57000 words out of 80390 words

Chapter 19 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

135

fitowarki jiya shine kika zabaro k afa kika fito. Zama na yi a jikinta na rungumeta sosai na ce  Mami na ina missing d inki shi yasa wallahi gidan ba da di shi yasa, don Allah ki koma gidan mu Mami&  wani irin kallo ta hurgeni da shi kafin ta jijjiga kai ta ce  Ni da gidanku Aysha har abada! Babu sunan da nake kiran gidanku a yanzu haka sai BAKIN GIDA& . Idan ma abinda ya kawo ki kenan gwara ki tashi ki tafi. Idona ya cika da k walla ganin yarda b acin ran Mami ya bayyana ainun.. na gyara zama na a jikinta ina sakin kuka. A hankali ta saka hannunta tana bubbuga baya na ta ce  Ki yi shiru ba abinda zai raba ni da ke. Am still your caring mother& ya labarin wannan yarinyar kin ji ana zancenta a gidanku? Sam na manta wace yarinya ce don haka na ce mata  Wacce Mami? Ta d an cije leb enta ta ce  Your carbon copy, me kika ji Imamu ya ce a kanta ko shi ko Ummanki? Na gyara zama na ina kallonta na ce  Me yasa kike son sani? Ta girgiza kanta ta ce  Komai ma, kawai gaya min& .


5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?
'?&
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& ..48.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


Na yi saurin zame hannuna da Naga Ya Usman da ya rik e ni. Na isa wajen Mami a hankali na fa da jikinta ina sakin kuka na furta  Mami na! Tsam na ga ta yi tana kallona da hawayen da suka jik a mata idanu, sai naga ta janye ni daga jikinta da sauri ta mik a a hanzarce ta bar wajen. Jikina a sanyaye na bi bayanta da kallo. Anty Khadija ce ta zo ta kama ni tana furta  Tashi AYSHA mu je gida ki huta. Na kalleta da idona da suke zubar da k walla sai ta girgiza min kai ta saka hannu tana share min k wallar a hankali ta furta  Yau ranar farin ciki ce AYSHA ba ranar kuka ba. Ban fasa kukan ba don ji nayi kamar yanzu abubuwan suka dinga faruwa. Na bi bayanta ina kallon yarda kowa na gidan mu yake yi min kamar ya lashe ni. Na tuna wa dancan idanun nasu na wancan lokacin da suka dinga yin kamar su kashe ni don haushi. Fuskata na tsuke musamman hango Ustaz da na yi fararen hak oransa Sun k i su rufu, haka kawai sai naji haushinsa y a tokare min a k irji. Ido na zubawa Umma na da take ta kuka kamar me? Na d auke kaina kawai bayan na yi k asa da idona ina wasa yatsun hannuna. Dukkansu haushinsu nake ji kamar yarda zuciyata ta kasa musu uziri. Ya Usman kawai na rab u da jikinsa ya dinga buga min baya a hankali yana furta  Am happy for your happiness AYSHA.

Ya ja hannuna yana furta  Ya kamata mu tafi gida haka, ki je ki huta ki samu isashshen barci. Hakan yasa duk Naga sun biyo ni. Ustaz ma yana gefe na kamar ya janye ni daga jikin Yaya Usman ganin yarda yake ta shiga jikina.

Muna fita y an jarida suka mana caaaa ni kuwa na runtse ido na haushi da takaici kamar ya kashe ni duk tambayar da suka min kawai sai na saka kuka na ce Alhamdulillah! K arshe dai na ji Ustaz ya janyeni da sauri na koma gefensa direct inda motocinmu suke ya nufa.

Ganin yarda kowa yake k ok ari sai na bi shi hakan yasa Abba ya ce  A a ta bi Mijinta, idan ta huta sai ya kawota gida. Zuciyata ta yi wani irin zillo a raina na ce  Ai kuwa wannan karan zaku sha mamaki, ba zan koma gidan mutumin da Uwarsa bata so na ba. Don haka na ja hannun Ya Usman na fa da motarsa ina cewa  Kai ni gida Yaya Usman, kaina kamar zai tsage. Ba Wanda ya lura da shigata motar don ina ganin suna ta waige waige. Ya Usman kuwa ko matarsa bai nema ba ya ja motar da k arfi muka bar harabar kotun. Sai sannan na saki ajiyar zuciya mai k arfin gaske ina lumshe ido na. Duk wani bak in cikin da ya cunkushe min a zuciya naji yana zagwanyewa. Yaya Usman bai tafi da ni gida direct ba sai da ya biya shop rite. Ya ce na zauna a mota ya shiga ya fito. Ya kai 1hour kafin ya fito da ledo di a hannunsa ya saka a mota. Sannan muka hau titi yana kallona ya ce  Gidanki zan kai ki ko gidan Abba? Wani kallo na wurga masa sai kuma na saki murmushi na ce  Gida na kuma? Ai na bar gidan nan har abada Yaya Useey, kamar yarda na bar mai gidan, wancan karan ma ba yarda zan yi ne an fi k arfina shi yasa na koma gidansa. Banda yanzu da na San ina da y anci kowa kuma ya san ban aikata abinda na aikata ba. Ya Usman ya waro ido ya ce  Ki bi komai a hankali AYSHA, me ye laifin Ustazun naki? Na turo baki na na ce kada ka sake cewa Ustazuna Ustazun Hameeda dai. Murmushi kawai ya saki bai musa min ba ya ja mota zuwa gidan Abba. Yana parking ya kalleni yana tsatstsareni da ido ya ce  Banda tuna baya, ki bi komai a sannu bana son rashin kunya balle ramuwar gayya. Na d an tab e baki na kawai na fita daga motar. Shi kuma ya biyo ni da kaya a hannunsa.


Fuskata a d aure tamau na shiga gidan mu. Gaba d aya suna tsaye a tsakargida da alama dawowata suke jira. Babu Wanda na kalla na yi hanyar wancan d akin da suka bani lokacin da abin ya faru. Na shiga kai na tsaye. D akin yana nan a gyarensa na dubi d akin ina sakin murmushi da kai tsaye na San na takaici ne. Yaya Ysman ne ta turo k ofa yana kallo na ya ce  Me ye haka AYSHA? Na ware hannu na ce  Me na yi? Tashi ki koma b angaren Umma kiyi wanka a can. Shiru na masa sai naga ya fita da sauri. Sai ga shi Sun dawo da Abba. Abban ma yana kallona ya ce  Shatu na me kenan? Tashi tashi don Allah, tashi ki koma cikin gida. Bani da damar yi masa musu Amma ina ji a jikina wannan karan sai na d ana. Kallonsa na yi da idona da yake cike taf da k walla na ce  Abba ina zani? Nan d in ai shine d akina da kuka zab ar min. Gani na yi kawai ya zauna daf da ni, ya kamo yatsun hannu na cikin taushin murya ya ce  AYSHA banda tuna abinda ya wuce, komai ya faru a baya ina son ki d aukeshi a matsayin k addara, ba k in ki ne ya saka muka yi Miki wancan talalar ba sai zallar soyayya, ba Wanda zai so yaga nasa a cikin waccan rayuwar. Wani gata ne bamu nuna Miki a gidan nan ba? Ina ji kaf yara na ba Wanda na so irin son da na Miki Shatu, to abinda aka ce kin aikata ne dole ya sosa zuciya dole mutum ya ji ba da di a ransa duk mai sonki dole ya ji haushi amma ba tsana ba ce, mun yi haka ne don samun nutsuwarki AYSHA, tunda abin nan ya faru a kullum daren duniya sai na rok i rabbil Izzati y a shirya min ke, idan kuma bake kika aikata ba Allah y a bayyana gaskiya&  kuka ne ya k wace min na ce  Amma Abba me yasa baku yarda da ni ba? Me yasa ba ku yi tunanin a irin tarbiyyar da kuka bani ba zan iya aikata haka ba? Ya kamata tun a lokacin ku yi min uziri a yanayi na ya kamata ku San abinda zan aikata da Wanda ba zan aikata ba. Ja na jikinsa Abba ya yi kawai yana bubbuga baya na. Cikin muryar lallashi ya ce  Ki yi hak uri hak ik a mun yi kuskure&  Lunshe idona na yi a jikinsa ina tuna irin k untata min da wulak anta ni da aka yi, duk akan laifin da ba nawa ba. A kullum kallon tsana nake gani muraran a idanunsu. A hankali na ce  Ba wanda fa ya min uziri Abba sai Ya Usman Anty Khadija da Mami na, yanzu Abba da wani idon zaka kalli Mami na? Sai naga ya runtse idonsa kawai yarda ya yi d in y a tabbatar min tabbas lamarin ya girmama a zuciyarsa cikin wata irin murya ya ce  Tabbas na zalunci Fateema, ban san kuma da wani ido zan kalleta ba, da ina da dama dana janyo wancan lokacin na goge abubuwan da suka faru a baya, sai dai lokaci ya k ure min. Ayshatu na zalunceku don Allah ki yafe min&  sai naji Zuciyata ta yi rauni mahaifina ne ya zan yi da shi? Tilas na hak ura Amma kam zan rok eshi ya k yaleni ba zan koma gidan Ustaz ba.

Muryata na rawa na ce  Abba ka daina rok ona wacece ni? Ni fa abar ikonka ce kana da dama a kaina zaka iya aikata fiye da hakan a kaina baka yi laifi a wajen Ubangiji ba, ballantana kuma ni, alfarma guda zan nema a wajenka don Allah kada ku matsanta min zama da Ustaz! Ina son ya sake ni. Abba ya d ago a hankali yana kallona sai naga ya girgiza kai ya ce  Me yasa AYSHA? Bana son sa Abba a yanzu aurensa gaba d aya ya fitar min daga rai, karatu nake son na koma, bana son na yi aure sai nan gaba. Shiru Abba ya yi yana kallona kafin ya girgiza kai ya ce  Shikkenan, tashi yanzu muje ki yi wanka ki shirya a d akin Ummanki, ga y an uwanan fal a gidan suna jira ku ci abinci. Na mik e fuskata a dame da hawaye na bi bayan Abba.


Har a lokacin suna nan a farfajiyar gidan mu. Ustaz yana zaune daga gefe idanunsa a kaina sai sakin mayalwacin murmushi yake. Ko d igon fara a babu a fuskata na shigesu na shiga d akin Umma.

Motsinta na ji a toilet sai gata ta fito tana sakin murmushi ta ce  Ayshatu kin shigo? To maza ki je ki shiga ki yi wanka na ha da Miki ruwan wankan ki d an rage kafin an jima ki je Saloon. Cikin tausasawar murya take min maganar, sai na ji ta bani tausayi ganin yarda Har lokacin ta kasa sakin jiki ta ha da ido da ni. Hakan yasa na fa da jikinta na rungumeta sosai na sake kuka mai k arfi sosai. Itama rungumenin ta yi tana sakin nata kukan da na tabbatar na abinda ta dinga min ne yake cin zuciyarta. Da k yar na d ago daga jikinta na zame na shige toil???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?et. Wani irin wanka na yi da Har sai da na fara jin ra dadi a fatar jikina sannan na hak ura na bar dirzar kai na. Na yi sab i ya kai ashirin gashin kaina kuwa ban san irin wankin da na masa ba har sai da Umma ta gaji ta fara buga min k ofa tana kiran sunana. Hakan yasa na hak ura na d auro towel na fito daga toilet d in. Umma na kallo na ta ce  Lallai kin dirzu AYSHA ji yarda fatar jikin ki Har wani ja take. Murmushi na yi na ce  Ba dole ba Umma, a sati fa sau d aya suke bari mu yi wanka, wallahi ni kaina Har warin kaina na dinga ji. Umma cikin tausaywa ta ce  Mun gode Allah dai da komai ya zama sai labari. Zama na yi a gaban dressing mirror na shiga murtsike jikina da Neutrogena oil and body lotion. Ban yi wani makeup ba Umma ta kawo wata sabuwar riga light orange mai kyau sosai na zura a jikina. Da kanta ta min drying kai na ta gyara shi tsaf sai shinning yake. Gaba d aya na ji jikina ya canja wata irin iska mai da din gaske sai shigata take, kai Allah ya raba mu da k addarar da zata kai mu gidan gyaran hali. D ankwali na d aura a kaina sannan na fita harabar gidan namu inda aka baza daddumai da tabarmi d aya bayan d aya na dinga gaisawa da jama a kafin na zauna kusa da Anty Khadija da take fama da tsohon cikinta. Ya Usman ne ya yafito ni da hannu na mik e na isa inda yake. A hankali ya ja hannuna ban san inda zai kai ni ba, na ga dai ya nufi d akunansu da suke can daga gefe harabar gidan. Muna zuwa bakin k ofar ya ce  Bana son musu AYSHA, ki shiga mijinki na nemanki. Wani kallo na zuba masa na ce  Yaya Usman Miji kuma? Ai bani da Miji a halin yanzu&  kafin na rufe baki na ji an yi sama da ni ko ban yi magana ba na san Ustaz ne don naji mayataccen k amshin turarensa& ..



5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 50& ..


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


Shiru na mata kafin na tab e baki na ce oho musu, ban san me suke nufi ba Mami, na dai ji Abba yana cewa yarinyar zata iya zama daga ahalinsu saboda matsananciyar kamar da muke, kuma ai kin ga masu kama da ni suna da yawa a dangi ko? Murmushi na ga ta saki a hankali irin murmushin nan na gefen baki, ta ce  Ai kuwa masu kama da ke suna da yawa a dangi, zai iya yiwuwa y ar wani ce a family. Na ce  To Mami yaushe zaki dawo, tun da gaskiya ta bayyana? Girgiza kanta ta yi ta ce  Ba rana AYSHA, kada ma ki sake min maganar nan, na bar gidanku har abada, wane irin cin mutunci ne Abbanki bai yi min ba da shi da zuri arku gaba d aya, Usmanu ne kawai bai zargeni ba don har nan gidan yazo yana bani hak uri haka Ummanku ba abinda zan ce mata don ban ga alamun jin haushina a tattare da ita ba. Sai dai da yake ban san zuciyarta ba. Shiru na yi na kasa cewa Mami komai, don ni da kaina shaida ce na San an ci zarafin Mami na, akan laifin da na tabbata bata ji ba bata gani ba.

Na da de sosai don sai k arfe uku na tafi, ina sake baiwa Mami hak uri Amma ta nuna min sam ba zata hak ura ba. Don ce wa ta sake yi AYSHA ni da gidanku Har abada. Na mata sallama na tafi, ko ka dan ban ga laifinta ba don ta k i komawa gidan Abba don nima na sha alwashin ba zan koma gidan Ustaz ba, saboda irin maganganun da ya shak a min masu kama da k amshin mutuwa. Sanda na sauka har kusa da Mama na isa ina dariya na furta  Hajiya Mamanmu na tafi sai na dawo kuma? Ki dai daina cewa zaki zuba tsere da wannan gurguwar k afar taki. A fusace ta ce  Ubanki Imamu shine gurgu, jairar yarinya. Na fice ina dariya abu na.


A harabar gidanmu na tarar da dalleliyar motar tasa, sai walwali take. Tsaki na ja a zuciyata don na San shine saboda mayataccen k amshin turarensa da na ji. A can gefe na hango su shi da Yaya Farouk. Tun daga nesan na ji kaifafan idanuwansa a kaina. Tsaki na zabga ina sake tsuke fuskata na shige su daga shi Har Yaya Farouk d in ba wanda ya isheni kallo a cikinsu. Dalili suma su Yaya Farouk d in Har yau ban daina jin haushinsu ba. Har na wuce Ya Farouk ya taso da sauri ya biyo baya na yana kiran sunana. Banda bana son na nuna masa raini a gaban Ustaz da ba zan tsaya ba. Sai da ya k araso sannan ya ce  AYSHA kina kallon Mijinki kika share shi kika wuce baki tsaya kun gaisa ba, wannan fa ba tarbiyyar gidan nan ba ce.. wani kallo na watsa masa ina gani ya waro ido da alama mamakin kallon yake na kuwa tsuke fuska na ce ya je ya nemi matarsa, don ni ba matarsa ba ce na wuce tunaninsa. Da haka na juya zan shiga gida. Ji na yi an ja hannuna an rik e gam ko ba a fa d a ba na San Ustaz ne daga jin yarda yanayin jikina ya sauya. Ga bala in k amshin sa da ya cika min ciki. Hannun na so na fisge sai dai ya k i bani dama. Na juya a fusace ina masa wulak antaccen kallo na ce  For the last time, malam na sake gaya maka kada ka sake rik e min hannu&  Shima fuskarsa a d aure ya ce  Da izinin wa kika fita? Da wannan gantalallen mayafin? Ko kina nufin don kin saka abaya shi zai baki damar fita ba mayafi da aure na a kan ki? Tsaki na yi na ce  Na fita d in, jikina ko naka? Sau nawa zan gaya maka kada ka sake kira na da sunan matarka, How I wish zaka iya ganin zuciyata kaga tarin tsanarka da take ciki&  Runtse

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login