Showing 75001 words to 78000 words out of 80390 words

Chapter 26 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

157

Ganin yarda ya tunzira sai na ja baki na na tsuke ina dariya k asa k asa. Azaba gaskiya Usta zu na akwai kishi na masifa. Har dare bai fasa mita ba da jawa mutumin nan Allah ya isa har na gaji na manna baki na da nasa ina aika masa sak o mai zafi da ya saka shi yin shirun dole. Ban k yalesa ba sai da na mantar da shi duk wancan b acin ran tas sannan na samu salama.


Kashegari kuwa muka yi sallama da AbuDhabi zuwa k asar Saudiya. Fuskata sanye da nik ab da wani burgujejen julbab. Haka dai na hak ura ya zan yi?

Sanda muka isa madina wani irin sanyi na dinga ji a zuciya ta. Musamman gani na ga ni ga kabarin Manzon Allah. Ban san sanda na saka kuka ba. Haka ma a makka da muka je ka aba. Shima kuka na dinga yi ina yiwa duka dangina addu a. Sannan na tsananta addu a akan Allah ya daidaita Abba da Mami su dawo da aurensu don shine abinda na fi so fiye da komai a yanzu. Ustaz siyayya yake jibgawa duk inda kuma yaga kayan baby siya yake, sai ya ce wai ya san nan da 8 months ya d Au babynsa  Allah Ameen. Na ke cewa a zuciyata don nima ina son na ga Baby amma ni nafi son namiji shi kuma Ustaz ya fi son mace. A gida kuwa babu Wanda ya nemeni, sai dai Ustaz ya dinga ce min Sun yi waya da wane yana gaishe ni. Tab e baki nake in ce  Shine basa nema na. Ustaz ya yi k asa da muryarsa yana furta  Sun San kina can kina karb ar lamari mai girma wajen Ustazun ki ya za a yi su neme ki Madam?





A yi hak uri remain few pages mu k ark are In sha Allah.



Nazeefah&
'?
[10/16, 5:45 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& .63


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.


Na turo bakina kawai don ni sai na ji abin ya bani haushi. Ustaz dai bai yi min magana ba ya ja bakin kawai ya mik e ya fice daga bedroom d in yana dariya k asa k asa.


Kashegari Ustaz shi ka dai y a fita don a kwana biyun da suka gabata wani matsanancin zazzab i nake fama da shi ga amai da jiri. Shi kansa Ustaz d in ba inda yake zuwa sai masallachi. Ina zaune ni ka dai na zuba tagumi da hannu bibbiyu ba abinda nake tunani sai yarda rayuwa ke juyin waina. Da yarda lamarin duniya ya zama abin tsoro. Tabbas na amince da cewa duniya ba matabbata ba ce. Babu komai a cikinta sai ru dani. Rayuwar yanzu ta zama abar tsoro yau gareka gobe ga waninka. Duniya ta rikice masu ku di kawai ke jin da dinta yayinda talaka ke cikin wata irin rayuwa babu abinda ya dace ga bawa irin ya nemi kusanci ga Allah. Ya tsaya ya jajirce wajen bautar Ubangijinsa. Idan bawa ya yi hakan fak at ya gama, sai ya tattara ya mik a dukkan lamarinsa ga Allah ya yi addu a Allah yasa ibadar da ya yi karb abbiya ce. Saboda ba Wanda ya san ranar mutuwarsa Amma kam a wannan k adamin da ake ciki sakankancewa ba ta bawa ba ce, wallahi duniya ta zo k arshe. Kada ka manta da mak asudin da ya saka aka halicceka don ka bauta wa Allah ne ba don ka shagala ba& wannan tunanin da na yi sai na ji hankalina ya tashi. Tsoro ya cika min zuciya ba tsoron komai ba sai na mahaliccina. Hawaye suka dinga ambaliya a idona. Na lumshe ido na kawai ina jin saukar su. Ban san sanda ya shigo d akin ba sai ganinsa na yi durk ushe a gaba na, ya dafe duka cinyoyina yana kallona cikin tashin hankali. Cikin wata irin murya ya ce  Me ya faru K alb? Ko ciwon ne? Na girgiza masa kai na. Ina k ok arin tsayar da hawayen ido na Amma na kasa. Ustaz bai fasa matsa min hannuna ba cikin sigar lallashi ya ce  Tashi mu je asibiti, da ina da iko da na mayar da wannan ciwon jiki na K alb. Kumatunsa na Shafa na ce  Ba ciwo ba ne Ustaz, tuno wa da tabbas za a Mutu za a ha du da Allah shi ya d aga min hankali, ina kuma tausayin Wanda bashi da shi a wannan halin da ake ciki na rashi a duniya mai ku di ne kawai yake walawa. Ustaz ya saki ajiyar zuciya, Ya lumshe idonsa ya ce  Da wannna tunanin nake kwana nake tashi AYSHA, kuma duk wani mai imani dole ne y a dinga tuna mutuwa ha duwa da Allah, da azabar kabari. Wallahi a duk sanda na tuna lahira na tuna akwai hisabi akwai wucewa ta kan sira di na kan samu kaina da rasa duk wata nutsuwata, ina fatan Allah yasa mu dace. Wannan halin da mutane suke ciki kuwa bakomai ya dace garemu ba irin mu koma ga Allah mu nemi tuba da tsark akakkiyar niyya mu k udirce a ranmu tuba ne muka yi shi na Har abada ba zamu koma ga zunubi ba, idan muka aikata hakan tabbas zamu samu sauk in wasu lamuran.


Gaba d aya jikin mu ya yi sanyi, ranar ko siyayyar da Ustaz ya yi ban duba ba. Haka muka zauna shiru sai da la asar ta yi sannan muka tafi harami. Bama dawowa dama sai An yi sallah Isha i. Amma yau yarda jikina ya matsa min a haramin yasa ba shiri Ustaz ya tattara ni zuwa asibiti.


Dubawar farko da aka min, likita ya tabbatar da samuwar ciki a mahaifata na watanni biyu. Wata iri murna Ustaz ya dinga yi don Ban san sanda na ji ni a cikin jikinsa ba cikin tsananin farin ciki ya rungume ni. Yana furta  Alhamdulillah, bi ni imatihi tatummussalihat.. ni kuwa murmushi kawai nake saki cikin matsananciyar jin kunyar likitan da duk Wanda yake wajen. Wai ni AYSHA ni ce da ciki na haihuwa a jiki na. Haka Ustaz ya ja hannuna cike da tausayawa muka fita zuwa harabar asibitin. Nan ma tsayar da ni ya yi a cikin hasken futilu ya saka duka tafukan hannayensa ya tallafi fuskata yana murmushi ya furta  Sorry K alb, how I wish zan iya mayar da cikin nan jiki na da dukkan lalurar da yake saka ki. Amma ki saka a zuciyarki ibada kike. In sha Allahu za ki samu rabo mai girma a wajen Ubangiji. Na lumshe idona kawai farin ciki yana sake cika min zuciyata. Da gaske na yi dacen Miji na bugawa a jarida na kerewa sa a kuma. A hankali na furta  SHUKRAN LILLAH!


Sati guda muka k ara jirginmu ya d aga da mu zuwa Nigeria.


Cikin walwala nake saukowa daga jirgin zuciyata cike da murna da zakwa din ha duwa da y an uwana.

Gaba d aya ahalin Babanmu da na Baban su Ustaz suna tsaye a wajen jiran passenger. Wani irin farin ciki ne ya mamaye ni hango su da na yi Sun zo tarar mu. D aya bayan  d aya suka dinga rungumeni har Mommyn Su Ustaz. Ina jikin Ta na ji an ja hannuna ina juyawa na ga wata mata mai nik ab ta rungumeni a jikina na San Mami na ce tun kafin ta bayyana kanta gare ni. Da sauri na d age Nik ab d in ban san sanda na saki ihu ba na ce  Mami na! Ta ce  AYSHA ta! Na daka wani tsalle na ce  Allah yasa addu a ta ce ta karb u. A hankali na ji Ystaz ya ce da Mami  Maminmu ta yi a hankali ba ita ka dai ba ce. Mami ta sakar masa dak uwa ta ce  Ahmad ni kakar ka ce. Murmushi ya yi yana sosa kai ya bar wajen. Nan kuwa Humaira ta tasa ni a gaba da tsokana sai da Mami ta tura ta wajen Umma tana furta tafi wajen Uwarki kafin ranki ya b aci ba zaki wahalar min da y a ba. Humaira ta turo baki ta ce  Ni wai Mami me yasa kike min haka? Mami harararta ta yi kawai. Yaya Faruk ne ya ce  AYSHA ina mijin naki Alhaji mai tumbin Naira? Gaba d aya suka saka dariya ni kaina dariyar nake. Na isa wajen Umma itama na rungumeta. Murmushi kawai ta yi tana furta  y ar gidan Mami an dawo lafiya? Humaira ta ce  Har na hango sanda kike wani irin huci idan kin ganni.. . Na kai mata duka da sauri ta isa wajen Mommyn Ustaz ta b uya a bayan ta tana furta  Taimake ni Mamanmu.


Har muka isa gidana ina jikin Mami Ina sangartar da na da de ban yi ta ba. Ita kuma sai ririta ni take yi.


Tunda aka bu de wawakeken gate d in nake binsa da kallo. Wani irin gida ne mai kyawun gaske da ya sha farin paint da adon bak in k arafa da k ofofi da winduna. Ba k aramin tafiya da Imani na gidan ya yi ba. Shuke shuken da suke gidan sun matuk ar sake k awata gidan. Daga gefen wajen parking space muka yi parking. D ayan gefen kuma wani k ayataccen garden ne da ya yi kyau sosai. Hannuna cikin na Mami na muka shiga gidan da ban san yaushe Ustaz ya gina shi ba. Kyau da tsarin gidan kam ba a magana. Kamar Ustaz ya san????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? irin gidan da nake mafarkin Mijina ya mallaka kenan. Sai gashi Allah ma ji rok on bawa ya cika min duka burina na duniya sai dai fatan dacewa da samun tagomashin Aljanna.


A babban parlorn gidan aka baje ana ta zuzzuba abinci. K amshin abincin ne ya ishe ni na mik e da sauri na shige wani bedroom da yake can lungu. Mami ce ta biyo ni don dama Mommyn Ahmad da Ummanmu basu zo gidan ba.

A toilet ta ganni ina ta kakarin amai tana shigowa Ustaz yana biyo bayanta. A tare suka dinga min sannu hakan ya bani dama na sake narke wa na kwanta a saman gadon ina mayar da numfashi. Mami ta kalli Ustaz ta ce  Kun je asibiti kuwa? Ustaz ya d aga mata kai hankalinsa duk a tashe. Mami ta jinjina kai tana furta  Sai a hankali shi ciki mai laulayi haka yake, Allah ya raba lafiya Amma dai AYSHA ki dinga daurewa. Jeka ka samo mata lemon tsami ta matsa a bakinta. Da sauri Ustaz ya fita. Mami ta kama hannu tana min tausa a hankali. Wannan ne ya bani damar jefo mata tambayar da tun d azu nake fargabar amsarta.  Mami kin koma gidan mu ne? Ta girgiza kai fuskarta a d aure ta ce  Ban koma ba, ba kuma zan koma ba, yanzu ma hutu na zo daga England. Na turo bakina ido na suna cika da hawaye. Na janye jikina daga nata. mami ta bu de baki tana kallona cike da mamaki ta ce  Au Har yau baki girma da shegiyar shagwab ar taki ba? Kuka na saka mata sosai bata rarrasheni ba kallo na kawai ta tsaya tana yi. Sai can ta ce  Da wannan sangartar AYSHA zaki haifi d an da zaki masa tarbiyya? Na turo bakina na ce  To ba na ce ki koma kin k i ki koma ba? Dariya ta tuntsire da ita kafin ta ce  MAFARKI DA BURIN AYSHA YA CIKA na koma gidan ku, me za ki ba ni? Wani irin sufa na yi na shige jikinta
Cikin matsananciyar murna na furta  Alhamdulilah! Mami na
how comes Ban ji labari ba? Ta gyara zamanta tana furta  Kawai dai na gaji da magiya da nacin Abbanki da Ummanki da Aiken da yake gidanmu, hakan yasa na hak ura na koma. Bayan na tabbatar da nadamar Abban Ayshatu.


Murmushi na saki ina goge hawayena bayan na gama jin bayanin Mamin AYSHA na komawa gidansu AYSHA.


Mami ta share min hawaye na, tana furta  Na sani AYSHA, na San duka zuri ar gidan ku suna so na sai dai shai dan da yaso ruguza dukkan farin cikin mu. Alhamdulillah a farko ya ci galaba akan wasu daga cikinmu sai dai ni tun a farkon da zuciyata ta yi zafi na zauna na yi tunanin ko nice a shoe d in su irin zargin da zan yi kenan, sai na ji na samu nutsuwa, na kuma cire k ullatar da na musu, na dinga addu ar Allah ya bayyana gaskiya, Ya wanke ni da ni da ke daga zargin da ake mana. Alhamdulillah addu a ta ta karb u a lokacin da na yi tsammani.


Na ja ajiyar zuciya bayan jin jawabin Mami. Na rungumeta a jikina ina jin tausayin abubuwan da aka dinga mata a wancan lokacin duka a kan laifin da ba nata ba. Daidai lokacin Humaira ta shigo turus ta yi sai kuma ta juya tana dariyar da ta riga ta zame mata jiki. Mami ta k walla mata kira, Amma ta k i dawowa ta furta  Ba ruwana Mamin AYSHA, ba mai shiga tsakanin uwa da y a a sha hirar yaushe gamo lafiya&  muka yi dariya ni da Mami muna furta  Humaira kenan! Mami ta ce  Ai Ummanta ta riga ta sangarta ta. Wancan satin fa kwananta bakwai a gida wai tana gudun mijin sai da Muhammad ya mata jan ido ta tafi. Na ce  Mami ai baki ga komai ba, sai loakcin da ta dawo a bayan Umma nanik e da ita take barci. Mami ta ce  Ikon Allah, kamar ke kenan, da fa ba kya iya barci sai a jiki na. Na yi murmushi kawai ina furta  Na fi samun nutsuwa ne idan ina jikin ki Mami, sai na yi barci hankali kwance,da ba kya nan fa da k yar na Saba. Mami ta ce  Ai hakan yana saka shak uwa da soyayya tsakanin iyaye, idan mace ta yi aure kuma sai ta koma bayan Mijinta. Hakan yana saka soyayya mai zafi a tare da su. Ta yarda ko fa da suka yi ba zai yi tasiri ba zasu shirya don ba zasu iya kwanciya ba tare da juna ba, ki kula da wannan Ayshatu. Na jinjina kai. Ina rufe fuskta a jikinta. Ta d aga kai na tana furta  Ke tsaya wai ni kike jin kunya? To ki cireta don a wannan zamanin idan uwa bata koya wa y arta zaman aure ba tsaf za a gurb ata mata tunaninta don haka kika ga tun da bana jin kunyar koya Miki komai. Kada ki manta ni na koya Miki saka Bra pad da sauransu. A gabanki nake saka turaruka duka lungu da sak o na jiki na don ki gani ki koya ke ma. Don haka ki cire wata kunya a ranki na gaya Miki.


Sai dare suka shirya suka tafi. Duk sai na ji hankali na y a tashi ganin za su tafin Har hawaye na yi. Ustaz ya ja hannuna duk sai na ga jikinsa a sanyaye shi ma. Sai da ya tabbbatar na ci abinci na sha magani sannan ya shiga wani bedroom na ga ya fito ya dawo ya zube a gaba na. Kansa ya saka a cinyata tsawon minti guda kafin ya d ago. Idanunsa sun ka da Sun yi jajur ya kama hannuna ya matse da k arfin gaske murya na rawa ya ce  Zan tafi AYSHA! Wani irin waro ido na yi zuciyata na bugu na ce  Zaka tafi ina? Ya furta  Wajen Hameedah.. . Yana lumshe ido hankali na a tashe nake bin bakinsa da ya furta Hameedar da kallo. Zuciyata na ji tana wani matsanancin bugu don sai a lokacin na tuna ba ni ka dai nake da shi ba. Cikin wata irin murya mai rauni na ce  Na shiga uku Ahmad wannan kuwa ba zai zama ajalina ba, wani abu nake ji a k irji na& .






Jikar Nashe&
'?
[10/16, 5:45 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& .LAST PAGE=؃?=؃? ALHAMDULILLAH& &

Godiya ta musamman ga Ahalin gida na Musamman Wanda suka yi patronising NA GA RAYUWA. Na gode k warai Allah y a yi muku sakamako da mafi alherin sakamako. Sai y an comment section da basa gajiya da suburbu da comments . AYSHA, MAMIN AYSHA DA USTAZUN AYSHA NA GODIYA. >?p?

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.



Wani irin kuka na saki, ba na komai ba sai na zallar farin ciki da samuwar ciki a jikin Mami, abinda aka da de ana nema. Na rungumeta sosai a jikina ina sakin kuka mai ha de da murmushi& ina kallo Ustaz ya d an saki murmushi ya fita waje. Umma ma cikin dariya ta ce  To meye na kukan? Madadin ki dinga furta Alhamdulillah? Ai godewa Ubangiji shine abinda ya kamata yanzu. Ajiyar zuciya na saki na ce  Kukan farin ciki ne Umma, wallahi ban tab a Jin irin farin cikin da nake ji yau ba. Umma ta ce  Na sani Aysha, haka kowa ma yake wannan farin cikin, duka gidan nan murna muke da wannan lamari mai girman gaske, wa ya isa ya maka wannan banda buwayi gagara misali a sanda ka cire rai a lokacin kuma Allah ya kawo saboda ya nuna mana komai akwai lokacinsa, fatanmu Allah ya raba su lafiya. Na ce  Ni fa da Umma na yanke shawarar da zarar na haihu zan dank awa Mami abinda na Haifa wallahi. Ta raine shi kamar yarda ta raine ni. Mami murmushi ta saki ta ce  Ai ko yanzu ma zan yi farin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login