Showing 39001 words to 42000 words out of 80390 words

Chapter 14 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

139

da addu oinku da masu waya yi min gaisuwa da masu zuwa jazakumullah Khaira Jaza ihi.
Allah ya bada lada Allah ya ji k an mamatanmu ya kyautata namu zuwan.


5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& . 41.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.



Kallonta nake kawai kamar yarda Umma ma ta zuba mata ido ganin yanayin kallon da take mana kamar taga wani abin k i. K anwarta kuwa da fara a ta tareta tana furta  Aunty ke ce da safiyar nan, Yanzu haka Ahmad ne y a d addako ki kamar a kansa aka fara aure duk yabi ya tayyara yarinya, ina ji dai kaf dangi yau ba Wanda ba zai San matar Ahmad ta kawo budurcinta ba, rashin kunyarsa wallahi har mamaki ta ba ni. Ido na runtse da sauri jin abinda k anwar take fa dawa yayarta. Yak e kawai Mommyn ta yi tana duban Umma da k yar suka gaisa. Ina daga kwancen nima muryata a k asa na ce  Ina kwana Mommy. Ta  dan yi murmushin da na tabbata bai kai k asan zuciyarta ba ta ce  Ya jikin? Ban amsa ba sai Aunty likita ce na ji ta ce  Wannan jikin nata ai ba wani sauk i, ina ji dole na tattara ta na tafi da ita asibiti. Mommy ta yi shiru kafin muga ta mik e ta fice daga d akin. Tsawon mintuna d aya itama Anty Doctor ta bi bayanta. Hakan yasa na rage daga ni sai Umma a bedroom d in. Umma fara a fal fuskarta ta k araso inda nake ta zauna a gefe na murya a k asa ta ce  Alhamdulillah AYSHA, yau dai kin kankaro mana martaba da mutuncin mu, Ubangiji Allah ya Miki albarka, ashe duk zargi da zaton da ake Miki ba haka ba ne, a yanzu Abbanki ya yarda ai ya tashi tsaye a tsaurara bincike a gano musabbabin wancan gantalallen vedion. Ni dai runtse ido na nake kawai, saboda azabar da nake ji a gaba na, ga zuciyata ita ma suya take, menene ban gayawa Umma ba Amma ta k i saurarata.  Ki yi hak uri AYSHA In sha Allah yanzu zaki samu sauk i, ki yi ta addu a ni ai wannan ciwo ina maraba da shi, saboda irin ciwon da ake so ne, da k arfin zuciyata zan ta sanar da dangi baki da lafiya don kow ya san kin kawo budurcin ki d akin Mijinki. Inna zan fara gayawa yanzu don na San ita zata kwaza kowa ya ji, ce mata zan yi tazo ta yi jinyarki baki da lafiya idan tazo sai taga komai da idonta&  Kallon Umma nake kawai ina mamakin abinda take fa da kunya kuwa ta yi min rufdugu, ita yanzu ba zata ji kunyar terere da wannan al amarin ba. Shigowar Aunty Doctor da Mommy ne ya saka Umma yin shiru sai dai fara a da walwalar fuskarta sam ba su d auke ba. Mommy ta d an kalleta kafin ta ce  Hajiya ni zan wuce Allah ya bata lafiya, za ku je asibitin yanzu da Tasleem. Umma ta ce  A a, nima ba Dani za a ba, zan koma gida na turo wacce zata zauna da ita, tunda ta ce zata kwana biyu a can. Mommy ta d aga kai kawai tana wani shan k amshi ta fice daga  dakin. Umma ma ta mik e suka kama ni da Aunty Nurse suka fice da ni zuwa wajen motocin. Ustaz dai kasa fitowa ya yi ba mamaki kunyar Umman ce ta saka ya kasa fitowar.



Driver yana jan motarsa da Umma a ciki. Ustaz ya fito daga inda ya b oye. Hararar gefen ido na wurga masa ina jin zafinsa da haushinsa cikin raina. Shi kuwa da murmushi fal fuskarsa ya wani dafa ka ina ya ce  Ya aka yi K alb, hope kina samun sauk i yanzu? K aramin tsaki na ja a hankali, Wanda Ustaz d inne kawai ya san tsakin na masa. Murmushi ya yi ya d an yi kissing leb ena na lura sam Ustaz ba ya jin kunyar Aunty Tasleem ko don ya sa ar ce oho masa. Bata masa magana ba illa harara da ta wurga masa ta ce  Zaka shiga mu tafi ne ko kuwa zaka tsaya rashin kunya, ina ma ban bawa Khala hak uri ba ta tattaraka ta saka dole ka bi matarka wallahi. Ya d an waro ido ya ce  Ai kuwa Allah da ba zan iya ba. Ta d an yi k wafa ta na fara driving ta ce  Kada dai ka yi breaking promise da ka d auka, nextweek ka ce zaku tafi don haka ba fashi, ka ji na gaya maka. Ya d an tsuke fuska yana d auke kansa bai yi magana ba sai dai ya ja hannuna ya rik e gam kamar wani zai k wace masa ni. Sanyin a.c da k amshin turaren Aunty Tasleem ne yasa barcin da nake ji ya rinjaye ni, Har ban san mun isa asibitin ba. Sai da naji Ustaz ya birkito ni jikinsa ya manna min kiss a goshi da tsinin hanci na sannan na bu de ido da sauri ina kallon gaban motar sai naga ba k anwar uwar tasa a ciki. Ajiyar zuciya na saki kafin na yi k ok arin Zare jikina, amma bai ba ni damar hakan ba, a kunne ya ra da min  Bari mana, yau kam ai na zame Miki magnet wallahi, ni ka dai na San duniyar da kika wulla ni jiya. Mai kike so na baki ki fa da ko meye Allah zan baki. Ban masa magana ba muka ji an k wank wasa k ofar na yi saurin ture hannunsa daga cikin rigata ina gyara hijabi na. Bai sake ni ba sai da ya manna min sumba a lab b ana sannan ya bu de k ofar motar bayan ya saka black shade a fuskarsa. Ba Doctor ba ce wasu nurses ne matasa suka kama ni suka fito da ni daga motar aka saka ni a wheel bed kamar wacce na ce musu ba zan iya tafiya ba, duk tafiyar da k yar nake yinta, k afafuna kamar duk kaluluwa ne a jikinsu tsabar ciwon da suke min, hakan da suka min tabbas ceto na suka yi. Ustaz yana daga gefe yana ba su umarnin su tura a hankali kada su yi sauri. Duk abinda yake sam baya burge ni don na k udiri niyyar sai na rama abinda ya min ba abinda zai saka na zauna da aurensa& 


Wani  daki mai kyan gaske aka kai ni aka shimfi dar akan gado. Doctor ta shigo da kayan aiki. Tana kallon Ustaz ta ce  Dole a mata d inki ko yaya ne? Saboda abinda ka mata bana tunanin Wanda yake cikin hankalinsa zai aikata&  sunkuyar da kai ya yi yana sosa k eyarsa. Ni kuwa jin wai d inki za a min sai da gaba na ya fa di sosai, na shiga wuri-wuri da ido. Ganin ina shirin wahalar da ita a wajen allurar kashe waje ma kawai hakan yasa ta kalli nurse d aya ta ce  Kira min Doctor Musa, ina ga dole sai ya taya ni ba zata tsaya ba. Wani irin kallo Ustaz ya mata yana furta  Me? Wani k aton kike cewa yazo yaga min sirrin matata? Tasleem da dariya taso kufce wa ta kauda kanta tana furta  To me zai gani a jikin matar taka? Jikin mata nawa ya gani kafin natan? Ustaz ya cije bakinsa ya ce  Kada ma ki fara, ki bari zan rik e Miki ita ki mata ke kanki a dole nake bari kike ganin wannan wajen da bana jin akwai abinda nake so sama da shi a rayuwata&  ta zaro ido tana masa kallon mamaki. Kafin ta ce  Lallai Boy ka San mace&  Sai kuma ta yi dariya shi kuwa sake tsuke fuskarsa ya yi yana furta  Kin san dai bana son sunan ko? Ya taso ya hau gadon sosai bayan ya ce yaran nurses d in su matsa can gefe. Ya jani jikinsa sosai a tsakiyar k afafunsa da ya warasu sannan ya wara tawa k afar. Zuwa lokacin na rage jin tsoro saboda allurar ta fara bin jikina, ban ma san me take ba har sai da ta gama sannan ta kalli Ustaz ta ce  Ga shi nan na gama mata ban gutsire ta ba. Sai ka tashi a gyara mata kwanciya. Duk bala in ka kuma ka bar yarinyar mutane ta warke ras. Ka tattara komatsanka ka tafi da Hameedah. Daga haka ta fice ni kuwa tuni na runtse ido na don bana son Ustaz ma ya san ido na biyu. Ya  dan rankwafo ya gyara min kwanciya. Yana sumbatar forehead d ina. Cikin husky voice ya furta  Ana Uhubbika katheer katheer& turo k ofar da aka yi ne ya saka shi saurin ja da baya yana amsa sallamar. Nima na d an bu de ido na Jin muryar Babar su ZINATU ce. Ta k araso fuskarta ba yabo ba fallasa take amsa gaisuwar Ustaz da yake sunkuyar da Kai.  Ya mai jiki kuma? Wai me ya sameta ne? Ustaz murmushi kawai ya saki ina kallo ya fice daga d akin. Cikin muryar basarwa na gaida Umman ZINATU ta d an kafa min ido daidai lokacin da Anty Khadija ta turo k ofar ta shigo itama. Ta yi saurin k arasowa tana furta  Sannu Aysha, ni yanzu Yayanku ya min waya ya ce nazo asibiti an ce baki da lafiya. Na d aga mata Kai na. Ta ce  Subhanallah, me ya sameki haka? Ban amsa mata ba Doctor ta shigo tana kallonsu suka gaisa sosai sannan ta ce  Waye mai zama da ita? Umma ZINATU ta ce  Ni ce, kafin gobe kakarta tazo daga potiskum wani abin ne? Doctor ta girgiza Kai. Ta ce  Bakomai ba ne, kawai dai ana son a kula da ita sosai, kin San idan mutum ya samu issue na d inki akwai buk atar a kula da shi sosai ko don gudun samuwar infection, a dinga shiga ruwan d umi mai d an gishiri ka dan. Umman ZINATU da mamaki a fuskarta ta ce  D inki kuma? Subhanallahi me zai jawo mata d inki kamar wacce ta haihu? Doctor ta saki murmushi ta ce  Ana samun irin haka sosai ga budurwar da namiji ya fara kusantarta a Daren farko, Allah dai ya bata lafiya, ni zan wuce Aysha idan da matsala ki fa da ma Ustaz sai ya kira ni. Daga haka ta fice ta bar Umman ZINATU da hagamemmen Baki, ita kuwa Anty Khadija cikin farin ciki ta ce  Alhamdulillah Allah mun gode maka Aysha kin bawa munafukai kunya, yanzu kuma kowa ya San ba kya yawon banza a daina yama d idi da zancen&  ni dai murmushi na yi a zuciyata ina mamakin anty Khadija da Sam bata Jin kunyar fa dar gaskiya a koda yaushe. Ita kuwa Umman ZINATU shiru ta yi duk fuskarta ba walwala.

Haka aka fara zuwa dubiya duk Wanda yazo kuma Anty Khadija bata Jin kunyar ta sanar masa budueci na Kai gidan Ustaz shi yasa na samu raunin da aka min d inki, ita take fa da ni take bari da Jin kunya. Har dare ban sake ganin Ustaz ba, tunda ya lek o yaga jama a da yawa a d akin, bai shigo ba ya fice da sauri. Ya dai kira Anty Khadija ya ce ta bani wayarta ta. Ya tambayi ba abinda nake so, shiru kawai na masa maganar duniya na k i amsa masa, k arshe dole ya yi cutting wayar. Ni kuwa na bi wayar da harara kamar Ustaz d in ne ya zama wayar. Yayyena maza ba Wanda bai zo ba, fuskonkinsu cike da fara a sai dai ni kuma ba Wanda na kula sai Yaya Useey. Da daddare sai ga Abba na a idonsa na hango irin tsabar murnar da zuciyarsa take ciki, duk da bai yi min magana ba, amma irin kayayyakin da ya judo ya kawo asibitin Sun tabbatar min da hakan. A hankali kuma ya ce  Allah Miki albarka 5?h?5ؚ?5ؔ?5؉?5؂?5ؕ?5ؐ?5ؖ?, wancan lamari kuma ki bar damuwa in sha Allah zan yi bincike mai tsauri a Kansa. Shima ban amsa masa ba shiru kawai na yi.


K arfe 9:00 Ustaz ya shigo, cikin wata azababbiyar Jallabiya coffee color Kansa ba hula hakan ya bawa kwantacciyar sumarsa damar fitowa sai k yalli take. Kamar yarda sajensa da gemunsa suka kwanta suka yi luf. Wani irin k amshin turare kake ji kawai a d akin. Ta gaishe da Umman ZINATU har k asa. Sannan ya k araso wajena. Ba mamaki Umman Zinatun kunya ta ji ta mik e da sauri ta fice bayan ganin Ustaz ya zauna daf da ni a gefen gadon yana kama hannuna. Murmushi ya yi ya bi bayanta da kallo a hankali ya mayar da idonsa kaina ya ce  Na koreta, na San idan ba haka na mata ba ba zata bari na sake da ke ba, ni kuma so nake kawai& . Sai na ga ya kanne ido yana d aga gira yana kallon boobs d ina. Tsaki na yi ina k ok arin gyara zama na, ya ce  Kada fa ki tashi, k in ci abinci bari na kira Aunt Tasleem ta duba ki. Na wurga masa harara na ce  Kai wai baka Jin kunya ne? Ya yi dariya yana d an sosai gefen hancinsa ya ce  Kunya for what reason zan ji kunya? Ai ni haka nake so ko ya San dal na b are Eehsha a leda. Na turo baki na ina furta  Ai shikkkenan ka ji da di. D azu ka ce na gaya maka duk abinda nake so zaka min, da gaske kake ka yi alk awari? Y a d aga Kai yana Jan karan hanci na ya ce  Gaya min koma me ye zan maki ko zan siya Miki koda duk arzikina za su k are& . Na yi murmushi ina d an Jan fatar leb ena na cija ka dan, ban Kai ga saki ba sai kawai na ji Ustaz ya saka bakinsa a nawa yana bani deep kiss. Ya yi son ransa kafin ya sake ni yana mayar da numfashi idonsa a lumshe ya ce  Ai sai ki ce min Ustaz I need you&  na ware ido na ce  Haka na ce maka? Shima narkakkun idonsa ya shigar cikin nawa ya ce  Haka inkiyar ki ta nuna min, oya tell me, me kike so kuma, I promise you zan Miki yanzun nan. Cikin idonsa na kalla murya ta a sark e kamar mai mura na ce  Ustaz I want divorce right now& & .saki kawai nake buk ata yanzun nan, kuma kada ka manta muhimmacin cika alk awari a musulunci& ..





5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& .42.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?

08033748387.



Wani irin tashin hankali na gani kwance a cikin idanunsa, Har idanun ya fara tara k walla. Hannunsa shaking yake a cikin nawa hannun sosai. Ya dinga kallo na yana cije leb ensa. Har kallon ya isheni na janye nawa idon ina jin a zuciyata abinda na zartar d in Shine daidai bana sonsa a yanzu ba kuma zan iya cigaba da zama da shi ba. Abinda nake so a gane an gane to kuma me zan yi? Ai yanzu nawa wasan zai fara.  Eehsha! Ya fa da cikin rawar murya yana dawo da fuskata saitin tasa fuskar.  Ki kalle ni pls, I want to talk. Na k i kallon nasa don ban shirya ya karyar min da zuciya ba. Inaga ganin ba zan kalleshi d in ba ne yasa ya matsa hannu na a hankali ya furta  Please kada mu yi haka da ke K alb, wallahi ba zan iya ba, zuciyata zata raunana Kada kice zaki min ramuwar gayya ta wannan hanyar wallahi ba zan jure ba AYSHA ko magagin mutuwa nake ba zan iya furta Miki kalmar saki ba& . Na ware ido na ina kallonsa kafin na saki murmushi da shi da kansa na San ya san na rainin hankali ne na ce  A yanzu ne ba zaka iya saki na ba kenan? Da ka tabbatar ni ba karuwa ba ce, mai yasa wancan lokacin ka sake ni alhali ba wuk a aka saka maka a mak oshi ba, wallahi Ustaz sai ka sake ni don na ci alwashin ba zan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? zauna da kai ba, I hate you Ustaz! Na maka tsanar da bana jin ina yiwa wani abin halitta ita& . Gani na yi ta runtse idonsa da suka yi jajur ya ce  Baki yarda da abinda na ce Miki ba kenan, wallahi Mommy ce ta tilastani wancan sakin ma ba son raina ba ne&  Na janye hannuna ina tab e baki na ce  Ina ruwa na kuma, kai da Mommyn kuka jiyo kuma ku ta matsewa ni dai wallahi sai ka sake ni don daga nan ba zan koma gidan ka ba. Da sauri yasa hannu ya rufe min baki yana furta  Shshhhh, kin san Allah ba ya son mace ta ce mijinta ya saketa hakan illa ce a wajenta wallahi don mala iku tsine mata suke&   Haka nan Allah ba ya son saki don Al arshi girgiza yake idan an yi sa, don haka da ni da kai duka masu laifi ne wajen Allah tunda ban maka komai ba sai zalunci ka sake ni ranar da na tare a gidanka akan zargin da baka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login