Showing 45001 words to 48000 words out of 80390 words

Chapter 16 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

138

ali ne yasa court d in ta samu bak uncin shiru.. hakan yasa na d an d ago kaina na saci kallon jama ar da suke court d in. A gaba na hango kaf yayyena sai Ustaz da yake saye cikin jallabiya idanunsa da black shades fuskarsa ba walwala ko ka dan. Na d auke idona a Kansa ina Jin zuciyata na sake k arfafa min tsanar aurensa ba don komai ba ina tunanin silar Auren nasa muka rasa duk wani farin ciki a gidanmu. Ba mamaki da ban ha du da shi ba duk wa dannan ibtila in ba zasu same ni ba. Al kalin na kalla sai Naga na San shi mutumin Abba na ne sosai don Abbana ma Alk ali ne kafin ta ajiye aikin da kansa& Alk ali ya gabatar da kansa kafin lawyoyin mai k ara da na wa danda ake k ara suma su mik e su gabatar da kawunansu. Barrister Jamilu Nashe& shine lawyern da zai kare ni&

Sunana suka tambaya na kuma sanar musu sannan Barrister Fateemah J. Nashe mai kare mai k ara ta matso don yin tata tambayar.


Duk tambayar da ta min kasa bata amsa ko guda na yi saboda yarda zuciyata ta yi wani irin nauyi ga idon mutane a kaina. Har sai da ta sake maimaita tambayar  Ayshatu me ye ha din ki da Minister D an Audu da har kika yi k ok arin kashe shi bayan kun k wace masa dukiya mai tarin yawa&  Na girgiza kaina murya a shak e na ce  Ba ni ba ce. Ta ce  Ba ke ba ce kamar Yaya? Bayan ga zahiri an ga kamanninki kwabo da kwabo a hoto? Kuma da bakin ki kika amsa a station cewa ke ce? Runtse idona kawai na yi ina fisgar leb ena hawaye suka fara zubo min na k i kuma na ce komai naja bakina na tsuke.Barrister Fateema ta jijjiga Kai ta ce  Ya mai girma mai shari a da alama Aysha ta shirya wasa da hankalin kotu, bayan hoto da komai Sun nuna ita ta aikata abinda ake tuhumarta da wannan damar nake rok on kotu da ta zartar da hukuncin da ya dace da Aysha ba don komai ba sai don Jan hankali ga b aragurbi irinsu Aysha&  Da sauri Barriste Jameel ya mik e ya ce  Ya mai girma mai shari a bai kamata kotu ta yi hukuncin gaggawa Akan wannan baiwar Allahn ba alhali ba a tabbatar da laifin da ta aikata ba, tsananin b acin rai yakan saka mutum ya amsa laifin da ba nasa ba. Hoto kuma ba zai zama hujjar da zia saka a kamata a nanik a mata k
Laifin da ba nata ba, duba da cewa za a iya kwaikwayar fuskar mutum don son jingina masa wani laifi da bai aikata ba. A bada dama ta hanyar tsaurara bincike a kuma gano sauran y an uwanta idan suka zo suka tabbatar itace sai a zartar mata da hukunci da ya dace. Dafatan Kotu zata amince da wannan nazari nawa&  Alk ali ya jinjina Kai kafin ya yi rubutu ya d ago ya ce  Bisa ga tarin hujjojin da Barriste Jameel ya bayar kotu ta gamsu ta kuma d age saurarar k ara zuwa zuwa ashirin da bakwai ga watan nan da muke ciki, kafin nan kotu bata amince da bada belin Wanda ake tuhuma ba&  ya buga guduma daga nan shari ar ranar ta tashi. Ina kallo aka sake ingiza k eyata zuwa motar shiga ba biya. Na dinga kallon su Ustaz da suke share hawaye akai akai.



Haka aka sake gark ame ni a d akin da zan kira k anin kabari, dalili ba wuta ba haske ba fanka a ciki. Window k walli guda ne kuma d an mitsitsi a can saman katanga. Zuciyata ta yi rauni na zube a wajen ina sakin kuka a hankali. Daga ranar ban sake saka kowa a idona ba, sai lawyer na Ustaz Jameel da yazo ya min tambayoyi Amma amsa guda bake bashi ni ban sani ba& .



Ranar zaman kotu na biyu suka sake zuwa suka tafi da ni. Wannan karan ma Kotun a cike take mak il da jama a. Ban yarda na bu de idona ba saboda hasken sai Naga ya min yawa. Ko don na da de ban ga hasken ba ne. Na dubi inda jama a suke. Anan na hango Duka y an gidanmu. Sai Ustaz da yake gefe ya sunkuyar da kansa yana murza goshinsa. Na mayar da duba na wajen lawyoyin da suka mik e suka fara gabatar da kansu. Mami na furta a hankali ganinta sanye da rigar lawyoyi fuskarta ba fara a ko ka dan idanunta sanye da black shade& sai a sannan na tuna Mami fa lawyer ce mai zaman kanta. To me tazo yi? Wa kuma tazo karewa?


Ban amince a fitar min da pages d in da ban Saki a normal groups ba. Jdan kin San kin siya Vip be don ki fitar Uwar gwaninga gaya min da wuri na baki ku dinki. Ko ban ce ban yafe ba na san Allah ba zai k yaleki ba dalili? Na bayar da kyautar ina kan bayarwar ma.

5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA & ..44.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.


Shiru na mata, don ba amsar da zan bata, na shige toilet na  daura alwala. Ina fitowa na sake ganin still ta koma barcin murmushi kawai na saki ina tunanin abinda Ustaz ya aikata. Sau biyu yana shigowa d akin da daddare yana min inkiya da na tashi mu tafi, turo baki na nake fuskata a tsuke na girgiza masa kai. Sai ya karyar da kai kamar yaro yana neman Uwarsa. Yana kallon Inna da take barci ya ce  Ki tashi mu tafi, tunda Har ta yi sallah ta sake komawa barci ba zata tashi ba, wallahi na yi alk awarin ba abinda zan miki, sai d an Kiss kin san bana gajiya da bakinki ban k i kullum na dawwama a haka ba. Harara na watsa masa na tab e bakina na ce wallahi ba inda zani, kuma don ka ji ma Har yau ina nan kam baka na ka sakeni kafin ka wuce da matar so&  wani kallo ya jefa min yana sakin murmushi k asa k asa ya ce  Matar so? Mhmn, ai ni bani da matar son da da wuce ki, ki tashi mu je ko sai na d auke ki. Wannan karan tsuke fuskata na yi sosai na mayar da kaina na kwanta don haushinsa nake ji sosai. Ina kallo ya hawo gadon ya jani jikinsa  Shikkenan, tunda ba zaki tashi ki taya ni ha da kaya ba, bari na kwanta anan&  na bu de ido ina kallonsa a hankali na ce  Wallahi ka tashi ba ruwana idan Inna ta farka fa? Na San dole zata farka&  Ya sumbaci bakina yana furta  To menene don ta farka? Tun kafin a haifo iyayenmu ta San me ake aikatawa a cikin aure. Ya fa da yana k ok arin zuge min zip, na yi saurin rik e hannunsa na ce  Tashi kawai mu tafi, Amma wallahi kada ka sake ka tab a ni, don ban shirya zaman aure da kai ba&  sauka ya yi ya bi bayana yana dariya muna fita corridor na ji ya d aga ni cak muka haye sama. Wani irin dare ne da sam ba zan manta da shi ba, duk da bai k etare dokar likita ba Amma na ji a jikina na kuma tabbatar Ustaz yana bala in sona a yau kam, shi yasa naji zuciyata tana rauni akan ramuwar gayyar da nake son na masa& sai da muka yi wanka sannan na mik e ina niyyar fita ya sake ja na jikinsa a hankali ya zaunar da ni samar cinyarsa a kunne ya ce  K alb, ki ce kin yafe min, please! Bana son tafiya na barki kina Fushi da ni, 3weeks kawai zan yi na dawo sai mu koma da ke, tunda aiki e da zai d auke ni tsawon 3months, hope kin hak ura? Na girgiza kai na idona na kawo k walla na cije leb ena na ce  Ta yaya kake zaton zan hak ura? Kana son ka ce min na hak ura da duk abubuwan da ka min, Har da munanan maganganun da ka dinga jifa na da su, Karuwa fa Ustaz karuwa ka dinga ce min, kai da y a kamata ka zama kai ne farkon mutumin da zaka shaideni, ba zan b oye maka a yanzu kam bana jin sonka ko ka dan, gaba d aya ya fice min a rai kawai dai zan zauna da kai ne zuwa wani d an lokaci bana son a karo na biyu a sake jin aurena ya mutu, na San zan shafawa kaina bak in paint ne, amma da gaske bana son aurenka a yanzu kam& . Kuka ne ya k wace min na zame daga jikinsa na mik e da sauri duk da kiran da yake min ban saurare shi ba na yi hanyar fita, ban tsaya ko ina ba sai cikin d akina na kuma mayar na kulle har da murza key na bar mukullin a jiki. Na jingina da k ofar wani kuka mai saka k unar zuciya y a cigaba da zuwa min. Haka na kife a saman gado na dinga kukan ba k akkautawa. Da Asuba Inna ce ta tashe ni sallah, bayan na idar da sallah na ji wata matsananciyar yunwa hakan yasa na tafi kitchen ba shiri daidai lokacin Ustaz ya fito tsaf cikin shigar Black suit da Riga long sleeve a ciki Ash color. Ba k aramin kyau ya yi ba Amma hakan bai saka na saki fuskata da na tattara na tsuke ba na shige kitchen da sauri, ina shirin kulle k ofar ya saka hannunsa banda tausayin musulunci ba abinda zai hana ni datse hannunsa, wato tafiyar zai yi ya bar ni da y ar gold d in tasa, zai tafi honeymoon ya tokare k ofar yana k ok arin lallai sai mun ha da ido ni kuwa na b ata fuska ina d auke kai na na juya baya na koma kitchen d in. A gaban fridge na tsaya ina duba abinda zan iya ci. Ban yi auneba na ji shi a bayana ya min kyakykyawar runguma yana sakin ajiyar zuciya. A kunne ya rad a min  Haba K alb ki tsaya mu yi sallama mai kyau mana, kina kallo tun d azu ake kirana zan iya missing flight fa&   d aure maka k afafu na yi? Na fa da ina janye jiki na. Ya yi narai narai da idonsa da suka tara k walla ya furta  Ba kyau fa, mala iku zasu& ki daina yiwa Mijinki tsiwa&  Hancina na gatsine na cigaba da abinda nake. Still ya sake rungumata yana bani wani irin hot romance da suka kusa zautar da ni. A hankali ya janye jikinsa yana mayar da numfashi ido a lumshe ya furta  Allah na gani wannan tafiyar a dole zan tafi na barki, banda Mommy ma ta kafe ni zan iya hak ura da duk abinda zan samu a wajen aikin&  na tab e bakina kawai haushi kamar ya kasheni zai wani fake da Mommy Ai dama can ya shirya tafiyarsa yanzu ne zai canja mind d insa da ya kusance ni ya ji ni dal, ai kuwa zai sha mamaki.  Na bada sak o anjima za a kawo Miki, sannan Aliyu zai zo ya dinga koya Miki mota&   Bana buk ata. Na furta ina jan jikina na fice daga kitchen d in. Ina ji ya saki ajiyar zuciya. Ina zama a gefen gadon ya shigo bedroom d in jikinsa a sanyaye ya durk usa har k asa ya gaida Inna da sanar da ita zai yi tafiya. Inna ta masa fatan alheri sannan ya mik e sai kallona yake na San so yake mu ha da ido ni kuwa na fuske. Yana fita Inna taja tsaki ta ce  Yau Naga shegantakar banza, zai yi wannan k ololuwar tafiyar amma ba zaki raka shi mota ki masa a dawo lafiya ba? Idan wata matar arziki ce ba har tashar jirgin zata raka shi ba. Maza ki mik e kafin na sab a miki. Haushi kamar ya kashe ni haka na fice daga d akin ko hula babu a kaina. A kujera na ganshi zaune a parlorn ya rik e kansa. Na tsaya daga gefensa fuskata a d aure hannu ya saka ya jani jikinsa kafin na ce komai ya manna bakinsa cikin nawa. Tsawon minti biyu kafin ya sake ni ya manna min atm card a hannu na yana furta 5656.. Ya mik e da sauri ya fice daga gidan. Lumshe idona na yi wasu hawaye da ban san kona menene ba suka zubo min. Ina jin tashin mota fargabata da haushinsa Har ma da mommynsa da matarsa suka k ara k ulle ni.hawayen na share sannan na mik e jiki a salub e na koma d aki. Ina ji Inna na magana ban amsata ba na shige cikin bargo hancina sai shak ar k amshin turaren Ustaz suke musamman Atm card d in da ya bani, na lumshe ido na kawai. Wayarsa da ya bar min ta fara k ara ina dubawa naga sak o ta turo min.  Na tafi na bar zuciyata a hannunki, duk da ke ce zuciyar tawa& I missed you K alb, I missed your cutable lips& I missed& . Sai ya saka emojin murmushi ya furta  Kunyarki nake ji ba zan iya fa dar sunansu ba Amma dai ki kula min da twins d ina da suke k irjinki& I love them kana dawo naga komai ya same su&  K irjina kawai naji ya buga da kalamansa na cillar da wayar gefe a raina na ce yanzu haka itama yana can yana mata da din baki mayaudari kawai&



Around twelve sai ga Khadija k anwarsa ta shigo gidan. Da murmushi na tareta itama ta mayar min da murmushin ta rungumeni kafin ta isa gaban Inna ta durk usa ta gaisheta. Inna ta mik e ta fita parlor. Khadija na kallona ta furta  Anty Eehsha, in bi ta bakin Mijinki ya ce lallai sai na dinga ce Miki Anty wai Eehsha, gaskiya kin sake kyau abin ki dole Yaya Ahmad ya dinga rikicewa meye sirrin? Na d an yi murmushi kawai ina girgiza kai na ce  Bakomai, ya gida Ya Mommy? Khadija ta ce  Mommy na nan k alau, duk da gaskiya bata San nan zan zo ba, sak on motar ki Ya Ahmad ya ce na kawo miki gata can a k ofar gida&  dole na k ak alo fara ar dole da murnata na ce  Mota kuma? Kai Masha Allah Amma na gode sosai& . Khadija ta yi murmushi ta ce  Ki godewa Allah da ya baki Mijin da yake tsananin son ki, wallahi AYSHA ban tab a ganin soyayya irinta Ustaz ba, sanda abin can ya faru fa Har Mommy ta ce ya sake ki Wallahi baki ga tashin hankalin da ya shiga ba, ko abinci baya ci ya rame ya yi bak i sai idanuwa. Bana manta sanda ya same ni a d akina yana k walla ya ce  Khadija, wallahi na san Eehsha ba zata aikata ba, Amma ya zan yi na san Mommy ba zata yarda ba ki bani shawara& wallahi AYSHA kuka na saka bana komai ba sai na tausayinku da makomar zazzafar soyayyarku. Auren Hameeda kuwa ta dole ya amince don ya tubure ba zai aureta ba sai Mommyn ta masa dabaibayi da ke, ta ce idan Har bai aureta ba to wallahi ba zata yarda ya dawo da ke ba,& . hakan da yaji y a saka a take a lokacin ya amince amma da shara din sai ya fara dawo da ke, gidan da yake kusa da gidanku ke ya ginawa ba don komai ba sai don Abba ya cigaba da bibiyar lamarin ki Amma Mommy ta k i yarda ta ce Hameeda ce zata shiga tunda ta nuna tafi son gidan& nan ma hankalinsa ya tashi sai da na dinga bashi baki tukun sannan ya yarda. Kullum zancen yaya Ahmad Eehsha, Allah ya bayyana gaskiya kowa ya san ba karuwa ba ce ke&  Duk suruntun da take jinta kawai nake, ba wai don na yarda ba ni na San daga jin wannan zancen Ustaz ne ya shiryo mata shi. Ta ja hannuna tana furta  Baki yarda ba ko? Ai shikkenan wata rana zaki shaida haka, yanzu muje kiga dalleliyar kyautarki ta mallaka masa budurcinki da kika yi&  Na bita muka fita har Inna da bakinta ya kasa rufuwa sai zunduma wa Ahmad albarka take. Motace mulmulalliya mai kyan gaske naga dai tambarin marcedez a jiki daga haka ba zan iya cewa ya sunanta ba don ni ban wani taso da son mota a raina ba, ban tab a saka ran zan wani auri mutum mai ku di kamar Ahmad ba. Daga nan Khadija ta ce ba zata koma ciki ba gida zata koma don Mommy bata son zata zo ba. Na rakata Har vakin gate inda drivern Ahmad zai kaita gida. Ina sake waiwayen motar na shiga gida. Ina shiga Inna ta ce  Amma yaron nan ya kyauta, yanzu kuwa zan yi waya na gaywa iyayenki ai ke auren yaron nan alheri ne a gareki, gashi yana masifar son ki. Ban wani amsata ba sai y ar dariya da na yi na shige bedroom. Ina shiga waya na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login