Showing 72001 words to 75000 words out of 80390 words

Chapter 25 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

140

Tabbas wallahi Babu maganin kishi a duniyar nan irin addu a. Don na samu sauk in zuciyata daga cikin kaso d ari na b acin rai na kaso talatin ya tafi. Sallahr da na yi na samu nutsuwa sosai sai ga shi barci ya d auke ni mai nauyin gaske. Akwai magani sosai a cikin Sallahr dare maganin damuwa da b acin rai da duk wani k unci da aljihu da na zuciya. Allah ka bamu jumurin yin k iyamallaili.



K arar waya ne y a farkar da ni daga nauyayyen barcin da ya d auke ni. Ina kai duba na kan wayar na ga an saka REALITY. Na d an d auke kai na ina kokawa da abinda na ji yana son dawo min. Ban d aga wayar ba na ajiyeta a gefe na mik e zuwa toilet. Cikakkiyar alwala na d aura na fito na yi Sallahr asuba na koma na kwanta.


Cikin barci na dinga jin hannayensa suna yawo a saman fuskata. Na bu de idona da suka min nauyi a hankali ina zuba su a kansa. Tas da shi ya yi wanka ya yi wani fresh da alama ya yi kwanan nutsuwa ni ya barci cikin kwanan b acin rai. Hakan yasa na mik e fuskata a d aure na shige toiket na banko k ofar da k arfin gaske Har da murza lock. Wanka na yi sosai na fito daga ni sai mitsitsin towel, dangwaliliya zan masa tunda har wani ce min yake na saka Hijab idan zai zo. Gashi na a baje yake sosai a saman wuya na. Har da y ar wak a ta na isa gaban dressing mirror na zauna. Ina kallo Ustaz yana ta sakin murmushi daga zaunen kafin ya kasa hak uri ya mik e ya iso inda nake zaune ina ta laila ya mai a cinyata.


Zuro kansa ya yi ta baya na, yana goga hancinsa a wuyana yana shinshina a hankali ya ce  Baki missing d ina ba ne K alb, ina can duk kewarki ta dameni na rasa sukuni gashi ba dama na kira ki ina tare da Hameedah, amma gaba d aya hankalina na kan ki. Idan na kira ki kuma zai zama kamar cin fuska ne&  ture shi na yi a jikina ina turo baki na. Don haushi ma maganar tasa ta bani. Wato sanar da ni yake tare suka kwana da matarsa kenan? Kamo hannuna ya yi ya manna ni da jikinsa ya rungume sosai.  Tsaya na samu nutsuwa AYSHA. Da sauri na sake ture shi daga jikina ina furta  Ina ruwanka da ni, tunda kai ka yi kwanan farin ciki ni kuma na kwana da ciwon zuciya. Murmushi kawai ya saki yana lotsa hannunsa cikin kumatu na ya furta  Kwantar da hankalinki K alb, daga yau Ahmad ya zama naki ke  d aya ba maganar sharing da wata. Ban baro gidan ba sai da na saki Hameeda, don bana son na cuceta ko na ci amanarta. Na zaro ido don gulma na furta  Saki kuma? Why Ustaz? Ya  d aga min gira yana lumshe ido ya ce  Bana daga cikin mazan da zan iya adalci, ina kuma tsoron ha duwata da Allah da shanyayyen b arin jiki, shi yasa na zaunar da ita muka fahimci juna na bata dukiya mai yawa kafin na saketa, ina fatan hakan da na yi yasa ya zamo alheri gareta ta kuma fahimceni. Alhamdulillah kuma ta fahimceni kamar yarda iyayenta suka fahimceni haka Mommy ma tana fatan Allah yasa hakan ya zama alheri garemu baki d aya. Amma fa na mallaka mata dukiya da kadara mai tarin yawa. Lumshe ido na yi kawai wata dukiya da ya mallaka mata duk bata dameni ba. Wani irin sanyi na dinga ji a zuciyata sai dai haka kawai sai na ji sakin bai min da di ba. Duk da dai ban sani ba.


Da Azahar sai ga Mami na da Umma. Suka shigo fuskokinsu a ha de. Da na ha da ido da su sai da na ji fargaba tazo min don ban saba ganinsu a haka ba. Gaisuwata ma basu amsa ba suka fara min masifa fa da suke sosai ta inda suke shiga bata nan suke fita ba. Cikin rawar harshe na furta  Ni fa ban san me na yi ba. Mami ta wurgo min pillow tana furta  K in ci gidanku AYSHA, kamar ya ba ki San me kika yi ba, saboda bak in kishinki na banza kin saka an saki yarinya haka kawai. Da sauri na waro ido na ce  Ni kuma? Wallahi ban san zancen ba, ba ruwana shi ya ce ba zai iya adalci ba ya saketa Wallahi ku tambaye shi ku ji. Na fa da hawaye yana zuba a idona. Ustaz ne ya zauna a gefensu bayan ya gaishesu ya shiga wanke ni tas a wajensu ya ce  Wallahi ba ruwanta Mami, ni ne da kaina na yanke wannan hukuncin. Tsaf ya gaya musu dalilinsa sai na ga Sun saki ajiyar zuciya. Mami ta ce  Allah ya so ki, dama da da saka hannunki wallahi Mihammad ko Aliyu zan saka su zo su zaneki. Daga haka suka mik e suka tafi suna sake jaddadawa Ustaz sam bai kyauta ba, da ya aikata hakan. Duk da hakan da ya yi shi yake nuna shi mutum ne mai adalci. Shi dai shiru ya yi yana sosa kai. Muka raka su Har mota. Tun daga hanya Ustaz ya ja hannuna da sauri muka shige d akinsa, ni da kaina a ranar na San ya yi missing d ina.



*****Ranar da muka yi sati biyu da dawowa Ustaz ya ce na shirya mu je ziyara gidanmu da gidansu.

Gidansu muka fara zuwa nan na ga kulawa da soyayyar surika. Mommy mutuniyar kirki ce ashe, ta dinga ina ka saka ina ka ajiye da ni cikin mayalwaciyar fara a. Haka ta tasa Ustaz a gaba ta dinga masa nasiha da ya kula da amanata da aka basa. Kada ta ji kada ta gani. Tabbas Momny mutuniyar kirki ce kamar surikar Nazeefa. Allah ya k ara mata yawan rai baiwar Allah da bata damu duniya ba. Ta cika ni da abubuwan arziki muka tafi. Daga nan gidanmu muka je.

A tsakar gida na tarar da su gaba d ayansu Har Humaira da San bata rabo da zuwa gida. Na d ane Mami na da sauri cikin murna ina furta  Mami k iba fa ki ke yi? Ke da ba kya son k iba. Umma da take gefe ta ce  To Mara kai, ki kula da kyau kada ki kada ita& duk da ban so gaya miki ba. Na waro ido ina kallon Mami da take ta rok on Umma kada ta gaya min. Tana nuna Ustaz da yake tsaye yana d an sakin murmushi. Da sauri na isa wajen Umma ina furta  Umma don Allah menene? Umma na murmushi ta ce  Ai abin murna ne, gwara kawai a gaya mata na San sai ta fi kowa farin ciki, Mamin ki ta kusa samar miki k ani. Na wani irin waro ido kafin na daka tsalle& .






A yi hak uri kun ji ni kwana biyu shiru na d an yi tafiya ne. Na gode masu bincikae Lafita ta.



Jikar Nashe&
'?
[10/16, 5:45 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& .62.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?




08033748387.




Ina zaki? ya fa da yana cafko hannuna. Screen d in wayarsa da ke ringing Na bi da kallo ganin an saka My wife tuni hankali na ya tashi, sai sannan zuciyata ta tuna min ba ni ka dai nake da Ustaz ba ashe, wani kishi ya dunk ule min a k irji Har ina jin kamar ba zan iya numfashi ba. Cikin hanzari na janye jikina na fice daga d akin da sauri, amma abin mamaki Ustaz ko sunana bai kira ba balle ya yi yunk urin biyo ni. Ina ji yana kashe murya yana amsa wayar kamar Wanda yake waya da budurwa zafin k irjina ya sake yawaita na fara tunanin haka zan cigaba da rayuwa da Ustaz muna sharing d insa da wata. Tuni k walla ta fara suntiri akan fuskata. Na zauna saman kujera na zuba uban tagumi kawai.



Tsawon mintuna ya fito daga d akin yana kiran  K alb, ina kike ne? Ban amsa masa ba don wani haushinsa ne na ji y a cunkushe min a k irji. Da zafin zuciya nake hararar inda yake tahowa. Cikin sanyin jiki ya zauna daf da ni, yana k ok arin ja na ni kuma ina turjewa, amma bai fasa abinda ya yi niyya ba. Gani nake yanzu haka duk abinda yake min haka itama yake mata don haka na kawar da kai na da sauri na ce  Bana so fa. Ha de goshinsa ya yi da nawa yana sakin ajiyar numfashi da take fita da wani irin k amshin mouth wash mai da din gaske.  Me aka miki? Ya fa da cikin wata irin voice da ta kusa tarwatsa min zuciya, Ban amsa ba sai sake mik ewa da na yi da sauri na fice daga parlorn zuwa harabar gidan ta baya wacce take kitchen. Don ba zan jurewa abinda yake min ba, tsaf zan iya bada kai bori ya hau, ni kuma bana son ya ga lagona. A Garden d in gidan mai wadatattun shuke shuke na zube ina haki ina kallon yanayin wajen da yake fitar da wani irin ni imtaccen yanayi mai sanyaya zuciya. Ban san sanda na ja jikina na kwanta flat ina mayar da ajiyar zuciya ba, idanu na a lumshe. Ban san sanda ya zo wajen ba na dai ji shi kwance a jikina ya yi min rumfa da nasa jikin da yake fitar da wani irin k amshi, bai bani k ofa ko guda ba da zan iya k watar kai na ba, duk da bai sakar min nauyinsa gaba d aya ba Amma fa na ji a jikina, wani irin hot romance yake sakar min mai zafin gaske da yasa na manta da wancan b acin ran da nake ciki. Waje ne mai ni ima da kyau ga shi ba kowa a wajen don haka ya samu sake yake yi abinda yaga dama da jikin nawa ba inda bai lek a ya lasa ya shinshina ba kafin ya koma gefe ya yi kwanciyar rigingine yana kallon sama ya jawo ni jikinsa sosai ban san ya aka yi na ganni a saman cikinsa ba yana furta  A ramawa kura aniyarta K alb, kin bar ni sai ki da na da rawa ta nake ni ka dai, ni da ko kiss har yau ban tab a amsa daga wajenki ba, don haka yau ina son na ga kalar taki soyayyar. Kunya ce ta kama ni sosai na kasa aikata komai, shi kuma ya kama fuskata da duka hannayensa biyun muna daf da juna cikin husky voice ya ce  Oya na rufe ido I need a French kiss, ki zama Good House wife mana K alb. Idonsa a lumshe yake na dinga kallon Cutable lips d insa masu tsananin sulb i da taushi duk da kunyar da nake ji Ban san sanda na kai nawa lab ban kan nasa ba, wani irin ajiyar zuciya na ji ya sauke a hankali daga nan kam abubuwa suka riki de zuwa wani yanayi mai girman gaske mai tsayawa a zuciya da ba zan iya tab a manta shi ba. Wani Moment ne da ni da shi muka aikata a sannan kowa ya san irin son da d an uwansa yake masa ba ka dan ba ne. Wani irin barci mai k arfin gaske ne ya d auke mu a y ar harabar wajen da iska take ka dawa ko ta ina. Bamu tashi farkawa ba sai daf da magriba Ni na fara tashi na Ware ido ina mamakin barci mai nauyin gasken da muka yi. Na mayar da kallona kan Ustaz da ya ja hannuna ya matse gam. Na Zare hannun ina Shafa fuskarsa a hankali. Lumsassun idanunsa ya bu de yana furta  Sleep Aysha, ki kwanta barcin bai isheni ba. Na girgiza masa kai ina furta  Lokacin sallah fa ya kusa. Da sauri na ga ya d an ware ido yana kallon sararin samaniya sai kuma ya mik e da sauri yana gyara sumar kansa da ta burkice gaba d aya. Idanunsa ya nutsar cikin nawa ya furta  Kin shayar da ni wata irin soyayya da tasa na ji kamar a Aljanna nake, please za ki k aramin anjima, ashe haka ki ke? Da sauri na mik e na shige k ofar da zata mayar da ni inda muke. Ina ji y a biyo ni da gudu yana dariya nima gudun na saka zuwa cikin bedroom sai dai kafin na rufe k ofa ya saka hannunsa ya shigo hakan yasa na shige toilet da sauri. Na fara wankan dole bayan na gama wankan na ga toilet d in bakomai sai wasu y an towel k ananu da ba yarda za a yi su rufe ni. Na d aura ina kallon kaina a mudubi da sauri na waro ido  CAB a haka zan fita ya gan ni? Hakan yasa na d an bu de k ofar a hankali na ce  Ustaz, pls ka bani Hijab zan fito. Da wani irin zafin nama na ji ya turo k ofar yana k are min kallo ya ce  Wai ke me kike nufi? A haka ne ba za ki iya fitowa na gan ki ba? Baki san ya halatta na ganki ba komai tare da ke ba? To bari ki ga wankan ma sake shi za ki yi, kuma daga yau in dai ina nan sunna zamu dinga bi, wanka za mu dinga yi tare. Kafin na yi aune ya wafce d an ficilin towel d in da ke jikina da azama na runtse ido ina furta  Haba Ustaz me kenan? A kunne ya ra da min  Sunna kenan AYSHA, koyi nake da Manzon Allah. Wani irin abu da yake min ne yasa na yi shiru k arshe cikin wata irin rawar murya ya furta  Komanki mai kyau ne AYSHA, Anya Son ki ba zai min illa ba K Alb? Bana gajiya da komai na ki. K afata rawa ta fara yi na kuma kulle ido na gam, ban san sanda ya kai ni Bathtub. Wannan lamari girmansa ya girmama tabbas Allah da ya k addara soyayya da aure ya kamata bayinsa su gode masa don idan Har ka dace da Wanda kake so yake sonka to ka gama ha duwa da dukkan farin cikin rayuwa. Ustazu na ya gama narkar da zuciyata da wata irin soyayyarsa mai zafin gaske a zaman mu na sati biyu a Abudhabi, ya saka na zama Qualified a kan komai na iya komai na tattalin Miji na. Ba ma rabuwar da ta zarta ta minti buyar duk sai na ji duniyar b ata min da di.


Wani yammaci ana gobe zamu tafi saudiyya Ustaz ya ce mu shirya mu je wani mall da ke kusa da hotel d in mu. Tsaf na fito cikin wata rigar larabawa mai masifar kyau kalar peach mai ratsin black hakan yasa na rufe kai na da mayafi bak i da yake rigar mai fa din gaske ce kamar julbab, na saka black shade a idona. Sanda na fita don mu tafi wani irin flash na dinga ji Ustaz yana sakar min ko ta ina. Ni kuwa murmushi kawai nake, Har Ustaz d in ya zagayo ya ta bayana ya manna ni da jikinsa ya dinga d aukar mu hoto wasu da yawa yana Fecking kumatu na da yatsun sa da suke danna clips d ina. Ba k aramin kyau muka yi ba, kafin mu gama na ga ya Zare shade d in fuskata ya ajiye yana furta  Kina fita a haka ai na shiga uku, kallonki za su yi ta yi kamar su lashe ki. Na turo bakina ina furta  Glass d in ma? Kai ma fa na ga ka saka kuma kai ma Har kwalliya ka yi da k ananan kaya wai yaushe ka fara saka su? Ya ja hancina yana furta  Lokacin da nake son na burge Ayshatu. Na yi murmushi kawai ya sake gyara min mayafi na ya rufe gashin kai na ruf kafin ya saka bakinsa ya tsotse jambakin da na saka tas yana lumshe ido ya ce  Wannan haramiyar ordinary men ne, sai Mijin Ayshatu baki San yarda jambaki ke Miki kyau ba ko? Murmushi kawai na yi ina jin farin cikin yarda yake kishi na, alamu ne na tsananin son da mutum ke maka. Hannuna ya rik e yana furta  Anya zan iya rayuwa Babu ke? Kamar fa saboda ke ka dai da ibada aka halicce ni, Har yau fa zuciyata ke guda take so. . Na yi far da ido na na ce  Hameeda fa? Dariya y a guntse ya ja hannuna yana furta  Ba kyau maganar mutum idan ba ya nan, sarauniyar y ar rigima.


A mall d in kuwa sai wani nan nan yake da ni, yana ta zabga tsaki ganin yarda wani yake ta bi na da ido. A zafafe ya janye hannuna yana furta  Mu fita Aysha, Dire cart d in kafin wancan mayen y a cinye ki da ido. Na ajiye ya ja hannuna muka fita da sauri. Ko a mota mitar da ya dinga yi kenan Har muka isa gida fa di yake  Matsalar auren mace mai kyau kenan? Shegun banza idanunsu akan ku, to daga yau wallahi na haramta miki fita ba nik ab ko ina za ki kuwa? Na waro ido ina furta  Har biki Ustaz? Yana huci ya ce  Har shi AYSHA.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login