Showing 33001 words to 36000 words out of 80390 words

Chapter 12 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

141

ka gaya min mana. Na ha diye yawu da k yar na ce  Ko Mommy ta kiraka ta tambayeka AYSHA ce a vedion nan ka ce ba ita ba ce ka rufa min asiri, wallahi ba zan iya rayuwa ba Ay& . tsaf furucin baki na ya  d auke ganin Mommy a tsaye a kaina da alama ta ji duk abinda nake fa da daga kallon da take min mai kama da zata kai min duka. Wata dariya ta yi ta girgiza kanta.  Wato Ahmad ka amince ka saka kanka a bala i ko? Ka yarda zaka auri Aysha ko da karuwa ce ko? To wallahi sai dai idan ni Uwarka ba na raye, ba shashashar uwa ba ce ni da zan bari a gurb ata min zuri a da b aragurbi, Allah na gode maka da bata kai ga tarewa ba, a yanzu nake son ka saketa wallahi ko na yi maka baki shashasha kawai&  wata irin zufa ce ta dinga zubo min, ban san sanda na isa gabanta ba na zube gaba d aya cikin rawar murya na ce  Please Mommy don Allah ki rufa min asiri wallahi son AYSHA ne zai kashe ni&  wani kallo ta min ta ce  Sai dai ka mutu kuwa? Don wallahi ba zan fita daga d akin nan ba sai ka saketa kuma idan ka k i bin Umarni na zan rok i Ubangiji ya mana sakayya tsakani na da kai&  Kaina na ji ya wani irin sarawa na runtse ido da k arfin gaske na ce  Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna ina kallon farar takardar da take mik o min.  RUBUTA Ahmad tun kafin taron jama ar nan su san me ya faru&  Na dasa biro akan paperr sai dai rawar da hannuna yake yasa na kasa rubutun sai da Mommy ta sake daka min tsawa sannan na rubuta saki guda. Na ninke ina runtse idanu zuciyata na min wani irin suya. Ina kallo Mommy ta fita daga d akin cikin dishi dishin ido na da hawaye da suke zuba. Na kifa kai na akan gadon ina kuka, a daidai lokacin kuma kika dinga kira na akan na zo na kai ki wajen dinner shine dalilin masifar da kika ji na miki a cikin waya ta gefe guda ke nake jin haushi ina tunanin komai ma ya samu da auren mu ke kika janyo.


Mutane suna watsewa Mommy ta shigo bedroom d ina, tana furta  Ka tashi Ahmad yanzun nan ka kai mata takardar nan, kuma wallahi idan baka kai mata ba a daren nan ban yafe maka shayar da kai da na yi ba, haka nan bana buk atar ka gayawa kowa umarnin da na baka har sai ka kai mata sakin nan, don ko sama da k asa zata ha de ba zaka zauna da yarinyar nan ba&  Na share zufar da ta keto min ganin ko ta ina ba ni da wata mafita Mommy ta min dabaibayi.


Sanda na iso gidan na tabbatar an kawoki zuciyata tana harbawa na isa d akina. Hannuna rik e da takardar da na kira da Black paper. Ban shiga gidan ba sai da na siya miki komai saboda ba zan iya baki takardar hannu da hannu ba shi yasa na saka miki a cikin kaya, wallahi A lokacin da kika shigo d akina kina kuka dauriya kawai nake ban kai ga zubewa ba, duk wata gab a a jikina rawa take ina tausayin kai na ina tausaya miki. Ina jin sanda kika fita daga gidan zuciya ta ta dinga bugu ina fatan Ubangiji ya zare min damuwa, banda ni musulmi ne da na rok i mutuwata a wannan ranar. Na so na b oyewa y an uwanki abinda ya faru amma shima Mommy ta ce ban isa ba& &


Bugun k ofar da ake ne yasa Ustaz ya zare jikinsa daga nasa, ya manna min kiss a lips d ina sannan ya fita. Bin bayansa na yi da kallo ba wai don na yarda da abinda ya ce ba, sai dai wata zuciyar tawa tana son ta tabbatar min da Ustaz gaskiya yake fa da. Na d an cije leb ena bana jin zan yafewa Ustaz da kowa ma, jira nake kawai gaskiya ta bayyana na nuna musu tsagwaron fushi na, ba zan zauna da shi ba tunda Mommynsa bata so na bata kuma yi min uziri ba. Abinda ya fi ban haushi kishiyar da ya min, ina kuma makomar dank ara min magana da yake, duk da bai kai k arshen labarinsa ba zan jira na ji k arshen, amma bana jin zan masa afuwa. Ciwo jiki na yake sosai ga k asa na da yake wani irin ra da di kamar borkono. Umma ce da wata mata da na tabbatar Y ar Uwar Mommyn Ustaz ce suka shigo bedroom d in. Ustaz kam bai biyo bayansu ba ba mamaki kunyar abinda ya aikata ya ke. Ina ganin Umma na sake sakin kuka ina cije baki da y ar shagwab a na ce  Umma wallahi zafi na shiga uku Umma na&  Kallo na ta yi cike da tausaywa na san ko ban yi bayani ba sun san me ya faru daga kallon da naga sun min. Doctorn ta ce  Sannu banda raki Daga haka girma yake kama kowace mace. Bari na duba ki Naga idan zan iya treatment anan na maki, idan kuma sai an je Hospital dole mu tafi. Na runtse ido na jin ta ce wai na bu de k afata. Kunya ce ta kama ni bana son bu de war sai da Umma ta ce  Gyara mana AYSHA, ai dole sai kin gyara sannan zata san abinda zata miki. Na d an kauda kai na sannan naga likitan ta saka hannu ta d an bud e cinyoyina da sauri na ji ta ce  Hasbunallah me ya shiga kan Ahmad haka ya ji miki wannan raunin? Ai ba a shiga jikin budurwa da k arfin gaske haka, yanzu gashi nan ya miki rauni sosai& . ina kallo Umma ta d an d auke kai sai dai ta saki murmushi ka dan Fuskarta kuma ta bayyana walwalar da zuciyarta take ciki, da alama ita bata damu da raunin da Ahmad ya min ba kenan. Ina ji ta kalli Doctorn ta ce  Kina nufin AYSHA ta kawo budurcinta? Likitan ta d an kalleta zata yi magana suka ji an turo k ofa muka mayar da kallon mu akan k ofar Mommyn Ustaz ce ta shigo fuskarta a ha de&



(Kun San bani da lafiya ku yi hak uri da wannan. Na gode da addu oinku masu kiran waya masu text duka na gani na kuma yaba Jallah ya fi ni yabawa. Allah ya bada lada.)


5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 39& .


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.




Da k yar na bu de idona, ina jin yarda kamar aka rirrik eni tsam ba ta yarda zan juya. Sai yanzu memory d in abubuwan da suka wakana suka dawo min. Wani irin zafi jikina ya  d auka, da alama zazzab i ne ya kama ni. Na yi k ok arin juyawa sai dai n kasa, cikin wata irin murya na ji ya ce  Sleep Eehsha. A zafafe na yunk ura da niyyar tashi cikin wani irin zafi da tafasar zuciya. A hankali Na ja Ustaz ya sake rungumeni sosai a jikinsa, ni sai na ji ma kamar nasa jikin shima zafin ya  dauka. Kiss ya kai min a gefen kunnena sannan ya ra da min  Sleep mana, bana son ki tashi&  na samu da k yar na turesa daga jikina cikin k arfin hali duk da azabar da nake ji sosai a jikina. Amma na gwammaci azabar da na cigaba da zama a jikin Ustaz da nake gani tamkar bak in kumurci. Na samu da k yar na matsa daga jikinsa ina jan bargo don suturce jikina. Gani na yi ya sake matsowa a zafafe na ce  Kada ka sake matsowa jikina Ahmad! I hate you&  muryata ta sark e sabida kukan da yazo min ga wata irin azaba ina ji a k asana. Bai fasa matsowar ba kamar yarda nima ban fasa masa masifa ba ina ja da baya, har ya cimma ni a k arshen gadon, hakan yasa na wawuri side bed lamp da take gefen gadon na Rotsa masa a kai. Ina kallo ya dafe wajen sai kuma ya bu de lumsassun idanunsa yana kallo na. Na ce  Ka zata da wasa nake da na ce kada ka matso ni, wallahi ka sake zuwa inda nake sai na maka abinda ya fi wannan na tsaneka na gaya maka& . Shiru ya yi yana shafa jinin da yake zuba daga gefen fuskarsa mai yawan gaske. Ina kallo ya sauka ya shiga toilet ban san me ya yi ba ya dai d au tsawon lokaci a ciki ni dai ina kwance banda kuka ba abinda nake, ga jikina duk kakkarwa yake saboda azaba da ta isheni. Idona a lumshe na ji ya fito daga toilet d in, na d an bu de lumsassun idanuna sai na gan shi daga shi sai towel da ya d aura a jikinsa gaba d aya jikinsa a bu de yake, ya k araso inda nake, wajen da naji masa ciwo ya fito sosai don glass d in fitilar ya shige shi, wajen ana hango nama ya yi fari tas da shi. Ya min d aukar cak gaba d aya irin d aukan da ake ma Babies. Bani da k arfin da zan iya mutsu mutsu don haka na yi luf a jikinsa ina ji ya saka ni cikin ruwan ina k ok arin tashi ya rik e ni gam a jikinsa kafin shima ya shiga cikin ruwan ya rik e ni sosai ta yarda ba zan iya ko motsi ba. Busa min kunne kawai yake yana fa din  Relax my Baby, I know it s hurting you ko??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Ki rabu da Ahmad zan yi maganin sa ki yi shiru&  Shirun kuwa na yi bayan na turo baki na ina sake kukan da ban san dalilinsa ba. Tsawon lokaci yana gasa ni kafin ya sake d aukoni still kamar jaririya ya fito da ni. Riga ya zura min ya bani hijab  Ki yi sallah kin ji Baby na, I will come back soon zan je na samo Doctorn da zai duba ki ya min dressing wajen nan. Na zumb uro masa baki ina sakin kuka saboda wani irin zafi da nake ji still a k asa na. Ustaz ya ja ni jikinsa ya rungume  Ki yi shiru mana, ko ba kya son na fita. Ban fasa kukan ba kuma ban amsa masa ba. Naga ya danne wajen da yaji ciwon da tissue hannu guda ya kuma yana bubbuga baya na.  Ki yi Sallah, zaki makara past 7:00 fa&  Ko zama ba zan iya yi ba balle na yi sallah saboda yarda nake jin wurin hakan yasa na ce masa  To a yaya zan yi sallahr bayan wajen zafi yake min? Shiru ya yi a idonsa nake kallon tausayin da yake min ya ce  Zaki iya yi a kwance Ai, tunda lalura ce, pls forgive me AYSHA wallahi ban san sanda na aikata ba hankalina ne at all ya bar jikina. Na juya kai ina furta  Ko mugunta ba.. Murmushi ya saki yana gyara min kwanciyata sosai ta yarda nake kallon gabas. Na tada sallahr ya fita bayan few minutes sai gashi ya dawo da Hot coffee mai zafin gaske. Tsayawa ya yi a kaina yana furta  Kin idar AYSHA? Ban amsa masa ba illa ido da na zuba masa. Ya kamani ya d aga ya wara cinyarsa ya d orani a kai ta yarda zan zama ba zan kama ciwo na ba. Sai da ya bani peck a lips d ina sannan ya  dora cup d in a bakina. A hankali na dinga sipping ina raki. Na sha rabi kafin ya mayar da cup d in ya ajiye ya b alli pain reliever ya saka min a baki. Ina runtse ido na sha saboda baya min da di. B ata fuskar da nake yi ne ya saka shi bu de baki na ya saka harshensa yana tsotse nawa harshen yana saki ya yi dariya yana fa din  Kin daina jin d acin? Turesa na yi na koma kan gadon& . Ina sake sakin kuka saboda fama wajen da na yi. Ina kallo yana ta ignoring kiran da ake masa, har daga baya na ji yaji wani sabon ring tone da sauri naga ya ware ido ya d aga kiran yana cigaba da massaging jikina na ji ya ce  Mommy is not like that& . Kawai dai ina ganin tafiyar ba zai yiwu ba ne, Saboda AYSHA is seriously sick& . Gani na yi ya b ata fuska ya ce  To tafi ita ka dai mana Mommy, ta ya zan tafi na bar y ar mutane ba lafiya alhali ni na mata causing ciwon&  Ya kashe wayar sai naga idanunsa sun yi ja ya d an rik e kansa kawai yana tsaki bayan wani kiran ya sake shigowa wayarsa& ya d aga a fusace ya ce  Look Hameeda ba inda za ni yanzu, idan da ni na ce zan je yanzu kam ba zani ba and so what? Shine har da zuwa ki gayawa Mommy you think hakan Daidai ne, na yi disvirgining yarinyar sannan na tsallake na barta? Daga haka ya kashe wayar yana zanga tsaki& wayarsa ya sake kira ina ji yana fa din  Please Anty don Allah kizo ki dubata, ina gida. Ya  dan yi shiru sai kuma ya ce  Alright thanks sai kin zo. Ya ajiye wayar yana d an sunkuyowa ya yi kiss kunnena ya ce  Yanzu k anwar Mommy zata zo ta duba ki, am sorry ko? Shiru na masa zuciyata na wani irin tafasa sai dai ba zan hana ta ta zo ta duba ni ba, ko bakomai zata je ta gayawa Yayarta na kawo budurcina. Muryata a raunane na ce  Ni gaskiya ka kira min Umma. Ya waro ido yana furta  Umma kuma Aysha? Ta ya zan kalli Umma da wannan aika aikar da na yi Ai kamar da kunya ko? Na tura masa gida ina alamar zan yi kuka ya yi saurin ja na jikinsa ya ce  Okay, It s Okay kada ki yi kuka zan kira ta but ke zaki mata magana. Na d aga masa kai sai naga ya kira ya saka min a kunne. Talk&  Ya ce yana marairaice min alamar kada na fa di gaskiya, na tab e baki a raina na furta  Mhmn ai wallahi sai na fa da, bayan abinda nake so su sani kenan& Umma tana d agawa na ce  Umma ba ni lafiya zan mutu& please ki zo zan mutu&  Ustaz ya kashe wayar gaba d aya ya yi switching Off. ya jani jikinsa yana sakin ajiyar zuciya a hankali ya ce  Pls AYSHA ki yafe min, duk da Wallahi ban tab a yarda da cewa zaki aikata zina ba dama& .  yanzu ba&  na furta ina ture shi jikina ya sake jana jikinsa ya ce  Wallahi am serious Eehsha, na dai shiga tashin hankali ba d an ka dan ba& wallahi wallahi AYSHA na san ba kya zina, na san kuma baki aikata ba. Ba yarda zan yi ne a lokacin an saka ni a cikin wani irin dabaibayi. Sanda abokina yazo ya same ni da maganar ya kuma tura min hotunan na ji zuciyata ta wani irin harbawa. Ina murmushi na ce masa sam ban yarda ba, ba AYSHA ba ce wannan, idan kuma kana son na yarda kuma sai ka kai ni wajen mutumin da ya baka hoton ko kuma shi saurayin da ka ce suna mu amala? Ya amsa da sauri alamar zai yi duk abinda na ce.

Sanda muka yi waya da shi ya tabbatar min a lokacin ma kuna tare, cikin mamaki na ce ko zai iya turo min vedion da zai nuna kuna tare. Bai wani jima ba ya turo min vedion, a wannan lokacin suma ne kawai ban yi ba, jikina ya dinga kakkarwa musamman da na kira ki a waya ta dinga ringing baki d aga ba, k arshe aka ce min an kashe wayar. A lokacin tabbas shai dan yaso ya rinjaye ni sai dai na dinga yak i don hakan ba don komai ba sai don zuciyata ta kasa yarda da cewa ke  din ce. Na koma gida cikin matuk ar karayar jiki da na zuciya. Tabbas a rayuwata ban tab a shiga tashin hankali kamar na wannan lokacin ba. Ina zuwa gida na shiga bedroom d ina na kulle ina sakin kuka zuciyata na gaya min ba ke ba ce amma wata zuciyar na gaya min ke ce. Duk da sanyin Acn dake d akin bai hana gumi tsatstsafo min ba. Yini guda ranar na k i shiga cikin gidan mu, har Mommy ta gaji ta aiko kira na sai dai na musu k aryar bakomai. Tunani na kawai ta yarda zan gano bakin zaren. Da la asar bayan na dawo daga sallahr la asar na kira abokina shareef na dinga rok onsa akan ya gaya min gaskiya shin abinda abokinsa ya fa da gaskiya ne ko biyan sa aka yi? Shareef murmushi ya yi ya kira mutumin a waya take ya tabbatar min kun kai tsawon wata shidda tare da shi&  k it na kashe wayar duk wata kafa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login