Showing 24001 words to 27000 words out of 80390 words

Chapter 9 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

143

kuma rik e a raina da cewa sai na rama wallahi ko ba yanzu ba.


Tsaf aka shirya ni cikin wata zafafffuyar laffaya da ya sha k amshin turaren gabbasa, duk inda na wuce k amshi ne, hatta da gashi na baa k yaleshi ba sai da aka turarashi jikina fa kamar an min b arin madarar turare. Umma kuwa kana kallon fuskarta zaka san tana cikin tsananin farin ciki.


K arfe takwas Abba yasa aka kai ni cikin motarsa don da kansa ya ce zai kai ni gidan Ustaz d in. Tun a mota yake min nasiha bai fasa fa din.  Bana son a k ara samunki da wani laifin AYSHA,ki tabbata kin rik e mijinki da girma da mutunci kamar yarda mahaifiyarki take min. D aga kai kawai nake idona bai fasa zubar da k wallar da take kwarara ba. Har cikin parlor ya kai ni ya zaunar saman Kujera Ustaz da ya shigo da mu ya durk ushe a gefensa ba yarda Abba bai yi ba ya zauna a saman kujerar ya k i. Nasiha ya masa sosai a k arshe ya ce  Ga amana nan Ustaz na baka Allah Ubangiji ya baku zaman lafiya ya kawar da dukkan abin k i. Waccan magana kuma da muka yi da kai kada ka fasa ka cika umarnin da iyaye suka baka, Allah ya baku zaman lafiya. Ustaz ya amsa da ameeen. Abba ya mik e ina kallo ta cikin mayafi Ustaz ya mik e don raka shi. Na runtse ido ina jin wutar tsanarsa da jin haushinsa yana sake nuk urk usar zuciyata.


Na yaye mayafin laffayar fuskata ina k arewa tangamemen parlorn da ya sha kayan alatu kallo. Sam ba abinda ya burge ni a parlorn don ba abinda nake so ba kenan. Wancan Karon an shigo ni da ni gidansa da tsananin son sa wannan karan kuma na shigo da tsananin k iyayyarsa a zuciyata.


Jin takun shigowar sa parlorn na sake Kimtsa fuskata ina hura hanci cikin tsananin fushi. K arasowa ya yi cikin parlorn ya kuma zauna a kujerar da nake kai. Ina kallo ya jingina yana lumshe ido, kafin naji ya fisgo ni da k arfin gaske na fa da jikinsa gaba d aya ya rungumeni yana sakin ajiyar zuciya a kai a kai. Da sauri nayi k ok arin k wace kai na sai dai bai bani damar hakan ba, ya sake rungumeni sosai idonsa a lumshe ya saka lips d insa akan nawa yana tsotsa hankalinsa kwance k ok arin ture shi nake amma bai bani dama ba a kunne ya ce  Shsssh! Bar ni na Mori sadaki na Malama, naga dai ni na biya wani banza ma& . Sai naga ya yi shiru ya runtse ido a hankali kuma ya fara sassauta rik on da ya min kafin ya sake ni gaba d aya ya mayar da kansa jikin kujerar idonsa a lumshe, mik ewa na yi da niyyar na masa rashin mutunci sai naga idanunsa na zubar da hawaye duk da a lumshen suke k irjinsa yana sama da k asa. Hannuna ya ja kafin ya bu de idonsa a kaina da suka ka da suka yi jajir. Mamaki ya bani ganin kuka yake sosai. Kallona yake yana murza hannuna yana hawayen still cikin wata irin murya ya ce  Why Aysha? Don Allah wanene wannan mutumin da kika&  naga ya runtse idonsa yana jijjiga kai ya furta  Allah ya isa ya cuce ni, wallahi Aysha ya min illa a zuciyata. Gashi zuciyata ta kasa amincewa na bar ki, me yasa Aysha don Allah? Tsuke fuskata na yi ina jin wani irin takaici a raina da mamakin kukan da Ustaz yake yi.  Har kika iya sallamawa k ato jikinki hannunsa a saman abinda nafi so yana latsa su son ransa, na rantse duk ranar da ya bari na yi ido biyu da shi sai na kusa hallaka shi kafin na ha da shi da hukuma, har yau zuciyata tana mamakin wai ke kika aikata haka? Iya kufula zuciyata ta kai cika kawai nake ina batsewa na masa banza. Still idonsa a kaina, kafin ya sake burkito ni jikinsa idonsa a runtse yake duk abinda yaga dama da jikina, hannunsa ba inda bai zagaya a jikina ba sai dai idonsa a kulle. A kunne ya ce min  Talk to me, me wancan banzan ya fi ni, da kin bari an kawo ki gida na zan maki soyayya da hot romancing da na tabbatar babu kalarsa a duniya, kin k arya min zuciyata kin saka min rauni a gabban jikina bani da nutsuwa sam tunda abin nan ya faru, bana iya cin abinci duk k aunata da abincin, bana iya barcin good 4hours saboda da na rufe ido wancan banzan mutumin nake ga ni, me yasa Aysha ki gaya min yaushe kuka ha du da shi da kuma me ya rud eki?. Ya fa da yana cusa kansa a k asan wuya na. Da k arfin gaske na ture shi ina mayar da numfashi na yi pointing d insa da yatsa.  Ya isheka Ahmad, kada ka kuskura ka sake kawo kanka jikina, na ji ni karuwa ce ka san da haka me yasa ka dawo da ni gidanka da zaka sani a gaba da surutan banza, sanda abin ya faru me yasa baka same ni mun yi magana ni da kai ba ka kai maganar wajen iyayenmu? Ka tambayeni ka ji na aikata ko ban aikata ba? Ka yi bincike ka ji ni ce ko ba ni bace, meye amfanin tambayar yanzu tunda ka Riga ka yanke a ranka ni ce to amsa guda zan baka Eeh ni ce sai me? Lumshe idonsa ya yi, yana aikin yamutsa kansa kafin ya furta  Na yi bincike bayan faruwar abin har gidan da aka ce kuna zuwa shai dananci da daddare na je, na kuma tambayi wasu y an mata da na nuna musu hotonki suka min shewa suka ce k warai ke ce har suka sake nuna min wani hoton naki mara kyan gani. Duka wannan ba hujja ba ce? Na lumshe ido na cikin tafarfasar zuciya na ce  Ni ce Ahmad! And so what? Murmushi na ga ya yi ya Mik e ya ce  So nothing, nan gaba kuwa zaki ga something da zai yi hurting zuciyarki. Ya shige d akinsa. Ido na bi shi da shi kafin na zauna a wajen zuciyata na tuk uk in b acin rai. Tsawon lokaci na d auka kafin na mik e na shige d akin dana tabbatar nawa ne. Ina shiga na kife a saman gado cikin wani irin matsanancin kuka mai saka tafasar zuciya.


Sai da na yi kukan sosai har naji kaina na sarawa, sannan na ji shigowar Ustaz cikin d akin. Da sauri na lumshe idona kamar mai barci duk da wani zazzab i ne naji yana ratsa k asusuwan jikina. Zama ya yi a gefen gadon shirun da na ji ne ya saka ni bu de idona sai naga nasa idon a lumshe ya jingina da gefen gadon. Muryarsa da yake bayyana damuwa ya ce  Ki tashi ki yi alwala zamu yi sallah. Na mik e da sauri na ce  Idan na k i fa? Ya zuba min ido yana furta  Dole ma zaki yi, don sunnah ce ga duk ma aurata kafin su kusanci juna, duk da dai ni ba kusantarki zan yi ba, amma tabbas zan yi romacing jikinki har na samu nutsuwa don na gaji da tara abinda ke jikina, shi yasa ma na dawo da ke. Ya fa da yana narkar da idonsa a cikin nawa, kallonsa kawai nake da mamakin furucinsa a zuciye na ce  Sha awata kake shi yasa ka dawo da ni gidanka kenan? Ya  d aga min kai.  Lefi ne don na yi sha awarki? Wasu banza ma suka yi sha awarki, abinda zai hana ni gurzar ki son raina yau naci alk awarin kema ba zaki fara sani na d a namiji ba sai na miki kishiya ba don komai ba sai don kiji abinda na ji ba zaki b areni a leda ba kamar yarda ban b areki ba, kuma dole gobe akwai Doctorn da zata zo ta miki test&  wani kalan zabura na yi, ina jifansa da wani kallo. Ya sake d aga kansa yana murmushi ya d agan gira.  Oya tashi ki yi alwala Madam, and after the prayer you must remove all your clothes yau zahirin ki nake son gani na more& ..

Mu ha du da daddare may be a Arewabooks =??


5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 38&


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?

08033748387.




Baki na saki kawai ina kallonta ta cigaba da fa din.  Hmn, ai ni wallahi Ustaz bai kyauta min ba, na zata ke fa zai kawo kusa da mu ya tamfatsa wani Uban gini mai masifar kyau, ga amaryar daga ganinta tana da wayayyan kai kuma ta girme mu sosai a shekaru sai kin dage AYSHA don y an r gayu ce wallahi, abinda ma ya kawo ni kenan na fa da miki ki tashi tsaye sosai kada ta k wace miki Miji& . murmushi kawai nake ina kallonta har ta gaji ta zabga min harara.  Wai ba zaki ce komai ba ne? Ni ya naga kamar ba ki san da kishiyar ba fuskarki looking so exhausted& .. na dafa ta ina jan hannunta muka shiga cikin parlor muka zauna sannan na ce mata  Asma u ban san Ustaz ya yi aure ba, amma ba zan ce komai ba sai Allah ya bada zaman lafiya & . Cikin mamaki Asma take kallo na ta ce  Baki sani ba As in how? Ta yaya zai yi aure without you knowing? Na tab e baki ina ware hannu alamun ban damu ba sai na ga ta yi turus ta ce  AYSHA you looked not worried? Kan ki d aya kuwa? Na ce  Da biyu ne Asma? Baya gabana ne kawai, ya je ya yi ta aurensa bakomai tawa k addararce haka, ina addu ar Allah ya bani ikon amsar ta a yarda tazo min. Jikinta a sanyaye take kallo na. Ta ce  Ba ki damu ba AYSHA? Na girgiza kai Ina furta  Ban damu ba Asma, me ke gareta? Da zan sawa kai na damuwa? A zatona abinda kake so shi kake kishi& na tsani Ustaz irin tsanar da ba zan ma iya kwatanta miki ba, I hate him wholeheartedly kuma bana jin akwai abinda zai saka nan gaba na so shi, wallahi ko mata d ari zai aura a yanzu dai ba zai dame ni ba, ba kuma ya gaba na, daga shi har matar tasa ba su isheni kallo ba, ni yanzu kawai ibada na saka a gaba da fatan cikawa da Imani. Rayuwar nan da duk abubuwan nan da suke cikinta wallahi tsoro suke ba ni. Asma jinjina kai kawai yake kafin ta ce  Wai kina nufin har yanzu baku koma daidai da Ustaz ba? Na sakar mata murmushi kawai ina mik ewa na shiga kitchen na samo mata drinks da wasu snacks ragowar na safe da na yi na ci. Bata wani jima ba ta tafi bayan ta gama bani hak uri sosai ta na sake gaya min AYSHA sai kin dage sosai akan Mijin ki fa& Ina gaya maki waccan matar idonta tar yake kuma billah da shekarunta don idan aka ce zata yi sa ar sa ma I won t surprised, so sai kin yi ta kan ki. Na yi dariya kawai na rakata har gate ta tafi bayan na ha da mata kayan cosmetics da yawa a leda.


Da daddare sai ga Umma Yaya Usman ne ya kawo ta. Kadaran kadahan na nuna mata na yi farin cikin ganinta. Na kawo mata drinks da snacks da bana rabo da su, after na yi warming d insu a microwave. Ta d an zagaye idonta da kallo tana furta  Alhamdulillah, dama na san ba zaki bani kunya ba indai ta b angaren tsaftar jiki da muhalli ce. Na  dan yi murmushi kawai. Ta ce  Sai kika ji labarin Ustaz ya yi aure? To bana son ki saka damuwa a ranki, kishiya dai baa kanki aka fara ba, a gidanku ma mutum biyu kika bu de ido kika gani, kuma Abbanki ma da kansa ya sake bashi support na k ara auren, Allah ya bada zaman lafiya ki sake kula sosai banda bin zugar k awaye, a kuma dinga danne kishi, namiji baya son mace mai zafin kishi da yawa& . Haka dai ta yi ta min nasiha kafin su tafi, ni dai jinta kawai nake ba wai don zan iya kwatanta abinda ta gaya min ko ka dan na yiwa Ustaz biyayya ba. Ta turo min wasu pack, maza kwashe Kazar sababi ce ta Surayya Dee da garurrukan magani ki sake dagewa da kula da jikinki don shine kima da martabar mace, Allah ya baku zaman lafiya ya kawar da dukkan fitina. Na amsa da ameen, ina kallo suka tafi bayan Yaya Usman ya jani da tsokana ya kuma yi alk awarin kawo min matarsa jibi. Ina ta son na gayawa Umma Mami na ta zo sai dai wata zuciyar tawa tana kwab ata, dole na yi shiru ina kallo Yaya Usman ya ja mota suka tafi.


Na dawo cikin gidan ina kallon Kazar da Umma ta kawo min, na d an tab e baki ban k i ci ba na zauna na ci a bata don daga d and ana romon na ji ta yi da di sosai kamar ba kazar magani ba. Na sha tsumin Maman Fareeda sai ga wata gyatsa na yi. Ban yi shirin d ora abinci ba don na san ba zan ji yunwa ba idan ma naji yunwar zan sha cereals, kawai na kunna t.v ina kallo, zuciyata na ta tunanin me Zan yiwa Ustaz na nuna masa ban damu da aurensa ba.

Dabara ce ta fa do min, don haka na mik e na isa harabar gidan na kira d aya daga cikin masu hidimar gidan. Ku di na bashi da takardar da zai siyo min abubuwan da Zan buk ata. Ina kallo ya yi d an turus nima kallonsa nake na ce  Ya ne ko ba zaka je ba? Ya girgiza kai da sauri ya furta  Idan na dawo zan ajiye a k ofar kitchen ta baya don Alhaji ya ce koda wasa kada mu sake mu yi wa matarsa magana&  ji na yi kamar na k unduma zagi, sai dai na dake zuciyata na yi tsaki na ce  Idan ka dawo ka ajiye  din, ka danna door bell don na san ka dawo. Na shige ciki zuciyata a zafafe ina ta mitar  mutum sai shegen kishin tsiya.


Ai kuwa bayan three hours sai ga shi ya danna door bell d in. Na mik e na isa k ofar kitchen d in ta baya. Duk abinda na rubuta ya siyo min. Na kalli kayan ina murmushi greeting cards ne masu shegen kyau an rubuta Happy married life da wasu frames. Sai da na d auko biro n zauna akan kujera da niyyar na rubuta sunayensu sai na tuna ban san sunan matar tasa ba. Tsaki na ja na rubuta Happy Married Life You and your new bride&  na warwatsasu ko ina har a bakin k ofa ta yarda duk tsiyar sa idan ya shigo sai ya gani.


Bai zo gidan ba sai bayan kwana biyu, na dinga jin hayaniya sama sama daga bakin gate nan na tabbatar shi ya dawo. Ina kwance saman kujera da y ar b ingilar rigata sai black jeans saboda zafin da isheni ko d ankwali babu a kaina. Korean series nake kallo don yanzu shine abinda suke d ebe min kewa. Na ji yo azababben k amshin turarensa hakan ya tabbatar min ya shigo parlorn. Wata tsanarsa naji tana sake bunk asa a zuciyata hakan yasa na masa kallon gefen ido kawai na gyara kwanciyata. Shiru tsawon lokaci yana tsaye a inda yake da brief case a hannunsa naji ya saki ajiyar zuciya  Ba kya amsa sallama ne? Tab e baki na yi na cigaba da kallon da nake ina ji ya tako zuwa inda nake yana furta  Magana fa nake? Wani kallo na watsa masa kafin na ja k aramin tsaki na sake mayar da idona kan t.vn. Sai na ga ya yi k wafa idonsa a kan cards d in da yake saman center table. Naga ya saka hannu ya d auka. Wani shegen murmushi naga ya saki ya furta  So ashe kin samu labarin aure na da k urratu aineey? Shikkenan kin hutar da ni yi miki bayani, na samu kamilar mace AYSHA irin kalar wadda nake so. Na gode da taya ni murnar aure na da kika yi da SWEET HAMEEDA& ya zama wajibi na nuna miki farin ciki na.. kafin na furta komai na ga ya iso inda nake cak ya  d aga ni yana hajijiya da ni cikin parlorn sai da ya wajigani sannan muka zube akan kujera ya rungume ni sosai a jikinsa ya a shinshinar wuya na yana kissing lab b ana, tsawon lokaci yana wasu irin abubuwa da jikina kafin ya saki nauyayyiyar ajiyar zuciya ya ce  Thank you AYSHA once again, really really appreciated& farin cikin rayuwata da Sweet Hameeda ne ya saka na manta da ke for a while, tabbas iyayenta ba su yi haihuwar banza ba, na amshi budurcinta a daren farkon mu na aure& . Da matuk ar zafi na tare shi.  Enough Ahmad! Rashin mutuncinka ya tsaya kaina kawai don include my parents wallahi I won t tolerate&

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login