Showing 27001 words to 30000 words out of 80390 words

Chapter 10 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

148

ina ganin martaba da mutuncin iyaye na&   oh Really? Ya fa da yana min wani kallo a zafafe na ce  Na fa gaya maka ka saurara ehe! Sai naga ya yi murmushi ya ce  Martabar iyayenki nawa kika zubar AYSHA? Ai ni bakomai tsakanina da iyayenki sai mutunci da girmamawa don na san yaudararsu kika yi, kuma Allah zai saka musu, tunda sun yi iya yin su. Da wani irin sauri na mik e na nufi hanyar bedroom d ina don wallahi zuciyata ta Gaza bana jin zan iya cigaba ina kallon Ustaz.. ina ji ya yi tsaki ya furta  Kyan D an Miciji& . Ban masa magana ba na shige d aki, sai sannan na fashe da wani irin kuka mai cin zuciya na dafe k irjina da na ji yana bugawa da k arfin gaske&



Da daddare bayan na ji sauk in zuciyata na yi wanka na zura y ar Riga arm less da skinny jeans na yi zama na a parlor don na san ba dawowa zai yi ba. Abin mamaki sai gashi ya shigo hannunsa rik e da na wata mace da na tabbatar itace matar tasa, ka dan ya rage ta kai shi tsawo. Da sauri na mik e zaune ina zura hijabi na da yake gefe na na saki mayalwaciyar fara a ina mata sannu da zuwa. Zama ta yi na sake ce mata sannu ba. Ina kallon Ustaz na ce  Amma baka kyauta ba, ai sai kace min AYSHA yau da daddare kina da special guest. Wani tab e baki ta nayi min kallon hadarin kaji, naji zuciyata ta yi zafi amma sai na maze. Ina ji ya furta  Honey meet wife AYSHA&  sai naga ta d an sakar masa murmushin da na tabbatar fake ne, ta ce  Nice to meet you, uwargida. Na mayar mata nima da fake smile d in. Ina shirin mik ewa ya ce  Zauna AYSHA, we have to talk& kina ji na. Wani kallo masa kafin na ce  With my all ears&  na mayar da kaina akan kallon t.v.  Ba zaki concentrating akaina ba&  ban kalleshi ba na ce  I thought kunnuwa ke ji, so go ahead! Ina ji ya saki k wafa.  Jiyo ki kalleni Malama. Na d ago kuwa na zuba masa idona cikin wani irin kaifaffan kallo. Sai na ga ya yi saurin saukar da nasa idon, yana taune lips d insa. Sai da ya muka don kansa sannan ya d ago.  Wannan mata tace sunanta Hameeda, and I loved her shi yasa na aurota, ina son ki ja girmanki although ta girmeki amma aure ke ya bama girman, and You&  Ya juya yana kallon Hameedan  Ki bata matsayinta na uwargida, tunda shari a ta bata, bana son k ananan magana duka ina son ku shi yasa na aure ku. Na d ago na masa wani banzan kallo kafin na girgiza kai.  Maganar girki kuma, zan raba shi kwana d aid aya after mun dawo daga honeymoon da Hameeda kenan, gobe zamu wuce. Wata irin dariya na yi wadda tasa har sai da suka kalleni gaba d aya na ce  Hameeda kike ko wa? Magana d aya ke gare ni na yafe miki duka kwanakin girki na har yaumul k arshe a wajena, bana buk atar girkin kamar yarda bana buk atar Mijin& . AYSHA ya ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?fa da a tsawace ban bi ta kansa ba na ce  Kina ji na AYSHA da kike gani ba dawwamammiya ba ce a gidannan wani d an zama nake na lokaci ka dan, don haka ki je ku sha amarcinki da Mijin ki Ayshatu ba bak uwar zafi ba ce& na bar ku lafiya .. daga haka na shige d akina ban san ya suka k are ba. Na dai ji tashin mota hakan yasa na fito ina y ar wak ata mai shegen dad i. Ban san sam yana gidan ba sai da nazo tsakiyar parlor na ganshi kwance a saman 3 seater ya rik e duka kansa da hannuwansa guda biyu. Tab e baki na yi na nufi kitchen ruwa ne dama na fito sha, don haka na sha a kitchen d in na sake fitowa don komawa d akina na ji ya finciko ni da k arfin gaske& na fa da jikinsa. K ok arin turesa nake amma ya k i bani dama. A kunne yake ra da min  Right now zan yi maganin rashin kunyarki wato kina shirya yarda zaki bar gidan nan ko? To gwara na karb i hakkina don naga da jikinki kike tak ama zan maki fata fata yanzun nan idan yaso kya koma karuwancin a matsayin fanko. Duk turjiyar da nake yi amma ya k i sauke ni har sai da ya isa d akinsa ina jikinsa ya saka k afa ya tura k ofar d akin ya murza key ya cire key d in ban san ina ya kai shi ba don tuni na runtse idona jin yarda ya saka bakinsa ya yage riga guda da take jikina dama net ce rigar hakan yasa duk wasu hallittun jikina suka bayyana. Ya cilla ni saman gadon kafin ya yi light off a d akin. Duk yarda zan kwatanta abin ba zaku gane ba, duk da zafin da nake ji ban fasa jin Muryar Ustaz a kunne na ba yana kwararato yana furta wayyo AYSHA ya ya na kasa shiga? Kafin na fahimci komai na ji d if na daina gane komai bayan Muryar Ustaz da na ji ya ce wayyo zan Mutu Eesha ta& .





5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 36.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.


Wani kalan kallo na jefa masa a time d in Ji nake kamar na k unduma masa zagi. Sai dai na dake na maze ina zaune ina faman huci naga ko zai iya saka ni na yi sallahr dole&  Biyayya ga Miji dai dole kamar yarda Abba ya gaya miki idan ba haka ba ki shiga wuta&  Shiru na masa idona na sake tara k walla. Sai na ga ya nufo wajena da d an hanzarinsa yana furta  May be kema a matse kike ba zaki iya jira a fara sallahr ba, bari na yi abinda zan yi daga baya a yi sallahr&  ya fa da yana k ok arin ja na tsaye ya ce  Cire kayan zan yi tas, ba wani abu da zaki b oye min abinda duniya sun Riga sun gama gani. Ganin inda yake kai hannunsa ban san sanda na doke hannun ba cikin matsanancin b acin rai na nuna shi da yatsa  Ya isheka Ahmad! Lumshe idonsa ya yi yana furta  Idan na k i fa mara kunya, common beb wuce ki je ki yi alwala kafin na murje bakin nan&  Hanyar waje na nufa ina jin zuciyata bugawa zata yi idan na tsaya na cigaba da jin maganganun Ustaz. Da k arfi na ji ya ja ni jikinsa ya rungume ni tsaf hannyensa a baya na yana furta  Tsaya Malama.. Ban san sanda na gartsa masa cizo ba na fice da sauri na fa da d aya d akin na kusa da wannan naci sa a da key a jiki na shiga na murza key na kuma bar mukullin a jiki. Bana jin yarda zuciyata take sake tunzira zan iya juriya na tsaya Ustaz ya cigaba da gaya min magana ba tare da na masa illa ba, ba kuma na son ya saka ni a layin marasa tarbiyya. Har bakin k ofar yazo ya dinga bugu da furta  Please AYSHA bu de.. har bakin k ofar na isa murya a zafafe na ce masa  Wallahi ba zan bu de ba, ai ma gane kuma ba don Allah ka dawo da ni ba saboda jiki na ne jiki na kuma yafi k arfinka wallahi& . Dariya ya yi sosai kafin ya furta  Jikin da bai fi k arfin k azaman maza ba ta yaya ni zai fi k arfina? Ban amsa shi ba na cije leb ena kawai ina jin yarda idona ya soye na daina jin haushin maganarsa kawai tunanin hanyar da Zan bi na rama muguntar sa nake. Ranar dai kam har Asuba ina kan sallaya da rok on Allah, akan ya bayyana gaskiya.


Da safe sai sha biyu na bu de idona tun bayan sallahr asuba nauyayyen barci ya d aukeni. Duk da naji zuwan Ustaz da nocking da yake bai saka ni tashi ba sai a wannan lokacin. Wanka na yi na tsantsara kwalliya cikin wani army green brocade d ina da d inkin ya yi bala in fito da duk wata sura ta jikina Pitet ce sosai Kuma yawanci d inkunan da aka min kenan. Gashi na da yasha gyara na kwantar a saman kafa duna kafin na kafa d aurin ture kaga tsiya. Bakina har da jambaki da ya k arawa bakin kyau. Hakan yana daga cikin target d ina na son tadawa Ustaz hankali.


Sarkin naci! Na fa da a zuciyata ganin still yana kwance akan kujerar da take babban parlor na idonsa a lumshe parlorn duk ya ba de da k amshinsa. Karatun Alk ur ani yake saurara. Jikinsa wasu irin k ananan kaya ne masu masifar kyau ni sai abin ma ya min wani banbarakwai ko don ban saba ganinsa da su ba ne. Juya jikina na dinga yi sosai musamman da naga ya bu de idon sa a kaina yana lumshe su a hankali kamar mai jin barci. Dangwaliliya sosai nake masa kuma a jikina na ji kallon da yake min har na shige k ofar da zata kai ni kitchen. Ina shiga na saki dariya na ce D aya kenan!


A kitchen aikina nake na fere Irish ina yi ina bin sautin wak ar da yake kunnena don ya kashe karatun. Juya jikina nake a lokacin ni kaina mamakin abubuwan da nake yi nake. Saboda ba zaka tab a cewa waccan AYSHAn mai tsananin kunya ba ce. Jin sa na yi ya jani jikinsa ta baya ya rungume sosai gaba d aya yabi ya baibaye hancina da mayataccen k amshinsa  Ba gaisuwa? Ya ra da min a kunne cikin wata irin Husky Voice da sauri na runtse ido ina ji ya sake shinshinar wuya na ya ce  Uhmn Aysha? Na ce ba gaisuwa&  Ture shi na fara yi amma ya k i bani damar hakan.  Ki bari Aysha you are my halal, me yasa kike hana ni? Ki gaishe ni na ce..  Ba zan gaisheka ba Ahmad. Madadin ya damu sai naga ya ja karan hancina kafin ya kai bakinsa saman wuyana ya sake shinshina wuyana ya ce  Your perfume makes me& . Sai kawai ya yi shiru yana lumshe ido. Yana k ok arin sake ja na jikinsa na yi saurin ture shi ina kallon yanayin da yake bin k irjina da kallo.  Mugu kawai kada ka sake tab a ni&   Ai kuwa kin yi ka dan dama ace budurwa ce ke dal zan iya d aga miki k afa amma ke ai kin zama y ar hannu wani abin ma sai dai ki koya min& .  AHMAD! ya isheka, na ce maka Is enough ba zan sake tolerating ba, na ji ni karuwa ce Uban wa ya ce ka dawo da ni gidanka, ka cigaba da barina na yi gantalin mana& to ya isheka ba zan sake yafe maka ba ka sake kira na da banzan suna&  Tab e baki ya yi naga ya fita daga kitchen d in yana fad in  Bari na wuce kafin ta kai ki fara duka na, ashe bayan wancan harkar har da rashin kunya kika koyo, koda yake duk wanda zai iya abinda kika yi Ai ba batun kunya a tare da shi&   Ashe ka sani, ai rashin kunya ma yanzu ka fara gani.


Sai da na gama ha da break fast sannan na fice da abincin na jere a kan Dinning iya cikina ka dai na dafa. Gidan ya ba de da wani irin k amshi. Na zuba a plate na koma daidai saitinsa na zauna ina cin abincin cike da gwasalo da yanga, ina kuma bin wak ata cikin muryata mai zak i.


Dubana yake k asa-k asa wani irin kallo mai cike da raini da rashin ganin girman wanda akewa shi. Hakan yasa naji tamkar na ha diye zuciya na mutu duk da ban nuna masa akan fuskata ba. Bak in cikin ganinsa nake balle na kirashi mijina. Ina kallo ya shiga d aki ya canja kaya zuwa jallabiya mai shegen kyau ya fito yana zanga k amshin turare waya a kunnensa yana amsawa k asa-k asa kamar baya so. Yana kallona bai fasa wayar ba ya ce  Ki shirya zamu asibiti& dole ne a binciki lafiyar ki don ina cikin ru dani&  a k ufule na  dago na masa kallon baka isa ba ka yi ka dan, sannan na ce  Ba zan je ba, ai ba dole aka maka ka zauna da ni ba, idan kaga kana kokwanton lafiyata kawai ka sake ni mana. Dariya ya yi sosai irin dariyar da ake wa mutumin da ya fa di magana mara amfani& .  Dole fa ki je asibitin nan idan ba kina son na kira Abba na gaya masa ba.

K emadagas na masa na mik e na shige d akin ina jin a raina ko me za ayi ba zan je asibitin ba. Tsawon mintuna biyar sai ga shi ya biyoni d akin waya kawai ya sa min a kunne yana furta  Abba.. ina sallama Abba ya rufe ni da fa dan da yasa na runtse idona. Ina ji Ustaz ya zira min wani babban Hijab mai kama da julbab brown color kalar jallabiyarsa ya ja hannuna muka fice. Kasa musa masa na yi saboda yarda fa dan Abba yake nuk urk usar zuciyata, har hakan ya bayyana a gabbaina na samu kasalar jiki. Ina ji ya ce  Koda yake ba fa amfanin Hijab d in tunda dama na yaudara ne duniya ta Riga ta san jikin ki&  runtse idona kawai na yi ina ji ya saka ni a gaban motarsa na furzar da wani huci ina jin Anya zuciyata zata d auki wannan tozarcin har zuwa ranar bayyanar gaskiya abinda kamar wuya. Duk kalmar b atancin da na yi niyyar fa da sai naga ta yiwa wannan mugun azzalimin ka dan. Muna shiga asibitin muka isa reception sai na ji yana tambayar nurse akwai female Doctor on duty? Mata shigar budurwar ta  d aga kai ta fito da file d in da inaga tuni ya bu de don shi ya bata numberr file d in, muka nufi office d in Doctor. Kallona matar take tana murmushi ta furta  Congratulations Ahmad for having a beautiful wife&  Naga ya yi murmushi kawai sannan ya sanar mata Test za a min na H.I.V likitan ta d an waro ido ka dan ta ce  But why? Ya cije leb ensa kawai idanunsa sun yi jajur ya ce  Nima zaki min, mun manta ba mu yi ba ne. Sai naga ta saki murmushi ta ce  Alright, hakan yana da kyau. Ta rubuta mana sannan ta ce Mu je laboratory nasu. Har muka isa Lab d in zabga masa harara nake cikin jin haushinsa aka d au jininmu sannan aka ce mu jira a waje. Allah ne kawai yake dannar zuciyata tsawon zaman da muka yi ban rufe Ustaz da duka ba, duk da dai ya ceci kansa da ya ce a yi test d in har da shi. Ba abinda ya d aga hankalina don na san bana d auke da kowace shegiyar cuta. Tsawon lokaci kafin a fito da result d in. Sannan muka koma wajen likitan. Sai da ta mana nasiha sannan ta bu de result d in tana murmushi ta ce  Negative, sam baku d auke da wannan cutar Allah ya sake kiyayewa. Mainakon naga farin ciki a fuskarsa sai naga ya saki wani fake smiling haka ya mik e yana yiwa likitan godiya.


Muna shiga mota ya ce  Allah ya ceceki, amma fa ki daina murna dole sai mun sake zuwa wani hospital d in an sake duba ki, don I don t trust you anymore. Na ha diye wani kalar yawu kafin na ce  And so what? Idan kai baka yarda da ni ba, in dai Allah ya yarda da ni Alhamdulilah!  Kada ki min rashin kunya, wallahi zan zaneki a banza, baki san yarda zuciyata ke hurting ba ko? Zan huce a kan ki wallahi, ki bar ni na ji ma da abinda ke damuna shashasha Ya fa da fuskarsa sam ba alamar wasa.. tsaki na ja na ce  Wallahi ba zan zauna ka dokeni ba, sai dai mu doki juna, shashasha kuwa da ka fa da sunan mu d aya&  Waro idonsa ya yi ya ce  Really? Na ce  Offcourse ya saki fake smile d insa ya ce  Bari mu je gida naga ko zaki iya duka na mara kunya, yau kam zan k ure miki abinda ke saki rashin kunya, zaki san ni ba mate d in wa dancan tarkacen samarin naki ba ne& .  Allah ya kai mu. Na furta ina d auke kai. K wafa ya yi kafin ya ja motar a mugun speed ya bar cikin hospital d in.

Daga ranar ban sake ganinsa ba, ko na gansa ma ba ya shiga sabgata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login