Showing 48001 words to 51000 words out of 80390 words

Chapter 17 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

134

k ara na  daga Naga shine ina tunanin missed calls d insa na ashirin kenan ba kuma zan d aga ba sai ya gaji Ya daina kiran, Har a raina da gaske nake zan rabu da Ustaz ko ba yanzu ba. Na cilla wayar cikin drawer bayan na kasheta na Zare sim d in gaba d aya ma.



Kwana goma Inna ta yi aka yi waya maigidanta Alhaji Ba lafiya. Hakan yasa ta tattara komatsanta ta tafi gida y a rage daga ni sai mai aikin da a ka kawo min su biyu dattijuwa da yarinya. Haka zan zauna mu yi hira da su& .


Da yammacin wata rana ina zaune a parlor kaina nake tsefewa don kitson ya fara damuna Aka yi nocking. YABI na kalla na ce  Maza bu de k ofar&  ta mik e ta bu de sai na ji ta ce  Lah Anty Fat& .  Shshss&  na ji ta ce hakan yasa na juya da sauri sai naga Mami ce ta shigo tana murmushi ta ce  Ma sha Allah, ah lallai AYSHA jiki ya yi kyau. Na gyara zama na muryata cike da rauni na ce  Mami ina yini? Bata amsa ba sai zama ta yi daf da ni ta min side hug ta furta  Sam AYSHA Baki da kirki, ko nema na ba kya yi, rabuwar kenan? Ai shikkenan ya maki kyau, dama jikin ki nazo dubawa kuma naga da sauk i Allah ya k ara afuwa bari na tafi. Ta mik e da niyyar tafiya kallonta kawai nake jikina a sanyaye na kasa magana. Ina kallo ta nufi hanyar fita sai sannan na samu damar cewa Mami ki tsaya mana please. Ta juyo ta min wani kallo ta girgiza kai ta fice daga gidan. Sunkuyar da kaina kawai na yi sai nake jin abinda na yi kamar ban kyauta ba. Da sauri na d ago ina kallon Yabi na ce  Ke a ina kika San Mami? Ta d an yi diri-diri kafin ta ce  Ai na yi aiki a gidansu last year to da na tafi gida ban koma ba. Na tsura mata ido kawai ina ganin kallon ne ya mata yawa sai Naga ta shige kitchen da sauri. Haka kawai sai naji zuciyata tana wani irin bugu da ban san dalilinsa ba.


Kashegari again sai ga Mommyn su Ustaz. Cikin ginshira ta shigo tana min kallon  daid aya da k yar take amsa gaisuwata itama abin mamaki sai na ji ta kama sunan Asabe dattijuwar da take taya ni zama& Asaben ma a ladabce ta amsa mata. Hirar da suke ce ta bani mamaki don zahiri sun nuna sun san juna. Da zata tafi ta mik e tana cewa Asabe mu je na ganki&  Asbaen kuwa ta bita cikin rawar jiki. A tsorace na bi Asabe da kallo har ta je ta dawo ban farka daga mamakin da nake ba. Asabe ta zauna tana dariya da sauri na kalleta na ce  Baba Asabe dama kin san Mommy? Asabe ta d aga min kai tana dariya ta ce  Sani kai Hajiya, ai daga can gidan aka kai ni gidanku shine aka kawo ni nan, ai nafi shekaru talatin ina yiwa Mommy aiki, banda ma baki da gane mutane zuwanki na farko ai ina gidan&  Ido kawai na zuba ina kallonta cike da mamaki. Ina kallo itama ta shige kitchen da alama taga ba zan ce komai ba ne. Haka kawai ranar sai naji na kasa samun nutsuwa ba ga Asaben ba, ba ga Yabi ba, dukkansu ba Wanda zan iya sake yarda da shi. Har na danna waya na kira Umma ganin bata d aga ba sai na kashe wayar kawai. Na mayar da kaina na kwanta da niyyar kashegari zan kirata. Sai dai kuma wani abin al ajabi sai na manta shaf.


Har bayan kwana biyu, muna zaune a cikin gida muka dinga jin jiniyar y an sanda. Kamar ma a cikin gidan. Haka kawai sai naji gaba na ya yanke ya fa di. Na yi saurin jan Hasbunallah a zuciyata, daidai lokacin da aka buga k ofar parlorn da nake da k arfin gaske. Zuciyata ta sake bugawa Wanda ban san dalili ba. Asabe ce ta bu de k ofar da sauri taja baya tana dafe k irji ta ce  Mun shiga Uku Aunty y an sanda&  kafin na yi magana Y an sandan matan Sun shigo suka d aga min handcuffs a hankali suka furta  You are under arrest& . Na ware ido ina kallonsu na ce  For what? Y ar sandar ta min wani kallon rainin hankali ta ce idan mun je station kya ji& ta wurga min wani hoto wacece wannan idan ba ke ba? Ana zarginki da kisan wannan bawan Allahn bayan kin kwashe masa dalolinsa da kuka je hotel& .. Wata irin ka dawa jikina da cikina suke& . Na kasa furta komai ina kallon hoton da nake sanye da bak ak en kaya baka ganin komai a jikina sai fuskata hannuna d auke da bindiga a tsakiyar d akin hotel& ..




5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA& ..46.


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



08033748387.


A hankali duka lawyoyin suka gabatar da k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ansu. Kafin Mammy ta mik e ta isa gaban Alk ali ta gabatar da kanta. Mamaki ya kama ni jin Mami zuwa ta yi don ta kare ni. A hankali lawyern mai k ara ta isa gaba na ta tsaya tana murmushi ta ce  Ayshatu, shaidu da dama Sun bayyana cewa ke kika yi nufin kisan nan ina son kada ki wahalar da shari a ki amsa laifinki madadin Kwan gaba Kwan baya da kike mana& ki amsa kawai sannan ki jero sunayen abokan aika aikar taki&  Shiru na yi idona a lumshe cikin wani b acin rai na sake girgiza Kai na a karo na biyu na ce ban san su ba. Mami ce ta mik e tana gyara glass d inta ta nemi izinin Alk ali wajen yin magana ya bata dama. Har gaba na ta iso ta kalleni sosai irin kallon da take min da ina yarinya idan tana son na kwantar da hankalina&  Ki nutsu Aysha ki amsa laifin da kika San kin aikata kada ki kuskura ki amsa abinda baki aikata ba. Sannan ta juya gaban Justice ta ce  Ba ta yarda za a yi a ce Aysha ce ta aikata laifin da ake tuhumarta da aikatawa don kawai an ga hotonta, hoto ba zai zama hujjar kama mutum dumu dumu da aikata laifi ba. A Karon farko idan har da gaske an yi attacking minister me ya Kai ministern gayya tar su wad anda suka yi nufin kashe shin zuwa cikin hotel d in? Shin yana da wani deal da su ne? Me ya yi musu suka yi nufin tozarta shi? Abu na gaba akwai mutane a gidan wannan baiwar Allahn, akwai masu aiki akwai wa danda suke kula da harabar wajen gidan ya kamata a ji ta bakinsu, shin Aysha ta fita a wannan ranar ko bata fita ba? Alk ali ya jinjina Kai kafin ya ce  Ina buk atar ganin maaikatan gidan gaba d ayansu idan zai yiwu yanzu. Mami ta girgiza kai kafin ta ce  Na gode, ya mai girma mai shari a suna nan a waje dama tuni na saka aka zo da su. Ya yi umarnin a shigo da su. Sai gasu kuwa gaba d ayansu aka jere su a gaban kotu. Mami ta dinga bin su da kallo d aya bayan d aya sannan ta ce  A rana ta d aya ga watan nan da muke ciki Wanda ya kama sati uku cif fa ya wuce, shin uwar d akin ku ta fita? Kusan a tare suka jijjiga kai suka kuma ha da baki wajen cewa  Ai Hajiya tun ranar da Yallab ai ya tafi ba inda ta je gaskiya&  Mami ta jinjina kai ta ce  Ko da wannan ya isa Kotu ta yiwa 5?h?5ؚ?5ؔ?5؉?5؂?5ؕ?5ؐ?5ؖ? adalci ta San cewa bata da hannu wajen kisan nan& .  Objection My lord! Barrister mai kare Wanda ake k ara ta mik e  Wannan bai zai zama hujjar da za a wanke mai laifi ba, saboda ko bakomai za a iya ha da baki da masu aikin gidan wajen wanketa daga zargin da ake mata, don haka Alk ali a yi duba da wannan hoto da aka gani muraran a zartar wa da Ayshatouh hukunci ba don komai na sai don k ok arin kisan Kai da kuma b atawa babban mutum irin D an Audu suna. Ta hanyar watsa hotunan tsiraicinsa a media&  Alk ali ya jinjina kai ya yi rubutu kafin ya d ago yana kallon Mami ya ce ko kina da abin cewa? Mami ta sake mik ewa ta ce  Ina da shi My lord, ina son a zo da minister nan don shima ya fa di yarda ya ha du da su da kuma me ya aikata musu da suka yi k ok arin b ata masa suna& Abu na gaba lallai hukuma ta yi gaggawar kamo wa dancan masu laifin don su tabbatar da 5?h?5ؚ?5ؔ?5؉?5؂?5ؕ?5ؐ?5ؖ? ce ta aikata laifin idan ba haka ba kotu bata damar tsare 5?h?5ؚ?5ؔ?5؉?5؂?5ؕ?5ؐ?5ؖ? bisa laifin ni da kai da kowa ma muka tabbatar ba ta aikata ba&  Alk ali ya jinjina Kai ya yi dogon rubutu kafin ya d ago ya ce  Kotu ta sake d age sauraran k ara zuwa 10 ga watan mayu kwana goma kenan cif, kafin wannan lokacin muna umartar duka b angaren lawyoyi da su zo da shaidun gani da ido Wanda zasu tabbatar da faruwar lamarin ko akasin haka! Wani irin fa duwar gaba ce ta riskeni Jin yarda Kotun ta d au hayaniya kamar me na runtse ido na kafin na Ware su ganin kamar k amshin Ustaz ne a daf da ni. Shine kuwa yana tsaye ya Zare Shades d in idonsa yana kallona da jirkitattun idanunsa da suka ka da suka yi jajur hawaye mak ale a k asan idon. Na ji ya sunkuyo kaina. Bai yi la akari da d audar da ke jikina ba ya manna min Kiss a forehead a hankali ya ce  Stay Strong K alb, In sha Allah you will be free&  na lumshe idona kawai hawaye na saukar min. Y an gidanmu ma gaba d aya Sun kewaye ni. Suna hawayen Umma ma na tsaye ga Abba da Inna a gefe sai rusa kuka take. Ina ji ina gani Police suka sake tasa k eyata muka wuce. A hankali na tauna leb e na ina Jin hucin da zuciyata take fitarwa. Har bakin motar Mami ta je tana kallona tana murmushi ta furta  Stay strong daughter, nothing will happen In sha Allah. Sauke idona kawai na yi hawayen suna cigaba da zubo min. Ina ji aka ja motar da wata irin jiniya da ta kara de wajen.


Kashegari kuwa sai ga Ustaz ya shigo wani d an sanda a bayansa. Ban San me ya gayawa Police d in ba na ga dai ya juya bayansa. Ustaz ya jani jikinsa a hankali yana ha de bakin mu waje d aya. Bayan haka bai sake magana ba illa hoto da ya zaro min. Wasu y an mata ne su takwas ta tsakiyarsu kam Nima na tabbatar nice cikin shigar English wears da ta fitar da duk shape d ins?. Kana ganin idanunsu ka San kunya ta yi k aranci. A hankali Ustaz ya ce  Kin san su? Na girgiza kaina.  Wallahi ban san su ba, ban kuma tab a ganinsu ba. Sai na ga ya mayar da hoton ya shiga murza goshinsa ba tare da ya sake magana ba, ya dai manna ni da jikinsa a hankali ya furta  Ya Ilahi! What happened ne? Shiru kawai na yi a jikinsa. Shi Sam bai damu da yanayin jikina na haka ya sake manna ni da jikinsa ya lalubi bakina ya tura min chewingum d in da yake taunawa sai Naga ya mik e kamar ma jiri yake ya fice daga wajen cikin wani irin taku mai bayyana rauninsa. Ban iya komai ba sai lumshe nawa idon da na yi nima ina kokawa da numfashi na da sai naji kwana biyu yana sassark e min.


Ranar da za a yi zaman kotun. Ban ita runtsawa ba saboda yarda gaba na yake fa duwa dalili? Ban san ya shari ar zata kaya ba. Ban san wani irin hukunci za a yanke min ba idan aka rasa shaidar da za a kareni. Hakan yasa na gagara komai sai salloli da na dinga jerawa ba tare da na San adadinsu ba. Hawaye kuwa ina ji da tara nake zai iya cika wani abin.


Ina ji da safe aka sake shigowa aka fita dani. Wannan karan raunin da yake zuciyata ya kasa b uya sam a tare da ni. Don tun bayan da na sauka a mota idanuna suke zubar da hawaye ga wani matsanancin ciwo da suke min Wanda na tabbatar na yawan kukan da nake ne. Jiri yana d ibana Amma haka aka shigar da ni cikin inda zan tsaya a wajen shari ar. Na yi k asa da kaina bana burin ha da ido da kowa don a jikina nake jin kamar daga yau rayuwata zata canja. Kamar daga yau iyaye y an uwa Miji na zasu yi Allah wadarai da halayena& nan da nan aka fara gudanar da shari ar da yau ina jin duka lawyoyin da zafin su suka zo. Dole aka shigo da mutumin da ya ce mun damfareshi mun kuma b ata masa suna ta k ofar baya. Ta k asan ido nake kallonsa Wallahi ban san shi ba, ban kuma tab a ganinsa ba ko a t.V ma balle a zahiri. Barrister Mami tana kallonsa fuskarta a tsuke ta ce  Malam, ina ka san waccan baiwar Allahn? Kuma meye ha dinka da ita da Har suka bika hotel? Ina kallo ya jijjiga kansa da alama lamarin yana b ata masa rai ya ce  Sanin abinda yasa na gayyaceta hotel duk bai taso ba don zai iya zama sirrina&   Ya kuwa taso, tunda a k ank antar shekarunta na sha takwas za a iya cewa ka cuceta ka yaudareta ka saka ta abin da bai dace ba, irinku ne masu lallata tarbiyyar yara, ba mamaki ka nufi yi musu wani mugun abu ne yasa suka aikata maka wannan tozarcin don haka zamu so sanin a inda kuka ha du da kuma yanayin mu amalarku ta nan zamu san irin hukuncin da zamu yankewa abinda ta aikata maka idan ma ta aikata d in. Kowa ya kalli yanayin Mami a lokacin y a San cike zuciyarta take da b acin rai ta yarda lamarin ya kasa b uya a saman fuskarta da ma idanunta gaba d aya. Kaftawa iya kaftawa aka yi a wannan rana Amma D an Audu ya k i bu de baki ya amsa laifinsa na jan yara k anana hotel ya dai ce damfararsa dama suka shirya yi shi yasa suka aikata masa haka, yana kuma rok on kotu ta masa adalci akan abinda aka masa. Abubuwa suka damalmale k arshe sai da Alk ali ya buga guduma sannan kotun ta samu bak uncin shiru& Ya yi gyaran murya ya ce  A yau kotu zata zartar da hukuncin da take ganin ya dace, Kotu ta kama Aisha da laifin& & .  A dakata ya mai girma mai shari a! Aka fa da daga bak in k ofa gaba d aya idanun mutane suka koma can. Police suka shigo da wasu matasan y an mata duka fuskokinsu a rufe aka k araso da su, idanu suka koma kansu ni kaina kallonsu nake da son sanin su wanene? Cikin daka tsawa Police d in ya ce  Ku bu de fuskokinku kafin na ci Ubanku! Suka hau yaye fuskarsu illa d aya daga cikinsu da ta k i bu dewa, Har sai da Police d in ya saka hannu ya yaye mata fuskarta idanuna suka fa da cikin nata a tsorace a wani irin yanayi muka dinga nuna juna& .



5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:44 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 47& ..


NAZEEFAH SABO NASHE&
'?


08033748387.




Banda ba barci nake ba, da sai na ce mafarki na yi da mai kama da ni kwabo da kwabo. Exactly kamar ni ce a tsaye, sai dai banbancin yanayin gogewa da wayewar idonta. Don kana ganinta zaka san wayayyiya ce& na runtse ido na sake bu dewa don na tabbatar da abinda na gani. Amma still idanuwa na suka sake sauka a kanta itama kallona take yi bata ko k iftawa. D an sandan da ke tsaye ne ya dawo da ni cikin hayyacina jin maganar da yake yiwa Alk ali.  Hak ik a an yi kuskuren kama wannan baiwar Allahr, a aikin da wannan mai kama da itan ta aikata. Ba ita ba ce sai dai kamannin da suke da juna da akewa lak abi da kwabo da kwabo yasa ake ganin kamar ita ta aikata. A yau Allah ya bayyana tsatsan ikonsa na kuma jinjina girma da k udirar Allah mai yin halitta ya kuma sake maimaita irinta ba tare da kuskure ko guda ba. A yau muka yi dacen kama su a cameroun zasu hau jirgi su tafi south africa. Yallab ai ita wannan itace Ainahin Aysha SHANY da ake nema ba wannan Ayshar ba. Ba ni ka dai abin ya bawa Al ajabi ba, Har ma ya sanya zuciyata cikin ru dani. Na lura hatta da mutanen wajen hakan ce a garesu ta yarda suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login