Showing 18001 words to 21000 words out of 80390 words

Chapter 7 - NAGA RAYUWA BOOK 2

02 Dec 2025

147

to me ake so a wajen namiji bayan wannan, ni idan nice wallahi a yau Zan hak ura a mayar mana da auren tab irin fa mazan nan wahala suke wallahi&   Tunda kina son sa ke ki aure shi, amma bari na gaya miki wannan karan na shirya fito na fito da duk wanda ya ce sai na komawa auren Ustaz koda kuwa iyaye na ne& . Samira ta ware ido tana kallona. Kafin ta ce  Da gaske AYSHA? Iyayenki fa kika ce? Lumshe idona kawai na yi ban tanka mata ba, amma a k asan zuciyata ina gasgata abinda baki na ya furta. Ina kallo Samira ta ja pillow ta kwanta tana furta  Allah ya kau da fitina to.



Sai da aka yi sati ana shan shagalin bikin su Ya Usman, zuwa wannan lokacin kullum Anty Khadija sai ta fita daga gidan kullum Ustaz kuma sai yazo gidan Yaya Muhammad amma koda wasa na k i yarda ya ganni. Sau d aya na tab a hangoshi ta window gefen fuskarsa da plaster da alama inda na ji masa ciwo ne. Na yi tsaki Ina sakin labulen na furta  Ina ma idon na cire maka, mugu kawai! Anty Khadija da ke baya na ta furta  Da kin cuci y ay anki, don dai na san tabbas shine Uban y ay anki. Guntun tsaki na ja kawai na furta  Anty Khadija bana son irin wannan maganar. Gani na yi ta saki murmushi kawai ta fice daga d akin. Na bi bayanta da harara saboda yawan zuwansa har na k agu na koma gidan mu. Don Yaya Muhammad ma duk masifarsa ya gaji ya k yaleni ganin ba zan tab a saduda ba.



A daren ranar da na kwana goma a gidan Yaya Muhammad ina kwance d akin da nake Ayra a gefena sai surutu take. Anty Khadija kuma tana parlorn Yaya Muhammad. Turo k ofa na ji an yi ina d aga ido na ga Yaya Muhammad ne kafin na gyara kwanciyata ya matsa yana kallon Ustaz ya ce shigo gata nan. Da sauri na mik e ina gyara mayafin abayar da ke jikina. Na b ata fuska sosai kamar ban tab a dariya ba. Gefen drawerr na kalla sai naga yajin da naci waina yana nan. Murmushi na saki a raina na ce yau zaka san baka da zuciya. Yaya Muhammad ya juya hannunsa d auke da Ayra tana yiwa Ustaz gwarancin da alama har ta saba da shi. Ina gani ya mik a mata Bounty chocolate sai naga ta saki dariya suka fita da Daddyn ta. Zama ya yi a kujera k waya d aya da take d akin ya d ora k afa d aya kan d aya yana k are min kallo.  Mara kunya&  ya furta cikin wata murya mai bayyana k asaitarsa. Muryata a dake na ce  Ka tashi ka fita!  Idan na k i fa? Me zaki min? Wani murmushi na saki ina gyara zama na na ce  Zai fi maka sauk i ka tashi ka fita wallahi, kafin an aiwatar da abinda na shirya&  shiru ya yi bai fitan ba sai dai ya kafa min ido yana cije leb ensa ya ce  Gaisuwar ma kin manta yarda ake yin ta? Na zo fa iya wuya don haka na kasa amsa masa, sai furzar da huci nake.  Ba kya ji ne AYSHA? Jijjiga k afata nake yi kawai zuciyata na ayyana min na watsa masa yajin kawai.  Ki sassautawa zuciyarki AYSHA ki nutsu magana nazo mu yi ba tashin hankali ba.. .  Ba zan sassauta ba Malam, bari na gaya maka kada banzar zuciyarka ta fara Kimtsa maka ka mayar da aure na, wallahi zaka yi nadamar hakan matuk ar nadama&  cikin mamaki Ustaz yake kallo na ni kuwa na masa funfurun fus sai masifa nake masa. Bai yi min magana ba naga ya mik e ya fita k ofa jikinsa a sanyaye, na zabga tsaki ina tashi na rufe k ofar har da murd a key. Sai sannan wasu hawaye masu zafi suka zubo min. Na zauna kawai ina dafa k irjina da naji ya matsanta min da bugu.


Kwana biyu sosai na  d au fushi da mutanen gidan. Bana kula kowa sai ta kama. Kowa ma haushinsa nake ji. Yau na tashi da wuri na yi wanka ban yi wani kwalliya ba illa powder da lipgloss da na saka. A parlor na ga mutanen gidan suna karyawa. Yaya Muhammad yana gani na ya wani saki murmushi na lura tunda Ustaz ya dawo yana musu nacin a mayar da aurena da shi yake sakar min fuska. Yanzu ma cike da walwala ya furta  Ayshatu Gaye kin tashi? Tsuke fuskata na yi na furta  Ina kwana? Kamar bana so. Ya amsa ba tare da ya damu da fisgar da nake masa ba. Ki zo ki karya, zan kai ku gaba d aya can gida ku wuni. Tab e baki na na yi na ce  Ina azimi&  Ya juyo yana kallona ya ce  Azimin me kuma AYSHA naga yau Talata&  Shiru na masa har sai da ya sake tambayata sannan na ce  Azimin kada Allah ya bawa Ustaz da duk wani mugu sa a akan mayar da aure na da shi&  Sak naga ya yi cup d in tea d in a hannunsa yana kallona ko k iftawa ba ya yi. Ni kuwa ban damu ba na  d auke kaina daga kallonsa sai ta k asan ido na dinga kallonsa sai can na ji ya yi k wafa ya ce  Ni da iyayenki mu ne mugayen kenan? Ban amsa masa ba na mik e zan bar wajen ya yi saurin fisgo ni na dawo gabansa na durk ushe. Sai kuma na ga ya sake ni yana murmushi kawai ya mik e kin ci sa a na yiwa Ustaz alk awarin ba Zan sake kai hannuna jikinki ba, Allah da yau kin sha mamaki, tashi a nan mara kunya kawai don ma kin ga ana lallab aki, kuma aure kamar kin koma gidan Ustaz kin gama&   Sai dai idan ni Ayra ce& amma wallahi ba zan koma ba&  wannan karan har Anty Khadija kallo na take da mamaki fal fuskarta ta ce  Ayshatu are you out of your mind&  Ya sake ni bayan ya yi blowing wani zazzafan huci ya zari car keys d insa ya ce  Khadija maza ku fito mu je can gidan, yau za a yi ta ta k are dama duk Ustaz ne ya ja da har ya ce wani a lallab ata ga shi nan tana niyyar yiwa mutane rashin kunya, yau zaki san nima ina iko da ke kamar yarda nake iko da Ayran&  Ya fa da idanunsa fici fici cike da zallar masifa. Ban wani damu ba na mik e na zura hijabi na a zuciya nake furta  Mu je gidan mana sai me wallahi ko me za a yi ba zan koma gidan wancan wawan mutumin ba& .




5?
?5?&?5?(?5??5?/? 5??5??5?0?5?%?5?"?&
'?
[10/16, 5:43 PM] Aunty Nazeefa >?p?: NA GA RAYUWA 34& .

MIKIYA WRITERS=?J?.

NAZEEFAH SABO NASHE&
'?



Ba wanda ya bi ta kaina a cikinsu, hirarsu suke a cikin mota fuskokinsu cike da nisha di. Hakan ya sake dugunzuma zuciyata ganin da gaske basu damu da damuwata. Ita kanta Anty Khadyn sai na fara jin haushinta. Har muka isa gida huci kawai nake zubawa na tsabar turirin da yake zuciyata.


Fuskata a d aure tamau na shiga gidan ina yi ina ciccije baki don ma a san duk abinda zan fa da d in har k asan zuciyata haka yake.


Abba da Umma muka tarar a zaune suna ta kallon kayan garar Yaya Usman da aka kawo. Ko kallon kayan ban yi ba na mik e zan shige parlorn Umma na k asa. Abba ya saka baki ya kira ni, kiran da naji har tsakiyar kai na. Ba don komai ba sai don mamakin yanayin yarda ya yi kiran a tausashe cikin nutsuwa kamar dai Abba na na wancan lokacin kafin komai ya juye. Cak na tsaya ba tare da na juyo ba.  Ki zo na ce Ayshatu.. Ya sake furtawa. Na juya na koma na zauna ina jingina da kujera idona a lumshe. Bai min magana ba suka cigaba da tattaunawar da suke akan yarda za a raba ma dangi kayan garar. Sai da ya gama tas sannan ya juyo yana kallona ya ce  AYSHA! D ago ki kalleni. Na yi saurin d aga ido ina kallonsa, zuciyata na wani irin bugu don na san tabbas ba mamaki maganar Ustaz zai min.  Waye ni? Tambayar ta min wani banbarakwai don haka na rasa amsar da zan ba shi,  Ki gaya min waye ni na ce miki? Matsayin me nake a wajenki? Sai yanzu na gane tambayar tasa. Muryata cike da rauni na amsa masa da  Kai Mahaifina ne&  Ya girgiza kai yana furta  Madalla da kika fahimci haka, kin san ina da iko da ke ko? Musulunci ya bani damar na baki umarni kuma ki yi min biyayya dole matuk ar ban kaice hanya ba ko? Sab anin hakan kin san hukuncinki a wajen Ubangiji ko? Madadin amsa masa lumshe ido na na yi kafin naji wasu tarin hawaye suna zubo min.  Ki amsa min mana? Kin san wajibi ne biyayya ga iyaye ba sunna ko mustahabbi ba? Na  d aga kai kawai sai naga ya girgiza kai  amsa ta fatar baki Aysha.. murya cike da rauni na ce  Na sani Abba. Yauwa a yanzu zan gaya miki ni mahaifinki Imam Khalil na yarjewa Ahmad Sulaiman sa eed aurenki a karo na biyu, a yau da daddare zan karb i sadakin ki a d aura auren& . Zuciyata na ji ta yi wani irin matsanancin bugu, na dinga ware ido ina kallon Abba cikin kakkarwar murya na ce  Wallahi Abba bana son sa& . bayan haka ban sake sanin inda kai na yake ba, sai farka wa nayi na ganni saman gadon Umma gefe guda Umma ke zaune hannunta rik e da nawa an saka min drip. Na bu de idona sosai maganganun d azu suna dawo min ina fatan duk abinda ya Farun ya zama mafarki ba zahirin gaskiya ba. Shigowar Yaya Usman ce ta saka ni sakin ajiyar zuciya, sai a sannan Umma ta san na farka ta juyo da sauri tana kallona ta ce  Aysha kin farka? Na d aga kai na a hankali ina jin kan yana wani sara min. Na ce  Umma zan sha ruwa&  Sai naga ta mik e da sauri tana furta bari na kira likitan na ji ko za a iya baki ruwan.. Yaya Usman ne ya matso inda nake, idanunsa cikin nawa kafin ya zauna a saman drawerr da take gefen gadon. Murya k asa ya ce  Sannu Aysha Gayu, me yasa kike son sakawa kanki damuwar da take neman haddasa miki ciwon zuciya, kina son ki mutu ne? Da sauri na d aga masa kai. Sai naga ya bu de ido ya ce  Why?Aysha sai kace ba musulma ba? Duk musulmin k warai fa ya kamata ya yarda da k addara mai kyau ko marar kyau, me ye aibun Ustaz a duk abinda nan da ya faru da ba kya son ki koma gidansa. Duk namijin da hakan ta faru a kansa fa abinda zai aikata kenan, ko nine a shoe d insa zan aikata fiye da hakan ba tare da wani bincike ba, kin san yarda kishin maza yake kuwa, change your mind AYSHA Ustaz Shine Mijin da ya dace da ke, pls kada ki sake hurting zuciyar su Abba a karo na biyu. Ki kawar da zugar da shai dan yake miki akan ki bijirewa umarnin iyayenki hakan ba zai zama alheri a gareki ba, biyayya ga Abba da abinda yake so sai kiga kin dace fiddunya wal Akheera.. Runtse idona na yi da k arfin gaske, jin abinda Yaya Usman ya ce, idan har na fahimcesa so yake lallai na koma gidan Ustaz don yin biyayya ga Abba, amma ina sai nake jin zuciyata ba zata iya d aukar nauyin k addarar komawa gidan Ustaz ba. Ya kama hannuna ya matsa a hankali.  Ustaz yana son ki Aysha fiye da tunaninki, banda yana sonki ba abinda zai dawo da shi neman aurenki a karo ba biyu&  Hannuna na zare ina share hawayen ido na na ce  Baya sona Yaya Usi yaudara ce kawai, wallahi baya sona da abinda ya saka ya dawo neman aurena ne don kawai ya tozarta ni ya kuma cimma wata manufa tasa. Dariya Yaya Usman ya yi ya ce  wallahi yana sonki fiye da zatonki, tunda abin nan ya faru bai sake samun kwanciyar hankali ba, kada ki sake saka shi a tunanin baki da kunya ba kuma kya biyayya da iyayenki, ki min alk awarin za ki yi hak uri& . na lumshe ido na kawai ba tare da nace masa komai ba. Shigowar Umma ce tasa ya mik e yana shafa kumatu na ya ce  Be a good girl dear, bari na je sai da safe Umma. Umma ta  daga kai tana ce masa Sai da safe Usman ka gaida Husna. Ya amsa yana d aga min hannu, da murmushi fal a fuskarsa. Ban mayar masa don bani da sukunin murmushin zuciyata nake jin kamar ana hura min wuta a cikinta.

Magani Umma ta sake bani, bayan na sha tea na yi sallahr Isha i wani barcin ne ya sake d auke ni. Abin mamaki ban tashi farka wa ba sai da Umma ta tashe ni sallar asuba. Ina ji a cikin maganin da aka bani har da na barci tsaf na tashi kaina baya ciwon da yake min, sai dai d an jiri da nake ji na rashin cin abinci. Sai da na idar da sallah Umma ta dubeni tana amsa gaisuwata ta ce  Abbanki yana buk atar jin shawarar da kika yanke, akan komanki gidan Ahmad, ni dai idan har zan baki shawara ki d auka a matsayina na wacce ta kawo ki duniya zan ce miki ki koma gidan Ahmad, ba don komai ba sai don na san zai rik eki da mutunci, na yi mamaki ma da ya dawo neman komawa aurenki duk da abubuwan da suka faru. Saboda haka ina jin ki don jiya da zasu kawo sadaki ma ya ce a bari a ji ta bakin ki& shin kin amince? Wani irin runtse ido na yi ina cije leb ena da k arfin gaske kamar zan huda su, ina ji a raina bana son Ahmad amma kuma yana yak i da zuciyar da take son saka ni bujirewa umarnin su Abba, Nasihar Ya Usi tana ta dawo min a zuciyata. Muryar a dake na ce  Na amince.. Sai naga Umma ta saki ajiyar zuciya ta saki murmushi ka dan ta ce  Allah ya miki albarka, yasa a ce gwara da aka yi. Alhamdulillah Allah ya k ara shiryaki ya shirya dukkan lamarinki. Ta mik e ta fita cikin walwala da farin ciki ni kuma ta bar tawa zuciyar cikin matsanancin k unci da b acin rai, ina jin yarda yana??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????yin bugun zuciyar tawa yake sauyawa na lumshe ido ina ji a raina na amince zan koma gidan Ustaz ba don komai ba sai don na wanke kai na daga zargin da yake min, daga ranar kuwa da ya kusanceni ya ji ni a matsayin budurwa wallahi daga ranar zan b alle kayan yak i na har sai ya gwammaci ki da da karatu. Sai kawai na saki murmushi ina gyara kwanciyata. Har a zuciyata ina jin shawarar ta yi min daidai yarda nake so.


Daga ranar da na amince da auren Ustaz shikkenan na samu sakin fuska sosai daga wajen mutanen gidanmu. Ciki kuwa har da Abba aka karb i sadaki na a karo na biyu daga iyayen Ustaz. Gefe guda ni ka dai na san wutar da zuciyata take kunna min akan lamarin auren. Aka sake d aura aurena da Ustaz ba tare da na sake bari ya ganni ba. Shima tunda ya zo sau d aya na fita na mak ale a waje ban je wajensa ba bai sake dawowa ba. Na tattara lamarinsa na watsar na dinga tunanin kalar ramuwar gayyar da zan masa. Da daddare ina zaune a d aki Umma ta shigo tana kallo na ta ce  Gobe ki fara zuwa gyaran jiki AYSHA kin ga zuwa nan da kwana biyar za ki tare. D aga mata kai na yi kawai. Ta kawo wani cup cike da madara kindirmo da magani da na tabbatar na mata ne a ciki ta bani. Godiya na yi na karb a ina sha. Idan kin gama Aysha ga turaren tsuguno nan ki zuba a garwashi ki yi. Na d aga mata kai kawai. Don abinda zata bani bana k in amfani da shi don na san amfaninsu kuma da wannan damar nake son Jan Ustaz a k asa har sai ya gane shayi ruwa ne don na yi alk awarin auren d and ani haukaci Zan masa, nemana zai yi ya rasa ko na maka shi kotu ya sake ni.



Bayan fitar ta da 1 hour sai gata ta shigo.  Aysha Ki je ga Ustaz can a falon Abbanki&  Zuciya ta naji ta hassalo wato don ya san bana zuwa wajensa shine yau ya shigo har Parlorn Abba. Na tsuke fuskata kafin na yafa mayafin doguwar rigar da take jikina raina a b ace na shiga d

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login