Showing 12001 words to 15000 words out of 87750 words

Chapter 5 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13336

ya busa mata iska a wuyan kafin ya kai hanci yana shinshinar ?amshin turarenta, cikin raWa-raWa ya sake faWin,  Komai ma na samu inaso babie .
Yanda gashin jikinta ke mi?ewane yasata Salle murfin motar ta fice ba tare data shiryama hakanba, ya bita kallo da idanunsa da suka fara rinewa yana murmushi,  Babie akwai wayo, shikenan na gode ga wannan kiyi amfani dashi wajen kwalliyar gobe .
Kamar bazata amsaba sai kuma ta ?yalla ido taga yawan kuWin, wani irin taji a ranta, tai azamar mi?a masa hannu tana faWin,  Nagode sosai, amma kamar sunyi yawa ka rage .
Wata siririyar dariya yayi mai sauti yana dukan sitiyari kaWan, ya maido kallonsa gareta har sannan da sauran dariyar a fuskarsa,  Babie nawanema waWanan kuWin da har kike tunanin sunmiki yawa? Ai ?yauta bata yawa, yanzunma dan babu kuWine a jikina shiyyasa, kinga shiga gida sai da safe .
Kanta kawai ta iya Waga masa, ta wuce sim-sim kamar wata munafuka.
Sai da yaga ta shige sannan ya tada motar yabar wajen yana dariya abinsa.

Da sauri Iya ta mi?e tana kallon Samina data shigo kamar a tsorace, tai kanta tana faWin,  Samina kinada hankali kuwa? Tafiya biki shine har sulisin dare? .
?aramar ajiyar zuciya Samina tayi, taWan marairaice yanda iya zataji tausayinta,
 Iya wlhy mota muka rasa tun Wazun, da ?yarma muka samu wannan ta kawo mu .
iya batace da ita komaiba, itama sai ta raSa ta gefenta ta wuce zuwa Wakin iyar ganin Inna Mari harta rufe Wakinta ma ita.
Dan gidan nasu Waki biyune kacal sai runfar girki, Wakin inna mari sai Wakin iya Atine.
Iya dai bata yarda da maganar Samina ba, amma sanin bata da wani ?arfin iko a gidan sai batace komaiba, ta Wauki butarta ta zagaya ban Waki, koda ta fito ta shiga Wakinta sai taga Samina na ?o?arin cusa abu cikin tsummo karanta na wanki data ?ule da safe zata aikama ?arta dake aure ta wanke mata, saboda ita bata iyawa.
Nanma kallo Waya tai mata ta Wauke kanta, ta haye gadon ?arfenta rakuminka Waka tai kwanciyarta.
Samina kaWai taita shigi da fici a tsakar gidan, sai da ta kammala shirin barcinta kafin ta kwanta kusa da iya a kan gado, babu abinda ke mata yawo arai sai haWuwar sabon saurayinta.
Ya haWu iyakar haWuwar da zuciyarta ke tabbatar matama yafi mijin novels, da alama kuma sunada kuWi kamar yanda kullum take mafarkinta akan mijin aurenta, ga ?ya?y?yawar nasaba da itama take masa hasashe. Shin dama marubuta da gaske suke akwai mazan novels a zahiri kenan? A tunaninta koda akwaisu bazasu so ?a?an talakawa ba kamar yanda na littafi keyin soyayya da ?anyan talakawa irinta, sai gashi a dare Waya tayi gamo da Ma'aruff. Ta lumshe ido a hankali, wani irin daWi na kamata, yau gata zata mallaki mijin novel.....
 Yah Ahmad fa?
Wata zuciya ta ambata mata acan ?asan ranta, da ?arfi ta rintse ido tana sama da ?asa da numfashinta, dan wani irin faduwar gaba taji a ranta, tabbas tanason Ahmad, tanada tabbacin kuma yafi dukkan maza matsayi a ranta, sai dai bashida kwalitis Win da take bu?ata ga namiji, tabbas tanason namiji ?ya?y?yawa, Ahmad ?ya?y?yawa ne, tanason namiji mai suffa mazan gaske, Ahmad yanadashi, tanason namiji Wan gayu, Ahmad ba Wan gayu bane, tanason namiji mai dukiya, Ahmad baya da dukiya, tanason namiji mai nasabar sanannan gida, iyayen Ahmad talakawane babu wanda ya sansu sai danginsu da iya jama'ar layinsu, tana so!, Tana so, tana so da yawa, sai dai Ahmad baida su, bai dasu da yawa.
Yaya zatayi kenan tunda a yanzu tasamu mai dukkan nagartar da ita take bu?ata? Zatabar Ahmad Winne ta samu *CIKAR BURINTA?* kokuwa zata bar cikar burinta ta anshi *BU?ATAR ZUCIYARTA?......*
 K Samina wai mike damunkine haka?
Firgigit ta dawo hankalinta, ta juya kwanciyarta tana faWin,  Babu komaifa Iya, kawai ina lissafine na jarabawar dake tunkaromu kwanan nan, saboda Yah Ahmad yace na dage da karatu .
 To ai bakiji maganar tashiba, tunda kinyi watsi da ita kin koma bin gidajen bikin da ba tsarankiba, Samina karki ruWar da kanki, karki bari ?arya ta lulluSe ganinki, karki yarda da wasiwasin zuciya, kar dauWar duniya ta toshe jinki da tunaninki, inba hakaba wlhy zakiyi *GUDU DA WAIWAYE...* ?arshe kuma zai kawo miki *mugun zato ne* ga duk masu ?o?arin Wora tunaninki akan *keken Sera* .
Shirun da Samina taji Iya tayine ya sakata gane ta gama, maganganun Iya sunyi tasiri sosai a ranta, sai dai sheWaniyar zuc???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?iyarta na mata kutse cikin tunanin dake nuni da (A'a), baki ta ciza da ?arfi kamar zata huda laSSanta, gaskiya tana bu?atar dogon tunani akan wannan al'amarin, idanma son samune harda shawara.
Da wannan tunanin ta ingije abun a ranta ta samu barci ya saceta mai cike da mafarkin Ma'aruff.=?3?>?+?


*Washe gari*

Asubar fari Ahmad ya farka tamkar yanda ya saba, da addu'ar tashi barci ya buWe idanu, ya mi?e zaune yana janye bargonsa tare da yin mi?a mai Wauke da hamma, sai da yaWanyi minti biyu a zaunen kafin ya mi?e da ?yar, fitowa yay daga Wakin nasu zuwa soro daga shi sai boxer Win, Wan jujjuya jikinsa yay yanda ko ina zai motsa kusan na mintuna biyar, kafin ya koma Wakin ya Wauki jallabiyarsa ya saka ya Wau buta zuwa cikin gida.
Babu wanda ya fito harya shiga bayi ya fito, ya zauna saman Wan dutsin dake tsakar gidan kusa da kwatanniyar ruwan agwaginsa ya fara alwala.
Ayyah ce ta buWe Wakinta ta fito, ya kalleta yana kuskure baki, isowarta kusa dashi yay daidai da zubda ruwan bakinsa,
 Ayyah na kin fito?
Yay maganar cikin yanayin muryar wanda ya tashi a barci, yana kai ruwa a hancinsa zai sha?a.
 Eh Wan albarka, ka tashi lafiya dai ko? .
Sai da ya face ruwan daya sha?a ya amsa da  Alhmdllh .
Bayi ta shige ba tare data sake cewa komaiba, shima ya cigaba da alwalarsa.
Yana kammalawa zai mi?e Ayyah ta fito daga bayi, sai ga Gwaggo ma ta fito daga lungun Wakin baba.
Itama barka da fitowa yay mata yana nufar hanyar soro.
Kamar yanda ta saba haka ta amsa cikin halin ko in kula.

Ahmad ya yarfama Mudanseer dake jan nashari ruwa a fuska, kamar kullum ya farka a fusace yana ?un ?unin faWin,
 Kai yah Ahmad, kai yah Ahmad, ni ALLAH ka dainamin abunnan, sai kace wani Wan ri?o kullum kaita tadani da ruwa? .
 Kai dai ka sani uban ?an mita, dilla tashi kai alwala mu wuce masjid, saura ka tsaya shegen kashinka na ?a'ida harmu makara kamar jiya .
Cikin tuttura baki Mudanseer ya Wauki buta ya fita yana layin barci kamar zai faWi.
Ahmad ya girgiza kansa kawai, sallar raka'atainul fijir ya tada kafin Mudan yagama kalularsa su wuce...........
'

_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo



*(5)*

............A Sangaren Samina kuwa sai da Iya tayi da gaske ta tashi sallar asuba, rashin kwanciyar wuri da batayiba yaja mata nauyin jiki, tana gama sallah ta koma ta kwanta a gado.
Iya kam fita tayi kamar yanda ta saba, duk da tsufanta haka tai gohon haWa wutar kokon saidawa da takeyi da safe, saida ta Wora holo?on tukunyar da takeyi ta zuba ruwa sannan ta Wau tsintsiya ta fara share tsakar gidan, kafin gari ya gama haske ko ina yayi ?al har soro, tasa ruwa ta wanke bayinsu, dukda kasancewarta tsohuwa ta tsani ?azanta.
Sai da taga gidan ya mata yanda takeso sannan ta haWa wanke-wanke ta fara, a haka tukunyar kokonta ya tafasa, ajiye wanke-wanken tayi taje ta she?a kokon a botikin fenti guda uku kamar yanda ta saba, ta kimtsa gindin murhun tana maida dumamen tuwonsu, saita koma wajen wanke-wanken ta ?arasa da sauri.
Waken ?osai data ajiye ta Wakko a Waki, har lokacin Samina na baje a gado tana barci, hakama Inna Mari na Waki duk kiciniyar aikin da Iya keyi tana jiyo ta amma tai zamanta, Sa'idu autan inna mari, ?anin mama gaje kuwa yana Wakin soro kwance shima ko sallar asuba bana tunanin yamaje yayi.
Iya ta surfa wakenta ta gyarashi tsaf cikin hanzarin da ALLAH ya bata, ta Wauka a kanta ta fita markaWe makwaftansu.
Sammakonta ya saka itace farko kullum, yauma dai ita ta fara buga gidan Rabi mai markaWe. Mijinta yazo ya buWe, kafin ya koma ciki ya tado rabin.
Kamar jama'a jira suke, sai gasu sunata shigowa markaWe, sai da aka fara markaWa na iya ta dakko ta dawo gida abinta.

Koda ta shigo babu wanda ya fito, bata damuba ta sauke tukunyar tuwon ta sata gefe inda zafin wuta zai dinga kai mata ta aza kasko a murhun tare da zuba man gyada ta yanka albasa a ciki.
Zaman buga ?ullun tayi, wanda yay jajir saboda kayan miyar da yaji, gishiri kawai ta saka masa tai masa bugu mai ?yau, zuwa lokacin manta yayi zafi yanda take bu?ata.
Duk abinda zata bu?ata ta kawoshi kusa da ita sannan ta zauna suya.
A hankali mutane suka fara sallamar sayen koko da ?osai, dan Iya gwanace akan tsafta da iya sarrafa ?osai harma da kokon, hakan yasa kullum customers basa yanke mata, hardaga layukan bayansu da gabansu duk zuwa ake sayen kayan sana'arta, shiyyasa kafin wani dogon lokaci zakiga komai ya ?are.

Sai da hayaniyar ?an sayen koko da ?osai ta cika gidan sannan inna Mari ta fito daga Wakinta, babu kunya taje ta Weba koko da ?osan ta koma gefe tanaci tana kallon yanda masu saye suka yanyane iya har tana neman ruWewa.
Maimakon taje ta taimaka mata saita kauda ido tana taSe baki.

A haka Sa'idu ya shigo gidan, buta ya Wauka ya shiga banWaki, zuwa can sai gashi ya fito, shima dai koko yaje ya Wiba da ?osai ba tare da ya gaida kowa a cikinsu ba ya koma Wakinsa.
Har dai akaci cinikin nan aka tsire Samina tana barcinta.
Bata fitoba kuma sai da iya na wanke kwanikan data Sata.
Bata ko kalletaba ta fice cikin hijjab, kusan awa guda sai gata ta dawo Wauke da leda ba?a.
Iya na zaune tanacin tuwo Samina ta zari kwano da kofi a wanke-wanken da Iya tayi ta shige Waki.
Ajiyar zuciya kawai Iya tayi tana janye idanunta ta maida kan tuwonta dake mata dadi fiye da kilishin dayay sati biyu a tsume=?"?=??=? ?.



________________________________


Sai da gari ya Wanyi haske Ahmad da Mudan suka shigo cikin gidan, dan tuni baba shi ya dawo tare da sauran ?an uwansa, tsoho baba Rabi'u kuwa baya iya fita saboda ?afa.
?akin baban suka shiga, suka gaidashi cikin girmamawa, kamar yanda ya saba ya jaddada musu nasihar jin tsoron ALLAH a duk halin da suka tsinci kansu, tare da ri?e gaskiya a zamantakewarsu da kowa a rayuwa, su nemi gumin halak komai wahalarsa da ?ankantarsa, su saka a ransu albarkarsa na wajen UBANGIJI ba wayonsu ba, duk sau?in Haramun su gujeta dan ita halaka ce, karsu zama masu biyayya wa jagorancin miyagun abokai akan harkokin banza, ko bayan babu ransa su ri?e zumincin juna danshi tsanine mai kai bawa zuwa aljanna, idan mutuwa ta riskesa a wannan yinin karsuyi masa kuka, karkuma ai masa zaman makoki, ya yafema kowa, su ro?a masa gafara wajen kowa, baya bin kowa bashi ba'a binsa.
Wannan itace nasihar da yake musu akowacce safiya, wadda tun suna ?anana sunma gama haddaceta a ?walwarsu saboda yawan bita da suke samu daga mahaifinsu abin alfaharinsu.
Jiki a sanyaye suka mi?e suka fito daga Wakin, Wakin Ayyah suka shiga, tana zaune saman abin salla tana jan cazbaha.
?asa suka tsugunna itama suka gaidata cikin girmamawa, fuskarta Wauke da murmushi ta amsa musu, kafin ta turo musu kwanon dabino tana faWan,  Mudan gashi, nadai san ?an albarka yau azumi yakeyi .
Murmushi Ahmad yay yana Waga mata kansa, Mudan yaja kwano ya ciri dabino bakwai yana ?aramar dariya da tsokanar Ahmad,  To mudai bamayi Ayyah, kuma ci mukayi abunmu, amma tunda Waki Waya muke kwana da Yah Ahmad nasan za'a rin?a dibamin ladan ganin ido a azuminsa .
Dariya Ayyah takeyi, Ahmad kam dake mi?ewa ya shureshi da ?afa yana hararsa, akwatin ?arfe na lefen auren Ayyah>?#? da kayansa ke ciki ya nufa,  Ayyah kibar biyema wannan shashashan wlhy, dan mudan bazai taSa hankaliba inaga .
 Tab lallaima Yah Ahmad Winnan, duk hankalinan da nake dashi baiyi makaba ashe? To zakasha mamaki kuwa, Ayyah samun albarka kinji naje na Webo ruwa yau inada wajen zuwa da safen nan .
Ayyah dake haWiye dariyar da take musu tace,  ALLAH yay muku albarka Mudanseer, ya shirya manaku ku zama jaruman musulinci da MANZON rahama zai alfahari da haihuwarku, ALLAH ya baku rufin asiri mai albarka da amfani ya tsareku da dukkan wani sharri da abun ?i .
 Amin Ayyahnmu, maman Wan albarkanta .
Mudan ya faWa yana mi?ewa, Ahmad dai da yasan neman magana mudan keyi sai bai ko kalleshi ba harya fice.

Ayyah ta juyo tana kallonsa da murmushi,  ?an albarka mi zakayi da safen nan? .
Kansa ya langaSe cikin ?ar shagwaSa yace,  Babu komai Ayyah na, akwai abinda zan mikine? .
 Eh to ba wani dai mai yawa bane, sonake kaje ka sanarma kawunku lurwanu matsalar da ake ciki game da ?ar uwarku, dan babanku yariga ya rantse babu ruwansa, ya kuma hana a sanarma ?an uwansa, nima dai banason suma sani Win, saboda gutsiri tsomar iyayenku mata na gidannan. tun jiya Gwaggo keson fita tasamu ta sanarma Kawun naku Babanku ya hanata fita, saboda yasan ina zataje......
Kayan hannunsa da yakeson ya Wan goge ya ajiye saman akwatin bayan ya rufe, ya gyara zamansa sosai a ?asa cikin sake tsuke fuska yace,  Ayyah, wannan karon banason kowa ya shiga wannan maganar, har kawunma ki barsa, ni da kaina zzan kawo ?arshen matsalar Yaya Maryam, dan wanan mijin nata *KAREN BANA* ne, *ZOMON BANA* yake bu?atar yayi maganinsa, ku zuba mana idanu kawai......
Shiru kawai tai tana kallonsa dajin ?arin ?aunarsa, muryarta naWan rawa tace,  A'a Wan albarka, karka jefa kanka cikin matsala, wannan maganar babbace, banason zuciya ta lulluSe ganinka harka aikata abinda zaisa muyi nadama mu duka, kasan dai halin babanku .
Murmushin takaici Ahmad ya Wanyi, ya matso kusa da Ayyah sosai,  Karki damu Ayyah, insha ALLAHU ba mummunan abu zan aikataba, ta ?ya?y?yawan hanya zan gyara komai da izinin UBANGIJI .
 To shikenan Wan albarka, ALLAH ya albarkaci rayuwarka, ya tsare gabanka da bayanka, ALLAH ya cika maka burukanka na alkairi ya kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login