Showing 51001 words to 54000 words out of 87750 words

Chapter 18 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13349

manta da ita a wajen na koma Waki.
Koda na idar da salla duk yanda yace nayi haka nayi, bayan nasha maganin na gyara Wakin sosai dan Wazun bawani gyara mai kyau nai masaba saboda yah Ahmad, turaren wuta na tsinke na kunna a Wakin, na Wiba ruwa naje waje nai wanke-wanke.
Ina cikin yine Amaryarmu ta fito rakkiyar mijinta da alama fita zaiyi, sunyi gayunsu abin sha'awa, har soro ta rakashi sannan ta dawo.
Inda nake ta nufo, hakan yasa nai mata murmushi, ba wata babba bace itama, da alama dai irin sakin wawan nanne, baka daWe da auren farkoba a sakeka.
Ta zauna saman rijiyar tana faWin,  Kuyi ha?uri bamuyi gaisuwa da kowaba a gidannan irinta sanayya .
Cikin faWaWa murmushi nace,  Ayya ai babu komai, keda kikazo jiya da dare, ai ya kamata amiki uziri .
Sosai tai dariya, sannan muka gaisa, tace,  Ni sunana Kausar, kefa? .
Nace,  Kausar suna mai daWi, ni kuma Umm-Rumana .
 Woow Nice name ta faWa cike da iyayi.
Ni dariyama ta bani, dan haka na dara kaWan, sai ga Maman Ama dake wanka ta fito tsilim tana cewa,  Mi ake tattaunawa haka amaren gidanmu? .
Mu duka kallonta mukayi muna cigaba da dariyarmu, ni dai bata samu amsa a wajena ba, sai Kausar ce ta bata amsar.
Yanda Maman Ama ta nuna son Kausar sai abin ya bani amamaki, wato dai matarnan kwararriyar ?ar barikice, koda ta shiga Waki kayan ?walliyar waje ta Webo ta dawo dasu, ta zauna a kujera ?ar tsugguno, a haka aka cigaba da hira, wadda su biyune keyi, iyakata dariya kawai, saboda firar ta koma akan abinda yafi ?arfin girma na ne.
Har Kausar na fadin miyasa ni banson cewa komai?.
Nanma dariyar kawai nayi, sai maman Ama ke cewa  Ai indai amaryace haka take, inaga batason bamu nata sirrin .
Nace,  Maman Ama ni wane sirri gareni, ai sai dai ku manyan yayye .
Da haka na mi?e ina share ruwan wajen, kausar tai dariya tana bani amsa da cewar,  Kema kin shiga layin manyan ai tunda har aka kawoki Wakin miji .
Maman Ama tai saurin cafe zancen  Kema dai ?ya faWa Kausar, koda yake itafa ?ar gatace, angon nata rainonta yakeyi har yanzu, kusan sati uku kenan da aure kuma
Kausar tace,  Tab, dama har a wannan zamanin akwai waliyan maza irin waWannan da suka rage? Ballema saurayi da kamar ji suke su ?wata tun a waje? .
 Aiko dai gashi an samu a gidanmu kausar, nima dai ina jinjina ?o?arinsa, mu ?an zamanin shekaru kusan takwas ma ba'a Waga mana ?afaba balle na yanzun?, randa aka kawoni gidan da muka fara zama ALLAH tun farkon dare baban Ahmad yana gida, kamar jira yake ?an kawoni su wuce ya hau sassafata .
Dariya suka kwashe da ita, ni dai na Wauki ruwan wankana na nufi banWaki ba tare dana ce dasu uffanba.
Ina jiyosu suna cigaba da hirarsu wadda ni kunyama take sani dukda bana a kusa dasu, dan Maman Ama tiryan-tiryan take zayyanoma Kausar daren farkonta, itama tana faWa mata nata suna kwasar dariya.
A haka nazo na shige Wakina ina Wingisa kafata mai ciwo.
Ban sake fitaba duk da ina cigaba da jiyo hirar tasu kuwa, wadda naga tayi zurfi sosai dan har maman Ama tafara kiran ta shiga Wari lokaci yaja bata dora abincin dare ba.
Kausar take cemata  Kai dama zakiyi abinci kika biyemin, tashi ki Wora kam gaskiya dan mu saimun gama cin amarci, Amarya dai tunda ta shige tai bulum a Waki .
Dariyar maman Ama na jiyo tana bata amsa da  Ai ?yaga da yawa indai amarya ce, sam bata gajiya da ?umshe kanta a Waki kamar wata maijego .
 Zata barine, har yanzu da sauranta ne ai cewar Kausar.
Ni dai ko tari banyiba balle susan yaya nake.


______________________________



?angaren Samina kuwa a hankali Ma'aruff ya fara cin galaba a kanta, yanzu kam babu fashi duk randa yazo hira wajenta saiya moreta da Romance, tun tanajin tsoro har itama idonta ya fara bushewa saboda jin daWin hakan da takeyi, dan zuciyarta ta yarda da Ma'aruff Wari bisa Wari akan bazai cuta mata ba, a ganinta tunda aure zasuyi kuma ai babu wani abu, da yaje yayi da wata kamar yanda ya faWa gara yayi da ita tunda kowa yasan akwai maganar aure a kansu.
KuWi kuwa da sayayya ya kara haukacewa da yi mata, hakan ya ?ara saka izza da dagawa a zuciyar mama gaje da Saminar kanta, kullum cikin yima Ammin su Rumana da su Ayyah habaici ake, haka zasuyita ciye-ciyen kayan daWi gaban su Ammin Rumana, amma ko guntu ba'ai musu tayi.
Duk abinda ke faruwa baba Yusha'u ya sani, ya taSa ma Samina faWa sau Waya akan shiga motar Ma'aruff, amma sai malam Rabi'u mahaifinsu yace karya ?ara ya sakama Samina da uwarta ido kawai. Saboda a randa yay maganar tujara sosai Mama gaje ta zubar a gidan, har su malam Win sai da ta zaga babu kunya babu jin tsoron ALLAH.
Komai kuwa a kunnen Ahmad dake gidan yazo gaida su Ayyah ya faru, ?ala bai ceba akan zancen, daga ?arshema ya baro gidan kawai.
Zuwa yanzu takai karatun Samina ya fara walagigi, dan bata da burin daya wuce Ma'aruff yazo ya Wauketa a mota su more rayuwarsu da shan minti, hakan yafiye mata zaman aji muhimmanci.
Kowa ya kawo ido ya zira mata, yayarta Bintu da iya kishiyar kakarta Inna mari ne kawai ke faWama Saminar gaskiya, sai dai sam batama saurarensu, saboda a yanzu duk mai faWa mata gaskiyar kallonsa take ma?iyinta, mai ba?inciki da cigabanta kai tsaye.
Gefe kuma zugar su Nafy akan haduwar Ma'aruff na sake tunzurata da zuzutata a ?aunarsa.............
'








*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [7/27, 6:06 PM] Sis Hajiyyaye: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo



*(17)*


..............Harna fito alwalar magriba basu tashi a wannan hira ba, dan maman Ama ma tana kicin ne tana girkin dare.
Ni dai nai alwalata na shige Waki ina tsokanar Amatullah dake barbazamin duwatsu a ?ofar Waki tana wasa.
Basu tashi ba sai gab da isha'i, shima mijin kausar ne ya shigo, sai lokacin naji wai tana fadin ta shafa'a batai sallar magriba ba.
Ni dariyama ta bani, shiyyasa naWan murmusa ina cigaba da azkar Wina.

Yah Ahmad bai dawo gidanba sai goman dare, na tashi daga kwanciyar da nai ina amsa masa sallamar sa, ledar hannunsa ya ajiye idonsa a kaina.
 Yaya jikin?
Ya faWa murya ?asa-?asa.
Nace,  Alhmdllh, ya mutan gidan? .
Shiru yay bai amsaba, harma na fidda rai dan na mi?e kawo masa ruwa sai na tsinkayo muryarsa yana fadin,  Lafiyarsu lau, suna gaisheki .
Murmushi kawai nayi naWan rissina na bashi ruwan dana Webo.
Amsa yay idonsa akan ?afata da nake Wingisawa, sai da yasha ruwanne sannan yace,  Ki duba ledan nan akwai magani saiki sake sha, insha ALLAH zai saki gaba Waya .
Kaina na jinjina masa ina godiya, na tambayesa abinci yace ya ?oshi, abincin da yaci Wazun ya tsare masa ciki.
Shiru nai ban sake cewa komaiba, inason masa magana ko zaiyi wanka nima na gwada na ?an gayu amma inajin tsoro, hakan yasa nai San da bakina har muka kwanta.


_________________________


Haka rayuwar wannan gida ta cigaba da tafiya mana, inda nake ganin sabbin salon Wabi'u daga matan gidan, dan a hankali dai maman Ama kejan kausar jikinta, kullum kuma babu fashi sai sunba junansu labarin maganin mata da sukai amfani dashi da dare, harma da gwargwadon aikin da yayi akan mazansu, gefe kuma maman Ama na zuge Kausar akan Uwargidanta, dan tanada kishiya a wani gidan da ban.
Lokaci ?an?ani saiga amintaka mai ?arfi ta ?ulle a tsakaninsu, inda kuma idan Waya na Waki yazama ina tare da Waya a waje kaji yana sukar Wan uwansa da gulma.
Kamar yanda Yah Ahmad ya ?waSe ni babu ruwana to haka naja kaina, iyakata dakin gama nace ALLAH ya ?yauta kawai nabar miki wajen, koma kina cikin faWar nasan dabarar da zanyi na bar wajen.
Basa iya ri?e sirrinsu, kowacce cikin zayyanema ?ar uwarta halin da take ciki suke, hatta da abinda sukaci da dare idan miji yaWan sayo saisun bama juna labari, wani lokacinma na lura da biyu akeyi saboda ni, sai kuma lamari yaso juya akala kan maman Ama, dan kuwa dai Kausar tafi za?ewa akan sayayya irinta ?walam da na?ulashe da mijinta ke mata, dan da safe har sauran naman kaza ko tsire ko balangu ake kasowa a filet ni da maman Ama duk dan mugani, tun ranar farko Yah Ahmad ya takan birki akan amsa, dan haka na bama Kausar amsa da ni bama nacin nama???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? kwata-kwata, sai ta koma bama Maman Ama kawai, itako maman Ama zata amsa taci amma hakan na sakata ba?in ciki, dan zakiga tanata fushi da kawomin sukar Kausar wai tana badawane dan ace ta fimu jin daWi wajen miji, nidai bancewa komai.
A kwana biyunnan kuma sai naga itama maman Ama ta fara Wabi'ar kaso abu ta bamu wai a zuwan tsarabar kasuwa baban Ahmad yazo dashi, itama dai bana amsa saboda gudun Sacin ran Yah Ahmad.
?iri da muzu sai gulmarsu ta koma kaina, yayinda a gefe kuma suke kishi da juna, ni lamarin nasuma dariya ya koma bani, duk da sun gimeni amma idonsu na kaina, ni kuma bawani abu gareni na nunawa a garesu ba, tunma danazo gidan inaga sau uku nasan naci nama, biyu nama Waya kifi, suma duk na abincine da ake saye bai kuma wuce na Wari biyu.
Zuwan da yaran gidanmu ke yawan yine yake Waukemin kewa, muyita hirarmu a Waki, sai kuma sukace na fara musu wani abu na saidawa kamar alawar madara ko aya ko iloka da makamantansu.
Banyi musuba nace su bari idan Yah Ahmad ya dawo zan sanar masa, idan ya amince to zan ringa yi musu.

Tun daga wannan ranar na fara sana'ar abubuwan yara, dan kuwa Yah Ahmad koda na gaya masa sai bai musaba, ya bani dubu Waya da Wari biyar yace nayi jari, godiya nai masa sosai.
Abun har yayta bama Ahmad mamaki, domin kuwa yakan tuna Samina da kuWi kaWan kansata tayi fushi, idan ta tambayesa 3k ya bata 2500 aka tai ha?uri bashi dasu, to ranar kam sai tayi fushi dashi akan 500 da babu koda zata amsa 2500 Win kuwa, sai idan ya cika mata Wari biyar Winne zasu dawo dai-dai.
Amma yau gashi ya bama Umm-Ruman 1500 kawai matsayin jari tanata masa godiya kamar ya bata 100k.
Yaji daWin hakan sosai, musamman ma da yaga ta bada himma akan sana'ar, dan kuwa gida ta aika dasu Ammi ta sai GyaWa da aya aka soya aka ?ullo daga can, ?annenta suka Wauki wata sauran aka aiko mata nan gidan saboda yara masu shigowa.
Akan wannan sana'a ba ?aramin dariya Kausar da maman Ama sukayiba, acewar Kausar ita yanzu ai bata da time Win wata sana'a, yaushe ma ta gama morar amarcinta da har zata takura tunaninta wajen wasu ?ulle-?ulle.
Maman Ama kuwa tace ai ita bama zata iya sana'ar naira biyar ba, domin sana'ar yarace.
Rumana dai batace komaiba, sai ma murmushi da tai musu kamar yanda ta saba.
Duk kuma wannan abun da suke Ahmad na Waki kwance yana jiyosu, su kuma basuyi tunanin yana nanba, dan da takalmansa ya shige ciki bayan ya dawo sallar juma'a, lokacin da ya shigo duk suna cikin Wakunansu.
Koda Rumana ta shigo Wakin baice mata komaiba game da maganar, dan shima takaicin abinda Samina ta masa yau ne a gidansu ya sakashi zuwa ya kwanta.


______________________________

Bayan sallar isha'i Ahmad ya fita zuwa gidansu, dan tun dawowar da yay bayan sallar juma'a bai sake fitaba sai da zaiyi sallar magriba, daga nanne kuma bai komaba har akai isha'i ya wuto nan.
?annensa dake cin abinci a ?ofar Ayyah duk suka gaishesa.
Amsa musu yayi cikin rashin sakewa, hakanne ya sakasu fahimtar yana cikin damuwar abinda ya faru Wazun har yanzun kenan.
Daga can ?arshen tabarmar da suke zaune ya zauna, a haka Ayyah ta fito daga lungun Baba ta sameshi..
Da damuwa sosai a fuskarta tace,  ?an albarka dama kana nan? .
Kansa ya Wago yana kallonta, ya girgizashi kaWan yana faWin,  A'a Ayyah, ai tun tafiyar da nai Wazun ban dawo ba, yanzu ma nazo wajen baba ne .
 To lafiya dai ko? .
 Lafiya lau Ayyah, magana kawai nakeson muyi, amma inaso ma ace kema kina wajen .
 Shike nan tashi muje ai yana ciki .
Tashi yay tsaye, Ayyah na gaba yana biye har lungun baba dake zaune a ?ofar Waki saman tabarma, kwanika na gefensa da alama abinci ya gama ci, dan hannu ma yake wankewa lokacin da suka shigo.
Zama sukai suka jirashi ya ?arasa, ya ajiye butar yana fesar da ruwan bakinsa da ya kurkure, sannan ya jawo da baya ya zauna sosai.
Gaishesa Ahmad yayi, ya amsa cike da kulawa yana tambayarsa Rumana.
 Tana lafiya baba, tace ma a gaisheku .
 Muna amsawa, amma lafiya na ganka haka kamar mai fama da ciwo? .
Kan Ahmad a ?asa yay murmushi, murya a sanyaye yace,  Lafiyata lau Baba, kawai dai yanayin garinne .
 Amadu yanayin gari kokuwa abinda ka kasa yakicema ranka?, bara na faWa maka gaskiya, inhar baka cire yarinyar nan da halayenta a ranka ba bafa zaka zauna lafiya cikin salama ba, ka cire duk wani abun da ya faru ko yake faruwa a gidannan ka fuskanci matar da ALLAH yay maka zaSi madadin son zuciyarka, Ahmadu idanfa kai saken da yarinyar nan Rumana ta farajin ciwon wannan shirmen naka har taso guje maka wlhy zakayi *GUDU DA WAIWAYE....*, kasan kuwa da ga karshe iyakarka mugun zato, amma baka da karfin Waukar mataki, ina saka maka idone kawai dan naga iya gudun ruwanka, to na lura bamai sanin zuru bane kai, yanzu abinda akace yarinyar nan ta maka yau a gaban saurayi da mutanen anguwa idan kai da mai zuciyane bai cancanci ka Wauke kanka daga gareta ba har abada?........
 Ayi ha?uri dai malam, ai kowa yasan yanzu hankalinsa baya a kan Samina, sai dai mu tayasa da addu'a kuma, kasan dama irin wannan fitarsa a rai sai dai a hankali .
 Kayya Ru?ayya, ke dai bar lamarin shirmen wannan Wan naki, inda har bai saka abun a ransaba ai da yabar damuwa da lamarinta, ya kuma tashi ya nema ma kansa mafita ko .
Ahmad da kansa ke a ?asa yace,  Baba kuyi ha?uri ku gafarceni, yanzu ma haka nazone da wata mafitar, fatana dai ta zama mai amsuwa a gareku .
Baba yace,  To babu laifi, muna saurarenka .
Sai da Ahmad ya kuma luliya maganar a zuciya kafin yace,  Baba dan ALLAH inason a bani izini na bar garinnan .

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login