Showing 54001 words to 57000 words out of 87750 words

Chapter 19 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13346

 Kabar gari kuma? To zuwa ina kenan? .
 Duk inda ALLAH ya rubuto mani, inason fita nema ne kawai, bawai dan anmin gorin rashin arzi?iba, ba kuma dan ban godema ALLAH da sana'ar da ya baniba, hakan zaisa zuciyata mance komai dai insha ALLAHU .
Baba dake jinjina ka sa yace,  Ban?i ta taka ba, amma dai abin dubi anan ita matar taka fa? Duk auren naku kwanansa nawa? da za'ace ka tafi wani waje ka barta, sai naga kamar akwai wauta .
Shiru Ahmad yay, dan haka baba yace,  Jeka tsakar gida ka jiramu, amma ka turo mani Suwaiba .
Ahmad ya amsa da to yana mi?ewa ya fita, da kansa ya le?a Wakin gwaggo ya sanar mata kiran baba.
Batace dashi komaiba ta kashe redion da takeji ta tashi ta fito amsa kiran.
Koda tazo ta zauna Baba yay mata bayanin komai da Ahmad yazo dashi, bata ce komai ba a kai, dama sunsan bazata ce Winba, sai Ayyah ce ta bama baba amsa da  Niko malam sai naga kamar babu komai insha ALLAHU, musamman dai da itama Rumana tamuce, kuma itama barinsa garin zai kawo mata salama harya fuskanceta, sannan kuma bamusan alkairi. da ke cikin wannan tafiyaba da yaketa ambato, amma duk hukuncin da ka yanke akan hakan mu masu biyayyane akansa, dan abinda ka hango mu bazamu hangosa ba sam .
Baba dake sauraren Ayyan ya sauke nannauyan numfashi, kafin yace,  Tunda har kun aminta da hakan kuma ai Alhmdllh, ni dai dama ba matsala bane, tun kuma maganar farko da kikaimin na sanar da su Iya, suma basuyi jayayyaba, sun dai ce na dakata har sai ya sake kawo maganar da kansa, to tunda yanzu ya sake maganar ai ina ganin sai kawai mu bisa da fatan alkairi ko? .
Cikin faWaWa murmushi Ayyah tace,  Hakane malam, mun kuma gode da wannan amincewa, sai aita tayamu da addu'a kuma .
 Addu'a ai dolece Ru?ayya, shi mai yara inhar da hankali jikinsa ai kuma isasheahen barci ya kare masa kenan, ALLAH dai ya cigaba da mana jagora da tsare mana su baki Waya .
Amin ya rabbi, Ayyah da Gwaggo suka amsa a tare.
Ayyah ce ta le?o da kanta tai kiran Ahmad, dan haka ya tashi ya koma.
 Amadu mun amince kaje, amma da sharaWi .
Ahmad ya Wago yana kallon baba, don san jin minene sharaWin.
Baba ya cigaba da faWin,  SharaWin shine karka yarda dogon lokaci ya riskeka baka ziyarci gidaba, sannan inhar kai dawowar farko naga ka canja daga Amadun dana sani to lallai bazaka sake komawa ba .
 Baba na amince da dukkan sharaWin, fatana dai kuci gaba da min addu'a .
 Za'a cigaba dayi insha ALLAHU, yanzu yaushene kake shirin tafiyar? .
 Eh to asan samuna insha ALLAHU ranar laraba, zanyi ?o?ari na kammala dukkan Winkunan mutane dake hannuna, daga nan na dam?a komai a hannun Mudanseer, sannan inason itama Rumanan ta koma makaranta tunda sun kusa fara jarabawa, inaga hakan zai rage mata kaWaicin .
 E lallai kayi ?yan kai, ALLAH yasa haka shine mafi alkairi, duk da ni yanzu karatun bokon nan ma tsoro yake bani, to amma ita rayuwa ba'ai mata kuWin goro, dan wani ya bijire dalilin hakan bazakai imani cewa kowama zai kasance hakanba, ALLAH ya cigaba da tsare mana ku baki Waya, yanzu kafin ka wuce saika sanarma su Iya duk yanda mukai, nima zuwa safiya zan shiga mu tattauna harma dasu Yusha'u akan batun .
 To Baba nagode ALLAH ya saka da alkairi, ya kara muku lafiya da tsahon kwana .
Su duka da amin suka amsa. Daga nan Ahmad yay musu sallama ya tafi, sai da ya shiga Sashen su Iya kankanninsa, bayan sun gama Wan wasansu na jika da kaka ya zayyane musu komai, babu wanda ya musa a cikinsu, saima albarka da fatan alkairi da nasara sukaita saka masa, zuwa kusan sha Waya malam yace ya tashi yaje dare yayi haka nan.


_________________________

Lokacin daya shigo gida Umm-Rumana har tayi barci, hakan yasa bai tadata ba shima ya kimtsa ya kwanta, ya daWe yana tunani kafin barci ya Waukesa.
Washe gari da safe suna karyawa ya sanarma Umm-Ruman maganar tafiyarsa, duk da tasan ba wata soyayya a tsakaninsu Wan zaman nan da sukai shakuwa ta fara tasiri a garesu, hakanne ya saka duk sai taji babu daWi.
Amma tayi farin ciki da yace zata koma makarantar ta, hakama islamiyya duk zata koma, dan bayason tanama zama a gidan balle ta koyi halinsu maman Ama.
Duk da ya gindaya mata sharaWin saka dogon hijjab da ni?af a makarantar hakan bai Sata ranta ba sam.


A gaba Waya kwanakin da suka biyo baya na shirin tafiyar Ahmad ne, yay ?okarin kammala ayyukan jama'a daya amsa, sannan yaje makarantar su Rumana yay maganar dawowarta da faWar matsayinta na matar aure a yanzu tunda makarantar ta ?ammatace, hakama islamiyyarsu yaje ya daidaita mata komai, acewarsa bazata shiga ta matan aure ba, mafi yawan makarantun matan sunfi maida hankali ga saida abubuwa da gulmae juna.
Daren da zai tafi ya zaunar da Rumana yay mata Nasiha sosai, tare da kafa mata shariWWa na zaman gidan, duk kuma abinda takeso ta tambayi Mudanseer zai kawo mata, sannan Fa'iza da Salima zasu dawo nan su ringa tayata kwana.
Taji daWin zancen dawowar su Salima, dan har akan fuskarta sai da yaga haka, amma sai yay tamkar bai fahimceta ba.
Dama tun da daren yay sallama da kowa nasa, iyayensa kakanninsa abokansa dama duk wanda yasan suna huWWar mutunci dashi.
Dan haka yana dawowa sallar asuba ya shigo gidan bayan sunyi sallama da mazajen su maman Ama, jakkarsa daya zuba kaya kala uku kawai ya Wauka, dan ko wanka baiyiba, sai kuma Umm-Rumana taji hawaye na zuba mata.
Tsayawa yay kawai yana kallonta, shi kansa baisan sha?uwa ta shiga har haka a tsakaninsuba sai yau, ya tako a hankali zuwa gabanta, babu tsammani ya jawota jikinsa kawai ya rungume, ?an?amesa tayi tana mai fashe masa da sabon kuka, baice komai ba ya shiga bubbuga bayanta a hankali yana mai lallashinta ta hakan, ganin zata ja masa makara sai ya Wago kanta ya sumbaci goshinta, murya ?asa-?asa cikin kunnenta yace,  Haba ?anwata kuma amaryata, kimin addu'a kinji, amma ba kukaba, ALLAH yay miki albarka, insha ALLAHU lokaci zaiyi da zaki mallaki Ahmad da komansa, ke dai ki zama mai yawan ha?uri da yanayinsa na yanzu kawai .
?ara faWawa jikinsa Rumana tayi tana wani kukan, yay murmushi mai sanyi yana janyeta a jikinsa, taimaka mata yay ta hau saman gado, ya lulluSa mata bargo tare da ?ara sumbatar goshinta, yace,  Karki manta dani duk runtsi .
Abinda kawai ya faWa kenan ya juya ya fita yana ja mata ?ofar.
Lokacin data jiyo ?arar rufe ?ofar gidan sai ta kuma fashewa da sabon kuka mai cin rai da tsuma zuciya, tasan dai ba soyayya bace a tsakaninsu, amma tanajin wani Wacin na wannan nisan nasu.

Ahmad kam Sufyan ya iske yana jiransa da mashin a ?ofar gida, dan haka ya haye suka Wauki hanyar tasha.
Koda suka isa sai suka iske mota ana mata lodin zuwa garin porthercout, babu wani tunani aran Ahmad ya faWa bisa shawarar Sufyan, motar dama dai ta gama cika, gurin mutum Waya ya rage rak, Ahmad na shiga suka tashi, har motar ta fice a tashar suna Wagama juna hannu shi da Sufyan...............
'




_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [7/27, 6:06 PM] Sis Hajiyyaye: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo


*_GDW_*



*(18)*



...........Taci kuka sosai harta godema ALLAH, dole masu iya magana suce sabo akema kuka ba mutuwa ba, harta fara jiyo motsin maman Ama da yaranta a tsakar gida ita batai ko yun?urin tashiba, ahakama barci Sarawo ya sake saceta, saboda jiya sun daWe basu kwanta ba.
Gaba Waya barcin nata sai ya kasance mafarkin Ahmad ne.

Kusan goma Kausar ta fito daga Wakinta zatayi brush, tabi tsakar gidan da kallo kafin takai dubanta ga maman Ama dake can ?ofar Wakinta tana haWa zoSonta na saidawa.
 Yau gidan namu bai samu ?ar sharar safenba kenan? Ko gimbiyar tamu babu lafiya ne? .
?ar dariya Maman Ama tayi, taWan taSe baki cikin iya gulma tana faWin,  Zaune dafa'an murar kwaWo, inaga dai kewar tafiyar maigidace ta hanata fitowa .
 Yo ina mijin ya tafi? cewar Kausar tana matsowa kusa da maman Ama.
 Uhum wai neman kuWifa, Kausar nifa wlhy mijin yarinyarnan sai naga tamkar bai taSa ri?e biroba balle akai ga zaman aji, amma waifa nan inda yake digiri garai .
Cikin tsantsar hassada Kausar tace,  Yo digirin banza, maman Ahmad ai yanzu wannan ruwan dare ce, ALLAH ma yasa ko a ajin ba na ?arshe yake Waukaba, ita da ba uwar wani abu ya taSa mataba ma miye na damuwa dan ya tafi mtsooow .
Dariya sosai Maman Ama keyi, tace, Kijiki da wata magana, idan baiyi mai gaba Waya ba, kika sani ko yanayin ?an kananun ayyuka, duk namijin dai da zai kwana da mace Waki Waya bai iya mata komaiba ai idan kaji gangami da labari, ALLAH sai dai idan bashi da lafiya ne .
 Nimafa nayi wannan tunanin wlhy, ko ogana da ina bashi labari cayaymin sai dai idan mijin baida lafaiya, amma wane lusarine za'a kawoma budurwa kamar wannan ya iya kallonta ya kauda kai kuma su kwana lafiya su tashi a Waki Waya .
 Kin daiji magana, wlhy hasashenmu duk Wayane, inaga baida lafiya dai sai yake fakewa da damuwar dan waccan ta ?isane .
Sosai suka kwashe da dariya, har suna haWa baki wajen faWin  TamSele kenan .

Duk wannan shagali da suke Rumana ma batasan sunaiba, barcinta take abinta.
Bata farka ba sai kusan sha biyu, ta tashi a firgice da mamakin barcin da ta sha, brush da buta ta Wauka ta fito, Kausar da maman Ama na tsakar gida zaune, Kausar na tsifar kai daga ?ofar Wakinta maman Ama kuma na tsince shinkafar da zata girka.
Su duka zubamata ido sukai tamkar yaune suka fara ganinta, Rumana ta gaishesu tana tambayar inasu Ahmad.
 Suna ?ofar gida, amma lafiya kuwa da barci har rana Amarya? .
 Lafiya lau maman Ama, kainane kawai kemin ciwo kaWan-?aWan .
 Ayya to ALLAH ya sauwa?e . Mama Ama tai maganar suna kallon juna da Kausar kowanne na taSe baki.
Kausar tace,  Amin, to Amarya ko dai mun samo baby ne? .
Murmushi kawai Rumana tai mata ta ajiye brush Win ta ?o?arin shiga bayi ta tsinkayo maman Ama nabama Kausar amsar tambayarta......,
 Hhhh kema Kausar akwaiki da son zance dai, kin taSa ganin gonar da ba'a taSa mata ko gewaya ba ta fidda tsirrai? Dama kin tsaya a abinda ta faWa Win yafi .
NaWan ciza leSena dukda ban gama fahimtar zancen nasuba nasan akwai sha?iyanci a ciki, yanda suka kwashe da dariya kawai ya tabbatarmin da hakan.
Sosai ?yan?yami ya kamata ganin bayin duk datti, dan bata tashiba baza'a samu wanda zai tsaftaceba, sai kace ita kaWai ke amfani dashi, waje ta dawo tai brush ta koma Waki abunta.
Bata zauna ba ta hau gyaran Wakinta, sai da ta kimtsa komai tsaf tayo shara ta goge ledan da ruwa da omo tasa turaren wuta sannan ta dawo sharar waje, har lokacin kuma su maman Ama ana zaune ai ana gulmar ma?wafta, wance tayi kaza wance tace kaza.
Rumana dai bata saka musu bakiba harta kammala sharar tsakar gidan taja ruwa a rijiya, tana ?o?arin fara wanke ?an kwanikan da sukai amfani dasune mijin Kausar ya shigo gidan, gaidashi sukai ita da maman Ama.
Maman Ama na ganin Kausar da mijinta sun shige sai ta Wakko boket tazo gaban rijiya Wibar ruwa.
Dama ina kallon yanda take hararar ledar hannun mijin Kausar kamar idonta zai faWo ?asa.
Tana zira gugar ne take faWin  Amarya bakiga mutuniyarki ana karya ?ugu su miji ya kawo cefane ba, batasan munsan komaiba yanzu, sai abinda kishiyarta tace miji keyi .
Murmushi kawai nayi amma bance uffanba, maimakon maman Ama taji haushi tai shiru itama sai ta cigaba da zaro zance akan Kausar, azamar kammala abinda nake nayi nabar wajen ina faWin,  ALLAH ya ?yauta to .
Ina kallo ta bini da wata harara tana taSe baki, na girgiza kai kawai na Wauki ruwa da omo naje na tsaftace bayin sannan nazo na Wiba ruwan wanka a rijiya.
Har lokacin kuma Kausar basu fitoba, maman Ama na zaune tana facing Win Wakinsu tamkar mai hango abinda sukeyi a ciki.

Lokacin dana fito wanka sai haWiyar zuciya take, harda dukan Amatullah.
Ni dariyama ta bani, na shige Waki abina inayin kayata a zuciya.
?in fitowa nai, ina shirin Wora taliya a Waki sai ga sallamar Zainab.
Ta shigo Wauke da kwanon silba.
Cikin Wokin ganinta nake faWin,  Ga autar gwaggo ga autar Ayyah .
Itama dariyar takeyi da cewa,  Kai Yaya Rumana, sai kace wadda tazo daga legas .
 Lallai yarinya, kinsan kuwa yanda nakejin daWi idan na ganku, daga ina haka? .
 Daga gida nake, Ayya ce tace na kawo miki wainar rogo da mukayi .
 Kai-kai kice yau daWi kukeci a gidan malam Win?, duk ni kaWai wannan? .
 Eh mana Zainab ta faWa tana ?ar dariya.
Na kashe rishon ina cewa,  Aini to nama fasa dafa komai, wannan kam tama isheni .
Zainab data kwanta a tabarma tace,  Ai aunty fa'iza ma tace anjima zasu taho itada aunty Salima nan, tace karkiyi girki zasu yo muku taSa ka lashe .
 To ALLAH ya kawosu lafiya .
Haka Rumana ta zauna taci wainarta ta rogo tai nak, sunata hirarsu da Zainab, har aka kira sallar la'asar sannan ta mi?e alwala, itama Zainab alwalar tayo sukai sallah, bayan sun idar ta bata naira talatin kuWin napep da aya da gyaWa tace taje gida kar a nemeta.
Godiya tai mata ta wuce, itako ta jawo littatafan makaranta ta hau dubawa.



_______________________________


Ahmad kam tunda suka Wauki hanya ya jingina kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login