Showing 81001 words to 84000 words out of 87750 words

Chapter 28 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13351

yanda yakeso haka tayi, tana hawaye harta kammala komai ta saka masa wankakken zanin gado ta feshe Wakin da air parishioner.
Zata fice ya kuma dawo da ita,  K dan uwarki juyo bayanki, ubanwa zai wanke miki wannan zanin gadon? Zoki Wauka karkuma kibari na tashi barci na ganshi da dattin nan .
Dawowa tai ta Wauka ta fita dashi tana sharar ?walla.
Shiko yaja tsaki yana nufar ban Waki, koda yayo wanka zuwa yay ya kwanta abinsa, barci mai nauyi kuwa ya sacesa hankali kwance.

A Wakin tama data koma kuka taitayi rurus, ga warin zanin gadon dana giyar daya goga mata ya addabeta, dole ta ajiye batun zaman kuka gefe ta mi?e ta hau wankin zanin gadon hanci a toshe, sai da ya fita fes ta ajiyeshi gefe itama ta fara tsaftace nata jikin, ta shiga ruwan zafi kozataji nutsuwa akan ba?ar muguntar dayay mata.
A daren jiya ta wahaltu da bu?atarsa, sai gashi bata samu nutsuwar fitar abinda ya dametanba saima ba?ar wahala data shawo, wahalar kuma ta mantar da ita bu?atar da take ciki gaba Waya.=?#??&
@&

Tsakar gida taje ta shanya zanin gadon da ?yar, ga yunwa nacin hanjin cikinta, ga damuwa, kayan cincin da aka kawo mata na gara wanda mama gaje tai bajintar yi saboda za'a kawo ?a gidan masu kuWi Saminar ta Wiba, sai dai kuma tuno warin aman Ma'aruff da haWa bakinsu da yayi ya faWo mata a rai, saurin ture filet Win tai gefe saboda sabon amai da taji yana zuwa mata.
Kanta ta dafe tana hawaye da faWin,  Nashiga uku ni Samina, wace rayuwace na jefo kaina a ciki? ..
Bata da mai bata amsa dan haka ta cigaba da raira kukanta a falon.


 Masu karatu ban saniba ko kuna da amsar bata =؁? @&?.

Ni dai Bilynku bani da>?)?>?*??&
@&?&
@&?&
@&


&&&&

Ma'aruff bai farka ba sai kusan tara na dare, normal ya mi?e, yay wanka yay shirinsa mai nuna alamar na fitane, a falo yaci karo da Samina dake kwance a galabaice ko sallar la'asar, magriba, isha'i bata samu yinsu ba saboda rashin ?arfin jiki, yunwa tacita ta cinye.
Tsayawa yay kawai yana kallonta da mamaki,  Lafiyarki kuwa? .
Ganinsa cikin hankalinsane ya saka Samina tunanin ro?onsa kozai tausaya mata, ta mi?a masa hannu tana fashewa da kuka.
 Dan ALLAH ka taimakeni kar yunwa ta halakani .
Tsabar rashin mutunci irin na Wan giya dan baisan yama aikata mata duk wancan abunba sai ya ri?ota yana faWin,  Wai dama bakici abinciba? .
Ganin ya amshi abun da muhimmanci Samina ta kuma langyare masa tana fashewa da sabon kuka, kwantar da ita yay yana mi?ewa,  Kinga ina zuwa .
Samina ta bisa da kallo harya fice, batai zaton zai dawoba, dan kusan awa Waya sannan sai gashi da abinci ya kawo mata, shine ya tadata zaune ya fiddo mata daga leda ya bata, jikin Samina har rawa yake taga abinci, aiko ta fara masa cin hannu baka hannu ?warya kamar bata taSa cin abinciba a duniya, tana gamawa ta mi?e da gudu xuwa banWakin falon ta shiga yin amai saboda yunwar data gama cinye mata hanji.
Da kallo kawai Ma'aruff ya bita amma ko gezau baiyiba ballema ai tunanin zai bita ya taimaka mata.
Yana wajen zaune ta dawo tana tafiya da ?yar da fidda huttan numfashi suma da ?yar Win, kujerar ta koma ta kwanta.
Ma'aruff ya kalleta aWan yatsine yace,  Lafiya dai ko? .
 Amai nayi tafaWa a marairaice.
 Tofa, to ALLAH ya kiyaye, kibar zama da yunwa dan yanzu kinga sakamakon ta .
Da mamaki ta kallesa hawaye wasu na korar wasu,  Hakama zakace nabar zama da yunwa bayan kaine sanadin komi, jiya aka kawoni gidanka ashe abinda ka shirya min kenan Ma'aruff? Wannan shine sakamakon son danai maka da sadaukarwa?......
 K Samina kinga dakata min, mina miki mara ?yau a gidannan, idan batun abinci kike baga komai nan a kicinba, miya hanaki shiga ki girka? Naga dai gidannan ba ba?onki baneba, idan kuma maganar daren jiya kike nima saikimin uziri, sam babu bu?atar abinda kike ?ulafici daga gareni a sannan, to tayaya kike tunanin zan iya mu'amulantarki yanda kike bu?ata......? .
Cikin katsesa Samina tace,  Eh amma ai ka mu'amulanceni ta hanyar da bantaSa maka zatoba, yanzu dama ashe kana shan giya? .
Tsaki yaja yana taSe baki,  To miye dan ina shan giya? Rayuwatace fa, kuWina, ra'ayina kuma, please karki kawomin wannan ?ananun maganar dan bazan Waukaba .
 Dolene na maka magana akan shan giya Ma'aruff, domin a sanadinta yau ka dubi yanda ka nema halakani, idan a haka zamu cigaba a gidannan watarana gawata za'a tarar, jiba yanda ka farfasa min jiki da duka, bayan rashin tausayin daka nuna mani da baida banbanci fyaWe....
Kansa ya dafe, sai kuma ya Waga mata hannu yana faWin,  Ya isa haka Please, kiyi ha?uri ni bansan na mikiba, kuskure aka samu .
Tsayawa kawai tai tana kallonsa hawayenta suna sake ?arfin gudu.
Yace,  Kin tsareni da ido, banace kiyi ha?uri ba .
Koba komai taji Wan sanyi a ranta, ta share hawayenta tana amsa masa da  Shikenan ya wuce, amma dan ALLAH Sweet wannan ya zama na farko na ?arshe, dan ALLAH kabar sha kaji .
 Shikenan ya wuce, ki Wauki Wayan abincin sai ki sake ci kije ki kwanta, ni bara na fita saina dawo .
Da sauri Samina ta tashi zaune,  Sweet fita kuma? A wannan daren? .
Kamar bazai kulata ba, mikuma ya gani oho masa ya juyo ya kalleta,  Kinga bawani jimawa zanyiba zan dawo, akwai abinda zanyine, nima fitar ta zamemin dolene .
Kasa ce masa uffan tayi, sai baki da hanci data saki tana binsa da kallo harya fice.
Hannu kawai Samina tasa a ka ta dafeshi, zuciyarta na zallo tamkar zata faso ?irji ta faWo ?asa dan tashin hankalin da take hange a gabanta.......


____________________________________

Haka rayuwa take juyi-juyi, lokacin da Samina ke cikin wancan tashin hankalin gasu Ahmad kuwa farin cikine mamaye dasu shida ?ar Rumanan sa.
Dan bai fita a gidanba sai bayan sallar la'asar, yayi wankansa yaci gayu cikin ?ananun kaya da sukai masa ?yau sosai, Rumana kanta ta kasa Wauke idanunta a kansa, sai satar kallonsa take, da taga zai juyo sai tai azamar Wauke kanta daga sashensa.
?an murmushi yay yana girgiza kai, ya tako a hankali inda take zaune a saman tabarmar, hannunsa yasa ya mi?ar da ita, hannunsa Waya a ?ugunta ya mannata da jikinsa, Wayan hannun kuma ya Wago haSarta yanda zasu kalli juna.
 Hajiyata wannan gulmace, ki kalli mijinki kanki tsaye saboda nakine ke kaWai ya ?are maganar da hura mata iskar bakinsa a fuska.
Murmushi tayi idonta lumshe, ya Wora goshinsa akan nata shima yana murmushin,  Babie R murmushi na miki ?yau, amma sam ba?yasonyi saikin gadama .
Idonta ta buWe dan mamakin zancensa, to shikuma fa daya fita iya ?in son yin murmushin.
?an mintsininta yayi a hannu, hakan ya sakata sake manne masa a jiki tana ?ar dariya,  Yaya ALLAH da zafi? .
Shima dariyar yayi yana sumbatar kumatunta,  K ai jarumace Babie R nasan Wan zafin nan bazai damekiba, bara na ?ara .
Tai saurin ri?e masa hannu tana dariyar,  A'a wlhy na yafe, naji niba jaruma bace .
Sakinta yay yana dariya sosai da cewa  Aini nasan inda jarumtar babie na take .
Rumana datasan inda ya dosa tai saurin rufe fuskarta da Wan kwali.
 Kiyi tuwo gaskiya na gaji da waWannan kayan mai?on, bara naje idan na samu yaro zan aikosa da cefane, idan ban samuba kuma saina ?arasa gida sai Abu ya kawo .
 To a dawo lafiya, tunda ni dai an hanani komawa . Ta ?are maganar a hankali yanda bazaiji ba.
Sai dai kuma sarai ya jita Win, ya dai sharetane ya ida ficewa abinsa fuskarsa ?unshe da murmushin da su Kausar sukaci karo dashi.
Baiko dubi inda sukeba ya nufi hanyar fita daga gidan, da kallo suka bisa kafin su kalli juna suna taSe baki.
Maman Ama tace,  Nifa mutanen nan yanzu maWaukakin mamaki suke bani, munafukan da kamar bazaka saka musu yatsa a baki su cizaba amma yanzu ji salon bariki kala-kala .
Tsaki Kausar taja tana cigaba da saka lallin da take a yatsun hannunta, tanaji a ranta itace ya kamata ta samu wannan rayuwar soyayyar da take gani wajensu Rumana, dan mijinta duk yafi mazan gidan arzi?i.
Itama dai maman Ama abinda ke ranta kenan, gani take tafisu komai, kuma ta girmesu, ya kamata ace koman su ta dinga sani.

Rumana dai da batasan sunaiba Wakin ta kuma kimtsowa ta fito itama dan wanke ?an kwanikan abincin da sukaci, tana zama su Fa'iza na shigowa gidan da cefanen da Ahmad Win yace zai aiki, da alama a hanya ya gamu dasu dai, cikin mutuntawa suka gaida su maman Ama dake binsu da kallon ?urilla suka amshi wanke-wanken Rumanan suka ?arasa suna hirar data shafesu ba tare dasun damu da su Kausar dasuka kasa kunne suna saurara ba.
Suna gamawa suka koma Waki suna baje babin firarsu musamman akan candyn su dake matsowa, dan jarabawa uku kacal ta rage musu su ?arasa.
Rumana na girki daga ?ofar Waki sukuma suna daga ciki ake hirar
harta kammala tayo wanka sannan ta koma Wakin suka cigaba da shaftarsu.
Sunayin sallar la'asar suka wuce islamiyya abinsu aka bar su Kausar iyayen gulma sunayi, tunda su basu da aikinyi basu kuma kallon matsalolin gabansu saina wani.
Kusan tare suka shigo gidan da Ahmad, dan ya daidaita lokacin dawowar tasune dama, su Fa'iza daga can gida suka wuce, ita kaWai ta dawo gida, yanda suka shigo tare gidan saika Wauka tare suke dama.
Rumana ta buWe musu Waki, shi Ahmad ma bai shigaba ya amshi buta yay alwalar magriba ya sake fita.
Yanzu Umm-Rumana ta lura baisan kaiwa dare a waje yanzu tunda ya dawo, idan kinga ya daWe to zuwa sallar isha'ine zai shigo.
Wani lokacin suyi kallo a wayarsa wani lokacin kuma ma tana karatune shi yana latse-latsen wayar, inda bata ganeba ta nuna masa yay mata ?arin bayani.


&&&&&

Wannan tafiya dai kam ta zamewa Umm-Ruman alkairi, dan kuwa dawowarsa ta canja tsarin zamansu gaba Waya, babu abinda zatacema ALLAH sai dai godiya akan hakan.
Dan yanzu Yah Ahmad hankalinsa baki Waya akanta yake, yana ?o?arin ?yautata mata, suci kuma mai daWi koda dai bamai yawabane.
Gefe kuma ya ?ara mata jarin dubu biyu akan nata nada ta ?ara kayan ma?ulashe na yara da take saidawa a gida, wanda a hankali zuwa yanzu yaran anguwar sun gane, sukan shigo su saya.

Satin Ahmad uku yay haramar komawa porthercout, tafiyar tasa tai dai-dai da kammala jarabawar su Umm-Ruman da kwana biyu kacal.
Da farko baba birkicewa yay akan Ahmad bazai sake komawaba, tunda a tafiyarsa ta farko ya saSa masa al?awarin zai zo gida da wuri amma baizo Winba saida ya kwashe wata Wai-Wai har kusan shida, to yanaga idan kuma ya sake tafiya yanzun sai nan da shekara guda kuma.
Ahmad yay magiya yayi ro?o da nuna nadamarsa tare da bayanan da zasu fahimci abinda ya jawo daWewar tasa a wancan karon amma sun?i fahimta sam.
Harma ya ha?ura da komawar ya kira Nura yace ya tafi kawai sai kuma ana gobe kamar yanda ya shirya Baban yace ya shirya yaje saboda malam yay masa magana akan ya barsa ya koma kawai, dan basusan alkairin dake cikin hakanba, gashi tun a zuwan farko sunga canji daga Ahmad Win.
Sai da baba yaja masa dogon gargaWi akan amma wlhy karya wuce wata biyu.
Ahmad yayi godiya sosai, tun a daren yay musu sallama da abokansa ya nufo gida.
Tunda ya sanarma Rumana maganar tafiyar sai duk tai la?was, dan a yanzu tamafi jin zafin rabuwar tasu fiye data farko.
Ganin yanda duk tai la'asar saiya shiga kwantar mata da hankali, tare da kalamai masu sanyi, bayan soyayya mai tsayawa a rai daya nuna mata a wannan daren.

Kiran sallar farko na asuba ya tashi yay wanka, ya kimtsa tsaf sannan ya wuce masallaci, ana idar da salla bai zaunaba ya shigo gidan, duk yayma mazan gidan da suka dawo daga masallaci tare sallama.
Tunda ya dawo Umm-Ruman taki yarda ta kallesa saboda hawayen da takeyi, shi kansa dauriya kawai yakeyi, ya cire sim card Waya daga wayarsa ya bar Waya, gabanta yaje ya zauna a kan sallayar suna kallon juna, dukda ita ta du?ar da kanta ta?i kallonsa.
Ya haWiye abu mai Waci daya tokare ma?oshinsa tare da kamo hannunta ya ri?e cikin nasa yana murzawa a hankali.
 Haba Babie R, maimakon na samu ?warin gwiwa daga gareki saikiyita kuka kuma? Na zaunefa baiga gariba, akwai abubuwa masu muhimmanci a gabanmu, idan ban tashi na nemaba wazai bamu?, maganar karatunki kwanan nan zakiga jarabawarku ta fito, fatanmu kufita da results masu ?yau, dukda su baba sunce su Fa'iza aure zasuyi inhar mazansu sun amince zan Wauki nauyinsu kutafi makaranta, dan yanzu anzo zamaninda sai kanada ilimi ake yi dakai, kimin addu'a kinji, namiki al?awarin insha ALLAHU wannan karon bazan daWeba zan zo, dan tunaninkima bazai bar zuciyata ta hutaba da har zan iya jan lokaci mai tsayi ban gankiba, nangaba kaWan duk inda zan saka ?afa kema taki na wajen, dan bazan iya nisa dakeba sam kinji .
Ba tare data Wagoba tace,  Kayi ha?uri yaya na daina kukan, ALLAH ya tsare mini kai aduk inda ka tsinci kanka, ya azurtaka da samun halali mai albarka, ya nisantaka daga haramun komin farincikin da zata kawo maka, ALLAH ya kareka daga sharrin duk wani abu mai sharri, ya baka ikon cika al?awari a sauke nauyinmu dake kanka .
Ahmad yay sassanyan murmushi yana sakin hannunta Waya ya Wago fuskarta, hawayen ya share mata yana faWin,  To kukan ya isa haka ko, nagode da addu'arki gareni .
Kanta ta jinjina masa tana haWiye kukan tare da masa murmushi.
 Yauwa Babie na kokefa, ga waya nan insha ALLAHU kullum zakijini karki damu kanki .
Da mamaki ta kallesa ta kalli wayar,  Yaya yazaka Wauki wayarka mai tsada ka bani, kaikumafa to? .
Murmushi yay mata yana shafa fuskarta,  Umm-Ruman duk tsadar wayarnan batakai ko darajar yatsan hannunkiba balle ke kanki tafi ?arfinki, karki damu ALLAH zai buWa, insha ALLAHU zan sai koda ?aramace kafin muga abinda ALLAH zaiyi, kinga zata Wan Wauke miki kaWaici kina Wanyin kallo idan babu abinda kikeyi kinji, wannan karonma duk abinda kike bu?ata Mudanseer zai kawo miki, ga wannan dubu ukun ki ri?e a hannunki saboda wani abun nasan ba iya tambayarsa kikeba dan dukya gayamin komai, ALLAH yay miki albarka kinji .
Godiya sosai Rumana ta shiga yimasa, farinciki da kaunarsa na sake mamayeta, haka ya mike ya Wauki ?ar karamar jikkarsa daya saka abinda zai bu?ata, itama mikewar tai ta rakosa har soro tana cigaba da share hawayenta.
Har zai fita ya dawo da baya, hannu biyu ya kamo fuskarta ya haWe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login