Showing 57001 words to 60000 words out of 87750 words

Chapter 20 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13350

da kujera yay shiru yana tunanin rayuwa da abinda ya zamo masa sanadin barowa gida, wani sa'in idan ya tuna rayuwar da sukai da Samina a baya sai yaji kamar zai yarda da maganar wasu mutane dakan ce asiri akai mata, sai dai wani sashe na zuciyarsa na saurin ?aryata wannan magana, sai ya bijiro masa da ainahin gaskiya aka lamarin Samina ta gujesa ne kawai saboda burin banza da wofi da son duniya, wanda a wannan zamanin mafi yawan ?ammata shine yake ruWarsu ya halakasu, wasu zaka samu da taimakon iyayensu, wasuko sun zubda tarbiyyar iyayen ne sun Wauki ta ?awaye ko samari, san zuciyane kawai kesa a zagi ilimin boko, amma wlhy bashi da ala?a da lalacewar yaranmu, lalacewar kawai tafi yawa daga zuciya ko tarbiyya da dai sauransu.
Yayi zurfi a tunaninsa sosai, har sukai tafiya mai nisan zango dashi kansa baisan adadinta ba, sai da na kusa da shine ya taSasa lokacin da suka iso wani gari aka tsaya domin yin salla sannan ya dawo hankalinsa.
Bayan salla suka sai abinci kamar yanda yaga abokan tafiyarsa nayi, dan duk inda ya saka ?afa tarene suke da makwafcinsa da suka zauna kusa da juna.
Bayan sun dawo kuma sai ?ar fira ta fara shiga tsakaninsa da abokin zaman nasa, wanda yace shi sunansa Nura, shima dai neman arzi?i ya kaisa rayuwar garin porthercout.
Tun Ahmad bai sake masaba dai harya saki jikinsa kular da yay kamar Nuran baida yawan hayaniya, ahaka har suka isa garinna port gabannin asubahi.
Dole Ahmad yabi Nura masaukinsa da safe kamar yanda ya bu?ata, dan kuwa inma ya?i dai bashi da wajen zuwa, tunda ba kowa ya saniba balle yace zai nemeshi.
Masaukin na nura dai bawani waje bane face gidan biredi, inda sukan ma?ala ?an kayansu su wuce wajen sana'a, idan sun dawo su yada zango a ?ofar wani shago da ire-irensa su rage dare, zuwa ?arfe goma su nufi gidan biredi su kwanta, asubar fari kuma za'a tashesu saboda za'a fara aiki.
Sana'ar kuma Nura Shu-shaina ce, dan haka koda Nura yayma Ahmad bayani sai bai jayayya ba yace shima zaiyi, tunda bada wani jari yazo ba balle yace, dama iya kuWin motane, sai kuWin da suka rage masa a aljihu naira dubu Waya da Wari bakwai.
Da waWannan kuWinne Nura ya rakashi ya sayi ?an abubuwan bukata da zai fara wannan sana'a, a ranar babu hutu suka fara zagayawa kuwa.
Ahmad yasha matu?ar wahala, duk da ya saba da wahalhalun talla ba irin wannan baneba, saboda banbancin gari da jama'ar garin, sau?insa Wayama yayi karatu, shine ya taimakesa wajen furta magana da mutane, dan inhar kaji hausa to sai dai idan suna tare da bahaushene waWanda suka kasance ?alilan a garin kuma.
Sai yamma lis suka dawo yanata ya?e, ga ?afafunsa sai ciwo suke, harya yi aniyar cema Nura shi dai bazai iyaba, sai kuma wani tunani yazo masa a rai, idanma yace bazaiyiba to yanada jarin yin wata sana'arne bayan wannan? Wannan tunanin shine ya danne dukkan yun?urinsa ya sama zuciyarsa ha?uri.
Hankalinsa bai kuma tashiba sai da sukazo kwanciya, yaga kowa na ?okarin jera kwalin da zai kwanta, ?walla ne suka cika masa idanu, dukda kasancewarsu talakawa ko kwanan tabarma bayi yakeba sai ta kama, ko yaya dai sunada ?ar katifar barcinsu.
Shi aranarma sun manta basu sayo masa kwalinba, sai na Nura suka gitta suka kwanta iya ?irjinsu kawai wai dansuji Wan taushi, ?afafu kuma na saman suminti, Ahmad da ya saba rufa zai iya barci sai gashi yau babu abin rufar, aiko duk yanda yaso yin barci kasawa yayi, ta ko ina babu daWi, zuciya sai tuna masa matarsa da iyayensa harma da Samina take.
?arfe uku da rabi aka tashesu, har lokacin kuma Ahmad bai rintsaba, haka suka fito kamar awaki, kowa yaWan samu waje a waje ya ma?ale dan ya ?arasa daren, wasuko basu kwantaba suka hau hidimar shirin fita kasuwa sai kace fataken dare.
Wannan ?ar kwanciya dasu Ahmad suka samu ?ofar wani shago ce ta jawo masa barci yaWan figesa, sai da Nura ya tashesa da asuba da ?yar.

Gaba Waya komai ya rikiWema Ahmad, dukya fita hayyacinsa tamkar ma wanda baisan A ba, gaba Waya ya rikiWe matsayin Wan ciraninsa, kwanansa huWu sannan ya samu damar kiran ?an gida a waya.
Yaci faWa wajen baba saboda ?in kira ya sanar ya sauka da baiyiba, sai da yayta bama baba ha?uri sannan ya sakko.
An bashi ya gaisa da kowa, harda Mudanseer, yace masa yaje da dare ya kaima Rumana waya su gaisa.
Aiko kamar yanda ya bu?ata da daddare ya kaima Umm-Ruman waya, lokacin su Fa'iza masu tayata kwana suna gidan. Gaisuwa kawai sukai ya tambayata babu dai wata matsala ko? kuma ta daina kukan?.
Ta faWa masa eh tana haWiye kukanta.
Daga haka bai ?araba yay mata sallama, itako ta mikama Mudanseer wayar.
Tun daga ranar bai sake neman Rumana ba, sai dai duk kwana biyu yakan gaisa da baba, idan yaga kuWin zasu isa a haWashi dasu Ayyah, idan bazasu isaba shikenan yace baba ya gaishesu kawai.
Tun Ahmad na jigata harya saba da sanar tasu, ya dake zuciyarsa sosai, komai ya zame masa jiki.
Kafin wani nisan zango sai ga wata Waya ta shuWe babu labarin Ahmad balle dawowarsa, da yake yakanyi waya da Madan ya sanar masa ?an kuWin Winki da ake samu suna ri?esu har Rumana sai hankalinsa yakan Wan kwanta, amma ya turama Mudanseer kuWi sau biyu duk da basu da yawa kuwa.
Baba ya fara magana akan zuwansa gida, hakan ya saka Ahmad shiga damuwa, dan shidai alokacin baima fara fahimtar komaiba game da abinda ya fito nema balle kuma ace yaje gida, ko kuWin mota kawai sun isa gayya.
A haka wata Waya ya kuma shigewa suka zama biyu, dukda takurawar baba yanata jansa da ban ha?uri shidai tare da wasu dabaru.
Wannan sabuwar rayuwarce ta fara saka zuciyar Ahmad mantawa da wata Samina, dan shi kansa yakan manta da kansa balle ita, ibadar ALLAH da sana'arsa ce kawai damuwarsa, sai ?an uwasa da basa barin zuciyarsa a koda yaushe, Umm-Rumana ma takan faWo masa arai lokaci-lokaci, musamman ranar dazai taho da taita kuka ta kasa barin ransa, sai kuma randa tai targaWe a ?afarta tayi masa kukan taSara.
Yakanyi murmushi idan hakan yazo masa a rai kuwa.
A hakane kuma suka samu aikin gadi shi da abokinsa Nura, babu musu suka amsa, dan kuwa mai wajen da zasuma gadin yay musu al?awarin biyansu kuWi masu Wan tazara, dan duk wata dubu talatin su biyu su raba.
Ahmad yay murna, dan tun zuwansu bai tara kamar waWannan kuWinba.
Da rana zasuyi yawon tallarsu, da dare kuma suzo su kwana yin gadi a wajen.


_________________________


?angaren Samina kuwa yanzu abubuwa sunyi nisa tsakaninta da Ma'aruff, kamar yanda mama gaje take bu?ata Ma'aruff na kashema Samina kuWi tamkar baisan ciwonsu ba, amma kuma yana lalubeta kullu yaumin a mota, yanzuma abin yakai har gidan gonar nan yake kaita susha masha'arsu.
A sheWanci kuwa shigartane kawai bai taSa yiba, amma duk wani ?azamin romance Ma'aruff yanayi da Samina, idan ta dawo gida kuwa ko ranar abubuwa sukai masa yawa bai zoba to ka'idane zata shiga bayi taita Wauka masa hoton kanta tsirara tana tura masa, har video sakata yake yana faWa mata abinda zatayi, koya kirata video call ahaka zasu gamsar da junansu=?-?.

Sanda taji Ahmad yayi tafiya tsakima tayi, acewarta sun rage ?an saka idon anguwa masu zuwa lahira da ?o?wan dambu, waWanda talauci ya zautar da kwakwalwarsu basa fahimtar komai sai saka ido ga abinda bai shafesuba.
Maimakon Mama gaje ta kwaSeta saima ta kama dariya kamar wata zautacciya.
Kullum kuma cikin yima Ammin Rumana shaguSe ake akan Wawainiyar da Ma'aruff kema Samina.
Sam idon mama gaje ya rufe takasa fahimtar ?arta na cikin wani hali, abinda kawai tasani ?arta tana fitane zuwa makaranta, idan kuma Ma'aruff ya fita da ita to sunje ya mata sayayyane kawai.
Bata taSa tunanin bincikar wayar Samina ba, musamman yanda Saminar bata barin kowa ya taSa mata waya har ita mama gajen kuwa, ?annenta ko dasun taSa ne zata mammakesu ta amshe kayanta, maimakon mama gaje ta fara tunanin akwai abinda Saminar ke Soyewa a waya amma sai tayi biris da hakan.
Ita dai kawai da an kawo mata kuWi da kayan makulashe da zannuwa masu tsada shikenan.
Iyayen Saminar maza da kakanninta kuwa taje ta dafko musu asirin daya rufe bakin kowa a gidan babu mai ma Samina faWa akan komai, sai idanu da suka zuba mata duk da abinda take yana cin zukatansu kuwa.
Dan wataran baba yusha'u har kuka yi yakeyi akan halin da Samina ta jefa kanta sanadin son zuciya..

Kowa yasan zuwa yanzu idanun Samina sun ?ara buWewa, ta fetsare sosai, dama karatun islamiyya kam ta ajiyesa gefe, na bokonma da take fakewa dashi yanzu bayi takeba, tunda da taje Ma'aruff ke zuwa Waukanta, wani lokacinma ko cikin makarantar bata shiga, kai tsaye gareshi take tafiya, abun yakai har Company dinsu Ma'aruff Samina zuwa take Office Winsa susha sha'aninsu.
Gaba Waya ta manta da wani halitta Ahmad balle rayuwarsu ta baya da ?o?arin gina rayuwarta da yayi, gaba Waya ita a dole yanzu ta zama babbar yarinya, budurwar babban yaro da ya fi mijin novels komai.
Abinda yasa Samina ta?i yarda ta bama Ma'aruff kanta 100% saboda tana tuna yanda marubuta kansa amarya tasha gata wajen minjinta a daren farko saboda budurcinta daya samu, amma yanda yasha kawo farmakin amsa da tuni ta bashi.
To tanason dai itama taga wannan gatan shiyyasa.



_________________________


Rayuwa a wannan gida a yanzu babu abinda zance kam, dan bazance ina a ?untace ba bazance kuma inajin daWiba.
Sau?ina Waya yanzu tunda safe damunyi kari muka gyara ko ina makaranta muke nufa, bayan na saka Uniform nakan saka hijjan dina har ?asa da ni?af, ba ruwana da malamanmu, harma wani girma suke bani, hakan kansa ?an ajinmu suyitamin sha?iyanci, iyakata dariya kawai, sai ko su Salima dakan taremin.
Idan aka tashi daga can gida su Fa'iza suke wucewa, nikuma na wuto gida nima, nakan tadda su maman Ama a Waki Waya zaune suna hira, ko a tsakar gidan wadda na tabbatar bata wuce gulma ba, dama ni tunda na sanar musu zan koma makaranta suka dasa yi dani, nakanji har dariya suke wai tundafa miji ya rainani ai dole ya maidani cikin ?ammata, tunda bani da maraba dasu.
Da farko bana fahimtar zancen, amma a hankali saina gane manufarsu, sam ban damuba dan kuwa ni abinda suke nufin ba shine damuwataba, koda zamu shekara goma Yah Ahmad bai nema komai daga gareniba bazan taSa Waukarsa komaiba.
Dan laulayin ciki da kausar ta farane ya kan kawo a zauna anamin shaguSe a kansa, tunma bana fahimta harsu Fa'iza suka ankarar dani, banji komaiba a raina, sai ma mamakin rashin ya kamata irin nasu maman Ama nake gani, su miye damuwarsu dan yaya Ahmad bai taSa mu'amulantata a shimfiWaba to?.
Zanyi ?okarin mana girki nasa a kula, la'asar nayi zan shirya na wuce islamiyya, daga can muke haWuwa mu dawo gida da su Salima idan an tashi.
Ko mun dawo kuwa muna Waki abunmu, idan kinga mun fito kuwa ban Waki zamuje ko yin abu mai muhimmanci, hakan ya saka su Kausar sake maidani naman cinsu, duk da a hakan kuma suma basubar junansu ba.
Yanzuma likafa ta cigaba har gidan ma?wafta suke zuwa suma suna zuwa nan.
Babu ruwana da kowacce mace bayan gaisuwa.

Lamarin Yah Ahmad kuwa bai cika damuna ba, duk da bawata waya mukeyi da shiba, tundama ya tafi baifi sau uku na taSa waya da shiba a wayar Yah Mudanseer.
Duk abinda na bu?ata Yah Mudan na ?o?arin kare mani mutunci ya saya mani, idan kuma yafi karfinsa zai sayo dai-dai ?arfinsa.
Nima bamma faWar wanda yafi ?arfin nasa sam.
Zuwan Ayyah gidan biyu dan taga yanda muke, hakama Yaya Maryam da yaya Sakina da Raheenatu, suma duk sunzo mani harma da yaya bintu yayar Samina.
Suma duka zuwansu ya sakani farin ciki, duk wanda ya ganni kuma zai shaida hakan a fuskata.
Kullum dai nakanbi mijina da addu'ar fatan alkairi da kariyar UBANGIJI aduk inda ya tsinci kansa, ALLAH kuma ya azurtashi da halalinsa komai kankantarsa, ya tsaresa daga haramun komai yawanta da ribar da zaici a cikinta.
A farkon tafiyarsa naji kewarsa, amma zuwa yanzu sam babu hakan a raina.............
'


_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DA??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????URIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [7/27, 6:06 PM] Sis Hajiyyaye: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo


*_GDW_*



*(20)*



...............Sassanyan numfashi na sauke jin ALLAH ya taimakeni bansha ?asaba, sai dai jina a jikinsa saboda jawonin da yayi ya saka gabana faWuwa nai saurin son matsawa bayan again.
Sakinta Ahmad yayi saboda ganin Zainab a Wakin, shima jinta da yay jikinsa ba ?aramin bugawa ?irjinsa yayi ba, ya raSa ta gefenta zai wuce murya na Rawa tace,  Sannu da zuwa Yaya .
Idanunsa ya Wan lumshe yana ?o?arin zama a bakin gadon, ya Wago ya kalleta sosai murya ?asa-?asa ya amsa da  Yauwa, kema sannunki .
Ruwa Umm-Ruman ta Wibo a kofi bayan ta Wauraye, ta kawo gabansa ta ajiye tare da dur?usawa tana sake masa sannu da zuwa, tana a du?en take gaishesa cikin girmamawa.
Da?yar Ahmad ke ?o?arin amsawa dan sosai Rumana ta canja masa, sai yaga ta sake girma, ko dan dai kafin tafiyarsa ba wani kallon ?warai yake mataba, sannan bata yarda ta zauna babu hijjab, yau ko ya rutsatane babu hijjabin.
Sanye take da siket da riga na wani yadi mai kama da atanfa, siket Win 8-fisis akai masa, hakan yasa ya matseta kaWan daga sama ya buWe sosai a ?asa, ga rigar fitet ita kuma, sai hannunta ne daya buWe sosai daga ?arshe.
Mudanseer ne yay musu Winki, a lokacin har Ahmad Winma na faWan yanda Mudanseer yay wula?anta kayan da Winkin manyan gayu.
Yadin bai kai sun sami Wan kwaliba, sai wani kalan suka saya, itako Rumana bata cika son Wan kwali mai santsiba, shiyyasa ko yanzu gyalen jallabiyane ta yana akan nata, hakanne ya bayyana haWaWWen kitsonta ta gaba, sai jelar da yake iya hangowa kaWan idan ta du?a saboda tanada tsahon gashi, kusanma duk yaran gidansu ALLAH ya basu suma harsu mazan.
Duk da yasha ruwa a gidansu bai?i shan wanda ta kawo masaba, dan ganinta ya haddasa masa wani sabon ?ishirwan.
Yana cikin shan ruwanne Zainab ta mi?e saboda gargaWin da Ayyah tai mata akan tai maza ta dawo karta zauna.
 Uhm Yaya Rumana bara naje gida, Ayyah tace karna zauna saboda magriba ta kusanto .
Ji Rumana tai kamar ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login