Showing 39001 words to 42000 words out of 87750 words

Chapter 14 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13325

Babu Sata lokaci yana zuwa suka wuce asibiti.
Sai ga zance kamar wasa ya zama babba, dan kuwa dai gado aka bama Ahmad.
Kowa ya tausaya masa, dan kuwa dai ansan ciwon abinda Samina tai masane ya kasa barinsa.

Samina ko koda taji labari ko a jikinta, dan ko sau Waya bata taSa le?a Ahmad asibiti ba har yagama kwanakinsa shida aka sallamesa ya koma gida.
Duk ya rame choco color Win fatarsa ta sake wani irin fayau, sai hancinsa da ya sake fitowa raWau da manyan idanuwa.

Bayan yayi wanka da ruwan da Rumana ta dafa masa ya fito jiki duk babu ?wari, su Ayyah duk suna daga waje zaune ya shiga Waki ya shirya, itama dai Rumana wajen ta fito ta zauna zaman jiransa.
Bayan ya kammala saka kayan ya kira Mudanseer daga cikin Wakin.
Shiga yay, mintuna kaWan shima Mudan Win ya le?o ya kira Ayyah da Rumana.
Shiga sukayi, Rumana ta zuba masa abincin da Yaya Maryam ta kawo masa, duk da bayajin daWinsa haka Ayyah ta takura masa tana basa a baki, sai da yaci fin rabi sannan ta ?yesa, aka koma dagamar shan magani, dan kuwa da ?yar yasha sa hardasu yun?urin amai.
Ranar dai duk anan suka yini sunata tarairayarsa, sai gab da magriba duk suka tafi aka barsa shida Rumana kawai.........
'




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_**ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuoeSgXuo



*(14)*


.............Shuru Wakin yayi bayan tafiyar su Ayyah, babu wani sabo a tsakaninsu na sha?uwa tun can baya, sai dai girmamawa irin ta yaya da ?anwa da kowa ya sani, yayanma irin wanda ake shakka sosai Winnan.
Umm-Ruman tana zaune da ga kan tabarma inda ta idar da salla ta zabga tagumi, gaba Waya kewar gidace ke addabarta, musamman ma yau da duk ?an uwanta suka k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?asance a gidan tare dasu.
Ahmad kam yana daga can Wayan gefen kwance saman sallayar da shima ya idar da salla, dan rashin ?warin jiki ya hanashi tashi yaje massalaci.
Yanayinsa zaka kalla kawai shima kasan tunanin yakeyi, dan ya ?urama silin Win Wakin idone ko ?yaftawa bayayi, gashi sai taunar lip Winsa na ?asa yakeyi da ha?ori.
Kiran sallar isha'i da aka ?walane a masallacin kusa da su ya saka Ruman mi?ewa ta fita, Ahmad kam ko motsi bai yiba.
Koda ta dawo tayi kamar zata masa magana amma sai ta fasa ta kabbara sallarta, harta idar bai dawo hayyacinsa ba, ta sauke numfashi a hankali, cike da tausayinsa ta matsa gabansa,
 Yah Ahmad!
Shiru nanma bai motsaba, ta sake kiran sunansa kusan sau uku shiru, dole ta mi?a hannunta zata Wan bugi filon daya jingina jikin Wadrobe ya saka kusan rabin bayansa da kansa, amm sai a mistake hannunta ya gogi kafaWarsa.
Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, yayinda Rumana kuma taja hannunta da sauri tana cusashi cikin hijjabi, jikinta sai tsuma yakeyi, sai kace wadda ta taSa wani mugun abu.
Kallonta yayi da idanunsa da suka canja kala, ga ramar da yayi ta fito sosai saman fuskarsa,  Lafiya dai?
Ya faWa a hankali kamar mai raWa.
Rumana dake ?o?arin matsawa baya cikin in ina tace,  Dama salla har an idar wasu masallacin .
Yun?urawa yay ya tashi zaune sosai, bai ce mata komaiba ya fita ya sake Wauro alwala.
Koda ya idar Winma zaman shurun suka koma, a haka mijin maman Ama.. Yay sallama a ?ofar Wakin, tashi Ahmad yay yafito suka gaisa yana sake tambayarsa yaya jikinsa?.
Cikin mutuntawa ya amsa masa akan da sau?i, kowa ya koma wajen iyalinsa...
Yau Winma dai cayay ta hau gado ta kwanta, shi kuma ya kwana a ?asa saman tabarma.


________________________


Haka zaman nasu ya cigaba babu tsangwama babu sakin jiki wa juna, har dai jikin Ahmad ya ?ara sau?i, yanzu kam alhmdllh ya wartsake, sai dai ciwo irin na zuciya da ya ?i barinsa, wannan kam kowa yasan abune mai wahala ace ya barshi da wuri, musamman idan aka ?iyarsata da irin son da yakema Samina.
Tunda yaji ?arfin jikinsa ma ba zaman gidan yakeba, barcine kawai ke kawosa, zuwa goma sunyi karin kumallo ya fice shago, bata sake ganinsa sai uku na rana, yay wanka yaci abinci ya sake ficewa, daga nan kuma sai sha Waya na dare ko goma da rabi zai shigo.
Wajen barci kuwa tana saman gado shiko yana ?asa a tabarma, babu wani abu na muzgumawa da yake mata, sannan babu najin daWi, itako tsakaninta da shi sai girmamawa kamar yanda ta saba tun can da suna gida.
Duk da ta lura hankalinsa baya gareta hakan bai damunta, ba itaba ai dama kowa dai yasan Samina yake so, to miyasa zata WaWara kanta da ?asa akan sai ya sota.
Kuma dama bawani saurayine da ita ba data ?wallafa ma rai balle yanzu sonshi ya damu zuciyarta.
Yana fita zata dawo tsakar gida suyita hirarsu ita da Maman Ama, kokuma ta Wakko Ama taita mata wasa ita da Ahmad da take kira yayanta..

Yauma tunda ya fita gidan nasu ya zarce, sai da ya shiga suka gaisa da malam da iya sannan ya shiga sashensu, Ayyah kaWai ya iske a gidan Gwaggo ta fita, ya gaidata cike da girmamawa yana zama a gefenta.
Gwaggo ta kallesa da kulawa,  ?an albarka yaya dai? Naganka wani iri .
Murmushin ya?e yayi kaWan yana du?ar da kansa, kamar bazai ce komaiba daboda nauyin maganar a harshensa sai kuma yaja numfashi, a Warare yace,  Ayyah! Sonake nabar garinnan, inaga hakan zai bani ?ya?y?yawan nutsuwa, har yanzu nakanji zuciyata sam babu daWi a cikinta, komai baya burgeni, komai baya sakani nishaWi, koma bai sakani farin ciki wlhy Ayyah .
A yanda ya ?arasa maganar sai tausayinsa ya kama Ayyah, ta dafa kafaWarsa tana faWin,  ?an albarka na sani, nasan kana cikin damuwa har yanzun, musamman ma da rayuwar gidannan take neman juyewa zuwa wani abu daban, ban?i kabar garinnan ba, sai dai ka tuna yanzu bakai kaWai bane, gashi yarinyarnan gaba Waya bata wuce sati biyu ba, anya tafiya ka barta a wannan yanayin bazaisa mutane su fassara abun da butulci ba? .
 Hakane Ayyah, nima nayi wannan tunani, amma a ganina tafiyar shine mafita, ita kanta yarinyar maybe a yanda nake kallonta zai canja .
Shiru Ayyah tayi tana nazarin maganarsa, bawai bata yarda dashi bane, ta gamsu da duk bayaninsa Wari bisa Wari, amma Umm-Rumana take tausayi, bai kamata a haWa mata zafi uku ba a ganinta.
Ta sauke nannauyan numfashi tana mai kallon Ahmad Win kamar ba?onta,  ALLAH ya zaSa mana abinda yafi alkairi to, mu mi?a lamarin hannun UBANGIJI, idan tafiyar tafi alkairi ALLAH ya tabbatar, idan ba ita bace ALLAH ya canja maka da mafi alkairi .
 To amin ya rabbi Ayyah, sai ki tuntuSi baba da zancen shima muji mizaice .
 Babu damuwa, insha ALLAHU zan masa maganar, itama Gwaggo zan sanar mata ta tayamu da addu'a .
Kansa kawai ya iya jinjina mata, daga nan suka Wora da wata hirar, duk dama Gwaggo ce ?arfin maganar, Ahmad kam sai ihhm da a'a.

Shigowar su Fa'iza daga makarantar allo ya sakashi mi?ewa ya fice, shago ya shiga domin ya samu ya rage Winki, dan babu laifi sun Wan tara da yawa.
Yana tsaka da yanka wata atanfa fallatsetsiyar mota tazo gaban shagon ta faka, kallo Waya yay ma motar ya Wauke kai saboda hango Ma'aruff da yay a ciki.
Sai dai kuma ya kasa daurewa, dan yasan dai dole Samina yake jira, ilai kuwa sai gata ta fito cikin kwalliyar duguwar rigar Material datai mata masifar ?yau, rabonsa da ganinta tun washe garin aurensu, ta ?ara fari da alama man bilicin Win ta cigaba da shafa a binta, bai iya daina kallonta ba har ta shige motar Ma'aruff yaja suka bar anguwar, yanda ya bulo ?asa zaka tabbatar da biyu yayi hakan saboda Ahmad.
Ahmad yaja dogon tsaki yana Wauke kansa, hakan yasa Mudan dake Winki Wagowa ya kallesa, danshi tunda yayma motar kallo Waya bai sakeba saboda takaici.
Kamar Mudan zaiyi magana sai kuma yay shiru ya cigaba da Winkinsa, shima Ahmad Win dai yankansa ya cigaba da yi dukda zuciyarsa babu daWi sam.


&&&&&&

Ma'aruff kam yana barin wajen dariya suka kwashe da ita shi da Samina, cikin dariyar yake faWin,  Mutuminki fa ya sha?a, kinga harar da yake wulloma motarnan, na tabbata ji yake kamar zuciyarsa zata faWo dan ba?in ciki .
 Manta da shi luv Wina, ni ko kalloma bai isheniba wlhy, yanzu ina zamuje? .
Gefen titi ya samu ya gangara yay fakin, hakan ya saka Samina kallonsa da faWin  yaya haka kuma? Miyasa muka tsaya anan? .
Juyowa yay sosai yana kallonta da wani murmushi a kan fuskarsa, ya Wan matsota idanu a narke, cikin raWar magana yace,  Babyna bazaki ganeba, ina cikin wani haline .
A Wan ruWe Samina ke faWin,  Miya sameka? tana maganarne tana dube-duben jikinsa .
Hannu ya Wora a kafaWarta yana kuma narke murya,  Bafa ciwo najiba, damuwar a nan ne ya kamo hannunta ya Wora saitin zuciyarsa.
?o?arin janye hannun tayi amma sai ya ri?e sosai yanda bazata ?waceba, ya fara murzashi kaWan-kaWan cikin nasa hannun mai taushi,  Haba babyna ki gane mana, wai sai yaushene zaki ban dama koWan rage zafi munayi, kinfa san kece zan aura, aurenma nan da kwana kaWan, kinaso ace yau ga mijinki a gidan karuwai ko yana huWWa da karuwa? .
Da sauri ta girgiza masa kai, ya lumshe ido yana hura mata iska kaWan-kaWan akan fuska, ganin ta lumshe nata ya sake kai fuskarsa dab da tata har suna sha?ar numfashin juna.
 Baby karki hanani kanki, namiki al?awarin babu abinda zai shiga tsakaninmu inba Wan kiss hakaba, shima dan na samu nutsuwa ne kawai kar wata ta lalata miki ni, dan harga ALLAH a matse nake, shiyyasa banson aurenmu ya gaza wata Waya, amma gashi kekuma kince muyi ha?uri ki ?arasa karatunki nanda watanni shida, niko yamun nisa Samin Wina .
A hankali ta buWe idanunta da suka shige cikin nasa, tsigar jikinta sai tashi take saboda dama itama a bukacen take, duk yanda taso ta hanashi hakan sai ya gagareta, saboda wani tsantsar sonta take hange cikin ?wayoyin idanunsa, itama idan son samun tane suyi aurensu nanda wata Wayan kamar yanda ya bu?ata, amma sai mama gaje tace tajashi harta gama makaranta dansu ?ara tatsar kuWaWen da zasuyi mata hidimar biki na garari da sai ya tsayama ?an gidansu a rai da Ahmad, wannan shawarar ce ta saka Samina cemasa ya bari ta gama makaranta kawa......
Saukar laSSansa kan natane ya sakata ?an?ame jikinta, dan wannan shine karo na farko a rayuwarta.
Duk hanyar da Ma'aruff ya ?ware akai sai da yabi Samina ta sakar masa jiki yay kissing Winta sosai, sai da ya gaji dan kansa sannan ya barta.
Koda suka dai-daita kunya hanata kallonsa tayi, yaje da ita wani wajen motsa baki, duk yanda yaso ta?i fita su shiga tare, dan gani take kowa zai gane abinda sukayi, Ice-cream da gasashshiyar kaza da kayan ciye-ciye ya lodo mata ya dawo, daga nan gida ya maidota, inda ya hanata fita suka cigaba da hirarsu a mota.

Koda Ahmad ya fito da ga shago zaije masallaci sallar magriba kallo Waya yayma motar yay gaba abinsa, zuciyarsa na wani irin ?una tamkar zata fito waje.
Har suka dawo sallah Ma'aruff da Samina na'a motar, hakanne ya saka Ahmad shiga cikin gida ya amsar musu tuwo shi da Rumana ya fito domin tafiya gidan.
Har abokansa na tsokanarsa akan yau da wuri haka zai wuce?.
Murmushin ya?e kawai ya iya musu ya wuce abinsa yana tsaida mai napep.


_________________________


Yau gidan namu ya kasance na mutum Uku, dan kuwa amarya za'a kawo mana, amma dai bazawara ce kamar yanda Maman Ama ta sanar min.
Tun da hantsi ?an uwanta sukazo sukai mata jere, hakan yasani yini a Waki dan ni bancika son sakewa cikin mutane da yawaba, musamman ma waWanda ban saniba.
Ban sami nutsuwar zaman wajenba sai da suka wuce bayan la'asar, sannan ne na fito nai wanka, na dafa taliya dai-dai cikina dan nasan Yah Ahmad ba dawowa ci zaiba, tunda ya cemin yau yana da aiki sosai a shago, maybe shi da gida sai dare.
Daga nan ?ofata na fito na saka kujera ina duba buks Wina na makaranta, dan ban fidda ran Yah Ahmad zai barni na zana koda ssce ne ba.
Jefi-jefi nakan amsa maganar Maman Ama da duk rabinta gulmar dangin ba?uwar amaryarmu ne da sukazo sukai jere.
Ni dai ban yarda nace komaiba, iyakata dariya ko nace ALLAH ya ?yauta, daga ?arshema da naga zata takurani sai na Wauki kayan karatun na shige Waki kamar zanyi wani aiki a ciki, zama na nai, ban sake fitowa ba sai da aka kira magriba, nazo nai alwala na koma Waki, dan ba?i sunWan fara shigowa, da alama dai dangin angone da zasu tarbi amarya.
Ni dai gaishesu kawai nayi nai shigewata.
Zan kabbara salla biyu a cikinsu suka le?o wai na taimakesu da buta suyi alwala, mi?a musu nayi na kabbara salla ta, ina cikinyi suka shigo, ganin salla nake suka shinfiWa tabarma suma suka tayar.
Koda muka idar basu fita ba, sai hira suke jana da ita, duk tambayoyin nasu dai akan son sanin nima amaryace?, ina Wan amsa musu abinda zan iya saboda naga sun girmemin sosai.

Muna idar da sallar isha'i ne Yah Ahmad ya shigo da sallama, ganin bani kaWai bace sai ya koma da baya ba tare da yace komaiba.
Hakan da suka ganine ya sakasu mi?ewa suna min godiya, a tsaye suka iskeshi, suka gaidashi suna barin wajen zuwa ?ofar Wakin maman Ama da sauran ?an uwansu suke can sukai salla.

Sannu nai masa ina amsar leda viva dake hannunsa, wadda Ayyah ta sako masa kwanikan tuwo a ciki.
Da yauwa ya amsa yana zama a bakin gadon,  WaWannan fa? yay tambayar yana kallona.
 Uhm ba?ine ?an tarbar amaryar da zata tare a gidannan yau .
Kamar zaiyi magana sai kuma yay shiru, saboda wayarsa da tai ring, Wagawa yay suna magana, wadda na fahimci dai akan Winkine.
Kwanikan abincin na fiddo a ledar, koda na buWe naga tuwo sai bance komaiba na maida na rufe.
Dai-dai ya ajiye wayar, hakan yasashi faWin,  Da ruwan zafi a gidannan? .
 Eh, akwai wanda na dafa Wazun .
Mi?ewa yayi tsaye yana ?o?arin cire maSallan rigar jikinsa mai dogon hannu,  Juye min shi naWan watsa, zafi ya isheni banzo nayi wanka Wazun ba .
Da  To kawai na amsa masa, na shiga bin Umarninsa tamkar yanda ya bada.
Bayan na haWa ruwan bayin naje nakai masa, lokacin dana dawo harya cire kayan ya saka jallabiya, ya Wauki kwandon soso da sosan sa ya fice. Ni kuma sai na kwashe kayansa da ya cire ya ajiyemin saman gado, a raina inata tseguminsa, wani lokacin sai naita ganin kamar Yah Ahmad bai karatu mai zurfi ba na boko, dan sam bashi da irin son gayunan da ?walisar samarin yanzu masu irin shekarunsa, yana dai da tsafta gwargwado, amma itama tunda abunnan ya faru

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login