Showing 9001 words to 12000 words out of 87750 words

Chapter 4 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13354

ya kai gabanta ya ajiye kafin ya shige ainahin cikin gidan da sallama.
Mahaifiyarsa da ?ar kunya ke tsakaninsu saboda shine na fari a gabanta ya fara cin karo tana Wibar ruwa a tulun dake ?asan barandar Wakunansu cikin kofin silba.
Kallo Waya tai masa ta Wauke kanta tamkar batama gansaba, sai ?annensa dake zaune a tabarma da fitila a gabansu sun baza littatafaine suka amsa masa, sai kuma Ayyah matar babansu ta farko dake ri?e dashi a Wakinta data amsa itama daga cikin Wakinta.
Ya gaida Gwaggo data gama zuba ruwan harta Wora a tiren data shirya abincin babansu tana shirin Wauka zuwa Wakinsa, sau Waya ta amsa ta Wauki tiren tai gaba abinta, yaWan bita da kallo yana kauda kansa a lokaci Waya.....
Ayyah dake fitowa ta katsesa da faWin,  ?an albarka ka dawo? .
Murmushi yay mata yana ?arasawa gabanta da cewa,  Eh Ayyah na, ina yini? .
 Lafiya lau Wan albarka, kaga tashi ga abincinka nan yau miyarka nasaka akai dole a gidannan, maza kaci karya huce, ga manshanu nan dana soya maka Wazun .
Cikin faWaWa fara'arsa ya mi?e yana faWin,  ALLAH ya saka da alkairi Ayyah na, ya ji?an malam ya ?ara muku nisan kwana da lafiya .
Amin ta faWa ita da ?annensa.
Baba dake daga can Wakinsa duk suna jinsu shi da gwaggo, ba yaune suka fara ganin hakanba, dan soyayyar Ayyah da Ahmad ALLAH ne kawai yasan iyakarta, amma ba mutumba, inhar ba faWa maka akaiba bazaka taSa Wauka ba itace ta haifesaba.

Saman tabarmar da ?anwarsa Sadiya ta shinfiWa masa ya zauna, tuwone na jar masara dayaji dahuwa ta ma'iya, sai miyar tafasa da akayita da gyaWa sai ?amshi takeyi, ya buWe kwanon langa Wan ?arami da manshanun ke a ciki ya zuba, tare da barbaWa yajin daddawa da shikuma ke a robar cingam.
Laumar farko daya kai ya lumshe idanu saboda daWin da miyar tayi, Zainab dake ajiye masa ruwa tai ?ar dariya ciki-ciki,  Yah Ahmad kaji miyar ta haWu ko? .
Idanunsa ya buWe ya Waga mata kai kawai batare da yace komaiba.
Ayyah dake ?o?arin kunna redio Winta tai saurin faWin,  To akku, ki tashi masa akai yaci abincinsa cikin salama .
Baki Zainab ta kumbura tana barin wajen, hakan yay dai-dai da shigowar Mudanseer ?anin Ahmad Win.
Sallama yay suka amsa, ya ajiye ledar hannunsa gaban Ayyah yana cewa,  Ayyah gashi nan inji Yaya Maryama, tace gobe insha ALLAHU zama tazo gidan .
 Karma tazo Ayyah ta faWa rai a jagule.
?ago ido Ahmad yay ya kalli Ayyahn, kafin ya maida kan Mudanseer dake ?o?arin zama kusa dashi.
 Miya faru kuma da Yaya Maryaman? .
 Yaya abinda kasani kullumne dai, faWa suka sakeyi da kishiyarta shikuma jakin ya daki yaya maryama Win, amma sai batazo ta faWaba tai shiru, sai Wazunne Inna Haule tazo da zancen gidannan .
Shiru Ahmad yay kamar bazai tankaba, ya tsame hannunsa daga abincin da yakeci yana ture kwanon silbar gefe, mi?ewa yake shirin yi Ayyah tace,
 ?an albarka dama ka zauna kaci abincinka, itafa ta zaSama kanta wannan rayuwar, mizaisa ku zauna kuna Sata ranku a banza, maza koma ka zauna ka karasa ci .
Komawa yay ya zauna, danba tarbiyyarsu bace jayayya da maganar manyansu, Mudanseer ya Wauki ruwan dake gaban Ahmad yasha tare da wanke hannunsa, cikin kwantar da murya yace,  Yah Ahmad babu tayine? Bayan ga ?amshin manshanu inaji ya cikan hanci Wan gatan Ayyah .
Hararsa Ahmad yayi, amma baice komaiba, hakanne ya saka Mudanseer Win yin murmushi ya saka hannu suka cigaba dacin tuwon, wanda a yanzu Sam Ahmad baya wani ci sosai saboda damuwar halin da ?ar uwarsa take ciki................
'



_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?


*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo



*(4)*


.............Har suka kammala babu wanda ya sake magana, Ayyah natajin redionta, su Zainab kuma na Assignment Win makaranta.
Ahmad ne ya fara tashi, bayan ya wanke hannu ya shiga Wakin Ayyah, kusan mintuna biyar sai gashi ya fito hannunsa Wauke da ?ananun kaya, dukda ya zama saurayi har yanzu kayansa na Wakin, dukda kuwa sunada nasu Wakin a ?ofar gida, takalman daya fita dasu ya ziro hannu ya Wauka ya maidasu cikin Wakin, sannan ya saka silifas Winsa dake gefe a wanke.
Ficewa yay daga gidan batare daya cewa kowa uffanba.
Ayyah taWan rage sautin redio Winta tana kallon Mudanseer dake kwashe kayan da sukaci abincin.
 Mudan banso kayi maganar yarinyarnan gaban Wan albarka ba, yanzun nan saiya saka abun a ransa kasandai halinsa .
 Wlhy nima Ayyah sai bayan na faWa na gane nayi kuskure, dan sai sauke ajiyar zuciya yake .
Ayyah tai shiru cikin damuwa.

Ahmad kuwa yana fita Wakinsu dake a soro na farkon fita daga gidan ya shiga, ya canja kayansa kafin ya ciro wayarsa da screen Win yay rugu-rugu saboda azabar lalacewa yashiga neman Number Samina, harta yanke ba'a Wagaba, ya sake kira a karo na biyu nanma babu amsa.
Bai gajiyaba ya cigaba da kira, sai da yay mata kira na takwas ne ta Waga kamar a fusace.
Sautin kiWan daya jiyo yana tashine yasakashi saurin faWin,  Wai Samina kina nufin har yanzu baku koma gida bane? .
Guntun tsaki ta saki yanda bazai jiba, daga can tana murguWa baki da harar wayar,  Ai yanzu zamu tafi ta faWa a cinkin sanyin murya dan tsabar munafunci.
Kansa ya dafe yana gyara zama akan yololuwar katifar barcinsu,  Haba Samina, kinsan kuwa ?arfe nawa yanzu? A matsayinki na mace ace kina waje har kusan sha Wayan dare? Kina nufin da anan gidan kike zakikai wannan lokacin baki dawo bane? Koma shiyyasa kika tafi can Win danki samu lasisin yin yanda kikeso?!! . Ya ?are maganar a tsawace.
Sosai ta firgita, jikinta na Sari cikin in ina ta shiga fadin,  To yaya amma kuma ni ba wani abu nakeyi mara ?yau ba fa, Nifa wlhy wannan bin ?o?wanton da abokanka suka koya maka bana sonshi, ni dai subar haWani dakai gaskiya, ahaka kake tunanin zamuyi aure babu yarda a tsakaninmu? .
LeSensa na ?asa yaWan ciza yana cewa,  K banason iskancifa, ni kike faWama wannan banzar maganar...?
Batama bari ya rufe bakinsaba ta katse wayar ta koma cikin rawa.
Innalillahi kawai ya shiga ambatawa da Wunbin mamakin Samina, anya kuwa itace ma ta Waga masa wayar nan? To amma ai muryartace, kansa ya dafe cikin tsagwaron mamaki da damuwa.

Har Mudanseer ya shigo Ahmad bai saniba, Mudanseer dake tsaye kansa ya sake maimaita kiran sunansa a karo na uku,
 Yah Ahmad!!
AWan firgice ya buWe idanunsa dake a rine da duhu, tashi yay zaune sosai yana sauke tagwayen ajiyar zuciya,  Mudanseer yaushe ka shigone? .
Zama Mudan yay kusa dashi cikin damuwa,  Yah Ahmad tunfa Wazun na shigo, inata maka magana amma baka ko motsaba, halan zancen Yaya Maryam kasaka a ranka, kokuma yauma gimbiyar taka tayi wani tutsun? .
Guntun murmushi Ahmad yay yana kallon ?anin nasa, yaWan taSe baki yana Wage kafaWu, cikin ?o?arin kauda maganar Samina yace,  Mudanseer, dolene halin da yaya Maryam ke ciki ya dameni, bansan miyasa ta kafe akan wannan rayuwarba, inajin takaicin yanda a kullum mijinta ke mata dukan kayan wanki amma bazata faWaba, shin wai ita wane irin sone har haka a tsakaninsu da bazata rabu dashi ba .
 To ni wlhy Yah Ahmad nama kasa fahimtar wannan al'amarin nasu, kaga kuwa yanda yaji mata wani mugun ciwo a hannunta .
Babu shiri Ahmad ya mi?e tsaye yana faWin,  Ciwo kuma? Amma ta zauna bataje asibitiba? .
 Wlhy batajeba in gaya maka, sai da naje na tasata gaba ?yamis Win Shamsu, dama kuWin Winkine Wazun Farida ta kawo ina jira ka dawo na baka sai Ayyah taimin aike wajen yaya Maryam Win na iske halin da take ciki .
Cikin tsagwaron takaici Ahmad ya jingina da bango yana lumshe idanu zuciyarsa na masa wani irin zafi, tsawon mintuna uku suna a haka kafin ya fice daga Wakin yabar Mudanseer shima da nasa tunanin.
Shagon da suke Winki ya buWe ya shiga, ta kowanne fanni ya rasa abinda ke masa daWi, da Wan hasken screen Win wayarsa yay amfani wajen haskawa ya nemo fitilar da suke kunnawa a shagon idan babu wuta, da yake suna cajinta da hasken rana ne, tayi ?au da haske saboda ranar da aka zuba yau.
Ya sagalata jikin ?usar da suke ajiyewa ya zauna a kujerar da tazama tasa, dan babu mai hawa wannan keken sai shi.
?acin ran da yake cikine yasashi du?ufa kan aikin wasu kaya daya yanka tun jiya da hantsi, Winkin yake amma sam zuciyarsa bata wajen, tana can a tunanin Samina, ganinfa bazai iya daurewa ba saiya ja tsaki yana take keken ya tsaya da aiki, wayarsa ya Wauka ya sake kiranta, ?in Wagawa tayi harta tsinke, ya ajiye wayar a wani yanayi.
Kamar zai ha?ura sai kuma ya dai sake kira, tana gab da tsinkewa ta Waga.
Kafin yayi magana tace,  Na koma gida, harma na kwanta barci Hubby na, dan ALLAH kayi ha?uri Wazun wayarce ta mutu ashe babu cajine .
Sassanyar ajiyar zuciya ya sauke murmushi na neman kuSce masa, Murya a sanyaye yace,  To sannu da zuwa .
 Uhumm ta faWa daga can.
Shiru sukayi su duka, jin hakanne yasa Ahmad cewa  Kiyi barcinki sai da safe, nima Winki nake Wan ragewa .
Kamar bazata amsa ba, sai kuma tace,  ?inki a daren nan Yah Ahmad? .
Murmushi yayi mai sauti saboda jin daWin nuna kulawarta gareshi wadda ta daWe batai hakanba, yace,  To Samie na ya na iya, na kwance ai baiga gariba .
 Hakane Yah Ahmad, amma dai kaje ka kwanta kaima, sai da safe .
 Nagode My Samie yay maganar a hankali tamkar mai raWa.
Itako daga can baki taWan taSe tana ajiye wayar da maida hankalinta ga Ma'aruff sabon saurayin da tayi yau a hotel Win da sukaje wajen kamun ?awarsu, shine ya kawota har gida a mota, koda suka iso sai suka zauna hira bata fitaba duk da kuwa dare yaja, dan kusan sha biyu ma.

Kallonta Ma'aruff yay yana Wan Sata fuska,  Shi kuma wanene wannan? .
Ta Wago manyan idanunta ta kalleshi da wani fari,  Karya dameka, yayana ne .
 Yayankine amma kika nuna damuwarki a kansa harda kashe masa murya? .
 Wannan duk farfaganda ce dan a rabu lafiya .
Shiru yay baice komaiba, ganin hakan yasa ta Wakko masa wata hirar.
Da yake shima Wan duniyane sai ya basar da zancen suka Wora hirarsu.


______________&&&&___________

Ahmad kam kalaman Samina ne suka Wan sanyaya ransa, ya jingina da bango yana lumshe idanu, shi kansa baisan iya adadin son da yakema Samina ba, bashi da burin daya wuce a yanzu ya mallaketa matsayin matarsa ta aure.
Yayi zurfi a tunani ya tsinkayo muryar Baba na faWin,  Amadu! Kai Amadu shin barci kakeyine a shagon wai? .
 A'a baba . Ahmad ya faWa da sauri yana mi?ewa tsaye.
A ?ofar shagon yaga baba tsaye,  Sannu baba, wani abu kake bu?ata? .
 A'a babu komai, na fitone zan rufe gida saina le?a Wakinku naga Mudan ne kawai a kwance, shiyyasa nai tunanin ko kana nan, nakumaji ba Winkin kakeba ashe? .
Shafa kansa yay yana faWin,  Eh wlhy baba, Winkin dai na fara sai kuma allura ta karye na tsaya sakawa, ashe babu mai ?yau a shagon ma sai mun nemota da safe .
 To ALLAH ya kaimu, ka rufe kaje ka kwanta hakanan, kanaji jiya sai da Sarayi suka shiga gidan Alhaji mamman .
 Wlhy kuwa baba, haka nima nakeji Wazun da safe, ALLAH ya rufa mana asiri to .
 Amin ya rabbi baba ya faWa yana juyawa gida.

Komawa cikin shagon Ahmad yay ya kashe fitilar sannan yazo ya rufe shagon ya koma cikin gida bayan ya rufe gidan.
Uzirinsa ya shiga bayi yayi, yay alwalar barci daya sabarma kansa kafin ya nufi Wakinsu.

Mudanseer na Sararraje a katifarsu yana jan nasharin barci, Ahmad ya shinfiWa abin salla a gefe yana girgiza kai, salla ya tayar yay sha'i da wutiri, bayan ya kammala yay addu'oinsa ya cire rigar jikinsa dan sam baison kwanciya da kaya takura masa sukeyi.
Da ga shi sai boxer ya kwanta, bayan ya tura Mudanseer gefe da ?yar saboda shima dai ?atonne masha ALLAH.
Bargonsa yasa ya rufe jikinsa ruf har saman kai, dan komai zafi saiya lulluSa yake iya kwanciya, sannan komai sanyi saiya cire kaya yake iya barci.


&&&&&&&&

Iya na zaune tsakar gida ta zabga uban tagumi tana jiran taga ta inane Samina zata Sullo.
Inna mari kuwa babu ruwanta, tuni ta shige Waki tai kwanciyarta tana sha?ar barci.

Sai wajen sha biyu da kwata sabon saurayin Samina yay haramar tafiya, ya kalleta ido cikin ido yana wani narkesu a cikin nata.
Hakanne yasaka tsigar jikinta tashi, tai saurin janyewa ?irjinta na wani irin bugawa, tabbas batajin magana, amma har yanzu rawar kanta bai taSa sawa ta yarda wani namiji ya taSa aikata mata wani abu mara ?yauba koda runguma kuwa, duk da kuwa tana jin sha'awa sosai irin wadda kowacce mace mai lafiya kanji a lokacin da takai shekarunta.
 Babie zan tafi, amma babu abinda zan samu . Yay maganar cikin raWa kuma a saitin kunnenta.
Matse jikinta tayi kaWan, muryarta naWan rawa tace,  YallaSai kamar mi kenan? .
Wani mugun murmushi ya saki yana sake matso da kansa jikin wuyanta, sai da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login