Showing 24001 words to 27000 words out of 87750 words

Chapter 9 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13331

dukan da baba Iliyasu yay mata ciwo sosai ya sakata, ko magana mai ?arfi ta kasa yi.
Kuma Ahmad Win dai da bakinta bai gajiya da munanawane ya samo likita ya dubata, ?an kuWin dake aljihunsa na Winki da aka biyasa ya cire ya biya kudin magani dama duk abinda aka bu?ata.
Tun anama Samina mazurai har iyayenta maza da Amma suka koma lallashinta dukdan ta kwantar da hankalinta ta fahimci halin da ake ciki.
Sai dai sam ta?i fahimta Win.

&&&&&

Tsahon kwana huWu abu ya?i ci ya?i cinyewa, saima neman Wakin da zasu zauna haya akeyi.
Ahmad kuwa ya?i cewa kowa komai, sai bushewa yake a tsaye saboda damuwa, harya fara duhun ba?i, gashi abun na neman taSa masa aikinsa na Winki, dan yanzu ya daina yin komai sai tunani.
Wanka wannan sai Ayyah ta sakashi a gaba yakeyi, hakama abinci sam bayason ci sai an masa faWa.
Yana ?aunar Samina sosai, duk wannan haukar cin mutuncinsa da takeyi bama yajin haushinta, a ganinsa canja masa ita akai kawai, dan Saminar sa ba haka takeba da can.
Gashi duk yanda yaso su haWu ta?i bada ?ofar hakan, duk sanda ya aika a kirata zagi ma take maido masa, idonta ya rufe gaba Waya, burinta kawai Ahmad yay zuciya ya saketa.

Yau data kasance duk yaran gidan na ma'auri sunzo gidan akan wannan maganar aure data bama kowa mamaki, masoya sun zama ma?iya, wanene a anguwar baisan soyayyar Samina da Ahmad ba, sai dai ba?on da bai wuce sati Waya ba.
Binta yayar Samina ta kalli Saminar dake kwance a saman gadon Mama Gaje tana sharSar hawaye, ga zazzaSi daya rufeta saboda ?untata kanta da takeyi a kwanakinnan.
 Humm anya Samina kina ganin kuwa kinma kanki adalci a wannan gaSar? Anya kuwa kece Samina ?anwata dana sani mai tsantsar ?aunar Yah Ahmad. Mike ruWaki hakane kike son tafka babban kuskuren da anan gaba baki da hanyar gyarashi? Miya shiga kankine? Samina kibar biyema mama wlhy, dan daga ita har Inna mari babu mai faWa miki gaskiya akan batunnan, kwaWayi ya rufe muku ido ku duka, kun manta UBANGIJI dake bayarwa bai manta da shi yah Ahmad Winba, sannan kuma aiba ALLAH ne ya sanar muku shima bazai taSa yin arzi?inba ko? Duk gwamna da kika gani ko Wan majalissa, ko minista, ko kwamishina, ko shugaban ?asa, ko babban Wan kasuwa, ko babban ma'aikacin gwamnati to shima a baya talakane, kije ki bibiyi tarihinsa kiji, talakannan da zaki aura wataran shine zaki buWa ido ki ganshi a wancan matsayin da ayanzu ya maida ganinki duhu Samina, wlhy dana auri mai arzi?i gara na auri talaka musha wahala tare wajen tara arzi?in, koba komai zai mutuntani ya girmamani, sannan ko mata dubu yayi a bayana sai yafi nuna kulawarsa gareni fiye dasu, a wannan zamanin kuma Samina yanda maza suka lalace da wula?anta mace a gidan aure, wlhy kasamu mai maka soyayya irinta Yah Ahmad ka gama morewa, kwanciyar hankali a gidan aure ita mace ya kamata tayi fata a wannan zamanin ba dukiya ba, dan daga lokacin da mai dukiyar ya kaiki cikin gidansa to fa ina gaya miki komai zai canja, dan kinbar ganin farin cikinsa da lokacinsa kuma, ki zauna kiyi tunani, karki bari damarki ta wuceki, dan daga lokacin da kika kai ha?urin Yah Ahmad bango yaji ya dace ya sakeki tun a sannan zaki fara nadama har ?arshen numfashinki wlhy.......
 Aniyarki ta koma miki, kujimin Yaya Bintar nan da mugun baki, ai dawwama a auren Ahmad ne zaisa nayi nadama har ?arshen numfashina, rashin auren Ma'aruff kuwa shine sakaci da damata, idanma tunani kike maganganunki zasuyi tasiri a kaina to basu shigaba, dan jinsu nake busar sarewa ma ta fisu daraja, idan kuma shine ya aikoki kije ki sanar masa ba'a daceba, nace bana sonsa a yanzu, ko dolene saina zauna dashi, ana so dolene? So kuke nima na ?are cikin talauci da fatara a gidan miji kamar ku, a cikinku kaf babu wata mai abin nunawa a gidan miji inba talauci ba, jibeki, shekarunki gaba Waya basu wuce talatinba, amma saikace tsohuwar data ?ulla hamsin, a dalilinmi zan zauna na ?are a talauci kamar ku, aini bama ?aramin sona ubangiji yakeyi ba da ya kaini matsayin ?ara karatunnan, da haka nima za'a cutamin, a bankani Wakinsa na ?are rayuwata a wahale, wataranma har surfau Win masara da wankau sai an sameni inayi saboda fatara da rashin abincin arzi?i mai Wan mai?o-mai?o .
Binta da tai shatata da baki tana kallon ikon ALLAH daga Samina, taSe baki, lallai ?ar uwar tata tayi nisan da sam bazataji kiraba.
 To ALLAH ya ?yauta miki Samina, ai duk wanda yace zai iya haWiye gatari sai a sakar masa ?ota, ALLAH yasa kar Yah Ahmad Win ya sakeki muga tsiya .
Ba?in ciki sosai maganar Binta ta ?arshe taima Samina, a masife tace,  Bakinki ya sari Wanyen kashi, muguwa kawai azzaluma .
Dariya Binta ta fita tanayi, inda tun fitowarta mama Gaje ke zuba mata harara tamkar idonta zai faWo, Wanwake take jefawa a tukunya, shiyyasa koda take jiyosu bata shiga Wakinba.

A Sangaren su Ahmad ma ?an uwansa ne zagaye dashi, shawara suketa bashi akan yayi ha?uri yabar Samina tunda tace bata yinsa yanzu, da adawo ana dana sani nan gaba barin auren tun yanzu kamar shine yafi alkairi.
Murmushi mai cike da damuwa Ahmad yayi, murya a sar?e yace,  Yaya Maryam ina sonta, nasan duk abinda take faWa shirmene kawai, nan gaba kaWan zata bari muyi zaman lafiya, ana kaitane zakuga wannan shirmen dukta bari, yanzunma zugata akeyi shiyyasa .
Gaba Wayansu zuba masa ido kawai sukayi da mamaki, sunsan Wan uwan nasu akan Samina babu abinda zasu faWa masa ya fahimcesu, sai kawai duk sukaja bakinsu sukai shiru.

Haka Samina taci gaba dayin bore tsawon lokacin satin nan uku da suka shuWe, a kuma na huWun da aka shigane tarewar nasu, dan an samu Wakin da zasu zauna anan ?asan layin nasu kaWan, harma an masa fenti, yayinda iyayensu maza suka haWa kuWinsu kamar yanda sukeyi aduk ?a?ansu da zasu aurar aka siyama samina kayan gadon gwargwadon ?arfinsu.
Kasancewar bikin yazo babu shiri sai baba Rabi'u yace ?an shema ba sai kowa yazoba, su zaSi wasu a ciki su Wanzo a raka Saminar Wakinta shikenan, dan ta jama kanta baza'ai wani taron bikiba...........
'

*_Bilyn Abdull ce_*




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?
07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo




*(9)*

............Ahmad dai duk abinda akace masa da to kawai yake amsawa, abokansa ma dake jin haushinsa akan dagiyar da yayi kan Samina haka suke taimakonsa da Wan abinda ALLAH ya hore musu, haka suka Wan gagganWa sukai masa Winkuna kala biyar na angwanci, suka kuma haWa kuWin fentin Wakin da za'a saka amarya tare da yin ?an gyare-gyaren da suka dace ayi.

Mama gaje dai ta?i bada ko cokali da sunan kayan Wakin Samina, haka su Binta sukaje suka jera katakan gado sai katifar da aka saka, amma ko zanin gado babu.
Sai da ?an shema sukazo sai ga inna marwa da ?ar gudunmawarta, annan ne aka sami zanin gadon da aka saka a gadon, sai ?an kwanika da dangi suka haWa suma akaje aka ajiye mata.


________________________________

Ayyah harda kukanta lokacin da takema Ahmad nasiha akan ha?uri da wannan aure nasu da babu fasali a cikinsa, tasan matsaloli yanzunne zasu fara tunda zasu kasance a inuwa Waya, ga kuma Samina har yanzu tana akan bakanta na bazata zaunaba, harma da i?irarin saita kashe Ahmad Win.
Shima baba ya masa nasiha, hakama Iya da malam, kowa dai muhimmancin ha?uri yake nuna masa, dan kuwa dai tsakaninsa da Samina ha?urinne kawai zai ri?e a zauna lafiya.

Ansha danben bala'i wajen fidda Samina a gidan, dan kuwa hayaniya ce sosai ta Sarke tsakanin dangin mama gaje da nasu Ahmad, dan Soye Samina sukai suka hanata fitowa, sai da Baba Yusha'u ya shiga da kansa ya taso ?eyarta yana cewa duk su tattara su bar masa gida.
Itama Saminar data nema tirjewa ya lakaWa mata uban duka, ko wanka batayiba aka cimimiyeta zuwa gidan da zasu zauna matsayin Amarya.


*_10:30_*


Kowa ya kalli Ahmad a wannan lokacin yasan akwai damuwa, cikin danne fargabarsa yabi umarnin Ayyah yay wanka, cikin kayan da su Sufyan suka Winka masa ya saka Waya, yasa turare kaWan ya fito.
Iyayensa sun bisa da addu'a, yayinda zukatansu duk suke a tsorace gameda ikirarin Samina na kashe Ahmad a randa suka tare.
A waje ya iske abokansa, ya basu hannu duk sukai musabaha, sannan suka take masa baya har gidan da aka kai masa amaryarsa.
A ?ofar gida su Salisu duk suka ja birki, Sufyan ya mi?a masa ledar da suka sayo kaza yana Wan bugun kafaWarsa cikin tsoka.
 Ayi amarci a hankali kar da safe mu nemo kafintan gyaran gado .
Gaba Wayansu dariya suka sanya, amma banda Ahmad da sam zuciyarsa ba'a wajensu tameba, sun masa sallama bayan addu'a da sukayi suka juya, rufe gidan yayi ya shiga da sallama.
Bawani babba bane gidan, irin dai gidajen talakawa ne da kowa ya sani, sai dai su biyune kawai a ciki suke haya, Wayar matar ita kaWaice sai mijinta da yaransu biyu, saisu Ahmad Win yanzu da suka tare.
?akinsu shine farko, dan haka kai tsaye ?ofar ya dosa, gabansa sai faWuwa yakeyi, hakanne ya sakashi dakatawa ya karanto addu'oi neman tsarin ALLAH daga sheWan.
Labulen ya Waga ya shiga Wakin da sallama, Wakin sai ?amshin sabon benti yake dana katako, Samina na zaune a bakin gado ta du?ar da kanta kamar mutuniyar ?warai, hijjab ne jikinta ruwan hanta, shiyyasa bai fahimci a wane yanayi take ba.
Jiki a sanyaye ya ajiye ledar hannunsa, murya can ?asa yace  Samie na .
Shiru bata tanka masaba, ba kuma tai motsiba, hakanne ya sakashi matsawa gareta ya kai hannu zai taSata, wata muguwar zabura tayi tana mi?ewa tsaye, ta fiddo hannunta dake ri?e da sabuwar wu?a fil da keta ?yal???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?li.
Hawaye na kwarara a idonta tace,  Wlhy kana taSani saina soka maka wu?arnan, idan kanason kanka da arzi?inka ka sakeni kawai .
Ahmad dake kallonta ya ri?e ?ugunsa da hannayensa duka biyu, murmushin da ya daWe baiyiba ya saki, yace,  Haba Samina, Ahmad Winki nefa, ki kwantar da hankalinki dan ALLAH mu fahimci juna.....
 Fahimtar juna? Yo ai kasani babu ita a tsakaninmu a yanzu, saki kawai nake bu?ata daga gareka, inba hakaba ALLAH saina kasheka yau a Wakinnan .
Murmushin ya sake yi yana sauke numfashi, ya rungume hannunsa Waya akan ?irji yana kai Wayan a fuskarsa ya shafo Wan gemunsa na gayu.
 Samina bazaki samu abinda kike bukatarba kuwa, sai dai idan ki kasheni, koba komai zanbar tarihin masoyiyata ta kasheni da hannunta, kuma koba komai zakimin takaba ai ko .
Wata dariya da ta bama Ahmad mamaki da tsoro Samina ta kece da ita, ta ajiye wu?ar hannunta tana haWe fuska,  Oh da wannan banzan ?warin gwiwar taka ka dogara shiyyasa ka kafe bazaka sakeni ba? To ai shikenan, nama fasa kashekan, kaina zan kashe, kaga saika zauna da gawa ai .
Kallonta kawai Ahmad yake duk da furicinta ya tsoratashi, amma yasan faWa kawai take danta tsoratashi.....
Katsesa tayi da faWin,  Ka sakeni nace malam .
Cikin halin ko in kula Ahmad ya zauna bakin gadon yana cewa,  Idanma zaki kwantar da hankalinki ki kwantar Samina, dan nikam dai ba sakin naki zanyib......
Warin fiya-fiya da ya sha?oma hancinsa ya sakashi saurin juyowa yana kallonta.
A wata irin zabura da ?wala kiran sunanta yakai hannu ya cacumota, kwalbar fiya-fiya data kafa a baki har tasha kusan kwata ya kaSe ta faWi ?asa, yayinda idanun Samina suka fara juyewa, saiga bakinta ya fara kumfa.
Sosai Ahmad ya fashe da kuka yana jijjigata tamkar mace....

WaWanda suke gidan da duk suke jiyo mahawarar Samina da Ahmad daga Wakinsu tun daga farko ne suka fito a guje, lokacin numfashin Samina harya fara fisga.
ALLAH ya taimaka mijin matar yanada motar da yake haya, nanfa Ahmad ya Wauki Samina bisa umarnin mutumin suka kaita mota, babu Sata lokaci suka doshi asibiti.

Da ?yar su Ahmad suka samu aka karSi Samina, sai da sukai ?arya akan a mistake tasha fiya-fiya catake maganine sannan aka amsheta.
Komai ya kwancema Ahmad, babu abinda yakeyi sai hawaye, dan sam bai kawo shirmenta zai kai girman hakaba, duk ya Wauka farfaganda ce kawai danya mata abinda takeso.
Har washe gari kuma basu sami labarin farfaWowarta ba daga likitoci, duk wanda ya fito suka tambayesa baya basu amsar komai.
Tunda Safe matar wanda ya kawosu asibitin taje gidan su Ahmad ta sanar da duk abinda ya faru, hankalin kowa ya tashi a gidan, musamman ma iyayen Ahmad, mama gaje kuwa kuka take tana faWin bazata yardaba, inhar Samina ta mutu sai sunje kotu wlhy, shima Ahmad sai an kasheshi, dan shine ya kashe mata yarinya.
Har suka iso asibitin babu wani bayani ?wakwkwara daga likitoci, Ahmad ya faWa jikin baba Hamza yana kuka, duk yayi wujiga-wujiga, kallo Waya zakai masa kasan shima yana bu?atar a bashi gadon.
Sai kusan sha biyun rana labarin farfaWowar Samina yazo musu, amma dukda haka tana a cikin mawuyacin hali da addu'a kawai take bu?ata.
Hankali yaWan kwanta, amma banda na Ahmad, daga baya ma jirine ya kwasheshi ya faWi, sai da aka saka masa ?arin ruwan da ya sakashi dogon barci.

Har zuwa la'asar Ahmad bai farkaba, zuwa lokacin kuma ita Samina ta farka, idan ka ganta dolene ta baka tausayi, tayi wani zuru-zuru, idanun sun sake fitowa, amma dukda wannan mawuyacin halin da take faWi take sai Ahmad ya saketa.
Zuwa dare Ahmad ma ya farka, babu laifi jikinsa ya Wan masa ?arfi, tunda har shiga yay Wakin da aka kwantar da Samina ya dubata, lokacin ta sake komawa barci, sosai tausayinta ya kamashi, ya share hawayen da ke zuba masa saman fuska yana Wauke idonsa daga gareta, son gaskiya yakema Samina, dan haka bazai barta ta ?untataba insha ALLAHU.


________________________________

Bayan kwana biyu abubuwa sun Wan lafa, jikin Samina da sau?i, haka shima Ahmad, sai dai damuwar da ta zame masa fitar numfashi.
Babu abinda ke ?ara sukar zuciyarsa irin zuwan Ma'aruff asibitin, a gabansa Samina ke nuna kulawarta ga Ma'aruff duk da igiyar aurensa har uku suna kanta, sannan komai na asibitin ma'aruff ne ya biya, har abinci da kayan ciye-ciye shiyake kawo musu, shi ko koya sayo Wan abu dai-dai karfinsa koma kallonsa ba'ayi, agabansama za'a Wauka a saka a bola.
Haushin hakanne ya saka Rahma yin magana, amma sai baba hamza ya ?waSeta akan tayi shiru, komi zasu gani daga mama gaje karsu sake cewa komai.

Ranar da yamma aka sallamo Samina, ma'aruff ya Wakkosu a motarsa ya kawosu gida, Ahmad sai mashin ya hawo ya biyo bayansu.
Babu wanda yace komai akan hakan, kowa ya shiga yay mata sannu, hakama ma?wafta sunata shigowa, ?an son ganin zahiri a Wauka ai gaba sunta gumtsar gulma.
Ahmad dai tunda suka dawo yana Wakinsu kwance, sai bayan sallar isha'ine ya shiga gidan, Ayyah ta samu ta titsiyeshi yasha furar data saya masa tun da rana.
Bayan ya gama sha ne yaje Wakin baba ya amsa kiran da yay masa, sun Wan tattauna kafin su fito zuwa sashen malam Rabi'u.
Kamar yanda Ahmad ya bukata dukkan iyayensu mata da maza sun hallara.
Ahmad na share hawaye tamkar mace ya fara magana cikin nutsuwa.
*_ Da farko dai ina godiya ga ALLAH sannan a gareku iyayena, nasan kun nuna dukkan hallacinku gareni, tareda ?o?arin Waura igiyar da zata ?ulle zumincinmu fiye da da, ina neman afuwa a gareku badan, kubani dama na aiwatar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login