Showing 75001 words to 78000 words out of 87750 words

Chapter 26 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13341

sake ganin haka, su dinga kwanciya a ?asa.
Tun daga wannan ranar basu sake hawaba, sai dai bata gajiya da gyaransa kowacce safiya........
 Ruman! wai tunanin mikike ana magana ma ba?yaji? .
Firgigit Umm-Rumana ta dawo hayyacinta jin maganar Yaya Ahmad dab da ita babu zato.
Ta kallesa tana Wan yin baya da sauke ajiyar zuciya, sai kuma yanda ya kira sunan natane ya tsaya mata a rai, gashi ya tsatstsareta da waWannan idanun nasa masu kama da ?wai ga shegen haske kamar ba namijiba.
Duk saita nema daburcewa ma, tasan dukansu gidansu suna kamane da juna, amma dole wani ya Wara wani ?yau, to lallai ta fannin ido kowa yasan Ahmad ya zarta kowa, akwai idanu masha ALLAH, gasu da haske da cikar gashi, amma idan ransa ya Saci tuni suke komawa jajur tamkar bashiba, shiyyasa mafi yawan lokuta ta idanu ake gane Sacin ransa ko damuwarsa........
Jin hannunsa tai kan nata, ta sake kallonsa a Wan tsorace, tabarmar hannun nata ya amsa ya ajiye kawai, ya nuna mata gadon alamar ta kwanta yana faWin,  Bansan tunanin mikikeba haka nikam? .
Murya a sanyaye Rumana tace,  Babu komai fa .
Bai tanka mataba, taje ta hau gadon daga can gefe inda ta saba kwanciya, ita duk zatonta shine zai kwanta a ?asan.
Dan haka lokacin da zai cire riga ta rufe idanunta tana gyara kwanciya.
Ahmad ya kammala kimtsawa lokacin ruwan na sake ?arfi sosai ya haye gadon abinsa, zai kai ha?arkarinsa ne yaji abu a wajen, buk Win da Rumana ke karantawane, dan haka ya janyosa yana kwanciya da ?yau, samun kansa yay da haska wayarsa yana duba buk Win.
Abinda ya karanta a shafin data tsaya Winne ya sakashi juyawa ya Wan kalli bayanta data juya masa, wanda tunda ya hawo gadon gabanta ke luguden daka, dan sam batai zaton yau Win a guri Waya zasu kwanta ba.
?auke kansa kawai yay yana girgiza kai, yaWan ?ara karantawa, yanzu kam sosai ya zubama bayanta idanu, yace,  Juyonan ..
Gaban Rumana ya sake ?arfin gudu, tasan dai da ita yake, kuma bazai maimaita abinda ya faWaba tunda yasan tajisa sarai, kamar mai tsohon ciki haka taita motsi da ?yar harta juyo tana fuskantarsa, sai dai ta kasa kallonsa sam.
Littafin ya mi?a mata tare da wayarsa,  Amshi karanto min wajen nan har zuwa ?arshen shafin .
Babu shiri Rumana ta waro nata manyan idanun itama a kansa tana Wora hannunta saman baki kamar wadda ta faWi abu ba daidaiba.
 Malama karki cinyeni da waWannan idanun, oya amsa .
Amsar tai jiki na Sari, sai dai tasan abinda yake bu?atar yana da nauyi a gareta, dan sun taSa karanta buk Win dasu Fa'iza, maimaitawa kawai takeyi, inda kuma yakeson ta karanta sam Wanba sau?ine, dan kuwa daren farkon ma'auratan littafinne, duk da marubuciyar bawai ta buWe komai bane, salon soyayyar wajenne dole ta tsuma ma'abocin karatu, tareda jin kunya ga irinta da batasan komai dangane da hakanba......
 Kina Satamin lokaci fa yay maganar gab da ita ba tareda tasan ya matso ba ma.
Kallonsa taWanyi, tai azamar janye idonta saboda kusancin da suka samu dab sosai.
Cikin Wan rawar murya da marairaiceta tace,  Yaya kayi ha?uri dan ALLAH....
Ahmad ya katseta da faWi,  Laifin mi kikaimin, karatu kawai nace kiyi .
HaWiye busashshen yawun daya kasa wuce mata tun Wazun tai da ?yar, cikin haWo kalmomin bakinta da ?yar tace,  Ai a..i ka ra tunne ban iya a fili ba .
 Uhyimm, tom saiki fara koya da ga yau, kina Satamin lokaci .
Idanun Rumana cike da ?walla ta fara Wan karanto masa, yayin da taje layi kusan na biyar a shafi ai ina saita kasa, dan kuwa dai da kunya wlhy.
Ahmad da idanunsa ke a lumshe yana saurarenta ya buWesu jin tayi shiru,
 Yaya dai? Cigaba mana .
 Yaya dan ALLAH kayi ha?uri, na tuba bazan sakeba .
Kamar zaiyi murmushi amma sai ya dake, idonsa a kanta yace,  To wayace kinyi laifi? Nidai karatu kawai nake bu?atar ji, inba hakaba kuma ni na karanta miki nawa labarin .
Rumana da sam bata fahimci inda ya dosa ba ta mi?a masa buk Win jiki na tsuma tace,  Eh yaya dan ALLAH to gashi .
Baiyi musuba ya amsa buk Win, sai dai juyawa yay ya ajiye a bayansa ya juyo gareta yana amsar wayarsa ya kashe fitilar, hakan ya saka Rumana saurin shirin juyawa amma sai ya dakatar da ita da faWin,  Waya gaya miki ni a littafi zan karanta? piratical ne aini nawa . Yay maganar yana jawota jikinsa gaba Wayanta.
 Tashin hankali, wanda ba'a sa maka rana inji Rumana da dukkan illahirin jikinta ke amsa kuwwar karkarwar tsoro, firgici, harma da gigita mai gauraye da tsuriya>?#?.
Ya matseta sosai cikin jikinsa yana lumshe idanunsa, yayinda hancinsa ya sauka saman dokin wuyanta yana magana cikin wata irin murya da Umm-Rumana bata taSa sanin yanada itaba.
 Ashe kin girma ban saniba Ruman? .
 Wlhy Yaya ban girma ba .
Cewar Rumana murya na rawa alamar tahowar kuka.
Sake matseta yay da ?yau, ya maido fusakarsa kan tata yana haWa hancinsu waje guda, a hankali ya sake furta,  Ga zahiri na gani kuwa, tunda kin iya karatun littatafai irin waWannan? .
 Yaya na rantse ba nawa bane, su Salima ne sukazo dashi, shine na Wauka ina dubawa ganin baka dawoba .
 Kinga da ki fara Sata lokacin karantawar gara ni na karantar dake ai ko? .
Nanma ya sake faWa muryarsa na sake shigewa cikin ma?oshi, ga ruwa kuma anata zabgawa tamkar da bakin ?warya.
Komai ya Sacema Rumana, tambayar kanta take anya kuwa Yah Ahmad ne wannan kokuwa wani daban?.........
Saukar laSSansa saman nata babu zato ko tsammani ya ida rikitar da guntun tunanin nata, daga nan kuma komai ya canja salo, magiya, kuka, ro?o, ban ha?uri, babu wanda Rumana batayiba, amma sam Ahmad baimasan tanaiba, dan kuwa tuni yama rasa jinsa da ganinsa shi, abinda duk yazo masa a rai kawai yake gudanarwa da iya basira da ?warewar da ALLAH yay masa wadda shi kansa baimasan yanada itaba sai yau ya keyi>?(?=??=ض? @&?.

Lallai Umm-Rumana taga daren alkairi na ha?i?a, dan Ahmad baije da wasaba, sosai ya nuna gwarzantakarsa a zahiri ba tareda tunawa da wadda yake a filin dagarba, gashi ya hanata dukkan damar da zatai kukan da wani zaiji, dukda ma ruwan da ake zubawar kuwa bazai bar wani jin nata ba.
HaWiyar zuciya kawai take a jikinsa dan zuwa yanzu kukanma ya gagara zuwa da hawaye, shi kansa yayi laushin da ko hannu ya kasa Wagawa domin lallashinta, ya dai turata jikinsane tamkar zai maidata ciki, idonsa na zubarda hawayen da shi kansa baisan dalilinsu ba, kawai saukarsu yakeji akan kumatunsa.
A haka wahalallen barci ya sace Umm-Ruman dake ta sauke tagwayen ajiyar zuciya har lokacin, yaja kusan awa Waya bai iya taSukama kansa abun ?warai ba balle ita da yakejin illahirin jikinta ya Wauki zafin zazzaSi, haka ya daure ya janyeta a jikinsa tare da bargon ya sakko daga gadon yana layi na rashin ?warin jiki saboda faruwar sabon al'amari da gaSSansa basu taSa fuskantaba a rayuwarsa.
Ya Wauki filas Win shayinsu kozai samu ruwan zafi, sai dai wayam, dan Wazun dashi Rumana tai masa amfani, tsaye yay yana nazarin mafita, dan kuwa dai ya zame masa tilas taimakama Rumana tun a daran kodan yanayin gidan da suke ciki, basai da asuba yace zaita faWi tashiba ana ?are musu kallon ?urilla.
Dole ya Wauki shawarar zuciyarsa ta ?arshe ya kunna risho ya saka ruwa a tukunya ya Wora.
Babbar roban Rumanan daba fitama take da itaba sai zatai wanki ya Wauka ya ajiye a tsakar Wakin, sai da ruwan yay zafine sannan ya juyesa ya sake Wora wani ya nufi gadon.
Har yanzu ajiyar zuciya kawai Rumana ke saukewa cikin wahalallen barcin daya Wauketa, ya janye bargon da take ciki yana ?o?arin Wagota, amma koda ta buWe ido saita fashe masa da kuka saboda azabar da illahirin jikinta ke mata.
Yatsansa ya Wora saman bakinta yana faWin,  Shiiii dole tai shirun kuwa tana haWiye kukan da ?yar.
Sosai yay mata gashin datasha kuka kuma taji daWinsa, sannan ya nuna mata yanda zatai wankan tsarki dukda bashida haufi akan ta iya tunda suna zuwa islamiyya.
Kafin ta kammala ya koma gaban gadon ya kunna fitilar wayarsa ya haska zanin gadon, bawani Saci yay sosaiba, amma dukda haka yasan za'a iya ganewa, dan haka ya yayesa gaba Waya, dirowarsu ya buWe ya ciro Wayan da dama guda biyune kacal zanin gadon, Waya mai tsada Waya mai ?aramin kuWi, shiya shinfiWa, dai-dai Rumana daketa hawaye ta kammala tsarkale jikinta, da kansa yazo ya taimaka mata ta fito a roba, sai faman kare ?irjinta take da hannu wai karya gani=??.
Ya maida mata rigarta yana zaunar da ita saman gadon, sai mutsu-mutsu take saboda zafin da takeji zaman neman gagararta yakeyi, lura da hakan da Ahmad yayine ya sakashi faWin,  Sorry .
Banza tai masa, shiko ya dubo paracetamol a kayansa yazo ya zauna gefenta ri?e da kofin ruwan daya Webo ya bata, dayake bata da matsala da shan maganin saita amsa tasha, ya taimaka mata ta kwanta ya lulluSeta.
Shima tsaftace jikinsa yayi a Wakin, ya buWe Wakin ya watsa ruwan dan har lokacin ruwa ake makawa sosai, goge duk inda suka ji?a yay tsaf, ya maida komai inda ya Wakko sannan yasaka abin salla yay nafila raka'a biyu yana mi?ama UBANGIJI sin?i-sin?in godiya, ya daWe yana zubama ALLAH kirari da doguwar addu'a ga Rumana harma da iyayensu da suka kasance sanadin komai.
Kafin shima yasha paracetamol Win da?yar dan wani zazzaSine ke neman rufesa shima Win, cikin barci Umm-Rumana tajisa cikin jikinta dake zafi zau da zazzaSi, da yake shima nasan ya Wau zafi sai baiji natanba sosai, haka ya kuma ma?al?aleta yana gyara musu bargo............
'





*_ALLAH ya gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [7/28, 1:22 PM] Haleemat M Musa: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo


*_GDW_*



*(24)*


..............Su Rumana dai an shige cikin dangi, kowa sai haba-haba yake da ita, iya kuwa harda guWa ta callara akan Umm-Rumana, hakan ya jawo kallon Rumana ya ?ara armashi cikin taron, dangin mama gaje da hassada keci sai kusheta suke, ?an uwanta kuwa dana mahaifiyarta daWin ganinta cikin shigar kamala duk sai ya lulluSesu, ko ba komai dai Ahmad ya tabbatarma duniya ya amshi zaSin ALLAH kuma yabi umarnin iyayensa.
Babu wanda yay tunanin ganinsa cikin taron bikin sai gashi harda matarsa, kuma abin birgewa cikin aminci da cikar haiba aka gansu, ba kamar yanda su mama gaje suke tunanin soyayyar Saminar ta cigaba da wajiga rayuwarsa ba har a wannan lokacin.
Dan bokanta ya tabbatar mata Ahmad tsiya-tsiya zai dawo daga neman kuWin daya tafi, kuma bazai taSa shiga gaban Samina ba ita zatai ta kasancewa a samansa, haka Rumana kuwa bazai taSa ya kusanceta ba sai dai iyayenta su gaji su kashe auren.
Itama Umm-Ruman tun tana sinne-sinnen kunya harta saki jikinta acikinsu, dukda kuwa jitake kamar kowa yasan miya shiga tsakaninta da Ahmad, gashi dama bawani gama jinta tai dai-dai ba, irinsu Ayyah tsoffin mata dasu Iya kallo Waya sukaima yanayin tafiyarta suka harbo jirgin.

A ?ofar gidama ga Ahmad dolene abun ya burgeka, harkokin gabansa kawai yake cikin abokansa, sam babu wata damuwa ko kaWan a saman fuskarsa, shaftarsu sukesha cikin nutsuwa suna kwasar dariya.
Yanda ya nuna halin ko in kula ba ?aramin burge iyayensa da abokansa yayiba.
Shiko harga ALLAH yanzu Samina bata gabansa, dan ?an labaran daya samu akanta gameda rayuwar data zaSama kanta da Ma'aruff ba ?aramin tsanarta ya cusama ransa ba, balle yanzu da suka zama abu guda shida ?ar ?anwarsa Umm-Ruman, saima ya kula dama can so yama rufe idanunsa bai kula Rumanan tafi Samina komai ba.

Har aka gama taruwa babu ango babu dalilinsa, hakama waliyansa, ga lokaci yanata ja, an tara mutane dukda sunada uzurorin gabansu, abokan ango dai sun iso, sai kiran wayar Ma'aruff Win suke amma tsabar wula?anci ya?i ya Waga.
Sai da mutane suka gama ?uluwa da takaici, wasuma harsun fara mi?ewa sannan sai gashi, ko neman afuwar kowa baiyiba kuwa, da yake tare suka iso da waliyan nasa kawai Waurin auren akayi.
Kamar mutane akan ?aya suke ana Waurawa suka fara watsewa, shi kansa angon dagashi har abokansa basu zaunaba suka ?ara gaba.
Aiko wannan abu ya zama ?ananun magana sosai a cikin gida, dan irin ?ar gaisuwar iyaye da anguna kanshiga yi su Ma'aruff basuyiba, balle amarya tai tunanin zasu Wan Wauki hoton tarihi haryaga kwalliyarsa ita taga tasa ya zamo musu ranar tunawa wata rana a gaba.
Samina ranta ya Saci, ta kira Number Ma'aruff amma ya?i Waga mata, daga ?arshema data jera masa kira kusan ba?wai sai ya kashe wayar gaba Wayanta.
Wannan abu yaso Wimauta tunaninta kam, sai dai Nafy na tausarta saboda idon mutane.
A ?ofar gida kam yaran anguwa suka haWa dj na sha?iyanci, da wa?ar MATAR JAMI'A ta Naziru Ahmad suka fara wadda kowa dai ya fahimci habaicine ga samina, daga nan suka cigaba da saka wa?o?i kala-kala da dai ke gargaWi ko magana akan butulci.
Ahmad da abokansa kuwa tuni sunbarma anguwar suma, dan dama sunada wajen zuwa auren kawai suke jira a Waura su ?ara gaba.


&&&&&&

Maganar farin ciki dai a wannan buki kam ?alilanne, dan komai kaga yazo saika samesa a dagule da Sacin rai, danma dai sunata ?o?arin rufe wani abun dan kar a fahimta ai musu dariya.
Da daddare ma sai da rai ya Saci akan ?an Waukar amarya kafin abokan ango su iso, tsabar iskanci kuma dukda sun iso a makare sai sukace ?ammatan amarya kawai zasu Wauka banda tsaffi.
Da ?yar aka samo wani mai motar hayar taxi a anguwar ya Wauki wasu a cikin iyayen Saminar tunda bazai yuwu ace ankai amarya babu danginta ko guda ba.
Abinda kuma basu saniba daga nan gidanma bawai gidanta aka nufaba da ita, hotel Win da zasuyi dinner abokan ango suka nufa, shiyyasa ashe sukace ?ammata kawai zasu Wauka.
Ran wasu a cikin iyayen da suka bisu ya Saci sosai, dan dangin Ma'aruff Win sai kallon banza suke musu.
Ganinfa ana nemam wula?antasu suka zaro jikinsu suka fito domin dawowa gida.

Ga Samina kuwa duk Sacin ran data shirya nunama Ma'aruff tana ganinsa sai taji ta daburce ta kasa ko tari, sai ma damuwa data shiga dangane da shashsharetan da yakeyi.
Har aka tashi wannan dinner bataga fara'arsa ba, sai dai idan abokansa ko danginsa sunzo kusa dasu yin hoto ko magana dashine zataga yana murmushi, amma ita magana ma idan tayi saiya ja lokaci yake bata amsarta, wata kuma ya share abunsa kamar bai jiba.
?arfe Waya aka tashi, kowa ya kama gabansa bayan sunma Amarya da ango rakkiya gidansu, dan tsaruwa kam gida ya tsaru, dolene Samina ta kira kanta gwarzuwar shekara a wannan lokaci.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login