Showing 15001 words to 18000 words out of 87750 words

Chapter 6 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13330

share hawayenka a duk lokacin da zasu kwaranyo koda babu ranmune .
Cikin sukar zuciya ya amsa da amin.
Bai sake cewa Uffanba ya Wauki kayansa a hannu ya fita.
?akin Gwaggo ya shiga, ciki-ciki ta amsa masa sallamarsa, bai damuwa ya dur?usa har ?asa ya gaidata.
Ta amsa masa tamkar yanda ta saba cikin nuna rashin kulawa.
Shiru yay zaune a wajen, shi bai tashiba bai kuma motsaba, gashi ba hira sukeyiba, tama maida hankalinta wajen bama zu Fa'iza umarnin ruwan kamu da zata Wora.
A haka Abubakar ya shigo ya samesu, shima dai masha ALLAH ya fara zama saurayi, Gwaggo ya gaida kafin ya gaida Ahmad.
Amsawa Ahmad yay yana mi?a masa kayan hannunsa,  Abu amshi kayanan ka goge mani, zanje wani waje na dawo, ka tabbatar sun gogu da?yau, karkamin iya shegen da kaima Mudan shekaran jiya a kaya kajini ko? .
 To Yah Ahmad, amma sai dai dutsin yana wajen Yaya Salisu, dan jiya daya amsa ina shago bai dawo dashiba, gashi babu gawayima ya ?are .
 Kaje ka amso dutsin, bara naga inada wata naira Wari anan, saika sayo gawayi na hamsin, hamsin Win kayi kudin tara da shi . Yana maganarne yana laluben aljihunsa.
Gwaggo da tun Wazun tana saurarenau bata tankaba ta katseshi da faWin,  Kabar kuWinka, kai Abu kaje ga gawayi can lungun Wakin Yaya na kashe jiya kayi masa gugar dashi, dama saboda ku aka fara tarashi kwa rage cacar kuWin sayen tunda iccen yana bada rushi sosai .
Murmushi Ahmad yayi har ha?oransa suka bayyana, a hankali yace,  Mun gode Gwaggonmu .
Shiru tayi bata amsa masaba, shima sai ya mi?e sim-sim cike da kunya yay mata sallama ya fice.
Abu ya danne dariyarsa da ?yar, danshi Gwaggon tasu da Yayansu dariya suke bashi a kullum, sai kace wasu surukai.
Gwaggo da tasan shakiyancinsa ne ya motsa ta Wakko mafici tana kai masa duka, da gudu ya fito a Wakin yana dariya.

Ahmad yana gaban kejin kajinsu tsugunne Sadiya tazo zata fice ri?e da kwanon langa babba, tai masa sannu tana ?o?arin wucesa.
Kiranta yayi, hakanne ya sakata tsayawa tana juyowa gareshi,  Na'am Yaya nazone? .
 A'a karki zo yay maganar cikin gatse yana zaro Wan tsakonsa sabon ?yankyasa daya mutu daga kejin.
 Yi ha?uri Yaya .
Baice mata komaiba sai da ya mi?e,  Mi zaki sayo muku? .
 Yaya ?osai Baba yace, na Wari da hamsin .
Bai bata amsar maganartaba ya lalubo Warin aljihunsa ya mi?a mata,  Amshi wannan kije Mudan na fanfo ki amshi Wari a hannunsa saiki sayo, shi kuma baban ki maida masa kuWinsa .
 To Yah Ahmad mun gode, ALLAH ya kara buWi na alkairi mai albarka .
 Amin ya amsa akan laSansa, ya Wauke kansa daga sadiya yana ?walama Zainab autarsu kira.
Babu Sata lokaci ta iso hannunta ri?e da tsintsiyar da take sharar tsakar sashensu.
 Idan kinzo shararnan ki sharo cikin kejin nan, wannan Wan tsakon a wullasa masai karna dawo na iskesa anan wajen, sanan a wanke kwatanniyar agwagi a zuba musu sabon ruwa .
 To yaya ta amsa a ladabce.
Ficewarsa yay ba tare daya sake amsawa ba.

Majalissar abokansa yaje inda suketa bikin karya kumallo, wasu da koko wasu da shayi dai dai ?arfinsu, sai indomie da ?alilan Wonsu sukeci da aka dafo daga wajen mai shayi.
Zama yay yana mi?ama kowa hannu suka gaisa, duk sukai masa tayi, amma sai ya girgiza musu kai, nanfa suka hau masa ?orafi akan hakan.
Murmushi kawai yayi, danshi babu wanda yasan yana azumin idan ka cire Ayyah, ko Gwaggo idan ba taga Ayyah nata ?o?arin haWa masa abin shan ruwa ba bata cika sanin yana azuminba.
Text message ya shiga tafa ma Samina da ?ar ?wa?ur din wayarsa, yanayi yana Wan murmushi harya kammala ya tura mata sannan ya maida wayar aljihu yana fuskantar hirar da abokan nasa keyi mai kama da santin abincin da suke lodama cikinsu.


__________________________________


Samina na tsaka da cin indomin data sayo wajen mai shayi da tea Winta mai kauri ta tsinkayo shigowar sa?o a wayarta vivo ?arama da Ahmad ya siya mata dan karta gani wajen tsaranta, jawota tai daga ?asan filo ta buWe sa?on.
Murmushi tayi saboda abinda sa?on ya ?unsa, sai kuma ta taSe baki tana ajiye wayar gefe.
Har yanzu dai zuciyarta bata sama mata matsayaba game da zaSin da ya dace tayi, Ahmad ko Ma'aruff?, sai dai wani gefen na kawo mata kutsen wata shawara mai sakata ban tsoro akan Yah Ahmad.
A haka ta kammala cin abincinta ta fiddo kwanikan, inda su Iya suke ajiye wanke-wanke takai ta ajiye, ta nufi Wakin kakarta inna mari dan bata labari akan abinda ya faru jiya.


Inna Mari na tsakar Waki zaune tana juya wani turmin zani mai ?yau Samina ta ahiga.
Zama tai gefenta tana fadin,  Inna wannan zaninfa? .
 Uhhm, wlhy Samina Haire ce ta aiko dashi jiya da daddare, wai sotake na cigita mata ko akwai mai saya, itama Wanta yayo mata shine zata sayar saboda fatara ta isheta, nikuma badan karna Waukarma kaina rigimaba dana saya na ajiye saboda fitar sunan ?ar uwarki binta, na huta kinga .
 Eh kin kawo shawara Inna, to ki Wauka kawai .
 Kijiki da wani zance auta, idan na Wauka da shekarun tsohuwarki zan biyata? .
Dariya Samina tayi, ta karkace gefe tana kwanto kuWin data raba uku wanda Ma'aruff ya bata ta Soye sauran tazo nunama inna mari kashi Waya, ta ajiye gabanta.
Sosai inna mari ta firgita, cikin ?walalo idanu tace,  Samina! Ina kika samo waWanan ma?udan kuWin haka? Kar dai sata kika far......
 Inna sata kuma? Dan ALLAH daina min baki mana, sabon saurayi nayi jiya Wan masu kuWi, shinema ya kawoni har gidanan, yakuma bani w aWanan kuWin dubu biyar dazai wuce .
 Kai dan ALLAH jikallena da gaske? .
 Wallahi kuwa Inna .
 Tofa, kice arzi?in yazo Samina, lokacin cin moriyar haihuwa yayi, yanzune mijin aure dai-dai dake ya iso gareki .
 Hummm kawai Samina ta faWa.
Itako inna mari ta ?ule da murna harda ringume Samina, atake ta cire dubu Waya taba Saminar wai ta kashe, ta ajiye dubu uku kuWin zani, Waya kuma ta sa?e cikin zaninta tana faWin  Wannan kayan kicin zamu fara saye, dan yanzu sune ?aryar, muma dolene asamu a jerin lissafi, ballema gidan daya dace a tarama kayan kicindin ?an gaske zakije .
Ita dai Samina murmushin ya?e kawai take iyayima inna mari, tanaso tace abama mamanta nata tanaji tsoron jarabar Inna mari.
Yanzu da bata Soye wasuba ko mama gaje inna mari bazata tunaba, amshesu zatayi duka.............
'

_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?






*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?
07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo



*GW*


*(6)*


..............Ahmad na barin majalissarsu shago ya shiga, ya samu ya ida haWa rigar wandon jiya da ya fara cikin kuzarinsa, yana shirin Fita Mudan ya shigo cikin shirin makaranta.
 Yauwa Mudan ka fito? .
 Eh wlhy yaya, gara naje dan yau text gareni, amma zan dawo da wuri insha ALLAH .
 Masha ALLAH, idan ka rigani dawowa to dan ALLAH kai ?okarin haWa kayancan nasu Jamila, banason suzo gobenma bamu kammala ba mu sake saSa alkawari, nima zan Wanje wani wajene, bansan kuma ko zan dawo da wuriba gaskiya .
 To yaya babu damuwa, amma ta gama biyan kuWinta kuwa? .
 A'a gaskiya bata gamaba, ?awarta dai ta kammala, amma ka duba littafin da ake rubutawa zakaga nawa kuWinta ya rage, karka bata kayannan saita fara dan?a maka kuWi .
 Angama insha ALLAHU yaya, ga sauran kuWin jiya na wajen Faridan, dubu Waya da Wari uku na taSa na maganin Yaya Maryam .
 Barsu a hannunka, bani dai Wari biyu kawai a ciki, saika bama su Ayyah kudin cefane, dan na lura yau baba sai a hankali bashi da kuWi .
 Eh wlhy kam naji yana faWama Gwaggo yanzu data aika yaba auta kuWin sayo omo .
 To ka basune? .
 Nabata naira Wari ta sayo Wan babban nan ?ila yakai ko jibine .
 Okey babu damuwa, kaje karka makara nima wanka zanje nayi na fitan, a dawo lafiya, ALLAH ya bada sa'ar text .
 Amin yayana abun alfaharina .
Madan ya faWa cikin ?arajin ?aunar Wan uwan nasa.
Ahmad baice komaiba ya kulle shagon ya fita zuwa cikin gida.

Sannu yayma su Ayya dake a tsakar gida suna cin Wumamen tuwo ita da gwaggo a kwano Waya.
Ayyah ce kawai ta amsa masa, gwaggo kuwa ko inda yake bata kallaba.

Ruwa ya Wiba a botikin ?arfe yazo zai sake wucesu.
Ayyah dake binsa da kallo tace,  ?an albarka badai da ruwan sanyi zakai wankan ba? .
Ruwan ya ajiye yana murmushi,  Dashi zanyi Ayyah, sauri nakene shiyyasa, kuma ai rana taWan fara zafi babu sanyin sosaima .
 Hakane, amma kuma mura nake tsoron kartai maka kamun kisan mummu?e .
Kafin ya samu bata amsa Zainab da Fa'iza suka sanya dariya saboda zancen Ayyah na ?arshe.
Cikin harara ya kallesu, hakanne ya sakasu yin tsitt suna haWiye dariyar da ?yar.
?wafa kawai yayi ya Wauki ruwansa yana faWin,  Karki damu Ayyah bara na watsa .

Harya fito da ga wankan su Ayyah na tsakar gida zaune, shiga Wakin Ayyah yay ya shafa mai acan, ya shirya cikin yadinsa ruwan ?asa da Abu ya goge masa, yayi ?yau sosai, yana tsaka da taje kansa akai sallama a ?ofar Wakin.
Amsawa yay yana juyowa saitin ?ofar,  Wanene? . yay maganar yana Wage labulen.
Umm-Rumana dake tsaye cikin Uniform Win islamiyya ruwan madara kanta a ?asa tace,  Yaya nice, dama Yah Sufyan ne yace na sanar maka yana jiranka .
Sakin labulen yayi yana faWin,  Okey, kice masa ina zuwa .
Cikin Wan risinawa ta amsa da  To .

 Umm-Ruman jirani mu wuce .  Fa'iza ta faWa daga Wakin Gwaggo tana ?okarin jawo hijjab Winta da jakar makaranta .
 Kiyi sauri to, dan mun makara wlhy, nima harmun fita dasu Salima Yah Sufyan ya maidoni .
Fa'iza na fitowa Ahmad ma ya fito daga Wakin Ayyah yanata ?amshinsa mai sanyi.
Kusan a tare suka fita shi da su Fa'iza, suka wuce islamiyya shi kuma ya hau mashin suka bar anguwar shi da Sufyan da yake masa hirar su Fa'iza.
Ahmad da ke a bayan mashin Win ya Wan daki kafaWar Sufyan kaWan,
 Kai malam ka isheni, kabar saka shirgina a cikin na yarancan kaji .
Sufyan yay ?ar dariya yana shiga lingun da zai kaisa gidansu Inna mari yana faWin,  Oh bakasan shirgin yara sai na Samina ko? To ai baifi shekara biyu da rabi tabama su Umm-Rumana Winba itama, da yakema sunada girman jiki aiba komai zata nuna musu ba .
 Kai dai kasani alhaji . Cewar Ahmad yana ?o?arin sauka a mashin Win.
Sufyan dake ?ar dariya shima ya sauka yana kafe mashin Win.
Waya Ahmad ya ciro daga Aljihu yana ?o?arin kiran Samina, dan wani waje zasuje yace su biyo su duba Inna mari sai su wuce.
Kusan kira huWu bata Wagaba, yana ?o?arin hangen inda zai ga yaron da zai aika a kiratane wata dan?areriyar mota data gama ?oshi ta faka a gabansu.
Daga Ahmad har Sufyan motar sukebi da kallon mamaki, wanda ke a ciki bai fitoba kusan mintuna uku.
?auke kai Ahmad yayi da ga motar ya cigaba da neman layin Samina ko zata Wauka, dan shi abinda kawai zuciyarsa ta bashi bata kusa da wayarne....

Cikin tsagwaron gayu Samina ta fito da ga Wakin Inna mari, sai ?amshi take zabgawa, wanda bai saniba bazai taSa Wauka ta fitone da ga irin gida nasu Ahmad ba.
Tana ma inna mari da iya sallama wayarta ta shiga ?ara, tsaki taja mara sauti, dan tasan dai bai wuce Ahmad sarkin naci ba, dan duk kiran da yay mata tana zaune tana kwalliyane, amma dan iya shege ta?i ta Waga.
Amma Ma'aruff na kiranta yace ya iso ta fito jiki yana rawa.
Sam idanunta bai kai kansu Ahmad ba, saboda suna daga bayantane, taku take Wai-Wai tamkar tazo filin gasar sarauniyar ?yau ne, ?amshinta kuwa tuni ya buWe hancin Ahmad da Sufyan da ke binta da kallo baki buWe tamkar sakarkaru.
Daga cikin motar Ma'aruff dake kallonta ya mi?a hannu ya buWe mata murfin gefensa, a gaban idonsu Ahmad ta shige motar.
Wani ?ululun ba?in ciki da ya tokare ma?oshin Ahmad ne ya wuce da ?yar, yaso ya danne amma sai ya kasa, ya yun?ura cikin zafin nama zai je gareta Sufyan yay azamar ru?o hannunsa yana girgiza masa kai.
Dole Ahmad ya ha?ura ya zubama motar ido har tabar wajen, Sufyan dake Waukarsu video recording a waya ya sauke yana sauke numfashi kusan a tare.
Baicema Ahmad komaiba akan hakan, sai Mashin da ta haye abinsa ya tayar yanama Ahmad nuni da shima ya hau suje.
Har sukaje inda suke son zuwa babu wanda yay magana balle su Wakko zancen Samina.
Sun isa wajen ?awarsu mai suna Zaheedah, tare sukai karatu da ita, da farko catai tanason Ahmad, amma sai bai Soye mataba ya sanar mata yanada wadda zai aura tayi ha?uri.
Tayi fushi a lokacin, amma daga baya sai ta dawo kuma tace su zama abokai, badan Ahmad ya soba ya amince saboda matsawar Sufyan da Ameen, tun daga lokacin sai suketa zuminci, tare da taimakon juna akan karatu har ALLAH yasa suka gama.
Sun cigaba da zumincinsu, yayinda suke haWuwa jefi-jefi dasu Ahmad Win, sai ko waya ita sunayi akai akai.

Tarbar mutunci suka samu daga wajen Zahidah,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login