Showing 18001 words to 21000 words out of 87750 words

Chapter 7 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13334

ta kaisu har falon ba?i dake a cikin gidansu, kafin wani dogon lokaci an cika musu gabansu da kayan ciye-ciye.
Sufyan ne kawai yaWanci wani abu, amma banda Ahmad dake a zumi, wanda dole ya faWa musu azumi yakeyi saboda fushi da Zaheeda tayi akan baici abin gidansuba.
Gaisuwa sukayi cikin mutunta juna, kafin su Wora da hirar yaushe gamo, dan sun Wan daWe basu haWuba.
Sun mata bayani akan abinda ya kawosu game da taimakon da zatai musu akan yaya maryam.
 Karka damu Shema, insha ALLAHU zan bada gudunmawata, domin gyaran aure aiba abin wasa baneba, amma ku yaya maganar naku auren? Musamman ma kai Shema da nasan akwai matar tamu a hannu? .
Murmushin ya?e kawai Ahmad yayi, amma baice komaiba, sai Sufyan ne ya bata amsa da faWin, karki damu, soon zakiji bayani mai daWi insha ALLAHU .
Cikin faWaWa murmushi tace,  To ALLAH ya tabbatar mana, ya kuma kaimu lokacin .
Da amin suka amsa, inda Ahmad ?o?arin danne Sacin ransa kawai yakeyi a wajen.
Kusan awarsu biyu a gidan sannan sukai mata sallama suka tafi, bayan ta haWasu da leda ta kayan shan ruwan Ahmad. Da ?yar suka amso, dan sai da ta Sata rai sosai sannan.
Sufyan yaso su ?ara zuwa wani waje danya ragema Ahmad Sacin ran da ya lura yakai ?ololuwa a ciki, amma sai Ahmad Win ya?i yarda, yace su wuce gida kawai.

Sufyan na kafe mashin a majisarsu Ahmad bai zaunaba, hannu kawai ya bama su Salisu dake zaune su uku kawai suka gaisa ya nufi gida abinsa.
A Wakinsu na zaure ya yada zango, da ?yar ya iya zame kayan jikinsa ya zauna daga shi sai best da boxer, baiyi auneba yaji jawaye masu Wumi nabin kumatunsa.
Wai yau shine akan idonsa yarinyar da ya gama Worama buri ta shige motar waninsa ba shiba, bayan yaji a ransa tabbas taga kiran da yay mata a waya ta?i Wauka.
Gaba Waya kansa ya kulle game da Samina, ya rasa wane kalar tunani zaiyi ko zaiji sassauci.
Bai motsa daga wajenba har aka kira sallar zuhur, ya tashi da?yar ya fice bayan ya saka jallabiya a jikinsa.

Suna idar da salla Wakin ya sake dawowa ya kwanta, nanma dai tunaninsa ya Wora daga inda ya tsaya, bai sake fitaba sai da la'asar tayi, an idar da salla ya sake nufo gida, zamansa ke da wuya a bakin katifarsu Sufyan ya shigo Wakin da sallama.
Hannu ya bashi sukai musabaha, kafin ya zauna a kusa dashi gefen katifar,
 Abokina ba tunani ko Sacin rai akanta ya kamata ka sakama ranka ba, Waukar mataki da gaggawa kafin abun yay nisa shine yafi dacewa da kai, bansan miyyasa a kullum kake maida kanka ragon namiji akan Samina ba, ka riga ka sakema yarinyarne da yawa shiyyasa har take iya kawo maka waWannan salon rainin wayon tamkar ba kanuwarka ba, ni dai yanzu da zakaji da ka shareta kawai, kaje ka samu su baba da maganar aurenku, gara ko hayar Waki Wayane ka kama, tunda dai gwargwadon iko kana samun taro da kwabon da zaka iya ri?eku koda ba'a samu komai baja-baja ba, kaga saita karasa karatunta a cikin gidanka hankalinka kwance .
Sosai shawarar Sufyan taima Ahmad daWi, ya kuma gamsu da ita Wari bisa Wari, godiya yay masa akan hakan, daga nan suka Wan ?ara tattaunawa akan maganar yaya maryam, Sufyan ya kara masa shawara game da Samina kuma.

A haka Mudanseer ya shigo ya samesu, gaidasu yayi ya ajiye kayan hannunsa ya fice zuwa cikin gida saboda azabar yunwar da yakeji.



________________________________


Bayan sallar isha'i Ahmad na zaune a ?ofar Wakin Ayyah yana buWa baki, sai dai rabin hankalinsa nakan wayarsa, da alama dai akwai abinda yake tsumayen gani, amma ya?i ya shigo......
 ?an albarka wai bazaka ajiye wayar nan kayi buWa baki bane? .
Murmushi Ahmad yayi yana ajiye wayar gefensa, ya cigaba da cin alalar da Ayyan tai masa dan buWa bakin, sai dai zuciyarsa sam babu daWi, yau gaba Waya da Sacin ran SAMINA ya yini a ransa, ya kuma tura mata massege akan ta dawo gida yau Winnan sai dai har zuwa yanzun bata shigoba, ya kirata kuma wayar a kashe.
Yana cin abincin yana sauraren hirar ?annensa dake daga can gefensa a ?ofar Wakin barcinsu, sai Ayyah da Gwaggo dake a ?ofar Wakin gwaggon suna cin tuwo suma
Shigowar sa?o a wayar tasane ya sakashi saurin Waukarta har jikinsa na rawa, ko da ya buWe sa?on sai yaga abokinsane Sufiyan yake masa  Please call me , numfashi ya Wan sauke a Soye, zuciyarsa duk a cunkushe.
A kullum canji yake sake gani da ga Wabi'un saminar sa, baisan mike shirin shigoma duniyar jin daWinsu ba sam? Sai a yaune ya fahimci inda matsalar take ashe.
Haka dai ya gama buWa bakin zuciya duk babu daWi, duk ?aunarsa da alala sai gata yau batai masa wani daWi ba.
Ruwa ya Wiba ya Wan watsama jikinsa, yazo ya shiga Wakin Ayya ya Wauki kayan barci ya fita zuwa Wakinsu na zaure.
Canja kayan yay ya fice waje wajen abokansa. Acan ya iske Sufiyan, sai da ya gaisa da kowa sannan yaja hannun Sufiyan suka koma gefe.
 Sufiy ya akaine? Naga kamin Please call me ne? .
KaWan Sufyan ya sauke numfashi yana cije baki,  Abokina wlhy akwai matsalane? .
 Matsala kuma Sufiy? Akanmi to? .
 Wannan banzar yarinyar mana Sha'awa, wai ni zataima rashin mutunci akan Wan uwanta na legas Winnan yazo wajenta? .
Cike da mamaki Ahmad yace,  Itama Sha'awar abinda ta daukarma ranta kenan? Wai miyasa zukatan ?ammatan yanzu mafi yawansu sukafi karkata akan kuWi da mai kuWine abokina? .
 Wlhy kuwa Ahmad, gaskiya bazan iyaba mace ta zauna tana zubamin iskanci, ya isa hakanan, wannan karon na barta har abada...
Da sauri Ahmad ya katseshi da faWin,  Haba Sufyan karkace haka mana, kaimafa kasan Sha'awa na sonka, Wazunfa kaine ka gama fahimtar dani akan Samina, ?ilama kayi kuskuren fahimtar tane........
 Ahmad kuskuren fahimta fa kace? Sam babu wani kuskuren fahimta akan batuna, Please kai daine kake neman kasa fahimtar tawa .
 Kaga yi ha?uri abokina, wlhy na fahimceka, yanzu kabar komai a hannuna zan sameta, idan munji dalilinta bashi da muhimmanci sai kawai ka barta, amma nikam wannan abu yana bani mamaki na ?ammatan wannan zamanin, su kawai idan kaga suna kwantarma saurayi kai da nuna tsantsar ?auna yanada wasu wakilai masu farar fuskane (kuWi) a banki?, mafi yawancinsu haka halinsu yake, ?alilanne na gari masu son mutum domin ALLAH, Shin suna mantawa da cewa su waWan nan masu kudin da rarrafe suka tashi suma? .
 Ahmad mubar zancennan, wlhy ?aramin Sacin rai kawai yakeyi, ai kai bakace hakaba, domin kuwa kayi sa'a, duk waWannan banzayen halayyar sam Samina bata dashi, son gaskiya take nuna maka bawai wata abar banza dukiya ba, ko ganin da mukai mata Wazun sai daga baya na zauna ina nazari akai, maybe ma ba abinda muke tunani bane akanta wlhy, naga rankane ya Saci kawai shiyyasa na sake barinka ka huce akan maganar .
Ahmad da zancen Sufyan yay masa daWi yay murmushi, dan yanason yaji ana yabon Saminar sa a koda yaushe.
Cikin abokansu suka koma suka zauna, daga nan fira ta Sarke a tsakaninsu, duk da dai Ahmad yayi gum, sai maida hankalinsa da yay wajen cigaba da neman layin Samina.
Amma har lokacin kwanciya yay kowa yay yun?urin tafiya gidansu bai sameta ba, a wannan daren da ?ar damuwa ya kwanta, garama jiya daga baya taWan sanyaya masa ransa..............
'


_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUN??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????KUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?
07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo



*(7)*

.............A Sangaren Samina kuwa shopping Ma'aruff ya fita da ita, sun shiga cikin shoprite inda Samina ta rikice, dan bata taSa zuwa ba, sai dai tanajin labari wajen su Nafy, tuni kanta ya nema kwancewa, dan sai tagama kamar ba'a kano take ba.
Ma'aruff dake taku Wai-Wai cikin ?asaita irinta masu ji da dukiya ya bama Samina umarnin ta zaSi duk abinda takeso.
Sam bata cutar da kantaba, tako ware ?wanji tana lodar kaya iya son ranta, shiko yana biye da ita yana kallo tamkar ba kuWinsa zai biya da kayan ba.

Ta Wauki kaya sosai sukaje wajen biya, ATM Winsa kawai ya mi?a ya koma gefe, aka gama cirewa aka saka musu a leda, Waya daga yaron shagon ya Wauka ya bisu mota dashi.
Daga wajenma ba gida ya kaitaba, wani gidan gona sukaje, wanda take ?yautata zaton yana da ala?a dashi, wajen yayi ?yau, dan an gyarashi na musamman domin hutawa.
A kujeru suka zauna, inda Ma'aruff da kansa ya fiddo musu ice-cream Win daya siya musu da gashashshen kaza.
Da farko dai Samina taWan no?e baza taciba, wai ita kunya, amma da taga zataima kanta bu?ulu tuni ta fara kai lauma harma tana neman zarta Ma'aruff Win.
Shi abunma dariya yaso bashi, amma sai ya fuske abinsa.
Sun Wan taSa hira, inda yayta mata tambayoyi a fakaice game da kanta, itako taita basa amsa kanta tsaye.
Kusan awa biyu suna wajen, kafin yace ta tashi ya kaita wajen bikin.

Sai da suka biya ta gida ta ajiye shopping Win da yay mata, sannan ya kaita wajen bikin inda su Nafy sukaita ihun ganinta, bai tsayaba yaja motarsa yay gaba ya barta anan tunda bashi da ala?a da bikin nasu.

Yauma sun ra?washe sun ?walle abinsu, ansha hidima sosai, dan sosai Samina ta manta da wani Ahmad, acan aka kusa kwana wajen dinner Win, sai gabannin asuba suka tashi, gidan amarya aka kaisu suka karasa kwana.
Samina bata tashi ganin massege Win Ahmad ba sai da safe.
Dukda taji tsoro sai da ta taSe baki, tana mamakin yanda yake bata umarni tamkar wani mijinta.
Kashe wayar tayi gaba Waya dan karma ya kirata, basu bar gidan amaryaba kuma sai yamma da akayi buWar kai sannan suka wuce gida.

Koda Samina ta dawo gidansu inna mari bata zaunaba, kayanta ta haWa waje Waya bayan ta Wibar musu abin ci a cikin kayan da Ma'aruff ya saya mata, ana sallar isha'i ta baro anguwar zuwa anguwarsu..


_____________________________


Ahmad da bai samu barci sosaiba a daren jiya yau sai ya daWe kwance bayan sun dawo sallar asuba.
Har takai Ayyah ta fara cigiyarsa saboda ya saba shigowa shi da Mudanseer da safe gaidasu, amma yau har kusan sha Waya babushi babu alamarsa, Mudan ne kawai ya shigo ya gaidasu da safen ma.

Ayyah ta aika Zainab auta Wakin su Ahmad dan taga ko lafiya, dan tata jiran ko Mudan zai shigo ko Abu, amma babu wanda ya shigo a cikinsu.
Zainab tayi sallama kusan huWu babu amsa, dan haka ta tura ?ofar cikin sanWa ta le?a kanta, kwance ta hango Ahmad a katifarsu ya lulluSa da bargo har saman kansa, sai fuskarsa daya bari a buWe kawai.
Komawa tai da baya ta sake rufe masa ?ofar, taje ta sanarma Ayyah.
Gwaggo na jinsu amma batace komaiba, sai Ayyah dataketa ?orafi akan kodai bayajin daWine, ganin Gwaggo ta?i saka baki yasata jan zani ta saka a kanta ta fita zuwa soron.
Koda ta shigo Wakin kaWan taja bargon daga saman kansa ta Wora yatsunta a goshinsa, zafi rau kansa, hakanne yasata fahimtar bayajin daWi kenan.
Sanyin yatsunta da yaji a kansane ya sakashi buWe idanunsa da ?yar.
Ganin Ayyah ce ya sashi ?o?arin tashi zaune, da sauri tace,
 A'a, kaga yi kwanciyarka Wan albarka, dama baka da lafiya shine ko Mudan baizo ya sanar mana ba? .
Cikin magana da ?yar Ahmad yace,  Ciwon kaine kawai Ayyah, Mudan kuma baisanma bana jin daWiba .
 Ai ciwon kai ya wuce ace masa kawai Wan albarka, sannu kaji, bara na saka maka ruwan wanka a wuta, saika daure ka tashi ka watsa ruwan ka karya kumalo sai kasha magani .
Fuska ya Sata sosai, dan bayason magani sam, sanin hakane yasa Ayyah cigaba da lallashinsa har ya yarda zai watsa ruwan.
Ayyah ta fito a farko, shikuma yana bayanta dafe da kai suka fito daga Wakin, da Samina dake fitowa daga cikin gida sukaci karo, Ahmad yay mata kallo Waya ya Wauke kansa.
Sai Ayyah ce kawai ta amsawa Samina gaisuwar da take yimata.
Ayyah tace,  ?iyata ashe kin dawo? .
Kan Samina a ?asa tace,  Eh Ayyah, jiya da daddare na dawo .
 ALLAH sarki, to yaya jikin Inna Mari Win? .
Sai da Samina ta saci kallon Ahmad da ya raSasu zai wuce tankar bai santaba sannan ta bama Ayyah amsa da  Jikinta Alhmdllh, taji sau?i shiyyasama na taho, amma Ayyah yah Ahmad kuwa lafiya yake? .
Cikin murmushi Ayyah tace,  ALLAH ya ?ara lafiya to, ?an albarka kuwa bayajin daWi, nima yanzu nazo dubashi naga bashi da lafiya .
Muryar Samina na rawa ta shiga jero masa addu'ar samun lafiya, Ayyah kuwa na amsawa cikin jin daWi.

Ahmad ko koda ya wucesu jiyake tamkar ya shake wuyan Samina saboda kishin dake cin ransa, ya gaida Gwaggo dake hada-hadar Wora girkin rana.
Amsawa tai cikin satar kallonsa, dan muryarsa ta tabbatar mata bayajin daWi, ta Wauke kanta tana cewa,  Baka da lafiyane? .
Sai da ya kalleta, murya a sar?e yace,  Kaina kemin ciwo .
 ALLAH ya sawwake ta faWa tana shigewa Wakin da suke ajiye kayan abinci.
A saman laSSa ya amsa yana binta da kallo, ya Wan lumshe idanunsa yana jingina da katangar da aka zagaye sashen nasu da ita.
A haka Ayyah ta shigo ta sameshi
 A'a, tsayuwar mi kakeyi kuma anan Wan albarka? .
Idanunsa ya buWe a kanta yana sauke numfashi da buso iskar bakinsa, yace,  Babu komai Ayyah  .
 To jeka zauna na haWa maka ruwan saika watsa .

Umarninta yabi, yaje ya zauna a kujerarta dake ?ofar Waki ajiye.
Bayan ta haWa ruwan Zainab tazo takai masa banWaki.


______________________________

 Wai lafiya na ganki a sukuku? Bayan kuma ba haka kika fitaba .
Samina ta ajiye ledar omon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login