Showing 45001 words to 48000 words out of 87750 words

Chapter 16 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13326

rabi na dare zai sakeyi, inba sa'a ba daga haka kuma sai gobe da yamma.
 To ke ina ruwanki? wata zuciyata ta faWa cikin gargaWina.
 Haka nefa wlhy na faWa a fili kamar mai bama wani amsa.
Kafin ya fito najiyo hayaniya ta Wan fara cika gidan, da alama dai tawagar amarya sun fara shigowa...........
'


_KADA KU MANTA MARUBUTAN DAI SUNE WANDA SU KA RUBUTO MUKU ZAFAFAN LITTATTAFAN NA BAYA, A YANZU MA SUN SAKE YUNKUROWA DA WASU SABBIN MASU SABON SALO_

_*KAUNARMU:* =؋?d'?NA MAMUH GEE_

_*DAURIN GORO:* =؋?d'?NA HAFSAT RANO_

_*ALKAWARIN ALLAH::* =؋?d'?SAFIYYA HUGUMA_

_*GUDU DA WAIWAYE:* =؋?d'?NA BILLYN ABDUL_

_*IGIYAR ZATO:* d'?=؋?NA MISS XOXO_

_CANCADI DOMIN DUKKANIN LITTAFAN NAN ZAKA/KI IYA MALLAKAR SU A NAIRA DARI BIYAR_

_GUDA DAYA DARI BIYU_

_GUDA BIYU DARI UKU_

_GUDA UKU DARI HUDU_

_GUDA HUDU DARI HUDU DA HAMSIN_


_DOMIN MALLAKAR SU SAI A TUNTUBE MU TA HANYAR_

*_ZAKU BIYA KUDI TA BANKI TA WANNAN ACCOUNT DIN=?G?=?G?_*


2260792279
_MARYAM SANI_
_ZENITHBANK_

saiku tura shaidar biyanku ta maana screenshot ta wannan layin=?G?=?G?
*07067124863*

*_GA MASU TURA KATIN MTN SAISU TURA KATINSU ZUWA GA WANNAN NUMBER TAREDA TURA MATA SHAIDA_*=?G?=?G?

*09032345899*


_Sayen nagari, maida kuWi gida masoyan asali=? ?=?;?>?p?>?p?=?
?=?
?=??=??=?L?

Mucigaba da shakatawa da wannan dan yanzune aka fara kafta WASAN=??=?I?



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [7/27, 6:06 PM] Sis Hajiyyaye: *ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WhgANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*=?O?
https://youtu.be/Zyl7_eSgXuo




*(15)*



...............Shigowa yay yana jan tsaki, da alama dai hayaniyar gidance ta bashi haushi, ni dai bance komai ba na amshi kayan wankan na fito waje danna zazzage ruwan jikin soson, ta wani Sangare kuma na bashi damane ya kimtsa.
Ina kallon wasu suna nunani, da alama dai ana gulma tane, oho basu dameni ba, sai ma na Wauke kaina daga garesu.
GuWar data cika soron gidan ne ya tabbatar mana da cewar dai amarya ta iso, ilai kuwa sai gasu sun shigo da ita.
Ni dai ina daga ?ofar Waki ina kallonsu, har aka shige da ita Wakinsa suna callara guWa abinsu.
Murmushi na Wanyi, dan sun tunomin da randa nima aka kawoni gidan ina rusar ihun kuka.
 Sai kin gama kallonsu zakizo ki bani abinci ne? .
Muryar Yah Ahmad ta maidoni hankalina, da sauri na girgiza masa kai ina faWawa Wakin jikina har Sari yake.
Zaune na iskeshi saman tabarma, ya cire jallabiyar yana sanye da wando dogo mai taushi da riga, da alama dai na barcine.
Tuwon na zuba masa miyar kuSewa Wanya sai ?amshi take, dukda babu nama a ciki girkin tsoffin mata irinsu Ayyah daban yake, musamman ma akan abinci irin na gargajiya da a yanzu yake gagarar matan hausawa, wata sai tai maka tuwon masara kaji tamkar ya ji?e saboda tsabar rashin bashi nutsuwa.
 KaWan zaki saka yay maganar idonsa nakan wayarsa.
Na amsa da to ina ?o?arin saka masa dai-dai misali a filet Win.
Koda na kammala sai na koma gefe zan zauna, amma sai ya katseni da cewar,  K mi kika ci? .
 Da yamma na dafa taliya naci da mai da yaji, yanzu banajin yunwa .
Baice min komaiba ya fara cin tuwonsa hankali kwance, kallo Waya zakai masa kasan yanajin daWinsa sosai.

Yana tsaka da cin tuwon niko ina zaune gefensa kaWan ina sauraren hayaniyar da gidan ya Wauka mukaga an Waga labulen Wakin kamar da gayya, da sauri na kalli ?ofar sai naga matashiyar mace ce ma, kafin nayi magana ta katseni da faWin,  Mai Wakinnan ruwan sha zaki sammin dan ALLAH .
Mi?ewa nai ina faWin,  To hakanne ya sakata shigowa gaba Waya tana kalle-kalle kamar ta ajiye wani abu a Wakin, sai kuma naga ta fita da sauri tana cewa,  Ya salam, kuyi ha?uri dan ALLAH, wlhy bansan maigidanki na nanba .
guntun Murmushi kawai nai mata na mi?a mata ruwa waje.
Ta amsa tana cewa  Na gode .
Ni dai komawa nai ciki na zauna inda na taso, kallo Waya kuma naima fuskar Yah Ahmad na fahimci yaji haushin abinda matar tayi.
Ni dai bance komaiba, kamar yanda shima bai tankaba ya cigaba da cin tuwonsa.
Bayan ya kammala yace na bashi ruwan wanke hannu.
Mu?ewa nai na Webo a madaidaiciyar roba na kawo masa ya wanke, na fita naje na zubda, matar data ro?i ruwa ta bani kofina tana sake godiya.

Yanda naga ya ?wanta da wurine na fahimci akwai damuwa, dan kuwa dai nasan ba barci yakeba tunanine kawai, kuma bazai wuce akan yaya Samina ba.
Haka kawai yau sai naji raina ya sosu, amma saina danne na maida kun nena ga ?an kawo amarya daketa ?o?arin tafiya.
Zuwa wani lokaci gidan yay tsit, fita nai nayo alwalar barci na dawo Wakin, na tura ?ofar na rufe da addu'a a bakina, na raSa ta ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????gefensa na haye gado nai kwanciyata.
Banma san lokacin da shima ya tashi ya kimtsa ya kwanta ba, ni dai tuni na jima a duniyar barci.


Kamar yanda na saba da safe nai ?okarin fara sharar tsakar gidan, lokacin Yah Ahmad ya koma barcin safe dana kula ya iya, kuma tunma yana gida dama yakan taSa wani lokacin.
Dariyar da naji a bayana ya sakani Wan waigawa, wadda nake ?yautata zaton amaryace naga sun fito daga Wakinta da angonta, kallo Waya zaka fahimci suna a cikin nishaWi, tana Waure da zanine sai tawul data yafa, shikuma jallabiya yana ri?e da botikin ruwa.
Janye idona nayi daga garesu, sai da sukazo gittani ne na gaishesu.
Duk sun amsa min sannan suka wuce Bayi a tare, babuko kunyata suka shiga bayi suka rufo suna cigaba da dariyarsu ta nishaWi.
Ni dai sharata kawai na cigaba dayi ba tare dana sake bi takansu ba har suka fito suka wuceni zuwa Wakinsu tana masa shagwaSa wai ya Wauketa ya kai har Wakinsu.
Tofa, yau naga abinda ya girmeni.
Na faWa a zuciyata ina kwashe sharan dana tattara.
Daga haka na Wiba ruwa na wanke bayi shima kamar yanda na saba, sannan na fara jan ruwa a rijiya na zuba a banbuna na Waki dana waje duk da dama ina da ruwan.
A lokacinne maman Ama ta fito, muka gaisa na tambayi lafiyar yara ina ?o?arin shigewa Wakina, dan na lura bakinta da magana sosai, niko banason wannan halayyar sam.
?ofar Waki na kawo risho Wina kamar yanda na saba na Wora ruwan zafi, yana tafasa na juye a filas na saka Wumamen tuwo shima, kwanikan dattin na zubasu a roba babba a nufina bayan mun karya saina haWa duka nayi.
Ina gama Wumama tuwo na juye a kula na kashe risho Win na zuba ruwan wanka abina.
Lokacin nake jiyo gulmar da Maman Ama keyi da mijinta daga kicin Winmu da ita kawai ke amfani dashi, danni tunda nazo gidanma ban taSa koda le?ashi ba balle akai ga amfani dashi.
Kaina naWan girgiza ina mamakin wai maza ma sun iya kananun magana, ni dai na wuce bayi nayo wanka nazo na shige Wakina kawai.
Yanda kukasan mara gaskiya haka naita ?umu-?umun saka kaya a cikin hijjabi, duk da nasan dai Yah Ahmad barcinsa ma yake, na gama ina tsaka da shafa mai ya farka, zaune ya tashi fusaka duk babu walwala, na Wan saci kallonsa na kauda idanuna ina shafa kwalli a idona.
Tashi yay ya fita bayan ya Wauki brush Winsa da ya sakama makilin akan madubi, hakan yasa na mi?e da azama nahau gyaran gadon, dan nasan maybe ya jima bai dawo Wakinba, ilai kuwa harnai shara ma da sauri-sauri bai shigo Winba, sai da ina kwashe ?ar ?urar dana tattarane ya dawo, matsa masa nai ya shigo ni kuma na fita zubar da sharan.
Koda na dawo bakina da nashi bai saSa ba, nagama jera abincin a gabansa, duk da dai kulan tuwon dana Wumama ne kawai sai filas Win shayi da kofi, sai ko guntun biredin jiya dake a leda da saurin sukarin da ya siyo gwangwani Waya, sai madara sacet uku nescafe guda uku shima duk a ledar.
Gani nai ya mi?e bayan ya Wora idonsa akan ledar biredin dana ajiye, ya Wauki wandonsa daya cire jiya ya ciri kuWi ya fita.
Da kallo kawai na iya binsa, danni wannan halayyar tasa tana damuna bata damuna, abinda yasa nace haka dama can na saba babu wata sha?uwa ta zaman hira ko abinda ya danganci hakan a tsakaninmu, nasan ko ba ?aramin abu bane ace yanzu da wuri mun saki jiki wa juna da yanda naga ma'aurata nayi, abinda yasa take damuna kuwa shine kaWaici, a gidan dai shi kaWai nasani, ko yaya ina bu?atar sassauci daga garesa kodan nima naji sanyi a raina, na tabbata da aunty Samina ya aura da ba'aga haka daga garesa ba, dan bazasuyi kalar wannan zamanba saidai na farinciki fiyema da yanda naga amarya da angoncan yau.........
 K wai tunanin mi kikeyi haka? .
Maganarsa aWan zafafe ta katseni daga dogon tunani na, bansan ya dawoba sam wlhy, ina fiki-fiki da idanu nace,  Ba komai .
Banza yaymin bai tankaba, hakan yasa nima na shiru na fara ?o?arin haWa masa shayin da akema shan dai-dai ruwa kawai.
Nasan tunda akwai tuwo bazai ci biredi ba, dan haka na saka masa tuwon na tura gabansa, niko na haWa tea Win nasha da biredin daya rage, na Wan Salla a wanda yaje ya siyo saboda wancan guntune.

Abinda ya bani mamaki koda muka gama karyawa yau bai fitaba, zamansa yay a gidan, sai ma waya da ya Wauka ya kira Yaya Mudan ya kawo masa wasu kaya zai yanka a gidan.
Ni dai ?ala banceba, sai dai zuciyata nata zungurata akan nai masa maganar wanka.
Na daWe ina mulmula maganar kafin da ?yar na iya fiddata,  Yaya ko zakai wanka tunda akwai sauran ruwan zafi a filas? .
Shiru banji ya amsaba, hakane ya sakani satar kallonsa, sai naga ashe ni yake kallo shima, jinai duk na daburce, dan kallon dai irin na kinma samin idon nan ne, to amma ya zanyi tunda nai suSutar baki.
Banyi zatoba naji yace,  HaWa ruwan .
Ai zumbur na mi?e kamar dama a Wofane nake, ina kallonsa ya kauda kai yana murmushi, da alama dai yanda nake a tsoracene ya bashi dariya shima.
Duk da ya kauda idonsa kar naga murmushin naji sanyi a raina sosai, dan na jima banga hakan daga garesa ba.
Ina dawowa daga kai masa ruwan na haWa wanke-wanke na fice abina gaban rijiya.
Ina ?o?arin farawa yazo ya gittani ya shiga bayi.

Kamar jirana maman Ama take sai gata itama ta fito dana wanke-wanken daga Waki tazo ta tsira kujera gefena ta fara.
Da farko tsokanar Amatullah na fara muna dariya, sai ta rage murya ?asa-?asa tana faWin,  Amarya anya kuwa wannan amaryar jiyan zamu dai-daita da ita? Babu wanda zaice gidanan ga yanda daren farkonki ya kasance saboda kunsan kanku daga ke har mai gidanki, amma ita jiya ihu taitaima mutane na rashin mutunci, ita ba budyrwa ba balle ace .
Sosai gabana ya faWi jin ta ambaci daren farkona, gefe kuma ina mamakin wannan saka ido irin na maman Ama, wato ita idonta na kammu ashe akan taji yaya mukai daren farko? Tab anya kuwa zaman gidannan bazai canja saloba?.
Ban samu bata amsa ba naji motsi a bayanmu, da sauri na waiga sai naga Yah Ahmad ne, da alama dai yama ji duk mi maman Ama ta faWa, dan wata uwar harara ya zabgamin yana ?aramin tsaki ya shige Waki.
Innalillahi kawai na iya ambato a raina, na kai kallona ga maman Ama dake cigaba da zabga surutu ita koma lura da yah Ahmad Win bataiba......
 Amarya wai yanaga kinyi shiru....?
Murmushin ya?e nayi ina girgiza mata kai,  Babu komai maman Ama, kawai dai banda abin faWane, ni kitsoma nakeson naje, nasan kuma Yaya bazai barni naje gidaba, ko akwai maiyi anan kusa? .
Nai maganar domin kauda surutanta marasa ma'ana.
Tace,  Eh to sai dai nan gidan matar Ali, ta iya kitso kam sosai wlhy, dolene kikayi oga sai yayi biyan da bai shiryaba .
Nanma Murmushi kawai nayi, hakan kuma yay dai-dai da sallamar Yah Mudanseer daga soro. Na gane muryarsa shiyyasa na amsa masa ina faWin  Ya Mudan ka shigo mana .
Ya shigo da sallama, ya gaida maman Ama ba tare da ya kalli inda muke ba ya shige Wakinmu.
Nima tashi nai na zubar da ruwa dan na gama sai tukunya, itama a tsaitsaye nai wankinta na kwashi kayan nabar maman Ama a wajen.
A Waki na iske Yah Mudan suna hira da Yah Ahmad, sai tsokanarsa yake yana murmushi, nima ina shiga ya dawo da tsokanarsa kaina, dariya kawai nayi na ajiye kwandon wanke-wanken dana Wora a tire ina gaidashi, a kuskure muka haWa ido da Yah Ahmad dake duba littafi turamen zani kusan shida ajiye a gabansa.
Babu shiri na Wauke kaina, shima sai ya ajiye buk Win yana kallon Mudanseer.
 Mudan zokaje can wajen kaWanyo mana cefane kafin ka wuce, dan yankannan zai iya Waukata dogon lokaci ban iya tashi nayo ba .
 To yayana Wan gidan Ayyah, angon ?anwata Umm-Ru ma na .
Ya ?arasa sunana da Wai-Wai saboda hararar da Yah Ahmad ya banka masa.
Fita yay yana dariya, Yah Ahmad yace,  Shashasha kazo ka amshi kuWin .
Daga bakin ?ofa yace karka damu akwai kuWi jikina, ?anwata mi za'a sayo? .
Kallon Yah Ahmad nayi dan nima dai bansan mi za'a sayo Winba tunda ba taSa tambayata yay ba idan zaiyo cefane shi, niko kullum abincina baya wuce taliya da mai da yaji saboda shegen kwaWaina, sai shinkafa da wake, ko dafa duka.
Shima da ya kalleni sai ya janye idonsa ya maida ga Yah Mudan Win, shine ya lissafa masa abinda zai sayo, ya mi?a masa Wari biyar yana cewa,  Ka ?ara da wannan tunda cefanen da yawa .
 A'a kabarsa yaya, akwai kuWin Winki da yaron malam ya bani yanzun nan zanzo nan, bara naje na dawo .
Yah Ahmad ya maida kuWinsa a aljihu, Yayinda Yah mudan ke ficewa shi kuma.
Ni dai duk ina zaune gefe ne ina saurarensu, tsarinsu na ?ara birgeni, dama can kowa yasan akwai sha?uwa mai ?arfi a tsakaninsu.

 Zo nan na tsinkayo muryar Yah Ahmad.
Kallonsa nayi, dan banyi zaton dani yake ba ganin dai muna zaune ba wani nesa sosai da juna ba, yanda ya tsatstsareni da idanu yasa na mi?e zuwa gabansa na tsugunna.
Yace,  zauna da ?yau .
Zaman kuwa nayi cikina na sake Wurar ruwan tsoro.
Kallona yay sosai ko ?yaftawa bayayi, ga fuskarsa babu alamun wasa yace,  Ina wasa da ke? .
Da sauri na girgiza masa kai idanuna na cika da ?walla, dan bansan mi nayi ba, sai matse hannuwana nake cikin na juna.
Ya cigaba da faWin,  Kinsan daga yau Winnan da nake miki magana, idan har na sake ganinki zaune da matarcan kuna wata doguwar hira bayan gaisuwa sai na miki shegen duka a gidannan, wato ma har labarin daren farko kika bata....?
Da sauri na girgiza masa kaina ina faWin,  Wlhy A'a Yaya, ALLAH ban taSa ba tunda nake .
 Ba gashi tana miki hirarba, ke har kinkai girman sanin akwai wani abu shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login