Showing 1 words to 3000 words out of 87750 words

Chapter 1 - GUDU DA WAIWAYE bilyn abdull

29 Jun 2024

13324

??ࡱ?>?? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????!

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1j0Table????????VData
???????????????????? P?
KSKS?1j????????rr?
?
?
?
?
?
??,?
?000000002$? l3>r?
?
00?
?
?
?
0q??
q0?
0q?
00?
?
 ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List ???0?M?i??????ԩ??>?????)O?lf?̇8?*???x?>?0?
??+fLahu?*_Typing=???_*




*_ B&?GUDU DA WAIWAYE.....!!_*
_(Shi ya kawo mugun zato)_




*_Bilyn Abdull ce>??


*_?AN DANO_*>?$?>?$?=? ?=? ?




*(1)*


MALAM Rabi'u Shema, cikakken bakatsine jinin rumawan asali da ALLAH ya azurta da wani sirrin ?yau mai fita da kwarjini.
Ya fitone da ga yankin karamar hukumar Dutsamma dake jihar katsina, a wani ?auye da ake kira Shema, danginsa uwa da uba duk sun fitone daga wannan yanki.
Sanadin ?addarar neman na kaine ta dalilin kasuwanci ya tsinci kansa a garin kano, shi kaWai ya fara zuwa kafin daga baya ya kawo matarsa mai suna iya ladi.
?a?ansu huWu a duniya, maza uku mace Waya.

A yanzu haka da shekaru suka shuWa gidan Malam Rabi'u ya zama family house mai Sangarori huWu.
Ginine irin na mutanen da, shiyyasa ya kasance gida babba da har ?a?ansa Uku duk suka sami gurbin zama da iyalansu a cikinsa.
A yanzu haka dai ALLAH ya azurtashi da jikoki daga tsatson waWannan ?a?a huWu da zasu iya kaiwa kusan ashirin da huWu, harda ?a?an ?arsa mace Marwa dake aure acan garin Dutsamma kuma guda biyu.

Duka ?a?an malam Rabi'u ALLAH baisa sunyi karatun boko ba har suka kai minzalin hankali, amma sunada ilimin addini gwargwadon iko.
Babban ciki mai suna Hamza shine ya fara auren matarsa ta farko Ru?ayya, wadda ya koma gida ya auro Wiyar zumu, wato Wiyar gwaggonsa ?anwar mahaifinsa.
Ru?ayya ta tare a kano tare da mijinta Hamza annan cikin gidansu, ya gina Wakuna biyune da bayi ya katange wajen, Ru?ayya tana samun soyayyarsa data iyayensa mai tsafta harma da ?annensa.
Sai da Ru?ayya ta shekara uku a gidan sannan ta samu ciki, bayan ya kai haihuwa ta haife Wiyarta mace wadda taci suna maryam.
Haihuwar Maryam da watanni biyu Muktar yazo da batun sake aure.
Hankalin Ru?ayya ya tashi ?ololuwa, hakama iyayensa suka nuna sam basu yardaba.
Yashiga damuwa sosai, saboda yanason Suwaiba, kuma harma sunyi al?awarin aure, da farko yaso ya ha?uran amma sai ya kasa, yaje can gida Shema ya sanar ma mahaifin Ru?ayya halin da ake ciki.
Mahaifin Ru?ayya yazo kano, inda ya wanke Ru?ayya da faWa tas, sannan ya koma nasiha a gareta, hakama iyayen Hamza ya samesu ya nuna musu suyi ha?uri su barsa tunda yanaso, da yaje gefe yana aikata abun banza gara ya auro yarinyar zaifi kwanciyar hankali.
Badan su iya ladi sun soba suka amince akai auren Suwaiba da Hamza.
Suwaiba dai asalin iyayenta ?an dawanau ne, amma yanzu suna nan zaune a cikin garin kano, bata da damuwa sam, dan tunda ta tare gidan Hamza batajin daWin kowa sai shi, iyayensa da ?an uwansa basa sonta, ?iri-?iri suke nuna mata fifiko akan Ru?ayya.
Danne zuciyarta tayi tamkar bata gani, takuma kwantar da hankalinta tana musu biyayya su duka, wannan halayyar tatace ta saka suka fara sassauta mata, har itama Ru?ayyar kanta.
Koda yaushe zakiga Maryam ma?ale da Suwaiba, dan tanada son yaran tsiya, tun Ru?ayya na ?wacewa bisa zugar matar Yusha'u harta hakura ganin Suwaiba bata taSa cutar da Maryam Winba, lokacin ma da Ru?ayya zata yaye maryam sai Suwaiba ta amsheta ta yayeta, tundaga wannan lokacin kuma zaman Maryam ya koma hannun Suwaiba.
Kawaicin Wan fari yasa Rukayya ta ?yale mata.
Cikin hikimar ALLAH kuma sai Suwaiba da Ru?ayya suka fara laulayin ciki a tare, Rukayya na biyu, Suwaiba na farko, tare sukaita laulayinsu har ALLAH ya saukesu lafiya, sai dai Ru?ayyace ta fara haihuwar Wiyarta mace, taci sunan Rahama, bayan kamar sati biyu dayin suna sai itama Suwaiba ta haihu, amma ita namijine.
Itama ranar suna yaronta yaci suna AHMAD, Suwaiba mutum ce mai azabar kawaici, sai yazam har akan Ahmad halayyarta na nan, dan sam yitake kamar ba Wantaba, dukda kuwa tana ?aunarsa sosai, wani lokacin tana zaune zaita kuka amma tai biris dashi, har sai Ru?ayya ta shigo ta Waukesa tana mata faWa, ko bashi nono sai Ru?ayyan ta tsaya a kanta wani lokacin.
Wannan kawaicin da takeyi mai tsanani a kansa yasaka Ru?ayya maida hankalin kula dashi da Rahama, sai suka taso tamkar wasu tagwaye, idan ka ganshi hannun Suwaiba to nono zaisha.
Maryam kam ta zama ?ar Wakin Suwaiba, itace tamkar uwarta, itama Ru?ayya tana kawaici akanta, dan bata faWar koda sunanta kamar yanda itama Suwaiba bata faWar sunan Ahmad.
Ahaka yaran suka fara wayo har zuwa yaye, sai zaman Ahmad ya koma wajen Ru?ayya gaba Waya, kamar yanda Maryam take hannun Suwaiba.
A wannan karon sai Ru?ayya ta fara samun ciki kafin Suwaiba, sai da cikinta yakai kusan wata bakwai sannan Suwaiba itama ta fara laulayi, a wannan haihuwarma dai Ru?ayya mace ta haifa, wadda taci suna Sakina.
Su Ahmad sunyi murna sosai an haifa musu ?anwa, sai nan nan suke da ita dukdama bawani wayone dasuba lokacin.
Bayan haihuwar Sakina da kusan wata ta?was itama Suwaiba ta haife ?arta mace, itama taci suna Raheenat.
?a?a zun fara cika gidan malam Muktar, dan haka sunayen iyayensu ya fara Suya, Ru?ayya ta koma Ayyah, Suwaiba kuma Gwaggo.
Tun daga kan Sakina Ayyah (Ru?ayya) bata sake haihuwaba, sai Gwaggo (Suwaiba) ce ta cigaba da haihuwa, tayi Mudanseer, Abubakar, Fa'iza, Sadiya, sai auta Zainab.
Daganan ne haihuwar ta tsaya itama, yaransu sun taso kansu a haWe, inba sanar maka akaiba baka taSa sanin ?a?an wance da wance, tare suka haWu wajen gina ?a?ansu a tarbiyya, sun gina gidansu bisa ?ya?ykyawan tsari mai birgewa duk da sheWancin kishin sauri da suke fuskanta lokuta da dama.

Sai ?anin Hamza mai suna Yusha'u, shima dai matarsa Waya da ?a?a biyu, shima a cikin gidan ya gina nashi Wakin matarsa ke zaune, shima sai ya ja katanga iya sashensa kamar yanda Hamza yayi, ya auri matarsa mai suna ?ausiyya (Gaje) kusan tare da auren yayansa hamza na biyu, hakanne ya saka Gaje Waukar kishin duniya ta aza akan Suwaiba tamkar mijinsh Waya, dan komai na auren Suwaiba yafi nata.
Taso saka ruWani a zaman Suwaiba da Ru?ayya, su haWe kai su ware Suwaiba a gidan, amma sai UBANGIJI ya hana hakan, babu irin munafircin da batai musu, sai yazam ko saSanin ya shigo tsakaninsu baya wani daWewa suke fahimtar juna.
Lokacin da ri?on Maryam ya dawo hannun Suwaiba ba ?aramin ba?in ciki Gaje ta shigaba, taita zuga Ru?ayya akan ta amshe Maryam, amma sai ALLAH bai ?addara hakanba.
Abinda kuma yazo ya sake haWa ?iyayyarsu Haihuwar namiji da Suwaiba tayi, wato Ahmad, dan kusan tare itama Gaje ta haihu dasu, sai dai itama mace ta samu kamar Ru?ayya, wadda taci suna Binta.
Nanma Gaje ta so ta cusama Ru?ayya ?iyayyar Ahmad sai hakan bai faruba, dan kuwa Ahmad ma sai ya dawo hannun Ru?ayyan gaba Waya.
Tunda Gaje ta fuskanci bazatai galabar Sata zaman Ru?ayya da Suwaiba ba sai ta koma kishi dasu gaba Waya, kullum burinta ta yaya zata ?untata musu kota haWasu faWa.
Sukam watsar da lamarinta sukayi tankar basusan da zamanta a gidanba.
Ahaka zaman nasu yaci gaba da tafiya har Ilyasu Wa na uku wajen su malam Rabi'u yayo nasa auren shima.

Ilyasu ya auro matarsa mai suna Sailuba, tunda Sailuba ta tare a gidan sai Gaje ta shiga jan ra'ayinta da cusa mata tsanar su Ru?ayya (Ayyah) a zuciya, a hankali itama abun ya fara tasiri a ranta, sun ware kansu su biyu, bakajin cikinsu sam a gidan, sannu a hankali sai suka fara jan ra'ayin mazansu ma.
Daga nan ne fa zumincin iyalan malam Rabi'u yaso fara tangal-tangal.
Hankalinsa ya tashi lokacin da ya fahimci daga inda matsalar ke neman fitowa, dan haka ya tara ?a?ansa duka huWu har Marwanatu autarsu da itama tai aure acan dutsamma.
Ta inda ya shiga ba tanan yake fitaba wajen banbamesu da masifa akan sheWancin matansu dake nan lalata zumincinsu.
Jikinsu kuma duk sai yayi sanyi, dan tabbas sun fahimci kuskurensu sosai, ha?uri sukaita bama iyayen nasu.
Iya Ladi tace ita sam bazata ha?ura ba sai Yusha'u da Ilyasu sun ?ara aure, danta fahimci matsalar daga wajen matansu take.
A take Ilyasu ya amince zai ?ara auren, amma Yusha'u sai ya bada ha?uri akan shifa baida ra'ayin sake mata bayan matarsa Gaje.
Iya Ladi tace aikuwa bai isaba, ?ara aure ya zamar masa tilas, tadai bashi lokaci yaje ya nema wadda taimar daga lokacin har tsawon shekara uku.

Kwanaki kaWan dayin wannan Zama, zancen ?ara auren Ilyasu ya taso, zai auri wata yarinya anan ?asan layinsu mai suna Zubaida.
Bayan Ilyasu ya ?ara aure a nanma sai Gaje taita tunzura Sailuba, sam zaman lafiya ya?i tsakanin matan Ilyasu saboda munafurcin Gaje.
Haka rayuwar ta cigaba da tafiya a wannan family, a cikin gida Waya har kawo yanzu da duk sun mallaki hankulansu, ?a?ansu duk sunyi girma, yayinda tsufa ya kama Malam Rabi'u sosai, hakama iya ladi, dukda dai ita Alhmdllh jikinta da ?wari tunda komai tana iyayima kanta.

Hamza talakane mai ?o?arin neman na yau da gobe, yanada wadatar zuci da bai amince ya zauna ro?oba, duk wahalar sana'a yana ?okarin ganin yayi ya samawa iyalansa abinci, da abinda zai kula da iliminsu, dan ya tashi zuciyarsa nason ?a?ansa suyi karatun boko, amma ga sauran ?an uwansa sam ba haka baneba, sun tsani ilimin boko, a ganinsu watsa tarbiyyar yarane kawai, inda yana da kyau da iyayensu suma sun sakasu ai..
Hamza yasha zaunar dasu ya fahimtar dasu banbancin zamanin yanzu da nasu daya shuWe, sai dai sam sun?i fahimtarsa, hakanne ya sakashi ?yalesu kawai.
Shi ?a?ansa Suna zuwa makarantar boko ta gwamnati tamkar sauran yara, sannan da yamma suje islamiyya, da dare suje allo.

Rayuwa ta shuWa inda malam Hamza (Baba) ya fara aurar da ?a?ansa, Maryam ita aka fara kaiwa Wakin miji, sai Rahama da suka tashi sa'anni da Ahmad, daga nan sai Raheenatu.
Shima Yusha'u ya aurar da Binta, wanda bayan bikin da kwanaki kaWan yace zai kara aure.
Tashin hankali kenan, da ga mama Gaje, wadda tai tsalle ta dire akan bai isaba, ita tafi ?arfin zama da kishiya wlhy.
Rigima tayi rigima har takai Yusha'u ya saki Gaje da cikinta Wan wata bakwai.
Wannan shine sanadin barin Gaje gidan, shikuma yayo aurensa.
Daga nanne suka sami zaman lafiya, kowa ya koma mutunta Wan uwansa a gidan.
Amaryar Yusha'u ta sinkuto masa Wiya mace bayan shekara Waya, wadda taci suna Umm-Rumana.

?a?an Baba Hamza mata daya aurar Dukansu iyakarsu sakandire aji uku yake musu auren, dan haka Ahmad ne ya fara wuce aji uku na sakandire a gidansu.
Ahmad ?ya?y?yawan yaro mai cikar halittar asalin rumawan katsinawa, komai nasa mahaifinsane, yanada ?wazo a makaranta ga rashin hayaniya, dan sam da wahala kaji ance ga abokin faWansa, inhar kaga yayi faWa to ankaisa ma?urane, dan yanada zafin zuciya idan aka kaishi ?arshe, sannan idan yay fushi da abu Ayyah ce kawai ke iya lankwasashi cikin sau?i.
Dan Ahmad Wan gatan Ayyah ne sosai, duk abinda kaga Ahmad ya nema ya rasa sai dai idan Ayyah bata da ?arfin siyensa, shima kuma saitayi ?okarin saya masa makamancinsa, harya fara zama saurayi komai nashi yana Wakinta, tsakaninsa da mahaifiyarsa kuwa gaisuwace kawai, dan kallonsa ma bata iyayi saboda kunyar Wan fari.
Ya daWe baisan ba Ayyah ce ta haifesa ba, da yasani kuman ma bai damuba, abinda kawai ke bashi mamaki kawaicin mahaifiyarsu, dan sam bata sakewa dashi, tun abun bai damunsa harya Wan fara damunsa, amma daya ?ara hankali sai ya fuskanci ba sonshi bane batayi kawai al'adace irinta hausawa, tunda itama Ayyah ai bata kula yayarsu Maryam, komai sai gwaggo.

Tun Ahmad na sakandire aji Waya suka haWu da Samina, an tashi makaranta sun nufo gida shi da su maryam sai suka iske yara na damben faWa a wani lungu.
Maryam tayi ?o?arin rabasu amma ta gaza, hakan yasa Ahmad Waukar ?ar bulala ya tsutstsula musu a Wuwawu, dole suka rabu kowa na shafa wajen yana kuka.
Yarinya Waya a cikinsu sai ta maido faWan akan Ahmad daya dokesu, tsayawa yay kawai yana kallonta da mamaki, dan alokacin shekarun nata bazasu gaza bakwai ba, inma sun wuce sai dai ?an wattani.
Kuka take kashirSan akan saita rama dukan da yay musu, ta kama ?asan rigarsa ta ri?e tana kai masa duka da Wan hannunta.
Shi dariyama ta bashi, dan haka ya tsaya yana kallonta yanayi, ganin da gaske take sai Rahama ta kamata ta janye tana dungure mata kai, nanko yarinya takuma daddagewa ta fasa musu kuka harda zagi.
Sunyi mamakin rashin kunyarta, suka wuce suka barta tana cigaba da zaginsu.
Washe gari sun taho makaranta suka gamu da yarinyar jiya da ko sunanta basu saniba, tana ?yalla ido taga Ahmad saita samu dutse ta jefa masa, aiko sai akan goshinsa, kafin kace kwabo sai jini.
Dole aka kaisa ?yamiz daga nan makaranta, yarinyar kuwa ta tsere gida basu sake ganintaba.
Bayan kwana huWu Ahmad ya samu sau?i ya koma zuwa makaranta, a randa ya koma yakuma yin gamo da yarinyar nan a hanya ana faWa da ita.
Tsayawa kawai yay yana kallonta, ya kula batajin magana sam, tana ganinsa ta kwasa da gudu zata tsere, amma saiya cafkota, kuka ta saka masa da magiyar yayi ha?uri.
Shiko ya zare mata idanu yana faWin, saiya rama zubar masa da jini da tayi.
Sosai take kuka tana tsalle da bashi ha?uri, shiko ya tsaya kawai yana kallonta.
Ganin bazata nutsuba yasashi fadin,  Kinga nutsu na fasa ramawar .
Tsayawa tai tana share hawayenta, tace,  Da gaske ka ha?ura? .
Kansa ya Waga mata alamar eh.
Hakan ne yasa ta nutsu, sai kuma takai hannu tana taSa masa ciwonsa inda aka saka bandejin, dukta marairaice alamar jin tausayinsa.
Hannun nata ya janye yana murmushi, yace,  Kinga ai ya warke, yaya sunanki? .
 Samina ta faWa har yanzu hankalinta nakan goshin nasa data fasa.
 Suna mai daWi ya faWa yana mi?ewa ri?e da hannunta, cikin makaranta suka karasa yana tambayarta ajinsu, sashen ?an firamari ya kaita, saida ya kaita har cikin aji, ya Wauki naira Waya ta ?wandala ya bata a cikin kuWin taransa naira uku da Ayyah ta bashi.

Tun daga wannan ranar sai yazam kullum Samina saita zo wajen Ahmad, tun su Rahama na mangareta har suka bari, dan sha?uwace ta fara shiga tsakaninsu a hankali, harma takai ga Ahmad yasan gidansu Samina, dan anguwarsu Waya, sai dai ba layinsu Wayaba, tsakanin makarantar su Ahmad da gidansu Samina babu nisa, shiko Ahmad gidansu da akwai Wan nisa da makarantar.
Haka suka kasance a tare, idan Samina ta taho makaranta bata shiga sai ta jira Ahmad yazo, dayake makarantar firamare din kusa take da sakandire Win, shikuma shine zai kama hannunta ya rakata har ajinsu yakuma cire ?wandala ya bata a kuWinsa na tara.
Sha?uwar dake tsakaninsuce tasa har Ahmad yasan gidansu Samina, wadda ashe bai saniba ?ar uwarsace ta jini.
Dan kuwa Samina Wiyar Mama Gaje ce tsohuwar matar Yusha'u ?anin Hamza daya saki da ciki.
Ashe bayan fitowarta ta haifi Samina sai tai aure a can garin Bauci, kuma da Samina ta tafi sannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login