Showing 66001 words to 69000 words out of 87802 words

Chapter 23 - SAKACI BY MUGIRAT MUSA

05 Jul 2024

4248

hangosu domin rigar data saka ta matseta sosai, kwance tayi rigiggine saman gadon ta kishingid'a bayanta akan pillow tana game da phone d'inta tana murmushi k'unshe afuskarta, game d'in tayi mata dad'i sosai babu jimawa saiga sallamar Yaseer ya shigo yana neman ajiyar da yayi cikin drower amsa masa tayi ta taso tace"yah Yaseer ko kayi mantuwa ne?".

"eh file na manta dashi".

"OK to bari in duba maka cikin drower".

"to my Fauzee".

Fauzeeya ta gurfana k'asa ta duk'a tana dudduba masa file d'in Yaseer dake gab da duk ya shagala da kallon surar jikinta musamman boob's d'inta da yake hango nipples d'inta jajir dasu, wani irin shauk'in so da buk'atarta ne yake firgarsa zuwa gareta saida ta bud'e kusan drower uku ana hud'u taci karo da file d'in ta d'auko ta mik'a masa, ya amsa tareda jayo hannunta suka zazzauna saman gadon kallon sha'awa yakeyi mata ita kuma bata gane ba can dai ta furta cewa"ga file d'in mana ka tashi ka wuce".

Cikin mutuwar jiki yace mata"bazan iya komawa ba har saina sauke abinda nakeji ".Fauzeeya ta dubesa tace"mi kakeji hubby?".

"bari in nuna miki abinda nakeni".Yana rufe bakinsa ya kaiwa nonuwanta shafa yana lumshe fararen idanunsa alamar yana jin dad'i ita kuma tace"bazaka bari har ka dawo ba"."Bazan iya hakura ba sai nayi ".Mammatsasu ya dingayi cikin rigarta tuna tana wani b'ata fuska har ya fara kashe mata jiki da salonsa cire mata rigar yayi saiga boob's d'inta sun bayyana abra, ahankali yasa hannu ya zare bra d'in ya sanya bakinsa yana tsotsar nipple d'inta d'ayan yana cika hannunsa yana matsawa, wani irin rikitaccen dad'i ne ya ziyarci sassan jikinta da k'wak'walwarta ta k'ara bankaro masa k'irjinta tana nishin dad'i hmmmmmm hmmmmmm hmmmmmm, sun jima suna rikitawa juna lissafi tareda aikawa junansu zazzafan sak'onni a k'ank'anin lokaci suka fice ahayyacinsu.

Sun lugwigwita sassan jikinsu da sarrafawa cikin matuk'ar k'warewa da salo sannan suka fara biyan buk'atar juna cikin marari da shauk'in soyayya, sun dad'e suna abu guda daga k'arshe suka dawo cikin natsuwarsu suka fad'a cikin bathroom sukayi wankan tsarki suka fito, mai kawai ya shafa ya mayarda kayan jikinsa ya d'auki file d'in ya fice daga cikin room d'inta, itama bata sake yin wata kwalliya ba rigarta kawai ta zura ta koma tayi kwanciyarta saman hamshak'in gadonta cikin matuk'ar farin ciki da nishadin kasantuwarta da mijinta ayanzu juye juye ta kamayi saman gadon tana tunanin duk wani motsinsu a d'azu.

*TUSHEN LABARI*

Fauzeeya ta kasance d'iyar Malam Labaran da matarsa Latifa da akayi musu auren zumunci domin iyayensu su k'ara k'arfafa zumuncin dake tsakaninsu, duk da ya kasance sunyi tsantsar soyayya kafin su auri junansu domin soyayyarsu ta samo asali ne tun yara suka shak'u da juna, shak'uwar ce ta rikid'e ta zamo soyayyar gaskiya da tsagwaron k'auna mai wuyar kwatance.
Ganin zuciyarsu ta aminta da juna ya k'arfafawa iyayensu suka had'asu aure bayan sunyi aure hakan baisa suka daina kulawa da juna ba da kuma tafiyar da rayuwar aurensu cikin so, tausayi, soyayyar gaskiya, shak'uwa, da yarda, duk wani kirki gwargwado Latifa tana yi masa domin tana matuk'ar gudun b'acin ransa aduniya babu abinda ta tsana fiyeda b'acin ransa ko bak'in cikinsa.
Shiyasa suke kaffa -kaffa da taka tsan-tsan da juna saboda suna gudun abinda zai kawo musu cikas ko rashin jituwa atsakaninsu, shiyasa basu tab'a samun sab'ani ba domin Latifa ta iya kaffa kaffa da mijinta, haka dai suka cigaba da gudanar da rayuwar aurensu cikin salama da tsantsar k'auna har ubangiji Allah ya bawa Latifa ciki murna da tsantsar farin ciki afuskokinsu ya wuce misali...........

💍💍💍💍💍💍
*SAKACI*
💍💍💍💍💍💍
💍💍💍💍💍
💍💍💍💍
💍💍💍
💍💍
💍

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*®✍🏻
{Onward together}


*WRITTEN BY MUGIRAT MUSA*

*Dedicated to*
*Sa'adatu Basheer Aliyu*.

_Special gift to Haruna Umar._

*PAGE 39*


Cikin so da tsantsar tarairaya Labaran ya cigaba da bata kulawa na musamman saboda burinsa bai wuce ace ta haihuwa cikin k'oshin lafiya, duk da tanada ciki baisa ta nuna ragganci da son jiki ba duk wasu ayyukan gida ita keyi abinta da kanta saboda cikinta bamai laulayi bane sosai, Labaran da kansa yaje ya gayawa iyayensu matarsa tana d'auke da ciki zo kuga murna da annashuwa afuskokin wad'annan bayin Allah yafi gaban in misalta muku.
Haka dai suka cigaba da rainon cikin Latifa domin har daga gidansu akeyi mata aiken kayan marmari da abubuwan dake gina garkuwar jikin d'an Adam, gidan iyayen Labaran suma ba'a barsu abaya ba wurin k'yautatawa surukarsu saboda ba k'aramar soyayya suke yiwa Latifa ba.
Haka dai rayuwar ta cigaba da tafiya mutuwa tana k'ara kusantomu kwanakinmu aduniya suna ragewa,har cikin Latifa ya tsufa ya isa haihuwa tun lokacin da cikinta ya isa haihuwa Iya Kulu ta tattaro kayanta gaba d'aya ta tare agidan d'anta Labaran, tana dawowa bada dad'ewa cikin hukuncin Allah aranar juma'a ta haifi santaleliyar d'iyarta k'yak'k'yawar gaske son kowa k'in wanda ya rasa jin Latifa ta haihuwa 'yan uwa da abokan arzik'i suka yita zuwa barka da ganin jaririya,jaririyar akwai farin jinin mutane nan mak'wabta sukayita tururuwar ganin jaririya tubarkallah da ita tubul tubul k'atanya da ita.
Sati yana zagoyawa ranar juma'a jaririya taci suna Fauzeeya hmmm masha Allah yarinya tayi tagomashi, domin sun samu k'yaututtuka da dama awurin 'yan uwa da abokan arzik'i kayan jaririya akwati guda wani shahararren mai kud'i ya kawo domin asakawa Fauzeeya sannan yaba baba Labaran k'yautar kud'i dubu d'ari domin yaja jari aranar shida Latifa sun kasance cikin matuk'ar farin ciki da murna fiyeda tunanin mai karatu, ko ragunan da aka yanka asunanta tirka-tirka ne sun k'oshi bulbul dasu, komai anyi cikin wadata da rufin asiri ko abinci da waina gasunan birjik ako'ina mata da kansu suke zuwa su d'iba suci, anyi taro cikin lumana kowa yaci yasha yayi addu'ar ubangiji ya raya baby Fauzeeya ya sanya mata albarka sannu ahankali mata da yaransu suka dinga watsewa suna zuwa gidajen mazajensu, har ta kai ta kawo duk sun watse babu mace ko d'aya sai Iya Kulu mahaifiyar baba Labaran.
Itace ta cigaba da kulawa da mai jefo tana mata wanka da ruwan zafi yadda zata gasu sosai jikinta yayi k'arfi, cikin haka ne Latifa ta warke garau ta dinga rainon k'yak'k'yawar d'iyarta baba Labaran yana k'ok'ari wurin ganin ya bawa iyalinsa kulawa dayi musu duk wata hidimar daya dace.
Bayan wani lokaci Iya Kulu ganin Latifa tayi watanni uku da haihuwa itada d'iyarta sunyi bulbul sunyi k'iba, shiyasa Iya Kulu ta fara tattara kayanta tsab tana kaiwa gidan mijinta ahankali tana ajewa, da Latifa taga tana kwashe tufafinta ta tambayeta dalili Iya Kulu bata b'oye mata ba tace gidan mijinta zata koma tun anan Latifa ta fara rok'onta akan ta k'ara sati biyu, Iya Kulu tace ina batasan da wannan zancen ba koda baba Labaran ya dawo ya iske tana batun barin gidan, tambayarta yayi ina zataje tace gidan mahaifinsa zata koma baba Labaran yace mata tunda mahaifinsa ya rasu ta dawo nan ta cigaba da zama dasu bai kamata tana kwana ita kad'ai cikin gidan ba, Iya Kulu ta sanar masa aiba ita kad'ai take kwana ba akwai matasan yara maza da mace guda diyan mak'wabta ne da suke tayani barci.
Baba Labaran ya gamsu da maganarta kud'i ya ciro a aljihunsa ya bata sannan kuma ya d'auko k'atanyar leda ya mik'a mata, Iya Kulu ta amsa ta dinga sanya masa albarka Latifa d'aki ta shiga ta d'auko leda cikeda sabulun wanki dana wanka ta bata harda turmin zane ciki, amsawa Iya Kulu tayi ta dinga suburbod'o mata albarka saida ta d'auki jikanyarta Fauzeeya cikin so da tsantsar k'aunarta tace ubangiji ya haskaka rayuwarki yasa ki zamo abar alfahari cikin al'umma,ak'ark'arshin zuciyarsu suka amsa da amin Iya bata tsaya dogon surutu ba taja k'afafunta ta fice daga cikin gidan ta nufi gidanta dayake babu nisa daga nan zuwa can babu jimawa ta isa tsakiyar filin gidanta.
********************** *BAYAN WATANNI TAKWAS*
Alokacin tuni Fauzeeya ta girma ta iya tafiya tana zuwa ko'ina saboda ta iya tafiya da wuri, iyayenta sonta sukeyi kamar tsokar miya akowane lokaci idan mahaifinta ya fita ya dawo saiya siyo mata kayan sawa dana mak'ulashe,ita kuma Latifa akowane lokaci cikin gyara mata jiki takeyi tana sanya mata tufafi masu k'ara haskata cikin haka ne farin jininta ya dinga bayyana awurin mutane domin kowa yanason d'aukarta amma ina Fauzeeya shegen k'yuya ne da ita.
Zamansu sukeyi cikin amana da tsantsar soyayyar gaskiya suke tafiyar da rayuwar aurensu wanda alokaci guda idan ka kawo musu ziyara, kaga yadda suke tarairayar juna da haba haba sai sun baka sha'awa da burgewa, kullum idan baba Labaran yana gida suna nan mak'ale da juna kamar zasu cinye junansu akan tsantsar k'auna da *SOYAYYAR GASKIYA*.

Tafiya tayi tafiya har Fauzeeya ta shekara uku Latifa bata sake haihuwa ba ganin haka ne yasa baba Labaran ya dinga amso mata magungunan da zata sha ta samu ciki iri iri kala kala, tun daga na gargajiya har na asibiti amma dayake ubangiji shine mabuwayin sarki mai aikata duk abinda yakeso alokacin daya gadama babu maice saboda mi? Tunda ya fahimci bata samu ciki ba baba Labaran ya fito ya nuna mata shifa haihuwa yakeso,jikin Latifa yayi matuk'ar sanyi cikin zullumi tace masa ai haihuwa ta Allah ce shike badawa ba ita zata bawa kanta ba, baba Labaran ganin bata d'auki maganartashi da muhimmanci ba shiyasa ya harzuk'a zuciyarsa ta kawo awuya wani irin d'aci da tururin bak'in ciki ya tokare masa a k'irji jijiyoyin kansa suka mik'e tsaye b'acin rai ya bayyana k'arara afuskarsa dak'yar yace mata shifa aure zai k'ara d'iya guda bata isarsa, duk da maganarsa ta daki k'ahon zuciyarta zafin zuciya ne ya bayyana afuskarta amma sai tayi k'ok'arin b'oye damuwarta numfashi taja tace babu komai ubangiji ya tabbatar da abinda yafi Alkhairi.

Baba Labaran ya banka mata harara yace ko bakice ubangiji ya sanya alkhairi ba sanyawa zaiyi domin aure Alkhairi ne, Latifa ta noce kanta kasa bak'in ciki cunkushe cikin ranta wani irin tururin zafi da k'una zuciyarta keyi dak'yar ta bud'i baki tace "naji ubangiji ya nuna mana lokacin lafiya".

Baba Labaran saida ya saka mata bak'ak'en maganganu masu zafi azuciya sannan yaja k'afafunsa ya fice daga cikin gidan fuskarsa akumbure, kamar kububuwa yana wucewa Latifa ta fashe da rikitaccen kuka mai ban tausayi da tsuma zuciyar mai sauraro Fauzeeya dake zaune k'asa tana wasa ganin mahaifiyarta tana kuka yasa ta taso da gudu ta fad'a ajikin mahaifiyarta ta fashe da kuka, Latifa ta k'ank'ameta cikin matuk'ar k'aunar d'iyarta ta rasa abinda yakeyi mata dad'i aduniya gwamma ace ta mutu data riski wannan halin data tsinci kanta acikinsa!.

Tun daga wannan lokacin Latifa ta fara fuskantar k'alubalen rayuwa da tsantsar bak'in cikin rayuwa, saboda zama guda baba Labaran ya juya mata baya itada d'iyarta Fauzeeya tareda nuna musu tsamgwama, hantara, k'yara da tsantsar *RASHIN SO* cikin haka ne Latifa duk ta rame ta fice daga cikin kammaninta kallo d'aya zakayi mata ka gane tana cikin k'unci da tashin hankali arayuwa.
Baba Labaran ya fara neman wata bazawara a wata unguwar daban sunan bazawarar shine Maimuna ana mata lak'abi da Munari, yana fara nemanta da aure soyayya mai k'arfi ta wanzu atsakaninsu ta yadda d'aya bazai iya rayuwa batare da yaji muryar wani ba,baba Labaran ganin ta amince dashi yasa yace ta gayawa iyayenta zai turo magabatansa atsaida lokacin aurensu Munari tayi matuk'ar farin ciki da wannan maganar har cikin zuciyarta, ranar nan da farin ciki suka rabuda juna cikin nishad'i da son kasancewarsu ma'aurata.

Baba Labaran yana komawa gida yayi wanka ya shirya cikin tufafinsa masu dama ya tafi gidan abokinsa Safwan domin ya sanar masa ya samu ya samu matar aure, yana isa bakin k'ofar gidan yasa akayi masa sallama da Safwan babu jimawa saiga Safwan ya fito daga cikin gidan yabashi hannu sukayi musabaha da juna, can baba Labaran ya jaye hannunsa ya fad'a masa ya samu matar aure Safwan ya tambayesa d'iyar gidan waye? Baba Labaran ya gaya yayi masa kwatancenta da siffanta masa kammaninta, jin sunanta Munari yasa Safwan yayi saurin kallonsa afirgice cikin matuk'ar damuwa yace"anyah Labaran kasan ko wa cece Munari da kake muradin aurenta!? ".

Baba Labaran yayi ajiyar numfashi yace"bansan wa cece ita ba ka gayamin mana".

Safwan ya gyara tsayuwarsa tareda sassauta muryarsa yace"yanzu kuwa zan baka ainahin labarinta ka chanza tunani yarinyar nan bata dace dakai ba".

*WA CECE MUNARI*

Munari d'iya ce ga Almu da Inna Zahira wadda akewa lak'abi da Ladiyo asalinsu 'yan Geza ne dake k'ark'ashin jahar kebbi ,malam Almu ya kasance shahararren malami mai tarin ilmin addini yanada d'alibban dayake koyarwa abakin k'ofar gidansa mutum mai dattako da halin girma mutum ne wanda yasan darajar mutane da kimar d'an Adam, amma ubangiji bai bashi mata ta gari ba saboda Inna Ladiyo mace ce wadda batada mutunci ko kad'an arayuwarta bata ganin kowa da gashi akai sai ita, kuma duk wani dangi k'wai da kwarkwata na malam Almu yasan batada mutunci komai nata cikin matuk'ar rashin hankali takeyinsa, shiyasa ba kasafai suke zuwa gidansa saida wani kwakkwaran dalili mai k'arfi, dayake malam mutum ne mara son fitina da tashin hankali shiyasa basu tab'a samun sab'ani ba duk abinda takeyi saida ya kawo idanu ya zuba mata, ganin baya shiga sha'aninta shiyasa take k'ara k'aimi wurin tozarta mak'wabta da mutane in tak'aice maka kaf unguwarsu gaba d'aya batada abokiyar kirki domin babu mai rab'arta adalilin mugun halayyarta.
Haka dai rayuwar gidansu ta cigaba da tafiya cikin rashin girmamawa da walak'anci, haka tazo ta haifi santaleliyar d'iyarta Maimuna wadda suke kira da Munari wadda babu inda ta baro halin mahaifiyarta shiyasa ta zamo photo copyn Inna Ladiyo, itama haka ta taso tana koyon d'abi'ar mahaifiyarta harma taso ta zarce Inna Ladiyo.
Ko acikin unguwarsu babu mai zuwa wurin Inna Ladiyo itama bata zuwa wurin kowa domin susan halinta ba mutunci ne da ita ba kowa tana iya yagawa rigar mutunci, komai tsufanka komai darajarka bata duba da la'akari da wannan shiyasa kowace mace ta kafe k'afafunta agidan mijinta.
Tafiya tayi tafiya har Munari ta zamo cikakkiyar budurwa ta isa aure ganin ta mallaki hankalin kanta yasa malam Almu ya zab'a mata d'alibinsa Nuhu amatsayin mijin aure, itada uwar suka kafe da turjewa akan Munari batason Nuhu malam dayake tsayayyen namiji ne agidansa idan yayi magana baya chanzawa shiyasa shima ya kafe akan saita auri Nuhu, in gaya maka kafin ayi aurenta da Nuhu harda guduwa tayi malam yasa akayi cigiya aka kamota aranar bai bari gari ya waye ba ya d'aura aurenta da Nuhu akan mafi k'arancin sadaki dubu sha biyar, Munari sai risgar kukanta takeyi tana fisge fisge da ifface ifface tana kiran mahaifinta baya sonta ya cuceta ya had'ata aure da wanda bataso, uwar ma tayata kururuwa takeyi tana zagin malam tareda tsine masa albarka...........

💍💍💍💍💍💍
*SAKACI*
💍💍💍💍💍💍
💍💍💍💍💍
💍💍💍💍
💍💍💍
💍💍
💍

*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*®✍🏻
{Onward together}


*WRITTEN BY MUGIRAT MUSA*

*Dedicated to*
*Sa'adatu Basheer Aliyu*.

_Special gift to Haruna Umar._

*PAGE 40*


Shidai malam bai kula da haukarsu ba k'arshe ma sance jikinsa yayi ahankali yaje yana gaggaisawa da wad'anda suka halarcin d'aurin Munari, su kuwa k'unshewa ad'aki sukayi sunata kukan takaici da k'unar zuciya babu mai iya lallashin d'aya dak'yar dai Inna Ladiyo ta had'iye kukanta ta dinga bubbuga bayanta cikin lallashi tana gaya mata kalamai masu dad'i, ajiyar zuciya da shassheka takeyi kad'an kad'an har tazo ta hak'ura tayi shiru domin ta tabbatar ko hawayenta zasu k'are malam bazai tab'a warware aurenta da Nuhu ba, jugum sukayi babu annuri k'unshe afuskarsu tsantsar damuwa da bak'in ciki ne ya kwaranya cikin jini da gangar jikinsu..
Da dare bayan sallar isha'i malam Almu ya shigo da mata cikin gidan wad'anda zasu kai Munari gidan mijinta Nuhu, saida yayi mata nasiha mai ratsa b'argon jiki da rikita k'wak'walwar d'an Adam, hawaye masu zafi sai sintiri sukeyi afuskarta kamar teku da kansa ya bada umurnin tsoffin matan su wuce da ita gidan mijinta, gigitacciyar k'ara ta saki ta k'ank'ame jikin mahaifiyarta dak'yar matan suka b'an'bareta ajikin Inna Ladiyo sai kuwwa takeyi tana cewa wayyo taga bane taga mugun abu! 😂.
Janta sukayi da k'arfi suka fitar da ita daga cikin tsakiyar filin gidan saboda sun lura tanada taurin kunne da kafewa, mota d'aya aka kawo musu domin malam tuni yayiwa Nuhu magana bayason wani kwashe kwashen mototi da yawa, hakan ne yasa Nuhu ya turo mota k'waya tak wadda zata d'auki amarya da 'yan k'awayenta, suna shiga ciki suka zazzauna tareda danne Munari kada tayi musu tab'ara da hauka cikin mota tasa suji kunya, tadda motar akayi aka nufi hanyar zuwa gidan Nuhu wanda yake gwargwado yanada rufin asiri da wadatar zuci.

Ayadda muka samu labari tun lokacin da Nuhu ya auri Munari take shuka masa tijara da rashin mutunci iri iri daban daban, kullum kullum cikin musgunawa rayuwarsa takeyi saboda aduniya babu abinda ta tsana fiye dashi, tun Nuhu yana hak'uri da juriya da halayyarta har yazo ya gaji hak'urinsa ya k'are yayi mata saki d'aya ta koma gidansu,aranar data jewa malam da takardar saki saida ya jibgi d'iyar banza yana fad'a kamar 'yan hanjinsa zasu fito fili daga uwar har d'iyar lab'ewa sukayi cikin d'aki fargaba da tsantsar zullumi ya shimfid'u afuskokinsu domin tun ranar malam yake bai tab'a ko yiwa Munari fad'a ba bale ya daketa, saida yayi fad'an ya gaji asuk'e yake sannan yaja k'afafunsa ya nufi wurin d'alibbansa .

Safwan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login