Showing 36001 words to 39000 words out of 81703 words

Chapter 13 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

40

ka kawo min?"

Ya sosa kai ya ce "E, yana da daWin ?amshi ne"

"Ya maka ?amshi sai ka ce ta sammin ko Muntari?" Na tambaya ina tsatsaresa da ido, na san halin shi sarai hakan ya aikata.

"Kyauta ce dai Hadiza mene na jan magana?"

"Muntari saurara ka ji, ai Inya ba ta da turaren da za ta bani a duniya don a wajena ta san turare ta san muhimmanci da mutuncinsa, ko ka ji ubanta mai facin taya na ?amshi ne?, Muntari Ni na yi wa Inya sutura tun tana jinjira har ka gani ka aura, ni kuwa da suturata ka ganni a gidan ubana masanin addini kuma mai dukiya a ?araye ka aura, to yanzu ?ar gidan me facin taya ce za ta ba ni abin da zan yi amfani da shi?, Ina jin sai dai ko na ba ta sadaka ko Muntari?" Na ce ina tsaresa da ido, abin ya bala'in ?ona min rai, har Inya ce za ta bani turare, hana rantsuwa turarukan da nake amfani da su a rana sun yi kala goma, har bayan kunne da tsakankanin yatsuna ?amshi suke.

"Hadiza ke dai na kula yanzu ba a miki abin arzi?i, Allah Ya kyauta" ya ce yana fita. Na ja tsaki cike da takaici karatun da ban ?arasa ba ke nan har aka yi kiran azahar. Nadiya da gudunta ta faWo ta ru?un?ume ni tana murna ta ce "Amma Anty Inya ta dawo, yanzu na ganta" na Wan yi murmushi na ce "cikani to sarkin kauWi" na ce ina dariya.

Na ja hannunsu ita da Bahijja na zaunar akan gadon.

"Amma ya na ga Anty Inya ta fito daga sashen kusa da na Abba, ta canza Waki ne?" Bahijja ta ce sounding curious.

"E, ba na son tambaya, Bahijja, Nadiya magana zamu yi mai muhimmanci"

"To Amma" suka haWa baki.

Na ja ajiyar zuciya na ce "kun ga ilimi shi ne fitila,haske kuma gishirin zaman duniya, duk wanda bai yi karatu ba a rayuwar nan ya tafka asara,ilimin addini shi ne gaba, kun ga wanda ba ya sallah ba ya karatun Qur'ani, ba ya azkar lallai da wuya ne in bai ga Sacin rai da ba?in ciki ba, ?arshen ta ma ya shiga wuta, ilimin boko kuwa ado ne, wanda bai iya ba sunansa ba?auye, don haka ku dage ku yi karatu, yanzu ba lokacin wasa ba ne, ku dage da karatu lokacin hutu da wasa na zuwa kun ji, Nadiya ki dage da azkar na safe da maraice na sanki da shegen wasa,mutum in yana azkar duk wani mugun abu ba ya kusantar shi, aljani, mayu, mugayen mutane, da mugayen dabbobi duk Allah na tsaresa daga sharrinsu"

"Amma har da dodo" Nadiya ta ce,alamu jikinta ya yi sanyi, don akwai ta da tsoro.

"?warai" na ce ina dubansu.

"Ya Bahijja zo mu je mu yi alwala da sallah mu shirya islamiyya, Ni bana son na shiga wuta" Nadiya ta ce kamar ta yi kuka.

"In sha Allahu ba za ku shiga wuta ba yarana ?an albarka, Ubangiji Allah Ya baku duniya da babban rabo a lahira, Allah Ya albarkaci rayuwarku, ku je ku shirya makaranta ku ci abinci."

Bayan mun yi sallar magariba jawo yarana na yi duk Win su har da Tasleem muka sake sabon azkar, muka yi karatun Qur'ani sannan na yi musu tarihi har aka yi sallar Isha'i muna zaune kan abin sallah. Bayan mun idar suka fidda home work Win su muka yi tare, muka ci sassau?an abinci kana muka nufi parlor, Tom and jerry suka kalla na mintina kafin na ja su da kaina na kai su Waki, na tofe su da addu'a na kashe musu fitila. ?aki na koma na shiga wanka, na shafe ko ina na jikina da turare haWaWWu masu daWin ?amshi, na ja tsaki tuna wa da na yi da abin da Alhaji ya kawo min, sai a lokacin na tuna ma ya ce yana nemana kuma da Allah ya haWa, sai na saka doguwar rigar abaya saman kayan baccin da na Waura na saka hula tare da zira takalmi na fita,a hankali na tura ?ofar parlorn nasa ba ka jin ?arar komai sai tv da sanyin Ac, ya gauraye da ?amshin freshener, na nufi hanyar bedroom Winsa da na daWe ban shiga ba,sai dai babu shi, hakan ya sa na juyo don na tafi sashena, ina buWe ?ofa na gansu tsaye yana goye da Inya, na kauda kaina ina neman raSa wa na wuce, cikin borin kunya ya sauketa yana cewa "Hajiya Hadiza koma mu yi magana, afuwan na Wan jima"

Ban tankasa ba na juya na koma na zauna bisa kujera ina latsa waya, ya shiga Waki Inya ta bi bayansa tana cewa "Sweet me za ka yi to?" Wai Alhaji ne sweet Win Inya wanda yake kiranta da ?arsa ya koma sweet, sun jima har na fara tunanin tafiya sai ga shi ya shigo Inya na biye da shi, na kauda kaina daga kansu baki Waya, ya zauna tana ?o?arin zama kusa da shi ya ce "koma can" nesa da shi.

Ya yi gyaran murya tare da cewa "Alhamdulillah ina godiya ga Allah da ya nuna min wannan rana da muka samu daWi,duk da dai tamun ce tuntuni a cikin gidan nan, Ubangiji Allah Ya bamu zaman lafiya, Ya bani ikon yin adalci a tsakaninku, Hadiza ina fatan za ki ri?i Inya matsayin ?anwa duk da uwa kike a wajenta" ci kanka ban ce masa ba, ina ta latsa wayata duk da ina sauraronsa.

"Inya ki ba wa Hadiza girmanta,ba zan jure wani rashin Wa'a da za ki yi mata ba, ki mata biyayya ki guji abin da zai Sata mata" ya ce.

"In sha Allahu, za ku sameni mai ladabi da biyayya fiye da baya ma, Amma don Allah ki yafe ni idan kina jin haushina, duk duniya ba ni da wadda ta fi ki, babu yadda na iya da abin da Allah ya qaddara zai faru ne, don Allah ki yi ha?uri" ta fashe da kuka, inuwarta ban Wago na kalla ba bare ita. Jin shiru sai tashin kukanta ya sa na Wago na dube sa na ce "Muntari ka gama na wuce ne?"

Ya girgiza kai ya ce "Hadiza!" Cikin jinjinawa ya ce "ban gama ba, sai maganar kwana, zan yi wa Inya sati guda daga nan sai ki faWi yadda kike so a yi ranki ya daWe", tsam na mi?e na ce "Muntari ai ni na yafe ka, bana bu?atar wannan ha??in daga wajenka, Inya ai yarinya ce ita take da bu?atar wannan kulawar daga gareka, yanzu tsofai-tsofai da ni ina ni ina raba kwana da sabon jini,ku darji amarci iya durza Muntari, Allah ba da cikin ?a?a maza goma" na yi ficewa ta.

Ina shiga Waki yana faWo wa, ransa a bala'in Sace ya ce "Hadiza wai ke wace iriyar mutum ce da ba kya da ha?uri, kashe kaina kike so na yi ne, na yi ta lallamarki amma kin ?i saurare,wane irin zancen banza ne za ki a gaban yarinya wani kin yafe ni, ha??ina da ke kanki kuma fa?"

"Kai da ka yi sabon injin, me za ka ci a tsoho ban da matsala Muntari?, Wani abun na yi don na ce ma yafe mata kai, ai ku ne ba ku tsufa ya kamata ku more sabinta"

"Haka ne! Duniya yanzu ke kaWai ce ke bani ciwon kai, da damuwa, yarinyar nan kuma ta yi ta bin ki da lalama har da kukanta amma don ba?ar zuciya irin taki, Hadiza wai me kika Wauki kanki ne?, Don na so ki shi ne za ki Wauka a kodayaushe sai abin da kike so zan yi? "

"Sake ni tun da ka daina sona, Muntari ba zan san ranka a Sace yake ba sai ka rufe ni da duka" na ce a hassale.

"Furta saki ba ya miki wahala ko Hadiza?" Ya ?an?ance ido.

"?warai sake ni Muntari ka ga in ban rayu cikin farin ciki ba, Muntari in ka haifu sake ni tunda baka san arzi?i ba"

"Shi ke nan! Ki je Hadiza...


*Wallahi duk wadda ta karanta min littafi gobe ?iyama Allah Ya fidda min ha??ina, ban yafe ba*



?=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*>??>??>??>??>??>??>??

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi=?G?
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aika???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*


07034251528


My book is 500 via 1401611541, Fatima Lawal Sa'id Access bank. Evidence of payment to 08167888934
2?? 1??
"Ki je Hadiza, mugun halinki ya ?are miki, sakinki ne dai ba zan yi ba, ban ga kuma wanda ya isa ya sani ba, zama a gidana Hadiza illa ma sha Allah, ni Win kuma da kika tsana ba kya son gani na miki al?awarin nisantarki in sha Allahu, har sai kin neme Ni" ya ce yana jan tsaki ya fice, Ni ma tsakin na ja ba ?aramin haushi ya bani ba, ciwon hauka nake da zan raba kwana da Inya,wani ha??insa fa don fitsara, daure zuciyata kawai nake a kwanakin nan ban musu wankin babban bargo ba,amma sun kasa fahimta tunda na ce a bar Ni,ya kamata su ?yale Ni, magani na Salla na sha don na ji haki na taso min, da raina ya Saci sai na yi ta fama da shi, na Wauro alwala na yi kwanciyata na ja bargo, bani na farka ba sai wajen uku da rabi, na yi sallolina da addu'a na shiga karatun Qur'ani sai da aka yi kiran subh sannan na yi salla na nufi wajen yara, bayan sun yi sallah na zaunar da su muka yi azkar sannan suka shiga wanka, ni kuma na dawo Waki na yi kwanciyata, tun da yarana suka tasa na sauwa?e wa kaina duk wani aiki na mayar kansu, Wakin Alhaji kawai nake gyara sai girki in na so don ba laifi dalilin gwanancewata yara na ma sun iya, wani bacci mai daWi ya kwasheni, hayaniya ce ta tashe ni, na farka ina cewa "innalillahi!" Daidai lokacin da na ji ratsatsa alamun fashewar abu a falo, ga hayaniyar Tasleem nan ina ji sai masifa take, na fita da hanzari, idona ya sauka akan Inya da Tasleem da suka cakume juna a cikin parlor na, raina ya yi bala'in Saci da na ga show glass Wina da ke Wauke da haWaWWun turaruka da na wuta da na saka manyan kuWi na siya tarwatse a ?asa, dake zuciyata na yi na ce da Tasleem "sake ta" babu musu ta sauke hannayenta tana cewa "sake Ni da?i?iya kawai", Inya sai ta kuma cakumarta tana sai ta ci uwarta a gidan nan in ita sa'arta ce. Rai a Sace na dubi Inya ganin sabon faWa na neman kaurewa tsakaninsu na ce "cika ta"

"Ba zan cika ba, Ni sa'ar wasanta ce da za ta zageni daga zama"

"Me ya kawo ki falo na ki zauna Inya?, Ba ki da naki ne?" Na ce ina dai dakewa don na ji ciwon ba zan saki Win nan ba da ta ce.

"Mijina bai min shamaki da ko ina ba, in da na ga dama nan zauna" ta ce cike da fitsarar da ba ?aramin mamaki ta bani ba. Raina a Sace na ce "Inya saketa ki bar min parlor na?" Sai ta kuma sha?e Tasleem tana girgiza ?ugu, Tasleem ta hassala ta shiga ?o?arin cakumar wuyanta, hakan ya sa na saka hannu don raba tsakaninsu ina jin wani mugun Waci na taruwa a bakina, Inya ta saka hannunta ta bige hannuna tana cewa "wallahi ba zan saketa ba, sai ta bani ha?uri", cikin zafin zuciya na fizgota na Waga hannu na kifa mata mari, raina ya masifar Saci wai ni shegiyar yarinyar da na Wauketa babu ko pant a jikinta tana jinjira na ri?e tsakani da Allah ke wa wannan fitsarar, na jijjigata na ce "na kuma ganin shegun ?afafunki a parlor na sai na karya su don ubanki, tun da ba Wakin ubanki ba ne, shegiya fitsararra" na ce ina fatali da ita.

"Ubana kika zaga?, Me ya yi miki?" Ta ce cikin kuka. Na ?araso inda take yashe a ?asa na ce "e! Ubanki mai facin taya ko ba shi ne uban naki ba, matsiyatan banza da ba su san alheri ba, kin auri Muntari ki tsaya a iya matarsa,idan kika sake kika shiga gonata sai kin WanWana kuWar jikinki, maza Sace min kafin na miki mugun duka mara kunyar banza da wofi" na ce cikin haki. Ta tashi ta wuce bayan ta ja min ?wafa, ban saurari komai daga bakin Tasleem ba na rufe ta da faWa kan ba ruwanta da sabgar Inya, ta fita harkarta in na kuma jin su tare sai na sassaSa mata. ?aki na koma, baccin da ban iya cigaba ba ke nan. Tunanin fitsarar Inya ya tsaya min, wai ni ta gaggayawa magana irin haka, ko da yake ta auri Muntari,ta WanWani abin da na WanWana dole ta ce haka, musamman yadda yake goyata yake wasata ai dole ta Wauka daidai muke a komai, ba laifinta ba ne. Har su Nadiya suka dawo suka yi shirin islamiyya suka tafi ina Waki, motsi guda mamaki sai ya rufe Ni, misalin biyar na ji dirar motar Alhaji na taSe baki, daga nan kuma sai ihun Tasleem na fara jiyowa da hargagin Alhaji, da sauri na fita na nufi Wakinsu,dukanta yake iya ?arfinsa da dorina mai baki biyu, mugun duka kamar ya samu jaka, a hassale na yi wajen na fizge bulalar, ya Wago jajayen idanunsa cikin fushi ya ce "Hadiza bani bulalar nan"

"Ba zan bayar ba, ka ji me ya haWa su, ?ar gwal Win ka ta faWa maka ?arya, ka zo ka lahanta min ?a tunda ba ka san ciwonta ba"

"Ki bani bulalata, ke ce ai kike kissima mata komai, bani kan ranki ya Saci" ya fizgo bulalar na dam?e ?am. "Wal!" Na ga giftawar taurari fuskata ta Wau zugi,na dafe wajen na ce "Muntari Ni ka mara?" Cikin tsananin mamaki.

"Na mare ki Hadiza, tun da ke azzaluma ce ba zan ji nauyin hukunta ki ba, ke da tsinanniyar yarinyar nan ku taru ku dake ta, ina hukunta ta ki hana, kin isa Hadiza ki lalata min gida saboda banzan kishinki, buWe kunnenki da kyau, zama da Inya yanzu na fara, tunda ba?in sheWan ne a zuciyarki, sai dai ki haWiyi zuciya ki mutu, kuma duk shegiyar yarinyar da ta kuskura ta kuma taSa ta, sai na bar ta kwance, marasa imani kawai" ya fice yana huci.

Dafe zuciyata na yi da take wani irin bugu,na juya da hanzari na nufi Wakina na saka sakata, wani irin kuka na fashe da shi a bakin ?ofa ina jin yadda zuciyata ke suya, Muntari bai taSa dukan ko Nadiya ba, amma dalilin Inya yau ya wa Tasleem mugun duka, Ni ya mare ni, ya gaggasa min maganganu masu zafi, kamar na haWiyi zuciya na mutu nake ji. Sai bayan magarib na buWe ?ofata na fita, daurewa kawai nake wallahi don sosai nake jin haki, ga zazzaSi, a Wakin Tasleem na samu yaran bakiWaya suna zazzaune,gefen fuskar Tasleem ya ja ga roWin bulala kwakkwance kan wuyanta,ga wani da ya shata tun daga goshi ya bi ta saman idonta ya sauka kan kumatunta, Allah ne ya ta?aita bai shiga idonta ba, tana ganina ta fashe da kuka ta ce "Amma kin ji abin da Abba ya ce min, wai ni tsinanniya akan Inya" hawaye na shirin zubo min na haWiye tare da cewa "ban haifi tsinanne ba, in sha Allahu za ku yi albarka, tun kan ku fito duniya nake nema muku albarka, rana ba ta taSa fitowa ta faWi ba ban nema muku albarka ba, za ku yi albarka Tasleem, za ku yi albarka" ta rungume ni tana sakin sabon kuka, sai su Bahijja ma suka rungume ni suna nasu kukan, na haWe yarana na lumshe ido ina jin wani tausayinsu na ratsa ni, siraran hawaye suka sauko daga idona, na Wauke su da yatsu sannan na ce "ku taso mu je Wakina", zama muka yi muka sake sabon azkar, sannan na bar su suna karatun Qur'ani na shiga kitchen na Wora jollop Win taliya, ina kitchen Alhaji ya fito rungume da Inya a jikinsa sai wash wash take, kallo Waya na yi musu na Wauke kaina, Alhaji ya ja tsaki suka fita. Hawaye suka zubo min na yi hanzarin gogewa, sai da na gama taliyar tukunna na juyo na koma Waki, tare muka ci duk da bakina babu appetite, haka dai na tura, bayan mun gama na ba Tasleem paracetamol sannan muka shiga home work Win su, wajen tara da rabi mun kammala komai har wanka sun yi, sannan na kai su Waki suka Waura alwala suka kwanta bayan na tofe su da addu'a, Tasleem zazzaSi ne ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login