Showing 69001 words to 72000 words out of 81703 words

Chapter 24 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

53

ta Wago ?irjinta har suka Sullo ta saman riga, ta ajiye kwanon ta nufi Abba tana karairaya, a daren nan kuwa ya yi mata Wan banzan duka ya rantse ta kuma masa wannan iskancin sai ya ba wa Buzu aurenta tunda aure take so, yana ubanta tana gwada masa iskanci. Bayan kwana biyu da jagorancin Siyama suka je suka siyar da awarwaron Amma na zinari aka haWa mata kwalli,jigida da wata humra. Cike da farin ciki ta koma gida, da yammacin ranar ta cewa Amma za ta je siyo kayan shafa na ta sun ?are, Amma ta zaro 7k ta ?ara mata, Inya ba ta zarce ko ina ba sai office Win Alhaji na kasuwanci, da sallama ta shiga ciki, shi kaWai ne yana ta doka lissafi, bai Wago ba ya ce "lafiya?"

Cikin ?ar shagwaSarta ta ce "Abba anguwa za Ni na ce sai na biyo na ganka" daidai lokacin ya Wago kansa,idanunsu ya sar?e a na juna, da hanzari ya kauda kansa tare da ajiye biron ya linke hannayen bai Wago ba sama da minti goma.

"Ko na tafi?" Ta ce kamar za ta yi kuka.

"Wait! Ai na kusa, bari sai mu wuce" ya ce da ita. Bayan ya haWa lissafinsa suka fito, a mota ta janye Wan mayafin hakan ya bayyanar da saman ?irjinta, wani wawan birki ya ja, ya ja numfashi ya furzar ya ce da ita "me kike yi haka?"

Kuka ta saka ta ce "Abba wallahi sonka nake,na rasa yadda zan yi, na yi ?o?arin yakicewa amma na kasa"daidai lokacin ta ?are da Wora hannunta saman nasa, sama da minti uku ya yi zuru sannan ya Wago ya dubeta cike da kasala ya ce "ina zaki?"

"Hanyar BUK" wani waje mai duhuwa babu mutane sam sai masu wucewa daga nesa, a wurin tasa ya yi parking ta fita ta koma gidan baya,ya waiwayo don magana idanunsu ya sar?e ta zuge zip Win gaban rigarta bra Win ta mai Wauke da manyan ?irjinta ta bayyana, ya wani lumshe ido, a ranar suka fara romancing. Tun daga nan soyayya mai mugun zafi ta ?ullu tsakaninsu sai dai ko da wasa ba sa nuna wa har yadda Amma za ta gane.

Inya da suka haWu da Siyama cikin murna ta tabbatar mata aiki ya ci, Siyama da dariya ta ce "mene tukwicina"

Inya ta ce "faWi duk abin da kike so zan ba ki"

"Dubu Wari biyu" Siyama ta ce da dariya.

Inya ta ri?e baki ta ce "ina na gansu, amma na miki al?awari duk ranar da na zama matar Alhaji zan baki" suka saki dariya da ?ar shewa.

Inya sam ba ta so Amma ta gane zancen soyayyarsu da Alhaji ba,so ta yi sai bayan Waurin auren su lulluSeta, ta yi ha?uri su zauna, amma ganin yadda Amma ta fututtuke ba za a aureta ba ya hassalata ta tunzura ?warai har ta din ga mata tsiya, ranar aurensu da Alhaji ita ta Wauki waya ta tura wa Amma sa?o da wayarsa. Bayan aure ta so yakice Siyama ta sau?i amma Siyama ta ?i ganewa,ta san Siyama ba ?awar arzi?i ba ce,so take da aurenta kuma ta din ga kwanciya da ita, Inya kuwa ta ?uduri aniyar duk wasu halayen da ta yi a baya watsarwa za ta yi ta kama mijinta, su Sarji soyayya don mahaifinta ma ya tsaya mata tun a ranar da ta je ?araye ta sanar masa. Kamar ma ya fi ta murna da al'amarin.

A gajeren tunaninta tunda ta samu cikar burinta gara ta watsar da Siyama ta kowacce hanya, Siyama ta yi mata rarrashin duniya akan su cigaba da ala?arsu babu mai sani, amma firr Inya ta ce ba ta san zance ba, Siyama ta nemi ta cika mata al?awarin da ta Wauka, nan ma ta ce ba ta yarda ba ba ta san an yi ba, tsiya-tsiya ta uwa ta uba suka rabu a ranar. Tun daga nan Siyama ba ta kuma nemanta ba, sai ranar da ta je gida, ko zama Inya ba ta bari ta yi ba ta hau ta da tambayar me ya kawota, Siyama na ta ?o?arin lallaSa Inya amma ta turje ta karta mata rashin mutunci ga shi yanzu Siyama ta Saro mata masifa.

Cigaban labari

"Siyama tunda kin karSi kuWin don darajar Allah ki goge abubuwan tsiraicina da ke wayarki,kar ki manta kyakkyawar ala?a ce ta haWa ni da ke, wallahi ban tsammaci haka daga gareki ba"

"Yi min shiru, wato ke suda sarkin magana, Ni da ke wa ya fara butulcewa wani, na je gidanki kika min dizgin duniya bayan ni ce nan silar amsa sunanki matar Alhaji, ai kin bani mamaki"

Cikin haki Inya ta ce "duk ba wannan ba yanzu, ki goge Siyama"

"Zan goge amma in mun Wana" ta kashe mata ido Waya.

Wani irin ba?in ciki da tarin danasanin haWuwa da Siyama take yi a rayuwa, cikin fushi ta ce "Siyama ba zan yi ba, da wannan abubuwan da kike yi, ki Wauko wu?a ki caka min kawai, kin rage min wahala" ta ce cikin kuka.

"Ke ya isa, bari na goge" Siyama ta ce. Wata iriyar fizga Inya ta yi wa wayar hannunta kuwa ya danna kan send, sa?onnin da Siyama ta yi marking zuwa ga Alhaji duk suka tafi,wani ihu Inya ta kurma tana "innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, Allahumma ajirni fil musibati na tura masa" hannunta na wata iriyar rawa ta danna delete for me. Siyama da ke bayanta ta ce "ke mahaukaciya delete for me kika danna ban da shi"

A zabure a rikice ta juyo tana kallon Siyama hannunta ya shiga kakkarwa hawaye suka tsinke mata, wani duhu ta fara gani yana gilma mata,daSas ta zauna a ?asa zaman ?an bori. Cikin wani irin kuka ta ce "Siyama kin cuce ni, tsakanina da ke Allah Ya isa"

"Mtsww kin cuci kanki dai, Malama zan fita Ni tashi ki bar min Waki".

Jiki babu ?wari kamar za ta faWi ta mi?e, tana fita bakin ?ofa wani amai ya taho mata dole ta tsugunna ta kwarara shi, da wannan ta samu ta ji Wan dama ta shiga neman napep. A matu?ar wahalce ta ?arasa gida,jikinta wata iriyar rawa take, addu'a take Allah Ya sa Alhaji bai buWe sa?onnan ba, ta samu ta goge. Tana shiga suka kusa karo da Amma, da sauri ta matsa tare da cewa "Amma ina yini?"

"Lafiya!" Kawai ta ce mata ta wuce ta, hawaye suka gangaro mata,duk wannan tarin ?auna da kulawar da Amma ke mata babu a yanzu ta zagwanye, a baya in ba ta da lafiya ko ruwa za ta sha a baki Amma ke ba ta,wani irin so take mata da a zahirin gaskiya ko su Tasleem ba ta gwada wa irinsa, komai na duniya ta samu ta ce "wannan na ?ata Inya ne" ba ta manta wani lokaci da Abba ya siya musu less ita da Tasleem, na Tasleem yaso yafi kyau da Waukan ido, suna shiga Waki Amma ta ?wace ta musu musanya,Tasleem ta yi kuka don Sacin rai har ta ce Amma ba ita ta haifeta ba, wasu hawaye suka zubo mata cikin kuka ta ce "me ya kai Ni, Allah na tuba ya Allah" a parlor ta tadda Tasleem da Bahijja suna ta murzar flour, ta so musu magana sai ta ga sun Wauke kai, Tasleem da a baya komai ta ce "Yayata ya kika gani, in yi kaza" ga shi a yanzu ta mata mugun raini, haka nan Bahijja, tun da ta shiga Waki ba ta fito ba, tana bisa dadduma tana istigfari da ro?on Allah Ya sa ka da sakon nan ya kai ga Alhaji. Cikin kwana guda ta yi wata iriyar zabgewa don tashin hankali. Ta kasa cin komai sai ruwa, bayan magariba marmarin awara ta ji tana yi,ta san ba ta isa ta aiki wani ba a yanzu ta zura hijabi ta fita, a parlor ta tadda Amma,Bahijja da Nadiya suna hirarsu gwanin sha'awa sai dariya suke, hawaye ya gangaro mata da a baya ne yanzu da ta iya zuwa ta zauna kusa da Amma,Nadiya ta shige jikinta su yi hirarsu gwanin sha'awa amma ina ta Sata rawarta da tsalle dama dai kuma wanda ya tuna bara bai ji daWin bana ba,ta goge hawaye ta wuce,a harabar gidan idonta ya sauka kan Tasleem da wani saurayi matashi suna hira gwanin sha'awa daidai ita, wasu hawayen suka zubo mata,me ya kaita ma tafka wannan kuskuren na auren mahaifinsu, wani daWi take hangowa a rayuwa da wanda yake tamkar mahaifinta,kishi da uwa a wajenta, tana ?o?arin fita motar Alhaji ta danno kai,tsayawa ya yi tare da sauke glass fuskar nan a tamke ya ce"ina zaki?"

"A...a...awara zan siyo" ta ce tana ?o?arin danne hawayenta.

"Come on, wuce ciki!" Ya katsa mata tsawa. A guje ta juya don tun dukan da ya yi mata take bala'in tsoronsa. A parlor ta wuce su Amma, a hanyar corridor ta laSe,so take ta ji shigowar Alhaji,in ya shiga wanka ta Wau wayarsa ta goge don da alamu bai gani ba. A parlor ya yadda zango ya tambayi abinci, aka kawo masa, wata iriyar hira yake da iyalinsa cike da shau?i da kulawa,ba kamar ita ba da duk hirar da zata yi masa ba ta wuce ta motsa sha'awa.

Ya jima kafin ta ji ya ce da Amma "Hajajju bari na watsa ruwa na fito ko,akwai labari", jiki na rawa ta koma Wakinta. A bakin ?ofa ta tsaya har ta ji shigarsa,sai da ya kwashi a ?alla minti biyar sannan ta tura ?ofar Wakin, cikin sa'a buWe ya bar bedroom Winsa,rigar da ya cire tana kan gado, jiki na rawa ta Waga ta Wauki wayarsa ta shiga WhatsApp gani ta yi ya jima ma bai hau ba, ta kunna data tana addu'ar sa?onnin sun shigo ta samu ta goge. Kusan minti biyar kafin sa?onnin su gama shigowa ta danna lambar Siyama ta yi marking duka hotunan tana ?o?arin danna delete ya turo ?ofar. Da bala'in sauri ya nufota,ta daka uban tsalle garin haka duk marking Win ya goge ta Wane kan gado tana hawaye tana ?o?arin gogewa, cikin zafin nama ya...


*Wallahi duk wadda ta karanta min kyauta da ha??ina a kanta kuma ban yafe ba*




Ayiri yiri =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?kuna Ina Mata Mata fa nake nufi bamuna mataba=??=??A& Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement =?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Muna da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikin ki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?
Muna dana gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa >?p?>?p?
Muna da namatsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki matsi iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zai fitomiki dagashi
Dawanda zaki haske sosai haske me kyau ba,irin na bleaching ba=??=??

A&Z COLLECTION dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500 me 60 pcs babba 16k me 365pcs
2 surga wanita 2500
3 vitamin e 2000
4 Amirna pills 7500
5 gluta white 2000
6 collogen + glutathione 2000
7 whiting gummies 2200
8 khusus 3500
9 juliet Eve 8500
10 vitamin c 2200,2500

Waddannan sune kadan daga cikin price din kayanmu nasan kodaga nan zaku gane A&Z COLLECTION gidan sauki ne =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira
ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakike inkinyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =؃?=؃?yan garin Kano kayanku har kofar gida >??

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.

3?? 2??

Ya hayo tare da fizge wayar lokacin ya yi daidai da sadda ta danna delete,wasu hawaye suka shararo mata tana ta hamdala a zuciyarta, wani wawan mari ya sake mata tare da cewa "uwar me kika Wauka ki yi da wayata?" Ransa a bala'in Sace har huci yake. Wata rawa jikinta ya Wauka ta kasa magana sai hawaye da ke zuba sharrr.

"Sata za ki min ko?" Ya tambaya a bala'in hassale, bakinta ya kasa furta komai sai girgiza kai take tana hawaye, ya kuma sharara mata mari ya ce "talk you fool"

Cikin rawar murya ta ce "e sata zan yi wallahi don Allah ka yi ha?uri" ta ce jikinta na wata iriyar kyarma.

"Ke ce kika min sata kwanaki ke nan, kika tura..." Saboda tsoro ba ta bari ma ya ?arasa ba ta ce "na tura account Win Tasleem ba, amma wallahi na yi nadama Abban Nadiya, na yi nadama" ta ce cikin wani irin kuka. Kamar kayan wanki ya ja ta ?i sai gaban su Hadiza, a lokacin Tasleem ma ta shigo gida, ba ta taSa jin ?as?anci da kunya irin haka ba, ya dungurar da ita ya ce "maimaita abin da kika faWa"

Ta fashe da wani irin kuka ta ce "Amma don Allah ku yi ha?uri, Ni ce na tura kuWi account Win Tasleem"

"Allah Ya isa tsakanina da ke, kika min sharrin..." Tasleem ta fara magana hawaye na zubo mata, Amma ta daka mata tsawa ta ce "ya isa! Tattara su Nadiya ku wuce Waki", bayan wucewarsu Amma ta dubi Alhaji ta ce "haba Alhaji, meye haka kake yi, ai wannan tsakaninka da matarka ne, ba sai ka saka yara a ciki ba, meye hakan fisabilillahi" ta tashi ta yi wucewarta. Ta Waga runannun idanunta da ke ta hawaye ta kallesa,ya watsa mata wani mugun kallo ya yi wucewarsa yana jan tsaki ya bi bayan Amma. A nan ta dur?ushe tana wani irin kuka tamkar ana zare mata rai, duk wata masifa na ta dawo mata bi da bi, kamar tsinkewar carbi, bata san haka ta WanWana musu wahala da tashin hankali ba sai yanzu da ya kawo kanta, jiki babu ?wari ta tattara ?afafunta ta tashi ta koma Waki.

Kwana kusan biyu kwata-kwata ba ta le?o ba, tana Waki tana rizgar kuka, yau ta tashi jikinta babu daWi sosai, wayar Alhaji ta kira amma kira har uku bai Waga ba, daga ?arshe ma sai ya saka layinta a divert, bayan ta yi wanka ta saka riga da skirt da hijabi, sashenta ta rufo ta nufi Wakin Amma, ?wan?wasa ?ofa ta yi sannan aka mata izinin shiga ta shiga, Amma na kan gado a zaune tana waya tamkar ma ana mata dole, yadda Inya ta fuskanta kamar da Alhaji ne ma suke waya wani abu ta ji ya daki ?irjinta,wato ita ce ya tsana ba ya ko son ji daga gareta, ta Wan yi murmushi ta zauna kan kafet har Amma ta ?are wayar, kamar ta kifa ta ce "Amma ina yini?"

"Lafiya!" Amma ta ce tamkar ba ta so, ta kuma tsura mata ido, duk sai ta daburce jikinta ya Wauki rawa hawaye suka fara Wiga.

"Ya aka yi?" Amma ta tambaya.

"Amma dama asibiti zan je, kuma wayata ta Wan samu matsala shi ne na ce ko za ki taimaka ki sanar da Abban Nadiya"

Wayar Amma ta mi?o mata, jiki na rawa ta ?arasa ta karSa, ta danna lambar hasashenta kuwa gaskiya ne da shi ta gama waya, bugu Waya ya Wauka da "Hajjaju har kin yi kewata, nima na yi taki" hawaye suka gangaro mata ta ce "ba ita ba ce, Ni ce, dama asibiti zani ne bana jin daWi"

"Allah Ya tsare" kawai ya ce ya kashe wayar. Ta sauke wayar ta bi ta da kallo,ta share ?walla kafin daga bisani ta mi?e ta kai wa Amma wayarta ta ce "na gode Amma, sai na dawo" ba ta ko tsaya jiran amsa ba ta sa kai ta fice. Ko da fitarta ta hango mai masara can daga bakin titi, da saurinta ta ?arasa ta sayi gasassu manya guda biyu sannan ta tari napep, a napep ta cinye guda, sai a lokacin ta ji cikinta ya yi Wan nauyi, ta jima rabonta da wani abincin kirki, bayan ta ga likita scanning suka rubuta mata, abin ka da private take ta kai takadda ta biya ta hau layi, tana zaune reception tana ta ganin couples suna jira su ma cike da ?auna da kulawa,yadda take gani ma kusan duk kamar sabbin aure ne,da mace ta Wan motsa sai mijin ya hau tambayar mene,hawaye suka shararo mata tana tuna irin dukan da ta sha hannun Alhaji kwana biyu da suka wuce, ta yi jugum tana kallon irin soyayyar da ke bala'in burgeta amma yanzu kam ta san ta mata nisa sai ko ta gani a wajen wasu. Har aka kawo kanta aka yi mata ta dawo zaman jiran result,da aka bata direct gun likita ta mayar ya duba da murmushinsa ya ce "komai lafiya lau, Edd Win ki nan da wata uku "

Cikin wata iriyar zabura ta ce "wata uku,likita ban gane wata uku ba, cikin nawa yana wata na nawa ke nan?"

"Wata shida da sati uku!" Wani irin komawa da baya ta yi ta zauna a kujerar, hannunta na bala'in rawa ta janyo takardar tana karantawa, hankalinta ya bala'in tashi tun kafin ta gama ta saki ihu da cewa "ba zai yiwu ba" dukka auren nata wata biyar ya za a yi a ce tana Wauke da cikin wata shidda da satittika, jiki na mazari ta Wauki jakarta ta fice ba ta ko bi ta kan likitan ba, ba ta yi wa ko ina tsinke ba sai wani asibitin aka duba ta aka bata result, ba ta ko buWe ba don gudun ganin abin da zai tarwatsa zuciyarta,ban da hawaye babu abin da take har ta ?arasa gida yamma lis, tana tura ?ofa ta ga Abba,Amma, Tasleem,Bahijja da Nadiya cikin shiri alamun fita za su yi, babu wanda ya kalleta a ciki kowa kallo guda ya yi mata ya watsar sai Abba ne ya bi ta da harara, jiki a sanyaye ta shige ciki tana ?o?arin yin tuntuSe, ba ta ko iya ?arasawa sashenta ba ta zube a sashen Amma, ta Wauko takaddar sai dai ta kasa warewa tsoro take ji, zuciyarta wani irin harbawa take,ta tsura wa takaddar ido tana kallo hawaye na zuba, duk tsanar kanta da tsanar Siyama sun cika zuciyarta, wani irin nadama da danasani take yi amma marar amfani, ba ta ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login