Showing 45001 words to 48000 words out of 81703 words

Chapter 16 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

37

hanya, ya fara neman ?ofa, ruf ya ji ta babu hanya hakan ya kuma daWaWa masa ya ?ara ?aimi sannan ya ji sa tsulundum, daga ciki ba yadda ya yi zato ba, bai ji sa gam ba ko kaWan,tabbas wajen ruf yake amma daga ciki akwai gun shan iska, zai yi rantsuwa ko Hadiza da ta yi haife-haife ta fi haka tsukewa nesa ma ba kusa ba, to amma itanma babu laifi da Wan WanWanonta amma ba ta kai Hadiza ba, yana wannan tunani ta ce "uhm sweet ka yi", abin ya bala'in ba sa mamaki, bai manta darensu da Hadiza ba,ko da ya samu ya shiga tana wash tana kuka haka ya yi kiWansa shi kaWai ya yi rawarsa amma _sweet ka yi_ gigita shi da ruWa shi ta fara yi da wasanninta hakan ne ya sa ya cigaba da aiki ya bar tunani,ya yi bala'in ligi-ligi ko da aka gama, sannan shi bai ma samu irin gamsuwar da ya yi tunani ba, ko wadda Hadiza ke sama masa tafi wannan linkin balinkin, Inya sai hawaye take, shi kam ya rasa kukan da take,don tunda aka fara har aka gama nishin daWi take, ya dai biyeta ko ba komai da ?yar ya samu hanya hakan ya tabbatar masa budurwa ce, ya taimaka mata ta yi wanka suka koma suka kwanta, ban da tunanin Hadiza babu abin da yake yi,ta bala'in cutarsa da ta ce wai ta bar wa Inya kwananta,ko da bala'i shi ba zai yarda ba sai Hadiza ta karSi kwananta, sai ya tsinci kansa da mugun jin haushinta na asarar kwanakin da ta yi masa, bai iya wani nutsatsen bacci ba, washegari da safe da ya tashi Inya sai narke masa take, da ya samu yadda yake so tabbas sai ya ririta ta kamar Wan ?wai,amma a yanzu dole ya yi takatsantsan kar ta jawo masa salalan tsiya, Hadiza ta kuma Waukan zafi ta hana masa ha?kinsa. Ko da ya dawo daga sallar asuba sai ya yi kiciSus da Hadizarsa na shiga kitchen, tana sanye da riga da zani ta yi Waurin da ke bala'in burgesa amma a kanta, daga nan inda yake ya harWe hannu yana kallonta,komai nata a nutse, ta Wago ta yi mai kallo guda ta watsar ta ci gaba da harkarta, wannan izzar tata na burgesa wasu lokutan,ya murmusa ya ?arasa wajenta ya ce "Barka da safiya ranki ya daWe" ta Wan yatsina fuska ta ce "Barka!" Duk yadda ya so ya Wan ja ta hira ta ?i ba da fuska haka ya wuce yana faWin halin Hadiza sai ita. Ko da ya tura Wakin Inya wani daddaWan ?amshi ne ya ziyarci hancinsa tana sanye cikin wani Wanyen leshi green color ta yi masifar kyau,yarinya shataf kuma mallakinsa ya lumshe ido da ya tuno hakan, ta yi masa farrr da idanunta ta ce "tun Wazu nake zaman jiranka fa" ta ?are cikin shagwaSa, duk sai ya susuce ya nufe ta ya yi caraf ya cira kayansa sama ya shiga juyi da ita, suka yi masauki akan gado, yadda ta haWun nan sai ya ji duk wata damuwa ta zuciyarsa ta wanke,ya so ya ?ara amma ta tubure masa har da kuka ya bari zuwa dare ta masa tanadi na musamman,don dole ya ha?ura ta yi mai ?an wasanni kana ya shiga wanka.

*HADIZA*

Kwana na yi ina gaya wa Allah damuwata ban damu da wai soyayyar da Muntari ke min ta dawo ba a'a ni na bala'in tsanarsa ro?ona kawai ga Allah ne ya kare Ni daga sharrin mai sharri, bayan yara sun fita misalin sha Waya Malam ya kira ni ya ce sa?ona ya iso tasha na tura a amso, na aika direba ya karSo min, ina nan zaune a parlor bayan na ba da sa?on na ga Inya ta fito cikin shirin fita, ba ta kulani ba ban kulata ba, sai na ji gabaWaya hankalina ya tashi, kawai na ji zuciyata na wani irin tsitssinkewa haka kawai na raya fitar da Inya za ta yi ba ta alkhari ba ce, na yi addu'a ina neman Waukin mahaliccina. Ina ta dakon dawowarta har ?arfe biyar sannan ta shigo, fuskarta cike da fara'a muna zaune da Tasleem, da fara'a ta ce "Amma sannu da gida" sai na kasa cewa komai na bi ta da kallo. Babu jimawa na fara jiyo wani irin ?amshi mai bala'in daWi har sashena na haWiyi wani irin abu mai Waci, zuwa can sai ga ta ta fito har da ?ar wa?a ta yi waje, Tasleem ta dube ni ta ce "Amma ban yarda da ita ba. Wani iri nake ji" ta ce min. Na yi murmushi na ce "Allah Ya fita, tashi ki shirya tun da Qaseem zai zo, ba sai an yi magariba ba ki hau shiri, ban so ki yi Isha'i a waje"

"To" kawai ta ce ta tashi. Tana tashi sai ga Inya ta shigo hannunta ri?e da ba?ar leda, ta min murmushi ta shige ciki. ?aki na koma ina addu'o'i a fili har su Nadiya suka dawo muka sake azkar mu duka kana na dama dawon nan wanda sai ?amshin habbatussauda yake muka shanye duk rashin daWinsa. Parlor muka fito, na tadda Inya a tsaye jikin wani corridor da ya yi hanyar sashenta da na Alhaji tana latsa waya, ta Wago ido ta sauke akan Tasleem da ta shirya don fita, na karanto addu'a a raina ina nema wa ?ata kariya, ba zan ce ga iya inda sharrin Inya ya tsaya ba ban sani ba, sai dai kome na ro?i Allah kariya. Idanunta kan Tasleem har ta fice sannan ta mayar kan wayar,ta koma Waki, babu jimawa Tasleem ta shigo da abubuwan arzi?i masu yawa, kamar rannan na tattara masu tsada na ajiye a gefe na bar musu na ci, muna nan zaune muka ji dirar motar Alhaji, ba jimawa sai ga Inya ta fito cikin riga da skirt atamfa, yarinyar duk komi nawa don jan hankalin Muntari ta kwashe, turarukana irinsu take sakawa sai wanda na yi sabbi daga baya,haka Waurina,haka simple make up Wina,ni na yi training Win ta ba ta da ?azanta ba ta da ganda, tana gyara gidanta ta turaresa da kayan ?amshi. Muna na nan zaune suka shigo suna hira hannunta ri?e da ledoji, suka shige. Nadiya ta ce "me Abba ya siyo?"

"Ina ruwanki ga abubuwan ci a gabanki"

Ban san me Inya ta ce masa ba sai ga shi ya fito,fuska ba fara'a ya zauna ya dubi Nadiya ya ce "wannan kayan fa?"

"Yaya Qaseem ne ya kawo" ta ce.

Na haWiyi abu mu?ut, "Hadiza waye Qaseem?"

"Mai neman auren Tasleem" na ce ina kallonsa. Ya tamke fuska ya dubi Tasleem ya ce "ke kar ki kuma kawo min wani Wan iska gida, karatu za ki yi" ya tashi ya fice. Na so ba shi amsa bai tsaya ba, amma ko da uban me yake ta?ama muddin Qaseem yaron kirki ne auren Tasleem an yi an gama, iskancin Muntari ya isheni. Da wannan addu'ar na raya daren ranar idan da alkhari a auren Tasleem da Qaseem Allah Ya tabbatar mana.

Daga wannan rana ban kuma saka Muntari a idona ba har aka shafe sati biyu, ina dai jin dirar motarsa da tashin motarsa,yaransa sun min ?orafi musamman Nadiya da take masifar sonsa har na gaji,amsa Waya nake ba su aiki ya masa yawa, yau ta kama ranar juma'a bayan sallar magrib mun gama duk abin da zamu yi muka zauna muna kallon mbc 3, dirar motar Muntari da na ji wallahi sai da na ji gabana ya faWi, na so tashi amma sai na daure,abun da matu?ar ciwo a ce wai tsawon sati biyu har ma da Woriya ka kwana ka tashi da yara amma ba ka ga ko ?yallin ubansu ba, bai gansu ba bare ya san lafiyarsu. Babu jimawa ya shigo,Nadiya ta yi wajensa da gudu tana "oyoyoo Abba" kamar kashi ya ture ta gefe yana yatsina fuska yana mata mugun kallo, fuska a turSune yake dubanta yana cewa "wai wannan wani irin ba?i ne da yarinyar nan, dubi fa ba?in ya yi yawa" ya kalli Inya da ke gefensa. Hawaye suka sauko min na kauda kaina, wai Muntari ne ke cewa ba?in Nadiya ya yi yawa, kaf yarana jawur suke,Nadiya ce ta yo kalar ubanta,ya manta ubansa har shuni yake don ba?i amma yake kushe Nadiya da ta yo sa. Bayan sun wuce ji na yi gabaWaya parlorn ya min duhu, na kashe kallon na ce kowa ya je ya kwanta. Ina Wora ha?ar?arina saman katifa na jiyo ihun Tasleem da muryar Muntari yana ta surfa masifa, kamar na hantsila na sakko na nufi Wakinta jikina na rawa,ya sha?eta ba ta ko iya numfashi yana cewa "don uwarki me ya kai ki min transfer kuWi da waya, uban me za ki da kuWi har dubu Wari takwas" ya sha?eta sai kakari take yi idanunta sun fito, na ruga da gudu na shiga ?o?arin ?watarta ina kuka, wani irin tashin hankali ne akan idona mijina yana neman halaka ?ata akan abin da na san ba za ta aikata ba, duk yadda na so na ?waci Tasleem na kasa,kuka nake ina haWa sa da Allah amma ya ?i sakinta,a gigice na fita na yi kitchen na Wauko taSarya,idona ya sauka akan Inya da ta sakar min murmushi, na wuce Wakin,wani ihu na kurma lokacin da na ga Tasleem ta faWi warwas...

*Ban yafe ba duk wanda ya karanta min bai biya ba*



_Ina mata y'an kwalisa ma'abuta gyaran jiki macce Mai gyara daban take ga zuciya mijinta muna da kayan mata da supplement na gyaran jiki kala muna hadin amare da uwargida Dana masu jego muna da set Mai hade da kaza Mai kwai 3 da cicicibe da kifi da galam 3 na tsime da Burkett din gumba 2 da garuruka da zuma wanna set na maccen da ta isa ne muna hadin shi 20k akwai karami set na 15k akwai na 10k akwai na 5k_

_Muna da zuma Bata gindin kishiya ga wadda kishiya ke muzguna mata wanna Zuma In kinyi anfani da ita miji salab zaiji Daya shiyasa indai ba macce cikin matsala take ba bamu Bata ita_


_Muna da magunguna masu jawo hankali maigida da kara martaba dasa alhere ga maruwacin namiji_


_Akwai Zuma kiba da hip sati Daya Kinga result_

_Muna hadin kiba duk ramar ki duk bushewa ki kinka sha shi sai ke ciciko_


_Fanin supplement ma ba'a bar mmn mujaheed abaya ba tana da nagyaran fata da kara haske akwai na gyaran brst na gyaran hip na kiba
Kamar su Lady capsule 4500
Sugar wanita 3500
Glutathione 3500
Vitamin e 3k
Gluta white 3500
Royal jelly 3500
Apetamin 3k_
_Frozen collagen 3500
Da sauran su insha Allah duk Wani supplement Zaki same su ga mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa
Ina wadda sanyi ke Hana ta jindadin gidan miji_
_Y'ar uwa kiyi bayani abaki dai2 da type dinki indai sanyi ki Hana Miki jindadin aure ku budewa GABA ku rashin niima to kedai yima mmn mujaheed bayani zata baki dai2 Dake mun tanade set din maganin sanyi 4500 Wanda zai fatataki sanyi Kuna kashe ne_

_Mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa muna zaune garin kebbi state
08066726866_

_Kayan mu iya kudinka iya shagalin kane_

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.
2?? 4??

Sai na saki taSaryar cikin tashin hankali jikina na wata iriyar rawa kamar mazari,na nufi ?ata da take a ?afe idanu a rufe,hannu na rawa na shiga girgizata ina cewa "Tasleem ki tashi" amma ko motsi ba ta yi ba, a Wimauce na juya na wa Muntari magana babu shi babu alamarsa, Bahijja da ke rungume da Nadiya suna ta faman kuka ne ta nufi toilet ta Webo ruwa a kofi ta kwarawa Tasleem. Sai dai ko gezau Tasleem ba ta yi ba, ba na cikin natsuwa, hankalina ma ya gushe ba ma na gane komai, hawaye na bin kuncina na yi ?uri ina kallon yarinyata da ke kwance cikin ruwa ba ta motsin komai.

"Amma ta mutu?" Nadiya ta tambaya tana dafa kafaWata cikin kuka, ban iya furta komai ba kallon Tasleem kawai nake yi.

"Amma mu tafi asibiti" Bahijja ta ce tana nufar wardrobe Win Tasleem ta Wauko mata hijabi ta fice. Ni na san Tasleem ta mutu, zuciyata wani irin harbawa take, komai gani nake mafarki nake yi, yanayin da nake ciki ba ma zan iya fasalta shi ba, ba ba?in ciki ba, ba damuwa ba, ban ma san me zan ce ba, kawai gani nan dai ne, Bahijja ta dawo ta mi?o min hijabita ta ce "nawa direbanmu magana, Amma ki kama ta mu tafi", na Wago idona da suke Wigar hawaye na ce "Bahijja Tasleem ta mutu ko?"

"Amma ba ta mutu ba, ki tashi mu je" ta fashe da kuka. Ba ni da ?arfin komai,duk jikina ya yi sanyi ya yi la'asar har Nadiya sai da ta taimaka aka kama Tasleem, haka muka fita mu uku muka faWa mota, muna rungume da Tasleem muna kuka, Bahijja ce ta kira Kubra ban san me suka ce ba na dai ji ta cewa direba ya wuce da mu asibitin da Kubra ke aiki AKTH maimakon private da muke zuwa, har muka ?arasa ina kallon fuskar Tasleem da ta yi wani irin fayau irin na gawa, hawayen nawa ma sun ?afe, zuciyata ta yi wani irin tauri, muna shiga muka tarar da Kubra da ma'aikata na jiranmu da gado, suka Wora Tasleem a kai suka wuce, hawaye suka samu damar silalowa a idona, na samu waje dandagaryar ?asa na zauna ban damu da asibiti ba ne ba, Nadiya ta lafe a jikina cikin hawaye take cewa "Amma me muka yi wa Abba, me ya sa ya daina sonmu?" Ban iya ce mata komai ba na dai bi ta da ido ne, Bahijja na daga Wan nesa tana waya, da ta gama itama sai ta dawo kusa da ni ta jingina,hawaye na Wiga a idonta ta ce "Amma Wazu Anty Tasleem take cewa in din ga yi miki biyayya,Wazu take ce min in kula da Nadiya, take ce min kar in bari Inya take saka ki kuka, in daina barin ki ke kaWai kin kamu da hawan jini, Amma ashe Anty Tasleem mutuwa za ta yi, Amma ashe wasiyya take bar min,Amma wallahi ba ta Wauki kuWinsa ba"

Na fashe da wani irin kuka na kifa kaina kan cinyoyina ina jin sadda duk suka kifo kaina su ma muka shiga rerawa babu mai rarrashinmu, ban san lokacin da muka Wauka ba muna irin wannan kukan, tuni haki ya taso min da ?yar nake jan numfashi.

"Bahijja!" Muka ji muryar Qaseem, muka Wago muka zuba mai ido,kana ganinsa shi ma ka san a mugun ruWe yake, jallabiya ce sanye jikinsa gefensa wani saurayi ne. Jikinsa na rawa yake cewa "ina Tasleem?"

Cikin kuka Nadiya ta ce "ta mutu, Anty Tasleem ta mutu" tana rufe bakinta ya zube a ?asa yana furta "innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, Allahumma ajirni minnal musibati wa akhlifni khairaan min ha", yadda yake hawaye kowa yake hawaye sai na ji ?wa?walwa da tunani suka ma mugun yawa ta hau min kiWan Tasleem ta mutu, take na hasaso safiya na wayewa mutane za su cika ni da gaisuwar mutuwar sanyin idaniyata, wani tari ya taso min gadan-gadan ga haki, sai kawai na ji juwa ta Wibeni yaraf na faWi.

A hankali na buWe idanuna da suka min nauyi, na kalli tsintsiyar hannuna da ke Wauke da abin ?arin ruwa,na Wauke na sauke dubana akan Bahijja da ta kafe ni da idanu hawaye na Wigar mata, na lumshe ido garai-garai duk abin da ya faru ya shiga dawo mini, hawaye suka zubo mini na ce "Ina Tasleem?", Ba ta bani amsa ba sai kuka da ya kufce mata, wani ?arfi ya zo min, na fuzge abin ?arin ruwan ina ?o?arin sauka a gadon Kubra ta shigo Wakin hannunta ri?e da Nadiya, ta ?araso inda nake da sauri tana ?o?arin ri?eni da cewa "ina za ki Hadiza?"

"Ina Tasleem" na tambaya hankalina a bala'in tashe.

"Ki nutsu tukunna, zauna"

"Ba zan zauna ba Kubra, ina ?ata take?, Ki faWa min ina ?ata take?"

"Tasleem ta samu lafiya"ta ce hawaye na zuba idonta. Wani irin karyewa zuciyata ta yi na ce "Tasleem ta mutu ko?, Tasleem ta mutu?" Na rushe da kuka ina dur?ushewa ?asa. Ta dafa kafaWata ta ce "Hadiza ki nutsu mana, wallahi tallahi ba ta mutu ba, jijiyar wuyanta ce dai ta taSu sosai, ki taya ta da addu'a ba kuka ba"

"Jijiyar wuyanta Kubra, ?ata za ta zama miskiniya in ba ta mutu ba?, Kubra ba zan yafe wa Muntari ba, na rantse da Allah ba zan yafe masa ba" na ce cikin kuka. Ta rungumeni ina jin saukar hawayenta a gadon bayana. Cikin awanni na yi wani irin bala'in ramewa haka su Nadiya, da safe daga gidan Kubra aka kawo mana abinci sai dai har Nadiya ?aramar yarinya ba ta ci ba don tashin hankali, burina kawai na ga Tasleem na gasgata zancen Kubra, duk da a yadda na bar Tasleem da yadda jikina ke raya mini ta mutu,ina son na gasgata Kubra akan ba ta mutun ba, ina zaune a gadon da aka bani yara na gefena wata dattijuwar mata ta shigo da wata budurwa, mutane masu kamala, muka gaisa nan ta gabatar min da kanta a matsayin mahaifiyar Qaseem budurwar ?anwarsa, a bakinsu na ji shima ashe yana asibitin bai koma gida ba, na ji daWi ba kaWan ba, ko ba komai sun nuna damuwarsu da ?aunarsu akan Tasleem Wita, suka tafi akan da yamma budurwar za ta kawo gwaggwanin Qaseem Win. Bayan fitarsu hawaye suka ziraro min na ce "Allah ka amshi rayuwata a madadin ta Tasleem, wannan jarabawar ta rashin Tasleem ta min tsauri ya Allah"

"Kul! Hadiza yi istigfari" Kubra ta ce min. Na gyaWa kai kawai, zuwa sha biyu na ji ?arfin jikina, duk yadda na so Kubra ta bari na ga Tasleem ta ?i ya, abu Waya take nanata min na yi mata addu'a. Tattara su Bahijja na yi da Nadiya don mu je gida mu dawo, tun da ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login