Showing 39001 words to 42000 words out of 81703 words

Chapter 14 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

38

rufe ta hakan ya sa na ce ta kwana a Wakina. Ban iya runtsawa ba, abin ya tsaya min wai ni Muntari ya mara yau akan Inya ?ar da na ri?a, wai mun taru mun mata duka, yarinyar da ko shiga sabgarta bana son yi, ba dan fitsarar da ta min ba ai ko kula inuwarta a gidan nan ba zan yi ba, ban damu da wanzuwarta ba, abu guda ne ba zan Wauka ba raini daga wajenta, na lumshe ido tare da dafe ?irjina hawaye na bin kwarmin idona, bana son na yi wani motsi da zai tada Tasleem don ina jin hucinta na zazzaSi,har ?arfe Waya da rabi idona tangaran yana tsiyaya ganin aikin banza nake ya sa na mi?e na Wauro alwala,ina fitowa na ga Tasleem idanunta jajur alamun kuka ta ci ta ?oshi, "dama ba ki bacci ba?" Na tambaya.

Ta saki kuka ta ce "Amma duk inda na juya kalaman Abba ne suke wa?a a kunnena, Amma ya tsine min, wai ni shegiya, Amma tsinanniya fa ya ce min" ta ce cikin wani irin kuka. Ni ma duk dauriyata sai na ji kukan ya ?wace min na rungumeta ina cewa "Tasleem na ce za ku yi albarka, Ni na Waukeki wata tara a cikina,na yi na?udarki na haifeki, na yi rainonki,Ni na ce za ki yi albarka, Allah Ya yi miki albarka,Tasleem za ki albarka" cikin kuka nake maganganun itama Tasleem na yi, da ?yar na SamSareta na sa ta Wauro alwala, muka raya daren akan abin sallah. Da asuba Ni na tashi na shirya wa su Bahijja duk da komai ta iya, sai da muka yi azkar, suka ci abinci na raka su har bakin mota suka fice. ?aki na koma na watsa ruwa, bacci na so na koma amma sai na ji na kasa, hakan ya sa na fita parlor na kunna news. Wajen tara ina nan zaune sai ga Alhaji da Inya sun fito rungume da juna tana ta zuba mai shagwaSa, da na san zai fita da wuri da ban fito ba, ban ko juya ba bare na nuna na san da zuwansu, har suka fita suna ta hirar soyayya, na share hawayen da suka sauko min na shige Waki tun kan ta dawo. Zaune na tadda Tasleem idanunta luhu-luhu tana waya, ina shigowa ta kashe. Cikin tuhuma na ce "da wa kike waya?"

Ta yi min shiru ba ta amsa ba, ta sadda kai ?asa. Da mamaki na ce "magana nake miki?"

"Qaseem ne" ta ce kanta a ?asa.

"Waye Qaseem?" Ba ta ban amsa ba a nan sai ta tashi ta fita da sauri tana ?ar dariya. A raina sai na ji ina ma Allah Ya kawo mata miji ta yi aure ta tafi, duk da ina da burin ta yi karatu amma halin da muke ciki yanzu gara ta yi auren ?ila wani abun ya ragu, yadda nake jin haki ga hawan jini da fit ya kashe mutum, ba zan so na mutu ban aurar da ko Tasleem ba. Wayata na Wauka na shiga media nan na samu Wan abin dubawa.

Bayan magariba muna zaune a parlor da ke ranar juma'a ce muna kallo Alhaji da Inya suka zo suka wuce, Alhaji bai ko kula Nadiya da ke tambayar ina za su ba, itama za ta je. Tasleem da ke Waki ta fito sanye da ?aton hijab har ?asa ta zauna gabana, da alamu magana take son yi min amma ta kasa sai ta ce Amma sai ta sauke kanta. Bahijja ta yi dariya ta ce "Amma wai fa Yaya Qaseem ne zai zo shi ne take jin kunya"

Na yi Wan murmushi na ce "me zai zo yi?"

"Wai dubiya" Bahijja ta bani amsa, Tasleem ta harareta. Na yi murmushi na ce "to ya zo mana"

"Amma wai yana ?ofa" ta ce tana sunkuyar da kai.

"To a ce ya shigo, ku kuma ku taso mu shiga ciki" na tattara su Nadiya muka yi bedroom Wina. A raina ina addu'a Allah Ya sa miji ne Allah Ya aiko mata, na fahimci tana son Qaseem Win, in dai mutumin kirki ne burina ya cika Ni kam. Muna ta hira da su Bahijja suna ban labarin kirkinsa ashe suna waya, Tasleem ta shigo, cikin kunya ta ce "Amma wai zai gaisheki"

"To ga ni nan" na ce mata, sosai na yaba da sanin ya kamatansa. Na saka hijabi ta na fita,yana hangoni ya sauka daga kujerar ya sadda kansa ?asa, kyakyawan saurayi ne mai cike da kamala, yana sanye cikin manyan kaya. Da sallama na ?arasa ya amsa. Na dube sa na ce "bismillah ka zauna mana" bai ko Wago ba ya yi murmushi ya ce "Amma ina yini, na sameku lafiya?"

"Alhamdulillah, ya mutanan gida?" Na ce.

"Lafiya lau Alhamdulillah" ya ce kansa a ?asa. Sosai na yaba da hankalinsa, zuwa can ya ce "Amma suna nan Alqaseem Muhammad, na gama karatuna na masters degree a jami'ar Bayero inda na karanci political science, ba na sha'awar aiki, hakan ya sa na faWa kasuwanci, ina da shaguna biyu a kwari,sannan ina kai citta ?asashe irin su Ghana,Niger da Cotonou, gidanmu yana nan a Rijiyar zaki nan layin Ibrahim Khalil"

Na jinjina na ce "ma sha Allahu! Allah Ya yi albarka, to ka san dai Tasleem yarinya ce dukka shekarun nata ba su wuce sha tara ba, muna da burin kuma ta yi karatu"

"In sha Allahu Amma in kun aminta da ni, na yi al?awarin zan bar Tasleem ta yi karatu har sai ta ce ya isheta,gidanmu dukkanmu har mata suna karatu kuma ma'aikata ne, Ni ne dai kawai na zaSi kasuwanci,don haka in Allah Ya so ba zan ba ku kunya ba" har raina na ji wani sanyi na ratsa ni,yaron da ganinsa nutsatse ne, ga shi da kamala, na yi masa Allah Ya tsare na yi ciki na bar su don su tattauna, ba ta ko ?ara minti goma ba ma ta shigo hannunta Wauke da manyan ledoji,siyayya ce ya yi mata masu yawa har da manyan lesuka guda biyu. Na tattara manyan kayan na ajiye na bar musu iya na ?walamar muka koma parlor, sai wajen tara

da rabi Alhaji da Inya suka dawo hannunsu Wauke da ledoji manya-manya. Ban kulasu ba yara suka musu sannu da zuwa ko na ce Nadiya. Bayan yara sun kwanta wajen sha Waya na din ga jin tashin kuka na doso ?ofata, na mi?e bakina Wauke da addu'a na buWe ?ofar, Inya da Alhaji ne tsaye tana ta kuka. Cikin gunjin kuka take cewa "ka ce ta warware abin da ta yi min wallahi, me na yi mata da za ta min haka", Alhaji ya ...


*Tsakani da Allah ban yafe ha??ina ba*

*MASU TAMBAYAR BOOK ?INA NA BAYA ZAKU IYA SAMUNSU GABA?AYA A 1000 KACAL MAIMAKON 500 KOWANNE*

*SARKI*
*LAFAZI*
*MATAR ADO*
*SULTAAN*






?=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*>??>??>??>??>??>??>??

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi=?G?
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*

07034251528

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.

2?? 2??

Alhaji ya ja ta suka nufi sashensu sai zillewa take ?o?arin yi, idan na ce na girgiza Waya ke nan, iya zamana da Inya ban taSa sanin tana da aljanu ba, amma yadda ta din ga yi tamkar wadda aljanunta suka tashi take neman dukana, na shige Waki ina mamakin abin da ya faru, da lamarin na kwana da na juya sai ya faWo min a rai. Washegari bayan yara sun tafi islamiyya ina zaune ina karatun Qur'ani a Waki aka turo ?ofar, kallo Waya na yi masa na Wauke na maida kan Qur'ani. Ya yi shiru na Wan lokaci kafin ya ce "Hadiza", ban tankasa ba ban kallesa ba, da idona ya sauka akansa nake jin ba?in ciki na neman turnu?e ni.

Ya samu waje bakin gadona ya zauna. "Hadiza!" Ya kira ni, ban tankasa ba,ban Waga kai na kallesa ba, "wai wani irin iskanci ne wannan, na yi ta miki magana ki min banza, me ya sa kika raina Ni da yawa haka ne?" Ya ce cike da bala'i.

Na Waga kaina na kallesa idona ya kaWa ya yi jazur na ce "amsar wannan tambayar tana wajenka Muntari, za ka iya amsawa ba sai na amsa maka ba" na fara ?o?arin tashi, ya fizgoni na faWa kan gado cike da bala'i yake cewa "Hadiza daga yau ki din ga bani matsayina na mijinki,Ni nake aurenki ba ke kike aurena ba, a ?ar?ashina kike don haka dole ki min biyayyar da Allah ya ce,don na tsare miki ci, sha, tufa, magani don haka nima ki min ladabi a matsayina na mijinki na gaji da irin wannan iskancin, kullum kike Waukar kanki kina ta?ama kamar ba ni ke aurenki ba" da hargagi yake wannan maganar kamar ba Muntari ba, na lumshe ido siraran hawaye suka zuba a kuncina na yi hanzarin Wauke su na ce "Muntari zan maka biyayyar, ina shi ke nan, don Allah to tashi ka je"

Ya cije leSe ya ce "a matsayinki na uwar Tasleem me Waure mata gindi, ki gargaWeta ba ruwanta da Inya,Inya zamana take don haka ba ni son fitina, ta adana rashin tarbiyyarta ta nuna a wani wajen amma ba gidana ba"

"Rashin tarbiyya irin wanda Inya ta samu?,ka manta a hannuna ta tashi tun tana jinjira, ai tarbiyya guda suka samu da Tasleem, dukka ya kamata ka ja wa kunne" na tashi na yi hanzarin shigewa toilet, bana son na yi kuka a gabansa,bana son ya ga rauni na,rufe ?ofar da na ji ne ya bani tabbacin ya fita, ban kuma fitowa daga Wakin ba sai da yammaci da na shirya cikin riga da zani na Waura hijabi,gidan ya min zafi sosai so nake na fita na sha iska, wayata na Wauka na turawa Muntari sa?o zan fita, da can ya bani izinin zuwa duk inda nake so, don haka ba na bu?atar jiran amsarsa, bana jin sha'awar tu?i,hakan ya sa na shiga adaidaita sahu, nan bakin alphen na tsaya na siya wa Kubra room freshener,ban cika son zuwa gidan mutane hannu na dukan cinya ba, sannan na dawo ya ?arasa da ni. Da sallama na tura ?ofar Wakinta.

"Oyoyooo maraba da aminiyata" ta ce tana tafa hannu cikin murna, sassanyan ?amshin da na din ga ji mai ratsa zuciya tun daga toilet ya sa na lumshe idona, duk sai na raina freshener da na kawo mata, na samu waje na zauna, ta dube ni ta ce "?awata ya na ganki cikin damuwa"

Na yi murmushi na ce "ya kike so ki ganni?"

"Akwai wata matsalar ne?"

Na yi murmushi na taSe baki na ce "babu fa, ina yaran?"

"Sun yi islamiyya" ta ce tana amsar ledar da na mi?a mata.

"?awata ai da na ji ?amshin gidanki sai na raina freshener da na kawo miki" na ce ina gyara zamana. Ta yi murmushi ta ce "ke dai bari nima sosai nake son ?amshin 3 in 1 mopping fragrance Win nan, kin ga idan na fesa shi tun daga safe sai ya kai min washegari ni'imataccen ?amshinsa na daban ne, na yi mamaki ma da ba ki san da shi ba yadda kike da ?amshi"

"Kubra ina zan sani, damuwa ta min yawa, kullum ba?in ciki ake cusa min, wallahi na gaji, na gaji da auren Muntari, Kubra na rasa nutsuwa,walwala da farin cikina,Kubra Inya ta zame min annoba,na rasa yadda zan yi" na ce hawaye na ziraro min.

"Hadiza kar ki damu Allah na tare da ke, ki cire Muntari a zuciyarki ki rungumi yaranki, watarana duk zai wuce sai dai a ba da labari, 3 in 1 mopping fragrance kuma zan yi wa mai shi magana, wallahi yana da daWi sosai, ki saka a toilet, ki fesa a labulayenki, ki fesa a Wakinki, ki mopping abin ki, sai ki ji Wakin ya Wau ?amshi gwanin daWi, kin san ?amshi ma babban sirri ne a wajen mace"

Na yi murmushin takaicin tuna wa da na yi na ce "Kubra har fa turare wai Alhaji ya ji wajen Inya ya ce ta sammin, don tsananin wula?anci, Ni Inya za ta ba turare"

"Kai jama'a! Daina damuwa Hadiza duk abin da ya yi farko yana da ?arshe, zan mata magana bayan 3 in 1 mopping fragrance da take da shi tana da haWaWWun turaruka na jiki, za ki ji daWinsu in sha Allahu" (Ga mai so ya mallaki nashi 3 in one din da mopping fragance ya nemi SMY Fragrance ta layin nan 08033719070 is very cheap and affordable bata tsaya iya nan ba har sprays na jiki masu saukin kudi zaa samu a wajenta kyaun gyara a hada da kamshi=?
?)

Mun jima muna hira Kubra na ta tausata da nuna min muhimmancin zama na kula da yarana, ban faWa mata ya mare ni ba don ba komai ne ya dace ka fallasa ba, ciki ba don tuwo kawai aka yi shi ba, ban ankara ba sai jin kiran magariba na yi, ina yin sallah na fara shirin tafiya, har bakin gate Kubra ta kawo ni, ina taka ?afata cikin gidan na ji ?irjina ya yi mummunar bugawa, na dafe ina cewa "innalillahi wa'ina ilaihi raji'un" tamkar wadda ?wai ya fashewa a ciki na ?arasa ciki, a parlor idona ya sauka akan Nadiya ta haWa hawaye da majina tana ta kuka ta na kneel down, ?irjina ya buga, na ga Inya harWe kan kujerata da robar ice cream gabanta tana sha tana kallo, Nadiya na gani na ta taso da gudu ta rungumeni, Inya ta daka mata tsawa ta ce "dawo ki tsugunna, na ce ki tashi ne?" Sai na ji wani Saci rai ya turnu?e ni, ko mugunta ce na yi wa Inya a ri?on da na yi mata rashin arzi?in ya yi yawa, na daure zuciyata na ce "ina Tasleem?"

"Sun je siyan awara" cewar Nadiya tana Suya a bayana. Yayin da Inya ta yi tsaye tana son hanyar janyota. Na daure iya daurewa na dubi Inya na ce "me ta yi miki?"

Ta murguWa baki ta ce "laifi, ba ta min komai ba ai ba zan hukunta ta ba", bana son fitina a yanzu gudunta nake don fama nake da lafiyata hakan ya sa na ja hannun Nadiya don mu shige Wakina, Inya ta ri?e tana cewa "wallahi sai na hukunta ta, wannan ai lalata yaro ne"

"Cika min hannun ?a" na ce ina kallonta rai Sace.

"Ba zan cika ba" ta murguWa min baki, na saki murmushi na sakar mata hannun Nadiya na nufi ?ofa, na yi ha?uri, ban ga dalilin da zai sa na bari yarinya ta raina ni ba bayan na bar mata Muntarin, ban ga dalilin da za take zamar min a parlor ba babu gaira ba dalili, sakata na saka, ina jiyo kukan Nadiya da dukan da Inya ke yi mata, zuciyata tana ?ara tafasa, dawowa na yi na ri?e hannunta tsam wanda yake jikin Nadiya na murWa yatsun nan suka ba da ?assss, ta saki gigitaccen ihu,na hamSare bakin iya ?arfina ya kuwa tsinke da jini, na sha?e wuyanta na girgiza na ce "don ubanki duk butulcin da kika min bai isheki ba, sai kin haWa da min iskanci a cikin gidana" na falleta da gigitaccen mari, na ce wa Nadiya "mi?o min bulalar can" bulalar da Alhaji ya zane Tasleem ce mai baki biyu take dukan Nadiya da ita, tana mi?o min na ce "wuce Waki" ya rage daga ni sai Inya da jikinta ke mazari,dama muguwar matsoraciya ce,na Waga bulalar na shiga shaWa mata ina cewa "don ubanki idan ba ki fitar sabgar yarana da tawa ba sai na lahantaki,na rantse da girman Allah sai kin raina kanki, tun da ke tsinanniya ce mara mutunci, ki cigaba da haWa min husuma a cikin gida, dukanta nake kamar Allah Ya aiko Ni, sai kuka da ihu take tana ja min Allah Ya isa, ni kuwa da ta furta na kuma tsaula mata bulala, sai da na wa kayan banza ligi-ligi sannan na mi?e na ce "kafin ?iftawar ido ki Sace min daga gani,shegiya tsinanniya" da jan gindi ta bar wajen. Na buWe ?ofa, na shige Wakina ina jin zuciyata fess ko ba komai na rage wani takaicin, nan su Tasleem suka same ni, na rufe su da faWa akan don me za su fita su bar Nadiya, baiwar Allah Nadiya ashe so take ta zauna da Inya ta ?i bin su, shi ne ta mata wannan azabar, ?arya take Nadiya ba ta da rashin kunya sosai bar ta dai da rashin ji, kuma sosai take son Inya na san ba ta mata komai ba, ba?ar mugunta ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login