Showing 18001 words to 21000 words out of 81703 words

Chapter 7 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

43

magani, kowa sai zagi da kirana butulu yake yi, Tasleem ta kira ni ta zagi har mahaifiyata da ke kabari" ta kuma rushewa da kuka. Wani abu ya caki tsokar ?irjinsa hankalinsa ya yi mummunan tashi, kafin ya buWi baki don wata magana ta kashe wayarta, kira Waya biyu, har goma Sweet babynsa ta ?i Wauka, cikin kiWima ya juya kan motarsa ya yi gida, burinsa ya yi tozali da Tasleem ya lallasa ta har sai ta gaya masa uban da ya aike ta zagin matar da zai aura nan da kwanaki. Ya shiga hankali a tashe yana kiran Tasleem. Sai ya isketa zaune kan kujera ta ?ura wa tv ido hawaye na Wiga a idanunta sai ya ji duk karsashinsa ya mutu, sai ya ji damuwa ta cika sa ko ba komai ya san shi ne silar zubar hawayen ?arsa dalilin tafiyar mahaifiyarta wanda shi ya jawo hakan, ya nemi faWan da ya yi niyyar yi mata sama ko ?asa ya Sace. Ya ratsa ta bayanta ya wuce sashensa, ya watsa ruwa ya tsakuri abincin da aka ajiye masa, ba ya jin daWin girkin kowa in ba na Inya ba, duk bai cikin nutsuwa, jira yake a yi sallar isha'i ya kira ta ya san zuwa lokacin ta sakko, bayan ya dawo daga masallacin sallah isha'i, ya duba lafiyar yaransa ya ?ule Waki, ya so kiran Hadiza amma sai ya manta zuciyar ta karkata ga Inya kawai, cikin sa'a yana kira ta Wauka da cewa "na yi kewarka sweet", ya lumshe ido yana jin daWi na ratsa zuciyarsa.

"Ke da kika yi fushi da ni, har kike kiran kin fasa auren"

"Allah kai ma ka san ba zan iya ba, sai dai mace ta yi ha?uri mu yi tattalinka mu biyu, Sacin rai ne, ba ka san yadda gangar jiki ta yi kewarka ba"

"Allah ko?"

"Sosai ma, ko kana son shaida ne" ta ce .

"?warai, a nuna min"

"To hau WhatsApp ka gani" ta kashe kiran, jiki na rawa ya kunna data, yana shiga sunanta ya yi tozali da kyawawan fararen nonuwanta cikin jar brazier, a tsaye ?yam nipples Win sun le?o ta ?ar kwalliya, ya lumshe ido yana jin wani abu na tsirga masa tun daga yatsansa har kwanyar kansa, Wayan hoton gabanta ne da ta suturta cikin jan pant mahaWin brazier tana masa ?walele, tuni ta birkita lissafinsa, suka shiga chat wanda ya kuma susutasa tana masa zancen ya kawo abarsa ta tsotse, chatting ba ya kai masa yadda yake so ya danna mata kira. Ta Wauka suka shiga hira kamar sa kamo juna don soyayya, Alhaji bai farga ba sai ga shi Waya da rabi na dare ya yi, take hankalinsa ya dawo jikinsa,yana da niyyar kiran Hadiza amma gaba Waya ya manta, ya ja Wan siririn tsaki ya kwanta bacci, da niyyar da asuba ya kirata. Washegari da sassafe ya Wau hanyar ?araye da direbansa, tun a hanya Inya ke masa rikicin sai ya biyo ta fara ganinsa ya ci abinci kafin ya je ko ina, ba yadda ya iya da rigimarta gidan ya yi wa tsinke bayan ya sallami direbansa kan sai yamma za su tafi. Tun daga nesa yake hangota sanye cikin dogon hijabi har ?asa hannunta ri?e da kwandon cin abinci, ya ja ajiyar zuciya har wani cikowa ya ga ?irjinta ya kuma yi, ta buWe murfin motar ta rufe ta kallesa ta sakar masa lallausan murmushi ta hure mai ido ta ce "mu je"

Ya zaro ido da mamaki bayan ya dawo hayyacinsa ya ce "ina fa"

"Gidanmu na ?araye na gwada maka yadda na yi kewarka", ya yi shiru, gidan nasa ne amma ya riga da ya mallaka wa Hadiza shi tuntuni, idan ya je kuma ya san labari sai ya karaWe ilahirin ?araye an gansa a gidan da Inya.

"Ga abincin, ka gaidata in ka je"ta murWa handle, da hanzari ya fizgota ya ri?e hannunta, ta sadda kanta ?asa ta shiga rera kuka da ke taSa zuciyarsa tana faWin "ni dama na sani ba wani sona da kake yi, ni kaWai nake haukana, saboda kana tsoron Amma ko tausaya min ba za ka yi ba, kwana biyu ban saka a ido ba, ban ji Wuminka ba, ka Wan bani lokaci na ganka na yi hira da kai shi ne ka tsaya dogon tunani kar ka Sata ran Amma, ni da nake cikin ?unci kowa ya tsane ni ya tsangwame ni, babu inda nake zuwa a ?araye ina gidanmu duk don dalilin soyayyata gareka", kukan nata wani ragargazar zuciyarsa yake ya gyara motar ya rungumota ?irjinsa ya shiga rarrashi yana faWin "?ar shilata zan iya rantse miki akan ki na san ha?i?anin soyayya, ki yi ha?uri idan na ba?anta miki, tunani nake yadda mori abata ne in mun je"ya kanne mata ido guda, ta saki dariya ta goge hawayenta, abu guda da ke kuma burgesa da sweet babynsa sam ba ta dogon fushi, rarrashi kaWan ya wadatar da ita ko don ita ?ar baby ce a wajensa, ina ma zai yarda ya yi asarar wannan yarinyar saboda wata Hadiza na kishi, ai ya mata adalci shekara sama da ashirin bai kuma aure ba, yanzu take son masa ba?in cikin Inya, in ya aureta ai ya san ya ?ura daWi, yarinyar ko iya jikinta da yake laguda Allah kaWai ya san dabgen da yake kwasa,ina ga an kai ?arshen wasan ya kutsa kai cikin kogin daWinta. Ya lumshe ido ya ja motar, suna hirar ?auna. A parlor suka yasar da suturun jikinsu suka shiga gogar juna, iya nutsuwa ya samu da Inya duk da furrr ta ?i bari ko abarsa ya goga a iya laSSan, sai dai ya yi wasa da yatsansa kawai, ?auna ta yi ?auna aka ci abinci aka Wora da shau?in juna, Alha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ji bai farga ba sai da aka yi kiran magariba, ba azahar, ba la'asar ana ta saSon Allah (tirrrr! In ji Mss Flower)


*HADIZA*

Ina zaune bisa tabarma muna hira da Inna da Inno, Malam ya shigo, na gaidasa ya amsa, ya shiga gaida su Inno, Malam shi ne babban Wa a gidanmu wanda ya gaji mahaifina mai tarin sani a addinin musulunci, ya samu waje ya zauna yana "Hadiza ya kika baro yaran?"

"Suna lafiya ?alau, ya iyalin"

"Alhamdulillahi! Ashe haka abu ya faru tun da daWewa na ji zancen a bakin mata sai jiya da Atine ke ce mini kin zo, ta labarta min, in ce dai shi Muntarin ba sakinki ya yi ba"

"E, sai dai ina son ka shige min gaba wajen karSo min takaddata" na ce idona ?asa hawayen da ban san na meye ba na zuba.

"Yaro dai yaro ne, Hadiza kika ce takadda, wace takadda dai tukun?"

"Rabu da shirmen Hadiza, ko ta Wauka goyon bayanta zan yi ta bar gidan uban ?a?anta,na Waukota ne dai ta samu nutsuwar zuciya"

"Lallai dai to, ai babu haramci don ya aureta, zafin zuciya ne dai kawai, amma shi abin da Allah Ya tsara ai babu wanda ya isa ya kawo sauyi, tun da har kika ga zai aureta tun farkon zuwanta duniya ke tun kafin zuwanta a rubuce yake shi Win mijinta ne, ki dage da addu'a Allah Ya baki dangana, zamu tayaki in sha Allahu, zan turo a kawo miki ruwan addu'a zuwa gobe"

Sai na ji duk farin cikina ya koma ciki, na mi?e na shiga Waki na shiga kuka ?asa-?asa wato babu mai fahimtar halin da nake ciki, har Malam ya tafi ban fito ba.

"Ashe Babansu Tasleem ya zo?" Na ji muryar Abul Wan autanmu na gun Inna, a tsakar gida.

"Ya zo ina?" Cewar Inno.

"Wallahi na gan shi da wata mace a gaban mota, sun Wau hanyar gidan Anti Hadiza."...

*SHARE*


*NI NA RAINE TA*

*?Mss Flower
*FCWA*

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934. Ga mutanen Niger 500f airtel za a tura wa wannan lambar +22795045822*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.
1?? 4??

Yadda na ji ?irjina ya doka har sai da na dafe ?irjina, al'amarin Alhaji da Inya ba zai daina ba ni mamaki ba, gida dai nawa ne mallakina halak malak, miliyan Waya da rabi gadon mahaifina na ba wa Alhaji ya siyar min, duk da ya so ya bar min kyauta firr na ?i amincewa, duk da ya min ragi ai mallakina ne bai da ikon yi min wadda ya so da dukiya, na yi ?wafa, sai da na ji zuciyata ta yi sanyi wajen goma da rabi na dare na kirasa, ban yi zaton zai Wauka ba, sai ya cira murya ba kuzari "Assalamu Alaikum"

"Wa'alaikha salam" na ce.

"Ba ki bacci ba, na kikkira ki sau ba adadi tun jiya amma ban samu ba na ce ?ila network Win ?araye ne"

"E!" Na ce a ta?aice.

"Ya kika samu su Inno, gobe ai ina tafe ?arayen in sha Allahu, yau wani abu ya ri?e ni ban samu zuwa ba"

"Muntari!" Na faWi sunansa bayan na yi murmushin mamakin da ya bani wai bai zo ?araye ba.

"Na'am"

"Yanzu ka yi min adalci ke nan fisabilillahi, a gida na mallakina za ka Wau karuwarka ka kai min, Muntari mai na yi maka don Allah da na cancanci wannan tozarcin, kai irin naka halaccin ke nan?" Cikin Wacin zuciya na kai ?arshen zancen.

"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, yaushe na zo ?araye da za a ce na kai mace, yanzu ke Hadiza ba ki ga mahassada da ma?iya ba sun mana zobe, ta kowacce hanya ko wani hali neman raba mu suke, don kishi ya rufe idonki komai sai a gaya miki ki yadda, ni mahaukaci ne da zan Wau mace in kai gidanki don Allah?"

Na so in cuccusa masa zagi da ya ce wai kishi, na rantse har ga Allah a yanzu babu marmashin kishinsa a raina, gabaWaya ya sire min, ba na jin ko Wigon sonsa bare har na yi kishinsa abu guda ke ta ci min tuwo a ?warya yadda suka ci amanata duk ?o?arina na kyautata musu. Hawaye suka ziraro min na Wauke na ce "Muntari"

"Ina jin ki, amma Hadiza ni me rantse miki ne wannan ?azafi ne kawai na mutane, ke fa matata ce kuma auren so da ?auna muka yi, don me dan zan kuma aure na yi miki irin wannan butulcin, sharrin mutane ne kawai"

"Ka ce auren so da ?auna, ka dai manta Muntari, amma ai alfarma na yi maka, a tunanina kai Win Wan halak ne, Muntari da ana iya maida hannun agogo baya wallahi ko gurguncewa za ka yi tsabar tsugunno, ka yi kukan jini ba na hawaye ba, ba zan taSa aurenka ba, ai ban san kai butulu ba ne ba, ka kawo min mukullin gida na gobe ka tahon da takaddar saki na" na ajiye wayar, sai na ji zuciyata wasai ko ba komai na gaya masa mai zafi. Ina ?o?arin kwanciya na ji wayata ta Wauki ruri, na duba sai na ga ba?uwar lamba ce, special number, na saka wayar silent, sai dai wayar na yankewa wani kiran ya shigo, har sau uku kana na Wauka na ce "Assalamu Alaikum"

Aka ja ajiyar zuciya sannan aka ce "Wa'alaikhi salam, Hajiya Deeja" ko a mafarki na ji mai muryar sai na gane mamallakinta domin hallacinsa a gare Ni.

"Hello, kina ji na?"

"Wa ke magana?" Na ce ba don ban gane ba.

"Alhaji Umar Modibbo" ya ce cikin kakkausar muryarsa. Na kasa furta komai na yi kasake kawai da waya a kunne.

"Hajiya Deeja jiya nake ji ashe lokacin aure ya ?are" da alamun jin daWi a muryarsa yake maganar. "Da igiyata uku" na ce tare da katse wayar ina jan siririn tsaki, duk maza yanzu sun sire min wallahi, ba wani shegen daWin bakin da zan ji na yarda da mutum, idan na duba Alhaji da irin butulcinsa gare Ni, duk sai na yaSa musu ba?in fenti.

A ranar wani bacci na yi mai cike da ni'ima da nutsuwar rai, ba ni na farka ba sai da aka yi kiran asuba, na tashi na yi sallah, na gyare gidan fess na Wora mana karin kumallo kana na yi wanka, na shirya cikin doguwar rigar atamfa wadda ta sha ado da duwatsu, Waki na koma misalin goma na kwanta bacci. Cikin bacci na ji Inno na kiran Hadiza, na tashi da hamma bakina Wauke da addu'a

"Muntari ya fi minti goma fa yana jiranki" ta ce. Na Wan ja tsaki a raina na ce da an ce masa ya koma ai ina bacci, sai kuma na tashi tuna wa da na yi ya kawo min abin da yanzu nake ganin shi zai wanken dattin da suka zuba min a zuciya, na zura rigar da na cire da zan kwanta, na ja hijabi na fita. Bakina Wauke da sallama na shiga Wakin da nan ne masaukin duk wani ba?o namiji a gidan, na hangosa zaune kan kujera ya zabga uban tagumi alamu tunani yake yi, na ?are masa kallo ya rame kaWan ya yi duhu, na taSe baki ina wa kaina tuni da meye nawa. Na ?arasa ciki tare da dubansa na ce "Assalamu Alaikum", firgigit ya Wago da cewa "wa'alaikhi salam" ya ja ajiyar zuciya ya yi ?uri yana kallona. Na kauda kai na ce "ba ka bu?atar ruwa ko?"

"E, Alhamdulillah!" Ya washe baki.

"Ma sha Allah, to bani sa?ona" na mi?a masa hannu. Ya zaro mukullan gida ya bani baki a washe, duk ba?insa nake gani,dariyar ji nake kamar yana fesa min wuta. Na kuma mi?a hannu na ce "sai Wayan"

"Me fa?" Ya yi kutun-kutun da fuska.

"Takardar saki, ko ba ka ji jiya da kyau ba?" Na ?ura mai ido ina son ganin ?arshen rashin mutuncinsa.

"Hadiza Allah Ya sani ko kotun ?oli za ki kai Ni ba zan taSa rubuta miki takaddar saki ba, haba, ina sonki kina sona, ga albarkar yara har uku a tsakaninmu, yanzu ba kya ko tausayin Nadiya, ki yi ha?uri kawai ki koma Wakinki, za ki ga saSanin abin da kike tunani in sha Allahu, ke kika raini Inya na tabbata sai yadda kika Worata za ta tafi a kai, ki tuna ke da kanki kin sha ce min tsakanin Inya da Tasleem ba za ki Wau Tasleem ki bar Inya ba, tana da ha?uri da sanyin hali, ta fi damuwa da damuwarki, to don me zamu raba gidanmu bayan in kin kwantar da hankalinki za ki ji daWin zaman sama da kowa", kamar yana watsa min fetur haka nake ji, so nake na kutuntuma masa zagi amma na san halinsa sarai in na yi hakan mahaukaciya zai maisheni ya yi tafiyarsa. Na danne Sacin raina na ce "Alhaji Muntari!'"

"Na'am!" Ya amsa.

"Ran Nadiya da Bahijja a hannun wa yake?"

"Allah"

"In na mutu yanzu ke nan ba za su rayu ba?"

"Me ya kawo wannan maganar?"

Na yi murmushi na ce "furta min da bakinka kana son Inya.

"Ina sonta haka zalika kema ina sonki fiye da baya" ya ce yana ?ura min ido.

"Allah da ya halicci Nadiya da Bahijja zai kula da lamuransu. Wallahi babu SurSushin so ko ?aunarka a zuciyata, Allah Ya sani tsana ce dan?are a raina, don Allah don Annabi, don darajar iyayenka ka sakeni"

"Wallahi tallahi in har na sake ki ba zan kuma farin ciki a gidan duniya ba, don Allah Hadiza ki kwantar da hankalinki ki yi ha?uri, wallahi ba zan iya sakinki ba, ina sonki"

"Son naka ya ci bura ubansa Muntari, ka sakeni!" Na daka mai gigitacciyar tsawar da ya zube gabana cikin kuka ...

*?an Aljanna masu gudun ha??in wani na ta biya, Allah ka hana duk mai nema ya karanta a kyauta alfarmar Nabiyyu rahmati>?2?*

*SHARE*


*NI NA RAINE TA*

*??Mss Flower
*FCWA*

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934. Ga mutanen Niger 500f airtel za a tura wa wannan lambar +22795045822*

*300 NAIRA/300F ZUWA ?ARFE GOMA NA DARE DOT, WANDA YA WUCE BA ZAN AMSA BA.*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.

*LAST FREE PAGE*
1?? 5??

"Hadiza wannan wace iriyar rayuwa ce wai, duk gidanmu da muka gina tsawon shekara ashirin cike da ?auna sai ki rusa mana shi saboda kishi, don girman Allah ki daure zuciyarki duk Sacin rannan mai wuce wa ne, Hadiza ina sonki wallahi ke Sangare ce mai muhimmanci a rayuwata, ba zan iya rabuwa da ke ba", Muntari ba ?aramin raina min hankali yake ba, kalamansa jin su nake kamar Wigar ruwan dalma a kunnuwana, na sani dama ba zai sakeni cikin sau?i ba, sai an kai ruwa rana da shi, ba kuma zan iya ha?ura na koma gidansa ba,idona ba zai juri ganinsa da Inya ba a inuwar aure,Inya da na Wauka ?ata ba zan iya zama da ita matsayi Waya ba matar Alhaji, koma dai mene na gama zaman aure da Alhaji, takaddata kuwa zan iya ?arar da komai nawa don ya bani ita. Tsayawa zance da shi Sata lokaci ne don haka na yi shigewa ta na bar shi, ban wa kowa zancen abin da ya kawo sa ba na yi shiru da bakina, sama da awa biyu ina ta sha'anin gabana sai ga Malam ya shigo yana cewa "ashe Muntari na waje Hadiza kuma kika bar shi shi Waya"

"Na sallame sa ai, ban san zaman da ya zauna yi ba" na ce. Ya gyaWa kai tare da cewa "Allah Ya kyauta."

Sama da sati biyu ina ta sa?a da warwara akan yadda zan samu takaddata, don zahirin gaskiya sosai na samu kwanciyar hankali da nutsuwa a nan Win, ga ni kusa da rigimammiyar mahaifiyata, ga ?an uwa dabaibaye da ni. Yarana kullum muna waya kuma Tasleem na kula wa da su sosai,don haka ban da wani tashin hankali, har wata ?ar ?iba na yi na yi haske. Yau Win na tashi da nishadi ne, da yammaci kuwa wata sassanyar iska ake yi, muna zaune kan tabarma da Inna da Abul, yayin da Inno ke gefe kan kujera tana tsintar zogale, hira muke gwanin sha'awa muna ta tuna dramar da aka sha a baya sanda Malam (mahaifina) ke raye,wayata da ke gefena na ji alamar sa?o

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login