Showing 9001 words to 12000 words out of 81703 words

Chapter 4 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

47

kaina na san tuna abin da damuwarsa neman kassara lafiyata yake, tun da har Inya ta yafe, Alhaji ya nuna nadama kuma babu alamun yaudara gara na yafe Win don illata ni damuwar take yi, "Allah ya yafe mu bakiWaya!" Na ce a sanyaye.


Bayan isha'i na daure na watsa ruwa, ya?i nake ta yi da zuciyata kan na manta komai, na gyara abin da na Sata har ta kai mu ga haka, bayan na Wan kimtsa na nufi kitchen na dafa jallop Win taliya da ta ji wadataccen kifin gwangwani, har Waki na kai wa Inya na mata sai da safe sannan na nufi sashen Alhaji da food flask, ina tura ?ofar bedroom Winsa firgigit ya Wago daga wayar da yake dannawa, ya kashe yana washe baki, alamun rashin gaskiya duk sun dabaibaye shi, sai na ji kamar na koma, taso wa ya yi ya amshi kwanon yana "uwargida kamar kin san yunwa nake ji" na taSe baki tare da kwanciya akan gadon don sai na ji abincin ma ya fitar min a kai, na san Alhaji sam bai da gaskiya, take ?ila watsewa suke da sweet baby ya faWo min, sai na ji raina ya yi ba?i?irin. Bayan ya gama ya kashe wayarsa bakiWaya ya hayo kan gadon ya fara lalubata, tamkar garwashi ne ake Wora min na yi maza na turesa ban kallesa ba na ce "ka bani lokaci don Allah" hotonsa kawai ke dawo min da Inya.

Duk yadda na so yin bacci gagarata ya yi har na fara jin saukar munsharinsa, kamar wadda ake ingizawa haka na ji, na zare wayarsa da ya tura ?asan pillow na yi waje. ?aki na shiga na murza makulli, bincike nake son yi sosai. Wayar na kunna, tana kamawa na faWa message, in da na ci karo da text Win zafafan kalamai na soyayya da tsantsar batsa, hankalina ya yi mugun tashi ba kaWan ba, jikina har rawa yake na shiga WhatsApp Winsa in da na ga ya saka pin, cikin hukuncin Allah ina zuba numbobinsa na atm ya buWe, sweet baby dai idona ya kuma tozali, "uhum zo ki sha min burata baby plsss" idona ya gane mini rubutun Alhaji na ?arshe, jiki na rawa na shiga swipping na fara daga farko inda bai yi deleting ba, zance ne na batsa muraran, idona ya sauka kan fararen nonuwanta da ta tura masa masu jajayen kai, "Wayyoooo baby zan sha, ba ?aramin hutawa zan yi a nan ba, wallahi ban taSa ganin nonuwa mai kyau irin wannan ba, ashhhh Allah dai ya nuna mana aurenmu" yadda ?irjina yake duka ?afafuna ke rawa dole na zauna cikin hawaye ina ta sallalami, ban tsaya ba na cigaba da bi, "Wan turo min hoton gindinki pls wlh sha'awa ta kama Ni"

"Uhm, kai da kake da Hajiya a gida" ta yi masa reply.

"Plss baby mana wannan ai tsohon injin ce, sabo nake son gani, Wan nuna min mana" tashin hankalin da nake ji gabaWaya sai na Wimauce, wai ni Alhaji ke kira tsohon injin, na kalli hoton da ta turo masa na gabanta fari sol babu Wigon gashi, wani kuma ta gwale ta turo masa ga mai?o nan nashe-nashe tana ro?onsa su yi aure ya ci ta, tun da nake ban ma taSa sanin ana irin lalatar nan ba a duniya, wani irin yun?urowa zuciyata take kamar ta fasa ?irjina ta fito, kuka nake irin wanda ban taSa yi ba a duniyata, a zuciye na mi?e sai dai na ji na koma luuu na faWi ...

*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

8??
Tun da na koma na faWi hawayen idanuna suka ?afe, ji kawai nake yadda zuciyata ke bugu irin wanda ba ta taSa yi ba, sai wani abu da ya tokaren ?irji kamar mulmulen dutse, mamaki da al'ajabi suka mini rub dugu, ko aure Alhaji zai ?ara ban cancanci wannan wula?ancin daga garesa, Ni zai kira tsohon injin, na yi murmushi mai ?una ina tuna yadda ya yi ruwa ya yi tsaki lokacin da nake budurwa, tamkar zararre haka yake a kaina, kuka ya sha yi a gabana har ?asa yake dur?usa min,a lokacin da nake ?uruciya na yi ganiyar kyau da ba ni da ta biyu duk garinmu, fara nake Wau tamkar ka taSa jini ya zubo, da Kabiru abokinsa zan aura mijin Kubra, sai da aka ga yana neman haukacewa Kabiru ya janye ya basa, da na so a lokacin zan ?i shi don manema aurena ciki har da masu takarar sanata, amma tausayi irin nawa na amince masa ba don wai ina wani mugun sonsa ba, shi yake rawar ?afa a kaina har na haifi Nadiya, Alhaji duk ya manta kyautatawar da na yi masa, yake wula?antani da ?as?antar da ni wajen budurwarsa, a karo na biyu na ji wata sabuwar tsanarsa ta rufe ni, ina neman kashe kaina wajen gyara amma duk ashe tsohon injin yake kallona, na sani ?arya yake don tunda yake bai taSa shigata zuruf ba, haka ni'imata ba ta ?afe don mai kyau nake ci, na sha mai kyau sannan kuma na gyara, haihuwa ba ?arya ba ce, shayarwa ba wasa ba ne, haka shekaru abin dubawa ne amma ?irjina bai yi irin lalacewar da Alhaji don yaga nonon can zai rikice ba, har na yi haihuwa ta uku nonona ?yam suke kamar wancan in na yaye yaro, tsayawa ma tunani sai na ga fami yake yi min, cikin ?an?anin lokaci wani ciwon kai ya rufeni, ban iya komawa sashen Alhaji ba, na kwanta a nan bacci na ja na kaWan-kaWan.

Bayan na yi sallar asuba na watsa ruwa, na faWa kitchen, abinci na yi mai sau?i, na tsakuri abin da zan tsakura na tashi, Wakinsa na nufa batare da Sacin rai ba, ya riga ya fice min a rai, idan na din ga tunawa hawan jini ne zai kama ni a banza daga nan sai ciwon zuciya, ban manta wata ?awar Kubra ba da aka ce ba?in cikin mijinta ya kasheta zuciyarta ta fashe, har aka saka gawarta a rami jini zuba yake, lokacin sai nake ganin dacen miji ne ba ta yi ba, ashe Ni ma tawa jarabawar tana tafe. Na tura ?ofar na shiga, zaune yake kan gado kamar wanda aka zarewa laka, ya rafka uban tagumi.

Na mi?a masa wayarsa, bai amsa ba ya ?ura min ido cikin damuwa sosai, namiji munafuki ne, na riga na gama sanin babu SurSushin ragowar sona a zuciyarsa mamaki ma nake yadda yake wani labgaSewa kamar maraya, na taSe baki na ajiye masa wayar ganin ba zai amsa ba, Allah Ya sani ban taSa ganin muni da ba?in Alhaji ba irin haka, wani irin yanayi nake ji na a ciki, Waci da nake ji kamar an fasa min maWaci a jiki.

"Me ya sa kika Waukar min waya Hadiza" ya ce cikin wani irin sanyi.

Kayana nake tattarewa daga wardrobe Win Wakin don na bar sa ke nan, bana son zuciya ta kwasheni na aikata abin da zan yi dana sani, ban ko juya ba bare na ba shi amsa.

"Hadiza me kika gani a wayata?" Ya kuma tambaya.

"Babu!" Na ce a ta?aice, idan na yi masa banza ba zai ?yale ni ba.

"Hadiza don girman Allah ki yi ha?uri in kin ga wani abu da ya Sata ranki, wallahi ba a hayyacina nake ba" ya sauko daga gadon yana shirin taSani, na janye da hanzari. Ido cikin ido na kallesa na ce "ai ba ka yi min ba, bare har na yafe maka. Don ka nuna wa wata al'aurarka ta nuna maka nata wani abu ne?, Ko kuwa don ka kira ni da tsohon injin laifi ne, ai jikinka ka nuna kuma gaskiyarka ka faWa, haihuwa biyar ba wasa ba ce, don me zan ce ka yi min, bayan ba ka yi min ba" na ?are fuskata babu alamun Sacin rai, sai dai wani irin kuka nake a zuciya mai mugun ?una kuwa, na san mata da yawa ba ?aramin hauka za su yi ba suka tsinci kansu a halin da nake, da ciwo mijinka na sunna ya haWaka da karuwa, abun bai tsaya nan ba har yake kusheka ya kiraka da tsohon injin, abin takaicin idan Alhaji ya aureta wani irin kallo za ta yi min,Ni na san raini zan sha wajenta ba kaWan ba, na yi hanzarin goge ?wallar idona da ta samu damar sirnanowa. Na raSa ta gefen Alhaji da ya rintse ido hawaye na bin kuncinsa tun da na gama magana bai ce komai ba, yana nan tsaye.

Sati kusan uku a tsakani doguwar magana ba ta haWa ni da Alhaji, duk wata walwala ta gidana ta ragu, Alhaji ya cutar da Ni, na yi zaton zan iya watsar da komai abin da ya faru na mayar kamar ba a yi ba kar na tuna,duk da na yi nasarar ba wa banza ajiyarsa, amma hirarsa sai ta dawo tana hunting Wina, motsi Waya sai tsohon injin ya faWo min, sau ba adadi na yi kuka kamar raina zai fita a Waki, ban taSa jin na munana ba tsawon rayuwata sai da na ga hirar uban ?a?ana da budurwarsa. Na je asibiti sau wajen huWu a Wan tsakanin inda duk duba BP na za a ce min ya hau, duk na rame, kalmomi na neman haukata min ?wa?walwa. Tasleem da suka dawo ganin bana cikin yanayi mai daWi sai suka ja ragamar komai na gidan ita da Inya, sai na kwana na wuni ban le?o ba.

Bayan sallar isha'i yau, ina zaune kan dadduma ina lazimi aka turo ?ofar, ?amshin turaren ya sanar da Ni wanda ya shigo don haka ban ko Waga na kallesa ba har ya yi masauki akan gadona. Ganin ba kulasa zan yi ba ya ja ajiyar zuciya ya ce "Hadiza!"

Na Waga ido na kallesa cikin ido, ya sadda kansa ?asa ya yi shiru, na Wauke kaina na maida kan carbin hannuna ina ja a zahiri, a baWini kuma rarrashin zuciyata na fara da ta shiga yun?uri.

"Wallahi kunyar kaina, da kunyar ba ki ha?uri nake, Allah Ya sani ban kyauta miki ba, kuma ba don ba na sonki ba ne ban san me ya ja ni ba", hannu na Waga na ce "dakata! Me ka zo yi Wakina?"

Ya Wan yi shiru ya ce "zuwa na yi na sanar miki an saka rana nan da wata biyu"

"Da sweet babyn?" Na tambaya ina jin wani abu da ya ziyarceni kamar kishi, bai ban amsa ba ya sadda kansa ?asa.

"Allah Ya sanya alkhairi" na ce ina daure zuciyata.

"Don Allah Hadiza ya kamata ki manta da abin da ya faru,tun da ya riga ya faru mu fuskanci gaba, gidan ya koma kamar na ?an birsina, Ni, ke, yara duka ba walwala, na yi duk abin da zan yi don ki gane na tuba, na yi nadama amma ko a jikinki, don Allah..." "Ya isa! Idan ka gama faWa min abin da ya kawoka ka tafi kawai" na ce a Wan hassale.

Bayan fitarsa sai na shiga kai wa Allah kukana, ban Waga daddumar ba sai da sha biyu na dare ya gota, a hankali na mi?e na shiga linke dadduma,jin taku na yi an wuce da gudu, ?ofa na nufa na murWa, Inya na hango...


*RAHUSA DATA AVAILABLE*

MTN

1GB-300
2GB-600
3GB-900
4GB-1200
5GB-1500
10GB-2800

1401611541,FATIMA LAWAL SA'ID, ACCESS BANK. 08167888934


*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

9??

Ta sha kwalliya cikin siket Win turawa mai roba wanda ya yi Wam ya fidda ?ugunta da tudun Wuwawunta, ta saka farar riga mai net a gaba sai baza ja kalar siket Winta, ta saka ?ar hula da ta fidda asirin ba?in gashinta da ya sauko har gadon bayanta, ta tura ?ofar sashen Alhaji. Ji na yi zuciyata na tsitssinkewa, wani mugun tsoro ya kama ni har jikina ya Wauki rawa, na runtse ido na buWe a tunanina mafarki nake yi, kamar maganaWisu na ji ana ja na zuwa hanyar gabaWaya parlorn ya baWe da ?amshin turarenta, tafiya nake kamar mutum-mutumi har na ?arasa sashen don ba ta wani datse ?ofa ba.

Idona ya sauka akan Alhaji da ya sha kwalliya cikin dakakkiyar shadda ya murza hula ina jin ?amshin turarensa, ya washe baki da ya ganta tare da mi?ewa ya ware mata hannuwa, sai ta no?e kafaWa ta samu kujerar kusa da shi ta zauna tana rufe fuska, mamaki ya kasheni iya kashewa, tsabar sun dulmiya a cin amana ba su ma ko kula da tsayuwata ba, ban san me suke cewa ba na dai ga ta langaSar da kai ta kai masa duka cikin shagwaSa, sai kuma ta faWa ?irjinsa ya rungume yana shafa bayanta, hankalina in ya yi dubu ya tashi, ?afafuna suka shiga kokawar kayar da gangar jikina, sai nake gani kamar ma da gayya suke mini wani abun, na maimaita sunan Inya a ?alla ya kai sau hamsin cikin tsananin tashin hankali da zallar mamaki, kai jama'a yadda na ga hannun mijina na kyarma yana ?o?arin zare brazier ?ata ya mummunan tada min da hankali, idona ya rufe gabaWaya, zuciyata umarni kawai take ba ni, na rantse da Allah a lokacin in na ga wu?a sai na caka wa tsinannun duk su mutu daga baya a kasheni, kukan ma bai zo min ba, tafarfasa kawai zuciyata ke yi, nan tsaye ina kallonsu suka shiga tsotse-tsotse, na fita a Wakin da hanzari jikina na Sari na nufi wajen injin, cikin sa'a na tadda jarkar fetur, ina ji mai gadi yana "lafiya Hajiya" ban ko kalli inuwarsa ba na ja na nufi ciki, na zarce cikin jikina wata rawa yake burina bai wuce na ?one su su yi ba?i ba kamar ba?ar zuciyarsu, duk hankalina a kiWime yake neman ashana nake ido rufe na rasa, can idona ya gane min ita na mi?a hannu zan Wauka, na ji an Wauketa. A haukace na Waga kai na sauke akan Tasleem

"Ba ni ashana" na ce muryata na rawa tsananin ba?in ciki. Cikin kuka ta girgiza kai ta ce "Amma wannan ba hukuncin da ya dace ki Wauka ba ke nan"

"Ba ni ashana don ubanki, kafin na SaSSalaki" na ce cikin faWan da ban san ina da shi ba Ni kaina, zuciyata wani irin tu?u?i take, na ji duk na tsani duniyar da abin da ke cikinta.

"Amma ka da ki zartar da hukunci cikin fushi, ki duba mu da su Nadiya, don Allah ka da ki aikata abin da zai sa mu cikin tashin hankalin da yafi wannan" ta ?are tana ri?e hannayena. Yaraf na yi zaman daSaro a kitchen Win, kokuwa kawai nake da numfashina da yake neman ?wacewa, wani irin nishi da haki suka taso min waje guda. "La'ilaaaa haaa ilal laaa" na shiga furtawa ina jin wani yanayin da ba zan iya fasalta shi ba, yayin da nake jin zuciyata na yun?urin tarwatsewa ga mugun bugun da take yi.

"Inya ta ci amanarmu Amma, me muka yi mata?" Tasleem ta ce cikin wani irin gunjin kuka. GabaWaya sai na kasa komi na bi ta da ido, ina nanata Inya a zuciyata, sai nake tunanin ma ko dai haukacewa na yi in ba mafarki ba, ?wa?walwa da zuciyata suka shiga bayyana min wannan mummunan abun. Tasleem ta jima tana dirzar kuka a wajen kafin ta mi?ar da ni ta ja ni Waki, na kuwa bi ta kamar ?aramar yarinya, gabaWaya na ma rasa gane meke damuna, ina dai jin matsanancin ciwo da zafi a zuciyata, amma mamaki da tashin hankali ya Wauke murya da duk wani damar tunani da nazarin da zan yi, Tasleem ta kwantar da ni a ?irjinta ta shiga tofa min addu'a, har aka yi kiran asuba ina nan kwance jikinta tana hawaye tana tofa min addu'a. Yayin da idona ke ta ?yasto min hoton yadda suka rungume juna cike da tsantsar soyayya.

"Amma kina iya yin sallah?" Tasleem ta ce cikin wata iriyar sassanyar murya.

Na gyaWa kai kawai, na mi?e sai dai na dawo luuu na faWi, ta yi hanzarin tare ni kuka na ?wace mata, ita ta taimaka min na yi alwala ta saka min hijabi ta zaunar da ni kan dadduma ta ce "Amma ki yi a zaune tunda ba za ki iya tsayuwa ba", na kabbara sai dai karatun sallar ma ya gagareni, ina kamowa yana kufcewa, da ?yar na idar daidai lokacin da na saki wani gigitaccen kuka, Tasleem da ta sallame ta yo wajena da gudu ta rungume ni tana kukan tana buga bayana alamun rarrashi.

"Tasleem me na yiwa Inya, na taSa banbantaku da ita" cikin matsanancin kuka, ba ta bani amsa ba don itama kukan take, sai girgiza kai kawai take. Iya hasashena na kasa hasaso abin da na yi wa Inya da ya cancanci wannan sakayyar, lokuta da dama mutane kan ce soyayyar da nake mata ta yi yawa,bana ko jin kunya matsayinta na ?ar fari,ga waWanda suka san ?ata ce ke nan, waWanda ba su sani ba kan ce kina ji da ?anwar nan taki duk inda aka ganki an ganta,su kan ce haka don a ganinsu ban isa haihuwar Bahijja ba ma bare Inya, don shekaru ba su bayyanar min ba muraran,yadda nake son Inya wallahi bana son kaina irin haka,komai na gani mai kyau Inya, Tasleem kanta ba ta san ba ni na haifi Inya ba sai wata rana da Inno ta faWa mata ta je hutu, da ta dawo ta ce min "Amma dama ba ke kika haifi Inya ba amma kike mata irin wannan fifikon akaina" tun da na tsinketa da mari na ce "kika kuma tada min wannan zancen sai kin nemi uwarki ba ni ba" ba ta ?ara ba. Dukkan sirrikana Inya,na kan Soye wa su Tasleem abubuwa da dama a kaina amma ban da Inya, ta sanni sanin da Inno ba ta yi min ba, ta san sirrikana babu wanda ba ta sani ba sai na abin da Alhaji ya tsiri yi min. Cikin kuka na ce "Tasleem kin ga yadda Inya ta rungume Abbanku tana masa shagwaSar soyayya, Tasleem me na yi wa Inya, ko dai asiri Alhaji ya yi mata?", Ba na son gasgata abin da idanuwana suka gane min, ko kaWan ba na son yardar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login