Showing 42001 words to 45000 words out of 81703 words

Chapter 15 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

35

kawai. Ana Isha'i na ce kowa ya shige Waki, na san za mu yi ta da Muntari na taSa ?ar lelensa amma ban damu ba, zuciyata ta ?e?ashe, kamar yadda na yi tsammani ina jin dirar motarsa ba a yi minti biyar ba ya banko min ?ofa, sai huci yake kamar kumurcin maciji, gefensa Inya ce sai kuka take yi, na taSe baki na gyara zama a gadona ina kallonsa raina a bala'in Sace na ce "lafiya ka banko min Waki babu sallama?"

"An ?i a yi miki sallamar, wane irin kutumar uba ne wannan za ki hau yarinya da duka,don ta hukunta Nadiya ta mata rashin kunya, ke wace iriyar mahaukaciya ce za ki wa mutum irin wannan dukan"

Na mi?e tsaye na tako gabansa na ce "kutumar ubar da ta kaita taSa min ?a shi ya kai ni cin kutumar ubanta,ba yau ba,ba gobe ba,ba jibi ba, a duk ranar da ta kuma gigin kai hannunta jikin yarana sai na mata kutumar uban da tafi wannan Muntari, kalleka ka zo ka na Waga min murya da min hargagi saboda na daki wannan zabuwar banzar, daga ita har kai Muntari idan ba ku fita sabgata da ta yarana ba zan haWa in ci kutumar bura ubanku,?an iskan banza la'anannu, fasi?ai" ina rufe baki ya sauke hannunsa a fuskata,cikin fushi na Waga hannu nima na sharara masa marin na ce "don uwarka ba arzi?in zama da kai na nema ba, ka yi ?arya ka kwana da yunwa ka mare ni na ?yaleka,ka yi na farko tun shekaran jiya ka yi na ?arshe, Ni ba jaka ba ce ba,in ka gaji ka sawwa?e min banza maye" na ce cike da bala'in da ban san ma na iya ba.

"Ni kika mara Hadiza?" Ya ce jikinsa na rawa. Na kuma matsowa gabansa na ce "na mareka, yi zuciya ka sakeni,banza kai har ka isa, ka manta a yadda na aure talaka matsiyaci, duk masu neman aurena na maka alfarma na aureka don ka yi Wan arzi?i ni za ka wula?anta?, Kai Win banza Muntari, yanzu jin kanka kake wani ko, na sanka Muntari tun kana tsamin hammata ka yi kaWan ka yi tsiriri ka nemi kasheni a banza, Inya yanzu na fara dukanta muddin ba ta bar taSa min yara ba sai dai ko ka sakeni ku huta" na ce a zafafe har huci nake yi.

"Idan na sakeki Hadiza na miki mai sau?i, ki shirya zama gidana cikin ba?in ciki,wallahi sai kin yi danasanin marina da kika yi, sai kin yi nadamar maganganun da kika furta min" ya ce yana jan hannun Inya suka fita.

"Allah Ya fi ku azzalumai" na ce, ban koma gado ba,sai wajen biyu na dare, na yi kuka, na kai wa Allah kukana. Washegari da safe ina kitchen ina soya doya sai ga Inya ta shigo, ban Waga kai na kalleta ba, ta saka min hannu cikin kwalanda za ta Wiba, da gangan na Wauko matsami na kwaWa mata ta saki razanannen ihu ta fice da sauri ba a yi minti biyu ba sai ga Alhaji ya shigo,bai ce da Ni komai ba ya Wauke kwalandar ya yi waje da ita, dukka doyar na ciki, ban san ina ya kai ta ba ya dai dawo ya kwaWa min kwalandar a jikina ya wuce. Ban tankasa ba sai dai na Wora wa su Nadiya indomie suka ci suka tafi makaranta. Muntari tun daga nan bai kuma shiga harkata ba sai dai ya wuce na wuce, yaransa ba ya kula su kwata-kwata, Inya na ta she?a rashin arzi?inta sai dai bana Waga ido na kalleta tun da tsiyar ba ta yi yawa ba. Tsawon sati biyu ke nan ba abin da ya kuma haWa Ni da Muntari, ina zaune yau bisa gado ina waya da Inno ya shigo,yadda na ga fuskarsa a murtuke nima na haWe tawa, ya watsa min mugun kallo ya ce "Hadiza"

"Ina ji"

"Tun da aka yi auren yarinyar nan tsawon sati kusan huWu ke nan a duk sanda muka zo tarawa jini sai ya Salle mata" ya ce idonsa a kaina, cike da tsananin mamaki na ce "Muntari!" Na haWiyi wani abu na ce "meye nawa don kun kasa tarawa?"

"Hadiza ki warware duk abin da kika yi mata, idan ba haka ba ranki zai yi mummunan Saci na rantse miki da Allah"

"Muntari ba zan warware ba, ku nemi bokan da ya yi mini aiki ya warware muku in zai iya,ina jira na ga abin da zaka yi" na ce rai Sace.

"Haka kika ce?" Ya ce yana min mugun kallo. Na ja tsaki na ce "haka na ce", ya fice yana jan ?wafa, gabaWaya na gaji, daga wannan sai wannan wace irin masifa ce haka, wai har ni Muntari zai ce na yi asiri kamar bai sanni ba shekara da shekaru,ban da Allah ban ri?i kowa, ba na Waura ko layar kariya,na yarda azkar ya isar min, sun sakani gaba da masifa da bala'u, na fita sabgarsu na bar su sun yi auren to su shafa min lafiya mana, na kula Muntari bai san sanyi-sanyi ba, sai ana masa rashin arzi?i ?wa?walwarsa ke fahimta. Har aka kwana biyu ban kuma saka Alhaji da Inya a idona ba,tafiya suka yi ba su sanar mana ba. Ina zaune a kwana na ukun a parlor Inya ta shigo kunnenta sanye da earpiece tana jan ?aramar trolley, ta wuce ta gaba na ba tare da ta ce min komai ba, Ni ma na yi kamar ban ganta ba, kawo min kayan cikin da na ba da sa?o aka yi na shiga kitchen,yara na makaranta yayin da Tasleem na aiketa gidan Kubra,bayan na tafasa na watsar da ruwan farko, na haWa farfesuna na fito, don yana Waukar lokaci na nufi Waki na Wan kwanta, bacci ne ya fara kwasata zuwa can na ji kamar sauro ya cije ni, na tashi da sauri ina bugun cinyata, kawai ji na yi ban da nutsuwa kamar wani abu na faruwa, zumSur na mi?e da na tuna girkina, ina fita idona ya sauka akan Inya da ke ?ofar kitchen Win a buWe take, ta Waga murfin tukunyata ta na zuba min wani abu a abinci, ban yi sanya ba na isa da sauri na ri?e hannunta sai dai ta riga ta zuba, cikin tashin hankali na dube ta na ce "Inya magani kika zuba min?" Hawaye suka gangaro min. Ta zazzaro min ido a tsorace tana ?o?arin ?watar hannunta.

"Me na yi miki don Allah da na cancanci haka daga wajenki?,Inya me na yi miki a duniyar nan don Allah wallahi ni ban sani ba" na girgizata cikin kuka. Ta shiga girgiza kai hawaye na Wiga a idonta jikinta sai rawa yake yi.

"Me na miki don ubanki, ki faWa min!" Na daka mata gigitacciyar tsawa. Jikinta na rawa ta kasa haWa ido da ni ta shiga cewa "ba komai, Amma ba ki min komai ba"

Na kashe gas Win na Wauki plate na zuba naman na saka cokali na ce "Wauki ki ci" ta zazzaro ido ta shiga girgiza kai, na mi?a hannu na buWe cabinet na jawo sabuwar wu?a ?atuwa na ce "Wauki ki ci don ubanki ko na caka miki wu?ar nan"

Ta fashe da kuka ta zube tana cewa "Amma don Allah ki yi ha?uri"

"Inya wallahi tallahi idan ba ki ci ba sai na caka miki!" Na ce cikin rawar murya hawaye na zubo min...


*Don Allah don girman Allah ban yi Allah Ya isa ba, na dai ce ban yafe ba,wanda ya ji haushi ya biyani ha??ina, masu kirana da
rashin mutunci akan ha??ina akwai Allah*



*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.
2?? 3??

"Amma don Allah,don Annabi ki yi ha?uri, na tuba na bi Allah na bi ki, wallahi tallahi ba zan kuma duk abin da zai Sata miki ba. Ki rufa min asiri ki min rai" ta ce tana ?o?arin ri?e hannayena, na watsar da hannun na ce "don uwarki Wauki ki ci, Inya idan ba ki ci ba wallahi da wu?ar nan sai na huce duk takaicinki da nake ji,in ba ki ci ba wallahi in na din ga caccaka miki ita akan duk zubar hawayen da kika sakani sai kin mutu,Wauki ki ci"

"Amma idan na ci wannan abun Allah tsine min,wallahi gara ki kasheni Win kawai" ta ce tana tsugunnawa da fashewa da kuka.

Hawaye masu zafi suka zubo min, tun da na ga ta kafe ta ?i ci duk tsoronta na san ba ?aramin masifa ba ce ta so guma min,idona ya bala'in yin ja na ce " me kika saka min?"

"Magani ne" ta ce tana makyarkyata. Na damtse idona ina jin wani raWaWi har cikin zuciyata sannan na ce "maganin me kika saka min?"

Hawaye suka shiga zubo mata ta ?i magana sai gyaWa min kai take,a zuciye na Waga wu?ar na caka mata a cinya, ta kurma uban ihu cikin tashin hankali ta shiga ja da baya, bin ta na yi na kuma Waga wu?ar na ce "za ki gaya min ko sai na kasheki"

"Na wari ne, da ba?in jini,wari za ku yi ta yi kowa ya tsaneku, na tuba, wallahi na tuba" ta ce tana hawaye. Wasu hawaye masu zafi suka zubo min,na yarda wu?ar na ?arasa gabanta na Wago haSarta na ce "Inya na so ki,na kyautata miki sama da Tasleem,ban san laifin da na yi miki da zafi haka ba,bayan kin aure min miji kina yadda kika so a gidana, hakan bai miki ba sai kin haWa da sa mana ba?in jini, me na yi miki?" Na ce cikin karyewar murya, ba ta bani amsa ba sai juya kai take yi tana kuka,yadda nake jin zuciyata ji nake kamar na kashe tsinanniya na huta,ita ce matsalata ta duniya, ganin ta ?i bani amsa ya sa na sha?eta na ce "za ki magana ko kuwa?"

"Ba komai" ta ce tana kakari, na kuma kwaWa mata mari na saki wuyan na ce "ban amsa don uwarki ko na miki ligi-ligi"

"Amma ina son Abba ne, ba ki min ba, Abba nake so, ina son ya kula da Ni yadda yake kula da ke, na san ko na yi aure wani wajen ba zan samu mai irin kyautatawa da halin Abba ba, ki yi ha?uri ba ki min komai ba sai alkhairi" ta ce cikin kuka. Wani kuka ya kufce min,yau na tabbata Wan wani ba ya zama na wani, tsintacciyar mage ba za ta taSa mage ba,duk jikina ya yi sanyi,nutsuwata ta kau, wani ba?in ciki ke ratsa ni har cikin zuciyata, na sauke jajayen idona akan ta na ce "kin wa Alhaji asiri!"

"E!" Ta ce tana gyaWa kai a tsorace.

Na lumshe ido na ce "ina jin ki"

"Amma in na faWa ba za ki min komai ba, wallahi Baba ne ya bani" ta ce tana jan majina.

"E, faWi mu ji" na ce ina daure zuciyata.

"Laya ce na Winke a pillownsa" ta ce. Hawaye suka gangaro min na cije leSena na ce "tun kafin auren ko bayan auren"

"Bayan auren ne Baba ya bani"

"Iskancin da kuka Win ga yi min fa,kafin auren me kika masa?" Ina hasko yadda na gansu. Ta girgiza kai ta ce "wallahi Amma ban mai komai ba,kaWai bayyana masa jikina na yi,ya biye amma wallahi ban mai asiri ba" ta ce cikin kuka.

"Tashi mu je ki cire layar" na ce ina Waga ta, jinina na ta Wiga don na ji mata rauni sosai kuma ban damu ba wallahi har cikin raina. Muna nufar Wakin Alhaji ta Wauko pillows Win sa ta saka reza da?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ke cikin drawer ta Sarke take wasu cura-curan layu biyu suka faWo, sai wani mutum-mutumi an WaWWaure shi da jan zare,mugun Wauri an kuma cake wajen idanun da ?ananan allurai,jikina ya Wauki wata iriyar rawa, na saka hannuna na ce "auzubillahi minna shaitaani rajim, bismillahi rahamanir rahim" na Wauka,da addu'a bakina na ware kowacce laya, Waya Wauke take da sunan Alhaji da Inya Win kaca-kaca manne da juna,sai tarkacen su gashi da ?umba, hankalina ya bala'in tashi, ban taSa ganin masifa irin ta ranar ba, wato ?arfi da yaji sai an wula?anta ni an tozarta ni, ina laifina don na ri?i Inya, ina warewa ina hawaye har na kwance wannan mutum-mutumin na zare mai alluran, ko kafin na juyo wai na mata magana ashe ta fita ta yi Wakinta, bana tarkata komai na nufi gun buzu na ce ya watsar, Waki na koma na faWa gado na ci kukana na gode Allah. A haka Tasleem ta dawo ta same ni, ko da ta tambayeni mene haka na ce "Tasleem ku dage da addu'a, wanda kake wa kallon masoyi na iya rikiWewa ya koma ma?iyi, kin ga mutum bai da tabbas, ki ri?i Allah Waya ya isar miki, ba don shi ba yau da duk mun shiga tashin hankalin da ko kafin mu samu waraka ?ila zuciyoyinmu sun buga,amma Allahn nan da na ri?e ya kuSutar da mu,ba mu da rabon wahala", hawaye suka gangaro mata ta ce "Amma ki fitar da Ni a duhu", na girgiza kai na ce "ki dai dage ki ?ara dagewa wajen neman tsari a wajen Allah". Bayan Isha'i ina zaune na ji an turo ?ofar yadda na yi tsammani ba hakan ba ne. Na yi tunanin kamar yadda ya saba min cin mutunci hakan zai min,amma sai na ga yau Win fuskarsa da sassauci, ya samu gefen gadona ya zauna ya ce "Hadiza"

"Na'am" na amsa, ya ja ajiyar zuciya ya ce "yanzu ba za ki daina dukan yarinyar nan ba,aure fa take itama nan Win gidanta ne,yanzu yadda kika yanketa da da ?arar kwana ya za ki yi, kin jefa kanki,Ni da yaranki a musiba,wallahi kike sassauta zuciyarki" ya ce ya mi?e ya fice. Na taSe baki,wani irin haushin Muntari nake ji, ashe Wan iska ne tuntuni dama, tun da ba asiri ta yi mai ba, iya nono da Wuwawu ya gani ya gigice wanda hakan ne ya ja duk bala'in da muke ciki, da da ya gani ya kwaSeta ai da ba ta kai mu ga haka ba,munafukin banza a duk lokacin da ya ji ina mitar an ci amanar wata,mijinta ya wula?anta ta saboda wata ya yi ta tsaki kamar tsaka yana Allah wadai wani bin ya ce ?arya ce ko sharri ake wa maza, wai mutumin da yake da aure wani abu ne jikin mace zai burge shi, da ke shi munafuki ne, ga shi shima nonon ya burge shi. Asirin da nake ji manya-manya yau ga shi a gidana, na bala'in tsorata, wayata na jawo na kira Malam na san zuwa yanzu ya dawo, yadda nake jin zuciyata da tashin hankali ina kira ina hawaye, yana Wauka da sallama sai na fashe da kuka ina cewa "Malam ka taimakeni, suna neman cutar da ni,bayan alkhairi ne ya haWa ni da su", ya sauke numfashi ya ce "ya isa Hadiza nutsu ki min bayani"

"Na yi ha?uri, na yi juriya, ina ta kauda kai, ina danne zuciyata, na gaji, ba zan yadda su lahanta ni ba su lahanta mini yara saboda Muntari ba" ya ja ajiyar zuciya ya ce "Hadiza me suka miki?"

"Malam wai Inya ba sau Waya ba,na kama su suna bina da asiri wannan wace irin masifa ce" na fashe da kuka. Sai da na yi mai isata ya ce "Hadiza kullum cikin muku addu'a muke,?aryar tsafi ko mai tsafi ya ya taSa ku, ha?urin nan dai ki ?ara gaba kaWan ina hango miki haske mai kyawu,gaba kaWan za ki ci ribarsa in sha Allahu, gobe ba jibi ba zan miki aike na dawo ki dama da ruwan zamzam ki sha da yaranki, in sha Allahu babu wani abun da zai ci ku na tsafi,ki yi ha?uri, watarana hakan zai zamo tarihi" ya ?are yana kashe wayar, sai na fashe da kuka mai tsuma zuciya.


*ALHAJI*

Yadda yake jin zuciyarsa na zafi kamar ana babbakarta cikin ?irjinsa, yanda ya nufi Wakin Hadiza ya so ya mata kaca-kaca amma suna haWa ido wannan kwarjinin da take masa tuntuni ya ga ya ?aru,sai ya ji sa la?was,ya je da niyyar cin mutunci amma ya kasa, haka ya dawo jiki ba ?wari, yana shiga ya ga Inya na haWa kayanta cikin jaka tana kuka, hankalinsa ya bala'in tashi,yau da yake shirin gurzar amarci sun samu da ?yar an ba su maganin da aka karya asirin jinin, Hadiza ta Sata masa budget, ya ?arasa wajenta yana kiran "sweet baby mene haka wai?" Ko kula sa ba ta yi ba ta cigaba da haWa kayanta, ya rungumeta a ?irjinsa yana hawaye da cewa "don Allah ki min rai, wallahi a yanzu ba zan iya rayuwa babu ke ba, kin san yadda nake sonki kuwa,wallahi ba zan iya rabuwa da ke ba, don Allah kar ki ja abin da zai Sata zuciyoyinmu a daren nan"

"Ba zan iya ba, ina ta mata biyayya, ina ta ha?uri kar a kira Ni butulu, amma ba ta gani, kai kuma kamar tsoronta kake komai ta yi ba ka iya tsawatar mata,ban ce ka ci mutuncinta ba amma kana namiji a gidanka,ina matsayin matarka ya kamata a ce ka hanata taSa ni, saboda ina sonka ba zan yarda na zama jakar wata mata ba" ta fashe da kuka, ya kama hannayenta biyu ya kalli kyawawan idanunta da ke Wauke da wani kwallin da ke kuma fizgarsa gareta ya ce "na miki al?awari duk ranar da ta kuma taSa ki zan Wauki mummunan matakin da ba ta yi zato ba, ki yi ha?uri sweet baby kar ki Sata mana wannan ranar",ta langaSar da kanta jikinsa tana kallonsa sannan ta saki tattausan murmushinta da ke kara mata kyau ta ce "ka yi al?awari?"

"Na yi" ya lakace mata hanci, ta kama laSSansa ta shiga ba su wata kyakyawar sumba, sosai daga nan kafet ta shiga gigitasa, tsayuwar ta gagara ya Wauketa cak ya yi gado da ita, bayan ya kashe fitila, wani irin kyakyawan romance suke, tun yana daurewa har ya kai geji ya bu?a ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login