Showing 12001 words to 15000 words out of 81703 words

Chapter 5 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

29

wa kaina wai Inya ?ata amanata ta ci, ba na ma ko son tunawa "Inya fa!" Na maimaita. Wani kuka ya ?wacewa Tasleem ta ce "Amma yau sai na ci uwar yarinyar nan, wallahi annoba ce a rayuwarmu, duk kallon da muke mata ba haka take ba, macijin sari ka no?e ce"na tsinka mata mari, cikin kuka na ce "zargi babu kyau, Inya ba za ta ci amanata ba Tasleem, akwai abin da ke faruwa,jira za ta zo da ?afarta yau ta faWa min" na ce ina juyar da kaina gefe, Tasleem ba ta ce komai ba cikin kuka ta mi?e.

"Ina zaki?" Na ce.

"Zan shirya yara" ta fice ba ta jira cewata ba. Na koma gado na kwanta ina jin yadda nake haki sosai na jingina siraran hawaye suka shiga zubo min. Zuwa can aka turo ?ofar Wakin,na yi hanzarin rintse ido ina kwararo addu'a a zuciyata, hotonta da Alhaji ya shiga gilmawa a ?wa?walwata, wani irin abu ya shiga zagaye ?irjina, kunnuwana suka kwaWaitu da son jin "Amma jiya Abba ya kuma hai?e min" duk da ba hai?ewar na gani ba, zan so ta furta hakan wala alla na ji zagwanyewar kaWan a ba?in cikin da nake ji.

"Amma har sha biyu ta gota ba ki fito ba, ko ba ki da lafiya ne?" Na ji saukar muryarta.

Na buWe idona da suka kumbure don kuka na kalleta na ce "Inya!" da alamar mamaki.

"Na'am" ta Wago idonta ta kalleni sai ta sunkuyar.

"Me kika je yi sassan Alhaji jiya?"

A zabure ta Wago ta kalleni ta ce "Ni...Ni Amma...ai da wuri na yi bacci...ba ...ba ni ba ce ba"

"Kau!" Na Wauketa da mugun marin da ya kiWimata ta mi?e, na kuma ?ara mata a Wayan gefen, ta ri?e kumatunta dukka biyun ta saki kuka. Sai a lokacin na ji ?arfi ya zo min, na sha?eta ina jijjigawa da mugun ?arfi ina cewa "don kutumar ubanki mijina za ki nema,mijina Inya da shi kike lalata, me na yi miki da na cancanci haka daga wajenki" na ce ina sha?eta da mugun ?arfi ta shiga ?o?arin ?watar kanta, daidai lokacin Tasleem ta faWo Wakin, ta ?wace Inya daga ri?on da na yi mata ta shiga dukanta iya ?arfinta, na kauda kaina gefe ina wani irin kuka mai Waci, duniya idan zan yarda Alhaji zai ci amanata ba zan taSa gasgata Inya za ta iya min haka ba, kuka nake sosai, Tasleem na kuka tana jibgar Inya, Inya na kuka tana kiran shaiWan ne, Tasleem na ce mata ita ce shaiWaniyar.

Ban san ya aka yi ba, sai ganin Alhaji na yi ya shigo, cikin tashin hankali yake cewa "Tasleem ki Waga yarinyar nan kar ki kasheta, zan muku bayani"

"Bayanin uwarka za ka min Muntari, ko ka fita daga Wakin nan ko na ci kutumar babbar bura ubanka don uban babanka" na ce tare da wawuro bedside lamp da ke gefen gadona na wurga masa tare da mi?ewa na nufesa a haukace. Ya yi hanyar waje da gudu yana "ya Rasulullahi, innalillahi wa'ina ilaihi raji'un"

Na dawo cikin tsananin Sacin rai na dubi Tasleem da ke ta jibgar Inya na ce "Tasleem idan ba ki lallasa min yarinyar nan ba sai kin biyani nonona da kika sha...



*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

=??


Na zauna kan gado ina haki, ji nake kamar numfashina zai Wauke yayin da zuciyata take wani irin zugi, kamar tana tsattsagewa. Ban damu da kukan da Inya ke ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yi don jibgar da Tasleem ke mata, idanuna sun rufe kawai hangota nake da Abbansu lokacin da suke watsewa, ashe ni ce kidahuma da ina zaune a cikin gida suke iskancinsu duk ban sani ba, na yafe na farko a matsayin mummunar ?addara ashe daga shi har ita tsinannu ne maciya amana, ko kaWan a lokacin ji na yi an zare min tausayin Inya wannan soyayyar da tarin ?aunar da nake mata ta din ga zagwanyewa na shiga ganin muninta.

Wayata da ke gefena ta shiga ruri, na duba na ga Inno na Wauka ba tare da na ce komai ba.

"In har ni na haifeki Hadiza ka da ku kuma taSa Inya, ki jira zuwana anjima, ki yi ta nanata innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, Ubangiji ne da kansa ya ce idan kuka ga masifa ta tunkaro ku,ku ce hakanan, don haka ba za ki taSa taSewa ba sai na zo" ta kashe wayar ta. Ban sauke ba wayar Hajiya Kubra ta shigo, ina Waga wa ta ce "ga ni nan zuwa, don Allah kar ki kashe Inya duk da tsaurin laifin da ta yi miki, ina hanya, ki jira Ni" na sauke wayar daidai lokacin na Waga wa Tasleem hannu, na juya tare da rushewa da sabon kuka,a duniya ban ga abin da aka wula?anta aka ?as?anta kamata ba,mutanen da na so,yarda da amana na dam?a musu wai su suka min irin wannan ha'incin, Inya da na ci kashinta na ci fitsarinta, na goge tumbuWinta, na wanketa na goye a bayana, na rungume ta ji Wumin jikina tun jarirantaka har jiya kallon matsayin ?ata nake mata, a ranar da aka haife ta mahaifiyarta ta koma ba ta ko ganta ba, ni na Wauki Inya cikin tsumman haihuwarta na rungume a ?irjina na ce "har abada ba za ki maraicin uwa ba, zan so ki kamar abin da zan haifa,zan ?auna ce ki kamar yadda zan ?aunaci abin da zan haifa" na kuma ?an?ameta na Wora a gadon bayana na goye, bakina bai taSa furta wa wani ban haifi Inya ba,in har na zauna a waje dole a san da Inya,bana gajiya da ba da labarin ?ata Inya,ashe ni ?arshen butulci take shirya min, ta shiga sashen mijina ya murji nonuwanta ya dakata a gadon aurena, na tsagaita kukan ina tariyo komai tun daga lokacin da ya tsiri shan shayi, lokacin da na gansu yana murzarta, har jiya da na tabbatar ya ci ta,don yadda suka dulmiye a saSon Allah da wuya su tsallake.

"Wai me yake faruwa?" Cewar Kubra da ta shigo Wakin.

Na Waga kaina na kalleta kawai ina takaicin bankaWar da Alhaji ya yi min. Ta Wago kan Inya da bakinta ya fashe tana ta kuka kamar ta haWiyi zuciya, ta kuma duba na ta ce "Amman Inya me ya kuma haWaki da Inya har aka kirani za ki kasheta saboda zargi?"

"Zargi!" Na ji kamar an soka min mashi a ?irji, na Wago jajayen idona na ce "bai gaya miki abin da ya faru ba?"

"Haka kawai ya ce, amma sai na yi tunani ko kin kuma kamata ne?" Ta ce cikin tausayawa.

Kuka ya kufce min abin da kunya kuma da nauyi na ce da mijina na ?ara kamata, me na rasa,da me na ragi Alhaji da har zai jawo min wannan abun tereren, saboda tsabar bariki ya ce wai zargi ma nake, na haWiyi wani abu mai Waci. Ban yarda na fitar wa da Kubra wannan sirrin ba, hakan gani nake kamar na yi kururuwa ne na daSa wa cikina wu?a. Ta jima tana tausata kafin ta tafi bayan ta ja wa Inya kunne a rashin saninta ta ce gara koma waye ta ce ya fito su yi aure. Tana fita na kira Tasleem na ce ta tattare komai na Inya a waje Waya,yau za ta bar min gida.

Wajen uku da rabi Inno ta shigo gidan tare da Sadiya cousin Wita, wadda take yaya wajen mahaifiyar Inya. Suna shigo Sadiya ta ?wala kiran Inya, ta fito cikin hijabi kanta ?asa fuskarta jazur ta ci kuka ta ?oshi, Sadiya ta fincikota ta tsinketa da mari ta ?ara mata,sai ta dur?ushe ta saki kuka.

"Bar dukanta haka Sadiya,duka ba zai yi maganin komai ba"

Sadiya ta fashe da kuka ta ce "na rantse da Allah Inno ji nake kamar na kashe yarinyar nan,yanzu fisabilillahi wannan abin kunya da cin amana har ina, me ne Hadiza ba ta mata a rayuwa ba,ta fifita ta sama da Wiyan cikinta,wane gata ne Hadiza ba ta mata ba,ba don Hadiza ba don uban yarinyar nan da tuni tana gidan matsiyacin ubanta da ko abinci ba ya iya ba yar wa,ta Waukoki daga ?auye ta dawo da ke birni ta ri?e ki tun kina jaririya, ta ci kashi da fitsarinki,ta miki sutura ta baki ilimi shi ne za ki mata irin wannan sakayyar,wallahi Inya Hadiza uwa ce a wajenki, muddin kika ba?anta mata ?arshenki wutar jahannama, Allah Ya tsinewa ma ci amana,ya rugu-rugu da ke shegiya butulu,kina sunna kai yawa uwar turwa" sai ta kuma sakin kuka ta zube a ?asa ta ce "Hadiza don girman Allah ki yi ha?uri, wallahi wannan ba halin Fa'iza ba ne, mugun jinin ubanta ke yawo jikinta,ban da haka duk alkhairan da kika yi mata ai ba ta miki haka ba"

Hawaye suka surnano min na share ina runtse idona, Sadiya ta sa ?afa ta shure Inya ta ce "don ubanki je ki Wauko kayanki,tunda ke butulu sunanki daga nan sai ?araye gidan ubanki, ki kwana kan dandagaryar ?asa,sauro su sharSi jininki, ki yi surfe ko wankau ki samu na sawa a bakin salati"

Inya ta fashe da kuka ta rarrafo har inda nake ta ce "Amma don Allah ki yafe min, wallahi ba laifina ba ne, Abba ne!"

Na juyar da kaina ina wani irin kuka,sam na kasa daina tuna abin da idanuwana suka gani.

"Tashi mu je don ba zama muka zo yi ba, zan ga kuma uban da ya isa ya Waura wannan auren cin amanar" cewar Sadiya.

"Aure!" Na maimaita a fili,jikina ya Wauki rawa.

"Ai ki kwantar da hankalinki ba zan taSa lamunta a yi wannan auren ba, ki sa a ranki Inya ta tafi ke nan"

Cikin wani irin karyewar murya na ce "Inya dama ke ce sweet baby,ke ce wadda Alhaji zai aura!" Na shiga wani irin haki take na soma ganin hajijiya na zube...

*SHARE*


*500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank. DM 08167888934*


*NI NA RAINE TA*

*?Mss Flower
*FCWA*

*Alhamdulillahi! Godiya ta tabbata ga Allah maWaukakin sarki, ha?i?a a ranar da na Wau al?alami don rubutun wannan littafi ban taSa tunanin zai shiga zukatan kwatan al'ummar da ke bibiyarsa ba, burina kawai na isar da wasu sa?o da ke dun?ule ko da zuwa ga mutane biyar ne, in sun amfana burina ya cika,amma cikin wani hukunci da ?udura ta Ubangiji sai ga shi ya je in da ban zata ba, Alhamdulillah, ina gaf da rufe free page, ro?ona ga al'ummar Annabi don girman Allah ka da wadda ta min sharing paid page, don Allah ba don halina ba in har ba ki biya ba kar ki karanta min littafi duk gantalin da zai yi, ba don na isa ba, ro?o nake don Allah, don darajar fiyayyen halitta, don ?ima da martaba ta mahaifanki. Daga yanzu zuwa ?arfe takwas na safiyar gobe mutum na iya tura 300 maimakon 500, 1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank, iya lokacin kar ki turon bayan lokacin don Allah, a yi juma'a lafiya*

1?? 1??

A hankali na buWe idona da suka min nauyi, wani irin ciwo kaina ke mini kamar ana buga min guduma, na bi hannuna da kallo zuwa ruwan da aka Waura min, na ?are wa Wakin kallo na fahimci ina gadon asibiti ne, na ja ajiyar zuciya wadda ta dawo da hankulan Inno da Tasleem kaina.

"Amma kin tashi, ya jikinki?" Ta ce hawaye na Wan sauko mata.

Na gyaWa kai da Wan murmushi kawai a fuskata.

"Je ki kira likita ya kuma duba ta" cewar Inno, bayan fitarta ta dube ni ta ce "ke wacce iriyar bahaguwa ce, kan shege namiji mara amana za ki so halaka kanki, kan butulu za ki ja wa kanki wannan mugun ciwo na hawan jini da ba a warkewa, ina kika bar Allah da ba ya bacci duk daren daWewa wallahi sai ya miki sakayya, don me za ki tashi hankalinki har ki ja wa kanki lalura, ki nemi mai da yaranki marayu Hadiza" hawaye suka zubo min, na lumshe ido na ce "Inno dole na shiga tashin hankali, kin ga yadda Alhaji ya zauce, ya haukace akan Inya, yarinyar da muka raina tare da shi, yarinyar da ke bacci a tsakiyarmu tana jaririya, muke wa ?auna irin ta Wa da iyaye, Inno Inya fa Alhaji yake soyayya da ita, yarinyar nan fa NI NA RAINE TA tamkar ?ar cikina, Inno burina a rayuwa bai wuce na ga na aurar da ita ba, na kai ta Wakinta cikin aminci, amma a ce wai Inya da duniya ta gama shaida ni uwa ce a wajenta ita ?a ce a wajena ta auri mijina, Inno sama da wata ina ta fama da ba?in ciki da cuta ashe Inya ce sila, Inya a cikin gidana tare da mijina suke watsewa, Inno da idona na ga Alhaji da murzar Inya a gadona na sunna, aka ce min mummunar ?addara ce yanzu a ce wai Inya za ta zo matsayin kishiyata, Inno na yi ha?urin na yi juriyar iya haka, na gaji ba zan iya ba, gara na rabu da Muntari kawai, ya zauna da Inya tunda suna son juna" na goge hawaye masu Wumi da hannuna. Inno ta ce "duk abin da yake da mafari dole zai yi ?arshe, Allah ba zai taSa tozartaki ba, kina tare da albarkar uwa da uba, kuma kin raini Inya da zuciya Waya babu cutarwa, kina ganin Allah zai bar wanda ya zalunceki, bar ma ta wannan aurensu ba haramci a ciki, zafin cin amana ke Wawainiya da mu, amma ai ba komai duk abin da ya faru tuntuni yana rubuce cikin littafi ne, ki kwantar da hankalinki ki samu lafiyar kanki tukunna, likita ya ce kin kamu da hawan jini, komai sai ya biyo in kin ji sau?i" ta ce tana mi?e wa ta fita. Na rufe idona hawaye suka shiga bin fuskata, wai na yi kishi da Inya, yarinyar da na Wauka matsayin ?ar cikina, yarinyar da na shayar madara,na mata wanka, na mata wanki, na wanke mata kashi,na yi mata kwalliya, na wanke mata fitsari, na goge mata tunbuWi, na zaga gari na ce musu ga ?ata ta fari, a ce wai da ita zan yi kishi, abu ne da ba zai taSa yiwuwa ba, gara na rabu da auren Alhaji ya je can su ?arata ba?in munafuki, ashe duk tashin hankalin nan da Sacin ran da ya saka ni kwanaki, waya da chatting babu ?a??auntawa da Inya yake yi, yarinyar da yake Wauka ya rirriga ta yi bacci, yarinyar da kalmomin da ta buWe baki da su shi ne Amma da Abba, wai wannan yarinyar da ta kira sa Abba ita zai aura ya kawo wa ni Amma a matsayin kishiya, namiji bai da tausayi, bai ko damu da irin halin da zan shiga ba burinsa idonsa ya rufe ya mallaki Inya. Tasleem ta turo ?ofa da likita, ya yi ?an dube-dubensa ya tambayi akwai abin da ke damuna na ce babu sai ciwon kai, ya rubuta magunguna da takaddar sallama ya ba Tasleem.

Bayan mun koma gida na rama sallolina na watsa ruwa, Inno ta tursasa min cin abinci, ina son zama na keSe na yi tunani amma ita da Tasleem sun hana haka suka cikani da hira ko da wasa ba su sako zancen Alhaji da Inya duk don kar na tuna sai dai abun na ma?ale a zuciyata, dauriya kawai nake yi, Allah Ya sani ji nake kamar na haWiyi zuciya na mutu, sai wajen goma suka bar ni na yi Wakina, na kwanta take abin ya dawo min fil, na zauna na jingina ina tuna tun daga ranar haihuwarta da na Wauketa, in mata tawai ta yi dariya, ta fara koyon zama, magana, rarrafe, cin abinci,tafiya, yanzu ga shi tana shirin shigowa a matsayin kishiyata. Aka turo ?ofar Wakina da sallama.

Na runtse ido ina jin yadda zuciyata ta shiga tsere, wani ba?in ciki da Sacin rai ya taso min.

"Ba ki bacci ba" ya tambaya. Ban ko kalli inuwarsa ba bare na ba shi amsa.

Ya samu kujera ya zauna ya ce "Hadiza ni na rasa laifin da na yi miki, ke da kanki kika ba ni damar yin auren nan, don me za ki tada hankalinki har ki sa cikin dangi a fara ?ananan maganganu", na cije leSena na haWiyi yawu mai Waci.

"Don Allah ki yi ha?uri bisa kuskuren da na yi miki, Sacin ran nan da kike yi wallahi duk Waga min hankali yake yi, abun nan in sha Allahu ni na san za ki ji daWinsa"

"Muntari kai ?ara min Wan iska ne tun da ba a Waura maka aure da Inya a jiya da na faWi ba, yarinyar da ba ta da maraba da Tasleem a wajena, yarinyar da na ri?a matsayin ?a na ci kashinta da fitsarinta, na raineta har ta kawo yanzu za ka aura sannan ka ce in kwantar da hankali zan ji daWi, Muntari in har ka ga ka auri Inya hmmm..." Na yi ?wafa tare da cije leSe cikin ?unar rai.

"Na ba ki ha?uri, na yi rarrashi da ban baki tuntuni nake sauke kaina Hadiza amma ke ba kya gani,ni fa nake aurenki ba ke kike aurena ba, ban da so da ?aunarki da nake yi kin yi kaWan ki gaya min wasu maganganun har da zagi na ?yale bayan ban aikata haramci ba, don kin raineta wani hadisi ko aya ta ce ba zan aureta ba, aure yanzu na Waura Wamarar yi" ya ce cikin Waga murya.

"Sai dai kuwa ka sakeni Muntari, wallahi ba zan zauna da Inya a matsayin kishiya ba,kai har kana da bakin cewa ba ka yi haramci ba, yarinyar da ba ta da maraba da ?ar cikinka, ka nuna ta matsayin ?arka a duniya kake tura wa hoton tsiraicinka, ta turo maka hoton nononta da gabanta kana wani ka matsu ka ci ta, nonon da ta fara akan idonka ne zai ruWeka, yarinyar da ka goge wa kashi ka canza wa pampers har gindinta ne zai burgeka don kai najadu ne, yarinyar da ta ce maka Baba ita ka dam?a kana yamutsar nonuwanta kana zu?a ka tura hannunka gabanta ka sa mata hannu gabanka kuna watsewa, yarinyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login