Showing 6001 words to 9000 words out of 81703 words

Chapter 3 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

28

kuka ta ?oshi. Na kauda kaina daga dubanta bana iya jurar ganin yarana a cikin tashin hankali ko kaWan bana so, son Inya a zuciyata daban yake don har ya zarce na su Tasleem, ta fi kowa cikin yarana ha?uri, ga shi ba ta da ganda, ga ta da sanyin hali, tun ?uruciyarta ni ba zan ce ga wani abu mara kyau da ta min ba ban da tsananin biyayya, in ban da lafiya tama fi ni shiga tashin hankali don har kuka zaka ga tana yi, ba ta barina na Wauke ko da tsinke in har tana nan, wannan abu da Alhaji ya yi min ba ?aramin illata zuciyata ya yi ba, Ni na tabbata in aka gwada jinina za a ga ya yi mugun hawa. Ganin duk a tsorace take na ce "kwantar da hankalinki,magana zamu yi"

Hawaye na Wiga a idonta kanta a ?asa ta ce "to Amma"

Na ja numfashi na ce "yaushe Alhaji ya fara miki hakan???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????"

Kanta a ?asa ta ce "tafiyarsu Tasleem"

"A waje duk aka yi sau shidan?" Na tambaya

"A cikin gida" ta ce muryarta na rawa. Na runtse idona ina jin wani malolon abu a ma?ogwarona, na daure na ce "ina bacci ko kuwa?"

Cikin kuka ta ce "idan ya dawo gidan kafin ya shiga sashensa yake biyowa, ko idan kina sallah"

Sai na ji duk wani kuzarina ya ?are, gidan nawa babba ne, kuma akwai tazara tsakanin sashen Alhaji da nawa, idan aka rufe ?ofa ma tamkar ba gida Waya ake ba saboda ba za ka ji ?arar komai ba, abin ya doki zuciyata a ce mijina da nake yabonsa sallah yana cin ?ata a cikin gidana, idona biyu, sai yanzu nake tunowa tabbas na kan ji dirar motarsa amma sai ya yi sama da awa kafin ya shigo sashensa, kuma sai ya yi wanka yana kiran ya aikatu, kamar wanda ke aikin rijiya, ashe ha?ar ?ata yake ni kuma da tausayi da soyayya ke fizga na mammatsa masa ?afa na rungume a ?irjina ina lallaSawa har ya yi bacci, don ina gaban Inya ne na daure ban yi kuka ba na dubeta na ce "me ya sa baki gaya min ba"

Ba ta ce komai ba sai kukanta da ya ?ara ?arfi, na ja ajiyar zuciya na ce haWa kayanki kala goma ki shirya" na ce na fice.

Ko da na koma Waki wani kukan na kuma yi kafin na faWa Waki, ni da nake mace a tsaye da jiki da zati cikin awanni in ka dubeni duk na rairaye, lallai tashin hankali masifa ne, ba na fatan irin wannan halin da nake ciki ya riski kowace uwa. ?arfe bakwai ta yi min a gidan Hajiya Kubra, retired matron ce, ko da muka shiga tsura min ido ta yi tana kallona. Na goge ?wallar da ke neman sirnano min ganin Nadiya da ta she?o da gudu tana tsallen Amma.

Na shafa kanta da murmushi, ina jin tausayinta, tsorona ka da abin da ubansu ke aikatawa ya cigaba da shafar min yara.

"Nadiya je ki wajen Kulsuum ba mu waje" ta ?are tana jan hannuna bayan ta zaunar da Inya da ke tsaye tana share hawaye.

Cikin dauriyar zuciya da muka shiga Wakin na ce "Winki na kawo Inya"

Cikin rashin fahimta ta ce "Winkin me?"

Kallonta kawai na yi hawaye suka shiga zubo min.

"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un" ta shiga maimaitawa don ta gane abin da nake nufi.

Kuka ya ?wace min na kifa kaina a cinya na shiga rerawa, Ni mace ce mai dakakkiyar zuciya ban taSa zaton zan ga abin da zai hargitsa min zuciya na yi ta kuka wiwi ba kamar ?aramar yarinya.

Ta ri?e hannuna tana zama a kusa da ni ta ce "Hadiza ha?i?a Allah Ya sani kin yi iyakar iyawarki wajen ba wa yaranki tarbiyya, babu wani da zai ce ga wani abun assha tattare da yaranki, kin yi namijin ?o?arin da dole a sara miki, kin ba su tarbiyya bisa turbar Islama, ni shaida ce haka dubban jama'a za su shaida, ki Wau abin da ya faru da Inya a matsayin ?addararku da jarabawarku, ki fawwalawa Allah komai, ki kai kukanki gare shi in sha Allah za ki ga ribar hakan, Inya zan mata Winki mai kyau na ciki da na waje, alfarmar nabiyyun rahmati mijinta ba zai taSa gano ba budurwa ba ce ba, in na yi mata Winki mai kyau ke kuma sai ki dage da gyarata tun yanzu ba ko sai an kusa aurenta ba"

Yadda abin ya daki Hajiya Kubra sai na ga kamar ma in na faWa mata mijina ne ya hai?ewa Inya abin zai zama kamar na watsa sirrina ne duk da tun tasowarmu tare muke kashewa mu binne, amma wannan Win ya girmama ne. Inya ba ta ce min Alhaji ya shigeta ba, amma ni na san ya zura duba da yadda Alhaji ba ya iya jurewa dogon romance tsayin sanina da shi.

Kan gadon Hajiya Kubra ta shimfiWa leda ta ce Inya ta kwanta ta zare pant Winta, baya kawai na juya musu a raina ina addu'ar Allah Ya sa in ta duba ta ce min ba a shigeta ba, ?ila ba?i da tsanar Alhaji da nake ji ya ragu...


*Don Allah SHARE*



*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

*Safiyar yau da na tashi na yi ta cin karo da gunduma-gunduman alert,wani ma sai da na Wauka biyan bashi ne, ashe Ni na raineta ne sila,ba ni da bakin godiya gareku sai dai na ce Ubangiji ya faranta muku yadda kuka faranta min,na gode ?warai da ?auna ta gaskiya. Don Allah wanda muka fara magana ko suka min mgna ban buWe ba, ku daure ku sake min wlh komai nawa ya goge*

6??


"Hadiza!" Cewar Hajiya Kubra ta Wago tana kallona. Yadda ta min kiran sai na ji zuciyata na wani irin tsitssinkewa.

Na Wago na yi musu ?uri ina kallonsu, Inya ta damtse idanunta hawaye na ta zuba.

"Ai wannan ba ko sau Waya aka shigeta ba, ki ga fa yadda wajen ya buWe"

Duk sai na ji karsashina ya idasa mutuwa murus, hawaye suka cigaba da zarya a idona, ita ma ba ta kuma cewa komai ba,ta shiga aikinta.

Allah Ya sani yadda nake jin kaina a lokacin na gwammaci mutuwa na yi da haWiyar ba?in ciki, wai ?ata ce mijina ya yi lalata da ita a gidan aurenmu, gabaWaya na tsorata da duniyar, tun da uba zai iya lalata da ?arsa sai na ji duniyar ta fice min. Ba ma ni ta kishi nake a halin yanzu ba,ba?in cikin da nake ciki yafi gaban kishi da kwatance, Allah Ya isar da na ja wa Alhaji in za a ?irgata ta yi buhun hatsi.

"Kar kike shiga ruwan zafi, ruwan Wumi dalam za ki dinga tsarki da shi, ki tabbata kin shanye maganin da zan rubuta miki" Hajiya Kubra ta ce wa Inya da ke ta matsar hawaye.

Da na so na bar Inya ne wajen Hajiya Kubra, amma da ta tabbatar min ba ma sau Waya aka shigeta ba sai na ga barinta nan kamar wata masifar za ta ja min, a gaban idona cikin gidana mijina ya ratsa ta, ina ga bayan idona, gara kawai na koma da ita na sanya ido sosai akan ta. KarSar takaddar na yi daga hannun Hajiya Kubra na nufi ?ofa.

"Hadiza!" Ta kira suna na. Na tsaya ina kallonta don itama kallon nawa take. Ta ?araso gabana ta ce "kar ki manta Ubangiji na jarabtar bayinsa mafi soyuwa a wajensa da jarabawa mai tsanani, kar ki bari wannan ?addarar ta taSa ki da yawa, ki yi tawakalli ki du?ufa kai kukanki ga Allah, na ga duk kin susuce ko sallama ba ki min ba kin nufi ?ofa". Allah Ya sani ba ma a hayyacina nake ba, tsayin rayuwata babu abin da ya taSa kiWima Ni irin haka, gabaWaya na rasa focus na rasa me zan yi, ina zani, wa zan kai wa kukana, gani nake babu wanda ya kai ni shiga tashin hankali a duniyar ma, da a ce ina ganiyar ?uruciya ne, ko ban manyanta haka ba, da na tsufa a gida,don yadda nake jin tsanar Alhaji ba na jin har abada zan ga farinsa har na iya zaman aure da shi, ya riga da ya ragargaza min duk wani farin ciki da sukuni,yadda nake buri da tattalin yarana ban taSa hasaso wannan mugun abu akan su ba bare da Alhaji mijina. Amma yanzu girma ya kama ni, in na ce zan tafi ina zani tsofai-tsofai da ni, shekara sama da arba'in ga yara mata. Haka dai muka yi sallama da Kubra tana ta bani ha?uri. Ko da muka fita gate na zarce don na manta da mota ma muke, sai da Inya ta kamo ni ta ce "ga motar can". Allah kawai ne ke ri?e da ni har yanzu zuciyata ba ta buga ba. A mota baka jin motsin komai sai mutsu-mutsun da Inya ke yi wanda na san na tsananin ciwo ne. Bayan mun ?arasa gida Waki na shige,sai a lokacin ma na samu zarafin tunanin ina Alhaji ya shiga, take zuciyata ta raya min yana wajen watsewarsa da sweet baby. Jugum na yi na rafka tagumi ina jin yadda duniyar ta juya min baya ina tsakiya da jin daWi da kwanciyar hankali, wayata na Wauka na kira Alhaji amma har ta katse bai Waga ba, kamar an mintsine ni na zabura na nufi kitchen, sabuwar wu?a na Wauko tana ta walainiya na nufi Wakin da Inya take.

Kwance na taddata tana ta kuka da mur?ususu, zuwa yanzu allurar da aka mata ta kashe zafi ta saketa, don haka na san tana cikin raWaWin azaba, na dubeta cike da ?o?arin kauda tausayinta akan fuskata kar ta za ci wasa na zo yi na ce "Inya"

Ta Wago idanunta da suke shaSe-shaSe da hawaye ta kalleni, na Waga wu?ar na nufeta ta shiga ja da baya tana girgiza kai a tsorace.

"Amma don Allah kar ki kasheni, ba zan ?ara ba, don Allah" ta ce tana sakin kuka. Na ru?o hannunta na ce "nutsu!" Cikin daka tsawa. Ta haWe kukanta tana kallona a tsorace

Na Waga wu?ar na ce "Inya mene wannan a hannuna?"

"Wu?a ce" ta ce da makyarkyata.

"Kin san me zan yi da ita?"

"A'a" ta ce tana zare ido

"Kasheki zan yi" na ce ina kuma Waga wu?ar.

Ta du?e tare da haWe hannayenta waje guda ta na kuka alamun ro?o, kukan nata ni kaina Waga min hankali yake, cikin kwana Waya duk ta zabge itama don tashin hankali.

"Inya duk ?arshen wata zan dinga kai ki a duba min ke kafin Allah Ya baki miji na aurar da ke, wallahi duk aka kuma ce min wajen nan ya buWe sai na kasheki da wu?ar nan, da a kirani uwar ?ar bariki gara a ce min uwar marigayiya, babu abin da ya dameni da fin ?arfi aka miki, burina kawai ki tsare wannan wajen, da a kuma kwanciya da ke gara ki bari na zo na ga gangar jikinki an yi faWa da ke ba a samu an kuma shiga jikinki ba aka kasheki, wallahi wallahi komai zan iya aikatawa in har ba ki kiyaye kanki ba, na faWa miki"na mi?e na fice.

Ko da na koma Waki ban iya komai ba, ba ni da nutsuwar komai ko karatun Qur'ani da na Wauka ji na yi ba zan iya ba,sai na jingina da bango kawai na faWa tunani. Sai bayan na sallaci magariba bacci ya Waukeni a nan kan dadduma, kamar a mafarki na ji dirar motar Alhaji. ZumSur na mi?e na nufi taga, idanuna suka hango min shi, ya yi ?ar rama shima, tafiya yake kamar wanda ?wai ya fashewa a ciki. Wani mugun tsanarsa nake ji kamar na cakumo shi na kashe mugun nake ji, duk wani tunanin abin da ya kamata na masa ya kasa zuwa ?wa?walwata. Sai da na tabbata ya shiga sashensa na bi bayansa. Zaune na taddasa akan gado ya haWe kai da gwiwa, gani nake bai cancanci sallama ba don haka ban masa ba.

"Ashe kai mara imani ne azzalumi, ashe ba ka tsoron Allah, ashe lulluSin biri ka yi min, Musa kake a fuska,zuci fir'auna, yanzu kai ba ka ji kunya ba ka hai?e wa Inya ka yi lalata da ita, Inya fa ?armu, ka ci uwa ka ci ?a saboda kai ma?etaci ne, tsakanina da kai Muntari Allah Ya isa ban yafe ba,ina ro?on Allah Ya yi min ba?ar isa a kanka, a gadonmu na sunna kake surfa ?ata saboda kai la'ananne ne, Allah Ya isa" na ce cikin kuka.

"Hadiza!"ya kira muryarsa na rawa, na kallesa, idanunsa ya cika da hawaye sai Wiga suke yi, kallonsa da nake sai na ji ana ingizani na Wau wu?a na caka masa,na bala'in tsanarsa,da na kallesa tunawa nake da yadda ya haye min ruwan cikin yarinya yana tsotsa da murzar nononta. Ji nake kamar ana caccaka min kibau a zuciya, na ja tsaki na nufi ?ofa.

"Wallahi ban taSa saduwa da wata mace ba bayan ke"

Kamar an saka remote an dakatar da ni haka na ji...


*You can subscribe at 500 naira only via 1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank, for enquiry contact 08167888934*


*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

7??


Ya yi mugun raina min hankali, in kai yarinyata a duba ta a ce an shigeta ba sau Waya ba ma sannan ya raina min wayau wai ni kaWai ya sani, ni Alhaji zai yi wa tantirancin Wa namiji.

"Hadiza da gaske nake ban shigeta ba, kin san halina ba zan aikata zina ba" ya ce yana mi?ewa tare da nufo Ni, yadda zuciya ke kwasata so nake in sossoka masa zagin kutumar-kutumar har sai ya yi ?walla, amma hakan ba girmana ba ne, na yi murmushi mai ciwo na juya na fice.

Kasa zama na yi ko da na shiga Wakina na yi ta kewaye-kewaye tunani nake wani hukunci zan Wauka, turo ?ofar aka yi. Na juya na tsura masa ido ganinsa da wu?a ya kuma murzawa ?ofar key ya jefa ?asan gado, ya tako har zuwa gabana sannan ya zube bisa gwiwoyinsa hawaye na zuba a idonsa ya ce "ba ni da bakin ce miki ki yi ha?uri,in ni ne a matsayinki kisan kai ma zan aikata,na cutar da ke,na ci amanarki, wallahi Hadiza ban san me ya kaini aikata haka ba, ko a mafarki ban taSa sha'awar zama silar zubar hawayenki ba bare a zahiri,na yi nadama, na yi kuskure, da ?uruciyata ban aikata haka ban san me ya fizge ni ba da girmana, Allah Ya sani kina bakin ?o?arinki a kaina, ba ki rage ni da komai ba, haka samunki irinki cikin mata Wari wallahi sai an tona, ta kowanne Sangare ke mace ce, shaiWan mugu ne ya ja ni na aikata haka, ki min alfarma a karon farko da na saSa miki, ki yafe min, don Allah Hadiza ki yi ha?uri ki yafe min" ya ce yana kallona da idonsa shaSe-shaSe da hawaye. Kalamansa sai suka zame min fami, tabbas kamar na kashe kaina don gyara duk don kar na ragi Alhaji da wani abu,shan maganunuwa tamkar ?ar me ganye, wanka kamar mamiyota,ado kamar Wawisu, ko su Inya da Tasleem da suke ?ammata ba za su nuna min kwalliya ba,sau tari Ni zan yi Wauri ko Winkin da za su kwafa amma a ce Alhaji wai shi ne da bin mata har da ?ata. Kawai sai na fashe da kuka na dur?ushe a wajen, ha?urin da ya bani ba ?aramin cuta ta ya yi ba, na so na ?are masa tanadi amma sai na ji duk gwiwata ta yi sanyi duk da ba wai ina jin na yafe masa Win ba ne, da a ce waje ya yi abin sa, nadamar da na gani tattare da shi na iya sa wa na yafe masa amma ya Sata rawarsa da tsalle da Inya ya yi lalata. Sai na ji karsashi da na tuna Inya na mi?e na nufi ?ofa na manta ma a rufe take, jiki na rawa ya taso ya ri?e ni kamar mai neman gafara ya ce "don Allah Hadiza ki min kowani hukunci amma ki yafe min, in kuma ba za ki iya ba ga wu?a ki kashe ni don Allah" ya ce yana sa min wu?a a tafin hannu.

"Yanzu kai yafiyata kake nema, lokacin da kake aikatawa ba ka ji tsoron Allah ba, ba ka yi tunanin ko ba daWe ko ba jima zan gane ba, ba ka jin tsoron kar a yi wa su Nadiya ba, Inya da ta tashi a hannunmu tun tana jaririya, a nan gidan fa muka shayar da ita madara har ta girma, Inya babbar ?armu ka hai?e wa, akan idona fa ka din ga murzar nononta kana tsotsa, kana ?aimin tura hannunka pant Winta, in na yafe ma kana ganin zan taSa mantawa, da wani ido zamu kalli yarinyar da ka ruguza wa rayuwa, wallahi tirrr ka ji kunya" na ?are hawaye na gangaro min. Ya runtse ido yana cije leSe, ya kama hannuna ya ce "in kin buWe zuciyarki kin iya yafe min da sannu zan daidaita komai in sha Allahu, ni dai burina ki yafe min"

"Ka bani lokaci" na ce ina zare hannuna na nufi ?asan gado ina neman key, ina buWewa ya yi saurin ficewa, sai na koma na zauna ina tuna yadda na gansu, Allah Ya sani Alhaji duk ya fita a kaina, na rasa me ya sa ya fara bin mata, ina wannan tunanin Inya ta turo ?ofa, na Waga kai na kalleta na sauke. Ta ?araso ta zauna a ?asa, cikin sanyinta ta ce "Amma!", Ban amsa ba na dai kalleta, ta sunkuyar da kai tare da cewa "Amma don Allah ki yafe wa Abba kamar yadda na yafe masa, in har ba ki manta ba gidan namu zai tabbata cikin ?unci, ba laifinsa ba ne shaidan ne kuma ya nemi yafiyata, na yafe masa da zuciya Waya, don Allah kema ki yafe masa Amma mu taru mu manta komai" ta ce tana wasa da zoben yatsanta.

Sai na ji wannan mummunan Sacin rai na ta zagwanyewa a hankali, Ni

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login