Showing 57001 words to 60000 words out of 81703 words

Chapter 20 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

42

ma kawai na yaye damuwarsa abin da ke daWa burgesa da ita addininta, irin mutanen nan ce ita da in har ka zauna da ita sai ka ?aru da ita walau ta fuskar zamantakewa ko addini, sosai take da shiga rai saboda nutsuwarta, a hankali ya tura ?ofar sashensa,ya lumshe ido duk da ya ji sauyin turaren wuta wannan mayataccen ?amshin mai masifar daWi wanda Hadiza ta kwana biyu tana masa amfani da shi na nan daram (SMY 3 in 1 Fragrance ku nemi naku ta lambar nan 08033719070), zaune ya sameta akan kujera ta harWe ?afa tana kallo, da murmushi ta taso don tarbarsa,yau ya bala'in ganin ramarta duk ?asusuwan wuyanta sun bayyana,bai cika son mace ramammiya ba, yafi son mace ?ar dumurmur duk inda ya taSa ya ji luSus da laushi komai cike zam-zam ( talking of the devil akwai garin kunu na ?iba ga mai bu?ata wanda duk ya sha shi sai dai ya ba da labarin rama in sha Allahu, har yara ma ana iya ba su in sun fara cin abinci don dumurmur gwanin sha'awa yaronki zai koma, kema ki SulSul abinki gwanin kyau, mai bu?ata 1ltr 1500, 2ltr 3k, 5 ltr 7k. Akwai zumar mata ma mai ciko da mace, mai bu?ata ya tuntuSeni ta layina 08167888934)

Ta rungumesa sai kuma ta cika sa ta turo baki cikin shagwaSa ta ce "tun Wazu na ji ?arar motarka amma shiru ba ka shigo ba"ta yi ?wal?wal da ido, ya daure zuciyarsa sam ba ta wani burgesa komi ta yi banbarakwai yake jin abun, ya ce "ina wajen Ammanki mun yi addu'a ne"

Ta sakar mai murmushi ta ce "ka ci abinci a wajenta ko na kawo?"

Sai ya ji wani irin tausayinta kuma ya lulluSesa kamar bai kyauta ba,tun da Hadiza ta amshi girki duk ranar girkinta ko ganin Inya ba ya son yi, yana ma?ale wajenta,sai ya ga kamar bai kyauta ba ya sa hannu ya janyota a jikinsa ya lakace mata hanci ya ce "ko a ?oshe nake ai ba zan ?i cin abincinki ba,bari na watsa ruwa" ya shige banWaki. Ya sakar wa kansa ruwa, ko da ya fito ya tarar ta jere mai abincin a carpet, ya bararraje ya kwashi burabusko da ya sha haWaWWiyar miyar da ta ji zallar tsokar naman rago dahuwar lugub, girkin tun daga ?amshi har WanWanonsa kusan na Hadizarsa ne,ya saki murmushi a ransa yana jinjinawa ?o?arinta wanda ta koya wa ma ya iya haka ina ga ita, a gajiye yake li?is ko da ya ci kamar ba ya yi sallar ba,amma tuna girman al?awarin da ya yi wa Hadiza sai ya kurkure baki ya gabatar da shafa'i da wutri, ya yi addu'a ya haye gado, har ya fara bacci ya ji daddaWan ?amshi na kusantar hancinsa,idanunsa ya ware ya sauke akan Inya da ke sanye cikin wata fitinanniyar rigar bacci duk ?irjinta a waje, ya haWiye yawu take ya ji abar ta motsa masa, ta kwantar da kanta a ?irjinsa tana cewa "sweet ko kewata ba ka yi ba" tana rufe baki ya haWe bakinsu waje guda,wata zazzafar sumba take ba shi tana kuma kunnosa da hannayenta, ta ?ware a romance ba ?arya, bai da doguwar juriyar romance ya birkita ta yana neman hanya, a karon farko da zai sadu da ita ya tuna addu'ar da duk rintsi sai ya yi ta zai shiga jikin Hadiza, "Allahumma jannibna shaitaana,wa jannibna shaitaana min ma raza?taana" zuruf yana sakawa ta shige,babu wata gargada, Hadizarsa duk haife-haifenta har yau in zai shiga sai ya ji a matse gam wajen yake kuma a cike, sai da ya ja siririn tsaki ya shiga aikin ha?a sai dai babu wani WanWano,duk sai ya ji ransa a jagule, zare jikinsa ya yi ya ture ta, ya nufi toilet bai tanka tambayoyin da take masa ba, sai tsaki yake a wanka yana cewa "haka rami wawakeke sai ka ce ta haifi duniya,ina mace a nan" haka ya fito fuskarnan ba walwala, ya sameta akan gado ta kifa kanta tana kuka, ya kuma jan tsaki ya kwanta ya juya mata baya, a ransa yana mai ya kai sa ma auren wannan ?armashashiyar kuma ba daWin komai, gani yake ma girmansa ya faWi, dole Hadiza ta canza masa don yarinyar da ta raina ba ta fita da komai ba,tsautsayi da ?addara suka faWa masa aurenta,ya rasa ma me ya ruWesa a jikinta har ya auretan ban da nono shi bai ga wani abu a jikinta na a zo a gani ba. Yana jin kukanta har bacci ya yi awon gaba da shi, cikin dare ya ji vibration na wayarsa ya Wauka,sa?o ne daga Hadiza kamar haka _Allah da kansa yana saukowa a irin wannan lokacin don amsa addu'o'in bayinsa_ iya abin da ta ce ke nan, ya yi murmushi duk da baccin da ke cin sa,ya daure ya yi raka'a huWu ya yi ?an addu'o'i ya kwanta. Da asuba ma sa?onta ya tashesa. Ko da ya dawo daga masallaci Wakinta ya wuce suka yi azkar sannan ya koma nasa,misalin takwas da rabi ya tashi idonsa ya sauka akan Inya ta saka riga da siket,rigar an mata wani irin Winki ba ko hannu Waya, yana tashi zaune ya ce "wai ke ko wani irin Winki ne kike ba kyawun gani, wannan ai duk salon lalata kaya ne" yana rufe baki ta rushe da kuka, ya taSe baki don bai ga abin kuka ba don ya faWi gaskiyarsa. Ya wuce ta ya watsa ruwa da brush ya nufi dining yana cikin serving kansa ta shigo sai turo baki take, kallo guda ya yi mata ya Wauke sam ba ta burgesa wani abun ma ta yi takaici take ba sa. Ta langaSar da kai ta ce "sweet yanzu don asiri ni ce na zama abar wula?antawarka?" Ya Wago kai ya kalleta sai ya kwashe da dariya har da dafe ciki, sosai ta ba shi dariya ba kaWan ba,ta Sata fuska ta ce "mahaukaciya na koma maka?"

"Wallahi kin kalli mudubi kuwa da za ki shafa kwalli, na rantse kamar dodanniya kika koma, kin ganki kuwa?" Ya ce yana ?o?arin ?unshe dariyarsa ganin ta fara hawaye, fuuuu ta tashi ta bar wajen,ya ?ara dariyarsa ya fara cin abinci a ransa yana mamakin Inya da ke cewa wai Hadiza na asiri bayan ya san ta sani in Hadiza na yi ko ba ta yi.

Bayan ya kammala cin abincinsa ficewa ya yi daga gidan zuwa harkar kasuwancinsa, bai jima da fita ba ya ga sa?on Inya akan ta tafi ?araye, ransa ya bala'in Saci ya kirata cikin faWa yake cewa "wallahi na dawo ban sameki ba a bakin aurenki, wani irin iskanci ne wannan ki kira ni wai kin tafi ?araye" yana kashe wayar ya danna layin Hadiza.


*HADIZA*

Ina tsaye bakin madubi ina gyaran wajen na ji wayata da ke bisa gado ta Wau ruri, na nufeta na Wauka da sallama.

"Hadiza kina gidan yarinyar can ta tafi ?araye ba da izinina ba, ko ta gaya miki ne?" Gabana ya wani irin yankewa ya faWi, a sanyaye na ce "ai za ta dawo"

"Don ban da mutunci za ta tafi ba ta gaya min ba,wallahi na dawo ba ta gidan ta yi wa aurenta" ya kashe wayar, na bi wayar da kallo ina mamaki, to Ni meye nawa a ciki da zai ke min wannan masifa,gabaWaya sai na ji tsayuwar ma na neman gagarata jin wai ta tafi ?araye na san ba abin arzi?i ne ya kaita ba. Na nemi waje na zauna, da na ga zaman ba amfana min yake ba, na mi?e na saka suratul baqarah ta kuwa cike gidan da karatu.

*INYA*

Cikin kuka ta faWa gidan, zaune ta tadda mahaifinta bisa tabarma, ta zube tana kuka. Ya ja tsaki ya ce "Ni na san sai ta lalata aikin nan, ban taSa ganin mace mai shegiyar kafiya da juriyar ba?in ciki irin wannan matar ba, tunda na samu labarin an ganta gidan mai carbi ni ai na san sai ta warware komai"

Ta kuma fashewa da kuka ta ce "Baba wallahi in ka ga wula?ancin da Alhaji ke min akanta kare ma ba zai ci ba, yau kwallin da na saka ma dariya ya din ga min wai dodanniya, kuma Alhaji ya ce ya dawo bai tarar da ni ba a bakin aurena"

"Tashi mu je, ai zama bai ganmu ba tunda Hadiza ba ta gaji ba" ya mi?e yana watsa hannu kamar mahaukaci yana ?ananan surutai. Tafiya mai nisa suka yi a babur har suka Wau hanyar barin gari kafin suka sauka suka daSa cikin daji, ba su yi tafiya mai tsawo ba suka taras da wani gida ginin zamani na bulo, sun taras da mutane biyu a gabansu kafin layi ya zo kansu, aka yi musu iso har ciki, babban mutum ba?i?irin tu?e?e ya naWe cikin babbar riga da ba?in rawani. Ya dubi mahaifin Inya ya ce "Allah ya gaza ne?" (Wa'iyazubillah, wallahil azeem akwai bokan da sai ka amsa wannan tambayar zai baka magani,Allah Ya kiyashemu wannan mugun zunubi)

"Ya gaza!" Baban Inya ya amsa, boka ya kwashe da dariya ya ce "kai ma ka taSe, aiki ya warware ko?"

"?warai!"

"Na san dama za a rina tunda wannan shegen tsohon ya shigo ciki, aikin yanzu akansa zai yi wuya,don ya koma ga Allah, ya ri?e azkar sai in ya shagala"

"Ai matarsa ce ke masa tuni, a shiga lamarinta sai a samo kansa" Inya ta ce.

"Ya sunanta?" Boka ya tambaya.

"Hadiza!" Ta amsa.

Ya jawo wata ?warya ya ?ulumbotansa kafin ya ce "kalli nan" ya mata nuni da ?waryar da Hadiza ta bayyana zaune kan kujera da casbaha a hannunta.

"Ita ce!" Ta amsa murya na rawa.

"Me kuke so a yi mata?" Ya tambaya, mahaifin Inya da Inya suka shiga kallon kallo.

"A kasheta ko a haukata ta?" Bokan ya ce yana muzurai.

"A kasheta!" Mahaifin Inya ya ce. A haukace ta juyo ta kallesa ta ce "kasheta fa Baba?"

"?warai mene amfaninta"

"A'a wallahi ban yarda ba, kar a kasheta"

"A haukata ta ke nan?" Bokan ya ce.

"A'a! Kar a yi mata komai, idan ba za a iya shagalar da ita ba, kar a yi mata komai" ta ce cikin kuka tana girgiza kai.

"Shiru!" Bokan ya daka mata tsawa. Ta haWiye kukanta sai hawaye take yi, hankalinta ya bala'in tashi. Ba za ta iya Waukar ha??in rai ba,ran ma na Amma,macen da ta so ta sama da nata ?a?an.

"A kasheta ko a haukata,mene amfanin barin abin da yake ba ka matsala" cewar mahaifin Inya.

"Ungo nan!" Bokan ya ajiye mata bulala,allura da dutse, ta amsa ta ri?e jikinta na rawa hawaye na zuba.

"In kika caka mata allurar nan za ta mutu, in kika daketa da bulalar nan za ta haukace, in kika jefa mata dutsen nan za ta kamu da cutar da za tai ajalinta a hankali, maza yi zaSinki"

Inya hankalinta ya bala'in tashi, Idonta kan fuskar Amma da ke ta murmushi tana jan casbaha, ta bala'in yin nadamar fitowa yau da ba ta shiga uku irin haka ba, ba ta san wanne za ta aikata ba duk sun munana, ba ta nufin Amma da irin wannan sherin,burinta kawai Alhaji ya ririta ta itama, ya nuna sonta a fili, ya maidata ?ar gata kuma *MATAR SO (NA MAI DAMBU)*

"Ke!" Bokan ya daka mata tsawa, jiki na rawa ta Wora hannunta kan ?waryar don ta jefa dutsen take hoton Amma da ke cikin ?waryar ya Sace. Boka ya bala'in girgiza, ya kuma kiran Amma ta bayyana, ana kuma Waga dutsen ta Sace,sai da suka yi haka har sau bakwai sannan suka saduda. Boka wani ?ulli ya bata ya ce "ki saka wannan a jikinki,in har ya tara da ke duk tsarin jikinsa zai karye sai mu samu damar aiki a kansa."

Sai ?arfe uku suka fito daga dajin, babur ta hau ya kaita tasha, ko da ta isa motar Kano mutum Waya ne a ciki don wata ta tashi ba jimawa,hankalinta ya bala'in tashi, haka ta biya kuWin dukkan seats Win suka Wau hanya, motar ba ta gudu duk da kasancewarta daga waje sabuwa. Sun yi nisa direban ya ja wani uban birki, ko da suka tsaya ya fito yana duba lafiyar motar, ya gama ?an gyaransa ya kuma tada injin amma furr motar ta ?i tashi, kuma duk motar da ta zo wuce wa a cike take tahowa, hankalin Inya ya bala'in tashi sai kiran Alhaji take ya ?i Wagawa, har ?arfe biyar suna nan ana fama da mota ta ?i tashi...

Juma'a promo,kuna iya samun dukkan litattafaina daga yanzu zuwa 12 na dare akan 1000kacal,in da har Ni na raine ta 1500

Litattafan sun haWa da.

GUMBAR DUTSE
?AR SO
SARKI
LAFAZI
SULTAAN
MATAR ADO
ABULLE ANNOBA

*MASU KARATU KYAUTA BAN YAFE BA*


Ayiri yiri =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?kuna Ina Mata Mata fa nake nufi bamuna mataba=??=??A& Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement =?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Muna da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikin ki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?
Muna dana gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa >?p?>?p?
Muna da namatsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki matsi iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zai fitomiki dagashi
Dawanda zaki haske sosai haske me kyau ba,irin na bleaching ba=??=??

A&Z COLLECTION dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500 me 60 pcs babba 16k me 365pcs
2 surga wanita 2500
3 vitamin e 2000
4 Amirna pills 7500
5 gluta white 2000
6 collogen + glutathione 2000
7 whiting gummies 2200
8 khusus 3500
9 juliet Eve 8500
10 vitamin c 2200,2500

Waddannan sune kadan daga cikin price din kayanmu nasan kodaga nan zaku gane A&Z COLLECTION gidan sauki ne =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira
ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakike inkinyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =؃?=؃?yan garin Kano kayanku har kofar gida >??


*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.

2?? 8??

Sai wajen biyar da rabi suka samu motar ta tashi,hankalin Inya ya kai ?ololuwa wajen tashi,ba ta daina kiran Alhaji ba shi kuma bai gaji da yanke kiran ba. Sai bayan magariba wajen bakwai suka sauka, napep kawai ta tara ta sanar mishi unguwar. Sai hawaye take tana addu'ar Allah Ya sa bai koma ba.

*HADIZA*

Ina zaune kan sallaya bayan magariba tare da su Bahijja muna lazimi kiran Alhaji ya shigo wayata da ke gefe, na yi sallama na Wauka.

"Har yanzu ba ta dawo ba?" Ya jefo min tambaya da alamun Sacin rai a muryarsa. "Ban sani ba gaskiya don muna Waki" na ba shi amsa, ban son shiga abin da bai shafeni ba, kuma hakan gani nake kamar gulma ce, koma mene in ya zo ai ya gani da idonsa. "Ina hanya" ya ce tare da kashewa. Ajiye wayar na yi na shiga ?ara kimtsa Wakina, na fesa SMY fragrance da nake bala'in so,tare da sabon product Winta na turaren shimfiWa,Wakin ya Wau ?amshi gwanin daWi. Ina ?o?arin fita don zuwa kitchen Inya ta shigo gidan a zabure, kallo guda ta yi min ta wuce sashenta. Na ja addu'a a fili na wuce. Bayan mun ci abinci, na tashi su Bahijja don su kwanta, ban san me ya sa ba duk wani iri nake ji na tamkar wata mara lafiya, na watsa ruwa na kwanta ina saurare da bin karatun Qur'ani da ke ta tashi a Wakin. Turo ?ofar aka yi na buWe ido na sauke akan Alhaji, ya sakar min murmushi nima na Wan faWaWa laSSana na ce "sannu da dawowa"

Ya samu gefen gado ya zauna ya ce "wato Hadiza Allah Ya miki wata baiwa, duk ina cikin damuwa na kalleki sai na ji duk ta zagwanye" na yi Wan murmushi kawai. Ya ajiye min ledar da na fahimci hanta ce daga ?amshinta yana cewa "ranki ya daWe yau duk biyu aka haWo da gasasshiyar da mai romo, ki ci ki more"

Na saki ?ar dariya na ce "na gode to, Wauro alwala mu yi azkar tuntuni kai nake jira"

Ya mi?e ya shigo toilet ba jimawa ya fito Waure da alwala, ya zauna muka yi azkar sannan na dube sa na ce "to sai da safe ko?"

Ya dafe kai ya Wan ja siririn tsaki ya ce"Hadiza wai me ya kai ni?"

Na fahimta sarai amma na ce "me fa?"

"Ba komai" ya kuma jan tsaki ya mi?e da cewa "sai da safe"

"Allah Ya tashemu lafiya" na ce ina bin sa da kallo. Mi?ewa na yi na kashe fitila na Wora ha?ar?arina bisa gado.

ALHAJI

Fuska a turSune ya tura ?ofar sashen Inya,yana murWa ?ofar bedroom Win ya ji ta a buWe, zaune ya tarar da ita kan gado Waure da towel tana waya, tana ganinsa ta kashe wayar tare da mi?ewa tana cewa "oyoyooo my sweet" ta nufosa za ta rungume ya daka mata tsawa da cewa "meye haka?" Sai ta yi tsaye ta kasa ?arasawa ta kasa cewa komai,hawaye suka shiga sauka akan kumatunta. Juyawa ya yi ya fice, ya ji bai kyauta ba, amma sam ya gagara danne zuciyarsa,wani irin haushin yarinyar yake ji,haka komai ta yi sam bai burgesa sai ma takaici,ledar da ya taho mata da ita ajiye akan bedside drawer ya faWa wanka, sai da ya kimtsa ta shigo cikin doguwar rigar bacci,a ?asan gadon ta zube cikin kuka ta ce "na rasa laifin da na yi gareka da na cancanci wannan ?iyayyar, nuna so da kishinka laifi ne?, Kuma ko da ka yi furucin nan ai ban tafi ?arayen ba, idan ina maka wani abu ba daidai ba don Allah ka faWa mini na gyara" ta ce cikin kuka. "Ya isa! Ya wuce amma ko da kuskure kar ki kuma taka ?afarki waje ba tare da kin faWa min ba"

"Ba zan ?ara ba Allah sweet" ta ce cikin shagwaSa.

"Kin san Allah wannan abun da kin daina, wallahi yadda kika san doluwa ko irin haka-haka Win nan yake maidaki" ya faWi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login