Showing 3001 words to 6000 words out of 81703 words

Chapter 2 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

30

Ga mamakina har dare ya tsala babu Wuriyar Alhaji a sashena. Ina idar da sallar asuba na dira a Wakinsa, bai dawo daga masallaci ba na kame akan gado ina kaWa ?afata cike da ba?in ciki da takaici, babu jimawa ya turo ?ofar Wakin da waya ma?ale a kunne, hira yake cike da jin daWin. Muna haWa ido ya sha murr nima na Waure fuska.

"Ina zuwa, zan kira" ya ce yana katse wayar.

"Da ka gama hira da sweet babyn taka ai" na ce cike da takaicinsa.

Bai tankani ba sai kuma tsuke fuska da ya yi.

"Alhaji ka ji tsoron Allah wallahi, ina matsayin matarka na ce maka bani da lafiya amma ko tambayar me ke damuna ka kasa yi"

"Halan ni likita ne Hadiza?" Ya ce yana watso min harara.

Na yi murmushi mai ciwo na ce "kai yanzu ba ka ji kunya ba saboda ka yi budurwa ni matarka da muke tare shekara sama da ashirin na zamo abar wula?antawarka"

"Hadiza fitar min a Waki"

"Ba zan fita ba don ban gama abin da ya kawoni ba, wallahi ka ji kunya, ka rasa yaushe za ka fara soyayya sai yanzu tsofai-tsofai da kai, ga ka da zagada-zagadan ?ammata ?a?an cikinka har wasu sun isa aure, Allah Ya kyauta" na ce na fice na bar shi yana huci.

Ko da na koma Waki sai na kasa kataSus kawai na zauna ina ta zancen zuci, wayata da ke gefe ta Wauki ruri na duba na ga Inno sai na Wauka da sallama.

"Hallo Hadiza ce?" Ta ce.

"Ni ce Inno, ya..."

"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un, Hadiza an ya kina tsoron Allah kuwa, yanzu Hadiza dama kaba'irar zunuba kike aikatawa, na shiga uku ni Abu! Hadiza bayan kin mallake wannan bawan Allah kullum yana biye da ke sumi-sumi awa jela Hadiza hakan be miki ba sai ki kama sa ki dinga sassoka masa zagi, an ya Hadiza Ni na haifeki kuwa, yanzu tsakaninki da Allah ke ba ki ga yadda nake girmama mijina ba, miji Wan ?wai kike wa haka Hadiza, Hadiza kina dai gani in zan ba wa Malam ruwa kamar na hantsila saboda biyayya, shi ne ke Hadiza kike zagin Muntari bawan Allah, to billahillazi huwa rahamanu kika kashe aurenki bani da wani wajen da zan ajiyeki, ga Iliya nan mai almajirai dama Barira matarsa Allah Ya yi mata rasuwa, sai na ro?esa ya aureki, amma ba zan zauna da ke kafaWa-kafaWa ba a gida tsofai-tsofai da ke, ai sai a zagemu, ki kiyaye in ba haka Ni akan yaron nan Muntari ma mai muguwar kyauta sai na miki baki, kuWina za su ?are,yawwa sai anjima" ta kashe wayar.

Inno ta gama cuccusa min ba?in ciki sai na ji kamar na kama Alhaji na yi ta bugu, ya san halin Inno don me zai haWani da ita, kuma a yaushe ma na zagesa, na yi ?wafa ina cewa " za ka dawo ka tarar da ni"

Karatun Qur'ani na wuni yi, sai na ji zuciyata sakayau. Mace mai fushi da shegiyar zuciya na sani ita ce a ?asa kodayaushe, da wannan tunanin na gyara jikina na shiga kitchen da kaina na yi sanwa na gyara sashen Alhaji na zauna dakon dawowarsa. Bai dawo ba sai gaf da isha'i, Ni da nake zaune na sha kwalliya bayan amsa gaisuwata bai kuma ce min komai ba, ya faWa bandaki, bayan ya fito daga wanka sai ya zaro dakakkiyar shada sabuwa dal blue color ya saka, ya taje sumarsa da gemanya ya murza hula, ya yi Sarin turare a jikinsa, sosai ya yi wani mahaukacin kyau sai sakin murmushi nake a zuciyata ina hamdala da ya sa ba wai dukka Alhaji ya daina sona ba, al'adata ce ya koya, kamar yadda nake ado na musamman in na yi masa laifi haka shima yake yi in ya yi min.

"Ka yi kyau Alhajina" na ce ina murmushi tare da mi?ewa na shiga saka masa links.

"Na gode" ya ce lokacin da na sakesa ya Wauki makullin mota.

"Fita za ka yi?" Na ce cikin mamaki.

"E!" Ya ce a ta?aice ya Wau hanyar ?ofa.

"Abinci fa" na ce ina haWiyar abu mai Wacin da ya cika min baki.

"Sai na dawo" ya ce ya sa kai.

"Muntari!" Na ?wala kiransa ina ya?i da zuciyata kan kar na masa rashin kunya saboda kishi. Ya tsaya cak ba tare da ya waiwayo ba. Na ?arasa wajensa na saki murmushin takaici na ce "lallai yanzu na tabbata kai ma namiji ne Alhaji, amma ba zan ga laifinka ba ka yi yadda ka so, komai lokaci ne, in har aka cimma lokaci kai da kanka in an ce ka yi ba za ka yi ba,abu Waya nake ro?onka da wannan soyayyar zubar da ?imar, waya kullum, yawon zance gara ka aurota kawai, yafi kafin su Tasleem su ankara da halin da kake ciki, gara ka aurota na san matarka ce ba budurwa ba ta sa ka susuce haka...


*SHARE*

*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*

4??

Na fice daga Wakin raina duk a jagule, ina jin lokacin da ya tada mota ya fice, sai na rafka tagumi ina tausayin kaina, wato ni sai da shekaru suka kamani sannan zan gamu da irin wannan jarabawar ta aure, hawaye suka zubo min na goge, Hajiya Kubra ce ta faWo min a rai, ?awata da muka tashi tun ?uruciya babu wani sirrinta da ban sani ba kamar yadda ita ma babu nawa da ba ta sani ba, mu kashe mu binne babu wanda ya ji, shawara ta bani na bata babu wanda ya sani haka muka ta so. Bugu Waya ta Wauka tana cewa "ka ga mai mulkin gidan Alhaji Muntari , sai yau aka tuna da ni"

"Wani mulki ina neman komawa bora ?arfi da yaji" na ja ajiyar zuciya.

"Duk sonki da Alhaji Muntari ke yi"

"Ba ga shi ya ture duk son ba yana wula?antani son ransa" na ce hawaye na Wigo min.

"Kin ga kwantar da hankalinki me yake faruwa?" Ta ce.

Kwashe komai na yi na faWa mata murya na rawa na ce "yanzu idan da ?aramar yarinya yake soyayya fa?"

Ta saki dariya ta ce "lallai kishi mai susuta mata, yanzu ke har kika bayyanar da kishinki ya fahimta, tukunna ma mene don ya ?aro aure a yanzu, yaranki duk sun girma, me zai Waga miki hankali"

"Ba ki ga yadda yake rawar ?afa akanta ba" na ce

"Ai ke kika jawo, wallahi kar ki yarda saboda wata ?ar iskar yarinya faWa ya shiga tsakaninki da mijinki, ki kwantar da hankalinki duk rawar ?afar da yake yi a waje ne, da ta shigo ya santa Wiya mace ya gama, ki kuma janyo mijinki a jiki, kin san lagonsa, kar ki bari saboda wata banza ku fara samun saSani, nuna masa kin fi sa jindaWi ya yo aurenma, kar ki bari ya ja bikin da nisa, don ke za ki ga boni, in ta shigo kuma soyayya ta ?are ai"

Mun jima muna magana da ita, ta kwantar min hankali sosai, ta yi mini tuni kan abubuwan da kishi ya kwasheni na manta, sosai na samu nutsuwa da shawarwarinta.

Wajen ?arfe goma da rabi na ji dirar motar Alhaji, sai da na tabbatar ya shigo sannan na bi bayansa, cikin kissa na rage masa kayan jikinsa, bayan mun kwanta na mirgina na faWa ?irjinsa na ce "Alhajina"

"Uhm"

Na yi Wan murmushi mai sauti na ce "ka san dai so da kishinka ne yasa na yi haka ko"

Bai ban amsa ba dama ban tsammaceta ba na Wora da cewa "tunda ka san hakan bai kamata ka Wau gaba da ni ba, abu ne da ban taSa zato ba duba da tsawon lokacin da muka Wauka baka taSa gwada min kana son ?arin aure ba sai yanzu da shekaru suka kama mu, amma ka yi ha?uri ni ban isa na ce zan haramta maka abin da Allah ya halatta maka ba, da ba ka min Soye-Soye ba, ka aurota, Ubangiji Allah Ya bamu zaman lafiya ya kuma baka ikon yin adalci a tsakaninmu" na ?are muryata na rawa.

Janyoni ya yi ya haWeni da ?irjinsa yana buga bayana alamun rarrashi ya ce "na gode da fahimta ta da kika yi Hadiza in sha Allahu Rabbi za ki fini jin daWin zama da ita ma, Allah Ya yi miki albarka, kuma ki sani so da ?aunarki da su aka halicceni da su zan koma, wallahi ba ki ji azabtuwar da na yi ba Wan nesa da ni Win nan da kika yi" ya ?are yana saka bakinsa cikin nawa.

Sai da muka samawa juna nutsuwa, sannan muka shiga wanka ina ta mamakin yadda yake nan nan da ni amma wai zai ?ara aure, namiji sai a bar shi, yanzu na gasgata ko naman jikinki kike ba shi ba za ki iya masa ba, na san ta kowani fanni ni Win expert ce, fannin ado kamar Wawisu nake, abinci na kowacce ?asa na ?ware, fannin tarbiyya ina bayar wa iyalina iyakar iyawa ta, boko da arabi na yi fintinkau, iya soyayya duk hassadar mutum sai ya sara min, fannin shimfiWa sai da na yi course a class na *hot tea by Mss Flower* babu ta inda na ragi Alhaji. Don dole na kwantar da kaina muka cigaba da zaman lafiya, wanda hakan kuwa ba ?aramin kwantar min da hankali ya yi ba, don ya rage latsa wayar nan in dai ina tare da shi, haka ba kasafai ya cika wayoyin nan ba.

An yi hutun makaranta inda Tasleem da Bahijja suka shirya tafiya hutun wajen Inno, Nadiya kuma za ta je gidan Hajiya Kubra nata hutun. Ba yadda ban yi da Inya ta bi ?an uwanta ba ta ?i, ta ce in kowa ya tafi aiki zai min yawa, gidan ya rage daga ni sai ita. Hutun da suka tafi ba ?aramar sha?uwa muka ?ara da Alhaji ba don ya rage fita, kusan kodayaushe muna manne da juna.

Tun asuba yau nake fama da faWuwar gaba, Duk jikina ya yi sanyin da ban san dalili ba, ga shi zamu je dinner wata ?ar ?awarmu da Hajiya Kubra, bayan magariba na shirya cikin kwalliyata na nufi Wakin su Inya, turus na yi da na ganta kan gado ido ya yi jajawur, don na faWa mata tare zamu fita bayan magariba, na kalleta na ce "ya na ganki haka?"

Ta Wago a jigace ta ce "Amma wlh ciwon mara ne ya sakoni gaba, bana jin daWi sosai"

"Kin sha peldin?" Na tambaya.

"E"

"To bari na je ni kaWai, ki ?ara shan paracetamol, ki duba Wakina in pad Winki ta ?are ki Wau wata,sai na dawo"

"A dawo lafiya" ta ce ina ficewa.

Har na isa wajen dinner muna waya da Alhaji da yake motar gida ce, har yake ce min shi ma za shi zance kafin na dawo, muka dai yi sallama cikin barkwanci na kashe wayata, muka shiga gun dinner da Hajiya Kubra da ta iso tuntuni zancen soyayyar Alhaji kawai muke inda take kuma kwantar min da hankali tana nanata min ba abin damuwa ba ne ba, ana tsaka da shagali na ji ?irjina ya yi mugun bugawar da sai da na dafesa, kawai gabaWaya na ji zuciyata gida take son yi kamar wacce ake wa kiranye. Na dubi Hajiya Kubra na ce "Ni fa gida nake son tafiya yanzu"

Da mamaki ta ce "lafiya"

"Ba na jin dadi ne tun safe wlh"

Na Wauko wayata da niyyar kiran direba na ga ta mutu dama bani da caji, na ja siririn tsaki.

"Kin ga mu je mu yi mata sallama kawai sai mu wuce nima zaman me zan yi"

Bayan mun mata sallama na ce Hajiya Kubra su ajiyeni da ke hanyarsu ce. A mota sai tsokanata take wai ko kishin zancen da Alhaji ya ce zai je ne. Ni dai kawai dariyar ya?e nake don ban san yadda zan kwatanta abin da nake ji ba, duk tsoro ma ya kamani gani nake kamar wani abu ne yake faruwa da Inya, sai yanzu na ga wauta ta da na bar ta cikin halin rashin lafiya na taho wani biki. Ko sallama ban mata ba ana tsayawa na buWe mota na fice, na tura gate, burina kawai na ga Inya na ga tana cikin aminci, ko da na shiga babu ita a parlor na wuce Wakinsu nan ma ba ta nan, na wuce kitchen da dakina duk ba ta nan, jiki na rawa tsoro duk ya kamani kar wani abu ya samu ?ata na nufi sashen Alhaji, ko da na tura ?ofar ?arar fanka ce kawai ke tashi, sai na ga hular Alhaji a parlor da rigarsa, na yi bedroom Winsa ina cewa ashe ma ya dawo.

"Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un" na shiga nanatawa yayin da na yi tozali da Alhaji da Inya, ya tura nononta Waya baki yana murza Wayan daga ita sai skirt ya rabata da riga da brazier, shi kuma daga shi sai dogon wandonsa ta tura hannunta cikin wandon....


*Share*


*NI NA RAINETA*

*?Mss Flower
*FCWA*


5??

GabaWaya jikina rawa yake sai nanata innalillahi nake, ban taSa tunanin idona zasu gane min wannan mummunan tashin hankalin ba ko a mafarki, duk tsayuwar da nake ba su san ina tsaye ba, Alhaji sai nuna za?uwa yake yana son kai hannunsa ga skirt Winta tana turewa, na ma rasa mai zan yi, ba kowane zai iya jurar ganin irin wannan tashin hankalin ba a ce ?arka da mijinka suna wannan watsewa a gadon aurenka na sunnah, yadda yake ?umin ya zare skirt Winta da wandonsa shi ya tunzurani na nufi gadon gadan-gadan na yi wani super na dira gadon bayan Alhaji na din ga kai masa duka ina ihu, gabaWaya a gigice suka saki juna suka Wago, Alhaji ya shiga kiciniyar ?wace kansa don mugun duka nake kai masa har da yakushi, burina na kai ga lalatacciyar abar tasa mara godiyar Allah na murWe shegiya, haukace masa na yi duk abin da yake faWa kunnena ma ba ji yake ba, da ?yar ya kucce daga hannuna ya fice na raka shi parlor a guje, ya warci rigarsa da makullan mota, sai bayan ya fita na koma Wakin na tadda Inya a dur?ushe tana wani irin kuka kamar za ta haWiyi zuciya, cikin zafin nama na isa wajenta na mi?ar da ita tsaye na shiga kifa mata maruka, fara ce tass take fuskar ta yi jajawur, wani irin ba?in ciki nake ji kamar na haWiyi zuciya na mutu.

Cikin kuka da shassheka ta zube a ?asa ta ri?e ?afafuna ta ce "Amma don Allah ki yi ha?uri, wallahi ba laifina ba ne ba, na yi iyakar iyawata na hana amma ?arfina da nasa ba Waya ba"

Yadda idona ya nuna min gani na yi kamar ta ba shi haWin kai amma na san halinta, yarinya ce mai mugun hankali da sanin yakamata na kuma san shu'umancin Wa namiji zai iya komai don ya ribaceta, sai tausayinta ya kamani ganin yadda take kuka na Wagota na rungume a ?irjina hawaye na zubo min, Alhaji ya gama wula?antani ko a mafarki aka ce min zai yi haka da wata ba zan yarda ba bare Inya wacce take ?a a wajenmu, cikin kuka na Wago na kalleta na ce "yaushe ya fara miki haka"

Da gunjin kuka ta fara cewa "Amma don Allah kar ki fushi, nima bana so"

"Yaushe ya fara miki!" Na daka mata tsawa, ina jin yadda zuciyata ke bugu cike da tsoro.

"Sau shida ne!" Ta ce cikin kuka tana yarfe hannu. Sai na ji kamar an kwara min ruwan zafi, ?arfin imani ne kawai yake ri?e da ni ban faWi ba, gabaWaya Alhaji ya gama tsotse min ruwan kai,ba don idona ne ya gani ba Ni mai dafa Qur'ani ce akan ?azafi za a yi masa.

Cikin rawar jiki na dafa kafaWarta na shiga girgizawa a tsorace ina cewa "ya shige ki?" Tsorona Allah,tsorona ta ce hakan don ni na san faWuwa zan yi,abin da matu?ar ciwo a ce wai ?arka ta sadu da mijinka, ni ban san ma wa zan faWa wa ya bani shawara ba, abin kamar ka yi kururuwa ne ka daSa wa cikinka wu?a.

"Ya shige ki?" Na kuma maimaitawa ina addu'ar na ji ta ce "a'a", maimakon ta amsa sai ta fice daga Wakin da mugun gudu ta bar ni a tsaye,tamkar an zare min lakar jikina na faWi jagwab kan kafet tare da sakin wani gunjin kuka, yadda zuciyata ke tafarfasa a yanzu idan na ga Alhaji tabbas zan iya soka masa wu?a, ban taSa tunanin zai iya cin amanata ba, bare ma da ?ata Inya. Sai yau na san ba?in cikin da mata ke ?unsa idan mazajensu na bin mata, duk da abin nawa yafi ?azanta wai mijina da ?ata. Zazzafar tsanar Alhaji ta dinga shigata, ji na yi ba zan iya jurewa ba, na Wauki wayata na kirasa, burina kawai ya Waga na sussurfa masa zagi ?ila na ji sassaucin tozarcin da ya yi min, yanzu ma na tabbata ya jima yana watsewa a waje tunda har zai iya hai?ewa Inya, ashe wadda yake waya da ita har nake neman haukata kaina a kai lalata kawai suke yi, yadda na ga safiya haka na ga daren nan ban rintsa ba ina kan kafet ina dakon Alhaji amma har asuba bai dawo ba, sai da na yi asuba sannan na samu nutsuwa da damar shawara da kaina, ?arfe shida na tura ?ofar Wakin Inya, na hangeta a dur?ushe a ?asa ta haWe kai da gwiwa, sai na ji wani irin tausayinta ya shige Ni, wasu hawaye suka gangaro min, tabbas Alhaji ya gama cutar damu,tsakanina da shi sai dai Allah Ya isa, burina bai wuce na ga ranar da zan mi?a yarana gidan mazajensu ba cikin mutunci amma ga shi ya keta wa yarinyar da ba ta san komai ba alfarmarta sabida son zuciya da zalunci, na samu waje na zauna ina ?are mata kallo don ba ta ma san da shigowata ba. "Inya" na kira sunanta.

A zabure ta Wago tana ja da baya tana kallona, idanunta duk sun kwarma sun yi jajur alamun ta ci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login