Showing 66001 words to 69000 words out of 81703 words

Chapter 23 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

50

a titi adaidaita sahu ya gagara, da ?yar ta samu wata da ta tsaya da mata biyu "sabon gari"

"KuWinki..." Ba ta bari ya ?arasa ba ta haye tana cewa "mu je don Allah"

Hawaye kawai take yi tana duba lokaci,ta san Siyama kamar yunwar cikinta,nadama take akan me ma ta hana Siyama kuWin da ta al?awarta mata, da duk ba ta shiga wannan tashin hankalin ba, Siyama ta cuceta ita ce silar turata wannan mugun halin da take ciki amma duk ba ta gani ba sai ta ?ara da watsa tsiraicinta duniya,ita ba ta ga ribar da ta samu a wannan lamari ba sai tashin hankali,ba ta tsira da komai ba masifa da ba?in ciki, hawayen idonta sun ?i Waukewa ga wani irin abu da cikinta ke yi mata. "kin ga ba wannan ba ce aka tura hotonta a group ?ar lesbian?" Ta ji muryar guda daga cikin matan can ?asa tana raWa wa ?ar uwarta, hawaye suka shararo mata ta juya tana kallon waje ta Wan rufe fuskarta a fili a hankali tana cewa "Allah na tuba ya Allah, innalillahi wa'ina ilaihi raji'un". Ko da ta sauka a motar Wari biyar ta zaro ta ba shi ta wuce ba ta bi ta kan canjin da yake ?o?arin nemo mata ba, ta duba lokaci sauran ta minti talatin da biyar, zuciyarta ta yi wani irin dokawa iya hoto aka gani aka ganeta ina ga video,ta goge hawayenta ta nufi wajen ?an gwal, ta kusa zamewa ya kai sau uku tsananin tashin hankali cikin kasuwar, a ?alla sar?arta za ta yi miliyan Waya da dubu Wari takwas, amma tayin wula?anci suka mata wai dubu Wari takwas, ranta a Sace ta ce "Malam ba wasa na zo yi ba,ba Ni da lokacin Sata wa nawa kuWin sar?ata?", Da ?yar da suWin goshi suka amsa a miliyan Waya da Wari biyu,ta amshi kuWin tana share ?walla mai mugun zafi, ko kafin ta fita kasuwar saura minti goma lokacinta ya cika, tana samun napep ta shiga kiran layin Siyama,kira uku ba ta Wauka ba sai a na huWun ta Wauka tana cewa "ya aka yi, saura minti bakwai"

"Siyama don darajar Allah ki Wan ?aramin mintina gani a napep zan taho gidanku, an samu,ki rufa min asiri ki jira Ni"

"Okay" kawai ta ce ta kashe wayar ta. Wasu hawaye suka silalo mata ta dafe saitin zuciyarta da ke barazanar tarwatsewa, a banza kusan dubu Wari shidda zuwa bakwai sun zagwanye a banza, ta share idonta tana tuna lokacin da Siyama ta zugata ta je ta Wauki awarwarayen gwal Win Amma ta siyar a dubu Wari aka mata maganin da Alhaji ya fara kallonta. Minti goma sha biyu ta saka ?afarta gidansu Siyama, ba ta ko tsaya sun tsawaita gaisuwa da mahaifiyar Siyaman da ta tarbeta da fara'a, a firgice ta faWa Wakin Siyama, Siyama da ke zaune kan katifa tana latsar waya ta Wago ta yi mata duba Waya ta yatsina fuska zuwa can ta kwashe da ?ar dariya ta ce "Hajiya Inya ai na so kin ?ara minti talatin da ko samuna a gidan ba za ki ba"

Inya da ?afafunta ke mugun zo?i ta zube a ?asa idonta ya ciko da ?walla ta ce "Siyama mene ribarki na min irin wannan tozarcin?"

"Dalla yi min shiru, duk matsayin da kika taka kin manta Ni ce sila, wato kin yi arzi?i ki rabu da ni na ?arata da tsiyata ko, Ni za ki wula?anta sannan na ?yaleki ya tafi a banza"

"Siyama ban ?aru da ke a komai ba sai tashin hankali, wallahi rashin saninki ya fi saninki amfani, ba don na haWu da ke ba da yanzu rayuwata ba ta koma baibai ba, tsakanina da ke Allah Ya isa Siyama,kin cuce ni" ta fashe da wani irin kuka. Siyama ta mi?e da kyau ta ce "kutumar ba don Ni ba da baki shiga daular da kike ciki ba, shi ne za ki min butulci har da cewa na cuceki,ba wannan ba bani kuWina" ta mi?a hannu tana yatsina fuska.

"Zan baki kuWi Siyama amma ki fara bani wayarki na goge abubuwana da kike Wauke da su tukunna"

Wani banzan kallo Siyama ta watsa mata ta ce "kina da lokacin Satawa, dubi nan" ta hasko mata wayarta tana kan lambar Alhaji ga hotuna da video ratata send kawai za ta danna, wani ihu Inya ta kurma ta shiga girgiza kai ta haWe hannayenta waje biyu alamar ro?o tana murzawa hawaye na zuba.

"Matsoraciya, ya isa ban kuWina" Siyama ta ce tana sakin dariya. KuWinta da Inya ta ware tun a napep ta Wauko ta ajiye mata, wani irin kukan nadama take, me ya aiketa irin wannan rayuwar da har za ta sai mutuncinta da kadararta, ta cuci kanta,Siyama ta cuce ta ba za ta manta ranar da Siyama ta fara ribatarta a duniya ba.


TUNA BAYA

Sun haWu da Siyama Akeel a makarantar koyon computer, Siyama ta kasance yarinya mai giggiwa da surutun tsiya yayin da Inya ba ta cika magana ba ga ta sanyin hali, a nutse kusan kullum sanye da hijabinta ita kaWai, watarana bayan an tashi Inya ta fito tana ?o?arin shiga adaidaita sahu sai ga Siyama itama, hanyarsu kusan guda sai suka shiga tare, Siyama ta sakar wa Inya murmushi ta ce "ke mai kyau me ya sa ba kya kula mutane ne?"

Inya ta yi Wan murmushi ta ce "ina kula wa mana"

"In har kina kula wa mu ?ulla ?awance to", Inya ta yi murmushi ta ce "Allah Ya sa mana alkhairi"

"Ameen, saka min lambar wayarki" ta mi?o mata wayarta,nan suka yi saving number juna kana suka rabu. Duk da kasancewar Inya da Siyama masu halaye mabanbanta sosai sha?uwa ta ?ullu tsakaninsu. Kusan kullum suna tare a waya, gidajensu babu nisa hakan ya sa Siyama na yawan ziyartar Inya,a kwana a tashi har iyayensu suka san da ?awancensu. Wata ranar juma'a Inya ta je makaranta har aka tashi Siyama ba ta zo ba, hakan ya sa ta Waga waya ta kirata ta ce "kina lafiya kuwa ba ki zo ba, bayan kin ce za ki zo?"

Cikin wata iriyar murya alamun rashin lafiya ta ce "Inya kin ganni kwance rai a hannun Allah wallahi wani ciwon ciki ya addabeni, ga shi su Umma ma ba sa nan" ta ?are tana jan majina.

"Innalillahi bari na zo na ganki kafin na wuce gida" Inya ta ce ta kashe wayar. Da sallama ta tura ?ofar Wakin Siyama, bisa katifa ta hangota tana ta mur?ususu,idanunta sun yi masifar ja sai matsar hawaye take, da hanzari ta ?arasa wajenta ta dafa ta ta ce "ke haka jikinki ya yi tsanani,ki tashi mu je asibiti"

Siyama ta dam?e hannunta tana cije leSe ta ce "a'a,na saba zai bari don Allah taimaka min na je banWaki na watsa ruwa",Inya ta ri?e ta suka shiga toilet, suna shiga Siyama ta danna shower sharkaf rigar Inya ta ji?e, a cewar Siyama ba ta sani ba, Inya ta fita ta bar ta ta yi wankanta. Cire rigar ta yi ta shanya a tsakar gida ta Waura zanin ta yi Waurin ?irji tana jiran fitowar Siyama, Siyama ko da ta fito ?urrr ta yi tana kallon Inya,kafin ta ?araso ta zauna gefenta ta tsura mata ido, Inya da mamakin yanayinta ta ce "lafiya?"

"Kina da nono mai kyau", tsaki Inya ta ja ta shiga ?o?arin mi?ewa, cikin zafin nama Siyama ta fizgota ta zauna ta haWe bakinsu, tureta Inya ta yi a harzu?e ta ce "Siyama wannan wani irin iskanci ne, wannan ai hauka ne"

Siyama ta fashe da wani irin kuka dafe da ciki har wani ?a??afewa take, hankalin Inya ya bala'in tashi don yadda Siyama ke yi tamkar mutuwa za ta yi tana kiran "don Allah ki taimaka min,sau Waya kawai ba zan cutar da ke ba, daga shi shi ke nan", ba da son ranta ba ta sallamawa Siyama ta shiga sumbatarta har komai ya wakana Inya hawaye take, suna gamawa ta faWa toilet a ciki ta saki wani irin kuka tana Allah wadai da abin da ta aikata, ko da ta fito ba ta kalli inuwar Siyama ba ta saka rigarta ta fice a gidan, zuciyarta duk a jagule. A ranar ta ?udurci yanke duk ala?arta da Siyama, amma ko kafin ta ?arasa gida Siyama ta mata kira yafi sau ashirin da text na ban ha?uri da nuna tsantsar nadama. Ko da ta isa gida duk yadda Amma ta yi ta faWa mata damuwarta ?i ya wa ta yi, kusan kwana biyu Siyama na nemanta ta ?i Wagawa, har sai da ta zo gida, cikin kuka ta ba ta ha?uri akan itama ba halinta ba ne, tsautsayi ne sannan suka shirya ?awancensu har ya Winke ya so ya fi na da. Tun daga ranar Siyama ba ta kuma Sullo mata da irin wannan al'amarin ba, sai watarana da ta tura fim a wayar Siyama, bayan ta koma gida ta gama komai ta kunna, fim Win babu wani abin kirki sai zallar batsa tsakanin jinsi Waya, wani wajen mata biyu da namiji guda, hankalin Inya ya bala'in tashi haka ta kusan kwana tana maimaita fim Win,sannu a hankali duk haWuwar da za su yi sai Inya ta samu ire-iren fim Win wajen Siyama ta kalla, wata ranar asabar Inya na gida, Amma da Tasleem sun fita, su Bahijja na islamiyya, ta samu ba?uncin Siyama lokacin tana kallon fim Win. Ta tarbeta da fara'a, Siyama ta mata wani irin duba ta ce "ya na ganki haka"

"Ba na jin daWi ne" ta ba ta amsa. A ranar sai da aka ?ara daga nan kuma abin ya zame musu jiki, a kwana a tashi Siyama ta yi introducing Win ta ga abokananta maza,da fari Inya ta tsorata a cewarta gara ta tsaya iya hakan ta yi aure da mutuncinta,amma daga ranar da wani mai suna Salim ya ba ta kyautar dubu hamsin a tafin hannunta wannan zancen ya ruguje, bala'in son kuWi gareta duk da su Amma sun tsare mata komai har da ?ananan bu?atu, Abba kuWin sati yake ba su da Tasleem dubu biyar-biyar. A kwana a tashi a Soye Inya ta zama cikakkiyar fitsararriya sai dai ta bala'in iya takunta don ba wanda zai ce ga halinta sai Siyama.

Wata rana Siyama ta kawo mata ziyara gida a hanyar rakota Abba ya shigo suka yi kiciSus, bayan sun gaishesa Siyama ta shiga zuzuta Abba, cike da jin daWin Inya take cewa "wallahi Siyama ki bari,Abba Wan aljanna ne bai da burin da ya wuce ya sakamu farin ciki, soyayyarsu da Amma abin burgewa har yau in kika gansu kamar romeo and juliet, Allah dai ya bani miji kamar Abba"

"Amin ya Allah, don gaskiya mutumin babu ?arya ya haWu"da haka suka rabu. Wata rana cikin hira Inya ta saki baki nan ta sanar da Siyama Amma da Abba ba mahaifanta ba ne,buWar bakin Siyama ta ce "lallai ke wawuya ce dama ba mahaifinki ba ne kika so tafka mana asara,ki tsinci dami a akala ki tsaya sanyar Wauka"

Inya ta yi kicin-kicin da fuska ta ce "ban fahimceki ba"

"Ina nufin ki yi duk yadda za ki yi ya so ki, wannan ai shirme kika so yi,ina za ki samu mutum mai irin qualities Win wannan"

"Amma ba ki da hankali, kin san wace Amma kuma waye Abba a wajena?"

"Yes! Ko ma su waye tun da ba su suka kawo ki duniya ba wannan ba hujja ba ce tunda babu haramci"

"Amma ban taSa tunanin ke jaka ba ce sai yanzu, Amma ita ta raine ni fa tun ranar da na diro duniya,in rasa da me zan mata sakayya sai da wannan mugun butulcin?"

"Ni kika kira jaka Asma'u don na baki shawara saboda na damu da ke?" Cewar Siyama ranta a bala'in Sace.

"To hell with you da shawararki, let this be the last time da kika kuma irin wannan furucin in ba haka ba wallahi tallahi zan datse ?awancenmu datsewa ta har abada"

"Fine, dama na yi ne da zuciya me kyau,sanin ba wanda zai tallafeki ya rufa asirinki sama da su a duniya,for me kin san bazawara ce komai na yi babu mai saka mini alamar tambaya in na yi aure, ke fa?" Siyama ta ce tana kallonta. Wani dogon tsaki Inya ta ja ta ce "ko zan yi yawo tsirara ?arewar tonon asiri,ba zan taSa aikata wannan haukan da kike mafarki ba, let this be the last time za ki min irin maganar nan." Ranta Sace ta isa gida, ba ta fito ba sai bayan isha'i lokacin suna kallo, waje ta samu ta zauna suka shiga yi tare, suna zaune Abba ya dawo a parlorn ya zauna shima ya mi?a wa Tasleem ledoji biyu,Waya ta gasashen nama Wayar kuma ya ce ta ta ce, ya mi?a wa Amma ma irin ta hannun Tasleem Win ya ce ta ta ce, sai da suka shiga Waki Tasleem ta buWe nan suka ga wata dandareriyar set na azurfa ne masu design mai mugun kyau, wani abu ya Warsu a zuciyar Inya, sam ba ta ji daWin wannan bambanci da Abba ya yi ba a karo na farko,ranta ta bala'in sosuwa amma ta haWiye ko a fuska ba ta nuna ba ta shiga taya Tasleem murna. Ta yi tunanin za a siyo mata itama ko Amma ta bata tata sai dai har aka kwashe kwanaki shiru, wata dinner da za su na yarinyar abokin Abba, da Amma da Tasleem suka yi wanka suka sha sar?arsu ta azurfa ban da ita, ranar sai ta yi faking zazzaSin ?arya don sosai ta ji zuciyarta na wata harbawa ma saboda ba?in ciki, bikin da ba ta je ba ke nan. Tun daga nan ta ?ullaci Abba da Amma, Abba akan bai siyo da ita ba, Amma ba ta bata tata ba, haka rayuwa ta cigaba da tafiya, Inya sai wasu lokutan take gani kamar ana bambanta ta da Tasleem, musamman komai in Amma za ta saka ba za ta ce Tasleem ba sai ita,tunda ita ba ta haifeta ba ta yi ta wahala, kamar ?ar aiki, Tasleem na hutawa babu abin da ta sani sai danna waya da kallon indian series. Wata safiyar ranar alhamis Tasleem ta tashi tana menstruation, in tana yanayin abu kaWan sai ya hassalata,tana zaune tana shan tea kan kujera ta Wora ?afarta guda kan Wayar kujerar tana kaWawa Inya ta zo wucewa da tsintsiya za ta yi shara, cikin wasa ta Wan bige ?afar Tasleem tana cewa "dalla Wauke lafta-laftan ?afafun nan na yi shara da kyau"

Rai Sace Tasleem ta ce "ba zan Wauke ba, tun da ba gidan wasu na je ba, a bar ni na huta"

Inya ta kalleta ta ce "Tasleem gori kike min?"

"Duk yadda kika Wauka" ta murguWa mata baki.

"Ki ce in koma gidan Ubana kawai na takura miki Tasleem, daga cewa ki Wauke ?afa na yi shara" tana rufe baki Amma ta fito tana tambaya lafiya

Inya cikin kuka ta kwashe komai ta faWa mata, Amma ta balbale Tasleem da faWa sannan ta ce in Inya ta gama ta je tana nemanta. Da sallama Inya ta shiga Wakin, Amma ta amsa ta hau ta da faWa akan don me za ta yi irin wannan furucin ta san ba haka Tasleem ke nufi ba, ita babba ce ta daina biyewa Tasleem suna irin shashancin nan,ta yi wa Inya ma tass sannan ta ce ta fita. Ran Inya ya bala'in Saci ta fita daga gidan, idanunta sun yi luhu-luhu ta isa computer school Win su.

Siyama ta...


*Ban yafe ha??ina ba*


Ayiri yiri =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?kuna Ina Mata Mata fa nake nufi bamuna mataba=??=??A& Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement =?G?=?G?=?G?=?G?
Muna da supplement na Infection
Muna da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikin ki yayi kyau fata tai laushi da sheki >?p?>?p?
Muna dana gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa >?p?>?p?
Muna da namatsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki matsi iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima
Muna da na gyaran gashi Wanda zai fitomiki dagashi
Dawanda zaki haske sosai haske me kyau ba,irin na bleaching ba=??=??

A&Z COLLECTION dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
Ga kadan daga ciki

1 Royal jelly karami 2500 me 60 pcs babba 16k me 365pcs
2 surga wanita 2500
3 vitamin e 2000
4 Amirna pills 7500
5 gluta white 2000
6 collogen + glutathione 2000
7 whiting gummies 2200
8 khusus 3500
9 juliet Eve 8500
10 vitamin c 2200,2500

Waddannan sune kadan daga cikin price din kayanmu nasan kodaga nan zaku gane A&Z COLLECTION gidan sauki ne =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?

Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira
ko whaspp 09037870422

Karku manta muna tura Kaya duk garin dakike inkinyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery =؃?=؃?yan garin Kano kayanku har kofar gida >??


*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.

3?? 1??


Siyama ta tarbeta da "lafiya na ganki a hargitse"

"Ya zan yi da rayuwata tunda ba a gidanmu nake zaune ba", sun jima suna tattauna Siyama na ta ingizata ta samar wa kanta matsayi ta huta da wula?anci, a ranar Inya ta Wau huWubar Siyama.

Wata ranar asabar Amma ta tafi gyaran jiki, su Tasleem sun je ?araye da ke ana hutun makaranta, tana kwance tana kallo ta ji shigowar motar Abba, da hanzari ta zare jikinta ta sakar wa kanta shower sannan ta jawo Wan ?aramin towel ta Waura, daidai lokacin da ta ji fitowarsa ta fita da mugun gudu ta Soye bayansa ta ru?un?umesa, da gayya ta goga masa tudun ?irjinta, sarai kunnenta ya jiye mata ya sauke wani irin numfashi kafin ya juya ya jefa mata mugun kallo da "wane irin shashanci ne wannan, meye haka?"

Cikin shagwaSa ta hau dire-diren ?afafu tana masa nuni da Waki da ?ar ?wallarta tana cewa "?adangare ne a ciki Abba", tsaki ya ja bai kuma kallonta ba ya wuce sashensa, a ranar Amma ta yi dare sun je unguwa da Kubra, ta kirata ta yi wa Alhaji ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????abinci ta kai mai, bayan ta gama ta yi ado na gaske ,da gayya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login