Showing 54001 words to 57000 words out of 81703 words

Chapter 19 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

51

nima na ce "ba kya gajiya da wasa"

Ta gyara zama ta ce "Hadiza buWe kunnenki,kin ga komi sai na sa raha ko?, To wallahi kayan Maman Mujahid ?arshe ne,idan na ce ?arshe ina nufin an kai ?arshe,kin san yadda maganin sanyinta yake ragargazar sanyi cikin kwanaki ?alilan?, To sai dai ki ji ana labarin sanyi da kin yi amfani da shi a wani wajen amma ba wajenki ba, haWi take na musamman ta fannin hakki,kin ga kazarta,kifinta,ciccibi duk macen da ta san martabar aure za ta nemesu,ke fa in ta fannin shimfiWa ne kika nemi Maman Mujahid sai kun ?ure ?arshen daWi ke da oga (ana iya tuntubarta ta wannan layi 08066726866 gyara dai shi ne martabarki)"

Yadda na ji Kubra na zuzuta kayan na san ba ?aramin kyawu garesu ba, tana cikin matan da ba su wani damu da kayan mata ba ko don kasancewarta nurse, duk wasu abubuwa in na kai mata ta kan ce min fruits,zogale, nama da madara sun isheta, sosai na ji ina son gwadawa sai dai na san babu ma wani amfani don bana jin akwai ranar da zan kuma tarawa da wani namiji,ban sani ba ko daga baya in na aiwatar da ?udurina, na kuma tsintar kaina a sabuwar rayuwar da zan yi hakan, tattara kayan na yi na jawo su jikina don na adana, sosai kuma na ji daWin maganin sanyin da ta kawo wa Tasleem don duk mace ba a rabata da sanyi ba sai ko in ta dage da gyaransa, na san kuma in da sanyi duk wani gyara da mace za ta yi aikin banza ne, don ba zai yi armashi ba. Da wannan tunanin na shiga mata godiya tare da amsar lambar Maman Mujahid a hannunta da niyyar ko wani abu ya kama zan nemeta ko ba yanzu ba. Ina son mata maganar sau?in da aka samu Inya ta fito sanye da earpiece, ta gabanmu ta wuce bayan ta jefa mana kallon banza, Hajiya Kubra ta ri?e baki ta ce "ohhh ni Kubra inda ranka dai ka sha kallo, wai Inya ce wannan ta wuce tana mana kallon wula?anci"

"Hmm!" Kawai na ce.

"Gaskiya kin ri?i mai ladabin kunama Hadiza, Allah Ya yi mana mugun tsari"

"Ameen" na ce.

Kubra ta dube ni ta ce "Hajiyata na ganki cikin nutsuwa ,in ce ko sau?i ya fara samuwa?" Na yi murmushi,kafin na yi magana wayata ta Wauki ?ara. Na Wauka da sallama. Alhaji ya saki dariya ya ce "Hajiya Hadiza ga ni wajen mai nama,na ce yau hantar gasassa za a siyo ko mai romo?" Na kalli Kubra da ke ?unshe dariyarta tana jin mai ya ce don ?arar muryar ya fita da kyau. "kowacce!" Na ce a ta?aice na yanke kiran.

"Ke ko Hajiya ba a haka, ya za ki ce kowacce ki kashe waya"

Na yi murmushi mai ciwo na ce "Kubra zaman Wan lokaci nake a gidan Muntari,bana jin akwai ranar da zan kuma ganin farinsa, ya kyautata min dalilin dawowata na kwatanta alkhairinsa a gare ni,ba don soyayya ba,shi ma yana tunanin na dawo ne har yana min maganar kwana, ai har gaban abada na bar haWa shimfiWa da Muntari, wani gyara ne ban yi ba, amma tsohon injin fa ya kira ni da shi, kina ganin zan iya manta abubuwan da duk suka faru a baya,saboda Muntari ya fara ?o?arin kyautata min komai sai ya wuce kamar ba a yi ba"

"Hadiza hana masa ha??insa za ki ke nan, kin san hukuncin hakan fa ko tuni kike so na miki" hannu na Waga,raina ya soma Saci na ce "bari Kubra kar ki sake min wata magana, a rufe wannan babin" ba za ta fahimci abin da na WanWana ba, gani wasu za su yi tunda an kyautata min an ban ha?uri na ha?ura,abu ne da ba zan iya ba, abu ne da bana jin zan taSa iya wa da Alhaji wai kwanciyar aure bayan yadda na gansu da Inya suna murzar juna ba aure a tsakaninsu, bayan wannan iskancin da ya gama min na susucewa akan yarinyar da na raina, ya kira ni tsohon injin a wajenta,sannan wai na ba sa injin Win nan ya kuma tada wa,ina! Har gaban abada an gama. Ba jimawa sai ga Inya ta dawo fuskarta washe,ta watsa mana kallon banza ta shige tana wa?arta. Sai da aka kira magrib Kubra ta wuce, ina shafa addu'a na ji tatsatsa ?arar fashewar abu, da hanzari na fita,sai na ga Wakina ?alau yake hakan ya sa na koma,na kuma jin fashewar abu wannan karin da ?arfin gaske. Su Bahijja da ke gefena suka ce "Amma mene yake fashewa?"

"Ina ruwanku?" Na ce. Tare muka ci abinci da yaran muka yi muraja'a har aka yi kiran Isha'i. Bayan sallah na kwantar da su na shige Waki, wanka na shiga na watsa, na mulke jikina da daWWan body oil, na feshe shi da sassanyan body spray na SMY fragrance, na saka sassau?ar doguwar riga ta bacci, Wakin na ji ya min wani iri ko da na kwanta na tashi na fesa SMY 3 in 1 a kowacce ?usurwa da labulayen Wakin, na ?ara gudun Ac take Wakin ya Wau wani cool scent (ga mai bu?atar SMY 3 in 1 da Mopping fragrance varieties of flavor ya tuntuSi 08033719070, ?amshi shi ne mace) na kashe fitila na bar bedside lamp, na kunna qira'ar Sudais. Bacci nake mai wata iriyar nutsuwa ga daddaWar iska na ratsa kowacce huda ta jikina, bubbuga ?afata aka shiga yi a hankali na ware idona bakina Wauke da addu'a, na sauke akan Alhaji da ya min ?uri yana kallona, wani haushi na ji na neman turnu?e ni na daure na tashi na ce "ashe ka dawo?"

"Shi ne ko ki jira ni ko?" Ya ce yana cire hularsa.

"Da ka wuce sashenka ai tunda na kwanta Ni"

"A nan zan kwana" ya ce yana wucewa toilet, babu jimawa ya fito yana cewa "daWina da ke Hadiza akwai ?amshi, ba ki ji daddaWan ?amshin da toilet Win nan ke yi ba"

Na yi murmushi ina jinjinawa SMY fragrance a fili na ce "?amshi ai sai Inya, ita da ta ba ka turare ka kawo min"

"Wai meye haka, mutum ba zai yi magana ba, sai kin tado zancen Inya" ya ja siririn tsaki. Na taSe baki ina tuna yadda ya din ga wula?anta ni a kanta,musamman yadda suka kusa haddasa min ciwon zuciya suka din ga lalacewa a gidan aurena,sai na ji haushin Muntari ya cika ni. Ya shafa mayukana sannan ya ce "bari na sako kayan bacci" ya fice a Wakin. Yana fita na dannawa ?ofar makulli. Ina jin sa yana magiyar na buWe har ya gaji ya hau faWa,daga nan ya wuce, na gyara kwanciya na ce "ohoo dai, me za ka ci a tsohon injin, ka kai sabo ya ni?a maka" na san Muntari sarai wannan rawar ?afar da yake da shafe-shafe duk don a yi ne,mutum ne shi da in zai bacci ba ya son shafa komai daga mai har turare,in ya yi wanka ?amshin sabulun ya wadatar da shi.

*ALHAJI*

Ransa ya bala'in Saci,Hadiza mummunan ri?o da zuciyar bala'i sun mata yawa,sosai yasa rai da ya samu nutsuwa da ita a yau Win,har magani ya kora, amma ta datse ?ofa,dole ma ya san yadda zai yi ta sakko take ba shi ha??insa ya bala'in kewarta da Wuminta da zumarta,ya san ko cikin mata Hadiza ta dabance, idan ya daina kusantar Hadiza shi ko ai jindadinsa ya ?are, a bala'in matse yake maganin da ya sha ya taso masa gadan-gadan, Wakin Inya ya nufa har ya kai, kawai ya ji ransa na Wan Saci haushinta ya ma fara ji,har da ita ta ja Hadiza ke masa wannan rashin kirkin wai ta yafe sa. ?aki ya shiga ya kulle ya sakar wa kansa ruwa kafin ya Wan samu sukuni, da ?yar ya yi bacci ransa cike da haushin Hadiza. Washegari bayan ya dawo asuba Wakinsa ya koma ya kwanta sai wajen goma ya fito cikin shirinsa, a parlor ya gota Hadiza bai ce da ita komai ba, ita ma kuwa ba ta kula sa ba sai ta yi kamar ba ta ma gansa ba, ransa ya sosu haka ya wuce,har ya kai ?ofa sai ya juyo ya koma,Inya ce ta faWo masa bai ganta tun jiya, abu ne da bai taSa faruwa ba tun aurensu,tana nuna damuwa akan lamarinsa. "Ya Rasulullahi! Hadiza!" Ya furta da ?arfi ko da ya tura Wakin Inya.

*HADIZA*

Mi?ewa na yi ina addu'ar Allah Ya sa lafiya wannan kira bai kama da na lafiya ba, na nufi inda na ji muryar Alhaji, ko da na shiga Wakin ya yi kaca-kaca duk gillasan show glass da tv tarwatse a ?asa ga jini face-face a ?asa, Inya na kwance yashe a ?asa jikinta duk ya yi roWi-roWin bulala. Hankalina ya bala'in tashi da na ganta a haka,duk mutum mai tausayi sai ya ji tausayin halin da take ciki. Na dube sa na ce "me ya sameta ne?"

"Wallahi ban sani ba, kamata mu je asibiti" ya ce yana ficewa. Na kalli Inya da ke kwance a ?asa jikinta ya wani irin fashewa da shatin bulala,na tsugunna zan kamata ta ware idanunta ta sakar min murmushi ta ce "Hadiza na rantse da Allah ba za ki raba Ni da Muntari ba,ba zan taSa bar miki shi ba"

Na mi?e da tsantsar mamaki na ce "dama don ki min sharri kika cutar da kanki har haka?" Zuciyata wani irin bugawa take, duniya ban taSa ganin makira irinta ba. Ta yi murmushi ta ce "kaWan kika fara gani, in dai burinki ki raba Ni da shi wallahi sai kin haWiyi ba?in ciki"

Na yi murmushi na ce "to har mu gani Inya,zama ke da Muntari kuma mutuwa ce za ta raba in sha Allahu ba zan yi sanadin igiyar aurenki ba" na sakar mata murmushi na yi waje...



_Ina mata y'an kwalisa ma'abuta gyaran jiki macce Mai gyara daban take ga zuciya mijinta muna da kayan mata da supplement na gyaran jiki kala muna hadin amare da uwargida Dana masu jego muna da set Mai hade da kaza Mai kwai 3 da cicicibe da kifi da galam 3 na tsime da Burkett din gumba 2 da garuruka da zuma wanna set na maccen da ta isa ne muna hadin shi 20k akwai karami set na 15k akwai na 10k akwai na 5k_

_Muna da zuma Bata gindin kishiya ga wadda kishiya ke muzguna mata wanna Zuma In kinyi anfani da ita miji salab zaiji Daya shiyasa indai ba macce cikin matsala take ba bamu Bata ita_


_Muna da magunguna masu jawo hankali maigida da kara martaba dasa alhere ga maruwacin namiji_


_Akwai Zuma kiba da hip sati Daya Kinga result_

_Muna hadin kiba duk ramar ki duk bushewa ki kinka sha shi sai ke ciciko_


_Fanin supplement ma ba'a bar mmn mujaheed abaya ba tana da nagyaran fata da kara haske akwai na gyaran brst na gyaran hip na kiba
Kamar su Lady capsule 4500
Sugar wanita 3500
Glutathione 3500
Vitamin e 3k
Gluta white 3500
Royal jelly 3500
Apetamin 3k_
_Frozen collagen 3500
Da sauran su insha Allah duk Wani supplement Zaki same su ga mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa
Ina wadda sanyi ke Hana ta jindadin gidan miji_
_Y'ar uwa kiyi bayani abaki dai2 da type dinki indai sanyi ki Hana Miki jindadin aure ku budewa GABA ku rashin niima to kedai yima mmn mujaheed bayani zata baki dai2 Dake mun tanade set din maganin sanyi 4500 Wanda zai fatataki sanyi Kuna kashe ne_

_Mmn mujaheed y'ar mutan skwatawa muna zaune garin kebbi state
08066726866_

_Kayan mu iya kudinka iya shagalin kane_

*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.
2?? 7??

Ina fita muka yi kiciSus da Muntari a ruWe yake cewa "ina take?"

"Ta yi min rashin kunya ta ce ni da ita mu zuba mu gani, a cewarta na yi kaWan na raba ku, me kuma zan mata Muntari?, Makirci ne kawai don ban ga wanda zai mata duka haka ba a cikin gidan duk bamu sani ba, ka kaita asibiti kai kaWai ba da Ni ba" na yi wuce wata. Jim ya yi kafin daga bisani ya shiga,ya jima kafin ya fito, fuskar tasa babu walwala alamun ransa ba daWi,ban san me suka ce ba, babu jimawa ta fito tana matsar hawaye da Wingisa ?afa, na kalleta na watsar, Muntari ya dube ni ya ce "Hajiyata bari na kaita asibiti to" ban yi tunanin zai kula ni ba, tunanina haushina ma zai ji amma ban ga hakan ba ya fita ya bar ni da mamakina, wajen ?arfe Waya da rabi ya dawo,ina gyaran gado ya turo ?ofar,da murmushinsa ya ce "ranki ya daWe,Allah ya kama miki!" Ya jinjina min,dole na yi dariya ?ar kaWan na ce "ya mai jiki?" Ya Wan ja siririn tsaki yana zama kan kujera ya ce "mata wani zubin tunaninsu Wan ?an?ani ne, Allah dai ya kyauta,an yi abinci?"

"Ameen, an yi" na ce. Na mi?e na zubo masa, yana cin abincin na ce "wa ya mata duka haka ne?"

Ya Wago ya cinye na bakinsa ya ce "shirme fa Hadiza, ta yayyanki kanta ta daki kanta ta lafta man shanu,duk don banzan haukan kishi,ke da kika bar mata kwananki watanni ba ta gani ba sai ita don na kwana Wakinki,kai wasu dai ?aramar ?wa?walwa ke gare su"

Na yi murmushi na shiga yi wa Allah kabbara a zuciyata, da a baya ne na san Muntari in ya ri?a cin mutuncina sai na yi kuka, amma ko nuna min ya damu a yanzu bai yi ba, sai da ya cinye abincinsa ya Wago ya ce "Hadiza!"

"Na'am" na ba shi amsa.

"Don Allah ki karSi kwananki, ba zan matsa sai kin tara da Ni ba in sha Allahu, sai kin yi ra'ayi,amma ya kamata a tsara gidan muna zaune a haka babu tsari abin bai yi ba" ya ce yana ?ure ni da idanu. Abin bai min daWi ba wai na raba kwana da Inya amma da gaskiyarsa hakan shi zai rage yawan tashin hankalin da ke ta faruwa. Na dube sa na ce "Allah Ya sa hakanne alkhairi"

"Ameen ranki ya WaWe" ya ce da murmushinsa ya mi?e da cewa "bari na Wan runtsa na gaji da yawa"

"To" na ce na Wauki plate Win da ya ci abinci na bi bayansa. Muna fita muka ga Inya da akwatu tana hawaye, da mamaki ya kalleta ya ce "ina za ki?"

"?araye, tun da ta asirceka, Ni na gaji wallahi,tun shekaran jiya ban runtsa ba" ta fashe da kuka.

"Maida akwatinki, kar na sake na ga ?afafunki a gate, shashasha kawai" ya ja tsaki ya wuce. Ban kuma kallonta ba na wuce na bar ta tana dur?ushe tana kuka.

Kwana kusan biyar Inya tana zaman Waki,wannan falli da firiritar kamar ba ita ba,sai a kwana a tashi ma ban ji motsinta ba, Alhaji wata zazzafar soyayya yake gwada min sai dai bana ?asa a gwiwa wajen gwasale shi, na kan taya sa hira da gama gari, haka sosai na dage kan ya tsare azkar Winsa,duk bayan sallar farilla nake tunatar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????masa ya yi karatun Qur'ani ko da aya biyar ce kafin ya tashi, cikin iko da ?udurar Ubangiji abubuwa suka yi ta daidaita, rannan da ya nufi su Nadiya ta tashi da gudu ta yi Waki tana cewa "Abba don Allah ka yi ha?uri nima ban Wauki kuWinka ba" tunawa take da irin abin da ya wa Tasleem, ya gina tsoronsa sosai a zukatansu, da ya shigo Wakina idanunsa sun yi bala'in ja ya ce "Hadiza na Sata ala?ata da yarana,idan Nadiya za ta guje min kan dukan da na yi wa Tasleem ina ga ita Tasleem Win fa?" Na dai yi murmushi na ce "sannu a hankali komai zai daidaita"

Ya min ?uri ya ce "Hadiza kema na cutar da ke da yawa ko?", Ban ba shi amsa ba wannan karon na wuce sa kawai,don ban da abin ce masa. Yau ba Ni ke da girkinsa ba, tare da shi da muka yi azkar bayan mun gama da yara,cikin dubara na kan ce "zo mu yi azkar kai na tsaya jira tuntuni ban yi ba mu yi tare" da jindaWinsa ya kan zo, na sani yana da sakaci sai ya manta ko ma ya ce ya yi in ya gaji,amma in tare ne bai da hanyar zame min. Tun da azahar take ta shige da fice,ba jimawa gidan ya Wauki ?amshin daddaWan girki na gargajiya, ko da na ji murmushi na yi, ta iya girki, training Win da na ba ta ban wa Tasleem shi ba. Yamma lis ta fito sanye da dakakken les Winkin riga da zani, ta yi Wauri dai nawa,sai ba za ?amshi take na kalleta na Wauke kai ina jin wani Sacin rai na son taso min,yarinyar kusan komai nawa ta kwafe babu wanda ta bari sai wanda ta ?ara. Ana kiran magarib Alhaji ya dawo,bai cika dawowa da wuri haka ba,yawanci sai bayan Isha'i, idan na ce raina bai sosu ba na yi ?arya,gani nake kamar zumuWin kasancewa da ita ne ya dawo da shi da wuri,na wuce Wakina kawai, ina zaune ya turo ?ofar, da murmushinsa ya ce "Hajajju ranki ya daWe, kin ga na dawo da wuri ko, wallahi yunwa ta koro Ni,a taimaka min da abinci"

Na yi murmushi na mi?e na buWe drawer na Wauko zumar nan na tsiyaya masa na ce "sha tukun"

"Wai zumar nan ta meye ce nake mata shan magani ne?" Ya tambaya da dariya, na yi dariyar nima na ce "zuma kam ai magani ce har ta yunwar ma ina fatan ta yi maka". Sai da muka yi azkar na jadadda masa ya shafa'i da wutri ya kuma yi addu'a kafin ya kwanta sannan ya fice yana dai nuna ba ya so,a raina na ce "ohoo yau gudun ?ar lelen taka kake" haka na kashe fitila na kwanta ina bin Qur'anin da ke tashi a Wakin.


*ALHAJI*

Jiki ba kuzari ya fito daga Wakin,sosai yake jin Hadiza a ransa hira da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login