Showing 27001 words to 30000 words out of 81703 words

Chapter 10 - NI NA RAINETA COMPLETE HAUSA NOVEL

FCWA   

20 Dec 2025

44

kwaranye, sosai na ji daWin zuwan Hadiza, da na fito na shirya cikin wani Wanyen leshi ba?i mai adon fari da maroon sosai ya fito da farar fata ta mai walwali kamar wadda ke wanka da Wanyar madara, na saka siririyar sar?ata ta gwal da ?an kunnenta, na saka siraran awarwaraye farare masu adon ba?in dutse, sosai na yi kyau duk da ban shafa komai ba a fuska sai kwalli da mai, na murza ture ka ga tsiya, na shafa turare masu ?amshin gaske irin wanda nake amfani da su a kodayaushe, na murza ture ka ga tsiya abuna.

"Madalla, kin ganki kuwa, na rantse namiji ma dai makaho ne" Kubra ta ce. Na yi murmushi a raina ina cewa sai kin ga yadda yake cewa Inya ma na zama tsohon injin.

Ba a yi ko minti biyar ba hayaniya ta karaWe gidan, na le?a ta window na hangi cincirindon ?auyawan wanda kaf Win su dangin uban Inya ne,babu ko guda daga Sangaren mahaifiyarta, mahaukatan faWa ma suke a tsakaninsu, wasu sun sha Wamara ga su fa sun zo dambe da Ni, na saki murmushin takaici na ce "ji su fa Kubra wai sun zo jeren yarinya"

Ta yi dariya ta ce "Allah kyauta, mu je parlor"

"Ameen" yadda suka shigo kamar an korosu da bala'i, sai hura hanci suke, ni abin ma dariya ya so ba ni wai a lallai sun kawo kayan auren ?ar su, gida na ne! Ban bari wata shegiyar mata ta min isa ba, Ni na buWe musu part Win na koma da mukulli na ba su ruwa kafin abinci ya kammala, ban Waure musu ba sai dai na ja girmana, sai kuwa ga shi da yawansu sun fara borin kunya , wasu na kiran haka Allah Ya yi, Ni dai murmushi ne kawai nawa da cewa "Allah Ya tabbatar mana da abin da yafi alkhari", kaya na ji da faWi aka lafta mata, na san Alhaji ne don ?on?iron ubanta na san in ya mata katifa ya yi namijin ?o?ari. Sun ci abinci har suka yi guzurin shi. Bayan tafiyarsu muka kuma tattaunawa da Kubra inda shawarwari ne masu kyau ta bani, sai da ta yi magariba ta wuce gida. Bayan tafiyarta na yi wanka na yi sallar isha'i na kwanta, sai dai baccin ya gagari idona juyi Waya sai Inya ta faWo min, ashe ba ni zan kai kayan Inya ba, ba ni zan kaita Wakin miji ba abin da na ci buri, kawo min ita za a yi, aka turo ?ofar tuni ba?in ciki ya turnu?e ni, wata tsanar Muntari ta taso min, ya kunna fitila yana washe baki ya zauna gefen gadon yana cewa "sannu Hadiza, sannu da hidima, kin yi ?o?ari wallahi sosai"

Cikin Sacin rai na mi?e zaune na ce "kai Muntari mugun azzalumi ne, ba ka da imani, kuma babu adalci a zuciyarka, bayan butulci ashe kai har rashin adalci ka haWa, ka yi wa Inya lefe akwati goma sha biyar masu tsada har da sar?ar zinare mai ma?udan kuWi, ka bani wasu tsinannun atamfofi da kaya wanda a da ban sa irinsu ba ma sai su za ka bani toshiyar baki, don zalunci irin naka ka lafta mata kayan Waki masu uban tsada cokali baka iya canza min ba, Allah Ya isa tsakanina da kai Muntari, Allah da ya yi mu ni da kai,da Inya zai bi min ha??ina akan ku"

Cikin wani irin fushi ya taso yana cewa "Hadiza ni kike ja wa Allah Ya isa?, Kin ga an yi auren ban canza miki wani abun ba"

"Allah Ya isa Muntari, Allah Ya tsine wa abin da za ka canza min, fitar min a Waki kafin na kwaWa maka wannan fitilar wallahi" na wawuro bedside lamp, duk yadda na so na daure zuciyata na bi komai cikin kissa, wallahi na kasa, zuciyata wani irin ?una take, wani kuka na fashe da shi...

*Duk wadda ta kuma min sharing, Allah ka yi min sakayya a kanta*




?=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??=ؐ??

*INA MATAN DA SUKE DA BURIN GANIN SUN MALLAKI MAZAJENSU CIKIN SAUKI BATARE DA SUN KAUCE HANYA BA , ZAKI SAMU DAMAR JUYA MIJINKI YADDA KK SO DA SIRRIN DANDANONKI*

*Shin kinada labari shahararrar Mai Saida kayan matan nan Yar mutan sokoto wadda kukafi sani da mmn zarah sokoto to uwar gida da amarya Kusha kuruminku ta shirya tsaf ta sake kawo maku zafafa Kuma kayatattun kayan Mata masu kyau da inganci Wanda Basu da wata illa ajiki sayen dai dai ko sari Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah ,kisani Yar uwa Babu kalan kayan matan da bamudashi Kuma akan farashi Mai sauki ga Mai bukatar ganin kalolin kayan zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp Ina maraba daku*>??>??>??>??>??>??>??

Ga kadan daga cikin abunda muke dashi=?G?
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin tsumi
Kalolin sabulan wanka dana tsarki

Dahuwar kaza
Dahuwar zuciya
Dahuwar yan shila
Dahuwar zabo Mai sirrin mallaka
Dahuwar yan ciki
Dahuwar ciccibi ko soyayyen ciccibi
Dahuwar kwai ukku
Dahuwar tsoka Tara

Maganin sanyi
Maganin nono Mai sa cikowar nono da tsayuwarshi
Maganin hips Mai sa hips dinki ya ciko sosai gwanin sha'awa
Maganin kiba Wanda zaisa kiyi kiba Yar dai dai ba Mai Muni ba

Dilkar amare sabulun amare sabulun dilka sabulun oray White da sauransu ,

Akwai maltinar Mata
Hadin karya gado
Sahihin hadin mallaka
Hadin Mai jego
Hadin sabon budurci
Butar tsarki

Dan goshi da mahadinshi
Dan goshi sabon salo
Sirrin tafin kafa
Kalolin humra
Hatsabibin turare
Dai dai sauransu ga Mai bukatar ganin kalolin kayan da muke dashi zai iya nemana ta wannan number 07034251528 call or WhatsApp karku manta da sunan *Mmn zarah sokoto.ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah*
07034251528


*My book is 500 only via 1401611541,Fatima Lawal Sa'id,Access bank, DM 08167888934*

RAHUSA DATA AVAILABLE (MTN)

1GB-280
2GB-560
3GB-840
4GB-1120
5GB-1400
10GB-2800
(1401611541, Fatima Lawal Sa'id, Access bank. Call 08167888934) All network available.
1?? 8??

Na fashe da shi tare da kifa kaina a kan gado, kamar ?aramar yarinya na yi ta rerawa,wani irin suya zuciyata ke mini, wallahi ji nake kamar na kashe kaina don ba?in ciki, Muntari bai fita ba, hakan ya sa na Waga kai a fusace don na kuma ?unduma masa ashar, amma sai na gan shi kan bench na gadona, ya rafka uban tagumi yana kallona idanunsa sun bala'in kaWawa kamar a dungure shi ya fashe da kuka, na kauda idona na ce "don Allah ka fita tun kafin zuciyata ta tarwatse" maimakon fitar sai ya taso ya dawo kusa da ni ya kama hannayena ya ce "Hadiza wallahi bana son ganinki cikin Sacin rai, don Allah ki gaya mini abin da zan yi wanda zai dawo da walwalarki bayan fasa auren nan, Hadiza iya sanina ina bakin ?o?arina, idan akwai inda nake kuskure tunasar da ni za ki, ba tsanata ki nesanta da Ni ba"

Sai na ji kalamansa ma kamar watsa min fetur suke, cikin tsawa na ce "ka fita ka ban waje", ya tashi ba tare da ya ce min komai ba ya sa kai. Daren ranar ma sai dai na raya shi da salloli don bacci haram a idona, a washegarin ban yi tunanin zan shiga tashin hankali ba sam wallahi, na so na daure zuciyata na yi harkokina kamar ba komai amma sai na kasa, musamman da na ga Alhaji ya fito cikin dakakkiyar shadda blue color kai da ka gansa ka ga ango, sai na ji duk na rasa sukuni, ya sameni a parlor yana sosa kai a lokacin na yi zuru ina kallon tv a zahiri,amma ?wa?walwa da tunanina a cunkushe suke ga wani mummunan ciwon ?irji da ya taso min kamar ya halakani, ya yi gyaran murya bakinsa washe ya ce "uwargida ran gida, zan Wan fita, zuwa goma masu furnitures za su zo, a kyakkyauta wajen don Allah a cire gadon Wakinki, za a saka wani" in kin tanka nima na tanka, haka ya ?araci zancensa ya yi waje, Waki na shiga ban kyakkyauta komai ba,ina amsa wayar ?an uwa da ke bani ha?uri da shawarwari a ganinsu na gaza ne Alhaji zai ?ara aure, abin da ba su sani ba namiji ko shayar da shi nono kake tsananin ?auna ba zai hana masa karta maka rashin mutuncinsa ba in ya so, barin ma nawa mai ?una ne ?ar da na ri?a, a baya ina ganin matan da ake musu kishiya wallahi a matsayin sun gaza tsare komai ne, sai da ya faWo kaina nake fahimta a jininsu yake wannan rashin arzi?in, babu abin da ba?anta min rai in na tuna irin wannan tsohon injin da ya ce min, ni kaina wallahi bayan gyara na san ina cikin mata wanda Allah Ya yi wa ni'ima ta musamman, duk haife haifena wallahi da na haihu ram nake komawa, sai dai abin da ba a rasa, ka haihu ba a ce ba ka sauya ba kwata-kwata. Kamar yadda ya faWa Win wajen goma da rabi aka fara shigowa da kayayyaki, Tasleem ita ta yi jagora aka jera komai don ni ko kusa ban shiga sabgarsu ba, sai wajen biyu suka gama kimtsa komai, idan na ce kayan ba su yi kyau ba na yi ?arya, kusan komai na parlor an canza har da fridge kuwa,tsadaddun kujeru irin na Inya bambancin kala kawai, har wallpaper sai da aka sauya. Tasleem sai santin kaya take tana kiran yafi na Inya kyau ma, ni dai ban ce komai ba don bai burgeni ba, ba don Allah Ya sauya min ba, na san da ban yi magana ba sai dai na gani a wajen Inya, misalin biyar ya dawo cikin sauri ya shige Wakinsa, bai fito ba sai da ya yi wanka ya shirya cikin sabuwar shadda maroon, kallo Waya na yi masa na kauda kaina na maida kan tv, ya samu waje ya zauna ya dubi Tasleem ya ce "bamu waje"

Ya maida dubansa kaina ya ce "Hadiza"

"Ina ji" na ce ban dubesa ba.

"Yanzu zan Wan fita akwai ?aramar walima da aka haWa min, wata?ila zan kai har sha Waya a waje, gobe kuma da sassafe zan nufi ?araye don haka ba na jin zan samu tattaunawa da ke, abin da nake so da ke don Allah Hadiza ki daure zuciyarki har a gama auren nan lafiya, duk abin da kika ga na yi kuskure na ba ki damar ki gyara min,Ni kuma in sha Allahu zan yi amfani da gyaranki, ki sa a ranki tamkar ?arki ce za ta dawo gareki ba wai kishiya ba, don Allah Hadiza in ?an kawo amarya sun zo bana son tashin hankali, ki ja wa Tasleem kunne ta kama kanta, maganar kayan lefe kuma Hadiza ni ban san abin da kike so ba tunda wanda na yi bai burgeki ba, zan sa miki 300k sai ki ?ara siyayya, ni zan wuce" ya mi?e.

"Muntari!" Na kira shi, ya juyo ya kalleni, na Wan yi murmushin tsananin ba?in ciki na ce "Ka bar kuWinka, Aure kuma a je a yi, ro?ona wajen Allah kawai ya yi muku abin da kuka min"

"Allah Ya kyauta" kawai ya iya cewa ya fice. Bayan fitarsa hawaye suka yi ta kwararo min wanda na kasa tsayar da su, ban iya cin abincin dare ba na shige Waki, wayata na kunna sai na shiga status nan na yi ta cin karo da hotunan Alhaji da Inya tamkar romeo da juliet, wanda ya fi tsaya min wani da ta manna mai kiss a lips, na runtse ido cike da takaici.

Alhaji ba ?aramar zubar da girmansa ya yi ba a fili, duk da a idona tuni ya zube, amma da takaici a dubesa a hakan a kira shi wai mijina, ya zama sususu wani lusari saboda ?aramar yarinya. Sai wajen sha biyu na ji dirar motarsa, ya shigo yana waya da Inya Win duk da ban fahimci me yake cewa ba kasancewar wuce ?ofata ya yi amma da alama hira yake cike da shau?i. Na ci kuka a daren na ?oshi, na zauna bisa salayya na yi ta addu'o'i akan Allah Ya sassauta min ?una da zafin da nake jin zuciyata na yi. Aka ce rana ba ta ?arya, baccin da ya saba kwasata da asuba in ban yi bacci ba sam bai kwasheni ba, na yi wanka na zauna ina lazimi amma a zahiri tunani nake akan yau ce dai ranar da mijina zai auri yarinyar da NI NA RAINE TA matsayin ?ata tun tana jaririya, ina wannan tunanin aka turo ?ofa, sai da na Waga kai na ga ashe gari ma ya yi haske rangaWau, Tasleem ta iso gabana ta tsugunna ta ce "Amma ina kwana, ashe kin tashi, tun Wazu Abba ya fita ya ce a ce ya wuce ?araye"

"Allah kai sa lafiya" na ce a ta?aice.

"Amma irish na soya miki a zubo ko?" Ta ce idonta a kaina, na daure na haWiye damuwata na ce "e, amma kaWan da sassafe na sha golden morn" ban ma sani ba ko zan iya cin abincin, don bana jin marmarin komai, don dai kar ta kuma tada hankalinta na ce ta kawo, babu jimawa ta sha?o plate cike da irish ta kawon, ko da ta fita tsuru na yi ina kallonsa a zahiri a baWini kuwa hankalina ya tafi can ?araye inda na san yanzu ana can ana hada-hadar Waura auren cin amana, wayata da ke bisa gado ta Wau ?ara hakan ne ya dawo da ni daga karatun wasi?ar jakin da na tafi, na Wauka tare da cewa "Hajiya Kubra"

"Ina fa hanya, in ce dai kun tashi" ta ce.

"Tuni muka tashi, Allah kawo ki lafiya" na ce a zuciya ina cewa ni yaushe ma na samu halin rintsawa. Na Webi dankalin na tura bakina sai dai duk yadda na so na haWiye na kasa sakamakon wani abu da na ji ya tokaren ma?ogwaro, dole na tufar da shi na koma gado na kwanta na rufe ido na lula duniyar tunanin tawa. Ban san lokacin da na Wauka a haka ba sai da na ji an dafa ni ana cewa "Hadiza so kike ki kashe kanki saboda namiji ko?" Firgigit na tashi na sakar mata murmushi na ce "ashe kina kusa, na Wau muna waya ba ki fito ba ai"

"Hmm! Na fi minti goma tsaye a nan ina kallonki sallamar da na yi ma ba ki amsa ba, share hawayen dai tukun", na ji matu?ar kunya kwanan nan ban san me ke damuna ba, sai in yi ta kuka wanda ni kaina ban san ina yi ba, na share da Wan murmushi na ce "abu ya faWa min a ido" ta harareni cikin wasa ta ce "na sani"

"Babansu Amir na ba ki ha?uri, wallahi bai ma je Waurin auren ba, ya ce na gaya miki ya yi bakin ?o?arinsa don nuna wa Babansu Tasleem gaskiya amma ya kasa gane wa, ya ce ki yi ha?uri ki dage da addu'a,in abu ya Sata miki kin ga da zalunci ki yi masa magana" ta ce tana zama. Na yi murmushi na ce "na gode sosai, ki ce ina godiya"

"Na ga an canza miki kayan parlor, na ce har yau dai ke ce mai mulkin gidan Alhaji Muntari ta gaban goshi" ta ce cikin tsokanarta. Na yi murmushi na ce "wani mulki, wallahi Kubra yanzu bora ta fi ni mu?ami,ke kin ga yadda Alhaji yake rawar jiki akan Inya, na rantse miki da Allah sai ki rantse Alhaji ba sona yake ba ya aureni, duk soyayyarsa da kulawarsa ta koma ga Inya, ke in ta?aice miki ban samu arzi?in sallama ba yau saboda rawar jiki za a Waura aure da Inya ya dai bar wa Tasleem sallahu a ce min ya tafi"

"Hadiza mijinki fa na sonki,na rantse miki da Allah da ba ya sonki ko cokali ba zai canza miki ba bare kayan Waki, amarya kuwa ko ta buzuzu ce kin san dole a yi rawar ?afa akan ta, komai lokaci ne ki kwantar da hankalinki da an Waura an yi watanni uku na amarcin fa komai zai zama kamar ba a yi ba, ke dai ki daure ki kula da lafiyarki, ki cire wannan tunanin tunda aikin gama ya riga ya gama, ki sa musu ido kawai, ki ta kai kukanki ga Allah" idan na ce Kubra ?awa ce a wajena na yi ?arya,matsayinta ya wuce na ?awa wallahi,sai dai na ce aminiya kuma ?ar uwa, duk shawarwarinta gare ni masu kyau ne idan na yi duba na tsanaki gaskiya ta faWa, aikin gama ya gama ni ce dai nake ta ?o?arin kashe kaina da damuwa duk da ba a son raina ba ne amma nima ai ina da kamasho don na kan keSe na yi tunanin da a ?arshe ya birkita ?wa?walwata ne kawai, idan na nutsu na yi engaging kaina to something useful duk zan rage tunanin da ke neman haddasa min ciwon zuciya a banza,hira ce ta Sarke a tsakaninmu kuma sosai na ji daWi, Kubra ta karanto min matsalolin da mata ke fuskanta wanda sun dame nawa nesa ba kusa, ita da take asibiti ta ce min wallahi lokuta da dama an kawo musu matan da suka mutu a idonsu saboda masifar Wa namiji, wasu su yi duka su haWa wa mutum jini da majina da karaya, bayan cin amana da suke yi, sosai kashi mai yawa na damuwata ya kau kamar koyaushe in na haWu da Kubra, sai a lokacin na ji dama nima ina aiki kamar Kubra,don na kammala karatuna aiki dai ne Muntari ya ce ba ya so, a lokacin ban taSa hasashen wannan matsalar ba duba da yadda yake sona jikinsa na rawa yake abu don ya kyautata min, nima don haka na ha?ura da aiki na zauna don kula da shi, da gidansa ashe ranar da zan ji dama na zuwa.

"Ga wayarki na ga sa?o ya shigo miki" na duba na ga sa??oni guda biyu Waya daga Alhaji Waya daga Inya, na Alhaji na fara shiga na karanta kamar haka _ki taya ni murna Hadiza, an Waura aurena da Inya, ina cikin mutane suna min murna, zan kira ki in na samu sarari_ na taSe baki na yi saurin maida hawayen da ke shirin zubo min, ban ko buWe na Inya ba don na san kayan takaici ne na goge, muka cigaba da hira da Kubra har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login