Showing 111001 words to 114000 words out of 121675 words

Chapter 38 - MUTUM-DA-DUNIYARSA COMPLETE HAUSA NOVEL

18 Sep 2024

17167

Yau dai kam a gida Jiddah ta yini abunta, sosai takema Abba hidima tamkar sauran ?an uwanta, komai yace yanaso kafinma ya rufe baki an masa, yau kuma ?an adamawa ma sukazo suka dubashi, amma basu kwanaba suka juya gida, kowa ya gansa saiya tausaya masa, dan sosai yanajin jiki.
Hajia Hindu ce dai da sau?i sosai, dan harta fara ?an takawa, ita babban tashin hankalinta yanzu ku?in dake hannun ?aninta, kwata-kwata takasa samun Number sa, takuma rasa wazata kira ya ha?ata dashi, itama dai ?an uwanta na zuwa jefi-jefi dubata, dan ba kowaba, acewarsu batada mutunci, mutum ko zuwa gidanta yayi tata masa yatsine-yatsine kenan, ko ta saka ?a?anta suyita maka rashin kunya.

¡ï¡ï¡ï
Tun daga ranar duk bayan kwana biyu Jiddah sai tazo gida ta yini, kullum dare kuwa Aliyu sai yazo duba Abba, haka mijin aunty Nafisa ma, mazan su Aunty Hannatu ma duk sunzo, kasancewar ba'a kusa sukeba basa gajiyawa da kiran waya kullum safe da yamma.
Malam ma da tawagarsa yazo har gida ya duba Abba, yadai sha addu'oi kam.
Hakama dangin Umma duk sunzo dubashi.
Haka aka cigaba da jiyyar Abba dake matu?ar shan ba?ar wahala karayar ?ugunsa, dan na ?afar Alhamdllh harma an kwance, dukya rame yayi ba?i. Dolene ya baka tausayi saboda jigatuwa da yakeyi, zuwa yanzun kam yafara laushi.
Dan matar son nasa Hajia hindu ko ruwa wanan bata ta?a damuwa da zaman bashiba balle sannu da jiki, kullum cikin sakar masa habaici take da takalar su Umma fitina, idan anyi abinci sai tace bazasu ciba, yaranma harda kuka wai basu iya ciba, abinda yakuma birkitata kuma shine koro su kalifa da akayi daga makaranta, dan an kasa biya musu ku?i, ta kafa tijara sai a siyar da motocin Abba biyu data kai yaran makaranta a biya musu su koma, Uncle yahya kuma yace bata isaba, tunda ba ha?insu bane su ka?ai, kuma motocima ko an sayar jiyyar Abba za'a cigaba dayi da ku?in, idan zata bari a maidasu ta gwamnati ta bari, dan kalifa ssce zaiyi, su Hussain kuma kwalfayin.
Amma sam saitace ?a?anta sunfi ?arfin makarantar gwamnati, shiko Uncle yahya yace suyita zama babu karatu, dama ba islamiyya suke zuwa ba, danshi yagaji da iskancinta hakanan, tabarsu suji da jiyyar Abba amma ta?i, kullum cikin tadama mutane hankali takeyi a gidan, ga rashin kunyar su kalifa da basa ragama kowa harshi Abban.
Dan jiya da daddare zafi yasa akama Abba shinfi?a a waje aka fiddoshi yasha iska, to babu wuta, Umma kuma tashiga da fitilar ?aki zata ?akko maganin sauro ta kunna, dan yanzu duk su Aunty Sauda sun koma gidajensu, sai dai suna ?o?arin kiran waya, sanan duk bayan sati biyu suna zuwa suyi kwana biyu su koma, Zarah kuwa an kirata hira tana gidan Uncle yahya, tare kuma suka fita da Walida tai mata rakkiya. Ihun Abba kawai Umma taji, aiko tafito a guje, kuka sosai da ihu yakeyi yana fa?in Hussain ya kasheshi.
Umma ta ri?e ?afar daya ri?e yana ihu da tambayarsa miya faru?.
"Yagana Hussain ne ya takani, amma ko juyowa ya kalleni yaronan baiyiba ya fice abinsa".
"Hussain kuma? To baya ganine kokuwa?...."
"To inda yana gani zai takashine ba?ar annamimiya". 'Hajia hindu ta fa?a tana fitowa daga ?akinta'.
Uffan Umma bataceba, saima hawayen tausayin Abba daya cika mata idanu, waya ta ?auka takira Uncle yahya, babu jimawa yazo. Shikam kasa ha?uri yayi saida ya zane Hussain daya dawo.
Wanan duka kuwa shine yasaka hajia hindu zama taita tata ruwan bala'i a gidan har dare ya raba. Babu kuma wanda ya kulata sai Zarah data ya?a mata ba?ar maganar data kuma tunzurata, Umma kuwa tahau kan Zarah da fa?a tamkar zata daketa.

Anyi haka da kwana biyu Hajia Hindu tai shirin tafiya legas. Babu wanda maganar bata bashi mamakiba, Abba yace, "Maman kalifa legas kuma? Keko mizakiyi a legas dan ALLAH?".
"kajimun musakin mutuminnan fa da wani zance, ina ruwanka da abunda zanjeyi acan? Kana kwance rigif tamkar wani tsohon ?arfen Mota talauci yabi ya cinyeka kace zakamin iyayi, to wajen Harisu ?anina zanje, shiyyace naje na amso ku?i na maida ?a?ana makaranta nasayi gida mu koma mubar wanan gayyar ?a?a da jikokin".
"Humm Hindu kenan, yaushe shi Harisun yay hankalin nutsuwa waje ?ayan da har kikasan inda zaki sameshi balle yabaki wa?anan ku?in da kika lissafo?".
"Tofa, tanan kuma ka ?illo, to ta ALLAH ba takaba, kana aibanta min ?ani ne, to saidai kagani akan ?a?anka da insha ALLAH saisun haifa maka ?a?an tsakar gida". 'Ta ?are maganar tana nuna Walida dake bakin rijiya'.
Murmushi kawai Umma tayi tacigaba da fifita wutar gawayinta dazata ?ora abincin rana, walida ma da zatayi magana saita harareta damata nuni datai shiru.
Abba kam kasa cemata uffan yayi, saima ya maida kallonsa gasu kalifa dake le?ensu ta window suna kwasar dariya, kai kace wani Comedy film suka samu suke kalla. Cikin ha?iye wani Abu daya tsaya masa a makoshi ya ?auke kansa kawai.
Hajia hindu taja dogon tsaki tabar wajen tana fa?in, "da kayi magana mana"
Daga jikin Window kalifa yace, "Mom aike boss ce, babu ubanda ya isa tanka miki idan kinyi magana. Shida Dady yama zama gurgu inashi ina fa?a damai ?afa irinki, kema ba cazakiyi suyi cikiba, kin manta baya sonsu, cazakiyi ALLAH yasa a guntule ?afafunsa". Ya ?are maganar da kwashewa da dariya su Hassan na tayashi.
Ba Abba ka?aiba hatta da Umma saida maganar kalifa ta girgizata, walida kam ka?an yarage ta afka rijiya saboda tsorata, Jiddah dake ?o?arin shigowa kam jakkar hannunta ta saki ?asa sata hawaye da kallon su kalifa dake dariyarsu har yanzu.
"Lafiya kika tsaya nan?".
Maganar Aliyu ta dawo da Jiddah hayyacinta, saurin du?awa tayi ta ?auki handbag ?inta tana goge hawaye, taji da?i da Aliyu baiji rashin tarbiyyar da ?annen nasu ke zubama mahaifinsu ba.
Cikin murmushi ta ?ago ta kallesa, "Babu komaifa "Kalby, tuntu?e nayi".
Cikin ra?a dan kar ajisu saboda suna soro kuma gabda shiga cikin gidan, amma su Umma basa hangosu, itama taga su kalifa ne saboda window ?in ?akin da Hindu ke ciki yana saitin ?ofar sorone, "Kifa kula hajjaju ban gama amarciba".
Gaba tai abinta tana murmushi, amma bata tankaba. Shima saiya biyota yana murmushin.
Ita tafara sallama ta shiga, kafin tace, "Tare suke".
Tashi Umma tai ta saka hijjab, Walida tazo ta rungumeta tana murnar ganinta, dukda kuwa jiyama Jiddah tazo gidan.
Har Aliyu yayi gaisuwarsa yagama hajia hindu bata fitoba, kuma sarai tana jiyosa, hakama su kalifa Aliyu na shigowa sukabar jikin window ?in suka koma ciki.
Jiddah bata zaunaba, tare suka koma da Aliyu, dama zasuje gaishe da Aunty Ru?ayyane datai mura, to hanyar gidn ta anguwarsu jiddah ne, shine Aliyu yace su biyo suga Abban, dan zuwa dare da wuya ya samu zuwa sunada majalisin dare na ?arshen wata da akeyi a masalaccin ?ofar gidan malam.
Umma ta ?akko magani a leda tanabama Jiddah. "Jiddah gashi idan kunje a ji?a, maganin zakine Yaruwaiya nasa ta amsoma Maimunatu, jiya da Bunami zaizo yazo dashi, dan yanada ?yau sosai, saura kuje ku?i ji?awa saboda ?ar banzar shiriritarku, kuna komawa gida dan ALLAH ki ji?a matashi, ALLAH ya raba lafiya, ki gaidamin ita, ki kuma cemata tacigaba dashan farin zo?onnan shima, gobe idan ALLAH ya kaimu Zarah zata kawo mata wani".
"To Umma ALLAH ya saka da alkairi, yabama Abba lafiya".
"Amin ku gaida gida".

Aliyu dake jiyosu yay murmushi, shiyyasa yake ?aunar Umma, baiwar ALLAHr tayi, akwai dattako, tunda cikin Maimuna ya tsufa bata gazaba wajen bata maganin za?i da duk wanda zai taimaketa ta haihu lafiya, yanda yasan zata iya taimakon ?arta Jiddah ta cikinta haka takema Maimuna, har zuwa tai ta dubota sau biyu dayake Maimunan ta kwanta a asibiti har sau biyu, tundama cikin ya tsufa tace tabar zuwa duba Abba hakanan sai ALLAH ya sauketa lafiya, sanan duk wasu dabaru na mai ciki Umma fa?ama Maimuna takeyi tamkar mahaifiyarta. Hakanne ya saka iyayen Maimuna suma jin da?i, suka ?ara ?aukar Jiddah da muhimmanci da janta a jikinsu, koda yaushe suna ?o?arin zuwa duba Abba, dan zuminci mai ?arfi ya ?ullu.
Jiddah na fitowa Aliyu yay yunkurin rungumeta sai Walida ta fito dan musu rakkiya, hakanne ya sakashi matsawa baya yana susar gefen wuyansa da key ?in mota.
Walida ta gimtse dariyarta dan ta fahimci abinda da za'ayi ganinta yasa aka fasa.
Sai da ta rakasu har mota. Aliyu ya kalleta bayan yama motar key, "Auta wai yaushe zaki dawo mana kwana ne? Daga zuwa sau ?aya baki sakeba, ko gidanmu babu da?i? Inama Zarah ban gantaba".
"Yaya Zarah taje gidan aunty Nafisa ne". Wlhy malam akwai da?i sosai, hidimar gidace kawai kemana yawa, ga makaranta kuma, amma insha ALLAH weekend ?innan zanzo na sake muku kamar wancan, ALLAH yasama Aunty Maimuna ta haihu ina nan".
Sheikh Aliyu yace, "Amin auta, ki gaida Zarah idan ta dawo, mu munyi hanyar ?auyenmu".
Jiddah ma ta amsa da amin.
Dariya Walida tayi tana ?aga musu hannu har suka ?acema gsninta.


???????????

Cike yauma massalacin yake da jama'a, tsit kakeji babu wata hayaniya, sai sautin muryar Sheikh Aliyu data kara?e micrephone ?in massalacin, bayani yake dalla-dalla bisaga abinda ke rage kuzarin namiji da wanda ke ?ara masa ?arfi.
"Wa?an nan abubuwan dazan lissafo suna taka rawar gani wajen ragema namiji ?arfinsa ?warai da gaske, ga wasu ka?an daga ciki, sun ha?a da. Hawan jini, Maleria, Ciwon ?oda, Ciwon sanyi, Ciwon hanta, Wasa da azzakari da hannu, Shan lemon tsami, Sammu (sihiri), Aljanar dare, Ciwon Sukari, Basir, Rashin samun ishashan Hutu, Yawan Bacin Rai, Yunwa (Qaranci Cin Abinci ). Indai kana tare da wa?an nan matsalolin dolene kazama ka kasa gamsar da iyalinka, na lissafo ka?anne a ciki dan akwai abubuwa da yawa baya wa?an nan ?in. Saikuma wa?annan magungunan dana ?an tsakuro muku, Shi maganin ?arin kuzarin Namiji, ya bambanta ne daga wani mutumin zuwa wani. Misali maganin da wani yasha yaji da?insa, ba lallai ne kai idan kasha yayi maka aiki ba. Amma dai ga wasu abubuwan da zanyi bayaninsu anan, kuma mutane da dama sunce sunyi amfani dasu kuma sunji da?i".
*_"1 MAN HABBATUS SAUDA_* : Ka samu shayin Na'a-Na'a wanda aka sanya Na'a-Na'a ?in sosai. Ka zuba masa Man Habbatus Sauda cokali 1, sannan kasha. Safe da dare kafin kwanciya. Ko kuma ka samu ?wan Tantabara ko ?wan Kazar gida guda biyu ko uku, Ka zuba garin habbatus Sauda cokali 1 a ciki. Agauraya a soyashi da Man Habbatus Sauda ko Zaitun, sannan kaci".
*_"SAIWAR GINSENG_*: Wani itace ne ingantacce wanda ake kawoshi daga ?asar China. Idan Namiji ya yawaita amfani dashi zai samu ?arin Kuzari da girma".
*_"KANKANA_* : Kankana tana kunshe da irin sinadarin dake cikin ?wayoyin Viagra. Don haka tana ?ara ?arfin Namiji sosai, kuma ?a?anta suna ?ara ma Namiji girma ba tare da wata illa ga jikinsa ba. Ka samu ?atuwar Kankana ka yanka bayan Magriba ko Isha'i ka shanyeta gaba daya. Kuma ka ri?a taunewa ?wallon. In sha ALLAH U zaka ji bambanci mai yawa".
*_"RUWAN CITTA_*: Ka samu Madarar Peak ko Luna, ka tsiyaya ruwan chitta ko kuma garinta daidai misali. Sannan ka samu garin Kustul Hindi cokali guda ka zuba aciki, sannan ka sanya zuma daidai Misali ka shanye, Minti 30 kafin kwanciya".
*_"MAN JIRJEER_* : Yawancin Maza masu fama da raunin Mazakuta, Basur ne ke damunsu ko kuma Majinar Kwankwaso (Waist). Shi Man Jirjeer yana ?one irin wannan Majinar ne, har majinar ?irji. Don haka yana ?ara ma Namiji ?arfi. Wa?anda suke zaune a ?asashen Larabawa kamar Saudia ko Misra zasu iya samun ganyensa cikin sauki. Domin shi suke sanyawa a saman abincinsu kamar yadda muke amfani da Lettuce anan".
*_6 ZOGALE_* : ?awon jikin itacen Zogale idan aka shanyashi aka dakashi, ana hadawa da Madara ko Zuma ana sha. Shima yana Qara kuzarin Namiji sosai".
"Abin lura anan, yawancin wa?annan Magungunan ba wai daga yin amfani dasu sau daya ko sau biyu zaka ga canji gaba daya ba. Dole sai ka juri amfani dasu yau da kullum kana hadawa da Motsa jiki, kuma ka rage amfani da abincin zamani wa?anda suke kunshe da sinadarai masu ?arfi. Irin su Lemon kwalba, Biscuits, Chocolate, Alawa, Succarine, Farin Magi, etc. Ka koma amfani da kayan sha irin na gargajiya kamar irin su Kunun aya, Mazarkwaila, ?a?an itace irin su gwanda, ayaba, Lemo, Karas etc".
"Sai kuma za'a iya asamun tafarnuwa cokali biyar 5, Kurtafalu cokali uku 3, Citta cokali biyu 2, Fijil cokali biyar 5, Zuma kwalba daya 1. Sai a ha?asu wuri ?aya a caku?a su da zumar kullum asha cokali biyu a yini kawai insha Allahu za'a samu da cewa da izini ALLAH . ALLAH yasa mu dace"...........???


Zamu cigaba a page na gaba??????



*ga mai buqatar littafan zafafa biyar dukansu ko wasu daga ciki sai ya biya 500 ga dukka litattafan,ko 200 ga littafi daya,ko 300 ga littafi biyu,ko 350 ga liitafi uku,ko 450 ga littafi hudu*

*za'a tura kudin ta wannan accnt number din*

Hafsat kabir umar
0225878823
GT bank

Saika tura shaidar biya ga wannan number

08030811300

Ga masu turo da katin waya kuma zaku tura katin MTN ta wannan number din

07067124863

Da zarar kin biya kai tsaye zaki tsinci kanki cikin gidan da zaki samu littafin da kika biya.


*Karki bari ayi babu ke*????????????
[12/31/2019, 4:18 PM] ??Noorunnisa??: *_Typing??_*



*_??HASKE WRITER'S ASSO...._*



*_??MUTUM DA DUNIYARSA....!!??_*
_(ya dace ya gyara kansa)_



*_Bilyn Abdull ce????_*

*_[63?64]_*


.............."kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata (sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya".
*_"HATSI:_* 1 Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake samarwa daga gareta. 2 Shinkafa. 3 Wake. *GANYE*: 1 Albasa, Galik, Karas, Dankali, Kwakwa. *?A?AN ITATUWA*: Ayaba, Mangoro, Tuffa, Abarba, Kankana, Lemo, Goba, Yazawa. *DABBOBI*: Tsuntsayen da suka halatta aci, ?an shila, Naman kifi, Agwagwa, Naman shanu, Hanta. *ABINDA DABBOBI SUKE SAMARWA*: Madara, Yogot, Ruwan zuma, Kwai, Bota".
"Ha?i?a su wa?annan dangogin abincin na kara ruwan maniyyi a jikin ?an Adam, kuma suna motsar da sha'awar jima'i tare da samar da kuzari ga uwargida ko amarya ko shi kanshi angon. An samo daga sayyidina ALI KARAMALLAHU WAJAHAHU WA RIDIYALLAHU ANHU yace: wani mutum ya gayawa MANZON ALLAH S.A.W cewa bashi da ?a?a saboda rashin abinci mai sanya kuzari, sai MANZON ALLAH S.A.W ya umarce shi daya rika cin ?wai".
"Shawara ta farko kada ka taba yaudarar kanka da cewa dole sai kaga ( gaban ka ko azzakarin ka ). yayi girma cikin Gaggawa. kamar yadda Baka Iya komawa young boy haka azzakarin ka, Duk yadda ALLAH yayi halittar Sa, ka hakura da yadda ka samu kanka. Girman azzakari ba shine matsalarba, ka fahimci ya zaka Iya gamsar da Matar ka. Akwai hanyoyi da yawa ta yadda zaka gamsar da Matar ka. Akwai Matar da kalaman soyayyar ka kawai ya gamsar da ita. Akwai Wanda kiss kawai ya gamsar da ita. Akwai Wanda sai kayi da gaske sanna zaka gamsar da ita. Bari mu dauki matsala ta Biyu da kuma ta uku mu tattauna".
"(Wato kiss & jima'i ) Kiss yana da matukar muhimmanci a rayuwar ma'aurata, Idan Baka taba kiss ba yana da kyau ka dauki 40minutes kana kiss da Matar ka. Amsar tana nan zaka bani. Jima'i yana bukatar wasa sosai ta yadda zaka Saki jikin ka kayi Mata wasa sosai, kada ka saka girman Kai zaka samu matsala. ka tambaya Matar ka, dan ALLAH Inaso Ki gayamin gaskiya menene Idan Na taba miki kikejin Da?i. Idan kuma bata Baka amsa ba ka rubuta Mata a takarda ?? ta Baka amsa".
"Akwai Wanda abinda takeso farko ka fara taba Mata (N+?) (kuyi ha?uri abinda zai amfanemu ake ta?owa, amma wlhy duk kunyarku ta lullu?eni??), Akwai kuma Wanda kalaman soyayya zaka dinga Mata kawai su gamsar da ita fiye da zatonka. Duk wa?annan matsalalolin Ku da kanku ya kamata Ku zauna domin gyarawa. gaskiyar magana kusan 80% Na mutuwar aure a yanzu jima'i shine matsala. Duk mace Mai lafiya sosai, ta rasa jida?in jima'i gaskiya duk soyayyar ta ga namiji zata Iya rabuwa dashi. ka daina shan kowanne magungunan Saboda girman azzakari".
*"MAN ZAITUN- ORIGINAL*: Idan zaka kwanta ka Shafa ko ba sex zakayi ba sannan kasha cokali?? 2. Yana taimakawa wurin karfin gaba. *MAN KWAKWA* yana taimakawa sosai ka dinga sha cokali daya ko cikin abinci ne. Wa?annan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login