Showing 24001 words to 27000 words out of 132766 words

Chapter 9 - NIDA YAYA HABEEB COMPLETE HAUSA NOVEL

HAUWA   

22 Oct 2024

87939

tana matuk'ar son Habeeb tamkar numfashinta duk lokacin da Habeeb yake a gari bai yi tafiya ba salma na manne da shi tana nuna masa salon so, sannu a hankali son salma yasami muhalli a zuciyar Habeeb yabata babban matsayi a zuciyarshi yadda salma take ririta Habeeb da shagwa6a shi yasa tayi nassara mallake shi saboda akwai son girma Sam bayaso reni, yana matuk'ar son rayuwar Hutu gaba d'aya tsarin rayuwarshi ta turawa ce in har yana gida bayaso salma tayi nisa da shi hatta da baccin a k'irjin salma yakeyi ana cikin haka tasamu ciki Habeeb tamkar zai yi hauka don farin ciki har cikin salma yashiga wata tara bata fasa farantawa Habeeb ba ga girman ciki ga girman jiki amma a haka salma take zage dantsi ta taraiyi Habeeb, wata rana na zaune a downstairs parlour yana duba wasu file's salma tanufi wurinshi jin tak'o tafiyarta yasa Habeeb yad'ago suna had'a ido yasake mata murmushi, ita ma ta mayar masa da martani garin taka stairs k'afarta ta zame ta dinga mulmula akan stairs har ta sauko k'asa Habeeb ya watsarda file's d'in hannushi da gudu yanufi wurinta, tuni jini ya ballewa salma Habeeb ya dinga girgiza ta saidai ko motsi batayi duk iya 'ko'kari Habeeb yadauki salma ya k'asa saboda tayi mishi nauyi da gudu yanufi _main gate_ ya nemo taimako bala driver suka saka salma a mota sai hospital, yayinda salma keta faman bleeding nan take doctor's suka yanke shawara yi mata cs saboda kada baby da yake cikinta mutu Habeeb ya yi sign aka shiga _operation theatre_ da ita likitoci sukayi nasara Ciro mata baby girl mai Kama da ita sak saidai sun k'asa tsayarda bleeding d'in takeyi har salma tafarfado jini na zubar mata, cikin yanayi na jigata tace a kira mata gani yanayi da take ciki yasa likitoci suka amince Habeeb ya shiga d'akin salma na gani shi tarik'o shi da kyar take iya magana tace.......
[04/09 1:53 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```41```

Habeeb kayafe min yadda nakeji jikin nan nawa bana tunani zan tashi, da sauri Habeeb yarufe mata baki yana girgiza, yace za ki tashi salma in kika tafi wa zai kula miki da ni da babynmu"?
Allah zai kula da Ku Habeeb dama chan shi yake kula da dukani halittu sa.
Habeeb share hawaye da suka zubo masa yace "please salma stay with me don't leave us we really need you me & my baby
Habeeb inaji rad'ad'i da zafin ciwo kayi min addu'a da sauri Habeeb yadinga karanto addu'a yana tofa mata tayi murmushi k'arfin hali tace Habeeb me na Haifa"?
Baby girl mai kama da ke kinaso ki gannta salma tadaga kai bara naje na kawo miki ita kinji salma naa"?
Ya sunbace goshi had'e da lips nata yafice yayinda salma tabishi da kallo, idanuta na tsiyaya hawaye, Habeeb yana karasowa rik'e da baby ya ga an turo salma lullube da farin kyale bayan fitar shi Allah ya kar6i ran salma Habeeb yayi matuk'ar tsorata saura kiris ya jefarda baby da sauri wata nurse ta kar6i baby gawar salma yanufa yadinga girgiza ta saida likitoci{doctor's} suka rik'e Habeeb kuka yakeyi kamar k'arami yaro, daga bisani aka wuce da gawar salma gida akayi mata sutura kamar yadda addini musulunci ya tanarda, ranarda sadaka bakwai aka rad'awa baby sunan salma Habeeb yana kiranta da iman kasancewar madam Hindu bata lokacin kula da baby iman dole Habeeb yabarta hannu Hajiya khareema ita kuma ta bud'e babi tatsar Habeeb da kuma cusa masa Maryam ita ala dole so take Maryam ta maye gurbin salma, a haka rayuwa iman tacigaba da kasancewa a k'arkashin kulawa Hajiya khareema har salma tayi shekara biyar da rasuwa Habeeb bai k'ara tunani yin aure ba farko haduwar shi da Haleesa ya je gani iman yatararda 'yar aiki Hajiya khareema tafi da iman unguwarsu shine yabiyota har driven shi ya watsawa Haleesa ruwan kwatami a karo na biyu ma yaje gani iman still Hajiya khareema tace tana gidansu lami mai aikinta shine haduwar shi ta biyu da Haleesa haduwar shi ta uku da Haleesa nan ma yaje ganin iman akace tabi lami gidansu ashe tsakani unguwar su lami mai aikin Hajiya kareema da Unguwar su Haleesa ba nisa kusan unguwa d'aya ce titi ne kawai yaraba su.

```cigaban labari ```
Madam Hindu tasauke ajiyar zuciya tashafi sumar kan Habeeb, zuciyarta cike da tausayi d'a nata Ko yaushe mafalkinta zai cika nagani Habeeb yak'ara aure"?
A hankali ya bud'e kwayar idonshi yarik'o hannu madam Hindu cikin sanyayar muryar shi mai matuk'ar dad'i yace mom tunani me kike yi"?
Madam Hindu tayi murmushi tace no thing son Habeeb ya mik'e zaune yace mom banaso ko kad'an naganki ciki damuwa please karki d'auki damuwar crazy girl kisaka a ranki'
Murmushi madam Hindu tayi daga bisani tace wacece crazy girl"?
Yana yatsina fuska yanuna bedroom d'in mommy da yatsashi yace wance take ciki madam Hindu ta girgiza kai tace _stop calling her crazy infact she is your sister_
She is not yafada had'e da mik'ewa tsaya yayi mik'a yace mom zan shiga ciki nayi wanka madam Hindu tayi murmushi had'e daga masa kai yayinda Habeeb yahaura stairs d'in zai sada shi da room d'inshi madam Hindu ta bishi da kallo daga bisani ta mik'e tanufi bedroom d'inta wurin Haleesa.......

```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S ```

Jeeddah Aliyu🌹
[05/09 9:57 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [05/09 4:07 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```43```

Zaune take ta rakka d'a uban tagumi sallamar Madam Hindu ce tadawo da ita natsuwarta, da sauri tanufi wurinta, sannu Haleesa kintashi ya jikin naki"?
Murmushi Haleesa tayi tace I'm okay mom ba abunda yake min ciwo
"Alhamdulillah hankalina ya yi matuk'ar tashi Haleesa da naganki cikin wannan hali har naji a raina lallai ya Zame mini dole na tambaye ki waye yaya Habeeb"?
Tuni idanu Haleesa sun ciko da kwala ta sada kai k'asa cike da tausayi madam Hindu tarik'o hannuta karki kiyi kuka Haleesa in har wannan tambaya nawa zai haifar miki da tashi hankali to kiyi han'kuri karki fad'a kinji"?
Haleesa ta share hawaye had'e da majina tad'ago jajaye idanuta cikin sark'ewar halshe, tafara bawa madam Hindu labarin rayuwarta da yaya Habeeb tana dasa aya ta rushe da kuka mai matuk'ar sautin gaske, madam Hindu ta rungume ta tana sharar hawaye domin ita kanta labari Haleesa ya matukar bata tausayi, cikin tausasa halshe tafara rarrashin Haleesa ta hanyar furta mata kalamai masu dad'i Haleesa ta share hawayeta tace mommy narasa yaya Habeeb yatafi yabarni da soyayyarshi a zuciya a kullum tunani nakeyi anyya zan samu Wanda zai so ni kamar yaya Habeeb"?
Za ki samu Haleesa in har kika saka hank'uri da tawakalli Allah zai kawo miki wanda yafi yaya Habeeb Murmushi kawai Haleesa tayi domin tasan abunda madam Hindu take fad'a ba zai ta6a kasancewa gaskiya ta lafe a jikin mommy tana sauke ajiyar zuciya.

```3:00pm```

Madam Hindu da Haleesa na zaune a _dining table_ Janet na gefen su tsaye yayinda Haleesa ke ta fama jujuya spoon d'in hannuta zuciyarta cike da zullumi yadda za ta ci abinci da ke gabanta.
A hankali yake taka stairs hannaye shi na cikin aljihu "black Jean's d'in da yake sanye da shi jikinsa na fitarda k'amshin turare intense man fuskarshi a had'e tamkar tsohon soja kallon d'aya Haleesa ta yi masa ta kauda fuska, yayinda shi kuma ko kallo bata isheshi ba da sauri Janet taja masa kujera ya zauna wani wulaqantace kallo ya watsawa Janet ya doshe hancinshi yana yatsinar fuska tuni Janet ta nisanta da shi saboda ta fahimce da ita yake madam Hindu ta dube shi tana murmushi tace son me ke faruwa naga ka doshe hancinka"?
"Very slowly yafara magana mom bakyaji yadda parlour nan ya gume da odour"?
Humm! Habeeb rigima sarki 'yan kyayami ni ba abunda naji tajuya wurin Haleesa tace Haleesa ko ke kinji wari a parlour"?
Girgiza kai Haleesa tayi cikin rawar murya tace nima mommy ba abunda naji.
Cike da jin haushin Haleesa Yaja tsoki sanin halinshi da mommy tayi yasa da kanta tayi mishi "serving yatsine yake cin abinci sai wani ya6ata fuska yakeyi, sai lokacin madam Hindu ta lura da Haleesa bata cin abincinta Haleesa ki ci abinci ki mana
Haleesa tad'ago ta dube mommy tace toh! Ta tsurawa abincin idanu fried rice with pepper chicken da had'e com slow a sama sai d'an uban Bama cream da Janet ta yaya6a mata duk duniya ba abunda Haleesa ta tsana irin Bama cream masifar wari shi takeji, tun ranar farko zuwanta Lagos yaya masa'ud ya yi musu take away na jallof rice aka saka shi tanaci saida tayi Amai kunya takeji tace da mommy bataci Bama cream kada wannan Mr arrogant yadauke ta a matsayi _villager_ Haleesa ta sauke numfashi ta ciko spoon ta kai bakinta runtsi idanuta tayi ta hadiye abinci yasoma ratsa throat nata duk iya k'ok'ari Haleesa nagani abincin yashiga hanjinta abun yagagara sakamako wani amai da yataso mata da sauri ta furzar da na bakinta tasoma kakari a firgici madam Hindu tarik'o ta "what's worry Haleesa"?
Haleesa takasa magana sai faman yun'kuri amai takeyi madam Hindu tajuya wurin Habeeb da ke cika yana batsawa jin yakeyi tamkar ya shak'o Wuyan Haleesa ya gagaura mata dirty Slave's tace "please son halp me with glass of water
Cikin zafin rai Habeeb ya mik'e yature kujera yafice daga dining area a zuciyarshi yace in har sai na bata ruwa ta mutu madam Hindu ta mik'e da kanta tadauko robar ruwan faro ta mi'kawa Haleesa da sauri ta k'ar6a tasha tad'ago idanunta da sukayi jajir madam Hindu tace sannu Haleesa murmushi mai cike da jin kunya Haleesa tayi tace yauwa mommy"
Yakamata na kira doctor Elizabeth ta duba ki.
Haleesa ta girgiza kai had'e da cewa no need mom dama banaci wannan abin duk lokacin da naci shi sai nayi amai ta'karsa magana had'e da nuna Bama cream da yatsanta dariya mommy tayi sosai Haleesa na tayata daga bisani ta tsagaita dariyar nata ta dungurewa Haleesa kai tace next time in har zuciyarki bayaso abun karki kara ci kinji"?
Haleesa tad'aga kai madam Hindu tasake yi mata serving d'in wani abinci, hankali kwance Haleesa take ci abincinta
Kinga kin kore mana wannan sarkin kyakyami abun kad'an ya haddasawa Habeeb tashin zuciya shi mutum ne matuk'ar tsafta gaske tsaftarshi har ta zarce ta masu hankali har madam Hindu ta dasa aya a zanceta Haleesa tana kallonta......
[05/09 9:48 pm] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```44```

Murmushi Haleesa tayi tace mommy yana da gaskiya tsafta cikon addini, madam Hindu ta tabe baki tace Tsaftar Habeeb ta fitar hankali ce'
A wannan karo Haleesa rasa abun fad'a tayi sai kawai tasaki murmushi madam Hindu ce tafara kamalla cin abinci ta mik'e tsaye tace Haleesa in kin gama ina downstairs parlour Haleesa tad'aga kai tana gani madam Hindu tafice ta ajiye spoon tadafe goshinta tafara zance zuci "how long zan dauka a gidanan"?
Miyasa duk lokacin da naga Handsome nake rasa peace of mind"?
hawaye suka cika mata ido a baiyane tace I miss you yaya Habeeb da kana tare da ni da duk banshiga wannan halin ba I really miss you yaya Habeeb no matter where I'm I'll never ever forget your memories"
Bayan hannuta tasaka ta goge hawaye fuskarta, ta mik'e tanufi downstairs parlour madam Hindu na zaune a two star yayinda Habeeb yake zaune a k'asa ya jingina kansa jikin kujera yayi "crossing leg's nashi ya lumshe, idanu kamar mai bacci Haleesa tayi chak tana tunani ta yadda za'ayi ta'karasa parlourn madam Hindu na d'agowa ta hango ta tsaye tace Haleesa ki 'karaso mana Haleesa tamkar za ta fasa kuka tasoma tafiya zuciyarta cike da tsoron Habeeb jikinta na shacking tashiga parlour Sam bata lura da 'kafafu Habeeb ba jin tayi kamar ta taki wani abu tana sauke idanu ta k'asa taci Karo da k'afarta akan k'afafu Habeeb saura kiris tasaki fitsari a tsorace ta dube shi still idanushi a rufe da sauri ta sauke 'kafarta tajuya wurin madam Hindu taga hankalinta na waje TV tasaki ajiyar zuciya ta zagaye k'afafushi tanufi kusa da k'afafu madam Hindu ta zauna a k'asa madam Hindu tace tashi ki zauna akan kujera girgiza kai Haleesa tayi cikin sar'kewa halshe tace "No mommy nan ya isa nima nafi jin dad'i zama a k'asa madam Hindu tayi murmushi tacigaba da kallonta cikin zuciyar Haleesa tace thank god da guy nan ya ji lokacin da na take shi "He' gonna kill me a karo na biyu ta'kara kallonshi idanu shi a rufe ta tsurawa lips d'inshi ido ta tabe baki had'e da fara zance zuci kalli lips nashi very pink da su maybe yana using lipstick yana matsayin namiji yana Shafa lipstick wannan ae abin kunya ne mtss d'an daudu kawai da sauri ta kauda fuskarta da bari kallonshi.
Duk abunda takeyi Habeeb yana kallonta ta 'kasan ido a zuciyarshi yace _what's hell dis crazy girl looking at my face"?_ ta taka min 'kafa but she staring me just like plasma tv mtss I hate dis girl for d first time my eye's saw on her.
Mtss Haleesa ta'kara
Jan tsoki a zuciyata tacigaba da zance zuci ta _I don't known why anytime my eye's Shaw dis arrogant man I feel like crazy_ wata zuciya tace da ita ke Haleesa ina ruwanki da shi ki yi abunda yake gabanki shi d'in He doe's Care about you lokacin da ya ganki Sam bai nuna yata6a saninki "so forget about him tak'ara satar kallonshi ta yatsine fuska watakila bacci yakeyi naga tun lokacin da nashigo parlour nan idanu shi a rufe kin ji ki da wani zance banza Haleesa da ba bacci yakeyi ba da you're d first person da za ki sani Co's da yanzu ya falla miki mari ko kin manta kin taka 'kafarshi Haleesa tasaki ajiyar zuciya mtss nagaji da wannan zance zuci zuciyata ki barni na huta ta sada kai k'asa.
A zuciya Habeeb yace oh! God mommy akwai kwashe-kwashe ko zama me wannan crazy girl takeyi a gidanan oho"?
Gaskiya nagaji da gani ugly face nata I'll pack my luggage to leaves dis House be for I loose my temper nayi mata rashin mutunci har wani sunan ta rad'a min wai aljani mai idon magge ni ban kirata da suna aljana ba sai ita ce za ta kirani da aljani k'aramar yarinya kawai.
Madam Hindu ce tayi nassara katsi masa zance zuci da yakeyi ta hanyar kiran sunanshi Habeeb bai dai bacci kake yi a zaune ba"?
Ya bud'e idanushi yace idanu na biyu mommy ba bacci nakeyi ba
Cikin tsanani tsoro Haleesa tad'ago dama guy nan idanu rufe su kawai ya yi ba bacci yakeyi ba na shiga uku ni Haleesa tuni jikinta ya jik'e da gumi Bala driver ne yayi sallama yashigo falon yana kyalla ido ya ga Haleesa yadaka wani uban tsalle yana murza idanu shi yace boss yakasa furta abunda yakeso fada sai faman maimaita sunan Boss yakeyi madam Hindu tadaka mishi tsawa kai! Bala wannan wane irin sakarci ne"?
Ina matuk'ar yabawa k'o'kari Habeeb da yake iya zama da kai wani abin mamaki duk inda ya jefa k'afa yana tare da kai.
Bala driver yacire fencing cap yasoma fifita da ita yace madam wallahi aljana nagani a parlour nan, mtsss Habeeb yaja dogon tsoki ya mik'e cikin zafin rai da sauri Bala yanufi wurinshi yace Boss dubi chan ka gani aljanarka ce a zaune dama ni nasan za ta biyo ka kasan aljannu sun fi so kyawawa irinku ka shiga uku boss aure ka za tayi cikin tafarfasa zuciya Habeeb ya wanka masa mari shut up Bala I think you are insane yature Bala ya haura sama da gudu a tsorace madam Hindu tajuya wurin Bala tace aljana kuma Bala ina aljanar take"?
Bala yanuna Haleesa da yatsa yace gatanan zaune kusa da ke madam sau uku muna haduwa da ita a Yobe kuma kowane haduwa da mu kayi da ita sai yadauki dogon lokacin kafin mu sake ganita
Madam ta kyalkyale da dariya tace Bala wannan Haleesa ce ba aljana ba amma zo ka bani labari yadda haduwarku ta kasance nan take Bala ya kwararo wa madam Hindu labari haduwarsu da Haleesa madam Hindu tace Haleesa abunda Bala yafad'a gaskiya ne"?
Haleesa tad'aga kai miyasa baki sanarda ni kinta6a haduwa da Habeeb ba"?
Mommy gani nayi haduwar batada mahimanci, tafad'a cikin rawar murya madam Hindu tayi shiru alamar tunani nan take zuciyarta tafara sak'a mata wani abu......

```DEDICATED TO SHEHU ALIYU FAMILY'S```

Jeeddah Aliyu🌹
[15/09 12:28 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [07/09 8:03 am] Jeeddah Aliyu🌹: ```💝NI DA YAYA HABEEB💝```

_❣the sweetest love_❣

```®NWA```

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

```45```

Note:- _Masoyan Ni da yaya Habeeb Ku yi hank'uri 2 day's kudaina gani post hakan yafaru ne a dalilin matsananci ciwon baya da nake fama da shi_


Tsawon lokacin madam Hindu tadauka tana sak'e-sak'e daga bisani tad'ago ta dube Haleesa, wance ta sada kai k'asa kamar mai d'aukar karatu tausayi ta ya kamata har taji a zuciyarta lallai ita ce za ta kawo karshen matsalar Haleesa muryar Bala driver ce tadawo da hankalin madam Hindu tajuya waje Bala da ke dur'kushe a gabanta madam ki taimake ni kada narasa aiki na domin yadda naga Boss ya harzuk'a kwano tuwo na zai iya yak'arewa a gidanan, madam Hindu tayi dariya tace Bala kai da Habeeb ba'a shiga tsakaninku matsayin biyu kake takawa a wurin shi kaine driven shi kuma kaine P.A{personal assistance} gaskiya Bala kai d'an gata Habeeb ne.
"Bala driver tamkar zai rusa ihu yace wallahi madam a wasu lukuta Boss Sam baya la'akari da matsayin mutum kaitsaye yake tsula maka tsiya, cikin salon tafiyarshi ta k'asaita yake taka stairs hannushi d'aya na cikin aljihu wando shi batare da ya kalli Wanda suke parlour ba yanufi k'ofar fita tak'o tafiyarshi kadai Haleesa ta ji amma saida gabanta yafad'i da sauri Mommy ta dakatar da shi Habeeb fita za ka yi ne"?
Ya wani 6ata fuska kamar zai yi kuka yace "Eh!
Amma kuma za

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login