Showing 132001 words to 132766 words out of 132766 words
ta tsiya harararta Habeeb ya yi yace duk abunda Hibba ta yi laifinku yafi nata yawa saboda Ku Ku ke ajiye abu anyhow Haleesa tana k'arasowa tafizgo Hibba da ke bayan Habeeb tana zarar ido zo nan beran gida yau sai na Zane ki ihu Hibba tashiga yi Ayyo Daddy ce kar unty ta jane ni hannunshi yasa yad'ank'e hannaye Haleesa yashiga murza mata yatsu da k'arfi lumshe idanu ta yi daga bisani ta ware idanun nata akan fuskarshi shu'umin murmushi yasake mata, ya yi k'asa da murya Leesa a gabana za ki daki little Hindu"?
"Turo baki ta yi Uhm....laifin duka ta yi shiyasa zan dake ta.
Da k'arfi yajanyo ta tafad'a jikinshi ya dubi Imaan da ke tsaye tana hawaye ya mik'a mata hannunshi zo nan my Angel kyalle Hibba zan yi mata fad'a bara tak'ara yaga miki littafinki ba kinji"?
Gyad'a kai ta yi had'a da rik'e hannunshi yajanyo ta ya yi ta zauna akan d'ayan cinyarsa yayinda Haleesa take zaune a cinyarshi guda Hibba ta kama wuyanshi ta leqo da kanta Haleesa tajuya ta dubi Haleel da ke zaune da Lipton a gabanshi yana buga game duk hayaniya da suke yi kamar ba bu shi a parlourn tace kai sarkin miskilancin c'mom join us ya mik'e yana yatsinar fuska bashida banbancin da Habeeb hatta yanayi tafiyarsu d'aya yashige jikin Haleesa, Habeeb ya kalli Haleesa yace na godewa Allah{s.w t} da ya albarkace ni da samunki a matsayin matata uwar 'ya'yana leesa samun agareni babban rabo ne ya zura hannunshi cikin aljihu yafito da zobe da k'udi ya aza mata a tafin hannunta, yace za ki tunawa da k'udinan saboda wannan zobe nasan ba za ki manta da shi ba"?
"Zaro ido Haleesa ta yi ta kwanto a jikinshi yaya Habeeb ina kasami wannan zobe"?
Saida yaja karan hancinta sannan yace za ki tuna a Lagos lokacin da sweetheart tabaki documents ki bani a garin kar6a documents d'in na had'a da zobenki.
"Harararshi Haleesa ta yi tace ka dai fizge documents ka kuma had'a da hannuna.
Habeeb ya yi murmushi yacigaba da cewa wad'annan k'udi in za ki tuna had'uwar mu na biyu ana ruwan sama da Bala ya buge da mota ki ka fad'i kina gani ki ka kwasa da gudu, har na juya zan shiga mota naga kin jefarta da k'udi wannan N200 kuma a had'awar mu na uku da ki ka suma anan na zare N200 d'in daga hannunki yak'arasa magana had'e da cizon fatar kunnenta.
"Ta lumshe idanu tace lalle yaya Habeeb ka iya ajiya.
"Kina da matuk'ar mahimmancin a wurina Leesa shiyasa duk abunda yafito daga hannunki nakan ajiye shi batare da nagaji ba.
"Haleesa ta kad'a eye's balls d'inta tace banida buri a rayuwana da yawuce *NI DA YAYA HABEEB* mu zama jini da anta sai gashi Allah yacika mun burina Habeeb ya kalleta gaba d'aya suka had'a baki su da yaransu ta hanyar cewa _we're Happy family......_
_TAMMAT BIHAMDULLAH_ Anan na kawo karshen wannan littafi abunda yakeda amfani a cikinsa Allah yasa ya amfani al'ummah musulmi inda nayi kuskure Allah yagafarta min Ameen.
*Godiya ta musanman ga Allah{s,w,t} da yabani Aron lokacin har na kawon karshen wannan labari Allah yak'ara mana so da k'auna Annabi rahama Annabi Muhammad{s,a,w}*
*Ina alfahari da ke*
_Aunty sis kyakyawawan halayenki yasa kowa yake sonki Aunty Sis ubangiji yabaki masauki a gidan aljanna Firdausi ba zan ta6a mantawa da k'aunarki a gareni inasonki Auntynaa_
*Banda kamarki*
_Fateema umar{Mrs umar} a koda yaushe ina alfahari da kasancewarki k'awa agareni Allah yasaka miki da alkhairi da irin k'aunar da ki ki nuna min_
*K'AUNARKU TA DABAMCE*
_Khaleesat Haydar Namcy ina ji da ke tamkar numafashina Allah yabarmu tare_
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Alherin Allah yasauka miki a duk Inda ki ke Ummi A'isha Allah yabar zumuncin na gode da k'auna_
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Bakina yarasa kalma da zai yi amfani da ita wajen gode miki Firdausi Sodangi amma kisani ina k'aunarki fiye da tunaninki_
°°°°°°°===°°°°°°
_Ina miki fatan alkhairi a duk inda ki ke Ayshat Dan sabo lemu ubangiji ya haskaka rayuwarki na gode sosai Allah yabar zumuncin_
*BAN MANTA DA KU BA*
Zarah BB
Haneefa Usman
Billy Giro
Billy special
Rukayya Dakaratu
Munay my in-law
Shafa Umar
Aysha gentle
Zee yabour
Stylish Bch
Autar Hajiya
Baby Amrah
Maman Shaheeda
Maman haneef
Rab'iat
Rasheedat Mrs kabeer
Ayshat Mazoji
Ash'nur
Wash.......hannuna ya yi ciwo da Wanda na kira da Wanda Allah bai nufi da in kiran sunanshi ba kusani jeeddah tana k'aunarku sosai.
_godiya agareki uwa maba d'a mamma kungiyar *®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION* Allah yak'ara daukaki yasa ki fi haka_
_Ina godiya agareku members na:-_
*Ledies novels world*
*Jeeddah Aliyu fans*
Ni Jeeddah Aliyu nake cewa ku kasance tare da ni a cikin Sabon novel d'ina idan Allah mai kowa mai komai yanufa mai suna *SONKI NE SANADI*
Jeeddah Aliyu🌹